Showing 81001 words to 84000 words out of 171903 words

Chapter 28 - Cheaters Club Book 1 Complete Hausa Novel

01 Feb 2025

787

yay reminding dinta cewa
Zasuje asibiti dn ta tashi ta shirya kafin nan yay waje tabishi da kallo.

Harya ja mata kofar tana kallon wajen saican ta juya karaf idanunta suka cikaro da madubin dake gaban gadon nata

Wani irin kallon mamaki tayi makanta ganin yadda ta dawo babu marabarta da wanda tay ciwon shekara dan tamkar ba ita ba haka taga ta zube sosai.

Ta kusa minti 10 a tsaye tana kallon kanta kawai,
Ahankli take shafa kashin wuyarta tabi ta lumshe jin ta ta burme dan yatsun hannunta acikin kashin wuya dan batama san sanda tahau shafa jejjemewar da wuyarta yayin ba.

Sassanyar Hawaye ne taji suna shirin sauko mata amma data tuno da maganan dr Ahmed sai tayi saurin shanye hawayen,ajiyan xuciya ta sauke har sau uku kamar yadda doctor Ahmed yake umartan tayi in ta cikaro da wani abunda ya tokare mata kirji,cike da dauriya takau da idanunta akan mirror dib a sadaf sadaf ta wuce bathrum ta tube kayanta karankaf bata tsaya kula xuciyarta dayake ta son zugata ta damu da yanayin zubewar jikinta ba, ta kunna shower ruwan dumi mai yawa ya soma sauka akanta shaaaaaaa,sosai takejin dadin saukar ruwan sabida hnklinta dayake dada kwnciya.

Sabulan wanka na olay da hydrating shower gel na l'orel ta gogga ajikinta dats so soft and silky tuni yadau qamshi da qyalli, Fuskanta ma sosai ta wanke sa da scrub din neutrogena tayi brush tayi marmaza ta kashe shower ta dora towel ta dawo cikin dakin tahau shafa man olay din hade da wasu rejunevating creams dakema yana farfado da yamishewar skin fata tayi sumul tayi laushi,laushin man ajiki ya saka sanda ko inan ajiknta yaji man sosai ko wani powder bata shafa ba.

Side din rigunanta marasa nauyi masu kyau ta duba tana tunanin wanda zata saka kafin can tajawo wata sexy three gtr gown me rufin wuyarsa harsama inda zaidan rufe mata zubewar datayi .

rigar red colour ne irin ppr red din nan yabi ya kamata sosai hadadden shape dinta ya wani irin mugun fitowa fili.

Karamin jaka golden colour kalar dogon takalmin data saka ta dauka ta raya masha ALLAH komi yazauna ajikinta yamata kyau bama wasa ba, designers pefs na arabian "yara" da "lattafa" ta hadasu ta fetsfesa nan tasomajin kamar ana bugamata kofa..

Dan yatsine fuskarta tay sanin cewa bazai wuce uztaz bane da kyar cikin kasaita tace masa"come in" bude kofar yayi rikeda wata yar karaman tray da small mug of hot coffee akai karasowa yayi gabanta ya ijiye tray din San sannan ya dauka ya miqe mata ahannu.

Cikin kulawa yace mata
Ur tea maam and we are leaving in the next 10min..ur doctor is available

Susutar da fuska kawai tay batace Mashi uffan ba as usual ta zauna kan gadon tanauna tare da kai coffe din bakinta tay sipping dan kadan sann ta zare a bakinta batare data kallesaba tace "my phone please check it Did anyone call? Ta fadi ahakan a fili while azuciyarta tanata expecting ace ga kiransu meenal da sauran dan tasan dolene su nemeta

Da sauri uztaz ya juya yai kan side table ya dauko wata hadaddiyar Apple phone ya Taho mata dashi yana mikamata yace"no miss calls ma..Dan already da ya danna yaga babu komi akai face kira daga asibitin .dan kwafa tayi batasake cewa komiba tacigaba dashan dan coffee dinta ayangance harta gama tatashi ahankali ta fito.

Uztaz ne din ne ya kashe wutan dakin sannan yabiyota waje cikin sauri zuwan sa ya samu harta shiga motar ta zauna tanata shirin busar tabarta dan ya debe mata kewa daga yin wani tunani.

Uztaz baiyi wata wata ba ya zagaya ya zauna a driver seat suka dau hanyar NISA premier hospital dake lekki


Wajajen karfe 10 na safe suka iso halisa ta offing din tabar ta jefar dashi akasa awaje.

