Showing 69001 words to 72000 words out of 155892 words

Chapter 24 - Dijah Qaya Book 1 Hausa Novel Complete

22 Dec 2024

476

kakkiyar Shadda, Ruwan Kunun kanwa, sai shek'i yakeyi, Hula da takalminsa zuwa Fatan Agogonsa duk bak'ak'e ne, Sajensa yasha gyara bakad'anba, Yana shigowa da Dijah suka fara Arba da wani mugun kallo yake binta har yashige d'akin Mami a lokacin itama tagama Shirinta cikin atamfa Super wax Ruwan Ganye Gwala Gawalai kam bamagana tashasu daga sama har k'asa, Kabir yakalleta da Murmushi "kinyi kyau Mamina itama Murnushin takeyi tace 'Badoleba Uwar Ango wasane Kabir kaima kayi kyau Son ba kad'anba, yayi Murmushi yana d'an lek'e ta matsain labule, yad'an sosa kai "Mami yanzu ina zaki?
Tace "Eh yau kama zanje Gidansu Habib daganan sai intafi gidan Yaya na atawagan d'aukan Amarya, sai nayi Hirana kuma sai lndawo.

"Kekad'ai zaki tafi Mami?
Tad'an kalleshi dason zargo wani Abun, tace "Eh dani dawa zantafi Kabir? Yara mata zasu party nikan aikasan ba abunda zai kaini can, yagyad'a kai yana sosa k'eya dai2 Lokacin Khadijah tashigo da Gudu tana k'iran "Mami! Mami har zamu tafi yau baki ban kud'in Manniba, Mami tana dariya tace "Khadijah Manya Duba post d'in kigani, ta zuge tana dubawa taga Bunch na d'ari biyar2 tadinga d'an tsalle tana Mami na Nagode,

"Wlh jiya duk taronnan Mami bawanda yakai 'yarki b'arin kud'i,

"Ai nasani 'yata tadabance kuma wama ya isa kamo k'afan Babban k'awa? Dagudu tafita tana Murna, Mami tarik'e Hab'a "Ke Khadijah daina Gudu da wannan Takalmin inkika fad'ifa.

Girgiza Kai tayi tana kallon Kabir da yabar Nigeria a saba'in da biyar 😜

Yadai? Son har yanzu baka tafiba kuna Manyan Angwaye kamata yayi yanzu kana can ya yamutsa Fuska "Wlh Mami ni yunwama nakeji, dazan samu wani abun tab'awan,

"Akwai Abinci ai Kabir.

"yauwa Mami kisa akawomin pls ina part d'ina,

"wakenan zansa yakawomaka Kabira? Khadijah inaga tama tafi,

"Barin turota Mami Mutane sunyi yawa bazan iya shiga kitchen d'inba.

Yana fita yaci karo da Bintalo afalo suna gaisawa yace "Mamata kice ma Khadijah wai taje inji Mami, daga haka ya wuce,

Bintalo tana isar da sak'o ba b'ata lokaci taje Nan Mami tace da ita takai ma Kb Abinci, cike da takaici tahad'a kayan Abincin Agurguje takaimasa tsaban tana sauri ko izini ba tanimaba, tashiga, kai tsaye dainin ta nufa, ta ajiye ta juyo, Kabir wanda yake tsaye yana jiranta, yayi saurin Maida k'ofan ya rufe tana daf da zata bud'e k'ofan taji anrik'ota zata tsala ihu ya Rufe mata baki da tafin Hanunsa, Fuskansa Amurtuk'e yace " ti sarkin ihu karkiyarda kimin ihu anan, zo kiji yafad'a Gami da Kamo Hanunta, yazaunar da ita akan kujera sannan yatsaya yana kallonta, "Khadijah kina son zuwa hidiman Bikinnan?

Sai da tagama zabagamasa Harara tace "to ma ina Ruwanka dani?

"Bani da wata Ruwa dake face wanda Mami tahad'a atak'aice dai inkina son zuwa inada sharud'a inkinbi kije inkink'i bi kizanuna agida, tana Hararansa tace "Innabi wani Sharud'a makenan,

Ya gyad'a kansa sannan yatattare Rigansa yazauna kujeran da yake kallonta, ta mik'e zata tafi ya kad'a key d'in k'ofan ahanunsa, yace "ai na rufe.

Ganin haka yasa ta zauna tana kallinsa kaman zata fashe dan Haushi tace lnajinka,

"Kin Amince zakibi sharud'an ta gyad'a kai yace "Gud kije ki cire wannan Kayan kisaka Riga da zani sannan kisaka Hijabi ki wanke wannan kwalliyan Fuskankin wai ina karatun da Malamin lslamiyanki yake koya mikine?

