Showing 105001 words to 108000 words out of 155892 words
shirya tariyanaba nikan zan dawo nan da zama kawai in yaso duk lokacin da yashirya sai mukoma gidanmu, zamar da ita yayi daga cinyansa ya tashi
"badani zakiyi wannan Maganaba, kuma niban isa yanke wannan hukuncinba kigayama shi dadyn inyaso yasanar da Mami itakuma sai ta gayamin, ina fatan kin fahimta, ya juya zai fita ta tashi ta kamo shi, pls Kabir katsaya muyi magana k'wace hanunsa yayi yace 'kijirani inje indawo in kin matsu, ya k'wace hanunsa da k'arfi, daga haka ya wuce yana mamakin wannan lamari,
Dijah kam tun bayan fitan Kb ta fashe da kuka tana hararan k'ofan tana fad'in "Wlh sai Allah yasakamin Mugu kawai, wlh guduwa zanyi agidannan ko inkoma d'akin lya da zama, nibazan iya wannan iskanciba ayi tajima mutum ciwo, tana kuka tana wanka tana surutai har tagama tafito ta zauna akan stool sai ga Mami,
kallonta tayi har ta k'araso tace "Kahadijah yadai? Kaman baki jin dad'i?
Akasalance tace "Kaina ne yakemin ciwo,
"Ayyah sannu kisha maganimana, sannan ta d'aura da Albishir! Da sauri Dijah tace Goro!
"Fari ko jah?
"Fari tass Mami,
Mami tana dariya tace Fatima ta haihu,
Dijah ta k'ank'ame Hanunta ak'irjinta tana dariyan farin ciki, "Mami me ta haifa? "Namiji, kishirya Driver yakai ki kid'an mata kwana biyu zuwa Ranan suna sai kidawo dan inaga bayan sunan da kwana biyu ne zaku fara Exams, "tana gidane mami?
"Eh Ansallameta mun koma gida lfy lau take ba wani matsala kuma har nasmo mai zama da ita, zata ke mata komi ke kuma sai kina mata girki, daga haka ta wuce,
Cike da d'oki Dijah ta shirya ta zuba kaya ajakanta ta fito, tunda ga nesa Mami taga tana wani irin tafiya, har ta isota,
"Khadijah meyasa kike tafiya haka? Ko har yanzu ciwonkin bai warke bane? Kanta na k'asa cikin sanyi tace "ya warke,
"Wani sabone? Mami ta kuma wurgomata tambaya, kai kawa Dijah ta girgiza tana zaro ido, Alaman a'ah, tab'e baki Mami tayi bata kuma cewa komiba,
Tare suka fita tasa dariver ya kaita tace Gobe zata zo,
Tsaban d'oki Dijah manta jakanta tayi amota sai driverne yabita dashi,
Tana shiga ta wurgar da jakan ta d'auki yaro k'ato dashi kyakkyawa, mai kama da Babansa, kallonsa Dijah takeyi cike da so da k'auna, har Fatima tafito daga wanka, cike da son 'yar'uwanta ta k'araso wajen tana kallonta tace "Dijahn Baffah, sha lelen Baffah, Hana kukan Baffah, cikin Fulatanci kaman yanda Baffanta yake yawan mata kirari,
Dijah tana Dariya tace "Aunty Binta nabaki Rabin Rugan Juma, Ranan kusan Kwana suakayi suna hiran Rayuwansu nabaya cikin kewa Dijah tace "Ke kinji dad'inki kinje kinga su Baffah har sau uku, Binatalo tace "Kema zakijene Dijah bagashi kin kusa yin Exams ba,
Ga mamakin Kabir anan ya dawo yasamu Nafisa duk da sai dare ya dawo, d'aure yasameta da towel da alama wanka tayi, da gudunta tazo tafad'a jikinsa, ya Rungumeta gami da Manna mata kiss suka k'arasa ciki, tun kafin ya zauna take ta Romacing nashi nan shima yafara mai da mata maratani, tsawon lokaci da k'yar ya k'waci kansa, ya fad'a bayi ba k'aramin takaici tajiba dan ba iya nan taso atsayaba, binsa tayi sukayi wankan tare, bayan sun fitone, yaji ana nocking sai da yashirya yaje ya bud'e Sanine ya shigo yana hararansa, "Haba oga tun safe nake k'iranka baka d'agaba, kb ya katseahi "ai nima na k'ira baka d'agaba,
Dana fita har gidanka naje akace bakanan,
Sani yace "Haba dai? Kacema kaga babyn kenan,
"wani baby kuma?
