Showing 63001 words to 66000 words out of 171903 words

Chapter 22 - Cheaters Club Book 1 Complete Hausa Novel

01 Feb 2025

773

cikin kara sauri take saukowa ganin kaninta NILE williams dayake karatu a canada bazato bbu tsammani agidan nata.

Trolley dinsa ne rike a hannunsa dayan hannun rike da jaka ya kuma saka earpod na iphone dinsa a kunnensa dayaji dan kunnen manne mai kyau mai tsada. Hair style na kansa was rusty Blonde Sama sama aka dying gefen gashin da gold bakaramin kyau ta mishi ba.

Karar takalminta yaji ya juyo yana murmushi suna hade ido vicky ta taho aguje ta fado jikinshi da wani irin shauki suka rungume junansu sosai kamar zasu shige jikin junansu.

Sama ya dagata yana mata juyi cikin dariya sosai muryansa mai azabar dadi yake ratsa ilahirin kunnuwan ma'aikata dake cikin gidan kusan kowa najinsu.

Cikin ihun murna vicky ta sabulo ajikinshi har hannunta na rawa tace Oh my god nile what a pleasant suprise..

Shima yana dariyar mai tattare da tsantsar farin cikin ganin yar uwansan yaja cheek dinta ce You are my only sister in the world so who will i suprise if not you

Hannunta ta saka cikin suman kanshi tanata dariya tana cewa look at ur hair.. Its beutiful..i like it. Daga nan tajawosa suka haura can sama private palour sunata hira tun daga nan zaka na shako dariyarsu dan bakaramin son junansu sukeyi ba.

Sun bala'in shakuwa dan su biyu kawai iyayen su suka haifa itace babba shine karami amma ta girmesa a shekaru sosai

Hira me cikeda kewa tare da wani irin shauki irinta shaƙuwar yan uwantaka dake tsakaninsu yasaka nile ya cire rigarsa yanamai nuna mata dan uban zanen tattato na fuskar dragon dayay agadon bayansa da wani irin hadadden zanen kungiyar buccaners confrontanity
Mai kan kwarangwal guda biyu da aka zana masa akan kirji.

Yadda nile yake zuga tattoon kadai ya isa kasan dacewa Yana matukar ji dashi dan kuwa bakaramin kudi ya zuba akamashi irin wann zanen gangstar din ajikin shi ba.

Vicky ta rasa na cewa sai kallonshi take babu karya yanayinsa na matashi mai ji da kuruciya da yadda yake exploring life dinshi sosai yasaka ita kanta takejin dan uwan nata yana burgeta sosai.

Tsabar kyaunshi da yadda yake tattalin kansa kamar na mace yasaka manyan yan mata suke rububunshi amma haryau ya kasa iya zaɓen guda aciki bare yace yana da budurwa.

His life is very private and classy yana da dumbin mabiya da masoya a kafafen sada zumunta dan wasu suna zaton koshidin model ne kusan dumbin masoyan sa mata ne masu mutuwar sonshi amma bai taɓa kula kodaya daga cikinsu ba.

Rigarsa ya rataya akan kujerar dasuke zaune ya dauki wine din ta zubo musu a wine glass yanasha.

Vicky ta kallesa tace da alama zaman jirgi bai gajiyar dakai ba aint u hungry?..

Ahankli ya zare wine glass din abakinshi yana lashe labbansa dayay wani irin soft and pink yana dan taɓewa girarsa daya a dage yace "inajin yunwa mana sis amma fa bazan ci abinci masu aiki ba..in zaki dafamin dakanki fine zanci..

Agogo ta duba taga almost 10.30 na dare tace hehehe saikuma na dafa maka abinci dis nite?..Cmon nile banason iskancin kan nan wallh rabona danayi girki tun ina university life.

Yace fine in bazaki dafamin ba kawai kaini room dina na kwanta.

Dariya tay tanamai turo baki tace its okay..amma noodles aizakaci ko?
Baice komi ba ya gyada mata kai..

