Showing 84001 words to 87000 words out of 171903 words
sarkafewa tace doctor I just want to know the mental effect of all this..please kamin bayanin yadda akeji, inason na fahimce kaina dan nakasa gane kaina gabaki daya, raina na saurin baci ,baqin ciki na yawan damuna konaki ko naso, sam bani da nitsuwa,bansan ma ta ina zan fara kwaco kaina a wann yanayin danakeji ba.
Ajiyar zuciya ya sauke snn yace Karki damu ƴata komi ahnkli yake zuwa.. tun daga kan file dinki nasan cewa ure a strong woman!!! I must say...for u to bring urself to me kin tabbatar min dacewa tabbas kinason ki samu sauki.
Nannauyar ajiyar zuciyane ya kufce mata batacemai komi ba
Yace mental effects na depression yafi xuwa wa mutum a siga biyar ne kwarara..bance miki basu zuwa ata wani sigar ba amma wanda zan fayyace miki yanzu sune mafi akasari akafi samunsu ajikin mutane sosai.
Gyara zama tay tanamai bashi dukkan nitsuwarta yace mata a farko akwai
_Physical symptoms_ da suka danganci chronic depression inda anan ne zakijna jin yawan gajiya irin komima ya fice miki arai.. kina jin kanki so stressed koda bakiyi aikin komi ba, sann salon baccinki gabaki daya zai sauya miki, ko ki dinga baccin akai akai kitayi kamar baccin mutuwa ko kuma gabaki daya baccin ya kauracewa idanunki ga yawan ciwon kai da ciwon gabobin jiki, bayan nan akwai lost of appetite zakina jin kanki a koshe koda bakici komi ba koma ace abincinne zai zama baiya baki sha'awar ci kwatata ko kinci baki jin dadinsa abakinki..
Abuna biyu akwai _mental distress_ inda zakina fama da yawan jin bacin rai da persistant sadness and hopelesness. Zaki ji sam baki da kwarin gwiwar yin duk wani abun da kikeso arayuwaki, kamr kwalliya, Gyaran jiki,zuwa wajajen hidima,ko yin wasanni ko wasa da dariya da abokai etc.
Abu na uku muna da wani abu da akecemai the _Cognitive impairement symptoms_ wato yanayi ne da zaki tsinci kanki aciki na ruɗewa da rikicewar tunani,bazaki Taɓa iya zama ki yanke wani decision ba, zaki rasa duk wani nitsuwarki musmmn wajen yin nazari da tunanii, ga yawan mantuwa da sanyin kwakwalwa wajen daukar karatu ko saƙo...
Abu na hudu munada _social withdrawal symptoms_ Wato Son zama waje ke daya na tsawon lkci, son zama cikin duhu na tsawon lokaci, da kebewa daga dukkan wani abu ko wani waje mai saka nishadi har da abokai. Abu na karshe shine alamar datake nunawa yayinda jajircewa da gwazon mutum ya ragu sosai.
Shiyasa arayuwa karkaga mutum mai kazar kazar da kokari ya dan ja baya na wani lkci kafara zaginshi ko kana gulmansa kanamai cewa
Wacce kam ta kare masa yanzu bakamar dacan ba,..
zai iya yuwa wann mutumin yana cikin wani mummunan haline na mental depression da kwakwalrsa batare da sannin kowa ba.
Shiyasa yake da matukr muhimmaci ka zamo me kyakkwar tunani da tausasa harshenka akan dan uwanka, alwys Be kind with ur thought and words kasan kuma cewa bakoyaushe ne rayuwa zatazo ma dan adam ayadda kasanshi dacan ba....
Kafin ya kammala bayanin nasa idanun halisa sosai ya tara ruwa
Amma kkri take ta danneshi da wata makalalliyar murmushi.
Kanta a can kasa takejin likitar yana cewa akwai wani abunda baki gane ba? Ko kike son tambaya
Batace mai komi ba ta girgiza kanta ahankli
ajiyar zuciya yay yace good, indai babu wani tambaya i think we have come to the end of this session...nan ne ta dago kanta sama ta dubeshi tana murmushi tace thank you soo much doctor. Yay murmushi yace its okay ya sake zuba mata ruwan sanyi ya mika mata ta amsa tafara sha, snn ya jawo file dinta yyi dan rubuce rubuce akai..ya dauko wani hand card pink colour yay rubuce rubuce akai shima snn ya miƙa mata a hannu ta aje cup din ruwan snn ta karba.
