Showing 30001 words to 33000 words out of 171903 words
jiki tay cikin karyewar zuciya Tunani dayawa na yawo a mind dinta, wanda ya soma taho mata zucyarta shine maganganun da halisa tay mata alkcin data fara biyewa meenal akan wann harkan na amfani da jikinta da sukeyi da sunan aiki
Halisa tace mata "Dan Adam bai isa ya zaɓar makansa qaddararsa ba amma dan adam yana da damar da zai zaɓi irin rayuwar dayakeso yay da qaddararsa anan agaba.
Sosai halisa ta fahimtar da ita cewa wann harkan bazai taɓa kaurace mata ba se in ta dauki matakin kaurace masa dakanta.
Sai yanxu ta dada fahimtar abunda halisa take nufi sosai alkcin datake kkrin kwace mata hakkinta lkcin da aka mata fyade akaro na farko.
Maganganun na zubowa kanta tafara gane cewa ubangijin daya halicceta shine zai rufa mata asiri basai tay bauta da jikinta da mutuncinta ma wasu ba. Ji tayi kawai akan data zauna dasu meenal ahaka gara ta shiga uwa duniyar a matsayin tsinanniya tunma kafin mahaifyarta ta tsine mata.
Tamkr hajya ta san me take rayawa aranta tay mata wani irin c..inda sai da taga jini ya soma diga daga kasarta snn ta kyaleta.
Wajajen karfe biyar na dare ta barta ta fita a hotel din tana tafiya tana dingishi, kukan ma daukewa cak yay mata acikin sanyi ta tsaya abakin titi har saida ta samu abun hawa dayakaita asibiti.
Bayan tafiyarta, da ssafe suka sallame mutumin nan ya tafi, tare da lucy hajya zee ta yi wanka suka fito dukansu daure da kanann white towels a kirjinsu,dubar wayar dake kn mirror lucy tayi tacikaro da tarin kudin da hjya ta tura mata..wani irin tsallen murna tay ta rungume hajya suka koma kan gado cikin wata sabuwar duniyar jaraban.
Daga bangaren meenal kuwa Koda dr khaleel ya tashi abacci very early around 5: 25pm in the morning gani yayi harynzu meenal bata dawo ba shikadane haryanxu a nan a dakin baisan ya akayi ma yay bacci ba.
Wayarsa ya dauka zai kirata duk hanklinshi ya tashi,yana dagawa yaga tex message da aka turo masa 2am na dare.
Ganin sunan meenal din ne hankinsa ya dada tashi agaggauce ya bude yaga ta rubuta cewa yay baccin shi kawai ita aiki ya mata yawa bazata iya dawowa room din ba.
Kirar layin yay yaji shi a kashe ransa a mugun bace ya wurgan dayawa yana cewa damn itt!!!!
Lumshe idonsa yay yanamai cixar labbansa dan baisanma me yakeji aransa ba, ahankli ya mike ya shiga bathrum jikinshi baiya masa dadi ko kadan, shiga yay kawai don ya kimtsa kansa ya samu yayi sallahn fajr ya fito.
Yana fitowa daga room din ransa a bace sosai ya wuce sashenta baiko nemeta.
Yana shiga ya kasa zama dan Wani irin zafi ya dingaji aransa, sulalewa yay kan gadonsa snn ya dan kwantar da kansa bisa kan fillonsa tare da lumshe idonsa sosai dan baisan sanda hawayensa masu dumi suka soma zubo masa ba.
Tunanin ya kara aure ko yabar mata gidan shine ya cikke mind dinsa gashi arayuwarsa sam sam baida sha'awar yin mata biyu sabida yasan bazai iya rikesu da adalci kamar yadda qur'ani ya fada ba.
Shi mutum ne wanda muddin ya saka abu aranshi yana so to da wuyane yake iya cire abun aransa,hakama muddin ya cire abun aransa to shikenan kuma ya rabu dashi kenan.
Aransa yasan inhar yace zai neme wata wanda zatana kwantar masa da hankli to babu shakka aurensa da meenal ya kare kenan na har abada wanda yasan yiyuwar hakan bazai samu ata wajenta cikin sauki ba.
