Showing 24001 words to 27000 words out of 171903 words
we can still manage her.
Kuss kuss sukayi batare da taji me sukace ba
Irin kallon da hjy zainab tay mata yasaka Gaban fadilan yayi mummunan faduwa sosai dan a tunaninta hajya zainab dinma hala zatafi meenal mugun hali.
Batare da Meenal ta kalleta ba tace mata
"U will go with her and make sure to take all the necessry documents with u...'
A aladabce fadila ta amsa, brain dinta sam bata fahimce ta inda zuwa gidan hajya magajiyar zai saukaka mata aikin dake gabanta ayanzu ba. Dan ta riga tasan hajiya zainab irin dolayen matayen nan ne wanda inbanda tulin connections na manyan masu kudi da yan siyasa da ta iya, bacin nan kwakwalrta baya iya producing wani abu mai amfani wa kamfani.
Tana cikin wann lissafi a mind dinta taji an daka mata wani tsawa "c'mon get out ki bamu waje. Dukansu suka calla mata harara da har cikin zuciyanta saida taji kararsa.
Murya a rarrarabe tace .."Nagode hajiya!!
tace tana share karamin tears dinta sum sum tayi waje da sauri ta basu waje.
"Wani Huhhhm hajy magajiya ta sauke ajiyan zuciya ganin yadda fadila tawani juya mazaunanta leber leber suna wani bouncing ayayin datake sauri sauri zata fice hajya ji tayi dukan tsikokin dake jikinta sun tattashi a wani irin yanayi taja asirtaccem numfashi taciki tana maida mugun yawu daya wuce a magwaro da wani irin sautin makwat ya wuce mata wuya kamar wata mayya meenal batasan ma metakeyi ba.
Furxan iska cikin sight realive meenal din tay tana defe kanta lightly cikin tunani.
oh my god nagaji kuma wallhy am pissed off
Office din nan ba za'a barni ba and now my husband is at home bazai barni na huta dis is so annoying huhhhhh ta karashe maganan ta feeling so disgusted..
'..Tare da dan zuba mata ido hajya tace hhmm mmm..matar doctor kenan..nide mamaki kike bani meenal ke abunda mata keso ajikin namiji shike baki haushi sai kace me tattare da jinnul ashique?..Dariya tayi ahankli sai ta koma tayi relaxing bayan ta akan chair tanata kallon meenal din
Tsaki Meenal taja snn tace to meye kuma naki namin dariya magajiya, naga dai ba yau aka saba samun irinmu kema ai namiji baya gabanki..
Magajiya ta kara fashewa da dariya
Dubi yawan shekarunkin nan amma haryau bakijin sha'awar yin aure..48 fa haba magajiya..ke kuma wani jinnu kike dashi knn?
Hahahaha hajya ta kwashe da wata iriyar kisinannyar dariya mai yawa.
Meenal kenan ai bazaki gane komi gameda irin rayuwar danakeyi ynxu ba, ke dai just live ur life and karki sake matan bariki su fara rike mikishi ta wani waje wallah da idanunki zakiyi kukan kaico.
Cikin hade rai meenal tace tab di, ni inyi kuka akan namiji, namjin ma khaleel? kutuma..hajy dis is an insult oo, toh yama isa ne yabi matan bariki? Sedai inna mutu ba...kai ko mutuwa nayi, tafara buga table bambambam "wallah tallahi khaleel bai isaaaaa yabi wata mace awaje ba, dan inagaya maki my spirit will not rest .. i will rise,. and hunt them dowwwwn sainayi raga raga dasu gabaki daya..khaleel will remain mine ooo sede ayi hakri
Hajya magajiya ta cigaba da dariya alaman tausayi ma meenal din take bata sai can tace uhmm mssw ,"ban da ma lokacin ku dukanku.
Kedai mance da wannan maganan meenal muyi maganan abunda ya kawomu ta fada tana duban kofa a sace sannan ta jawo iphone din apple dinta daga jaka ta cigaba da cewa yau dai nazo mana ne da new proposal na wani contracts. Wani Alhaj ne daga dubai he is good in gold business..yanzu dai bazan iya zama muyi dogon magana akaiba dan naga kayan danake so a office dinki, so we can just negotiate zaki nitsar da ita ta kwana a wajena yau ..i promise u gobe zakiga na dawo mana da wayancan deals din dan nasan ba iyawa aiki akansu zatayi ba.
