Showing 66001 words to 69000 words out of 155892 words
Kabir suna tsaye shi da Abokin sa Nura suna d'an tad'awa.
Gani yayi Nura ya sake baki yana kallon wani guri, ganin haka yasa Kabir bin inda yake kallo, Dijah yagano ltada Jamila suna shiga cikin Hotel d'in, taku take d'ad'd'aya mai kama da rawa.
Kabir ya juya bayansa baiga Motansa da Sani yatafi dashi dasunan d'aukotaba, tabbas bai kai ace har ya isa yadawoba.
Yad'an furzar da lska yana Kallon Hanya waje,
Nura yace Muje naga amfara Shiga,
Nan suka rufa musu baya, dai2 Lokaci aka saki kid'a nan aka fara jera Amarya da Ango da wa inda zasu bi bayansu, Gani da Kb yayi ana shirin had'ashi da Dijah ne yasashi yad'an kauce a wajen Yayi gefe yana waya.
Wani magigincin k'amshi yaji abayansa, Ahankali yajuyo yasauk'e idonsa akan Nafisa, juyawa yayi yacigaba da wayansa, sai da yagama yasake juyowa.
Tana tsaye sai wani mayaudarin Murmushi takeyi Rintse idonsa yayi ya bud'e cike da Mamki, dandai yasan Fushi takeyi dashi ko jiya da dare daya k'irata k'in d'agawa tayi, Sannan yasan ko suna shiri sam batashiri da Habib bare uwa uba Sauda da datake zargin wai saudan tana sonsane dan haka tatsaneta.
Cike da kissa da Makirci ta langab'ar dakai "sweet kaman bakayi farin ciki da ganin tauraruwan kaba.
Yad'anyi Murmushi, "no nadaiyi suprised ne daganinki sam banyi zaton ganinkiba By this time,
"Why?
"Cus nasan kina Fushi dani ne, akan laifin da ba nawaba.
Tad'an k'ara narkar da ldonta, "Wlh sonkane yasa sweet nashiga damuwa dalilin kishinka, to amma daga baya nayi tunani, Kuma Mama da Dady sunmin fad'a, bawanda ya isa ya wuce K'addaransa dan haka na mik'a Wuya sai dai inason kamin Adalci Kabir kar ka Wulak'antani lnasonka sonda ko kaina banayimasa haka. Tafad'a da Sigan makirci Kaman zatayi Kuka.
Gaba d'aya tagama Sakar masa da gwiwa, dan bai yi tsammanin haka daga garetaba, yanda suka rabu dak'yar.
Wani lrin farin ciki tashiga ganin Hak'anta yana shirin cimma Ruwa.
"Naga ana tashiga kaikuma kana gefe.
Ya d'an yamutsa Fuska dan har yafara manta abun da yasashi fitowa,
"Bazan shigaba ne yasa natsaya anan.
Ta zaro ldo haba dai? Kana babban Aminin Ango? To inbakashigaba su waye a High table d'in? Kazo kawai Mushiga mune a sama ai.
A Jere suka jero suna taku sai taunan Cingum takeyi k'as k'as suka shiga, har yanzu shirya masu taka ma Ango da Amaryan baya akeyi kasancewansa Babban Aminin Ango anbarmasa wajansa shine abayan Ango, tuni Sani yasanar ma Masu shirin cewa Kabir da Matansa Dijah zasu shiga, shiyasa ma akahanata shiga tatsaya jiransa.
Suna lsowa wajen yayi dai2 da Juyowan Dijah ranta ajagule dantsarin da akayi nacewa ita da Kb ne zasu shiga sam bai mataba, ldo Biyu sukayi da Nafisa, kowacce sai da K'irjinta yaba da Rass, Nafisa kam har wani jiirine ya d'ibeta dan sam bata tsammaci Khadija bace tundaga nesa ta hangota amma bata kawo ita bace,
batayi tasamanin yarinyan kalabace haka, Amma dayake ta shiryo fad'an ne cikin sunk'uru sai ta d'auke kanta ta mayar kan Kb tana Murmushi.
