Showing 66001 words to 69000 words out of 171903 words

Chapter 23 - Cheaters Club Book 1 Complete Hausa Novel

01 Feb 2025

769

ta wani abu bazai taɓa ratsawa tsakaninsa da dan uwanta ba tunda bai amshe sa da sakin fuska ba bare wata rana ta soma zargi.

Snn wann abun dayay shi zaisaka ya samu daman cewa zai bata hakuri ta hanyar daukar nauyin kulawa da expenses din yaron a garin lagos from then shiyasan salo salon da zai jawo yaron jikinshi domin cikar burinsa a sirrance batare da vickyn ta kawo tunanin sunama magana ba.

Prince na dariya sosai yace ma chris Its all about money and power bro...just wait and watch how i wll play ma game.

Cike da mamaki tare da jin prince ya burgesa yay tafi suka tattafa suna dariya dukansu babu wanda bai bugu da giyar ba. Sai can da dare suka tattashi suka nufi wata daki dake wajen usual spot dinsu na rage zafi, giyar already ya buga henry dan haka bai iyayin komi ba face cire kayan jikinshi dayay yabi ya kwanta ruf da ciki
Ahaka haihuwar uwarsa yana hutawa sautin wasu kazaman kisses din da christ suke sakar ma juna shida prince femi shiyahanasa runtsawa sam yanajin giyar har yanzu bata wani gama sakar masa karfin gaban sa ba.

Tuni prince femi da henry suka sankame junansu cikin wata kazamar romance after a while suka soma shigar junansu ta baya banda sautin gurnaninsu babu abunda ke tashi da wani irin karfi da shauki har sanda christ yaji bazai iya daurewa ayi dinner babu shi ba dan haka ya taso ya shigo cikinsu sunayi su ukun duka atare. Saida sukayi mai isarsu sann suka bingire da bacci awajen kamr wasu karnuka.

Dagata dayan bangaren fannin hadiza sai wajajen 12 na dare alhaj ya dawo, nan ma bai nemeta ba yay refreshing kansa ya dawo private palonsa ya zauna kan dogon kujera dagashi sai wata white pyjamas hannunshi rikeda remote yana kallon tashar news dayan hannunshi kuma rikeda cup na hot lipton tea yanashan shi ahankli.


Sanin cewa mijinta na garin lagos din yasata kasa iya runtsawa haka ta fito nemansa ganin dare yafarayi sosai

jin anbude kofa yasa yadago kanshi ya kalleta daga ita sai nitynta hada ido sukayi yawani sauke ajiyan zuciya yace aw hadiza wai har yanzu bakiyi bacci ba? Kaman bazata kulashiba tajuya tamaida kofan tarufe snn tajuyo ta kalleshi rai abce ahankali tace "magani na farka zansha" da sauri yadaura hannunshi asaman goshinshi yace "shiiiiit kinganni ko ai wallh shaf na manta danjuma yakirani dazu wai baki ji dadi ba nacemai bari nagama meeting zan kira so kwata kwata bamu gama meeting din dawuri ba kuma na dawo na gaji dakina nawuce nay wanka i tottally forgot about you..sorry ko?

jitayi wani abu ya tsayamata awuya saikuma ta daure takakalomai murmushi batare datace komiba ta saki kofar zata wuce cikin sauri yace "hadiza ya ina magana kuma zaki wuce wont you say anthing to me" juyowa tayi salon rainin wayo da fushi ta kalleshi tace "ni banji me kace bane.

Wani kallan kallo yamata kafin wani dan iskan dariya ya kufce masa yace hmm wai fushi kikeyine? Taja tsaki.

Yakuma fashewa da dariyar I told u meeting nakeyi isnt that enough bagashinan har kin warke garau ba? Isit ulcer? Or chest pain kema ga abinci agidan nan baja baja amma bazakina ci ba dolene kina dorawa kanki ciwo ai.

Ranta na baci ahankali tace "Allah ko.. i got to go..tana maganan tajuya da sauri tai sama gudun kar hawayen dake gabda zubomata yazubo ya gansu dan dariyar dayay matan yanzun bakaramin konamata zuciyarta yay ba.

kofar dakinta tabude tashiga ta maida dasauri tarufe saikukan yazo mata me karfi, sosai tay dauriya wnn karon ta danneshi tabude bathroom dinta da sauri tabude tap tahau wanke fuskarta da ruwa jikinta har wani bari yake.