Ko baigayamiki hukuncin Matar Auren datake nuna kwalliyanta ga wanda ba Mijintaba?

Karkisake yin wannan shigan indai fita zakiyi kuma karkikuma saka gyale karki k'ara yin wannanzanen lallen sonake inkub'utar dake daga shiga fushin ubangiji.


Wani irin takaicine yakamata amma dayake tana son tayi tafita ad'akin sai tace to bud'emin inje incire, kintabbata zakiyi yanda nace?

Tace "Eh ya gyad'a kansa yatashi tabi bayansa tana gallamasa Harara, yabud'e yana tsaye yana kallonta tafita ta tsaya abakin k'ofa ta rik'e Kun kumi, tace "Narantse inna canzan kaya ka canza min suna, kuma ban yafeba inkasake cemin ni Matar aurece, niba Matar kowa bace, kaga Mutum harda min sharad'i kaman Babana Sannu Mami tajuya ko taku d'aya batayiba tajita ahanunsa,

Yashigar da ita sannan yafita yabarta ad'akin yarufe ta baya yashiga mota yabar gidan.


Ummu Fatima ce


[6/25, 11:13 PM] Ummu Fatyma: πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹
*DIJAH* *QAYA*

πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹
*BY ASMA'U GALADIMA*
πŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏ

πŸ¦‹ πŸ¦‹
πŸ¦‹ πŸ¦‹ πŸ¦‹ πŸ¦‹


*UMMU FATIMA CE*πŸ‡³πŸ‡¬



🌈 *KAINUWA WRITTES ASSOCIATION*.......πŸ–Š



*_Happy Eid-Eil fitr to U all Muslims Ummah_* 🀝🏻😘


_Alhamdulillah Munyi azumi munyi sallah Allah yasa muna daga cikin Wa inda suka Rabauta awannan watan Mai Albarka tasa muna daga cikin Wa inda aka 'yanta daga wuta zuwa Aljannah_ 🀲🏻😭



3⃣8⃣



Sosai Su Bintalo sukayi mamakin Rashin ganin Dijah awajen perty, banda Sauda data lura da wani irin kallon da KB yake bin Dijahn dashi, aranta ta ayyana irin hakan na iya faruwa.


A b'angaren Dijah kuwa ba k'aramin mamaki tayiba lokacin da taji tashin Moran KB dan batayi tunanin dagaske zai iya tafiya yabarta ad'akin ba,

Tana jin ficewansa ta rushed da ihu, kasancewan pert d'in yanada d'an rata da cikin Gidan ga kuma Hargowan ragowan masu tafiyan pertyn yasa har ta k'arashi ihunta ba Wanda yajiyota, saida tayi mai isanta ta fara niman wayanta da niyan gaya ma Mami, dan tasan zatasa ya bud'eta, saida Dijah tayi zaton Kabir iri tane da zai bar mata waya haka ta k'arashi nimnta bata samuba,


Nan ta kife kanta tasaki kuka mai tsima zuciya haka tayi2 har bacci yayi Gaba da ita.


Cikin Nishad'i da kwanciyan Hankali yake Hidimansa A wajen Nafisa tana mak'ale dashi duk inda ya Gilma, zuciyanta cike da farin cikin rashin Ganin Dijah awajen.

Misalin 5:30, Ya dawo Gida da niayan d'aukan wasu takardu yakoma.


Zaune yasami Dijah ta tallafi Hab'anta da Hannayenta ldonta na kan T. V duk da Hankalinta ba agun yakeba, kallo d'aya yamata ya shige Bed room,

Jimawa kad'an yafito da niyan fita da sauri ta sha gabansa, tana lumshe ldo, gami da d'an sheshshek'a "Likita ka bud'eni intafi na fasa zuwa pertyn,

Gefenta yabi zai wuce ba tare da yace komiba, tasake shan gabansa ta fashe da kuka tana bubbuga k'afa, galala yayi yana Binta da kallo, ya kama Hanunta ya zaunar da ita akan kujera ya d'an rank'wafo dai2 fuskanta, yana lumshe ldo,

"Duk ke kika jawo Khadijah da kinbi dokokin Dana gindaya miki da bamukai da haka ba, ki gwadamin ke kinada k'afa kaman na barewa, gudu da ihu bawani Abu mai wuya bane awajenki, dan haka kiyi zamanki anan ba inda zakije",