Uztaz na bude mata kofar ahankli ta sauko kasa hadadden shoe dinta mai kyau marar kara daya kara haskaka tsabar sheqi da fatar kafafunta yay,a hnkli take takawa yanabinta abaya, acikin saibin jiki da kasala take takun dan tamkar wacce kwai ya fashe mata aciki haka take sauke kafafunta akan kowani step tare da saukar numfashi jin jikinta yanayi mata wani irin nauyin da bata sabajin irinsa ba,...

wani dimmm takeji acikin zuciyarta dataga kusan kowa awjen ya zuba mata ido dan tunanin kyaunta da kyan da kayan data saka ya mata baizo mata ba gani take izuwa ynxu kamar kowa yasan komi game da ita, daf da daf uztaz ke tafe da abayanta yanaa lura da yanayinta.

tahowar jiri da yawan jin gajiya da dacan su suke bala'in addabarta sukesa ta jin tagaji da komi kamar rayuwan ne kwata kwata baiya mata dadi tafara jin na taso mata atake.

Daurewa tay har suka iso sama inda office din Dr Asim khan yake, uztaz na tsaye daga kofa ta shige can ciki, jin yadda wajen yy shiru yasata kara ware Fararen idanunta tana mai zubasu cikin falon offishin tana dan waige waige koda zataji motsinshi ata ciki,ganin shiru yay yawa yasa ta kara kutsowa cikin falon aikuwa tana kaiwa tsakiya taji wani murya me bala'in dadi yanamai zubo buhun bayanai a cikin turanci.

Tsayuwar cak tay tanajin shi ayayinda yake magana cikin tsananin kishi da zafin zuciya yana mai bawa Dr asim din dalilai kwarara dayake nuna cewa shine yafi dacewa da asaka shi akan ayyukan da aka saka khaleel din akai.

Acewarsa Ai khaleel din baifi shi dadewa da kwarewa akan aikin ba, dan babban mafarkinsa shine yaga yay wann aikin na mutanen saudi wanda shine kawai burinsa a duniya da kuma aransa ya tsani khaleel din sosai sabida gani yake kamar shine yake dakushe masa hanyar nasarorinsa arayuwa ganin yafishi samun karbuwa awajen mutane sosai.

Dr Asim had almost nothing to say ganin yadda Dr khalid lasisi bankole ya dage yanamai dage jijiyar wuya akan lamarin khaleel yanamai cewa board sun fifitashi sama dasu, daga bisani haka yasaka aka yi considering cire sunan
Dr surayyat aka bar nashi akan case dinsu da halisa...tare da masa alkwarin inhar khaleel ya dawo in two weeks time yakuma amince sai suyo swapping aikin inyaso shiyaje abujan shikuma khaleel ya cigaba da kulawa da lafyar halisa roberts mansa kafin nan hanklinsa ya dan kwantta

Yanzu babban damuwarsa shine cewa da akayi wai sai khaleel ya amince what if bai amince ba yakenan zaiyi ya cika babban burinsa na kasancewa acikin wancan babban kwangila ta larabawan.

Ko wani godiyar kirki baiyi ma Dr asim din ba ya juya agaggauce zai fita yana kuwa bude kofar offishin hadadden qamshin turarenta ya dakatar dashi jin zuciyarsa yay skippng ya dago kai suka hade idanunsu waje guda da halisa mansa.

wani irin tsayuwar cak yay batare da ya shirya ba... ganin kyakkwar halittar dataso ta sending masa chillls har cikin kwakwalwarsa.
PLEASE ADINGA SHARING GROPS DAN WASU SUNA SAMU

08060712446 SURAYYAHMS
[1/24, 9:13 AM] Lady Surayyahms.: _*CHEATERS CLUB...*_
_(Babban goro sai Magogin ƙarfe...)_


#ROMANCE
#FICTION
#ADULTHOOD
#SEXADDICTS
#WOMENPOWER

BY
_SURAYYAHMS_
_08060712446_

I LOVE THE HOT HOT COMENTS SO MUCH❤️ MOST IMPORTANTLY DANA GA SAQO YANA ISA BABU WANI TANGARƊA WAJEN FAHIMTA..today i say i must do godiya!.

