Showing 18001 words to 21000 words out of 171903 words
musu muddin wani abu ya same halisa ayau kowa acikinsu zaiji babu dadi gashi kuwa hakan ya faru dasu. They all look emotional and moody kowa aransa wahalar da halisa tasha na fadi tashi da rayuwarta yake aunawa acikin ransa sunajin kamar rayuwa baimata adalci ba.
Ganin sunyi shiru yasaka doc yay excusing dinsu ya fice waje..
Gaban halisan suka karasa dukansu kusan atare kowa cikinsu saida ya rungumeta yay kuka sann suka yi mata addua da magana suna mai bata karfin gwiwa akan ta fizge kanta a cikin wnnn halin ta dawo ta cigaba da rayuwanta.
Bayan nan nurse ce ta shigo cikin room din cikin girmamawa tace musu su dan fita waje domin halisar ta samu hutu...
Jikinsu a mugun sanyaye suka fito waje gabaki daya sukaji sun kasa iya ficewa daga harabar asibitin haka kowacce ta nemi waje ta zauna ta kife kanta wasu kuma sukayi tagumi.
Nurse na shiga room din halisa ta hau sauya mata gado izuwa na taya daganan aka kaita private ICU room aka jona mata enginan da zasuna auna yanayin da kwakwalta yake ciki.
Koda nurse din tagama lankaya mata taga yadda kwakwalta yay sanyi da yadda zuciyarta yake kkrin yay fighting wani irin kurawa wa halisar ido tayi snn ta girgiza kanta cikin yanayin tausayawa sosai bayan nan ta fice ta koma bakin aikinta tana jinjina mata aranta.
After some few minutes Doctor Ahmed jimada yana office dinshi yaji sautin knock alaman ana buga masa kofa.
Umarni ya bayar a shigo batare da ya dago kansa akan computersa ba.
Uztax ne yay sallama hannun shi dauke ledojin ruwan allurai da kuma file da aka umarce sa ya siya.
Suna hade ido yace mai
"Have a seat please.
babu wani musu uztaz ya ja kujera ya zauna yanamai sauraronsa.
Within some min Doc ya kammala danne dannen sa a computer sann ya juyo yana kallon uztaz.
Uztaz baice komi ba ya mika masa ledojin da file din..amsa yay ya dudduba yaga komi dede snn ya ajesu agefe ya bude file din ya soma rubuce rubuce aciki.
Tashi uztaz yay zai fice doc ya dago yace excuse me malam dan tsaya ai bangama dakai ba.
A mamakance uztax ya dawo ya zauna adan rude yanamai cewa i hope babu wata matsala da jikin nata?
Katse rubutun doc ahmed yay calmy yace noo babu wata matsala
..dama wasu yan tambayoyi kawai nake so na maka..naga kamar kai dan uwanta ne ko?
Murmushi uztaz yay yana mai girgiza kai yace eh to,ni dan uwane agareta amma bana jini ba. Hasalima ni driverta ne kuma personal asisstant inta. Dukkan wani abu indai ya shafeta ninake kulawa dashi.
Tsatsar Mamaki dayazo ma doc Ahmad a bazata shiya kafesa ya hanashi iya budan bakinshi yay wata magana yabi ya kurawa uztaz din manyan idanuwanshi dake cikin gilashi ganin yanayin shi dabaima yi kama da na mai aiki ba.
Uztaz namiji ne har namiji,Farinshi irin fresh din nan ne, shi ba dau ba shi ba light ba. gashi dogone kakkarfa mai cikar halitta masha Allah, kwantaccen sajensa da gemunsa suke bashi wani irin kamanni mai aji irinna masu kudi.
Halisa bata barinsa hakanan kayan aikinsa co-operate suit ne bakake masu tsada da kyau yake sawa ajikinsa kamar mai aikin gwamnati.
Ko gyaran fatar jikinta zataje a spa takan sakashi dole shima yay irin nasu na maza, haka za'a wankeshi a masa massage snn agyara masa fuskarsa shima ya fito tas tasss, ita classy ce tafison akoyaushe su kasance cikin tsafta da kyau,a cewarta kyau da tsaftar jikin mutum shine mutuncin sa a idon jama'a. Snn iya saka kyakkwan suturarka shine asalin darajarka da gwarin gwiwarka agaban duniya, acewar halisa koda baka da arziki iya dressing dinka kacal na sakawa kafi karfin raini. Shiyasa sam bataso araina ta bare wanda take yawo dashi.
