Showing 108001 words to 111000 words out of 155892 words

Chapter 37 - Dijah Qaya Book 1 Hausa Novel Complete

22 Dec 2024

445




Ranan Monday suka fara jarabawa tun da tafita ba ita ta dawoba sai yamma tana shiga d'aki wanka tayi tayo alola tafito ko Abinci ta kasa ci, tana ta karatu sai da akayi isha'i tana sallah ta haye gado dan ba k'aramin bacci takejiba,


Ahankali Kabir ya bud'e k'ofa kaman munafuki ya shiga ya rufe da key,


Fuskansa d'auke da murmushi ya iso gaban gadon da Dijah take bacci, Rigingine tayi Hanunta rik'e da Handout take Baccin,


Dai2 saitin Bakinta ya manna mata kiss ya kwanta agefe ya mirginota ta dawo kan cikinsa,

Can cikin Baccinta tajita rungume ajikin mutum, firgit ta bud'e ido ta k'wace ajikinsa tana mutstsike ldo, zai kamota ta tashi da sauri tana hararansa, tace "Nidai kafitamin ko inje ingaya ma Mami, murmushi yayi yakoma ya kwanta luf akan gado yana kallonta,

"Zanso haka k'warai da gaske ya fad'a yana d'agamata gira gami da kanne ido,

Juyawa tayi kaman zata fita ya jawata da k'afansa ta fad'a kan cikinsa tana mutsu2 ya Rungumeta da k'arfi ya saiti kunneta yace "Kin manta sharad'inmune Khadijah? Yaufa saura kwanaki kad'an kar kibari ki kwab'ar da zuwa Rugan juma,


Shiru tayi tanajin abubuwan da yake mata, sai k'ara lafewa take ajikinsa sukaji ana nocking,


"Khadijah Khadijah Mami ta k'ira sunanta da k'yar ta bud'e Baki tace "Na'am!!!!!


*Kash Naso inmuku More goma sha Uku anma fargaban kamun da Mami zatayi ma Kb ad'akiin Dijah ya hanani* πŸ€ͺπŸ€ͺ

*Ummu Fatima ce* 😘
[8/27, 3:40 PM] Ummu Fatyma: πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹
*DIJAH* *QAYA*

πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹
*BY ASMA'U GALADIMA*
πŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏ

πŸ¦‹ πŸ¦‹
πŸ¦‹ πŸ¦‹ πŸ¦‹ πŸ¦‹


*UMMU FATIMA CE*πŸ¦‹πŸ¦‹



🌈 *KAINUWA WRITTES ASSOCIATION*.......πŸ–Š


_Happy Eid El Kabir to U oll Muslims Ummah_ 🀝🏻🀝🏻😍😍

_Allah ya Maimaita mana na bad'in bad'ad'a_


*Dan Allah Fans d'ina kuyi Hakuri... da Ummu fatimanku..* πŸ™ˆπŸ™ˆπŸ™ˆπŸ™ˆπŸ™ˆπŸ™ˆπŸ™ˆπŸ™ˆ
5⃣7⃣


Daga ita har Kb sai muzurai sukeyi Dijah ta tashi ta nufi k'ofa Kabir yayi saurin tashi ya shiga toilet ya rufe,


Tana bud'e k'ofan ta d'anyi baya, Mami ta shigo, tana kallonta,

"lfy kuwa Khadijah kike ta zaro ido haka?

D'an murmushi Dijah ta k'ak'alo tana sosa k'eya "Lfy Mami mnn Baccima ni nakeyi... Shine... Kawai.. Ya..


"dama tambayanki zanyi kinci Abinci kuwa? Naga tun shigowanki banji motsinkiba,

Mami ta katseta batare da tasan mezata fad'a

Kanta ak'asa tace "Banciba, Baccine ya d'aukeni,

"to maza je kici kafin ki dawo ki kwanta, har ta juya xata fita tadawo tana k'arema d'akin kallo sakamakon k'amshin turaren Kb da ta jiyo a hancinta,

Bataga Alaman ya shigoba ta kalli kan Mirrow ko zata ga kwalban turaren bata ganiba hakan ya tabbatarmata da yashigo d'akinne ta d'an d'aure fuska ta kalli Dijah "Kabir ya shigo d'akinnane?