Bayan ta kammala ahankli ta goge fuskartan da wani small towel kafin nan ta Jingina bayanta da bngo ta lumshe ido ranta na sosuwa..

Tarasa wani irin rayuwa takeyi dan kwata kwata haryau bataga ma'anan zaman auren datakeyi da mijinta ba dan babu wani kwararren marabar ta da me gadi, he is gone for good 2 months amma kamar hakan ba wani abu bane awajenshi snn ankira bawan Allahn nan ancemai bata da lafiya she's unconscious amma haka ya kashe wayanshi da yadawo baima duba ko lafiyanta ko ba lafyarta ba yy zamansa a falo yana kallo koyay tunanin ce mata yajiki wato yau koda tamutu shi baida hassara saidai iyayenta suyi kuka ko?..

Wani irin nauyi taji acikin ranta sanin cewa son datake masa da wanda yake mata ba daya bane wanda aganinta shine ya jawo bai damu da ita har haka ba. Dan a zahiri ance mai asalin sonka will alwys find the time to give you his attention no matter how busy he is in life..

Hawayenta na zuba sosai haka kawai ta Yanke aranta cewa mijintan hala bawani kaunarta yakeyi aransa ba kawai ya aureta ne dan tadace da kalar matar dayakeso a gidansa both in physical looks and family status.

Tabbas sede in yabi kyau da asalin ne amma ba wani soyayya ba dan bataga alamar hakan ayanayinsa akanta ba.

jin kanta yafara sarawa yasa dole ta tsayarda kukan tawanke fuskanta tareda kashe tap din tacire riga tai wanka da ruwan zafi sosai tadauro towel tafito daga bayin, gaban mirror ta tsaya idanunta sunyija tana goge jikinta da karamin towel,ahankali ta ijiye towel din kan bedroom couch bayan tagama tsane ruwan dake jikinta tamika hannu zata dauki cream dintakenan taji anbudemata kofa hakan yasa tadaga kanta suna hade ido tay saurin daukewa tabasar.

Alhajin ne yashigo daure da karamin towel kwankwasonsa yanamai shafa saman gemusana yanabinta da wani irin kallo, ganin batako kula shi yasaka ya kama kofan dakin yarufe

shigowa dakin ya karasa yi snn yazota bayanta ya tsaya yakai hannunshi waist dinta yakama yana shunshunan fuskanta,

yace Hadiza dama wanka zakiyi shine bazaki ce nazo muyi tare ba kika barni zaune acan eeeeh?..wani irin hade ranta tay Bataredata kalleshi ba, nn ta tsiyaya mai a hannunta ta cigaba da shafawa a hannuntan murya ciki ciki tace "uhm yau kuma?.." murmushi yasakeyi yasaukar da kanshi jikinta yana kai hannunshi ahankli izuwa kan manyan duwaiwakan ta, yanakai hannunshi yadaura akai ya fara latsawa jikinta take ya dauka da yarrrr amma bata ko kulashi ba..

mintina kadan ya soma sauke mata nishi yana shafa big ass din nata da uban sauri, cikin kunne yace mata yan mata inzo ne? Kafin tay magana cikin tsareta yace kizo mana muhau gadon nan naki kibawa mijinki kulawa, nagaji sosai i want to relieve my stress with u come and give me dat hot sex gobe saina fita da karfina cos I have a meeting in south africa by 10am kinga da asuba zan wuce..

batare data kalleshiba tanakan shafamai a hannunta tace hmm wayaga gym me realiving stress,seee am not in the mood.."kama dena taɓani..ahankli ta kwace kanta ajikinshi ta wuce gaban wata sharbebiyar glass closet ta bude sashen zallan nities ta zaro doguwar rigar bcinta sharara ta rike ahannunta zata saka yabi ya kureta da idanunsa.

wani irin daure fuska yayi ya dago kanshi sama ya kalleta dagacan ganin kkrin saka kayanta ma takeyi haka yasa yakai hannunshi kafadanta yawani irin juyoda ita da karfi ranshi abace yace

"Ke Bani son rashin kunya what do you mean by u are not in the mood?