Ta mike zata fice kenan shima ya miƙe yahau binta a baya bai damu ya sako rigarba. Nan Ta juyo da mamaki tana duban shi "Ina ka zaka why are u following me Yace i cant be alone zan tayaki girkin ne,kafin tace wani abu harya dafa kafadun ta yana dariya yana wani lafe mata agefen kunne yanacewa i seriously misssed you muje kawai ina cikaki da surutu kina min abinci..Wani irin dadi marar misaltuwa taji aranta suka shiga kitchen din atare.

Zama yay akan kitchen island yana mata hirar irin rayuwarsa ta gayu dayakeyi a can canada da abunda ya kawosa nigeria. Cikin son ya fahimtar da ita yace mata zai yi wani college project ne da lagos state university department of industrial design And technology.

Kwata kwata zaman nasa bazai fi na wata shida ba shiyasa yake tunanin gara ya zauna agidan babban dadar shi har ya kammala ya tafi.

Batare da wani tunani ba vicky ta amince masa dan a tunaninta is safe ya zauna da ita akan da yakama hotel sabida ayadda ya hadun nan yake da kuma swags da damshin kudi batajin yan matan lagos bazasu neme su tsafeshi suyi abunda sukaga dama da rayuwarsa ba.

Indomie na daf da nuna ta barsa a kitchen din akan ya soya eggs dakanshi kafin ta kammala duba room din data umarce masu aiki su shirya masa.

Shikadai ta kyale a kitchen din dan haka ya sauko yana lura da indomie din, jin qamshin girkin yar uwarsa yasaka ya lumsh ido ya bude yanajin Allah Allah indomien ya nuna domin ya sakashi abaki, fasa kwayaye guda shida yay snn ya saka seasoning da jajjagen atarugu da albasa da garlic dayaga ta rage awajen yahau gaurayawa.

After then ya sauke tukunyar indomie din ya dora frying pan akan gas mai nayin zafi ya kara karkada ruwan kwan ya zuba aciki ya soma soyawa.

Dake dare ne Qamshin shi sosai ya karade arean wajen, lkkcin prince femi falana yaje ta baya yagama wayarshi ta sirri da chief kenan ya faso cikin gidan ya soma shako qamshin kwai mai azaban dadi na fitowa daga cikin kitchen din

Da kamar bazai kula ba amma duba da lokci yakure yasaka Curiosity turashi hanyar kitchen din.

Ahankli ya bude kofar inda atake yaji gabansa ya bada sautin ras tsikar jikinshi sun wani tashi akaro na farko ganin kyakkwar halittar namiji dayake yawan mafarkim kasancewa tare dashi a duniyarsa agabansa yana tsaye.

Baima lura da cewa kanin vicky bane dake tun yana karami aka turashi canada and bai fiye zuwa nigeria ba sai intakamashi dole

Daukewar cak numfashinsa tayi ya shagala yanata kallon hadadden gadon bayan nile ayayin da Nile din ya shagala yana soya kwanshi kwata kwata baiji karar tahowar prince femi ba.
Ayi sharing ayi coment maison magana dani chat 08060712446 surayyahms
[1/24, 9:13 AM] Lady Surayyahms.: _*CHEATERS CLUB...*_
_(Babban goro sai Magogin ƙarfe...)_


#ROMANCE
#FICTION
#ADULTHOOD
#SEXADDICTS
#WOMENPOWER

BY
_SURAYYAHMS_
_08060712446_


⏯️1️⃣4️⃣


Atake nile ya soma jin kamr tsikar jikinshi na tashi aransa da jikinshi yasoma jin alaman nauyin ruwan idanuwan da aka zubomasa ta baya amma baijuyo ba ya cigaba da juya eggs dinsa acikin frying pan batare da ya juyo baya ba, har sanda kwan ya soyu sann ya kashe gas tare da yunkurin juyowa baya, yana juyi prince femi ya saki wata balaman numfashin datazomai a bayyane wanda yaso ya razana nile yay tsayuwar cak yanamai kallonsa, tatoo din dake kan faffadar kirjinshi yasaka prince femi kasa iya danne halin dayake ciki wani irin kure nile din da kallo yay wanda shikansa bai isa ya canko maanarsu a kwakwlarsa ba, da sauri ya dedeta nitsuwarsa snn ya kallesa fuska ba yabo ba fallasa yace "Hi, gud...gud evening sir"..