Shakuwar Yau da gobe yasaka Uztaz idris ya zamo cikakken garkuwan ta da abokinta da dan uwanta da me aikinta.
Itace ta sakamai sunanshi ma uztaz idris din dan Ta sameshi ne awani gidan mahaukata ya bacene ayayin da ya rasa familynsa a wutar gobara a kauyensu sai ya samu tabon hankli amma aka rasa me kulawa dashi, ita tayi jinyarsa da kudinta ta warkan dashi har ya zamo mutum shiyasa akoyaushe zaka gansa atare da ita yana mai mata hidimar rayuwa.
Tun kafin arzikinta halisa ya bunkasa yake tare da ita, yasan kowani irin halayyarta kamar yadda itama tasan nashi kuma ta yadda dashi sosai.
Koda yay hankli sosai yay aure still itace take masa komi take kuma daukar nauyin cinsu da shansu har iyanzu shiyasa yake bata matsayin yar uwansa aransa dan kodede a wasa wani abu nacin zarafi da walakanci wanda ya taɓa shiga tskananinsu, wani binma dashi take zama tay shawara ko tay sharing wasu matsalolinta na rayuwa.
Abunda ya sameta ayau ya taɓa masa zcyarsa fiyeda da yadda ake tsammani amma dake shi namiji bai wani nunawa sosai, aransa ji yake kamar duk sanda yay ido hudu da zach sai ya make sure ya kakkryashi.
Doc Ahmad yy gyaran murya fuskansa dauke da mamaki yana mai cewa i understand but how can i contact her family dan tambyar da zanyi is kind of personal.
Uztaz yay murmushi yace Doc am her family for now ,Sai kuma kawayenta dakagani dazu awaje,madam halisa tacemin iyayenta sun rasu tun tana yar karama batada kowa .
Doc ya jinjina kai yace i see..so inba matsala zaka iya amsa dukkan tambayoyina kenan ko sai an kirawo kawayen nata.
Yace no ni zan amsa.
Sake Daukar biro doc yay ya soma tambayarsa ko halisa ta taɓa samun wani hatsari daya taba brain dinta.
Uztaz Yace ma likitan a'a bata taɓayin wani hatsari irin hka ba. Nan ma ya tambaye shi medical history dinta duk uztaz ya gaya masa.
Nan doc ya duba yagani a harsashen sa yaga alaman gaskiya akan binciken da yay da zu
..iyakar abunda ya gane gameda halisa shine tana fama da boyayyar depression da yay nisa amma halin datake ciki yanzu yana neman saka mata harda ciwon zuciya.
Nan Doc Ahmed ya zauna ya babbawa uztaz shawarwari masu yawa sabida tausaya ma halin halisa dayay, nan yace masa daga ta farfado ya sauya mata tsarin cin abincinta ya zamo zallan gangayaki da yayan itatuwa da mai mai tsafta. Snn kar ya barta ta sha giya ko tana zama ita kadai.
Shawarwari dayawa ya bashi kafin man uztaz ya masa godya ya fice izuwa bakin ICU ya dau lokci tana kallon halisa ata windown kfin can ya sauke ajiyan zcya ya nemi waje ya zauna a bkin kofar yanata tunanin rayuwarsu ta baya me dadi lkcin da zach bai shigo rayuwarta ba .
Har wajajen goma na dare halisa bata motsaba meenal da hadiza ne ke ziriya a asibitin, victoria da shemau kuma sunkai report wajen hukuma domin a dakile yn jarida daga yaɗa labarin halisa a kafafen sada zumunta.
Tsantsar Darajarsu da kimarsu na masu kudi kuma matayen masu kudi yasaka aka musu komi acikin sauki, all the expenses na bribe da suka bayar was paid by hadiza dake she be oga wife, ita batama aiki duk tafisu rike kudin banza sabida matsayin mijinta na petroleum minister
Lcki guda aka contacting social media monitoring commision aka saka takunkumi wa youtube twitter tiktok instagram da sauran wajeje already wanda suka soma yadata anbi duk an goge an kulle acct dinsu. Some few bloggers ke da hard copy na videos dinta da aka dauka a church sai nemansu akeyi amma ba aci nasara ba.