Wani banzan kallo ta mishi bata amsa ba

Zame towel dinsa kasa yay Yace ki duba kigani just Lookat how erect I am is this how u want me to sleep sann in tashi inyi tafiya ahaka waike wace irin mace ce marar imani marar tausayi?

Acikin fushi yay maganan daidai lokacin tadago idanunta dasukai ja tsabar takaici takalle shi cikin huci tace kaima wani irin mijine? U left me for month ka dawo kaji bana da lafiya you couldn't come or even ask me yajiki..meya same ki..am sorry for not been here or for not calling you all you want is sex dan tsabar rashin imani dazu agama doramin oxygen da ruwa snn ynxu kazo kana neman wani abu ajikina? Da tsawa tamaida masa tambayan tanamai cewa
"So,What kind of husband are you kai kafara amsawa kafin ni na amsaka .Mtswww taja tsaka tanajin kaman ta fice a dakin gabaki daya tabashi wuri.


cikeda girman kai da zafin zuciya yace lallai hadiza wani kikema tsaki?.

Juyowa tay ohh tsakin ne ma ya Dameka? dat was soo Self conceited of you ..ure so selfish,self centered and rude.

Rike da towel dinsa Ya bude bakinsa irin what yau ni kike gayawa haka??

Wani kallon raini tamai tace "I hope kasan darajar iyayen mu kawai kakeci..inde baka damu da lafiyata babu dalilin da zai saka nabaka jikina and please get out of my room bazan iya hayaniya dakaiba I need absolute rest The doctor insisted

tana maganan ta tashi daga gabanshi tawuce kan gadonta ta dale tanata kkrin kwantawa yabita da kallo,strictly with comand yace a matsayina na mijinki nake umartanki kizo kibani hakkina..

Dada gyara kwanciyarta tay ko kallonshi batayi bama, takowa yayi yazo gaban gadon cikin fushi yace "waini kika komarda mahaukaci badake nake magana ba hadiza Nace kizo kibani hakkina?

Juyowa tayi kaman yanda yake mata tsawa da comand itama ta bushe idonta ta masa "

tace saika fadamin wani hakkina ka taba saukewa banda ajeni agidanka dakayi ina zaman kaina babu marabana da wata busashhiyar itace? For months dakake barina ka taɓa tunanin hakkina na aure dake kanka? Ko rashin lafiya nakeyi ko ajikinka inna mutuwa ne inmutu ma kai baka damu ba. Har kanada audacity kawani zo kanacemin nabaka hakkinka which stupid hakki?..

cikin bacin rai da fushi sosai yace "ke yarinya ki iye bakinki..ni ba sa'arki bane wallhy...Arent u not old enough to take care of yourself ko dolene sai na zauna ina kulawa dake ke karamar yarinya ce?kee kinga banda time dinki. And let me tell u one thing tafiyar da zanyi ma bansan randa zan dawoba, it might take a month or 2 kuma ina dawowa wallahy aure zan kara...iskancin banza iskancin wofi ga mata nan awaje birjiki hadiza kya tsaya kina min rigima da jikinki shashasha. To zan tafi saikici kanki nan yawuce fuuuu yafita daga dakin tare da banging mata kofa da karfi

hawaye masu zafi taji zasu zubomata tadaure tahana kanta tadau taja bargo tarufa jikinta tana kokarin sa kanta bacci, tana kwance awajen taji fitowanshi yanajawo wani suit case dinsa daya bari a dakin ko lekota baiyiba ballantana yamata sallama yawuce yatafi abinshi..
PLEASE SHARE TO YOUR GROUPS.

CHAT SURAYYAHMS 08060712446

NO CALLS..
[1/24, 9:13 AM] Lady Surayyahms.: _*CHEATERS CLUB...*_
_(Babban goro sai Magogin ƙarfe...)_


#ROMANCE
#FICTION
#ADULTHOOD
#SEXADDICTS
#WOMENPOWER

BY
_SURAYYAHMS_
_08060712446_

⏯️1️⃣5️⃣


Cikin daren Banda juyi from one end of the bed to another babu abunda hadiza takeyi akan makaken gadonta da babu kowa akai sai ita, ko kadan bata samu halin runtsawa ba dan babu wani sauki a tattare da ita face dan nauyin data ragewa zuciyarta data iya furta ma alhaj kyari irin abubuwan dake cemata rai akansa dazu.