****
Simbiat Abiola way ikeja
Hospital clock 4;15 am
Wani irin shiru ilahirin asibitin ya dauka dashi hade da sanyin asubahi daya jefa kusan kowa cikin baccin asubahi mai tsananin dadi da nauyi.
wajajen karfe hudu na dare Haliisa ta farka awahale sabida Wani irin muguwar zazzafar zazzabin daya lullubeta
rike kanta tay tana me karewa inda take kallo da kyar ta fahimce cewa agadon asibiti ma take.
Ahankli kuma da kyar ta iya bude kumburarun idanunta da suke mata nauyi, har iyanxu sunan zach ne kawai yake mata yawo a ranta da kwakrlta
,jikinta yy lagwas dan har wani kyarman sanyi sanyi takeyi babu abunda take sai maida nishi qasa qasa alaman zazzabin yana neman ya shigeta sosai kuma yagama nakasa mata gabobin jiki....
Hannunta dake bari tasaka ta ciccire ababen da aka jona mata carefully tay placing dinsu akan table tamkr wacce tasan metakyi.
Da kyar ta miƙe zaune rike da kanta dake wani irin juyawa da jiri,..
Alkwawuran da zach ya mata sune suka shiga dawowa mata kanta daya bayan daya tanajin kamar duk abunda ya faru da ita mummunan mafarki kawai tay amma ba gaskiya ba.
Awani bangaren kuwa ji take kamar evrything dat happen to her is actually real babu wani mafarki mummnan qaddarta ne kawai ya jawo mata kamar yadda kawu karami yakecewa bata da saa arayuwanta.
Hawaye masu zafine suka sauko mata ta rike kanta sosai jin kamar zai fashe. Wani irin numfashi mai zafi taja dan So take ta fixge kanta acikin wann yanayin but then dolene ta samu wani abu dazai kwantar mata da hankli.
Tunanin me zatay yasaka ta sauko daga kan gadon ahankli, hawayenta na zubowa ahankli ta kalli jikinta taga daga ita sai kayan asbiti dark green colour ko takalmi bata dashi.
Lumshe idonta tay ta jingina kanta da kofa sai can tasoma jin kamr tanada bukatar kasancewa awani awaje wanda babu hayaniya mai kuma sanyi da zai sakata tay tunanin me zatayi anan agaba
Tunanin hakan shine ya karfafa mata gwarin giwa ta mike taje ta bude kofar ahankli taga uztaz na agefe azaune yana bacci tare da securites suma agefe duk sunyi nisa cikin bacci
ganin ba motsin kowa yasata sauke ajiyan zuciya, ahankli ta tako rike da kanta tana jin jiri jiri har takawo kusa da uztaz.
Kallon shi ta dingayi kafin nan ta saka hannu a aljihunsa ta cire key din motarsu daga aljihunsa, duk da baccin ya masa nauyi amma hakan bai hanasa motsawa dayaji motsinta ba..tsamm tay agabansa har saida ya dena jin motsintan ya koma bacci snn ta miƙe cikin sanda tana tafiya ahnkli har ta fice ta wani karamin kofa daya billa da ita cikin inda ake aje kayan aikinsu..
A sace asace harta iso ta waje batare da bar kowa yaganta ba agurguje ta danne key motarsu ya budu tana shiga taja motar cikin sauri ta bar haraban asibitin...
Atayani sharing please
Chat surayyahms direct 08060712446 only chat.
[1/24, 9:13 AM] Lady Surayyahms.: _*CHEATERS CLUB...*_
_(Babban goro sai Magogin ƙarfe...)_
#ROMANCE
#FICTION
#ADULTHOOD
#SEXADDICTS
#WOMENPOWER
BY
_SURAYYAHMS_
_08060712446_
*Don't call please*
⏯️8️⃣
Duk da azaban sanyin asubahi dake busawa a farkon safiyar bai hana halisa kunna Acn motar datake tukawar ba,Ahnkli cikin kasala da rashin karfin jiki sosai take murza stiring, kowani dakika sai ta sauke nishi mai karfi da karsashi.
zazzafar numfashin dake kufcewa yana fita daga bakinta har wani turiri yake hade da fatar jikinta daya dau wani irin zafin zazzabi kamar wacce ake gasa matashi acikin wuta.
Ganin babu kowa akan hanyar yasa take tuki da hannu daya kuma a hankli,dayan hannu ta da bata dorashi akan stiring ba ta sakashine akan kyakkawar fuskarta tana tare zafafan hawayenta da suke kin dena zubowa mata akan fuskarta.