Haka yake ga Dijah wani irin bak'in ciki da ya tokareta saida ta dafa Jamila da take gefenta suna Magana da Sauda k'asa2 zamewa tayi gefe jin wayanta na Ringing can wajan Amsa wayan ta Lalace har suka shiga, ita kad'ai ta bi bayansu dai2 Lokacin aka saki kid'a, Akaba ma Amarya da Ango daman su fito Fili don anason ganin Masoyansu, Dijah ta shiga Fili ta bud'e post d'in ta da Mami ta cikamata shi ta d'auko Bunch d'aya na y'an Dubu2 tafara Lik'a Ma Amarya, Nan Dj yafara sanarwa, Babban Abokin Ango yafito shima ya nuna tasa Bajinta dan wannan k'awar Amaryan ta nuna son Kai dayawa, Ma k'awarta tafi yin Mannin.
Nafisa da ldonta yagama Rufewa da Bak'incikin Ganin Dijah ji take kaman tafito tashak'eta, ta kalleshi "Kb yakamata ka Tashi mushiga Filinnan mun gwada ma k'ananan k'wari cewa Wannan ajininmu yake, inma anyi awajenmu aka dangwala, cikin Rashin fahimtan inda zancentan ya nufa, yace ba inda zanje.
Magiya ta shiga masa har ta shawo kansa suka taso Hanunta sak'ale da nashi suka fara manni ma Ango, cikin dabara Dijah tazame tabar Filin, tafita can waje dan Amsa k'iran Auwal.
Zaune tasameshi akan Mashin ya Rafka tagumi, Sallamanta ne ya dawo dashi, ya Amsa yana mata wani mayataccen kallo ji tayi gaba d'aya ya d'aureta da Jijiyan jikinta, ta ware mayafinta ta Rufe jikinta, tace lna Wuni Auwal, yasauk'e Ajiyan zuciya yace "Haba Khadija kusan Awana guda anan, sai yanzu aka tuno dani?
Khadijah lna sonki, ki dubi girman Allah kidubi son da nake miki, ki sanar dani matsayin soyayyanmu naga kina niman kijefa zuciyata a wani Hali pls Khadija karki b'oyemin komi.
"Auwal dan Allah ka ajiye maganan wata soyayya tsakani na da kai, yanzu duk babu ita baran tab'a mance taimakon da kamin ba tafannin Karatuna inason muyi tsaftataccen Alak'a kuma Halacacce nida Kai.
Cike da Mamaki Auwal yake kallonta, Sannan ya juya ya Kalli Motan Kb da yake perke a Gefesu,
"Khadijah Wannan wanda Ranan naganku dashid'innane ko?
saurayinkine ko? Naga Alama don yayi niyan salwantar da Rayuwana, Nayarda da Maganan Abokaina dasuke gayamin cewa ke kalan Matan manyane ba irinmu 'ya'yan Talakawaba..
''Haba Auwal kadaina fad'in haka itafa soyayya Rayayyiyace kuma zuciyanta yafi na d'an Adam tsada, kud'i baya sayanta, Arashin Sanin ni wacece na Amsa tayin soyayyarka yanzukuma dole in ajiye badon kowaba, badon komiba, sai dan tsoron sab'ama Mahaliccina, kayi Hak'uri Auwal.
Gaba d'aya jikin Auwal yayi sanyi dajin kalamnata yasan koma meye tanada Uzuri mai k'arfi, dan haka yayi shiru yakasa cewa komi, tana shirin yi masa Sallama ta hango Mutuminta, ya kafa ma Wurin Kallo, Nafisa tana gefensa cike da Farin cikin ganin hakan duk da bataso Kbn yanuna wani damuwaba sai K'ok'arin janye Hankalinsa takeyi Abu yagagara, kalma d'aya biyu ne yake masa yawo akansa, _"Matarkace ta Auren Sunnah Khadijah bata shigo gidannanba sai da lgiyan Aurenka ya Hau kanta,_
Wani b'angarenkuma na tuno masa maganan Dijah Ranan da Auwal yazo ya tambayeta waye wannan tace masa _"Saurayina ne_ cikin Zafin nama ya shiga Motansa cewa yayi ma Nafisa ina zuwa daga nan yayi ma Motan Wani lrin key, ya fice Aguje Badon Allah yasa tayi saurin Matsawa ba, watak'ila, daya cire mata hak'ark'ari, dai2 Lokacin Jamila ta iso Gurin tace mata wai taje lnji Bintalo tana tafiya, Jamila ta kalli Auwal, Ashe Khadijah tana da Aure? Cike da tsoro Auwal yazaro ldo.