⏯️1️⃣9️⃣

Kusan Daskarewa Dr khalid Bankole yayi a tsaye tamkar wanda akayi mutum mutuminsa ganin kyakkwar halittar da kwayar idanunshi bata taba ganin irin sa ba he was lost for a moment bai iya cewa komi ba.

Karona farko da yaji gabansa yamugun fadi daya fuskance kwarjinin mace da kuma cikar kirjin ƴa macen dayaso ya girgiza shi, cikin dakikanin sekanni kwayar idanunsa suka kare mata kallon tsafff daga sama har izuwa tafin kafarta ganin bata da wani aufi,gatada wani irin hadadden super models shape kuma Doguwace masha Allah, Her breast is so full and sexy sun taso sun tsaya kyam kyam acikin jan rigar datasa ya mata kyau sosai ,tsananin sheqin da fatar jikinta yakeyi kamar na an wankeshi da ruwan zuma yay wani irin kalar smooth yummy caramel dan ita ba fara ba, ita ba baƙa bace..wanda kalar fatar nata ya mugun tafiya da imaninshi yanajin dukkan tsigar jikinshi suna tashi a lokaci guda.

a hnkli cikin kasaitaciyar yanayi tadago ta kallesa batace mai uffan ba sabida irin kallon kurillla dataga yana mata kamar zai hadiyeta...

She was tryng to figure out koshine taji muryansa ynxu yana zancen maqiyinta Dr khaleel hasheem da baqar kishi da hassada a muryansa .

murmushinshi mai balain sanyi ya sakar mata tabi ta daure fuskarta ganin ya miƙo mata hannu

..Yace 'Hi.. i am.

Tun bai karasa ba cikin basarwa tare da katseshi acikin salon kamewa mai tafe da kwarjini tace masa "Dr Asim khan's office?..Saurin maida hannunshi da ya miƙo matan aljihu yay yana murmushi sann yace "yeah".Batace mai komi ba Ta gyada kai snn takara agaba ahankli tace thanks. Inda ko sake kallonsa batayi ba ta wuce ciki a tsanake.

Da baya da baya ya soma tafiya baison dauke idanunshi akan dirin jikinta,tsabar kallon maita dayabi hadadden dirin duwuwaikanta dashi har kamar kafafuwarsa zasu sharbesa ya faɗi kasa batare da ya sani ba, jin yanata missng step yasaka yay saurin kamewa tare da jajjan rigar suit dinsa kasa kasa danya rife tagaban wandonsa da kyau kar aga dick dinsa data taso ataciki neman tona masa asiri.

Wata shu'umar murmushi ke kwaranya akan fuskarsa, Furzan iska yay ta bakinsa acikin ransa yanamai cewa "Damn hot" snn ya kame jikinshi da wani irin jarabbben shauki na wata jarabar dayaji ta tasomai gadan gadan tana mai yawo masa ajinin jiki.

..dan gaba daya ji yay ya kasa samun nitsuwa yana son yaji ko itace client dinsu Halisa mansa...acikin wani irin yanayi ya shafa saman kansa in his heart atake take yasan dacewa zai iya hakura da komi inde zai sameta koda sau dayane akan gadonsa dan ya latsa wayannan albarkatattun halitta dayaga tana dauke dashi ajikinta wanda acikin matan ma dedekune suke da irin wann baiwa...

Kusan ba acikin hayyacin shi yakoma office dinsan ba, nan ma koda ya shiga sam ya kasa zama yayi nan yay can dan shi irin professional players and a chronic casanovas din nan ne wanda daga zarar sunga mace nitsuwarsu yake gushewa shikenan jikinsu ya fara vibrating kenan yana rawa har sai sun sameta snn sudawo dede.

Sune irin mazajen da mace bata cika baki akansu dan kuwa cikakken zubin yaudara tare da harshen zumane abakinsa (sweet talkers), inda komin taurin kai da ajin mace in khalid yana neman abu ajikinta to qaddara cewa ya samu kawai dan bai taɓa cewa yanason mace ya rasata ba.

Duk da kasancewarsa babban likita mai tashe sanannen magidanci wanda matayensa Biyu cikakku kuma yayan gidan masu shi amma bai hanashi shahara a harkan neman mata ba.

Kusan tun kafin Dr Khaleel ya soma aikin tare da su anan asibitin kowa kawai dr khaleed ya sani tsabar iya aikinsa..wanda hakan ne ya bashi dama yake samun nasara wajen yin duk yadda yaga dama da mata. A kalla daga cikin asibitin nurses daya zuwa biyu ne kawai bai dan dana zakin gindinsu ba musmamn ma ace aikin kwana ya kamaki kina nurse akarkashinsa to tabbas ranar dake zai huta gajiyarsa a office.