Aranta ji take kamar zafin datakeji aranta bazai taɓa karewa ba gashi har tagaji dashi sosai.
Tunda tabar harabar asibitin tadauki hanya tunanin rayuwarta da zach kawai takeyi aranta batama san inta dosa ba,itade kawai tafiya take gaba gadi kwakwalrta kuwa tuni ya shiga gararin neman amsoshn tambyarta akan yuyuwar rugujewar aurenta da zach.
Ji take kamar duk wani lallashin duniya da gata da zata samo awajen kawayenta bazai saka zucyarta yay sanyi har ya kuma gamsu da kalaman da zach ya aiko mata ba har sai in shidin ne ya furta mata dakansa taji.
She desperately needs answers,komin munin shi..tanasonji..kodama zata samu nitsuwa acikin zuciyarta da rayuwarta.
Tasan zach bashine autar maza ba, amma shidin na daban ne a rayuwarta tunda shine ɗa namiji tilo data tsaya tayi masa so na tsakani da Allah dan tun bayan rasuwar iyayenta bata taba samun nitsuwar yin soyayya ta gaskiyadda amana ba sai akanshi.
Hanyar anguwarsu ta victoria island ta nufa inda hadadden gidanta yake..
Da kyar ta iya karasawa bakin fankakacecen gate dinta dake nan golden colour snn taja ta tsaya, dake asubahi ne sanda tadoka horn kamar sau uku kafin mai gadinta ya leko da torch dinsa mai haske ta bulin gate din a gurguje yanamai dubawa.
Saukar da glass dinta tay a hankli suna hade ido da mai gadin yabi ya rikice da mamakin ganinta a yanayin datake bakuma tare da ustaz ba..
Aggaggauce yasaka key ya bude mata gate ta shigo cikin makeken harabar gidan tun baima kammala rufe gate din ba ya barshi ya dawo da gudu yataho domin ya bude mata motar danta fito...
Ahankli ta kashe motar snn ta kife kanta akan string tabi ta lumshe idanuwanta hawayenta na tsilala sosai,Tafi minti uku ahaka kanta na kife da stiring tanata sauke ajiyan zuciya, dakyar kafin nan tasaka hannu tahau gogesu sanda ta gogesu tasss kafin ta bude motar ta sauko kasa ahankli.
Kallonta mai gadin ya dingayi da mamaki musammn ma dayaga kafarta fayau ko talakmi babu akai daga ita sai rigar asibiti ga wani irin jaaa da idanunta yay da saida ya bashi tsoro.
Kansa yadan sauke kasa kadan kafin nan ya dago ya kara kallonta a sigar tausayawa dan Duk wani labarin abunda ya faru da ita saida sukaji abakin yan gulma sedei zucyrsu sam batayi musu dadi ba,ko shinan dayake gadin gidanta haka kawai inya tunoda irin soyayyar da zach yayita nunawa halisa saiyaji baqinciki da takaici ya kamasa aransa. Duk wanda ya san irin shakuwar da sukayi zai gane cewa zach sam bai kyauta mata ba.
atake yahau kada kansa yana neman tsari wa yayansa da zuriarsa da shiga taskon irin wayann mazajen masu yaudara da sigar soyayyar gaskiya, jikin shi ya dadayin mugun sanyi,.
Muryansa a rarrabe ya taho daf kamar zai rusuna kasa cikin girmamawa Yanamai cewa Allah shi baki lafiya Madam snnu da zuwa,
Barkdai madam ina kwana. ya jikinki madan Allah ya baki lafiya...
Allah ya saka maki, Allah maida miki da mafi alheri. Allah ya baki lfiya me dorewa. ahnkli ta dago ta kalleshi jin kalaman sa dake fitowa can daga cikin zuciyarsa
kyakkwayan murmushi ta sakar masa hawaye take suka ciko idanunta ganin yadda ma'aitakanta suke damuwa da ita sosai..
To inde har halinta mai kyaune meyasa zach zaice bazai iya auren mace irinta ba snn ya tozarta ta aranar aurenta?
Wann tambayar zuciyarta yake jefa wa kwakwalrta wanda atake Hawaye suka biyo baya tanayi tana kuma murmushi.
mamki ne ya turnekesa ganin halin datake ciki wanda ko makaho ya ganta yasan ba adede take ba, Duk dama danne kukanta takeyi amma bai hanata masa murmushin ba.