Kallon katin tay ta duba taga sunanta da next date of appointment dinta amma bai saka time ba sabida baisan ko khaleel ko khaleed bane cikinsu daya zai soma daukarta professional therapy session izuwa matakin warkewanta.
Fahintar da ita tare da shirya kwakwarlta akan yanayin ciwon damuwar shine matakin treatment dinsu na farko wanda ayau suka kammalashi
Ynxu Iya abunda ya ragen shine mai mtukar wuyar inda profesional doctor ko therapist zaina guiding dinta izuwa accurate diagonosis da tailored treatment da ake basu daki daki mataki mataki har na tsawon lokaci.
In her own case dake ciwon ya jima acikin kwakwarlta yasaka suka bata lkcin jinyar harna tsawon watannin goma sha biyu.
Mikewa tsaye halisa tay dauke da jakarta ganin doctor na kare mata kallo ta sunkuyar dakanta kasa kadan sann ta dago ahnkl tace
I will be on my way sir
Yace ders no problem
Ya ciro personal card nashi ya miƙa mata ta amsa tana mamakinsa.
"U're just like a doter to me halisa,so feel free duk lkcin da kike da wani matsalar dont hesitate to call me or... you even can visit me in india i assure you i will ask my wife to make a special indian cinnamon pancakes and sweets, with our rotis. yadda yay maganan da fara'a da dattaku ayanayinsa yasaka tay murmushi sosai har hakoranta na gaba na nunawa,a cikin salon bashi girma sosai tace thank u so much sir _in sha Allah_ i wll call u when ever i need u and i wll in sha Allah taste ur wife's special pancakes..
Da wasa a muryansa yay dariya snn yace masha Allah i just love ur arabic acsent Barakallah!!
Babu zato yasata dariya sosai sai batace komi ba da fara'a ayanayinta ta fice daga office din ta same uztaz a kofa can nakan gadin fitowarta, basu tsaya ko ina ba sai gaban motar ta ya bude mata ta shiga suka nufi gida tare.
Ficewarta bada wani jimawa Dr asim ya dauki wayarsa zai kira khaleel ya sanar dashi abunda suke ciki da har kirar ya shiga sai yaji an shigo masa office agaggauce batare da anyi sallama.
Hakan yasakashi ajiye wayar ya juyo atsanake yana kallon Dr khalid dake sauke haki ahankli
Yanata kallonsa da mmaki yace Dr khalid is everything Alright?
Dedeta nutsuwarsa yay snn yace "yes sir" ..
Dr asim baice mai komi ya kureshi da ido.
Sai can snn yace dama Ina sauri ne Nazo na gaya maka cewa nafasa maganan can da mukayi dakai i think u shud leave khaleel to handle the contract in Abuja for now nizan zauna a lagos na kalla client din namu..
Dr asim ya dafe kansa ransa na dan sosuwa "and Is that why ka shigomin office dina haka gatsau kamar an koroka what is ur problem ne Dr khalid you knw the board of directors have been briefing me abt you ka shiga hanklinka fa?
Ya tsaya yana kallonshi cikin sosai akai aransa yana cewa sai kayi ai tsohon banza, a fili kuma ya bige da murmushi
"Am sorry sir I have no problem sir. Wai naga nafishi kwarewa a therapy session dinne shiyasa nayi tunani na canza mind dina.
Doc asim yabishi da wani irin kallo yace good good ..so u can go now.
Da Har zai wuce ya juyo yana shafa gemunsa shyly, yace Doc asim, sir nace Have u fixed the date of our nex meeting with the client???
Dr asim ya hade ransa sosai atakaice yace not now but Once i fix i wll send it to ur computer
Yace okay
I wll be waiting sir
Dr asim Baice masa uffan ba yabishi da kallo yanamai girgiza kansa har ya fita ya bashi waje
He is an expert a fannin dealing da yanayin tunanin dan adam already ya riga ya san inda Dr khalid ya dosa da zumudinsan nan..
Haka kawai aransa yaji dolene yay wani abu, bazai taɓa kyaleshi da this innocent girl shikadai ba, .