Wani k'ululu taji cikinta yayi ta girgiza kai gami da cewa a'ah,


"Tom muje ki d'auko Abincinki ki tabbatar kina rufe k'ofanki kafin ki kwanta,

Mami tana tsaye a bakin k'ofa har Dijah ta d'ebo Abinci ta shiga d'aki sai da taji tayima k'ofan key sannan ta wuce d'akinta,


Tana tsaye tana murd'a k'ofan taji ya Rungumota ta baya ya saka kansa atsakanin wuyanta yana shanshanan wuyanta a hankali yana lumshe ido,


Tafiya yakeyi da ita ahankali har ya zauna abakin Gado ya zaunar da ita akan cinyansa suna fuskanta juna ya karb'i flate d'in Abincinn aransa yana dariyan Maminsa,

Kallonta yakeyi yana Murmushi wani abu mai kama da So yakeji yana masa yawo ajiki da jininsa,

awani b'angaren kuma yana k'aryata hakan,

"Khadijah yak'ira sunanta can k'asan Ransa,
ahankali ta d'ago tana kallonsa tana d'an Murmushi, shima murmushin yake

yaja Hancinta, "d'an wannan Abincin shine zai ishemu?


Kallon Abincin tayi tace "ai ni nak'oshi, kaci kawai.


Shiru yayi yana kallonta kaman mai son gano wani abun, yace ".me kikaci?
"babu
"to maza bud'e bakinki inbaki,

Ta girgixa kanta "Allah Likita na k'oshi,

Ya zuba mata ido "tom me kikesonci in nimomiki?,

Ta kuma kwantar da kanta akafad'anta Ni bani sha'awan cin komi,

Ya manna kanta a k'irjinsa,

bata yadingayi har ta k'oshi,


Sannan ta maida flated'in,


Akwance ta dawo tasameshi luf acikin bargo, d'an jim tayi tana tunanin anan zai kwana ko me?

Batayi auneba taji ya jawota cikin bargon ya matseta ak'irjinsa, yasa bakinsa acikin kunnenta yana mata Rad'a, "Nazo yimiki fyd'ene ina fatan zaki ban had'in kai bazaki gayama Maminkiba,

d'an tirje2 ta fara zata k'wace daga rik'on da yamata ya zira Harcensa acikin Kunnenta yana wasa dashi ahankali yanajin yanda take mik'ewa ajikinsa, ya kuma Rungumeta yana Murmushi ya lura tana son wannan sak'on nashi sosai take saurin ba da kai duk lokacin da yake aikamata,

Kallonsa tayi ganin yana mata dariya yasa tayi yunk'urin tashi cikin jin wani irin Kunya, ya kuma Rungumota ya Matseta gam yanajin d'umin Jikinta yana ratsa illahirin jikinsa, cikin kasalalliyan murya yace "i'm sory Baby, na kwantane nakasa Bacci zazzab'i nake ji ki barni inji d'umin jikinki, ko zan d'an samu releif,
ya k'arashe yana tura Hanunsa cikin k'irjinta, ya tura harshensa cikin Bakinta yakamo Harcenta, yana tsotsa Ahankali, yayin da Hanunsa suke bada wani sak'on a k'irjinta,

Lumshe ido tayi gaba d'ayansu suna fitar da sassanyar Numfashi,


Sai Asuba Kb yayi wanka gami da Alola ya fito yana sand'a ya nufi massalaci,

Dijah ko tana idar da Sallah ta nufi kitchen sauri2 tagama tayi shirin school, bayan tayi break ta sallami Mami, Har zata fita Mami tace "Ki wuce ma Kabir da Abun Break d'insa ki kuma yi Sauri kar ki makara,



Tsaye tasameshi a falo yana manne botulan gaban Rigansa, kallo d'aya tamasa ta nufi dining tana tunanin kyau da gayu irin na Kabir duk kalan kayan da yasa yakan amshesa yafito kaman wani basarake,

tana juyowa tajita ta fad'a k'irjinsa yayi huging nata sosai ya lumshe ido yana shak'an k'amshin jikinta, wani abu namasa yawo ajikinsa,
.
nan itama ta kusa lalacewa anan dan shak'an k'amshinasa, jin suna shirin zubewa ananne tayi saurin zare jikinta anasa xai kuma kamota ta zame tana langab'ar dakai, cikin sanyin murya kaman mai jin Bacci tace

"Likita school zan tafi nayi latti pls, agogon Hanunsa ya duba ya kalleta yad'an d'aga Gira da school da Mijinkifa? Ya fad'a cikin wani irin yanayi,

Cikin wani irin Raunannen Murya tana lumshe ido tace "Pls Doctor Exams fa mukeyi,

Ya kafeta da ido cikin buk'ata hakannan kuma yaji haushin kansa baisan lokacin da yazama mabuk'aci hakaba,

sam yanzu baya iya cotroll d'in kansa inyana tare da ita kaman da

Ganin irin narkewan da yaketayine yasata Juyawa batace komiba,

D'an ciza Lips d'insa yayi yarasa haushin wa zaiji ita ko shi da yake kok'arin mannemata koda yaushe.