Prince femi yay saurin shanye yarrr din dayaji ajikinshi cike da basarwa ya sako wata dakilallen murya snn yace"yeah evening young man, duk dayaga kamaninsu na jini da vicky dan tsabar son ya kaucar da yanayinsa na rudewa a idon yaron yasa yace am sorry who are you? Chak nile ya tsaya jin tambayanshi har ransa, Yy murmushi yace "NILE..Prince Femi ya lumshe ido jin sunan na memetuwa mai a kwakwalwa ,ahankli cikin kasar makoshinsa yace nile? Ya bude idonshi yace ..okay !! Juyawa yay batare daya karacemai komi ba zai bar wajen suka ci karo da vicky, abakin kofa, take ya daure fuska ita kuwa batama lura ba tana ta murmushi, tace Babe where have u been inata nemanka?? bai amsata ba ya dan hade rai, tana maganan tana murnushi tace my brother nile is here kun gaisa kuwa?

Shiru yay Tare da bata wani irin cold attitude ya dan rabe tagabanta da alaman bacin rai ayanayinsa can kasar wuyarsa yace excuse me snn ya fita a kitchen cikin sauri ya haura sama ya nufi dakin sa batare da ya juyo ba.

.
Wani Ras taji diran muryansa kaman zata juyo ta kalle nile ta tambayeshi ko yay masa wani abune, saikuma ta fasa ta fice tashiga bin bayan mijintan, da sauri take hawa kan benen dazai sadata da kofar shiga room dinsa tanajin muryansa yana waya kasa kasa,turo kofar tayi abazata suka hade ido sai kuma ya katse wayan yana daga tsaye harta karaso.

Kallonshi take amma sam yaki yarda su hade idanu waje guda Hannu ta miƙa zata riko nashi izuwa nata ya fauce abunshi sigar fushi

Tace Babe what is wrong?are you okay.

Bai kulata ba ya wani juya mata baya, binshi tay kanta na neman daurewa tace femi i am asking u why are u giving me cold shoulders? A Yanayinsa na harde fuska ya kalleta snn yace

"Who is that guy?

Da mamaki a yanayinta Tace who are you talking about ..ohh u mean nile?
Ahankli ta dafe saman goshinta duk ta dauka kishi ne tanamai cewa "Gosh!! Babe yau kuma nile ne baka ganeshi ba are u for real. Ransa a dan bace yace so what inna gane shi sau nawa zan gaya miki bana son haka Victoria, i dont like unxpected visitors in this house musammn ma inba a neme izinina ba why on earth will he come ? cikin tsaresa da kallo mamaki tace "but He is not a visitor he is my brother ",...ohh shut up woman! Wani tsawar daya tsareta dashi shi yasata ja da baya a tsorace tana kallonsa fuskrsa a matukar daure yace "Am the man here..And this is my house.. i set the rules here. Nannauyar numfashi ne ya kufcewa vcky acikin rudani muryanta na rawa sosai tace "since when? Ko sai akan dan uwana ne dokarka zai tashi..ur mum comes here da mutanen kauyenku a duk sanda sukaga dama baka taɓa cemusu bakason zuwan bazata ba ko sai akan dan uwana ne zaka saka wann tsinannen dokar?..batare da ya dauke jajayen idanunshi akanta ba yace "but i sent my mum away for your sake vicky...so you have to send this guy out of my house as soon as posibble.

Juyawa yay zai bar mata dakin cikin katseshi da fushi tace femi i cant,
Whats his fault? He is staying for a project for god sake wai meyeke damunka dan uwana ne fa bawani namijin na gayyato cikin gidanka ba.

Ko juyowa baya ya kalleta baiyi ba daga nan inda ya tsaya yace
"Zakiyi abunda nace miki ko bazakiyi ba?...

Zatayi magana cikin tsareta da idanunshi dats full of comand ya juyo.
"I dont want to hear you talk..gobe da sassafe i want him out of this house banason na dawo na sameshi..i said he cant stay. Wani abu taji ya shakureta a wuya bata iyacemai komi ba ganin Yana kammala furta mata hakan ya fice ya barta awajen atsaye.

Ta jima a tsaye ranta na tafasuwa da bacin rai ta rasa meye ya shige kansa yake gaya mata wann maganan da baida ma'ana.