He have to go to Abuja today then after 2 weeks zai karbe aikin a hannun khaleel sann ya turoshi lagos ya dawo nan din suyi aikin tare akanta
yanaganin hakan ne kawai zai fi masa sauki wajen kare halisa daga fadawa tarkon wann mayaudarin bayarben.
Tattara kayansa yay ya zubasu ajaka yabi ya kashe wayarsa ya bari a drawer office din ya ciro wanda ba'a sanshi dashi ba ya rike. Ko secrtaryn sa datake kofa baiyi wa sallama ba haka ya fice a asibitin Daga nan bai tsaya ako ina ba sai garin Abuja.HAJIYA KIYI SHARING IZUWA GRPS DIN DAKIKE CIKI LET OTHERS GET TO READ..
08060712446 CHAT
SURAYYAHMS DIRECT....
[1/24, 9:13 AM] Lady Surayyahms.: _*CHEATERS CLUB...*_
_(Babban goro sai Magogin ƙarfe...)_
#ROMANCE
#FICTION
#ADULTHOOD
#SEXADDICTS
#WOMENPOWER
BY
_SURAYYAHMS_
_08060712446_
⏯️2️⃣0️⃣
Dagata Dayan bangeren wajajen karfe 9 da rabi prince femi ya isa gida yana takawa dakyar tsabar yadda kasusuwan bayanshi da suka gaji suke amsawa taciki.
Tafiya yake kansa na sarawa har yakai cikin mansion din masu aikin gidan na gaishesa ko kallo basu ishesa ba bare ya amsasu. Kai tsaye direct ya haura sama inda fankacacen dakin matarsa victoria yake bai samu kowa anan ba sai mai aikinsu madam suzana da mopper a hannunta lkcin har ta kammala tsaftace mata dakin kenan zata fice waje tacikaro dashi a dede bakin kofar yana shirin shigowa ciki.
Suna hade ido da Wani irin harara mai jajjagen kaskantarwa ya dubeta dashi upandan snn yaja tsaki.. muryansa a dakile cikin shan kamshi yace
"Who is this?
A razane kuma cikin ladabi suzana ta rusuna tace oga is me.. suzana.. 'good morning sirr!.
Baiko amsata ba Wani irin muguwar harara ya watsa mata saida ta matsa baya dan sam mata basu burgesa bare su bashi sha'awa barema kaskantattu irin maids hakanan haushi suke bashi.
Batare da ya amsata ba A hantare yana kankance ido akanta yace what are u doing in my wifes room?. Kafin ta amsa shi ya kuma daka mata tsawa..wait wait are you stealing from her?
Agaggauce ta Giirgiza kai yaja wata tsaki yafara doka kira da zafin nama
Security...security..secu..
A mugun rude suzana ta zube kasa takama kafaffunsa ta saka kuka a rikice tana cewa
"ewooo, no sir no sir... pls sir.. dont call the secruity on me am not a thief sir am sorry sir. Na house keeping i dey do oo,i beg sir..u can search me if u dont belive me.
Wani hankadeta gefe da kafafunsa nata yi..
"Shut up" and dont speak!!! Ya fada mata in comanding voice..
Dan aransa yasan matarsa victoria bata sakewa masu aiki suna shigowa gyara mata dakin baccinta dana mijinta, duk wann fannin ita takeyi dakanta tun da sukayi aure..fitar sauri datayi yau yasaka bata kimtsa ko ina ma,wanda yasaka suzana din tayi tunanin teimakawa ta mata Ganin ranta abace ta fice ko karyawan safe batayi ba..gashi victorian tana musu adalci sosai.
Oga i just say make i help madam sweep her room small oga i no be thief ooo..please sirr ahhhh.
A tsawace yace i said shut up friend..my wife is not this careless, bata taɓa barin kazamai irinku kuna gyara mata daki ba
Who are u think that My wife is lazy..now u better tell me the truth why are u in her room or i wll chase u out of this house.
Mai aiki ta dora hannu akai tana jimami a rude dan batasan sadda takai gwiwonta kasa bama.
Tace i i i knw madam is not lazy sir...she went out earlier..bata ci komi ba kauma tana fushi sosai Shiyasa nayi tunanin na gyarata room nata kafin ta dawo.