Zunzurutun Kudi na fine mai yawa akasa akan duk wanda ya yaɗa labarin scandal na auren halisa mansa zaijishi a kotu wanda hakan yasaka Abun ya dawo abun hayaniya da cece kuce wajen jama'a a social media musammn ma wajen yan mata da sukejin tsananin kishinta da masu mata hassada sabida cigaban data samu da rayuwarta batare da tayi karuwanci ba. Babu wani mahalukin dayasan pastlife dinta sosai kamar meenal talba sauran kawayen dik basusan labarinta deep deep hakanan ba.
Mafi yawan Mutanen gari duk sunsan halisarne a matsayin mace me kamun kai da neman nakanta cikin jajircewa.
Aynzu Kusan Kowa so yake yaji asalin dalilin dayasaka wann famous weding na halisa mansa ya ruguje domin a fito da aibunta idon duniya wanda makiyanta na fili dana boye suka dade suna jiran fitowarsan
08060712446 chat surayyahms.
[1/24, 9:13 AM] Lady Surayyahms.: _*CHEATERS CLUB...*_
_(Babban goro sai Magogin ƙarfe...)_
#ROMANCE
#FICTION
#ADULTHOOD
#SEXADDICTS
#WOMENPOWER
BY
_SURAYYAHMS_
_08060712446_
⏯️5️⃣
Jita jita da Hayaniya akan labarin rugujewar auren halisa sai dada sanyi yakeyi a media saboda babu wani sabon abu dazai assashi domin kuwa tsananin tsarone da takunkumi kawayenta suka kakama atakota ina wanda yasaka kusan kowani tantirin blogger Da ɗan jarida yake tsoron shigewa trap dinsu.
Bayan kwana biyu kacal da faruwar komi iyakarsu din ne suke mamaye aganganta cikin bata kulawa duk da ma bata farka ba, bayansu sai kuma uztaz dake kwana a asibitin a daf abakin kofar dakin da halisa take kwance yanamai gadinta shima,a tare da security police men guda biyu da aka kawo musu masu basu tsaro wanda har sun fara sabawa da uztas din sosai.
Baqin ciki da takaicin zach haryau bai kaurace a zuciyan kawayen nan ba,shema'u marafa data dau mugun zafi sai zuga sauran kawayen takeyi akan su daukar wa halisa fansa akan zach koda shima zai dandana yaji abunda halisa taji amma haka meenal taki sam ta dinga kawo musu tauhidi dan kawai bata son garin daukar fansa aje asirinta ya tonu.
Duk sanda suka tada maganar itace zata nuna masu tafi kowacce cikin su damuwa da rayuwar halisa.
A kalamanta takanyi amfani da rauni wajen cusa musu tunanin cewa halisar yanzu tana bukatar samun sauki da kwanciyar hankli ne ba daukar fansa ba.
Shema'u kuwa gani take kamar insuka bar zach ahakan ai tamkar yaci dasune abanza, snn su kansu basuyi wa halisar halaccci ba, hadiza da vicky suma sun karfafa wann lafuzan abakinsu amma haka fir meenal ta tubure tace musu hakan ba dede bane kawai abarsa da ALLAH a rife maganan sabida lfya da kuma kwanciyar hanklin halisa.
Hakan ya jawo kowa yake dan shan qamshi da ita,tun bayan data kushe lamarin daukar fansa wa halisa sauran kawayen sukayi sanyi suka dena yawan kula hirarta sosai aganinsu sunada kudi me dumbin yawa da kuma ikon da zasu iya yin hakan acikin sauki sann abun kunyane agaresu duka ace basu tsayawa halisa wajen yaqi da zaluncin da zach yay mata ba aduk irin shakuwansun nan. daga haka suka zamto saidai suyi magana daddaya da meenal amma badai su sake mata fuska sosai ba.
A kwana na ukun ake tsammanin halisa zata farka kamar yadda likita yace musu dan haka yaune kowaccensu ta wuce gidanta domin samun karamin hutu da kuma dedetuwar hanklin fuskartar halisar agobe.
Kusan dolensu ne su zamto masu kara mata karfin gwiwa a shawarce hadiza tace musu karda kowacce acikinsu tazo da baqinciki ko ta nuna rauninta da tausayinta agaban halisa inta farfado inba haka ba bazasu iya fizgeta acikin halin deprssion datake ciki ba.