Akasalance yabita da Kallo,


"Ke zonan ya fad'a a dake,
dawowa tayi fuska arunane,
yace "shiga ki d'auko min key d'in car na kizo in ajiyeki,

"Doctor kazauna kayi Break Driver zai kaini, had'e rai yayi batare da yakalletaba, ya nufi hanyan fita,

Dasuri ta shiga ta d'auko tabi bayansa, cikin jin Haushi, hakann bataso yakaitaba ganin yanin da ya koma,

Ajikin motan tasameshi tsaye hanunsa cikin Aljihun wandosa,

Sai had'e rai yakeyi shi adole baisamu yanda yakeso ba,

Karb'an key d'in yayi ba tare da ya kalletaba,
ya bud'e Motan ya shiga yazauna sannan ya bud'e mata ta shiga mai gadi ya bud'e musu gate,


Tafiya kad'an yayi daf da zai hau titi wata farar mota tanufoshi gadan2 k'ok'arin kaucemata yakeyi tana binsa dan haka kawai ya tsaya cak yana kallon Motan har ta matsoshi ta tosheshi a wajan,

Hanunsa nakan sityari yana kallon Motan, yaga anbud'e Motan Nafisa ce ta fito rai ad'an b'ace, kallonta yakeyi har ta isoshi ta bud'e motansa,

ido da ido suka kalli juna ita da Dijah, wani irin bugun zuciya taji lokaci guda, Ganin Dijah da Mijinta,

_karkiyarda kibari tadinga ganin matsala tsakaninki da Mijinki, ko akwai karki nuna sai kun kasa ce daga ke sai shi_ maganan Mamanta ya fad'o mata aranta,
wani yau dararren murmushi tayi ta mishi wani alama da hanu wanda sam Dijah batama luraba, tana can tana fama da zuciyanta da ya d'anyance,

fita yayi a motan ya mayar da murfin ya rufe, Nafisa tayi saurin janyeshi gefe Wani kululun bak'in ciki Dijah ta had'iya ta bisu da kallo daga farko ta hango b'acin Rai a fuskan Kb, saidai batasan ya akayiba taga yasaki fuska har yana d'an Murmushi,

Dafe kai Dijah tayi ta kuma kallonsu Nafisa ta gani ta d'ora Hanunta kan k'irjinsa sai wani lumshe ido takeyi tana murmushi, tana kallon Motan kb da gefen ido burinta ace Dijah tana kallonsu, shima murmushin yake yana kallonta, hannayensa sanye cikin Aljihun wandonsa, Yana sauraro maganan da Nafisa takeyi wanda Dijah bata jin ko kalma d'aya, can kawai taga ya zauna kan wani dutse,



Dijah ta d'ago wayanta tana duba lokaci, Cikin matsanancin b'acin Rai ta bud'e motan ta fito, kai tsaye titi ta nufi.


Kallonta Kb yayi sannan ya kalli agogon Hanunsa yana mik'ewa ya Nufi motansa, Nafisa ta biyoshi abaya, "Sweet bamu gama magananbafa,

"Zan ajiye wancan a school ne Nafisa daga nan zan wuce aiki,

Ta langab'ar da kai cike da kisisina, tace "Sweet... Yayi saurin katseta da "kijirani agida indawo, "No zan bika sweet ta fad'a ashagwab'e, tana bud'e inda Dijah ta fita, sai da yazauna ya kalleta yace "to motan da kikazo dashifa? "zanbarshi anan inna dawo ind'auka baice komiba yayi baya ya kauce ma Motan ya fita dai2 inda Dijah take ya tsaya gami da zuge glass ya kalleta "Ke kihigo in anjiyeki, ko kallonsa batayiba tana ta tafiyanta yana binta yana magana sai sauri takeyi burinta kawai taganta abakin titi ta haye Napep, zuciyanta cike da k'una,


Ganin bata da niyan tsayawane yasa yatsaya gami da fita a motan ya sha gabanta kaucewa tayi da sauri zata wuce ya fincikota ya bud'e gidan baya ya wurgata ya shiga da sauri yayi ma Motan key yana huci, cikin xafi kuma yana mata fad'a "dan tsaban kin Rainani shine ina miki magana kinamin banza, ancemiki ni sa'ankine stupid kawai, tsaban bak'in ciki Dijah tasaki wani kuka mai cin Rai,