Yi yay kamar baiji ta ba Duk dama yasha mamakin jin cewa a fusace vicky ta fice agidan yau ko karyawa batayi amma hakn bai hanasa sauke ruwan diri ba,sai mita yake yana cewa mai aikinsun "ure a lier..idiot maid,.. wait till the security arrive..you are a thief..ole..Shegiya kawai munafuka watoh kinga bata nan kin dauki mppr na karya kinje ki dauka mata abun wuyarta dominki sayar ko..were u searching for money in her drwer?
Kafin ta amsashi yabita da mari tau a fuskarta ta fadi kasa tana kuka a tsorace.
Sir sir sir am sorry sir i no be thief. Wayyo na shiga fudu,My own don finishi oo.
Tanakan rokonshi jim kadan saiga securityn sun iso dukansu maza dauke da wasu manyan hand shockers da bindigogi a hannunsu.
Suna isowa ya fara musu masifa cewa basusan aikinsu agidan ba..
"You are all fools
"Good for nothing idiots
"I gave u one simple job to do which is to protect my wife and my properties but even then, u cannot do it.. Sai son ganin albashi da maitan son cin gindin mata da azaban kwadyin abinci.
"U lazy fools. Bombastic elements,..Products of a leaking condoms.
Sai hakuri suke bashi
Ya rufe idonsa yanata masifa.
yace maza maza suyi searching din suzana sumata kyakkwar duba infact su kwabeta tumbur subincikata in and out cewa yay yakamatane tanayi ma matarsa sata ynzun nan.
Hakanan suka aiwatar da abunda ya umarcesun suyi agabansa aka zabge mata kayanta tass aka duddubata sanda ya tabbata ya sauke takaicinsa ta hanyar walakanta suzana snn yace su kyaleta ta tafi.
Bayan nan dakinsa ya wuce duk dama baida wani lokaci amma bai damu ba, dan yasan shidin dan gatane sosai awajen masoyansa dayake biya musu bukatunsu na samar da cikakken gamsuwa.
A tsanake yake kallon kansa a madubi dan yasan koda cewa yy bazaije meeting din ba babu mahalukin dazai iya tuhumarsa sabida yawan ubannin gidansa wanda hakan yasa yadau lokcinsa wajen gasa jikinshi da ruwan zafi kafin nan yay wanka.
after like 30 minute ya fito daure da milk colour towel a kugunsa yana me goge faffadar kirjinshi datakenan so fresh and sexy.
Wata sabuwar nitsuwa yakeji na dirar masa a sanadiyar wankan dayay,
Man shafawarsa ta kamfanin nivea for men ya dauka ya shasshafa wa jikinsa tare da bin fatarsa da mayukan tare zafin rana da sinadarin hana tsufa ajiki.
Wani irin gyara yay ma suman kanshi dats so dark and soft da wasu irin tsadaddun mayukan gyaran gashi snn ya bisa da turaren qamshi na gashin ya tajeshi sosai.
Bayan ya kammala hakan kusan Designer perfumes daban daban kala bakwai ya gamutsawa ajikinsa tsabar rikitaccen qamshin da ya badeshi da dakin gabaki daya sai atishawa yake saukewa.
Yafi minti talatin yana gyara kansa har Saida ya tabbata yay azaban kyau as alwys sann ya hakura ya ciro kayan da zai saka. Dark Blue colour suit na Giorgio armani mai yar cikinsa fari da neck tie ya saka tareda talaminsa na cover shoes mai sheqi.
Gyara zaman hadadden agogonsa yay sann yajeshi gaban mirror ya dauki pink lips balm dinsa ya shafa akn lebbensa snda yay maiko tareda yin pink colour sosai, yabi ya dauko soft duster na hadadden powdersa ya dada shafawa akan fuskarsa tay smooth tay haske sosai lkcin inkagansa kamar ka hadiyesa dan kuwa bakaramin kyau yakeyi in yay irin wnn kwalliya ma fuskarsa ba.