Sulalewa tay izuwa bakin gadon ta zauna zuciyarta cike da mamaki da kuma haushi,tunanin yadda zatayita soma cema nile ya bar mata gidantan a take yashiga hautsina mata zuciyrta taji ranta yana neman baci sosai..

Miƙewa tay cikin sauri ta fito ta duba dayan room dinsan bata gansa ba,
Kasa tayo izuwa down stairs lkcin nile din na zaune akan dinning yana kan cin indomie dinsa hankli kwance yana daga idanunshi yaganta tana saukowa cikin sauri hanklilnta adan tashe

Sihirtaccen ajiyar zuciyace ya kufce masa danko daga ganin ficewar mijintan yasan da akwai matsala,take yaji babu dadi dan sosai yakeson yar uwansa bayason zuwansa nan ya zame mata wani abun tashin hankli.

Tana saukowa tay saurin sauya damuwar dake kan fuskrta da salon sakin murmushi "Nile have u seen my husband?

Batare da ya nuna mata alaman komi aransa ba yace yeah, he just left with his jacket!.

Da sauri kirjinta na bugawa tace okay daga nan bata kara scnds ba ta fice waje da sauri sauri ta samu dede ya kunna motarsa kenan da alaman barin mata gidan zaiyi.

Jikinta harna rawa ta karaso cikin tsaresa tace Femi,.femi..da kyar ya kashe motar snn ya sauke glass yace what
A mugun masife tace
What do u mean by what
Ina zakaje acikin daren nan. Yaja tsaki "im going to the bar..pls enjoy ur time with ur brother!!!. Ranta na sosuwa Tace femi what is wrong with you. Bai amsata ba ya dauke kansa ya kunna motar. "Femi femi listen to me"Danna press yay glass din motarsa na rufuwa dakanshi muryansa kasa kasa yace "i wll see u tomrw"..daga nan ya ja motarsa ya barta anan a tsaye, wani irin fushi ta dingajin na mamayarta idanunta take suka ciko da ruwa suna zubowa ta juyo kenan, kirjinta ya wani buga ganin nile a tsaye abayanta yanata kallonta harya je yasako rigarshi.

Da sauri ta saka hannu tanamai share hawayen ta cikin yanayin basarwa tace "kai kuma Kabar abincin dan yay sanyi ne and why are u following me for god sake.

Murmushin gefen baki ya saki tare da cewa
"hmmmm, ahnkli yakuma cewa i came to check on u. Kanta a kasa tazo kmr zata wuceshi ya rikota yana cewa are u okay? Tone din dayasaka na nuna damuwarsa akanta yasaka hawayen ya sake tulowa a idanunta muryanta na rawa cikin dannewa tace i am okay
Muje ka karasa cin abincinka kar yay sanyi

Baice mata uffan ba suka karasa daga ciki kan dinning direct suka wuce yana lura da ita duk
Hanklinta baiya jikinta ya tambayeta koda zata gayamai matsalar yafi sau akirga amma batacemai komi ba dan aranta batasan ta ina zata soma iya cemasa yabar mata gidanta acikin daren nan ba.

Ahaka har ya kammala ci ta rakashi room dinsa yay refreshing kansa ya kwanta da abun aransa dan shidai yasan basuyi wata musayar yawu da mijintan ba bare yace shine ya batamai rai.

Da tunanin abun ya kwanta ata nata bangaren kuwa ko baccin ma bata iyayi ba.


Wajajen karfe sha biyu da rabi na daren prince femi yay parking wata black colour lexus jeep dinsa abakin wata hadaddiyar club na manyan masu kudi wanda inhar baka amsa sunanka na me tashen arzikiba toh ba lallaine ka samu matsuguni acikinta ba. Tsadadden Jacket dinsa ya saka ajikinshi snn yabi ya toshe idanunsa da white glasses ya nufi kofar wajen, wa bouncers dake waje ya nuna membershi card dinsa suka bashi waje ya shiga.

Gabak daya Wajen ya kaure da surutu lkcin kowa na abun da ya kawosa masu hutawa da yan matan legas suna kan taɓa shaye shaye tukunna, wasu suna games wasu kuma suna zallan hira.