Zaiyi magana cikin katse shi Tace "Karka damu malam liman am fine, na kuma gode da kulawa
cikin disashen muryan ta dake fita ahnkli ta fada wanda ba lallai na nesa yaji me takece masaba.
Gyada kansa yay yanami dada mata addua aransa Har bakin kofa ya rakata ganin tana takawar ne ahnkli jiri jiri na damunta sosai.
She is soo down to earth ita sam bata daukar ma'aikatan ta abun kyama ko kasakantatun duk dama addininsu ba daya ba. Uztaz da malam liman mai gadinta duk suna sallah, security man na gidan ne kawai dan uwanta christian dan garin jos ne ana ce masa jeff amma asalin sunan shi jerfery ne, shine yake kulawa da ccctv cameras da duk wani motsi dake gudana while uztaz yana makale da ita akowani lkci. Shikuma malam liman shike musu gadin gidan gabaki daya. Iya sudin ne kawai agidan sai ita bata tara tarkacen mutane sosai ba.
Suna kaiwa bakin kofar malam liman yay sauri ya Juyo agaggauce da alaman sauri zai koma dakinsa, yana juyi halisa ta dakatar dashi tanamai cewa ina zakaje aggaguce kuma?
Yace hajiya zanje na dauki wayana ne na kira uztaz ya taho kusa koda kina bukatar wani abu.
Babu yabo ba fallasa
Tace a'a malam liman kabarshi kawai yagaji yana baccine. nima hutawa kawai zanyi.
Hakan datace yasakashi sake ransa kadan snn yace toh shikenan hajiya inadaga nan idan kina bukatar wani abu zanzo da wuri. Yabi ya karashe da cewa Allah ya baki lfya.
Murmushi kawai ta masa batace mai komi ba snn ta wuce cikin main house dinta dayake nan a kyafe da cozy sleek designs na zamani tamkar da hannu ta zauna ta kerashi izuwa taste dinta tsabar irin narka masa kudade masu yawa datayi wajen kawatashi.. .
Bata wani cikamai tarkacen kele kele ba parlour ne mara tarkace amma yana da azaban kyaun tsari, katoton wallpaper ne baqi mai zanen rose flower fari da jaaa zagaye da bangon daga tsakiya kuma akwai fararen kujera masu L shape da throw pillows dinsu red colour wanda suke manya manya saidan karamin round Table da ke gaban su da Wani sharbeben smart tv screen dayakusa cinye rabin bangon wajen...
Wani kamshi ne mai mugun dadi ke fitowa daga labulayen falon na traditional incense asalin qamshin turaren shuwa arabs na maiduguiri hade da iskan Ac mai dadi da ya kama falon mai sanya wata nitsattsiyar nitsuwa.
Ita kanta halisa data shigo cikin falon jin sanyi mai gauraye da qamshin turare na ratsata saida hakan yasaka taja ajiyan zciya.
Wani bene mai golden rail ta bi snn ta sauka a daidai setin dinning area mai dauke da wani madaidaicin dinning table shima white colour with little touch of gold all over it Wanda Already an kawata kan dinning table din da manyan decoration verses na alfarma wajen ya karayin haske sabida crystal chandelier dake sama ta tsakiyar su yana fidda wani uban haske...
Cak ta tsaya akai tanata kallon dede setin da zach yake zama idan yazo, ragwabbben murmushi ne ke kufcewa akan fuskarta tuna irin yadda yake mutuwar jin dadin girkinta intay musu ,he likes her food he likes almost evrything about her shiyasa gabaki daya ta rasa gane kan komi ayanzu.
Rabuwarta da zach wani lamari aranta mai wuyar dauka, sati biyu daya wuce,ranar ta dafa masa tuwon pounded yam da egushi soup, wanda bayan ya gamaci ne ya bata wasu tsadaddun kayan sawa kyauta snn ya kaita wani waje mai shegen kyau kuma abazata. The place was full of candle lights, rose flowers and melodious guiter sound. Anan ya mata tambayar daya zanca mata rayuwarta gabaki daya. Inda yakai kafarsa can kasa snn ya durkusa tare da gayamata dalilai masu yawa da yasaka ta dace da zamowa matar aurensa snn ya saka mata zobensa na alkwarin aure..
Ko wani jimawa da yin hakan ba ayi ba kuma aka fara shirin auren cikin nunawa kansu so da shakuwa.
so..what changes?
