Showing 48001 words to 51000 words out of 171903 words
awajenta.
Mahaifyar prince femi fitacciyar yar kungiyar kabilarsuce acan garin Anambra,sosai ake damawa da ita sabida suna da kuma dumbin arzikin da Allah yay ma danta prince femi, mulkin datake bazawa acan kauye yasaka sam taki dawowa birni ta zauna a hadaddem gidan daya siya mata,dan iyanzu sune kan gaba a kungiya da wajen gulman yayan mutane tare da tsoma baki a hidimar da bai shafesu ba, fadin irin abokantaka da family relations da kuma aurarraki da suka ruguza a kauyensu sanadiyar gulma da kada gurmin su ai bazai kayyadu ba.
Kowani biki suna nan aciki both na talaka dana mai kudi, Ranar da aka daura aure zasu soma saka ido suna kirgen ranar daukar ciki dana haihuwa, in kin haifa da wuri suce cikin shege kika shigo dashi in yay latti suce miki wajen karuwanci duk an zubda kwayayen awaje ko suce miki mayya.
Ita kanta da kyar tasha ta rufe bakinsu da kudi akan lamarin auren danta femi duk dama ba awaje guda suke ba amma maganganun mutane akan rashin haihuwar matarsa ya fara mata yawa sosai har bazata iya daurewa ba.
Yanzu haka ji take kamar babu wacce ta tsana arayuwarta kamar victoria har ji take kamar ta hadiye ranta ta mutu tsabar haushi idan suka hade idonsu waje guda.
Jiya yadda sukaga rana dukansu haka suka kalle dare dan tsabar fitinanta da kata'inta saida ta hanasu runtsawa ..
haka sukayi dakon jiran prince femi har suka gaji bai dawo gidan ba wanda hakan ne ya bata damar fitar da vicky daga dakin mijinta ta dora bakuwar yarinyar datazo da ita daga kauye akan gadonsu tace mata ta kwanta awajen itane da miji ba vicky ba...
A daya daga cikin dakunan gidan vicky ta zauna tay tagumi dan bacci tuni ya kauracewa idanunta ta rasa mawaye ma zata budewa wann maganar domin ta samu sassauci aranta.
Kowa laifinta yake gani hatta iyayenta gani suke kamar itace bata da kwan haihuwa, uwar miji kuwa gani take kamar kudin danta da kyanshi yasaka vickyn tay masa asiiri ta mallakeshi haryake zaune da ita batare da ta haihu masa ba.. haryau babu wanda ya soma fahintar cewa matsalar bada wajenta yake ba, hasalima rufawa mijinta asiri takeyi kota wani hanya dan batason maganan ya shiga kunnen kowa bare a riritashi har yxo yay sanadiyar lalacewar rayuwarsu dana familyn su gabaki daya.
Tsangwama da tashin hanklin datake fuskanta na mugun tsaya mata arai amma haka take daurewa,sau tarin yawa tanason ta nemi shawara wajen hadiza ko halisa dansune taga kamar basuda baki kuma suna da sirri sosai amma stilll sai taga kamar inta fada musu dolene weakness din mijinta ya fito fili, tasan kuma muddin maganan nan ya shiga kunnuwan meenal da shemau to babu shakka bazasu kyaleta ta cigaba da zama da shi ahaka tana starving kanta sexually ba. Kawayen duk Sunsanta da son siye siyen sex toys sosai komin tsadarshi takan siya amma Haryau bata nuna musu cewa dasu ta dogara wajen biyan makanta bukata ba.
Akwai wani karamin daki na shakatawa agidan na musammn inda take biyan makanta bukata da sex toys kala kala idan bukatar hakan ya taso mata. Drawer dakin babu komi aciki sai tarukecen doll shapes na penis in differnt sizes and colours wasu manya wasu kuma dogaye dan batason karamin dick ko kadan, Tun bata wani saba dasu ba abun har yazo ya biye mata jiki.
Wani bin insuna romance da mijinta haka nan zata bashi yay amfani mata dashi duk dama tagane cewa sam ya tsani abun aransa sabida kishinta dayake nunawa yanaji a idonta.