Kai tsaye prince femi ya wuce can sama inda abokansa suke Budemai kofar shiga VIP section securityn wurin sukayi ya shiga har cikin vip palour din da wakar su 50cent yake tashi daidaikun yan mata na rawa a dance floor kamar zasu karye kwankwason su,wasu na buga bar games wasu suna caca .

Dauke kansa akansu yayi yana dan cije lips dinshi yahau kan stairs din yay sama ya doshi wani waje da aka rubuta MM security dake wajen suna ganinshi babu tambaya suka matsamai ya shige yanashiga wasu mazaje su biyune a zaune dukan su kamar Sa'oinshi ga cigarete ga shisha pots kala kala agabansu da manya manyan bottle din wine glasses a hannun su suna sha suna masu busa hayaki.

suna ganin shi sukai ihun nuna Jin dadin ganin isowar sa suka shassha hannu,zama yayi kusada guy din daya fara masa magana Wanda shikadai ne yay kama da yana cikin hayyacin sa sosai, a hankli prince femi ya rike bayanshi yana xclaiming my back"..suka kalli juna suka fashe da dariya.

Gayen yace chief yana gari kenan hahaha Kai dan iska wallh ka rage iskanci if not zaka tsufa da wuri,Dayan ya juyo cikin neman magana yace hey prince where is ur wife ka fito cikin daren nan?ko har ta gane cewa chief ne real wife din.
daga yanayin yanda yay maganan zaka gane tsokanarshi yake inda hakan yasa suka fashe da dariya sosai.

...hararan su yayi ya hade ransa sosai yace "no cheif, no fucking wife ,i came to rest...

Dayan yace"wowww Kai kai kai, lemme just call this a white lie. Suka tafa suna dariya. Nide nasan akwai abundaya fito dakai.

Nan Prince ya kurbi wine cikin katsesu yace guys gues what? juyowa sukayi suka kalleshi ganin duk sun tsareshi da idanunsu dayayi ja suna shan shishan su
Ya lumshe ido cikin tunowa da siffar jikin nile daya tsayamai arai sosai snn yace"ive found him.

Dayan Guy din yace uve found what? Wani uban karuwan nishi ya sauke snn yace guys ive found my mate!!

Kusan atare sukace wooowwwwww..

Murya kasa kasa dayan ya dafa kafadunshi yace "So who is he?
Prince baice komi ba ya dada kurban giyansa yana lullumshe ido can snn yace forget it.. i cant say..but daamnnn he is soo hot!!! Take ya soma mammatse kafarsa asigar wata iriyar jaraba yana jan numfashi.

Kurban giyan dayan gayen yay sann yace
"Anyways am happy for you. Yay raising galss dinsa sama yace cheers dukansu uku sukayi gracing kusan atare suka kwankwade sauran giyar duk aje cups akan table.

Guy kacemin ka kusa ka dawo shegen kanka tunda ka hango budurwa lallai Chief zaiji babu dadi inka masa tawaye kasan fa inda yake mayen sonka.

Murmushi prince yay
Yanamai cewa toh ya ya iya dani? Ni dama managing dashi kawai nakeyi sabida ya tsufa nine nake jin jiki,..but as soon as na shawo kan yaron nan ya zamo nawa i assure u guys sainafi kowa jin dadin harkan nan Kar ku gansa sooo hot sexy tall and gashi young.. Dariya sukayi suna masu masa murna dan aminansa ne na kud da kud, dayan sunanshi chris dayan sunan henry dukansu inyamurai ne farare kwayawawa dake harkansun iri dayane yasa bakaramin shakuwa ce a tsakaninsu ba.

Nan ya soma basu labarin abunda ya faru agidansa bai boye musu komi ba.

Chris ya rasa meyasa prince yace a kori nile agidansa bayan yana sonshi aganinsa ai hakan ne zaisaka nile yaji haushinsa yaki kulashi

Henry kuwa tuni ya gane komi dan hakan kamar wata salone babba na kaucar da zargi a zuciar vicky tareda shawo shikansa yaron acikin ruwan sanyi.

Cikin son su fahintar da chris sukecemai nuna hakan da prince femi yay shizai tabbatarwa vicky cewa alaka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login