Acikin rashin fahimta sosai meenal ta kalleta tace toh in ta kwana awajenki saime, uve ask me the first time nace mako tooh..uhmm she is even useless just take her inma kwana dari zatay tana miki aiki i dont care nide kawai adawomin da contrcat dina intacts.
murmushin jin dadi Hajy magajiya tay sann tacee dakyau partner. Aikuwa ayyuka masu mugun muhimmanci zatamin,
kidai tabbata kin sakata akan hanyar mini biyayya dan wallahi banason gardama a ayyukata
nan Suka mayar ma juna smilessuka waske suka cigaba da hirar duniyan su meenal nabata labarin yadda bikinsu na halisa ta kaya sama sama.
Har Wajajen goma da rabi na dare suna hirar aiyukansu dana duniya shaf sun mata da basu mike sunyi ibada ko wani abu me muhimanci ga rayuwarsu ba.
Lokcin Kusan kowani ma'akaci ya bar office din dan karfe shida suke closing, fadila ce ke zaune ita kadai tanata kallon files din dake gabanta kusan lkcin kowa ya nufi gida ita kadai ta rage a office din tana shan tea tanata jiran fitowarsu meenal da magajiya.
Wa Agogon Bangon dake office din fadila ta kurawa gajiyayyun idanunta ganin karfe 10:30pm harna neman gaucewa su meenal da hajya basu fito ba..
Wani irin tsakin takaici ne yake kfce mata aranta tanata mamakin yadda matar aure zata banzatar da kimar aurenta har izuwa wnan lkcin tana office tana hira batare datayi yunkurin komawa gida izuwa wajen mijinta dayau kwanaki goma sha kenan shikadai yana jiran dawowarta....
Tana tsaka da wann tunanin sai gasunan sun fito,wayar meenal nata ringing amma taki sam ta dauka yadda taketa mita kadai ya isa sanar dakai mijinta ne. da sauri fadilar ta mike tsaye rungume da file din akan kirjinta kanta na kallon kasa meenal batace mata uffan ba ta wuce tay waje.
Hajya zainab tamata wani irin kallo snn tace follow me girl.
Ba musu ta bi bayansu babu bata lokci meenal ta shiga motarta driver ya tukasu suka nufi gida
A motar hajya zainab din fadila ta zauna a gaba nan suka wuce izuwa wani babban hotel dake kusa daf da five star hotel na garin.
11:35am
Ruwan shower ne ke sauka shaaaaa akan lallausar gadon bayansa dayake zuba wata uwar sheqi kamar ana gogesa da ruwan madara, jin karar ruwan kawai yake na sauka ahankli akan fatar jikinsa ayayin da hanklinsa yay nesa da gangan jikinsa ya shiga gararin tunani wanda da alama yay nisa acikinta dan kwayar idanuwanshi da suke a lumshe gamm gaamm kansa na kallon kasa basa ko motsawa. dogaye kuma murdaddun hannayensa duka biyu na dafe da jikin bangon glass wall na tsaftaciyar bathrum din da karfi ya danne bangon kamar wani mai shirin fasasu da karfin da Allah ya bashi ayayinda ya bawa bangon gilashi na gidan wankan nasu baya yana da tsaye.
Hadadden dirin halittar sa na cikakken namiji ke nunawa dishi dishi ta madubin gilashi,khaleel kyakkwan namijine tsar dashi,damuwa ce cike da fadar zuciyarsa amma bashi zai hana lafiyayyar mace zaucewa da gigicewa ayayinda ta dora idanuwanta akansa aynxu yadda yake daga shi sai ba, hade da yanayin halittarsa dats very sexy shidin lafiyayye kuma tsayayyen namiji ne.
Bayan wasu yan mintina daya dauka anan Ahankli ya kashe ruwan shower din snn yay sliding door din ya fito yana sauke ajiyan zuciya daga bisani ya jawo farin towelya dora akan albarkattcen kugunsa.
Kafafunsa ya daga yana takawa har izuwa cikin main bedroom nashi direct gaban madubi ya nufa Yana kan goge kan nasa yayi karamin scof tare da furza iska ta cute oval shape lips din sa yanayi yana kallon katoton agogo dake manne a bango its 11:35pm. ya dan dafe kai cikin rashin jin dadin dawowar matarsa gidan da wuri data tsira..