"Wlh matar Aure ne kaga wannan da ya wuce kaman yabanke kan? Wlh shine Mijinta.
Afalo Kabir yasamu Mami da Wasu Mata ya wuce Bed Room, Ganin yanayinsane yasa Mami bin Bayansa, zama yayi Akan kujera ya bud'e frich ya d'auko goran Ruwa mai tsaban sanyi, saida ya kusa shanyewa ya ajiye gami da jingina Kansa da Gini, yana mai tuhuman Kansa wai Shin ina Ruwansa da Sabgan yarinyan ne?
Meyasa yaji kaman yadamu da Abunda takeyi?
"Dole ka damu tunda ance wai da lgiyan Aurenka akanta, duk Randa Akamayar da lta lnda aka d'aukota shikenan taje can tayi yanda taga dama, mtss yaja gajeren tsaki wanda yayi dai2 da shigowan Mami, kallo take ta binsa dashi har ta zauna, tace "Yadai Kabir? any problem? Rausayar da Kansa yayi yana d'an dube2 yace Wlh Mami yunwa nakeji,
"Af! To bari akawo maka Abinci mana,
Har ta mik'e shima yatashi no Mami Barinje indawo, kafin,
Tad'an kalleshi cikin son Harbo Jirginsa, Sannan tace "lna lbrn Khadija?
Nandanan yahad'e Rai, ''Tana can Mami Amma bakigantaba lokacin da zata fitaba ko? "Wlh bata da Maraba da 'yar Arna sai sokuwa takeyi cikin Maza, wani Abun Mamaki ma Kaman Hira takeyi da wannan k'azamin data k'irashi dasunan Saurayin ta awajen to inbanda Rashin Hankali Mutum ya wuce Gidansu yaje koraro yana irin wannan.
Cikin son b'oye damuwanta tace "Tuntuni nake tunaninta lokacin Shan maganinta yayi batashaba.
Maza je ka d'auko mun lta yanzu tasha kar tawuce time diin da yawa.
Koda yadawo, Zaune yaganta Akan wani Kujera ita kad'anta ta dafe kanta tana danne2 awaya, d'an Gaba da ita kad'an yayi perking, ya fito lokacin har anfara fitowa, hawa saman Motan yayi yana kallon k'ofan da Jama'a suke Fitowa, ahaka Har Habib dasu Sani suka iskoshi awajen, Suna isowa ya Wurga ma Sani key yana yamutsa Fuska, d'auki wannan Yarinyan kamadaita Gida, yafad'a batare da ya dubi lnda takeba,
Sani yace "Wata yarinya?
"K'anwar Matarka yafad'a atak'aice.
Dube2 Sani yashigayi, ''d'azu kaman naganta anan ko lna tashiga oh?
Kabir ya juya ya Kalli inda take zaune, Wayam! Babbu ita, kallen shima yashigayi bai gantaba.
Azafafe yace "Sani kanimota duk lnda tashiga kamayar da ita, Habib yana Dariya yace "Mutumina yadai kaman tun ba aje nan da canba 'yar manune zata nuna,
Ya murtuk'e yana Had'e Gira, "ka lyama Bakinka kaima kasan bantab'a yin Magana biyuba ince No indawo ince Yes,
Daga kai har wacca kake Magana akantan baku isheni Kalloba Mami ce Ta aikoni, dai2 Lokacin Nafisa ta iso Wajen,
"Sweet mutafi tuntuni nake Jiranka,
Yashafi kansa yana Kallonta "Barin Had'a ki da wanda zai mayar dake anjima nima zanzo,
Tad'an b'ata Rai baga Motanka ba mezai Hana ka mayar dani,
"Wlh Kb Nagama iya bincikena banga Khadijah ba, Muryan Sani ta katse musu Maganan,
Shiru kawai yayi yana ciza Lip d'insa na k'asa yana jujjuya kansa yana d'an dube2, bako Alamanta.