"Baby na mana Fatima ta haihu ai bakashigabane?
Kb yazaro ido "Haba dai "wlh yaro kawai na aika da akace bakanan kuma na wuce, me muka samu?
Sani yana Murmushi yace "Namiji kun tsaya game gashi mun rigaku, munbarku abaya,
"D'an rainin hankali marasa kunya, wlh kuna bani mamki kai da Habib, wajen iya idakanci, da Maganan Banza shima d'azu yagamamin nashi,
Dariya Sani yayi ya tashi yana masa sallama ya wuce,
Bak'aramin artabu yayi da Nafisaba sai da yalallab'ata yasa aka maidata gida, shikuma ya nufi sashin Mami jin ba motsin kowa afalone yasashi, bud'e d'akin Dijah ahankali yanason yamata Albishir Fatima tahaihu, bai gantaba dan haka yaraya tana d'akin lya, ya wuce wajen Mami ya karb'i abinci yafita dan yakasa cin indomin da Nafisa ta dafa,
Kusan kwana hud'u kena Kb yana lallab'awa ya shiga d'akin Dijah anma baya ganinta, sam baiyi tunanin bata gidanba duk da yaje ganin baby anma bata yarda yagantaba, sosai yaji hakan ya d'an dameshi, saidai kawai ya share.
Ana gobe suna ne yafito zai fita yaga Mami itama zata fita nan yace zai kaita, suka tafi tare, tunda yayi perking yake zaune amotan bai fitoba wasu motoci biyu suka shigo, yana kallo sukafara fitowa, ko bai tambayaba yasan 'yan Rugansu Dijah ne kallonsu yake d'aya bayan d'aya Dijah ta fito daga ciki da Gudu tana niman ganin Aminiyanta jebu har ta d'an gota motan Kb ta hango Jebu Rik'e da yarinya ahanunta, da gudunta taje ta Rungumeta sai ga hawaye sharshar, Jebu kam da bata gane Dijah ba tsaban sauyawan datayimata sai daga baya, murna da farin ciki suka dingayi kaman su cinye juna, Dijah ta karb'i yarinyan ta jingina da Motan Kb tana kallonta, tace "Jebu wannan 'yarkice cike da kunya Jebu tace "iyi 'yarkice Dijah maisuna mukamiki k'ank'ame yarinyan tayi ajikinta tace "Wayyo Allah na Jebuna ashe baki mantaniba,
Jebu tace na isa inmantaki Aminiya tunda akace min Bintalo ta haihu, nadinga Murna zanzo inganki, Dijah tace ashe wai lro kika aura? Munafukai shiyasa kullum shiyake rakaki dandali, Dariya kawai Jebu tayi, tasa hanu ta shafo cikin Dijah "Aminiya baki haihuba wlh nazaci zanzo inaganki da k'aton ciki, Dijah ta rufe bakinta cikin k'ara tace "Lahhhhhh!!! Tana kalle2 kar wani yaji, Jebu ta kwashe da dariya tace Aminiya kodai bakiba da had'in kai sosaine Dijah tasake wata uwara k'ara tace "keeee shikenan kinzama 'yar isaka.. Taja hanun Jebu sukayi ciki, Kabir da yabaza ido da baki yana kallonsu ya dinga k'yak'yata dariya yana rik'e ciki yace "Kai mai hali dai bazai fasaba, Khadijah iyashege ajininki yake,
Can ya hangota ita da Mami atsaye da Alama wani magana take gayamata,
Shiru yayi yana tunani waima to me Mami take nufine da ta turotanan ba tare da izininaba, kenann ni bani da wani power?
Kodan tace wai yanzu ba amatsayin mata Khadijah takeminba, tab'e baki yayi dai2 lokacin Mamin ta iso suka tafi, ba k'aramin hira akasha agidanba ranan basuyi bacciba musamman Dijah da Jebu da ma'u da Bintalo, washi gari aka sha suna yaro yaci sunan Baban Sani Adam suna k'iransa da Adnan, sosai Mami ta zage wajen Hidima, akayi hidima na karamci da girma,
Washi Gari bayan su Dijah sun gama suyan ragon suna taje tayi wanka ta shirya cikin doguwar Riga na Material yellow, turare kawai tasaka ta kwanta so take tayi bacci dan ta huce gajiya,
Daga Falo taji Sani yanata rafzamata k'ira, ba shiri ta fito, tana amsawa yace "Dan Allah Khadijah d'an kai wa Bak'ona Ruwa mana, yana can d'akin hanyan waje "tou tace ta koma ciki tayi Rollin da farin mayafi fusakanta ya fito fes dashi ta d'auki ruwa da cup a frich ta kai da sallamanta ta shiga d'akin yana zaune akan Kujera Yana opreting wayansa, a hankali ya d'ago gami da amsa Sallaman, kanta ak'asa ta ajiye batare da ta kalleshiba ta d'ago zata fita, caraf yakamo hanunta, ido waje ta d'ago suna had'a ldo tace "Wayyo Allah na shiga uku!!!,
Kansa yake ta girgizamata har ya zaunar da ita akan cinyansa, "Haba Khadijah ni kikecewa kin shiga uku? Ganina shiga ukune? Ta girgiza kanta ahankali, yace "Ok kina lfy? Ya baby?