Ahakan ne yake tara masoyansa dayawa duk inda ya shiga sai kaga anta binsa da kallo. Wani turaren ya dada shafawa ajikin kayan sa kafin nan ya dauki wayarsa da jakar aikinsa ya fito waje sharp sharp driver ya tukasa ya kaisa gidan gwamnati inda yake da meeting din, dan Already ana neman karfe goma sha daya da rabi bai fi saura minti arbain ma a kammala tattaunawar ba
Ana tsakiya da tattaunawar Can sai gashinan ya shigo seat dinsa ya wuce ya zauna a hakimce yana lura da dukkan masu gulmansa kasa kasa wasu yana burgesu ne sosai, sai wayanda suka mugun sakama lamarinsa na sodomy ido sunajin matukar haushnsa aransu shidai baidamu da uban kowa ba.
Duk uwar lattin dayayin nan yana zama akan chair dinsa babu abunda ya soma dawowa mind dinsa face yadda zai tunkarowa wa matarsa vicky dan ya samu cikar burinsa akan kyakkwar kaninta nile.
Dan sosai shima yakeson ya zamo ogan kansa mai budurwa da zaina cinshi yana kuma spoiling dinsa da ababen duniya kamar yadda shima ake masa..
Har aka kammala meeting din bai tsinci komai ba banda shan qamshi da jiji dakai dayakeyi jin cewa yanada kwararrun masu take masa baya,..dayaji em ake cewa meeting da baiji ba duk uwarsu daya sanin cewa washine za'a bada kason kudi mafi yawa acikinsu.
Bayan an kammala meeting din ofishinsa ya koma yana aiki rabi da rabi suna hira a waya da babban masoyinsa chief okoro dake zumudin sanar dashi cewa zaizo abuja next week suyi shagalin birthday party dinsa su biyu.
*****
A ta dayan bangaren cikin zuciyar hadiza da shemau sam babu sauki
Dan wuni cur sukayi agidan Alfa spritualist har ya kammala hade masu dukkan wani abunda suke bukata na cimma burinsu akan zuwar hajya ramatu ex minister gidanta gobe.
Sosai hanklin shemau ya tashi ganin yadda hadiza takaii koluluwa wajen shiga cikin yanayin kunci da kuma damuwa.
Tun tasowarsu take hawaye dan bakomai take tunawa ba sai inda ace goben zaiyi ace kuma tana zaune agidanta innocently kawai kwasam sai taga alhaj ya kawo mata kishiya batare da sanninta ba..
Sau dayawa wasu matan na bawa maza karfin gwiwa wajen take musu hakkinsu da darajarsu da hujjan cewa Allah ya basu daman su karo mata har hudu bayan kowani doka da tsari da Allah ya shimfida ma kowani dan adam sai daya zubo mana Adalci da sauki aciki.
Sede mutane dayawa sukan mance da cewa Allah daya fadi su kara auren ahaka sai da ya soma ambatar suji tsoronsa sann suyi Adalci,.
sann ya naɗa mazaje akan dasu zama masu tsaron mataye, snn su zame musu garkuwa, sam baice mazaje su zamo marasa tausayi masu amfani da raunin mace a fannin kishi da gajeren tunani wajen kuntata musu ko kaskantar da su ta fuskar lamarin karin aure ba.
Allah daya bawa namiji cikakken ikon karo mataye har hudu bai umarcesu suyishi a asirance, sigar makirci ko ta hanyar cusgunawa uwargidansu ba instead ma akace ya sanar da ita cikin tausasawa snn ya kawar da dukkan wani abunda zai jawo mata har taji kishin waccn din aranta sabida Kishin halittace ta mata.
Allah mai adalci ne, snn baya kaunar duk wani Abu da za'ayishi cikin rashin Adalci, harma dashi kansa Mutum marar adalcin musammn ga abokiyar zamansa wacce take tamkar amanace agaresa.
Hawayena zubowa idanuwan hadiza ta duba sama da kasa taga cewa ita karan kanta datake zaune dashi baiyi kkrin sauke hakkin auren dake shimfide a tsakaninsu ba amma wai harshine yake shirin kawo mata wata?
Aranta Ko da bata sani ba amma sosai ranta yake gayamata cewa fushin datayine ta hanashi sex ranan ya tunzirashi yake neman kawo mata wata.
Koda shikema yariga ya furta mata acikin fushi dayake tsilla mata rashin mutunci ranar, yace ga nan mata dayawa agari zata tsaya tana