Yadawo da dubansa ga Nafisa da tayi Mugun Had'e Fuska, cike da takaicin jin cewa Khadijah za'a kai amotan shiyasa yace zai had'ata dawani yakaita.
"yanzu lna zakije?
"Gidanmu nakeson zuwa Gobe dasafe zan zo wajen Mami, kansa ya gyad'a sannan ya karb'i key, yana ajiyeta ya Wuce Gida, Direct d'akin Mami ya Wuce, Anan yasamu Dijah tana Kwance akan Gadon Mami daga ita sai towel fitowanta daga wanka kenan, ta kwanta saboda ciwon Kan daya addabeta, dak'yar ta d'ago ta kalleshi, wa ita yazuba ma ldo Rai adagule,
mai da kanta tayi ta tajawo Rigan da ta cire ta rufe Jikinta dashi,
Juyawa yayi yafita nan suka had'u da Mami a falo tana rik'e da Magani Ahanunta, tace "zaka fitane?
'"a'a ina nan. Zan watsa Ruwane lnadawowa.
"Khadija tashi ki karb'i maganin kisha,
Tana sha tad'auki kayan da Mamin ta d'aukomata ad'akin tasa Riga da sket na Roba Bak'ak'e, masu k'anan flawowi farare, turare kawai ta feshe jikinta dashi ta koma ta kwanta, Mami tace "Kan yadaina ciwon ne?
Tace "Eh yadaina Bacci kawai nake ji,
"To Jeki d'auki Abincin Kabir ki kai mishi tun d'azu yake compalai d'in yunwa nasan yanzu sai yasake ficewa bai nimi Abincinba.
Ba dan tasoba ta tashi, dan sam ita yanzu bata son Abunda zai ke had'ata dashi, Farin Hijabinta tasaka wanda iyakansa k'asan cinyanta, ta d'auki Abincin ta nufi sashinsa, tana k'wank'wasawa yace ashigo atunaninsa su Sani ne,
Ta tura tashigo yana zaune yana shafa turare a hannayensa, sanye yake da bak'in Jeans da farin Shirt mai gajeren Hanu, gaban shirt d'in abud'e bai ko Had'e Botulanba, Kallo d'aya yamata tun shigowanta yacigaba da shafe turatensa, agabansa ta'ajiye kayan Abincin, batare da tace komiba tajuya, ya kalli Abincin ya kalli bayanta, yace "Ke zonan, cigaba da tafiyanta tayi batare da nuna tajishiba.
Cikin tsawa yakuma cewa "Ke Khadijah dake fa Nakeyi karkiyarda kifita, Cak tatsaya batare da ta juyoba, jinyayi shirune yasa ta cigaba da tafiyanta, tashi yayi yatako yasha gabanta, taratsa gefensa zata wuce ya jawota tafad'a jikinsa, da sauri ta tashi daga jikinsan tanamasa wani Kallo.
Cikin Birkicacciyan Murya yace "lna miki Magana shine dan Rashin Kunya zaki fita batare da kin saurareniba ko? Waye yadawo dake?
Ina fatan ba Mashin d'in wancan k'azamin kika hauba.
Ta turo Baki "to lna Ruwanka dani? koma Mashin d'in wa na hau ba Ruwanka.
"Haka kikace ko?
To kisa ma Ranki kingama wannan Bukin kenan baki bak'ara fita.