Shiru tayi bata amsaba ya mik'e Rik'e da hanunta, zata fauce ya had'e rai yana hararanta dole tabishi mota yakaita ya bud'e mata tashiga sannan yazaga ya shiga ya fice agidan,
*Ummu Fatima ce*π
[8/18, 6:30 PM] Ummu Fatyma: πΏπ¦πΏπ¦πΏπ¦πΏπ¦πΏπ¦
*DIJAH* *QAYA*
πΏπ¦πΏπ¦πΏπ¦πΏπ¦πΏπ¦
*BY ASMA'U GALADIMA*
π¦πΏπ¦πΏπ¦πΏπ¦πΏπ¦πΏ
π¦ π¦
π¦ π¦ π¦ π¦
*UMMU FATIMA CE*π¦π¦
π *KAINUWA WRITTES ASSOCIATION*.......π
5β£6β£
Cikin nitsuwa da Annashwa yake tuk'insa sanyi da K'amshin cikin motan na Ratsa zuciyoyinsu,
Yayinda wani b'angaren na zuciyan Dijah ke cike da tsoro da Alheni, sai waro ido waje takeyi tana kallon hanyan da suke tafiya,
Da gefen ldo Kb yake kallonta yana fitar da sassanyan Murmushi jinsa yake cikin wani yanayi na daban, da Gidansa yakeson su wuce, sai dai bayi jin dad'in irin tsoransa da yake gani cikin idon Khadijan, tunanin yanda zai kau da tsoron yayi,
Ahankali ya sauk'a gefen Hanya ya tsaya yana kallonta, cikinkin Sanyi Murya ya k'ira Sunanta gami da kamo hanunta yana murza cikin tafin hanun, yana kallon zanen lallen da akamata na suana, ta d'ago idonta da sukafara canza kala sakamakon hawayen da suka fara fitowa acikinsu, "Ina kk so muje? Ya wurgo mata Tambaya, "Cikin Sanyin Muryan daya haddasa masa Kasala, tace "Gida! Dan Allah ka maidani Gida,
"Gidan Mami?
"a'a Gidan Aunty Binta,
Murmushi yayi yana cigaba da murza hanunta yace " Zan mai dake anma kafin nan sai mun d'an zaga gari baki tab'a zagawaba iyakanki daga school sai gidan Uncle, yayi key ma Motan yana fad'in Barin kaiki Gidan zoo ki kalli dabbobin daji,
Ahankali ta sauk'e Ajiyan zuciya gami da kwantar da bayanta acikin seat, ba yanda ta iya badan tasoba suka shiga gidan zoo sai dai bak'aramin sakewa tayiba, tare da jin Annashwa, wani b'angaren na dajin natuna mata mahaifarta,
kallone da suka d'auki fin hour sunayi, sosai ta shagaltu da kalle2,
Kabir ya kalli agogon hanunsa, yace "Baby zo mutafi lokaci ya tafi, Gobe sai inkaiki wani, badon tasoba suka tafi, a wani super Maket yatsaya yace "Me kikeso in sayo miki?