Sam batasan cewa yana mata hakan bane dan kartace bai damu da mayuwacin halin dayasaka rayuwarta aciki ba..wani bin har zargi yakanso ya shiga tsakaninsu dan sau tarin yawa yanajin yadda ake zancen kyaunta da haduwarta a universityn datake koyarwa na pan Atlantic. Wanda zargin nan nasa ne yasaka vicky ta zamo lecturer mai tsauri da rashin sakewa da dalibai.
Kusan fiye da rabin daliban datake daukarsu lectures rabin hanklinsu akan dirin jikinta da kyan fuskarta yake karewa ba akan karatun ba, duk wani yaro ko yarinyar dakagani a makarntar qaddara dan mai kudi ne sabida private university ne mai tsadar gaske..
duk da rashin sake fuskar vicky bashi yake hana yan mata kyasawa akan dressing din da takeyi ba cos she is soo fucking classy and fashion uptill date.
Wasuma basa offering din economics amma dan su zo suga wanka wajen vicky haka zasu zo suyi attending classes dinta.
Tanada wasu irin special signature Dressing din datakeyi na musammn in zatazo koyarwa schll din matsyinta na matar aure kayan mutunci take sawa kamar su classy designer slim fits Suits, blazer coats couple with paris scarfs,ko kaga ta sako complt co-operate gown yawanci three qtr length uwa uba sumanta na asali da yake shan classy styles na gyaran gashi kala kala sai kaganta ta fito irrestibly beautiful kamar itace tay kanta duk dama batay wa fuskarta kwalliya mai karfi saidai nude make up.
Sai tsadaddu kuma hadaddun jakuna da takalman zamani datake sakawa..qamshin turarenta na flower bomb by victor rolf is alwys same, kullum qamshin turaren shine ajikinta wanda yay tasiri sosai a zukatan mutane ya zamto musu kamar giya dan duk inda mutum ya shaka irin qamshi koyajishi ahancinsa sai vicky tafado mai arai. Ko kaga an juyo ana begen ganinta.
Sam bata sakewa ta saka provocative dresses a schl irinsu short skirt ko backless dress ko jeans,ko damammen kaya bare kuma ya jawo mata raini agaban dalibanta da cikakken maganan fatar baki bai fiye hadata dasu ba despite yawan masu kaunarta acikinsu mata da maza.
Layin da take amfani dashi amakarnta is private dan daga tabar harabar schl din take kashe shi tsabaragen kira da sakonni.
Har yau dai Babu wanda yasan silar miskilallen rayuwar datakeyi da dalibanta gani kawai ake tsabar girman kai da jan aji irin na matanyen masu kudi shiyasa bata son harka dasu basusan ita gujewa zargin mijinta takeyi ba sanin cewa zai iyayin tunanin ko zata bukace saduwa da namiji awaje tunda shi baiya iyawa, aransa yasani sarai bata zina amma still yake nunawa kamar ya damu da hakan dan kawai yasata taji aranta cewa yana mugun kaunarta sosai.
Rayuwarta take witou much friends ko acikin malaman schl din dan Ixuwa ynxu babu wani mahalukin da baisan cewa prince femi falana ne mijinta ba kuma kowa yasan yadda yake da kazamin kudi.
Wajajen karfe bakwai na safe prince femi ya iso gida lokcin duk jikinshi na mishi ciwo waidan ma pain relivers daya shassha a gidan chief kafin ya taso ya ragemai wasu abubuwan kenan.
Tun asubahin farko uwarsa ta shirya ta fito tasaka sophie tay girki mai dan karan dadi All these tribal food na igbo an jerasu akan dinning table, bayan haka ta sakota agaba tayi wanka a shower ta shasshafa mata powder zamani ta taje mata kai snn ta sakata ta sako kayanta mai kyau suka zauna a babban falon gida sukayi kana kane kafa daya akan daya suna jiran dawowar danta femi.
Minti daya minti daya sai ta juya tana lallabar yarinyar tanace mata ta sake jikinta nan din gidan mijinta tane danta riga tay ma iyayenta alkwarin cewa inhar tay ma danta femi ciki ta haihu zasu basu 10 million kudin sadaki snn zasu siya ma iyayenta babban gida su ciresu acikin talauci ita kuma za'a sakata a babban makarntan masu kudi anan lagos tayi karatu muddin zatana haihuwa.