Sai can Wajajen karfe hudu na yamma snn suka fito izuwa harabar asibitin dayaji wani irin greeny soft landscaping da kuma adon fulawowi yay kyau sosai.
Hanklin mutane atake ya koma kansu babu wani halitta dake harabar da bai juyo ya zuba musu idanu ba.
Gasu da cikakken dirin kuguna ga kuma manyan nonowa wanda sukaji gyara,fatar jikinsu yana sheqi yawani cika fam fam Kana ganinsu dai kaga irin matan nan masu son gyara jikinsu, matane kalar hutu irinsu sai wane da wane masu cin duniyarsu da yar tsinke.
Atare dukkansu suke takowa gwanin ban sha'awa takunsu me cikeda Aji da salona sassnyar kamiya, vicky ta sake albarkatun gashin kanta na asali daya wani zubo mata yabi kan kafadarta sauran suka kwanta har gadon bayan ta tana tafiya tana dan yarfashi da hannu a fakaice.
Dumbin mutanen dake harabar asibitin sai satar kallonsu suke wasu har na cin karo da juna, atare suka nufi inda tsadaddun motocin su na manyan jeepa jepai sukenan a parke kowacce ta shiga nata personal driverta ya hau tukata izuwa gida.
Adede marabar hanyarsu kowace acikinsu ta doshi anguwar da mansion dinta yake..
Nan hadixa meitama ta wuce hamshakin gidan da mijinta ya gina mata a no:305 Victoria Arobieke street a anguwr lekki gidan tamkar aljannar duniya haka yake an narka nera wajen kerashi da kayan kyale kyale saidai cike yake da duhu da baqin ciki da takaici da rauni musammn daya kasance kamar ita daya take rayuwanta acikinshi.
hadiza tana cikin wani irin narkakken daula mai lullube da kewa da tashin hankli na rashin samun gamsuwar zaman aure daga wajen mijinta Alhaj Yusuf Kyari.
mijinta babban ministan man fetur ne na kasa sam baida lkcin kansa ma bare na matarsa arayuwa,dan sai hadiza taci tsawon wata daya ko biyu koma fiye da hakan agidan itakadai, daga ita sai dumbin masu aikinta batare data hade ido da mijinta ba tsabar shige da fice da harkan siyasa daya saka agaba.
At age of 26 already hadiza har ta kamu da cutar hawan jini da ciwon damuwa, musammn da bata samun cikakken kulawar mijinta sosai akanta, shiyasa abu kadan na tashin hankli inyazo mata zakaga ta rude sosai tana kuka fiyeda kowa sabida wann rauni daya cikke fadar zuciyarta, gashi tanada wani irin tsananin kishi, snn a duniya babu abunda hadiza ta mugun tsana kamar kalmar kishiya.
Daga dayan bangaren Vicky ta wuce nata gidan mijin dake cikin anguwar Oba akinjobo Avenue ikeja wato asalin cikin garin lagos. Dake vicky din sananniyar senior lecturer of economics ce a hadadden exclusive private university din nan wato pan Athlantic university dake anguwar lekki tayi karatu sosai shiyasa tafisu duka a shekaru cos she is curently a 33 years old lady .
Ita yar asalin garin edo ce, tana jin yaren yarbanci snn tanajin yarensu na edo state din sosai, Ta auri mijinta dan oyo state, cikakken bayarbe ne dake da alak da historical obaseki kingdom of edo amma mahaifyarsa inyamurace cibiyar Anambra state irin jan inyamurai din nan ne masu kalar fatarsu so fresh and yellowish a kuma murmure dan haka danta ya fito farisol dashi kyakkwa sosai na fitan hankali. Wanda Tsabar Kyan sa da iya nuna bajintarsa wajen saka sutura da hawa motoci nagani na faɗa dayake tukawa agari yasaka akecemai prince of all time.
Cikakken sunanshi shine "femi falana". Amma duniya da masoyansa sunfi cemai "prince femi falana". Tsabar Kyaunsa da ajinsa yasaka yake da ruwan farijinin mutane dan haka yana yawan yin harkansa ne big and rich international companies da kuma manya manyan kusosin kasa bana wasa ba.