Cike da Rainin Hankali tamasa Wani kallo "To sannu Mami, Ni ka matsamin lnwunce danni ba Wancan bace daku iskancinku anan, yad'anyi Murmushi yajawota jikinsa ya matseta a k'irjinta, yana Kallon ldonta da suka gama yin waje dan tsoro,
"Bantab'a lskanci da wataba tsawon Rayuwata, Amma yau zan fara akanki Khadijah dake zan fara Wannan Kalma dakike yawan jifana dashi na lskanci, akanki zan sauk'eshi, yau zaki san Meye lskancin, yafad'a Gami da Cire Hijabinta yayi wurgi dashi gefe.
ππΌππΌππΌπ©
πΏπ¦πΏπ¦πΏπ¦πΏπ¦πΏπ¦
*DIJAH* *QAYA*
πΏπ¦πΏπ¦πΏπ¦πΏπ¦πΏπ¦
*BY ASMA'U GALADIMA*
π¦πΏπ¦πΏπ¦πΏπ¦πΏπ¦πΏ
π¦ π¦
π¦ π¦ π¦ π¦
*UMMU FATIMA CE*π³π¬
π *KAINUWA WRITTES ASSOCIATION*.......π
*page* 3β£7β£
Tak'ark'arewa tayi ta Bud'e bakinta zata zunduma lhu yayi saurin Had'e bakinta da nashi, yana tsotson Lips d'inta Burinshi shine ya Hukunta wannan Bakin Tsiwa da Rashin Kunyan.
Sai gashi bai Ankaraba yana Niman Wuce Gona da lri Bata yi Auneba sai jin Hannayensa tayi ak'irjinta, cikin Matsanancin tsoro ta tattaro lya K'arfinta ta Angijeshe, zata fita da Gudu, yayi surin kamota ya k'arasa kan Kujera ya zauna yana kallonta da idonsa dasuka Rine suka dawo jazur,
Jikinta sai b'ari yakeyi ta Durk'usa agabansa tana Kuka "Dan Allah kasakeni intafi Likita, Mami tana Jirana Wlh Bacci nake ji yana Rik'e da Hanunta ahankali yake mai da Numfashi yana Kallon fuskanta da take tsiyayar da Hawaye,
Cikin Murya maikama da ta mai jin Bacci yace "Tun yanzu kika fara Kuka tun ba amafara lskancinba? Ashe haka kike Khadijah?
Dubi yanda kika maidani d'an lska k'arfi da yaji Abunda bantab'a Mafarkin zamowaba,
Gani take kaman ma Baisan yanda yakeba wato bacikin Hankalinsa yake Magananba, dan haka tafara kiciniyar k'wace Hanunta cikin tsoro, Amma har tagaji kojuya Hanunnata acikin Nasa takasa, tana sharan k'olla tace
"Dan Girman Allah kayi Hak'uri Allah bazan sakeba,
"K'arfin naki ya k'arene kikafara ban Hak'uri? Ko kuma dama k'arfin Tsiwa da Rashin Kunya kike dashi?
"Kayi Hak'uri Likita Dan Allah, tafad'a tana juya Kanta,
Yak'ura ma Lllen Habunta ido na tsawan Lokaci kana yasauk'e ajiyan Zuciya.
Ahankali yasaketa, zata Fita da gudu yakuma Damk'ota yana had'e Gira, waike wata irin Mahaukaciyace? Haka zaki fita?
"a'a tafad'a dasauri tana zare ldo, "Ok to d'auki Haijabinki kisaka kafin kifita anitse inkinje sai kice Ma Mami yau da ke nayi lskancin bada Nafisa ba.
Dasauri ta d'auki Hijabinta tasaka, "lnkika fita da Gudu kuma kinsan taku d'aya zanyi inkamoki daganan kuma sai abunda Hali yayi dan yanzu kam kinnunamin Hanya.
