Showing 75001 words to 78000 words out of 171903 words

Chapter 26 - Cheaters Club Book 1 Complete Hausa Novel

01 Feb 2025

1007

nuna muku hanyar dazaku Rika samun 5k-10k da wayarku a kullum📱*

_ *KASANCE DAMU TA WANNAN LINK DAN SAMUN DAMAN SHIGA FREE TRAINING CLASS👇*_

https://wa.link/lkggio




⏯️1️⃣7️⃣
Fannin hadiza kuwa dake ita bata zuwa aiki a ko ina, irin oga wife din nan ce da basu nemi komi sun rasa a rayuwarsu ba,tun data yi karyawar safe take kwance akan lallausar sofarsu ta babban falonsu sanyin Ac yana hurata tana juyi tanata kallon wani fashion channel amma duk hanklinta baikan abunda akeyi acikin tvn har wajajen karfe 10 da rabi na safe snn taji an danna bell daga waje

Tana daga zaunen bata motsa ba har mai aiki tazo tabude kofar snn shema'u ta shigo ciki.

Ganin shemau ce yasata miƙewa zaune da sauri tare da sauke ajiyar zuciya cikin jin dama dama..

Mai aiki na kkrin gaishe da shemau tabita da wani mummunar harara da sauri ta bar wajen batare da ta shirya ba

Suna hade ido hadizan ta dan hade rai tanacewa Haba shema ya zanyi ta kirar kinakin daukawa kinsan haka kawai dai bazan nemeki da safe ba ko?Shema ta dangwala jakarta akan sofa cikin sauri ta dawo gefen hadizan ta zauna tare da riko hannunta sigar bada hakuri cewa take kawata
Ke fa hakurine bakida shi wallah, bagashi nazo ba. Kinsan fa mijina kullum yana garin nan and i have to do alot for him kafin ya wuce wajen aiki.

Hadiza ta kyabe baki tace kai shemau wani alots? bayan kowa yasan me aikinki ce me masa komi ..

Dariya shemaun tay
Batace uffan ba..

Hadiza tace hmm Inama ace nawa miji yana zama min haka. Wallh da i wont mind ko girki yace ina masa zanna yi dan inasamu kulawarsa kamr yadda naki yaje baki kulawa da darajawa

Shemau tace wann kuma aike kikaso hadiza sau nawa ina nunamiki hanya kina kaucewa.

Tace shema bazaki gane bane wallah banason nafara shiga harkan bokaye akansa sede in akan wani abu na daban amma badai dan na mallakesa ba,nifa naga izina akan matayen manya dayawa masi bin boka dansu mallake miji banason rayuwata ta kare ahaka akan namijin da yau ina mutuwa ko kukan mutuwa ta da wuyane yay gobe zakiji yaje ya karo mata.

Shemau tace hmmm toh amma ai yakamata ki yage rabonki dai duk dama nasan kudi ba damuwarki bace...ke aure fa bata armashi in baka kama mijinka atafin hannun ka ba

Hadiza tace"I knw shema..Amma yanzu abar wann maganan wata babban matsala ce ta tasoni agaba..i need urgent solution koma yayane im ready to do it koda nawa zamu kashe akai ban damu ba.

Cikin zakuwa da barin jiki shemau tace menene matsalar dije?

Batare da bata lokci ba cikin sauke ajiyar zuciya hadiza ta zayyano mata abububwan daya faru kafff kaff bata boye mata ko aya ba.

Tsaye shemaun tayi tana karkada kai tana cewa kan uban can...lallai zama bata kamamu ba aini da text kika turamin tun da asubah dana buga sammako na fito.

Lallai hadiza kina da karfin zuciya ai duk macen da akace mata tantiryar nan hajiya ramatu ex minister zata shigo gidanta a matsayin kishiya wallah bata zama dan kuwa tana shigowa toh ki tabbata zaki bar gidan nan babu ko sisi dan haka tashi kawai kije ki shirya maza maza kifito muje ninasan wanda zai gayamana tabbacin wann maganan kuma ya mana maganinsa buga daya.