Wasu matan da son ransu suke badalar dashi
Dan tsabar neman suna dan khalid yanada karfin iko da kuma shaharar da yayi a asbitin sabida kwarewarsa, wasu kuma dadin dick dinsa kawai yake sawa suke amince masa yay duk abunda yake so dasu musmmn wayanda basa samun cikakken gamsuwa tareda mazajensu ko samarikansu, dan shi irin giant din nan dogo ne mai faffadan kirji yadda yake agine haka karfi da girman gabansa take dan dick dinsa doguwace kuma kakkarfa. dake shi din farin fata ne yasaka ake jefashi a layin kyawawan maza amma ko kusa da kafar khaleel bai kamo a kyan fuska ba.

Dedekun nurses da suka san darajar aurensu da darajar kansu sune suke kinbiye masa duk tsananin wasan banza da takurinsa basu taɓa amincewa sun bashi kansu ba, wanda ayanzu haka bakaramin tsanarsu yayi ba wasu ma shiyay sanadiyar aka koresu a asibitin. Wanda suke jin tsoron hakan kuwa sune suke aikin sha masa gaba aduk sanda yaga dama ko yay fingering dinsu dan ya gamsu.


Dr khalid yasha yiwa matan aure ciki snn bai bar patients dinsaba muddin yaganki da sura mai kyau kuma kominki acike tam to babu makawa sai yanemi ya latsaki. His grand weakness is big breast and bum bum kafin nan beauty, in mace ta hada wayann abubuwan biyu kuma toh ko ransa kacokam takeso ta dauka tabbas zai iya miƙa matashi dan kawai ya kwana da ita.

Tun da ya isa office dinsa lissafi yake a mind dinsa
Yana ta tunanin ko wann din itace halisa ko ba ita bace, Dan kuwa inhar itace toh babu makawa ya gwammaci ya hakura ya bar maqiyinsa khaleel a Abujan dominshi ya zauna anan tare da ita har sai ya cimma burinsa na samunta dan ko a mafarki bazaiso ace bai latsa wann cikakkeyar halittar tata ba.

Shafa gemunsa yake yi yana murmushi yanamai dada tunowa dakyakkwar fuskarta da shape din duwaiwakanta a cikin kwayar idanunsa. Wani irin xumudi ya dingaji aransa kamar an masa babban albishiri.

Hannunshi harna rawa ya miƙa ya dauki telephone ya danna kirawa hospital receptionist ringing biyu yay tana daukawa take ya sauya fuska yay shiru,
Receptionist "tace hello sir. Cikeda shan qamshi yana maganan kamar bazaiy ba yace "check when ever Dr asim is free call me immidietly..tace yes sir, bai jira ba Ya katse wayarsa yanajan tsaki. Dan ya tsane receptionist duk asibitin itace kawai bai taɓa cewa yanaso ba, badon komi ba dan tsiririyace bata da gaba ba baya iren iren yarbawan ogbomosho din nan masu manyan murya da gandan baki gatanan baƙa kirin...

She is tottally out of his taste magana da itama sai ya daure dan haka tin da ya aje wayar yakejin kmr mood dinsa ya lalace.

Ahankli halisa ta turo kofar main room na office din inda karar budewar kofartan yasaka Doc asim aje wayar dake hannunsa Tare da sakar mata sassanyar murmushi mai tafe da dattijantaka kuma a nitse.

Kallonsa take ajiyar zuciya na kufce mata taciki ganinsa musulmi harda shedar sallaya asaman goshinsa cikin kakalo murmushi da sanyin murya tace "salama lekum".

Sosai yaji dadin sallamar datamai da fara'arsa ya mike tsaye yana cewa "salam alaiki halisa Roberts mansa right?

Tace yes.

Yana murmushi sosai Yace Please come in my dear.

yadda taga ya amsheta da fara'ar ya sata sakewa
Ta karaso ciki ta zauna akan chair snn tace Good morning Doctor
Yana kallonta yana murmushi Yace morning miss halisa and I hope ure fine..

Ta gyada masa kai
Yace ure welcome.
amm my name is Doctor Asim khan frm india,and i am going to be ur professional psychologist supervisor.
Yana murmushi mai sanyi yacigaba da cewa Asalin likitocin da zasu kula dake zaso nemeki kufara therapy session amma kafin nan zaki iya bani dama inyi magana dake inba sauri kike ba?