"Nothing tace tana kallonsa, yaja Hancinta duka suka saki Murmushi, ya fita shopig yayi sosai ya fito suka tafi azaton Dijah inda ya d'aukota zai mai da ita, sai taga sab'anin haka, wani tafkeken Gida yayi Horn masu Gadi suka bud'e ya shiga, yayi perking ya kalleta "Bismillah Khady, ta kurewa tayi ajikin seat d'in gami da sakin kuka tana hararansa, "Ni Allah bazan shigaba kamaidani indaka d'aukoni wlh banso, tsayawa yayi yana kallonta yanda ta dage tana hawaye, ya jawota jikinsa yana sharemata hawayen, ba tare da yace komiba, ya fita ya bud'e inda take ya kamo hanunta Rai ab'ace yace "kinga Gidannan da masu aiki, kar kitaramin mutane Khadijah ba cinyeki zanyiba, ya wuce yana rik'e da Hanunta Har cikin Gidan, bud'e baki Dijah tayi cike da mamaki tana kallon falon, zuciyanta naci gaba da bugawa, anan Kabir ya barta ya shiga wani d'aki, can anjima ya fito d'aure da tawul, ya k'araso inda take takure tana kalle2 ai Dijah tana ganinsa ta kuma Rud'ewa, ya zauna gami da kwanciya ya d'0ra kansa kan cinyanta, yana kallon fuskanta, "Haba Khadijah na! Da sauri ta kalli idonsa yayi Murmushi ai Sory Khadijan Mami, Dijahn Baffah, dan Allah kigayamin Meyasa yanzu kike k'in zama inda nake? Kike nuna tsorona haka afili? Sab'anin da dana kasance abokinfad'anki,
Tana shshek'a tace "Bakai bane... "Mmnhm banibane me? Fad'a inajinki, "Nidai ka mayar dani kawai,
"Zan mayar dake anma sai kin fad'amin,
"Ni ai banson abunda kake minne,
"Meyene abunda nake mikin fad'amin sai inkiyaye Khadijah banason ganinki cikin damuwa,
Hanunta tasa tarufe fuskanta, tace "Abun da kamin Ranan wlh ciwo nakeji banso,
D'an dakewa yayi ya nuna damuwa afuskansa yace "Ayyah Sory my Khady bansan da ciwo bane anma muje ciki ki rama, ya tashi yana d'agota da Hanunta, ta zaro ido tana girgiza kai "Wlh nikan bazan Rama ba, dan Allah kabarni, bai saurareta ba sai da ya direta kan gado ya ware Rolling d'in datayi, ya ajiye agefe, yace "Kirama abunda namiki Khadijah pls dan nasan baki yafiya baki mantuwa,
Tan gigiza kai tace "Wlh na yafe maka baxan ramaba, dariyan dayake dannewane ya k'wace masa saida ya k'yak'yata sosai yake kallon yanda ldonta ke sintiri akan fuskansa yace "Yaushe kika fara yafiya haka Dijahn Baffa? Kodai kin manta kirarinkine intunomiki, nidai Gaskiya kirama kawai, ya fad'a yana zuge zip d'in Riganta ta dafe Hanunsa, "Nidai nace na yafe maka, Dan Allah kayi Hakuri,
"Wai yaushe aka fara hakane Khadija? Tun had'uwana dake ban tab'a miki abu baki Ramaba, duk abunda na miki sai kin ramashi, wani lokacinma harki rama fin abunda namikin, kar kibani kunya mana, kar ace fa nayi nasara akanki, yana mata mayaudarin dariya ya rabata da Riganta, ya saura daga ita sai bra da under wear, tana k'ok'ari tashi cikin dabara ya cire bra d'in ya zuba mata ido yana kallonta tana kuka tana kare k'irjinta,
shikuwa sai lumshe ldo yake yana shu'umin Murmushi, Romacing nata yafara cike da dabara har sai da yaga itama ta gama shiga kafin.... Suka lula,
Wanka sukayi yayi Alola ya nufi Massalaci itama Dijah alolan tayi ta d'auki doguwan Rigan da ya sayamata a super maket tasaka,
. Tunda ta idar da Sallah ta rafka tagumi tana tunani, Dama haka Likita yake? Ahaka ana ganinsa kaman mutumin kirki? Kunya kanta da kanta ta dinga ji ita d'aya tana tuna irin yaudaran da yadinga mata tun zuwanta sashensa sai Rana d'aya yamata aika-aikan da bazata tab'a mantawaba, shine dan ya Rainata wai ta Rama,
tagumin da tayi ya cire gami da jawota jikinsa yana shak'an k'amshin jikinta,
"me kike tunani?
"Dan Allah Likita ka mai dani,
"Kiyi Hak'uri Madam gobe zan mai dake kinji?
Zaro ido tayi zatayi magana ya d'ora hanunsa kan Bakinta "Shittt kiyi shiru gobe zan maidake bazan sake miki komiba, ki kwantar da hankalinki, ya fad'a yana dariya,
"Gobefa su Jebu zasu koma
"Eh nasani kafin su tafi zan maidake kuyi sallama,
Kinason kije kiga su Baffanki? Da sauri ta d'aga kai tace "Eh!