Yadda shema tay maganan wuta wuta zafi zafi yasaka hadiza dada tsurewa jikinta na rawa ta mike ta haura sama domin ta shirya su fita

Cikin sauri tana bude kofar dakinta wuce gaban glass wardrobe ta bude ta zabo wasu sabababbin kaya ɗa akay mata dinkinsu kwanan nan ta zuba su akan gado,gaban mirror ta wuce ta tsaya tana kallon kanta,a sannu a hnkli ta dafe kirjinta tayi wani rau rau da idanunta wanda har acikin ranta tanajin sarraƙewar da numfashin ta yakyi wajen tunanina abunda zataje tajiyo..m,make up dinta ta dada gyarawa tayi touching kwalliyar fuskrta da light powder mai haske danya kara ma yanayinta armashi

Jim kadan ta kammala shirinta tsaf ta fito cikin wata hadaddiyar brocade boubou mai tsinannen kyau irinta sophiscated rich hajiyas yasha madaran design din dutsina daga wuyar sa har kasa yana zuba kyalli,golden colour ne kayan dan haka ta dauko light brown Veil da jaka da takalminsa na givency mai balain tsada kominta to match,batare da bata lokci ba suka kama hanya izuwa wata anguwa mai dan nesa da cikin gari..


Da yamma lis Meenal na zaune a falonta abun duniya yabi ya isheta gashi babu wanda zata kira taji labarin inda fadila take, dan mum dinta tace mata ai an neme layin fadilar sau babu adadi amma ba a sameta ba gashi bata san kowani abu nata anan garin legas din ba.

Ta kkira yan office din ma ta tambayesu kowa cewa yake baisameta a waya ba kuma basusan inda take ba .

Takaici duk ya cikata damuwarta shine fadilar ta dawo bauta mata sabida business dinta ya dinga running faster snn ta rama marinta datayi.

Tana cikin wann yanayi na baqin cikin rashin samun fadila sai ga khaleel ya dawo gidan ransa a mugun bace.

Sallama ya mata batako amsa shi ba da Kallo daya tabishi dashi shima sai bai kara kulata ba ya wuce room dinsa ya hau shirya tarkacen sa da haushin halisar aransa sosai.

Tayayane ma za'ace meenal zata zamo mace ta gari bayan tana yawo da irin wayann kawayen banzan irinsu halisa mansa.

Busa hayakin tabar da halisan takeyi dazu sosai ya tsayamai aransa yanajin kamar yay unseeing dinsa a mind dinsa.

Wasu abubuwan yake lissafawa aransa nan ya dauki pper da biro ya bar mata sako akan table dinsa daga nan ya fito da jaka a hannunsa bai fi minti biyar da shigewata room dinta ba tazo ta samu har ya gama shirinsa ya fice waje.

Binshi tay da sauri dan atunaninta ya dawo daga aikine tasan hala dolene zai biyota room dinta anjima,a mugun kufule ta fito tanamai cewa toh yanzu kuma ina zaije da yamman nan? Tana bude kofa taga har me gadi ya bude masa kofa ya fice agaggauce yanayin yadda ya taka motar take jikinta ya bata cewa ransa a bace ne sosai.

Tsaki taja ta dawo falon ta zauna har dare ya soma rufawa bai dawo ba bata kuma ji duriyarsa ba. Da wani irin baqin ciki ta haura sama da can kamar zataje room dinta sai wani abu ya karkaro da keyarta izuwa dakinsa.. gani tay yadda room din yake hakanan yake ta juya kenan zata bar wajen afakaice ta hango takardan a manne ajikin madubi m

Cikin sauri har kirjinta na bugawa ta yo wajen duk ta razana ta dauka ko takardan saki ne hala gajiya da ita khaleel yay

Fizgar takardan tay ta ga ashema tafiya Abuja zaiyi na sati biyu wani irin jefar da paper tay akasa tanajan wata kakkaurar tsaki.

Fuuu ta wuce room dinta tana zama akan gadonta ta dauko wayarta ta dannawa mahaifiyata kira tana daukawa ta fashe mata da kuka..

Mummy na shiga uku na lalace khaleel ya canjamin gabadaya sai walakantani yakeyi dan Allah kafin kizo lagos ki karbo min wani abu daga wajen malamin kin nan wallh bazan iya cigaba da jure walakancin dayake min ba.

Sosai hankln hajya nadiya ya tashi jin irin kukan fitar rai da meenal
Takeyi zaka rantse da Allah wani abu aka mata
Bacin ita kanta batasan dalilin wann makircin datake kullawar ba

Itade kawai daga zarar taga khaleel yana basarwa shikenan saitaga kamar girmanta da kimanta ya zubene.