Yadda yy maganan cikin mutuntawa da nitsuwa yasaka ta gyada kai tare da cewa ba matsala doctor i dont have much to do..

Murmushi yay yace thank you.. snn ya dauko file dinta ya dora agaban sa
Ya dudduba after like 3 scnds ya taso daga wajen zamansa dauke da file din a hannunsa ya doshi kan one seater cushion dake wajen guda biyu suna kallon juna snn yace mata bismillah my doter please come along.

Batace mai uffan ba ta miƙe ta biyoshi wajen ya nuna mata seat dake fuskantar nashi ta zauna snn shima ya zauna a dayan..Cikin nitsuwa da kwarewa ya dubi yanayin ta snn ya soma mata wasu yan tambayoyi game da condition dinta datake ciki yanzu, kamar yadda takeji da kuma yadda rayuwa ya sauya mata acikin kwana biyun nan, dan so yake ya soma fahimtar da ita halinda take ciki, da bata takaitaccen ilimi na sanin meyene ma cutar dake damunta kafin nan akaiga tafara receiving therapy nasamun sauki tare da warkewa.

Kusan ince Dokace Ayayin da ake neman magance ciwon damuwa dolene a sanar da maishi cewa yana cikin wann yanayin na ciwon damuwar dan kuwa bakowani dan Adam bane yake iya tantance cewa yana tattare da ciwon damuwa ko baida shi, wanda hakanne silar mutuwar mutane da yawa ta hanyar kashe kansu da kuma sauyawar halin mutum daga mai kyau zuwa mai muni har ayi tunanin kamar bashi bane dacan.

Rashin sanin cewa kana cikin damuwa shima wani babban cutarce ga kwakwala, harma da gangan jiki...dan zai iya jefaka acikin munanan yanayi kala kala har ka aikata wani kuskuren da bazaka taɓa iya gyarashi a rayuwarka ba.

Dr Asim ya soma da fahimtar da halisa shin menena ma ciwon damuwar. Inda yake cewa shidin rauni ne dake taɓa lafiyar kwakwalwa wanda wani yanayi ko sanadi na qaddara suke karfafashi izuwa wani babban matsayi mai cutarwa.

Yace mata ba zallan damuwa da baqin ciki ke jawo ciwon depression ba. Domin kuwa ana samunshi ne a kafofi na rayuwar dan Adam guda uku..

Na farko akwai biological factor wato rashin samun dedetuwar kwayar halitta na _neurotransmitters_ dake cikin kwakwalr dan Adam kamar irinsu _serotonin_ da _norepinephrine_

Sai kuma _Genetic predisposition_ wato ciwon damuwa na gado dan ana iya gadonsa daga jini ko daga iyaye da kakanni.

Anan ma saida yay ma halisa tambaya ko iyayenta ko kakanninta ko wani a danginta yatabayin ciwon duba da bata wani sansu ba yasa tacemai A'a.

Makafa ta biyu da na uku sune psycological factor da environmental factor wanda suka hada da yanayi na yawan cusawa rai mummunan tunani, da chronic stress ko wani trauma,cin karo da wahalhalu na rayuwa, yawan asara da rashin masoya na kusa kamar iyaye ko shakikan abokai. Tsananin talauci da kuma zama acikin tsangama da cin zarafi.
Uwa uba da rabuwa da masoyi ko mijin da ake kauna sosai.

Izuwa nan jikin halisa yay sanyi sosai dan sosai ta fahimci inda matsalar tata yake dan tabbas kusan rabin abubuwar daya kirgosu taci karo dasu a rayuwarta ba sau daya ba ba sau biyu ba.

Taga rashin iyaye, cin zarafi da tsangama snn ta shiga munanan yanayi harda na jin zafin rabuwa da masoyinta datake mutuwar kauna aranta har ynzu.

Shiru tay sosai cikin wnn yanayin Dr asim dake lura da ita sosai ya mike tsaye yana murmushi ya bude karamin fridge dake wajen ya dauko mata ruwan gora mai sanyi ya zuba mata a glass cup snn ya mika mata ta amsa cikin sanyin jiki ahankli kurba snn ta ajeshi.

Cikin dauriya ta kallesa kwayar idanunta sosai sukayi sanyi, muryanta na dan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login