Wayyo wani irin farin ciki da ziyarci Nafisa ba'acewa komi,

ji take kaman ta daka tsalle, ta saitin mirrow ta kalli Dijah da takife kanta da gwiwa tana kuka tasaki murmushin Mugunta aranta tace "kuka baki ma faraba 'yark'auye matik'an dani kike tare, dani xakiyi shiaring miji,

wani sanyi taji aranta dan hakan ya nuna mata har yanzu ba jituwa tsakaninsu,
Kb ba yayinta bare ya kwanta da ita abunda take matik'ar tsoron faruwansa tsakaninsu,


Dan tasha Alwashin ita zata fara b'are Kb tasan indan hakan ya kasance bashi ba wata mace dan shirin da take tayi ma kanta,


Kallon Dijah ta mirrow ta kuma yi, ganin ta d'aga kanta tana share k'olla,
tayi murmushi ta kwantar da kanta kan kafad'ansa tace "Sweet wlh yunwa nakeji, "yanzu to ya kikeson anyi? "Nothing nadai gayamakane kawai,
"Mhm Nima da kika ganni banci komiba,
"Ayyah my sweet shiyasa ashe nake jin yunwa yinwan cikinkane acikina, pls kadaina zama da yunwa kar wani abu yasamamin kai, shiyasa nakeson dawowa kusa da kai dan indinga kulawa dakai,


Dai2 lokacin ya iso tun bai kai gayin perking ba Dijah tafara kiciniyar bud'e k'ofa, juyowa yayi yaganta da sauri ya mik'o hanu ya dafe hanunta "Ke wai meyasa baki da Hankaline Khadijah?

Nafisa tayi murmushi tace "sweet kadaina biyema yarinyannan, wani uban tsaki Dijah taja ta fincike hanunta ta bangaje murfin Motan tafita tana zabga musu Harara dukansu, kallonta yakeyi har ta shige Exam Hole sannan yayi k'wafa ya rufe motan yafara tafiya sai Huci yakeyi, Nafisa ta dafa kafad'ansa cikin jin dad'i tace "to wai sweet meyake had'aka da wannan 'yar iskan yarinyanne da bata da kunya Bata da mu.. Bata k'arasaba Kb yaja wani uban Birki ya juyo da huci ya kalleta,

"Malama kincikamin kunne dallah inbazakimin shiruba kifitarmin a mota,


Murmushi tayi tana k'ok'arin basarwa, kaman ranta bai b'aciba,


Da wani irin takaici gami da b'acin Rai Dijah tayi duk Exam d'inta, har tagama bayan sun tashi tana fitowa ta hango Motansa atsaye, juyawa tayi ta baya ta isa bakin hanya ta tare Napep,

tana k'ok'arin shiga ya hangota, yana k'arasowa tana shiga ya zuge glass yana k'iranta wata uwar Harara ta bankamasa gami da jan tsaki suka wuce yaso yatsayar da Napep d'in anma sai ya fasa ya bi bayansu a bakin gate napen d'in Ya ajiyeta kb yayi saurin Fitowa amota yabiyo bayanta da gudu tayi k'ok'arin shiga taku biyu yayi ana uku ya damk'o hijabinta yana huci yayi baya da ita ta d'ago manyan idonta tana kallonsa a hankali tana k'unk'uni ya had'ata da jikin Gini ya matseta sai da tasaki wahalallen k'ara, sannan ya sassauta mata, "Nayi kama da abokin wasanki da zan dinga miki magana kina burus dani har kina min tsaki da Harara.


Kai ta shiga girgizawa saboda wahala tace "Kayi hak'uri nifa ba dakai nakeyiba,

"tom da wa kikeyi?
"Allah niba da kai nakeyiba, da zuciyata nayi tsakin,
"Ok hararanfa?
"Allah kuwa ba hararanka nayiba haka idona suke,
sakeata yayi yad'anyi baya yana kallonta, yace "haka idonki suke kaman na mayyah?
"Eh aidama ni mayyance wlh ka tambaya a garinmuma duk wanda nazauna dashi sai na lashe Zuciyansa, tafad'a kanta tsaye tana k'ifi2 da ldo,

cike da Mamki gami da rashin fahimtan inda zancen nata ya dosa yake binta da kallo,


Ganin ya shagalta da kallontane yasa cilin Hila tayi baya2 ahankali sai da ta isa bakin gate tatsaya tana bankamasa Harara,
"An hararekan kayi abunda zakayi, kuma anmaka tsakin Malam wlh kafita ahanyana inkak'i wlh... Bata kai ga k'arsheba ta runtuma tayi ciki sakamakon nufota dataga yayi, gudu take shikuma sauri yakeyi ahaka suka shiga falo tana shirin shiga d'akin lya yad'ansa gudu yakamota ya dinga nannad'eta da Hijabinta yana juyata a wajen,
tasaki k'ara yasa hanu ya toshe bakinta yana matseta ajikin Gini dai2 lokacin Mami ta iso wajen tana Rafka salati,

Anma sam baisa kb yasaketaba so yake ya wahalar da ita sosai dan haka ya k'ara matseta awajen,

cikin tsawa Mami tace "Kabir kasaketa tun ban b'atamaka raiba, Sakinta yayi yana huci Mami ta rik'e baki ashe har yanzu kanan da bak'in halinka, saboda Allah me tamaka haka daga shigowanta?