She just want him to worship her, kotana cin mutuncinsa yabita kamar kare. Sam Batason wann attitude din nasa na bacin rai da shan qamshi Tafison ace itake juyashi kamar waina dan haka ta dinga zubo maganganu masu cike da karya da makirci tanamai cusawa mahaifyarta damuwa sosai akan cewa mijinta yana walakntata.

Harsaida hajya nadia ta mata alkawrin zataje ta amso mata maganin mallaaka kafin nan tay shiru sukayi sallama
A ranar haka tay baccinta bata ko nemesa a waya taji ko ya isa Abujan ko bai isa ba.


Kafin nan Ata fannin Prince femi tun wajajen bakwai da rabi na safiyar yau din suka farka duk jikinsu yay tsami sosai sabida harkaan da suka kwana sunayi a dakin su ukunsu

Da sassafe yaso ya iso gida ya same victoria suyi magana akan nile amma sai zazzabi ya turnuke amininsa wato henry ,christ already ya rigasu wucewa gida dan haka prince femin ne ya dauki henry yakaisa asibiti aka sakamai ruwan drip after like 2 hrs zazzabin ya sauka sann ya daukosa suka kamo hanyar gida.

Baban henryn billonaire ne amma dake ba anan nigeria suke rayuwa ba yasaka ya siye ma yayansa biyu kankarrun gidaje na gani na faɗa a banana island.

Henry yana da kaninsa me suna KAYDEN, wanda akalla bazai wuce shekaru ashirin da biyu xuwa ashirin da uku ba.

Henryn ya taho nigeria ne musamman dan ya saka kaninsa Kayden a makaranta toh already sun samu admission a universityn Pan atlantic inda vicky take koyarwa amma bai fara zuwa ba tukuna.

10:30 am prince femi falana ya kawo henry gaban hadadden multi million nera mansion dinsu wanda dagashi sai brothernsa suke zama aciki .

Dake anguwan nagaggan masu kudine gabaki daya babu hayaniya awajen suna buga horn abkin gate security yazo ya bude musu suka shigo daga ciki.

Da sauri prince femi ya taho ya budewa henry kofa ya sauko kasa snn ya rikeshi suna takowa ahankli sabida babu wani karfi sosai ajikinshi yanadan jin jiri jiri dan ga tulin giyan da suka sha ga kuma harkan cin junansu da suka kwana sunayi.

Daf kofar main mansion suka tsaya prince femi ya danna bell amma sai shiru ba azo an bude musu ba...

Atakaice dai saida sukaci mintina goma anan suna tsaye har henry ya gaji ya zauna akan stairs na bakin door din yanata masifa.

This boy ehhnn Yanzu haka zaka samu yana kan baccin asararsan nanne ya kulle kansa aciki ya kori masu aiki

Bayan danna bell ga kira awaya da suka dingayi amma har yanzu kayden bai dauka ba bare ya fito ..

Daga cikin daki wanda ba cikamai tarkace ba a hankali matashin yaron ya buɗe idon shi yana saukarwa kan wayar shi dayaketa ruri da kiraye kirayensu,...

maida sanyaiyun idanunshi yayi yana lumshewa ya kusa 6min a haka sannan ya ƙara budesu a hankali yana mai furzar da iskan bakin shi mai sanyi.

Huci yayi a hankali dan idan ba kure mashi ido kayi ba bazaka fahimce bambacin tsarin halittarsa da nile ba saidai shidin bakin fatane irin baqi me kyaun din nan na black american wanda shi bai shiqe kirin ba sann baiy haske dau ba bakaramin kyaun fuska da kyan jiki kayden yake dashi ba.


Yana da wani irin sanyin jiki da rigima na daukar hankli dan inyana magana ba zaka ce yana motsa kyakwayen redlips din shi bama, zama yayi yana turo dogayen kafafun shi saman tilee din room din shi yana mai ƙara sauke ajiyar zuciya yana kuma tura hannunshi cikin kwantaiciyar sumar kan shi yana murzawa a hankali sannan ya tashi tsaye, kayan bacci ne masu azaban kyau da taushi a jikinshi masu kyau da daukar hankali.