Bayan labarin rushewar auren halisa dayaji Already mai gadi ya gaya masa cewa meenal ta zo dazu har bakin gate din gidan nasu amma ta koma office abunta.
Yasani sarai gujewa responsibilties dinsa take as his wife kamar wacce batasan yana da hakki na aure akanta.
Ya rasa mesa meenal take son azbtar dashi, yay fushin har ya gaji amma babu abunda ya sauya sema abunda yake dada karuwa..hakan kawai yake rayawa aransa ayayinda ya cigaba da abunda yakeyi saida ya tattala kansa tsaf ya kimtsa sosai fatarshi na fidda wani irin qamshi sannan ya bude window idonshi kararf ya sauka akan hasken motarta ayayinda suke parking.
Ajiyan zuciya mai nauyi yayi aransa yanamai cewa finally!!! But i know she won't even come to me yaudai gaskiya bana hakura 'im too horny cant just sleep like this.
Atayani Sharing pls..
[1/24, 9:13 AM] Lady Surayyahms.: _*CHEATERS CLUB...*_
_(Babban goro sai Magogin ƙarfe...)_
#ROMANCE
#FICTION
#ADULTHOOD
#SEXADDICTS
#WOMENPOWER
BY
_SURAYYAHMS_
_08060712446_
⏯️7️⃣
Bayan kamar wasu yan mintina kadan gidan ya dauka da wani irin shiru, karar budewar kofa ne ya katse wnn shirun ayayin da Wani irin sassanyar qamshin turaren dark oud maihade da sweer notes of marshmellow scent ya mamaye ilahirin corridorn da azaban dadinsa kafin nan doc khaleel ya bayyana sanye da suturar baccinshi mai launin matured coloured print whitish pyjamas na kamfanin prada mai wani irin laushi da tsantsi daga ganin kyallin da material din yake ajikinshi kasan me tsadace sosai.
Tafiyarsa cikin nitsuwa yakeyinta, fresh fresh kafafuwansa masu kyau da haske sanye suke das das acikin wata lallausar fenty sleepers shima fari. Tafiyar yake a nitse kamar bazai taka kasa ba sede aransa Allah Allah yake yaci karo da meenal dan ya sauke gajiya da kuma nauyin da yake danne kan zuciyarsa.
Da sallama abakinsa ya bude kofar bangarenta idonshi nacan gaba yana leke, tuni zuciyarshi ta makance da zimman samun tarba mai kyau daga wajen matarsa meenal dan akwana 17 din nan dayay rayuwa babu ita ji yake kamar shekaru sha bakwai din nan sukayi basu hadu ba.
Direct dakin baccinta ya nufa inda ya same kofarshi a wangale alaman bata rufe kofarta ba,wani karamin ajiyar zuciya ya sauke ta ciki yanamai sauraron karar ruwa dake sauka daga bathrum banda qamshin sabulan wankanta babu abunda yake tashi a tsakar dakin,tahowa yay da sauri sauri yanamai kkrin rage kayan jikinshi da zimman son ya shiga bathrum din ya sameta koda yadan rage gajiyar sa na kwana biyu, he is a romantic Alley asalib shi shi mutum ne da yake matukar son rayuwa me dadi me ciki da soyayya da tarairaya duk dama halayyar meenal yaso yasaka abun yafara ficewa aranshi.
Aggauce ya cire rigarshi yabar hadadden kirjinshi a waje، Yana kuwa dora kafafunsa akasar chines carpet yaji wani abu mai shegen tsini da tsantsi ya cakkeshi kamar zai tugemai dan yatsa da sauri ya dage kafarsa tare da cizza labbansa ouchhhhhh yabi ya saka hannu adede wajen ya matse da karfin tsiya dan zafin bugun bakaramin shigarsa tayi ba.
Yafi minti uku ahaka yana rike da kafarsa kafun chan zafin ya dan sassauto masa ya sakeshi ahankli..