Sedei duk dahakan kalma daya daya furta mata acikin maganganun nasa ya fi kowanne kalma tsayamata aranta wato kalman kara aure dayace zaiyi inyadawo dan ta mugun tsanar kalman kishiya arayuwar ta bana wasa ba.

Tun tana tunane tunane sama sama har bacci yay nasaran awon gaba da ita gabanin asubah, batawani jimaba ta tashi sake sako wani wankan tayi sallah fajr snn ta tashi ta shirya cikin wata tsadaddiyr atamfa exclusive sheraton dark purple sanan tasauko kasa rikeda wayanta a hannu wanda kallo daya kawai zaka mata kasan cewa sam hanklinta bayanan ajikinta.

Gaban 45 inches royal dinning table dinsu takaraso tana bude hadaddun wamers dake kai dan already maid tai mata wasu lafiyayyun girki kala kala masu armashi, ferfusun kifi ta deba da soyayyen irish sanan tazuba ruwan tea adan karamin cup tazauna tanafaraci ahankali tanata tunanin kota kira therapist dinta ne kokuma ta kira shema'u susan nayi akan zancen auren nan tunkan ma abun yay nisa.

Aranta tasan alhaj bazai ambaci aure gatsau batare da wata budurwan a kasa ba, dan dama taji ana kishin kishin cewa zaiyi auren jari da wata tantiriyar ex minister of humanatarian services datay kaurin suna wajen fitar da kishiyoynta waje.

Mjiinta was said to have died from heart attack anata zargin cewa itace ta kashesa da baqin ciki da mugunta kuma duk akan kishiyointa ne

yatsine fuska tayi aranta tace "Romon baka bana kwarya bane, hmmm muzuba dai mugani..
zanga yadda zakayi ka auromin wnn tsinanniyar matan.

Lissafi ta cigaba da yi a mind dinta harsaida taci abincinta tai nak sanan ta tashi ahankali tafito babban luxury falo dake gidan tazauna tareda daukan wayarta snnn tamikarda kafafuwanta kan table din din tsakiyan falon tafara kiran layin shemau marafa, yay ringin kusan sau uku bata daga ba, tay tunanin hala ko tana hanyar zuwa wajen aiki sai ta basar.

Text ta turawa wani lamba dan abinciko mata zancen datake zargi akai domin ta samu tabbaci akan neman aure da mijinta yakeyi tasan kuma irin matakin data zasu dauka akansa ita da shemau


Washe gari sassafe nile ya farka yay wanka ya sako wata casual dress data amsheshi yafito a cikin wata shegiyar unbuttoned shirt na givency white wandonsa black color dayamai kyau banawasaba kafafunshi sanye da wani black boot na parco rabanne, ya fito da duster coat sabida sanyi sai wani hadadden kamshin turaren midnight oud yakeyi kaman ka lashe shi..

Zaune yake abakin gado Yanakan daure igiyar takalminshi yaji kamar anbudemai kofa, hakan yasaka dagokai ya kalli yar uwansa dake tsaye agabansa fuskarta ba yabo ba fallasa, ya mata murmushi mai sanyi snn yace "good morning early bird,..wani Karamin Ajiyan zuciya ta sauke jikinta a mugun sanyaye batace maikomi ba har ya kammala saka talkamin shi ya mike tsaye...

hannunta ya jawo ahankali tareda ce mata yane Whats wrong sis".

Kallonshi take dan Gabaki daya ta rasa me zatacemai dan jiya ko runtsawa bata iyayi ba da tunanin yadda zata soma korarsa agidanta bisa umarnin femi daya bata kafin yafita jiya da daddare.

She wonders wher he is been last nite..kuma bata san izuwa karfe nawa zai dawo gidan ba.

Tuna irin tozarci da walakncin dayay ma uwarsa data haifesa yasaka itama takejin tsoron karyazo yaga nile agidan shima ya masa irin haka dan ji take kamr zata iya daurewa akn komi amma bazata yadda a walaknta mata dan uwanta har haka ba.