Yana miƙewa direct ya wuce wani karamin private room a dakin nasa wanda shikadai ne yake iya shigewa cikinsa

Kunna wutar dakin yay walau wani farin haske ya mamaye wajen atake inda gabaki daya jikin bangon dakin yake dauke daa kala kalan hotonan victoria williams wanda yake cirowa daga IG da kuma university website.

Wasu kuma imagination dinsa ne, dan haryasaka artist sun zana masa hotunanta in different styles and shapez ya mammana akan bangon dakinsan kowani safiya kamar ibada saiya zonan wajen ya kalleta yanamai tunanin yadda rayuwarsa zata kasance mai dadi idan ya mallaketa dan a duniyarsa baijin akwai macen da aka halicce ta dan shi kamar vicky.

Mummunan son dayake mata aransa yasaka ya amince wa iyayensa cewa zaiyi karatunsa anan nigeria duk dama basu so masa hakan ba

In his heart and mind shiri yake na kasancewa dalibinta kuma babban masoyinta dayake da burin kwato soyayyarta kota halin kakane....
Ayi sharing please
SURAYYAHMS 08060712446.
[1/24, 9:13 AM] Lady Surayyahms.: _*CHEATERS CLUB...*_
_(Babban goro sai Magogin ƙarfe...)_


#ROMANCE
#FICTION
#ADULTHOOD
#SEXADDICTS
#WOMENPOWER

BY
_SURAYYAHMS_
_08060712446_

⏯️1️⃣8️⃣

kawataccen murmushi mai sanyi ke kwanciya akan fuskar kayden cikin lumshe idanuwa da budewa yanasakin wasu yan iskan kasalallun nishi kai kace shafamai saman kirjin shi akeyi alkcn, bacin tsabar soyayyayr dayake ma vickyn ne ke taɓamai kwakwala yanajin wani abuna namaiyawo agangan jikinshi kamar zarezare tundaga kan tafin kafarsa har izuwa tsakiyar kanshi.

dogayen hannayensa dat are soo fresh and shiny yazubasu suna kwance akan tangamemen zanen hotonan vickyn dake gabansa a jikin bango.

Wani irin kallon fuskarta yakeyi kirjinshi na bugawa ahankli hannun sa yazamar ixuwa saman kyakkwar fuskrta yanamai shafawa har ixuwa kan lips dinta da kirjinta yadda nonowarta suka bulloko waje ta cikin rigarta snn ya tsaya adede wajen yawani irin jaaan balamin nishi datatasomai da karfin tsiya taciki,shape din dan karamin bakin nata bakaramin burgesa takeyi ba,idanunshi duka duka nakan kirjinta ya kuresu da ruwan idanunsa kmr wani tsohon maye,atake ya tamƙe idanunwansa yay gamgam dasu yanamai imaginining kansa with strong passion in yasamesu yakuma ji damshinsu acikin nashi bakin ji yake halama haukacewa kawai zaiy aranar.

Nishi nishin dayakey ke saukar masa da wata jarababbiyar ruwan sha'awarta me mugun dumi datake saukowa ahankli acikin wandonsa.

A matsayinsa na lafiyayyen matashi dan gidan masu shi,zai iya cewa Yasha arangama da kyawawan yan mata masu komi da komi na dirin jiki amma haryau a duniyarsa bai taɓacin karo da macen da kallonta a hoto kawai yake iya dagulamai lissafi ba sai akan vicky And dats why ya saka aransa cewa duk rintsi duk tsiya saiya sameta baidamu da auren datake dashi ba, cos he beleive that She is meant to be his partner since from heaven da Allah ya hada kurwowinsu waje guda.

Ahankli kayden ya bude lumsashun idanunsa da suka jikke da shaukin soyayyar vicky da yagama mamayemai zuciyarsa da gangan jiki, Daga kafafunsa yay ahankli cikin saibin jiki ya karaso har gaban wani reading table wanda babu komi akai sai Apple computer da tarkacen earpod da gadjets dinsa.

Bude computer yay fuskarsa dauke da wata shuumar smirks yanamai duban new identity daya kirkiro makansa sabon Email me dauke da user name "mrhoney", ..Allah Allah yake dan lokci yay da zai soma isar da sakonsa na soyayyar ga zuciyar masoyarsa vicky kamar yadda ya tsara komi da jimawa.