Yana huci ya juya zai fita Mami ta taroshi "bazaka ban Amsaba?

Zama yayi akan kujera yana huci yace "Mami Rashin kunya tamin, "wani irin Rashin kunya?
"Ki tambayeta Mami tafad'a da bakinta,


Mami ta kalli Dijah da take cigaba da hararansa, tace "Kahadijah wani irin Rashin kunya kika masa?

"Mami nibanmasa wani Rashin kunyaba shine yata zagina har yanacemin wai mayya, kallonta kawai Kb yake bako k'iftawa, ko yausje zata sauya oho?

Mami tace "Mayyah kuma to meya kawo maganan maita?


D'an murmushi yayi saboda yanda Mami tayi tambayan
yabashi dariya,
"mayyance Mami tunda tafad'a dabakinta tace a garinsuma ansan da hakan,

Dijah tace "Wlh niba mayyabace kainema kake abun mayu, ko jiyam da daddare haka ka dinga shamin... Da sauri Kabir ya mik'e gami da kai ma bakinta bugu yana huci da sauri tayi bayan Mami ta faki idon Mami ta lek'o tamasa gwalo tace "To inkana da gaskiya kabarni infad'amana sai aji ni dakai waye maye? Ko zaka Rantse baka shamin....

Mami tayi saurin Fito da ita daga bayanta ta turata jikinsa, tana Hararanta tana fad'in
"to tunda bakinki bayi mutuwa jeki kuk'arata ba Ruwana inkinyi laushi xakiyi shirune ai da gudu tayi d'akinta ta rufe,
Mami ta tab'e baki tana Allah ya shiryar daku mai hali dai baya fasawa, zanga lokacin da zaku canja,



Kusan kwana biyar kenan Rabon Kb da Dijah, tun yana daurewa yana Runguman pillows yayi bacci har abun ya gagareshe inya kwanta yadinga juyi kenann yana fama da matsanancin sha'awa, gashi yanzu ko yasaha magani baya kashe masa k'ishin, yayi da nasani da nadaman fara kusantan yarinyan yafi so goma, ya tuna jiya da yakasa hak'uri ya k'ira Nafisa ba irin Romancing juna da basuyiba amma bayajin komi ajikinta sab'anin Dijah da ko rungumanta yayi yakansamu relief, basai yayi babbanba, to kodon Nafisan tazomasa tana piriod ne? Ya tambayi kanshi,

To ai itama nakan kasance da ita tana period kuma in samu gamsuwa mai kyau, yaja tsaki a fili yace inaga da gaske dai mayyarce banzan yarinya kawai, yafad'a yana yarfe Hanu,


Tashi yayi ya zauna ya kunna wuta yaga agogo 2:00 na dare tashi yayi ahankali, ya jawo drowern gadonsa ya lalume keys d'in gidan gaba d'aya ya dinga bincike ya samo key d'in k'ofan falon Mami ya fita jiki ba k'arfi yana takaicin yanda yazamo mai k'arfin sha'awa da yana iya controld'insa yanzu kuma baya iyawa ahankali yake tafiya yana jan tsaki gami da jin haushin kansa ta yanda yake bin k'araman yarinya mara kunya mai son tona asirinsa da son bashi kunya agaban Mahaifiyarsa, tsaki ya kuma jah dai2 lokacin ya zura key ya bud'e k'ofan ya shiga a hankali ya mayar ya rufe,

Dam yaji k'irjinsa ya buga da ya tuna cewa du wannan kwanakin yana shigowa anma yasamu k'ofanta da key to inyasamu arufefa? Sai inkoma ya fad'a ak'asan zuciyansa yana taku ahankali, ya kama Handle d'in k'ofan ya murd'a ahankali, cikin nasara yaji k'ofan ta bud'e baisan lokacin da yasaki murmushiba, ya mai da k'ofan yasa key ya kunna hasken d'akin nan idonsa yaje kanta tana kwance luf akan gado ta rungomi pillows guda biyu ak'irjinta yayinda ta matsa biyu a tsakanin cinyoyinta, tana baccinta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login