Murmushi yayi ya jawota jikinsa yana wasa da gashinta da yasauk'o kan k'irjinta yace "Jibi zaku fara Exams ko? Tace "Eh
"Ok Yaushe zaku gama?
"2 Weaks zamuyi,
"Gud kuna gamawa da sati ni zan tafi Lagos Bud'e wani campani, i promised U Randa zan tafi, Rana zan ajiyeki in wuce ni sati d'aya inaga zai d'aukeni ingama abinda nake inna dawo sai ind'aukoki mudawo, tsaban Murna batasan lokacin da ta k'ank'ame Hanunsa ak'irjintaba, Tana k'yalla dariya, yace anmafa ina da sharad'i inkin Amince to,
Tad'an sassauta dariyan tana kallonsa tace "Wani irin sharad'i, kunnenta ya matso da Bakinsa ya mata rad'a d'an b'ata Rai tayi tana kallonsa ya sake kamo kunnenta ya gayamata magana Tureshi tayi tana nok'e kafad'a yasake jawota yakuma mata Rad'an ta d'ago tana kallonsa ya hure idonta kawai ta saki Murmushi ta tashi ta gudu ta koma falo ta fad'a kan tree seater tana ta rufe ido,
anan yazo ya sameta, ya kwanta agefe ya jawota ya d'aurata akan cikinsa, Suna fuskanta juna yace bakiban Amsaba kin Amince? Cusa kanta tayi cikin jikinsa tana murmushi,
Da Dare Bintalo ta k'ira wayan Dijah llokacin suna cikin Bargo Kb ya zage sai bata labarai yakeyiππ€ͺ
Kaman bazata d'aukaba yace ta d'auka ta d'an marairaice Fuska "me zance mata in na d'uka yace "Kid'auka kice mata kina tare da Mijinki mana, bige hanunsa tayi da yake wasa dashi akanta, yana dariya ya d'auka yasa ahansfree yasamata dai2 bakinta "Hello Dijah Asanyaye ta Amsa da Na'am
"Ke kuma daga kai Ruwa ma Bak'o shine har yanzu kusan goman dare baki shigoba bai gama shan Ruwan bane?
Rufe ido Dijah tayi kaman tana ganinta, takasa cewa komi, Kabir ne yace "Ina wuni Aunty Fatima, Bintalo tana jin muryanshi tayi saurin k'ok'arin kashewa tana maida dariyanta Sani da yake gefe ya amshe wayan yace
"Gaskiya bak'o baka da kirki, wai yaushe ka iskance hakane harda satan 'yar mutane?
Kabir yana dariya yace sai mun had'e gobe zan baka Amsanka yanzu kam banda lokacinka,
"mhmm dama nasani wlh inkatashi naka iskanci sai kafi kowani d'an iska iya iskancin, katse wayan Kabir yayi yana murmushi,
Washi gari bayan sunyi wanka sunyi breakne suka fito tsaraba sosai yayi wa 'yan suna ya sauk'e Dijah sannan yasa akashiga dashi ya Wuce, tunada ta shiga take ta nok'e2
Aranan mutanen Ruga suka wuce tare da kewan juna, suna tafiya, Mami ta aiko driver, ya d'auko Dijah, afalo ta samesu zaune har da Kabir, Mami tana tafi tana "Oyoyo my Khadijah, Dijah ta fad'a ajikinta tana dariya,
"Ya kika baro Baby da mamansa? Lfy k'alau suke Mami wlh kaman in d'auko babyn indawomana dashi, Mami tana dariya tace "tou saboda mune meye ma Sunanmu? Khadijah a'ina kika tab'a jin anyi haka?
Dariya Dijah tayi ta kalli lya da take kallonta tana Murmushi tace "ke kuma lya wannan kalonfa?
"Ai dole in kalleki, naji wani maganan Almara, kizage ki haifi naki bakice zaki d'auko na wataba, kiyi kokari nanda watanni kadan ki haifo inkinaso ai itama bana wani ta d'aukoba, Dijah ta galla mata harara, Mami kinga kiyi ma wannan tsohuwan magana, Mami tace kinci k'aniyanki Khadijah Uwan tawace tsohuwan?
Iya tana dariya tace "barni da 'yar Bad'o ai nima na isheta,
Harara ta sake gallamata ta tashi zatayi d'aki tayi tuntub'e da k'afan Kabir, da sauri ya janye k'afanshi ta wuce suka bi jina da Harara tayi d'aki Kallonsu kawai Mami tayi ta tab'e Baki, lya tana ta mata tsiya,