Kararda wayarsa yake kanyi Acikin main room dinsa ne ya katsesa da sauri,a gajiye ya juyo ya dandube wayar daga can yanamai sakin karamin tsaki,sede hakan bai hanashi typing "HI" ya turo wa vicky ta private email dinta daya biya kudi aka nemo masa ba.

Yasan inta nan ne dole tagansa kuma dolene ta amsashi cos is the email she uses for important messages and high profile businesses dake bayan lecturing datakeyi tana da Babban shagon kayan kwalliya a Abuja da kaduna da porthacout tanakuma dealing da manyan kamfanin cosmetics irinsu zaron, mac,maybelline,Marykayééster lauder, urban decay, da fenty beuty cosmetics etc duk tana kawo kayayyakinsu na kwalliya kama daga kan su foudations, powders eyeliners,mascaras,lips stick,kai duk wani abu daya dangance kwalliya tana siyarwa kuma bakaramin kudi take samu akai ba.

Bayan ya tura mata sakonne ya fito tare da sauya kayan jikinshi izuwa Armless shirt da three qtr shot ya fito waje da sauri sauri.

sosai ran henry ya baci ganin harsunci fiye da miniti ashirin da biyar a tsaye, gajiyar dayake ji dinma duk saida yaji ta watseka tsabar masifar dayay, gashi baida extra key haka femi yay ta lallabashi yana bashi hakir dake yau sati guda kenan da dawowarsu nigeria baima nitsu ya gama sanin ya gidan nasu yake ba.

Suna zaune abakin kofar main house sun hada tagumi can sai sukaji an saka key ata ciki alaman ana kkrin bude musu kofar ta ciki, a mugun hatsale henry ya miƙe tsaye yana jajjan tsaki Allah Allah yake ya sauke ma kayden buhun masifa.

Ahankli kayden ya bude kofar idanuwansa da sukenan a lullumshe tsabar rigima bai saukesu akan kowa ba sai akan babban rival dinsa wato prince femi falana. Kallonsa yake yana raya abubuwa daya game da shi aransa dan sosai yakeda masaniya akan komi daya dangance rayuwar masoyiyarsa vicky.

Duk hargagin masifar da henry yakemai bama jinshi yakeyi ba, wata kisinanniyar murmushi e sanyi ne akan fuskrasa while he is just thinking about yadda zai kwato vicky a hannun wann gayen dake gabansa.

Prince kuwa duk gani yake kmr kayden din ya falling masa ne saidai kash shi sam baya kaunar cin ta kashin bakaken fata da kuwa babu abunda sai hanasa hadawa hardashi.

"Ji yayy an turesa a hatsale an shigo ciki ya daga ido ya kalle henryn ya wani hade rai yana kan xubamai masifa.

"My friend get out of my way bayan ka gama batama mutane lokci zaka kuma tsaremana hanya...Kay u better mind urself oo i am not your mate.

Baice musu uffan ba yanata murmushinsa mai sanyi har prince femi ya shigo shima.

Asace suke kallon junan su kowa na dan shan qamshi tareda abunda yake rayuwa a zuciyarsa

Har saida suka iso cikin katafaren falonsun sann henry ya sauko ya dube femi yace "Guy meet my brother kayden..., and kayden this is prince femi falana..say hi to him he is important!!

Prince femi yay wani murmushi mai daukar hankli ya miƙamai hannu yace "Hi kay" pleased to meet yha... A tsaye cak kayden yake yana kallonsa bai mikamai hannunba tukuna, duk atunanin femi kayden is already into him tunda shidin kyakkwane kuma me kudine sosai.

Saida Kayden yagama jan ajinshi sann ya miƙo masa hannun shima suka gaisa yana shaking hannun femin with a strange sweet voice dat depicits devlish thoughts kayden yace "the pleasure is all mine" murmushi suke idanunsu na kallon na juna kowa da abunda yake rayuwa aransa. Ahankli kayden ya zare hannayensa anashi yaanamai cewa let me get u guys a drink.

Henry yaja tsaki better bcos you wasted out time.

Dariya mai sanyi kayden ya saki yanamai cewa am sorry Bro..
Gaban hadadden glass bar dinsu yaje ya dauko scotch ya juye acikin wine glass sann ya nemo strong negroni wine ya kara musu akai dan acikin alamarinsa babu wasa ko kadan. ya jima da sanin cewa yayansa henry GAY ne, a ganin sa wann ne damarsa na gane cewa ko femi falana ma gay din ne

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login