Duk kwadayin abun duniya ya gama rufewa sophie ido har Allah Allah take prince femi ya dawo su shiga daga ciki, snn akori vicky agidan, ita kuma tay ciki dashi ta samu dukkan wayann ababen duniyan da aka mata alkwari.
Dan tun zuwanta dataga kyafaffun motoci kala kala da yadda gidan yake kamar wani real kings palace ko ina luxury yana wal wal nan tafara dora kanta a matsayin itace matar gidan... cos who no like better life??..
Ko lekowa waje vicky batayi ba,tru out the nite tana zaune abakin gadon dakin dayaji red italian bedsheet ta rafka tagumi tanata tunanin ina zata fara saka kanta taji sanyi.
Lokacin da suke jira sai gashi nan ya zo, masu aikine suka ga sun shishhigo suka mamaye sa wasu na binsa abaya suna masa bayani wasu kuma yana sallamar su.
Da murna maman shin ta miƙe tsaye feeling soo proud of her son ganin yadda ake masa fadanci a gidansa Kamar wani sarki.
Washe baki ta somayi tanayi tana gyara zaman zaninta da yarenta na igbo tana wani yabashi
ShiKo daga ido baiy ya kalleta bama bare ya kulata,ko ajikinta ta cigaba da cewa"Ahhh my son ure welcome back, how is the meeting abi na why u never come back home last nite?...
Saida ya sallame wokers din tsaf kafin nan ya dan kalleta ita da sophien datake wani sussukuyan dakai. A dakile Fuskarsa a matukar dore atakaice yace good morning mama.
Bata amsa ba tanata kallonshi baki bude tace "hyaaa... femi?..o gini..
Why are u busting ur face at me what i have i done wrong dis morning now eehnn in zaka gaisheni bazaka tsuguna kasa ka sake fuskarka dani ba.
Ur father is yoruba and yoruba ppl are respectful
Ya lumshe idonsa kasar wuya yaja mata wani shegen tsaki dayasaka taja da baya, sophien ta dago kai tanadan jin dar dar ta daure dai ta wani rusuna kasa agabansa cikin yanga zata budi baki ta gaishesa wani muguwar kallon dayay mata yasaka ta ja da baya acikin sauri, a mugun kyamace yace mata move away from here you Dirty nonsense.
Bayan maman nasa ta koma ta lafe jikinta na rawa, Amamakance Maman nasa tace
O gini, chineke me ooo...feemmi. what is wrong with u. Why are u harassing ur future?..
Yamata wani irin kallo mai dauke da double irk smirks abakinsa da ascent na yaren yoruba yace .."My future ké?
Tace ehnnen now, she is ur future...Nan ta soma gayamai irin girkin da sophie ta girka masa
Sai cewa take she even slept in ur room waiting for u to come and have her..dont u want to get to knw ur new wife ehen femi???wani irin dafa kafadunsa tay sigar lallami tanamai cewa ai maman sophie ma yan biyu sau uku ta haifa a kauyensu, tahau masa bayanin tarihinsu shi duk bama jinta yake ba.
Da rashin mutunci sosai a fuskarsa Yace mama just wait, where is my wife?..i havent seen her here yet..
Daure fuska tay atake jin ya ambato vicky,taja tsaki Tace which wife again?
Yace mama u dont knw my wife again, okay am talking about victor...
tunbai karasa kiran sunan ba ta samai wani irin ihu cikin dakamai tsawa..."dont u dare mention dat witch name in my front, tufi awka,
..har wann mata ce, macen da zatazo tay shekaru uku atare da cikakken ingarman namiji kamarka amma ace ta kasa haihuwa dakai, see she is not qualified to be called a woman ..femi i pity ur life cos is a shame on u for marrying that evil obanje girl as ur wife..nwa witch!
Mami water, karishika karishika queen of darkness.
Ransa a bace yace "Mummy dats enough"
Tace Enough is enough femi. Enough is enough!!!