,
Bakaramin zugi kafar takey masa ba, tsugunawa kasa yay yana jan tsaki,yana kuwa dago idanuwnshi yaci karo da abubuwanda suka dawo dashi cikin hanklinshi marmaza, ahankli ya soma kallon condition din dakin jikin shi ya mutu shataf bakinsa a bude
Dan kunnenta abun wuyarta sune zube akan floor,takalmi daya na can daya ma na can, brazier da alamn flinging dinsa tayi dan kuwa can kusa da gaban madubi yagansa ayashe.
Jakarta da sauran tarkacen data zo dashi suma ga sunan a tsakiyar dakin an jefar dasu.
Haka yabi kayan data saka ajikinta daya bayan daya yana kallonsu kowanne da mazauninsa a dakin cikin sauke ajiyar zuciya yay snn ya karkada kansa ahankli batare da yace uffan ba
wargaja waje ba wani sabon abu bane wajen meenal amma ransa na sosuwa idan ya gani sabida shi mutum ne mai tsafta baison mace mao ballagazanci,irin wnn unkept enviromnt din yana saurin irrritating dinsa saidai ahalin bukata dayake ciki ji yake kamar bazai iya ficewa yabar mata room din ba.
Tunanin yahau tattara mata kayan ya farayi aransa can kuma sai yaji ya fasayin hakan,nan ya tsaya tunanin mezaiyi,..
Karar wayar meenal din ne ya katseshi ya juyo da sauri yana mamakin me kiranta a wann lokci duba da karfe 12 na dare yay
Baisaka komi aransa ba ya nufi inda wayar yake Bada niyyar daukawa ba harya isa wajen burin sa ya ga me kirar, yana miƙa hannu bazato yaji karaf an fixge wayar daga mazauninsa.
Juyowa yay a mamaknce yaga ashe meenal din ce ta fito jikinta sanye da white bathrob tabi ta haɗe ranta batace dashi uffan ba, Murmushi yay yanata kallon face dinta, danna wayarta ta hau yi agabansa harsaida ta kammala dannen dannen da zatayi snn ta dagokai kallo daya ita kam ta masa tanajin kamar ta masa magana amma girman kai, wani zuciyar yace mata mijinta ne fa wani kuma yace mata mesa shi bazai fara miki magana ba sai ke wato kece kika damu dashi ma kenan,raya hakan datayi aranta yasaka ta dauke kai direct Ta wuce gaban madubi ta dauki night routine creams nata tafara shafawa ahankli bisa fatara jikinta aranta jira take shi ya soma budan bakinsa ya hau gaisheta.
Shima tsayuwar yay yana kallon yanata expecting same daga wajenta. Aganinshi ai inda digon son shi aranta kwana sha bakwai din nan data deba tana jigalar bikin halisa dolene zataji kewarsa amma ina sai baiga alaman hakan kwata kwata akan fuskarta ba, Anan Har ta zo ta wuce shi yana binta da ido aranshi yace ya subhanallahi، wai har yaushe matan nan zata shiga hanklinta ne? Ya tsaya cak looking at her well pampered skin datake kan lailayashi da mayuka masu tsada sosai.
Yana daga tsaye tagama duk abunda zatayii ita sam wann kallon nashi bai dame ta ba as long as she willl look upto date,sosai tay kyau cikin rigar baccin data saka ajikinta milk colour mai tsiririin hannu da net ata gaban gidan nononshi.
Danne xuciyarsa yay cikin sake yarwata yasashiyar murmushi da muryansa mai sanyi yace "Hey..batare da ta kalle shi ba a takaice tace dashi 'hi",ciiki ciki yayin da take karasa zama kan soft couch dinsa idonta stiff akan wayarta na Apple dake hannun tana dannawa ta kafe kai bata ko kiftawa..
Gefe da ita ya taho calmly ya zauna yana dan duban abunda take yi, tex take rubutawa hajya magajiya, yana gama kallo "Baice uffan ba yasa hannu ya kwace wayar yayi gefe dashi still fuskan sa dauke da alaman tambaya na take meenal ta wani hatsala tahau jan masa tsaki",
Shiru yay tareda kura mata idanunshi da babu wasa aciki, hannu ya mika zai tabata tay saurin tureshi snn tace ohhhhh wai meye haka ne khaleel? Wai Kai karamin yarone cant u see im busy? ta fada a fusace tana dada mika hannu "please kabani wayata.,look am on a very important business talk kabani mana givee me my phone ta dada bata rai ta mika mai hannu ranta a dagule..