Cike da tsiwa tace "Wlh sai na fita to Ina ruwanka dani dazakace wai zakamin dokoki? Kai Mami ne? Na rantse sai Nafita, ta k'arashe tana share Hawayenta da bayan Hanu,

Yad'anyi Murmushi Gefen Baki "OK Har yanzu Bakinki bai Mutuba? To bari gani ya mik'e zai tafi da sauri itama ta mik'e ta rik'e gefen Rigansa tana Bubbuga k'afa hawaye d'aya na bin d'aya, cike da kasala yake kallonta sai ga KB ya zube akan kujera yajawota jikinsa yana share mata hawaye kiciniyan k'wacewa takeyi tana tureshi gam ya rik'eta ak'irjinsa ta yanda ko motsi ta kasayi, ahankali yake hura iska akunnenta, jin jikinta yasake yasa yasaketa ta sulale k'asa, da k'yar ya tashi yana karad'e Hanya, ya fice.



Ya jima yana zaune acikin Mota yakasa tuk'i ya fita aransa yana Mamakin kansa Anyah!! Shi kabir shine yau yarinya k'arama take niman ta sabautashi!?.


A wajen ya lalace harakayi k'iran Magriba, yaso ya koma pert d'insa yayi Alola Amma yana tsoron sake karo da Dijah,

Dan haka yashiga pert d'in Mami a toilet d'in Falon yayi Alwala ya tafi masallaci,

Yana dawowa kai tsaye d'akin Dijah ya wuce, kallon d'akin yake sosai har ya isa wajen sif d'in kayanta ya bud'e, ya tsaya yana kallo komi a tsare yake, ya d'auki Hijabinta ya fito,

A falo ya sami Iya tana kallon t.v, bin shi da ldo tayi, har ya matsota ta rik'e Hab'a "tou! Kabiru yau kuma kayan Khadijah zakasa?? Ko me?? Yad'an yatsina Fuska yana CI gaba da tafiya,

"To ina Ruwanki? Ko zaman sa ldo kikeyi a falon?,

Tayi Dariya tana jijjiga kai "a'ah a'ah nadaiyi Mamaki ne banzaci abun yakai hakaba,

Fita yayi ba tare da yakuma tankawaba.


. "Bansaninba ta fad'a tana murgud'a Baki.

A fusace ya mik'e da sauri itama ta tashi tana zaro ido,

fuska a murtuk'e bako alaman wasa ya nuna mata Hanyan toilet, "Wuce kije kiyi Alola kizo kiyi sallah kar intattaka ki!!.

Ganin ba fuska yasata tabi inda ya nuna da yatsansan sum2 tashige ya rakata da Hara sannan ya fice a falon a ransa yana complain d'in taurin kai irin na Khadijah,


Bashi ya dawoba sai da akayi Sallahn lsha'i, ya shigo da food flaks a hanunsa a gefenta ya dire sannan ya shiga kutchen ya fito da plate da spoons gami da cups, ya zauna ya kalleta ta takure akan sallahya ta dunk'ule a Hijabinta.


"Zo ki zuba ma mijinki Abinci,

"Allah ya sawak'e ni bamda Miji,

murmushi yayi ya jawo ya zuba yaci, sannan ya zuba a d'ayan plate d'in ya tura mata,

cikin sadak'arwa da lamarinsa ta langab'ar da kai murya na B'ari tace

"Likita dan Allah kayi hak'uri kabarni intafi sanyi nakeji!,

"Subahanallahi sanyi kuma? Ya fad'a gami da mik'ewa ya kashe Ac Sannan ya zauna "Na kashe abin da yake saki jin sanyi,


kici Abinci ki k'oshi dan yau aiki zaki anan sosai kuma ba zai yiwu kiyi da yunwa a cikin ki ba,


sannan kidaina maganan tafiya innace anan zaki kwana fa? Ba yanda kika iya,


cike da tsoro ta zaro ido "kwana?

ya d'aga Gira d'aya "yess inma baki kwanaba sai kin min tausa ki tafi kinga kina da sauran a wanni masu yawa anan kenan,


k'ara xaro ido tayi sannan ta fashe da kuka gami da mik'ewa tsaye tanaja da baya tana nunashi da yatsa,

"Na Rantse ni ba 'yar iska bace, sai kabari sai Nafisan da kuka saba iskanci da ita tazo ka gaya mata irin wannan maganan baniba.


cikin jin zafin furucinta ya mik'e yana binta har sai da ya k'ureta da bango yasa Hanunsa d'aya ya dafa jikin gini yana lasan lips d'insa yana kallon tsakiyan idonta,


"Eh nasani ke ba 'yar iska bace kaman yanda kika saba fad'a nine d'an iskan da zan koyamiki iskanci yau d'innan Khadijah, Ba sai Gobe ba,


ya damk'o kanta aransa yana cewa "yau zan nunamiki ni d'an iska ne Khadijah sai nayi maganin wannan Bakin kin,

yau zan miki abunda zaki kwana dani ki tashi dani aranki dama jikinki Gaba d'aya cike da mugunta ya tura Bakinsa cikin nata ya fara tsotsa.