"Tambaya take makanta "shin Menene ya faru....menene kuma ya sauyawa zach ra'ayi a kanta a dede wann lkcin bayan adacan yagama bada kyawawan dalilinsa na kasancewarta matar datafi kowa dacewa da zama da shi na har Abada??
Kafin ta kammala wayann tunanin kanta ya gama rikicewa sosai hawaye masu rauni sun wanke mata fuska.
Juyawa tay ta wuce sama ta bude dakinta ahankli tana daf da zata kife kan gado danta fidda kukan datake dannewa aranta nan da nan taji kafafuwanta sunci karo da wani abu maidan karfi daga karkashin gado.
Tsugunawa tay ahankli dan ta duba menene ya buge mata kafarta. Dake da dan duhu duhu bata kunna hasken dakin ba so bata gani sosai.
Hakan yasaka ta zura hannunta kasar gadon jin ta kamo wani abu mai ƙarfi kamar gurasar da aka gineshi da turbaya.
Kallon abun takeyi dan atake taji Tsikar jikinta ya tashi ayayin data riko abun da hannunta sanin meta riko yasa jikinta gabaki dayansa ya saki ya kuma ragwabewa
Ita kanta bata san ya akayi ta mike tsaye da abun a hannunta ta nufi wajen swtch ta kunna wutar dakin ba dan Babu dandanin karfi ajikinta.
Ta kalle fondant dream castle din da akayishi da white sugar wanda kamar master plan ne da suka gina burrikansu da rayuwarsu aciki da ita da zach.
5 kids,more love..till they reach thier grand ages.
Agefe taga mazaunin kabarrukansu guda biyu sun tsufa har an binnesu right beside each oda, da red roses akan graves dinsun,ga kuma gunkin yayansu dana jikokinsu gewaye dasu suna tsaye.
Sulalewa kasa tay tana murmushi mai wani irin sanyi mai kuma shigewa jijiyoyin kwakwalwa dan ji take kamr soyayyar ta da zach ne yakemai dada dawowa ma zuciyarta sabuwa.
Hannunta dake rawa sosai takai tana tattaba dream castle din, ta wani lumshe idanunwanta hawaynta na zuba akai sosai da sosai. Kkrin mikewa tsaye take sai kuma jiri ya kwasheta batare da shirya ba ji kawai tay rigifffff akasa dream castle din ya subuce ya fado kasa tare da tarwatsewa.
Kararsa dayaya tayau yasata razana taja da baya jin kamar zuciyarta ne ya tarwatse akasa ba castle din ba. Da wani irin uban sauri jikinta na rawa ta sauka akasa da gwiwanta agaban castle din ganin yadda komi ya ruguje kamar bashi ba.
Hawayen da batasan da su ba sune suka tsilalo she knws in her heart the this is a bad luck sign
Rungumar kanta tay Ta lunshe ido sosai sauran pieces din castle din ta rungume akan kirjinfa gam gam tana wani irin gunjin kuka mai tsumayi
Da kyar take iya bada soyayyarta da yardanta ma mutum shiyasa muddin ya shigeta da kyar yake iya ficewa
Dan itakanta ta rasa yadda akayi haryanzu soyayyar zach yake kkrin dafata ta ciki batare da ta shirya masa ba , all she can feel is love and intense anger, but not hatred. Dan dukkan abunda zach yace akanta haryanzu bata gama gamsuwa da shi ba.
Jefar da abun tay ta mike tsaye cikin azama da zafin nama jin dolene kawai ya kasance mata da ta fita ta nemo zach suyi magana ido da ido dan ya furta mata komi da bakinsa taji.
A gurguje ta bude scroll hanger dake cikin wardrob dinta batama tsaya dubawa ba iya kayan da hannunta ya sauka akai kawai ta zaro tahau sakawa ajikinta bayan ta cire na asibutun ta jefar musu shi akasa agaggauce.
Rigar polo ce baki da wandon jeans blue colour dayay mata das das ajikinta ta jawo sleepers ta zura akafarta tuna cewa key din motartan ma tabarshine acikin motar awaje yasaka ta fice wajen agaggauce cikin sauri.
Wajajen karfe biyar da rabi na asubahi lkcin daf malam liman ya fito kenan daga dan karamin ginin masjid din dake kofar gidan.
Motarta ta nufa ta bude da