Da Kallo yake binta da shi Ko ya kula ya mike tsaye da wayar a
hannunsa tare da cewa yanzu ai lokaci na ne do lets keep business aside.
Dagowa tay ta kalleshi Tace lokacinka, tabbb.. taja tsaki mai sauti. Irin yaushe aka fara haka."
Inma wani abu kake nema awajena nagaji gaskiya im not in the mood kawai kabani abuna nayi abunda zai ficceni.
Yace ban fahinmce ki ba Amina wai yaushe rabon ki da bani hakki na agidan nan? Ko zaman auren ya zamo miki wasa ne instead of ibada?
Tace kai kaji wajen.
Kallonta ya dinga yisa can ya dan saussato da muryansa kasa kasa yana binta da kallon lalallamawa. Ahankki yace haba kekuwa 17days? Dont you miss me, ko bakijin sha'awar mijinki aranki uhmmm?
..."i dont know".. tafada a takaice fuskan ta babu alaman rahma haushi ma yake bata bana wasa ba..."ni kawai kaba ni abuna, ba dama kenan mutum yazo gidan nan it always about sex? 17 days and so what, lkcin da baka aureni ba yaya kakeyi da sha'awar taka ko jikawa kake aruwa kasha? Am sorry pls you wont get it from me today don ni nagaji bacci ma zanyi ...
sake baki yay yana kallon face dinta dats looking damn serious ranshi na sosuwa yace 'Are u tryn to stave me or what? Ban fa fahimce ki ba، wen ure busy with weding and office stuff na barki and now its my time,ke amina kijini dakyau dolen ki ne fa kibani hakkina tunda naga ke bakisan wann ba...
Maganan nasa ma tunzira tayakeyi, wani irin haushinsa take ji lokacin sai ta dada jan wani kakkaurantsaki batare da tace komai ba Nan ta taso daf jikin sa looking so pissed off zata bangaje shi ta wuce ta fita yayi saurin jawota ta fada jikin sa..
"Wani numfashi mai zafi suka saukar ma juna saida taji tsigar jikin ta ya tashi cikin muryan lallashi mai kashe jiki yace Amina..Amina..
Amina please kar kimin haka kiyi hakuri ki saurare bukata ta yau.
Idanuwanta a lumshe dan Jin shi kawai take Itakam abun sam bai wani dame ta ba. Dan aynzu ma hankalin ta yafi tafiyane akan sakon da hajy zainab ta turo mata na harkokinsu na business.
Tasan kuma yadda ya manne matan nan da wuyane ta iya bambareshi ajikinta cikin sauki wani mugun juyi tayi mai dauke da alaman gajiya atattare da ita ta juyo ahankli ta manna masa Wani hot and sensual lip kiss kamar wanda zata zuge masa kurwanshi, ji yay kmr wutar lantarki dake cin jikinshi ya tsinke cak ya sake nishi mai karfi yana jin yadda kisses din ke bin brain dinsa,ahnkli ya dada jawota jikinshi ta yana smooching dinta so hard itama tana mayar masa ya shiga binta da lock lip kisses a zauce.
Nan da nan ta jashi suka fada kan gado bayan yan shafe shafe ta taɓa taɓe lkcin har yayi nisa da bukatuwa meenal tahau tureshi ahankli ta xame jiikinshi tahau maida rigarta.
Idanunshi sunyi wani irin jaaa ruwan sha'awa na cike aciki nunfashi na fita da kyar ya biyota zaune yace baby wahts wrong yanaga kin tashi kina kkrin maida kayanki tun bamu fara ba.
Ko kulashi batay ba saida ta kammala maida hannun rigarta sann ta miƙe tsaye acikin sauri tare da wayarta a hannu
Atakaice ta dubeshi snn ta kama hanyar ficewa waje agaggauce tanamai cewa"ka jirani anan ina zuwa... just give me 5 mints.
Takaici yasaka lshi
Yace"what the hell? Kirarta yahau yi tanata tafiyarta "Meenal Meenal Amina, Keyarta ya hanga acan bakin kofar tana cewa "just five mins da Allah kai ka fiye fitina.
Komawa yay kan filo a zuciye ya kwanta idanunshi a lumshe sosai dan baisan meyakeji aransa ayanzu ba.
Meenal