Cikin fargaba da tashin Hankali Take k'ok'arin k'watan kanta ta kasa, dan haka ta saduda ta rintse idonta hawaye na malala, tsawon lokaci yana azabtar da ita a haka sannan ya wurgata kan kujera ya haye, da iya k'arfinsa ya sauk'e mata k'irjinsa akan cikinta, ya birkito Bubs d'inta duka biyu yake tsotsa kaman maye.



Wayyo! Dijah 'yar gidan Baffah yau kan gaba d'aya tagama sadak'arwa anarabata Budurcinta angama.


Saboda tsaban zafi da rad'ad'in datakeji yahana ta gane inane d'aya yake mata ciwon,


Kabir kuwa ya ma manta sunan jahansu ahaka wayarsa ta d'auki ruri da k'yar ya iya tashi ya ciro wayan A Aljihunsa, dam yaji k'irjinsa ya buga da ganin sunan Mai k'iran, da k'yar ya saita kansa,


Sannan ya d'auka kafin yayi magana Ta rigashi cikin fusacacciyar Murya tace "Kai Kabir kayi gaggawan kawomin Khadijah yanzu2 duk inda kakaita kaje kakawo min ita ko garinsu ne wlh nabaka 5 minuts kaje ka kawomin ita inba hakaba ranka zai b'aci kaji na gaya maka,


Bata jira cewansaba ta ajiye wayan,

Akasalance yabi wayan da kallo sannan ya kalli Dijah da take kwance shame2 tana kuka mara sauti, ya kalli bakinta ya kumbura sumtum, ya kalli nonuwanta sunyi jazur sun kumburo,


Yayi saurin rintse idonsa ya shiga Bed room Toilet ya shiga ya kwara ruwa daga kansa har wuyansa sannan ya d'auki k'aramin towel yafito yana tsane kansa, sai da yagoge ya tako gabanta yakamo hannayenta ya tsayar da ita yana goge mata Hawaye,

"Haba Khadijahn Mami kiyi shiru kidaina kukan Haka muje inrakaki Maminki tana nimanki, daina kukan haka dan inkin isa ta tambayeki silan kukan ba iya fad'a zakiyiba.


Ki iya ma Bakinki Khadijah kidaina gayamin duk abunda yafito daga bakinki, dan innace zan rama bazakiji dad'iba, ki tausa lafazinki gareni saboda inji tausayinki duk randa kika shigo hanuna kinji?.

Ya d'auki Hijabinta yasa mata ya kamo hanunta suka fito, a dai2 k'ofan falon Mami ta finciki Hanunta tana zabga masa Harara kamar idonta zai fado "wlh duk abunda kamin Bazan tab'a yafe maka ba, daga haka ta wuce tana sharan k'ollah, tsayawa yayi awajen ya k'ara saita kansa sannan yabi bayanta.



Iya tana zaune akan kujera Mami tana tsaye rai jagule Dijah ta shigo a gefen Mami ta zauna ak'asa tana kuka, dai2 lokacin shima ya shigo kusa da lya ya zauna akan kujera, ya kalli Mami sosai ya k'ara tsorata,

Yana sosa k'eya yace "Mami sannu da dawowa ai d'azu na shigo naga baki dawoba,


Mami ta kalli Agogo 12:00 na dare a fusace tace "labari yasameni Khadijah bataje wajen perty ba, ko zaka gayamin dalili?

Shiyasa wato kayi ta shiga da fita wai takai maka Abinci?

Sanar dani ina ka kaita?

Cikin kame2 ya kalli inda Dijah take,

"ah'a... Mami ..... Data kawomun..Abincin..... Sai nace ...ta ..ta....tsaya.. Mutafi tare... To kafin . . ..in. gama ... Tayi ... Bacci ..shine na tafi na barta ..... Bayan nadawo... Nasamu tana ..... Kallo ne... Tun d'azun nake cewa ta tashi inrakota...