Itadai sauri takeyi Burinta taji k'ofan falon Ahanunta, tana Bud'ewa kuwa ta juyo tana share Hawaye da Hijibinta, ta Murgud'a Baki, "Na Rantse Duk Abunda Kamin Bazan tab'a yafewaba, kuma Duk sai nagaya ma Mami, tasake k'ofan ta Fice Kusan karo sukayi dasu Sani dasuke k'ok'arin shigowa, ta wuce Habib ya juya ya kalleta yayi Murmushi, suna shiga suka Hango Gogan nasu akan Kujera ya Rufe idonsa yajingina Bayansa acikin kujeran kansa nasama yad'an ciza Lips d'ins Hannayensa adunk'ule kaman mai shirin yin Danbe, Habib yatsakali Sani ya nuna masa kb, sukayi Dariya k'asa2 saida sukayi daf dashi sukamasa Sallama, ido d'aya yad'an Bud'e ya kallesu, yarufe, Habib yad'an Bugi kafad'ansa "Man yadai sanyi kakeji?
"Sani ya kalleshi Oga Ashe kaine kasato k'anwar Matata, ka kawota d'akinka, suka kwashe da Dariya Habib yad'ora da "Kai Wannan k'anwar Matar taka Sani bansan wace irin Mai sa'a bace ita, wannan Game d'inkan da Alamun da wuri zatayi ma wani Game over sukasake kecewa da Dariya, dai2 lokacinkuma Nura da Dr Na'im suka shigo, agefensa suka zauna duka, suma suka shiga layin tsokana, Tab'e Bakinsa kawai yayi ya gyara zama Gami da Jawo Basket d'in Abincin yazuba yana tsakala, yadubi Dr Na'im yace "kadaina biye ma wainnan 'yan iskan kazo kaci Abinci, Dr Na'im yana Dariya yace "wai yaushe katahone? Niman ka kawaifa mukayi awajen mukarasa, saida yatsiyayi Ruwa a Cup yace "Wlh nadawone nayi Wanka gashi inacin Abinci yinwace ta Addabeni tun break danayi, bankuma cin Abinciba.
Dr Na'im yace "to tashi Mutafi dama d'aukanka nazoyi Dr kb muje kaga Mutuminnan pls.
Kb yamik'e zamutafi but barin yi Wanka, infito, Habib yarik'e Hanunsa, "Haba Likita yanzufa kagamacewa kayi Wanka kuma kowa yaganga yasan kayi Wanka gawani k'amshin dakakeyi na Musamman kaman Munafukin Ango, Kb ya dunk'ule d'ayan Hanunsa zai kai masa Naushi dasauri Habaib yasakeshi yayi zillo Gefe suna tamishi Dariya yabisu da Harara yashige Bed Room, Ga Mamakina Kuma Wankan yasakeyi yafito cikin jamfa da wando na wani lallausan yadi Milk.
Washi Gari yakasance d'aurin Aure da safe aka d'aura sanna da yamma aka ahirya Perty shima a Hotel d'in za'ayi, yauma Amaryan nan ta taho da tawaganta, sai sungama perty Sannan suwuce Gidansu daganan ad'auki Amarya.
Tun misalin k'arfe Uku 'yan Matan suka fara Shiri,
Haka yake ga Dijah yauma fited Gawn tasaka na wani material net pinch Colur wanda aka masa ado da zare Golden mai yarfen sky blue, wanda ya mugun Matseta yafito da ainihin Shape d'inta, babu space ko kad'an tunda ga k'irjin zuwa kunkuminta ya kama k'yan kai inka gani sai kayi mamakin yanda tayi tasaka, daga k'asa kuma kusa da gwiwanta yayi k'asa Rafane mai tattara ya ainihin Budewa har K'asa, Fuskanta kuwa yasha kwalliya irin nazamani wanda akameyi Ma Amare, sark'a da d'an kunne zuwa warwaro duk Gold ne haka Head d'in da aka nad'a mata shima Golden mai k'yalli takalminta na Golden ne mai tsaban tsini ni Har mamakin yanda take iya tafiya dashi nakeyi yana da igiya tasama kaman sandal, post tarik'e kalan takalmin kai inkaga Khadijah sai ka kwana kana Rantsewa cewa itace Amaryan,
Lokacin da akafara shirin tafiyane Dr Kb yashigo cikin da