Baice mata komi ba ya juya a fusace zai haura sama a masife ta kamo hannunshi ya tureta a fixge ya kwace hannunsa abunsa yabasar da ita.
Jikinta har na bari ta soma ihun sunan sa tana cewa femi come back here..u dont have a wife oo..seee ur wife her sophie...dat girl must leave this house today.
Ko jinta baiyi alaman yi ba sai kwalawa vicky kira yakeyi yaje room dinsun batanan da sauri yaje daya dakin saiyaganta tana xaune abakin gado already har gyangyadi ya fara saceta azaune.
Da kallon tausayi ya bita kafin nan ya karaso wajenta da gudu batare da ta hankaraba taji anjowata an rungumeta sosai.
Qamshin turarensa ya sanar da itashine atake tagwayen ajiyan zuciya suka kufce mata ta dada kankamesa sosai.
"Im soo sorry baby" am soo soo sorry abt this dogon suman kanta dayafi so ajikinta yake shafawa ahankli yana dada rungumuta jikinshi sosai cikin sigar lallashi
"C'mon, Tell me Are u okay,vicky i Hope u are okay ...are u hurt?
Yadda taga yake yi kamar zai zauce akanta yasaka Sosai taji hanklin ta ya dan kwanta at same time tanajin tagaji.
muryanta dake kasa kasa ta fiddashi ahankki batace mai komi ba sai data gyada kai..snn tace im fine baby..am good..
Dont wrry abt me
Wani Cirota ajikinshi yay da sauri snn Ya tattaro fuskantta izuwa hannun shi yana girgiiza mata kai yace no baby, ure not fine has anyone hurt u..
Tambayar yasata jin hawaye sun tulo mata tuna irin baqaqen maganganu da kuma marukan da uwarsa ta kikkifa mata jiya da dare.
Tun batakai ga budan baki ba hawayenta suka sauko masu yawa..
..
Yanata kallonta jin kamar kirjinsa take soyawa.
Ya saka hannu zai matsar da dogon suman ta danya share mata hawayen kenan yaga zanen maruka rada rada akan fuskarta.
In shock yake kallon wajen Jikinshi na wani irin bari ya mika tsaye yana tambayarta meya faru.
Kuka sosai vicky ta fashe masa dashi..duk ya rikice
Sama sama ta gaya masa irin masifar da mamansa ta sauke akanta jiya ta kuma hanata bacci.
Baima tsaya karasa jin labarin ba ya sauko kasa a zuciye tun daga kan step ya soma ihun kira mamansa.
Mama mama mama
Where are you.
Maaaaaammma
A razane ta miƙe tsaye ita da sophie da tuni ta soma karkrwa ganin yadda ransa ya baci sosai.
Suna haɗe ido cikin sigar tsantsar rashin kunya yace "Park ur things and leave my house dis minutes i cant take this shit.
Hannu ta dora aka snn ta fashe mishi da wani irin kuka...ewooo ewooo femi so ur wife has gone and poison u againts me right..she sent u to send me away....ewooooo ochuku ewoooo..i knw she will ask u to chase me away dat witch haaa. Zaninta ta zare ta zubar kasa tana ihu tana kuka tana cewa mayyar mace ta zo ta rabata da danta
Idonshi a bushe Yagama azzala mata masifa snn ya saka masu aiki suka fito mata kayansu..
Idonshi a bushe yake mata ihu akai...
Get out of my house mama, You think u have the right to lay ur hands on my wife?..
Turjewa tay Tace sam bazata fita ba saidai ya saba ko ita ko vickyn
Sophie kam da mari da naushi yay waje da ita duk cin mutuncin datai ma vicky tana gani ya bushe ido ya rama akan sophie ya mata lis lis.
Yayta masifa yana cewa tadena shigewa hidimar rayuwarsa shi bayyason kowa ya sake zuwa masa gida ya bugar masa mata. Cewa yake badon ita uwarsa bace da saiya kulleta yasaka an walankantata
Sosai mahaifyarshi ta saka ranta kawai cewa asirce vicky tayi dama edo girls are natural witches injita da fadi.
Tanaki tanaso haka yasa aka kaita aiport Ya dauko makudan kudi mai yawa ya bata ita da sophie din yace mata kar ya sake ganin kafarta a gidanshi sai inshine yace tazo.