Cike da Mamaki Mami take kallonsa, dandai ko k'aramin yaro yaji yanda yake maganan yasan ba Gaskiya yake fad'i ba,


'"wlh Mami *k'arya* ne. Muryan Dijah ya ziyarci kunnuwansu,

Da tsananin mamaki Kabir ya kalketa, "Nine mai *k'aryan?*


Ta kalli Mami da itama ita take kallo, tace ''Mami Rufeni yayi ad'akin nan ta kwashe duk yanda akayi ta gaya mata, sannan ta d'ora da Bayan yadawo shine yamin *Fyad'e* ta k'ara fashewa da matsanancin kuka.


"La'ilaha'ilallallahu, lya ta rafka salati tana tafa Hanu, "Anyah!! Khadijah wannan Baki naki baifi k'arfinki ba kuwa!?

Kifa iya ma Bakinki wlh ina tausayamiki wannan baki naki zai kaiki ya baroki,.

Ayi yarinya haka bakinki ba birki?

Kiyi ahankali yarinya akwai ran k'in Dillancin kura dan k'aniyanki.


Kabir wanda yake zaune cikin matsanancin Kunya kanshi a sunkuye zufa sai d'iga yakeyi daga goshinsa, bai tab'a tsammanin sakarcin Dijah yakai hakaba atunaninsa ko abunda ya mata bazata iya fad'aba, sai gashi ta had'a da k'aton sharri,

Da wutsiyan ldo ya kalli Mami Dijah take kallo cike da matsanancin mamaki furucinta, nan ldonta ya sauk'a kan Bakinta da ya kumbura tsaban tsotson da kb ya mata 🀣🀣🀣🀣🀣🀣🀣🀣🀣🀣🀣



*wai waye zaiyi nasarane agun Mami na wannan case d'in*?? πŸ€”


*Dan Allah kusani a Addu'a bani da lfy seriously* πŸ™πŸΌπŸ˜­


_ummu Fatima ce_ 😘
[6/29, 8:43 PM] Ummu Fatyma: πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹
*DIJAH* *QAYA*

πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹
*BY ASMA'U GALADIMA*
πŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏπŸ¦‹πŸŒΏ

πŸ¦‹ πŸ¦‹
πŸ¦‹ πŸ¦‹ πŸ¦‹ πŸ¦‹


*UMMU FATIMA CE*πŸ‡³πŸ‡¬



🌈 *KAINUWA WRITTES ASSOCIATION*.......πŸ–Š


3⃣9⃣


Ahankali Mami ta mai da kallonta kan Kabir da yake satan kallonta ta wutsiyan ido da sauri ya mayar da idonsa k'asa,


Zama tayi abakin kujera shiru falon yayi bakajin komi sai gunjin kukan Khadijah, ita adole ga wacca akayiwa fyad'e.

lya kuwa tasaki baki tanson ganin tayaya za'a yanke wannan hukunci? Don ta lura Mamin tanason biyewa sakarcin Khadijah tayi hukuncin Rashin gaskiya,

ita kanta Mami rasa nacewa tayi mamiki abun yabata dan zuwa yanzu bata tsammaci Kabir yafara kallon Dijah amatsayin Maceba da har zai mata fyad'e injita da fada.

Saboda yanda yake nuna k'yamanta a fili, kullum shikenan complain akanta.


d'an gyaran Murya tayi tace "Kabir Meye gaskiyan Maganan?

Kansa ak'asa yace "Mami kinfi kowa sanin Halina kinsan abunda zan iya aikatawa da wanda bazan iya aikatawa ba.


"No karma kace haka sau nawa mutumin kirki yake sauyawa yazamo na banza lokaci guda, sannan mutumin Banza ya sauya yazama nagari?

Tashi katafi dare yayi yanzu gobe insha Allah zamu k'arasa.

Da sauri ya mik'e ya fice kaman k'afansa zai burma acikin tiles.

"Khadijah tashi kije ki kwanta kukan ya isa haka kinji? Mami ta fad'a, cikin tafiya mai kama da gudu ta fad'a d'akinta dan sam bahaka taso ba.


Iya ta tab'e baki tana Murmushi "tofa yau ga wacca akayiwa fyd'e tana gudu.

Mik'ewa Mami tayi tana dan sauke ajiyan zuciya, "wlh lya Khadijah da Kabir suna bani ciwon kai,


Kwance take kan Gadonta sai juyi takeyi zogi da rad'ad'in da Bubs d'inta suke mata yahanata Bacci, hoton fuskan Kabir yak'i d'aukewa a idonta Musamman lokacin dasuke

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login