Gabaki daya ta rude ta rasa me zata ce masa sai inda inda kawai takeyi, Jin ya matsa hannunta acikin nashi yasakata dago kai da sauri ta kalleshi suma hade ido yana murmushi sosai yace sister vicky am going to be late.
So Tell me...what is it?

Ta lumshe ido..
Kafin ta bude, da muryansa mai sanyi ta ci karo yanamai cewa dont worry abt me ive already gotten a nice hotel yanzu nan zan tafi and I totally understand you sister!!!.

Da sauri ta bude idon nata daya ciko da ruwa a sigar borin masifa tace "what?..u booked a hotel witout telling me..ahankli takai masa maka a saman kirji yace auch sister yanzu fa na girma kuma nasan mijinki is not comfortable with me kuma ke bazaki iya gayamin ba...Zatay maganan ya jawota jikinshi ahankli snn ya rungumota yanamai cewa da sassanyar muryansa "hey hey dont worry abt me...Your peace of mind is actually eveything to me..i swear i will be fine.. Cirota ajikinshi yay hankli tare da tallabo fuskanta da tafin hannunsa yanami kallon ruwan hawaye dake zubowa a idanunta na takaici da bacin ran dokar mijin nata, murmushi yay snn yace "zanna zuwa miki hira a schl, ko during wknds zanzo nan muna hira, or u can even drop by the hotel sumtimes
..nan ya ciro wayarsa ya hau nuna mata komi da komi na detail dinshi harda room numbersa ta gani...lokacin sosai hawayenta yake zuba.

Jikinta a sanyaye sosai tace .."Nile am soo sorry abt this...i seriously dont knw what is wrong with him hakafa yay ma mahaifyrsa ranan..

Murmushi nile yay yace shine kekuma kika maidashi abun kuka?
Is not a big deal okay, he is right gidansa ne da ace gidanki ne dasaidai na fitar dashi badai shi ya fitar dani ba alho i knw u will definatly follow him bcos i can see u love him so much.

Dariya mai tattare da blush tay tana dan tare hawayenta cikin sakar masa runguma,can tasauke ajiyan zuciya ahankli tace Thank u soo much for understanding me bro,..And hey, if u need anything just text me okay?..gyada mata kai yay yana tapping bayanta ahankli yanayin lallamarta hartay shiru ta dena hawayen gabaki daya.


Mikewa tsaye yay snn ya zuba hanayenshi a aljihu ya wuce gaba yana taku daidai kamar Dan sarki tana binshi abaya har suka kai waje..

Mai aiki ne ya zuba masa trolley dinsa a mota driver ya jashi izuwa suite din daya kama acikin ikeja.

Zuciyar vicky babu dadi sam haka ta dawo cikin gidan tahau shiri da sauri domin ta wuce school inda take koyarwa dan kwata kwata batasan ma prince femi ya dawo ya sameta while her blood is hot dan bakaramin bacin rai da takaici take ji aranta ayanzu ba.

As usual cikin hadadden shigarta na manyan mata ta fito ta saka peach colour suit na gucci da wani irin dogon higheel silver colour na kamfanin labourtin to march da jakar data dauka ta rike a hannunta.


Yau bata jira wani driver ba ta dauki latest mercedex benz dake parker a lot ta bude ta zauna aciki, agogon ta ta duba is already 7.30 am ta dan sauke madubin motar ta kaalle gyaran datayma suman kanta dan tsabar sauri yau kamashi kawai tay da ribbon ta gyara tagaban gel bata tsaya ta ɓata lokcinta sosai akaiba.

But she still looks gorgeous as usual nan da nan ta daga glass nan da nan ta ja motar ta nufi pan athlantic university inda take koyarwa.



Ata dayan fannin kuwa
Kusan a gigice shemau marafa ta bude idanuwanta Jin karar Wayarta dake ringing da asubahin fari yanata kara akai aKai Babu kakkautawa Wani doguwar tsaki taja mai cike da uban haushi alaman ranta yakusa Kai kolowa da haushin koma uban waye yake kirar,a fusace ta miƙa hannu cikin gigin bacci tana cewa "who's calling me this early morning for God sake..?Jan nityn ta tayi ta dada rufe jikinta da kyar ta zauna ta shiga neman wayar... Kara Jan tsakin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login