Haka ta koma anambra da tsananin baqinciki tanata kuka tana tsinewa vicky sophie kuwa tun basu isa ba ta share hawayenta dan kuwa million daya ta samu sai takejin kamar duniya aka damka mata a hannu, ji tayi inada zama tay ya dinga dukanta yana bata irin wyann kudade dan ko dubu hamsin nakansu basu taba mallaka ita da iyayenta ba.
Bayan faruwar hakan ya jawo matarsa jikinshi ya rarrasheta sosai snn ya kira private likitarsu tazo a vicky tanaki tanaso haka yasaka aka duddubata snn akamata alluran bacci dan ta samu daman hutawa.
Doguwar baccin datayi ne ya bashi daman yin jinyar tsuliyarsa data sha gurza acikin ruwan zafi bayan nan shima ya bingire da bacci mai nauyi.
*************
Wajajen Asubahin fari Halisa ta farka daga bacci saidai bata iya bude idonta ba tsabar yadda kanta haryanzu yake mata nauyi sosai..
Tafi mintina 20 tana jin jiri da kasala ajikinta sai can snn ahankli ta miƙe zaune tana girgiza kanfa ahankli ganin har yanzu doble doble take kallon waje.
Abubuwa dayawa taji na damun xuciyarta amma hakanan take kkrin dannesu dan itakanta bata son ganin kanta acikin miserable state ko kadan.
Ji take kamar She cant just waste her time on abunda bazai amfaneta ba saidai ma ya cutar da ita. Saidai shi zuciya tsokace bata da kashi wani lkcin duk dauriyarta sai taji kanta tafada acikin wani yanayi mai gajiyarwa da saka tsoro da kunci.
Nite gown din jikinta ta sabule kasa snn tabi ta nadeshi kafin ta matsar dashi can gefe ta ajeshi dan arayuwrta ta tsani tara tarkace.
A daddafe ta sauke kafafunta daga kan fankaceccen gadonta ta jawo sleepers dinta mai kyau snn ta dora towel ligh orange a kirjinta ta wuce cikin bathrum dinta.
Agaban sink ta tsaya tanata kallon fuskarta a mirror ganin kamar ba ita ba, lumshe ido tay kafin kace wani abu fuskar iyayenta da shaukinsu ya fara bayyana mata acikin zuciyarta da kwakwakrta.
Wani irin sanyi taji gabobin jikinta duka sunyi, atake ta soma jin kewarsu yana shigarta ta lungu da sako na gangan jikinta ganin tana shirin shigewa cikin wani irin mayuwacin hali yasata fixgo kanta da karfi acikin wann yanayi.
Tana bude idonta cikin sauri ta dau tooth brush dinta dake gaban sink ta zuba tooth paste ajiki tafara goge bakinta dashi ahankli, saican ta farayi da sauri sauri kamar ba acikin hayyacin ta take ba, batare da saninta ba wani kuka mai cin rai ya kufce mata tanajin kawai arayuwan nan she is just too unlucky for love.
Bata more na iyayenta ba gashi na auren ma hala bazata taɓa morarsa ba
Ita kanta ta tsani ta tuno da past life dinta amma she never had a choice back then. Kusan dolene mata taci Abinci, dolene ta nemi wajen kwana dolene ta nemi na siyan magani da kudin makaranta.
Kuka mai cike da rudani tare da karayar zuciya ta sulale kasar bathrum dashi tanayi brush din dake hannunta ya sulale kasa ya fado ya kararsa ya kuma razanata ta kara fashewa da kuka mai kara mai kuma ban tausayi.
Har sanda abun ya dan saketa snn ta dena kuka ta share hawayenta tass snn ta miƙe tsaye jikinta na rawa rawa.
Jikinta a mugun sanyaye ta dau brush din akasa ta kunna ruwa a sink ta wanke snn tabi ta wanke bakinta sosai da ruwa.
Wani nannauyar ajiyar zuciyane ya kufce mata
Numfashinta na sauka mata da karfi ta dago kanta ahankli ta zubawa mirror dake gabanta idanu tanata kallon kanta and how much she has change dis few