Irin manya manyan multi million nera contract na alfarma dayake samu a hannun yan siyasan lagos har saiya baka makurar mamaki saika rasa ta ina yake cin karo da irin wann sa'ar arayuwan shi. Ya iya kashe kudi ne kamar baisan zafinsu ba.
shiyasa Daya tashi yin aure yaje ta can edo state inda ake masa ikirarin sunfi kowanne kabila a nigeria mata masu fasalin kyau da albarkattun diri na gani na fada, anan ma saida ya durje sann ya zakwalo matarsa wato victoria williams baltimore Sabida aganinsa itace tay daidai da ta zamo matarsa a duniya sabida ilimi kyau aji da sauran qualities dinta da ya tabbata kowanne ɗa namiji zaiso ace ya samu irinsa ajikin macen daya aura.
Liver pool estate apapa anan shema'u marafa take da zama, mahaifinta Alhaj marafa tsohon ministan Aviation ne mahaifyarta kuma hajya hajara retired chief judge ce a adamawa state dan nan ne asalin garinsu dake su fulani ne. Karatu da aure ya kawosu zama a garin lagos, shemau bada wuri tay aure ba saida takai age of 30 sabida ta riga da ta rantse cewa itadai bazata aure talaka ba sai hamshakin me kudi.
Shekara biyu kenan da aurenta, tana auren wani shahararren building contractor irin babban civil engineer din nan ne dayay karatunsa a china ya fito da first class, babu lefi suma sun tara millions of nera snn suna rayuwarsu ne cikin arxiki da wadata sosai duk dama shema'u wani bin takan kalli matsayinsa dana sauran hamshakan mazajen kawayenta duk sai taji aranta ta rainashi musammn inta dubi irin duniyar daular da hadiza take zaune aciki.
Shikuwa mijin nata mai suna alhaj engr mahmud Bello a kullum kkrin sakata a aljannar duniya yakeyi da kulawarsa da soyayyarsa dan bakaramin masifar sonta yakeyi aransa ba.
Iya wann makahuwar soyayyar dayake nuna mata shine yasaka haryau shema'u bata fito fili ta asalin nunamai cewa ta raina arzikinsa ba, dan komin tsadar abu a duniyan nan inta nema awajen sa bata rasashi godewa Allah ne kawai bata iyayi aranta..
itade arayuwa kullum ciwon zucyarta nagakan rayuwar hadiza ce, gani take kamar rayuwa cikin narkakken daula data gama tsarawa kanta shine ayanxu hadiza ta sameshi a memekonta.
Hakan yasaka shema'u marafa tafi kowa raɓuwa da kuma kusantar hadiza fiye da kowa acikin sauran kawayen,irin shakuwa da Amanar dake tsakaninsu kamr na meenal da halisa ce
Izuwa ynxu shemau tasan dukkan wani sirri da matsalan aure dake tafe da rayuwar auren Adiza dan sun shaku da juna bana wasa ba.
"A nan Herbert marculay way dake anguwar mainland na lagos state Hadadden Gidan Amina Ali talba wato meenal talba yake.
A first street kyafaffen gidan nata yake, daura da Gidan Wata shahararriyr fashion Celebrity ana ace mata jasmine tacha,ita model ce na kayayyakin sakawa ajiki,both cikin kasa da waje. dan haka ne ma suka san juna da Halisa mansa sosai, dake dacan sana'ar da halisar tafarayi kenan bayan ta kammala karatunta na jamia da zimman saita samu wasu yan kudade snn tafara neman aiki dan tanada gudun kaskanci da walankaci.
Halisa mansa tana fara modeling kuwa Allah ya saka mata albarka aciki, modelling shine silar dayasaka halisa tasamu daukaka da shahara da kuma suna kafin ta fito ta gina kamfanin kanta tana handling busineses dinta batare da kowa ya rainata ba..halisa tayi huzzling da fadi tashi arayuwa sosai,tay aiki kala kala har Allah yazo ya bata arziki mai yawa da temakon saurayin ta zach.
Seda Halisa tay kudin kanta sann ta siya ma kantan wani white luxurious mansion a anguwar masu kudin gaske da bakowa yake samun kasancewa ciki ba wato victoria island.
tana rayuwarta ne acikin makeken gidan nata na nan a Akin Adesola street dake anguwar victoria island din tare da uztaz da sauran security men dinta da basu fi su biyu ba dan bata debe