Showing 159001 words to 162000 words out of 171903 words
da idanunshi akan few words dinta dat look soo mean and comanding
Ta rubuta "mahmud kudi nake so zanjeni shoping da spa. Do Send it right now im going out with my friend amina and pls u can't embrass me with the amount kasamin abunda zai isheni basai na cikaba....
Ajiyar zucya ne ya kufce masa dan Baisan ma ya akayi mood dinsa gabaki daya ya sauya daya karanta sakon ba.
Nevertheless, he shake it off. Cikin nitsuwa ya dauko dayan wayarsa kirar samsung ya bude
Ya shiga mobile app ya saka 8million naira ya turo matashi akan lokci
Yau asabar Wajajen karfe 10.am na safe Lkcin shemaun tana zaune akan vanity chair tana
Kwalkwale fuskarta da make up sai ganan sakon mahmud din ya shigo..tunda ta leka taga alert ne sai ta cigaba da abunda takeyi. Har saida ta gama zana girarta yay masifar kyau kafin nan ta dau wayar da saibin jiki tana jan tsaki ta bude alert din taga 8 million
Rau da idanunta tay ta zuba wani takuraren tsaki
Yanxu fa da ire iren mijin su hadiza ne wann saidai abata na siyen pants ko ice cream da saidai aga miliyon kmr talatin ko ma fiye but her husband is here giving both spa and shoping money a million takwas mtscheww.
Tanajan tsaki ta bude sako tahau rubuta masa
With details explanation of amount din datake so
Mahmud na fama da traffic ahanya sakon nata ya shigo ..babu godiya da masifa ma ta tareshi
Whats is the meaning of what u sent me..wann wani irin rainin hankline dan kudin shopping din ma dana tambayeka saika walkantani akai.
My spa service alone is six million, 2 million din daya rage kuma ko jaka bazai siyamin ba..nide kawai kasan yadda zakayi idan ba hakaba ka dawo kawai muyi magana inbazaka iya kulawa dani bane ka sakeni inkama gabana ana dolene?
Yana kammala karanta sakon nata instantly yaji zuciyarsa ta dau zafi..
Duk da haka bai dau lkci ba yay hakuri ya kara mata wani 8 million din akai. But ques what? Tun da ya tura mata bata kirasa ba, baiga wani sakon godia ba. Sai ma gututturen tsaki data ja.
Haka ya dawo gidan nasa agajiye, zuciyarsa bata masa dadi ko kadan ga yunwa datake damun sa sosai still bai samu shema'u agidan ba.
Already meenal talba tazo harta dauketa sun fita izuwa inda zasuje holewarsu.
Ata fannin Vicky kuwa wkends din nata gabaki daya a zuwa church kawai yakare karfe 10 na safe take fita taje ayi sevice ayi komi da ita bayan angama saitana samun tattaunawa da pastorn ta akan matsalar aureta da femi.
Gani take abunda kkrinta bazai iya bata ba Allah ne zai magance matashi.
Tana da kudi dan haka ake bata kyakkwan tarba church din.
Nan da nan aka hada mata prayer session
Har daren asabar din tana cikin church inda
Aka hada manyan prayer warriors suka zagayeta suka mata adduoin deliverance to ward off any evil spirit and energy thats destroying her marital life with femi.
Daya daga cikin sisters dince dake tana da baiwa sosai bayan angama adduar tajata gefe tanamai bata shawara akan cewa ta kawo mijinta church dinsun for deliverance sabida taga wahayin cewa shine yake da babban matsala a rayuwarsa ba ita ba.
Duk dama Victoria tasan matsalar bazai wuce na rashin haihuwa bane amma yanayin da matar ta fada mata acikin nuna tsauyawa ya mugun bata tsoro a zuciyarta bana kadan ba..
She told her, tace Sister vicky mijinki yana bukatar serious deliverance frm the evil of what he used to do...
Kafin kiga wani haske arayuwar aurenki You must bring him here to the church befor god to confesss his sins and accept jesus christ as his lord and savior.
Amsata kawai vcky tay ta mata godiya kafin nan ta dawo gidanta agajiye sosai.
She cudnt do anything duk dama taga tarin business calls daga kamfanin kayan kwalliyarta, bacci kawai tay bata bude sakonnin ba sabida ta gaji sosai bana wasa ba.
Washe gari sunday ta farka da zimman zataje shirya ta koma church but then she rember she have to call femi ta tambayeshi koda zai amince ya bita suje church din tare a musu deliverance din lkci guda.
She just really wants her marriage to work..
mace a matsayin jaruma Allah ya haliceta ba'a matsayin kaskantacca ba.
A shirye vicky take tay komi akan aurenta, she will fight for her marrige, build it, struggle for it, secrifice for it and protect it with her life.
Da wann motivation din ta diro daga kan gadonta ta fada wanka jim kadan ta fito ta shafa mai snn tadauki wayarta ta fara dannawa femi kira koda zai saurareta game da maganar sister mary na chruch dinsu
As usual she called like 5 time yana kallo bai dauka kiran ba. Makale yake jikin masoyinsa chief okoro..suna shiri akan shagalin solo birthday party da suke son suzo suyi anan lagos asabon gidansa suka kadai.
Chief okoro ya gama kwantar da hanklnsa ya zuba komi nashi akan wann ranar dakema ya lura da cewa femi ya gudo wajensa ne sabida sun samu matsala da victoria Dama kuma ya tsaneta dan kishinta yakeji bana wasa ba.
Dadi yakeji aransa najin cewa ranar birthday din nasa shine ranar zagowar 3yrs anniversary na auren femi da vicky wanda kowa yasani suna celebrting dinsa ne in a grand way kowani shekara.
Kkri yake yaga cewa wann karon ya dada farraka su dan tabarsa da masoyinsa...
Haka harta gaji da kiransa bai daga ba.
She decided to send him email hala ya duba akan lokaaci..tana bude computerta taga sakonni kala kala..she cudnt do anything anymore tafara bibiyar sakonnin.
Wani difff taji numfashi ta ya dauke musmmn dataga cewa manya manyan shares inda take hari har guda biyu have been bought by a major competitor. Which put her company in a crashing state.
Jikinta take ya hau rawa tabar kan computer da sauri tadauki wayarta ta fara bibiyar miscals din jiya da bata dauka ba wanda yawancinsu wanda suke da hannun jari a kamfaninta ne
Koda tafara kiransu daya bayan daya Wasu sun ki su dauka wasu kuma koda suka dauka ce nata sukeyi tay wani abu akan kamfaninta ko su cire hannun jarinsu su koma dayan kamfanin dan kowa riba kawai yake nema yanxu.
Har kamar zatay kuka ta sauke wayar a kunnenta zucyarta na bugawa da sauri sauri cikin rasa meke mata dadi, Sai can tanemei sectarynta awaya suka tattauna tagaya mata duk abunda ake ciki, zuciyar vicky sosai ya karye hawaye suka soma fita mata batare da ta shirya masa ba..
Nan ne sectaryarta take sanar da ita cewa they have just one last chance da zai dawo dasu a saman frontliners.
Wani sabon multi billonaire investor ne daga singapore ya faso, acewrta yana da babban cosmetic brand a can singapore din, and he want to invest in a nigerian cosmetic company shiyasa kowani kamfani da investors suka birkice kowa yanaso yaga shine na daya dan azabesa.
Labarin sosai yay lifting din spirit din Vicky acikin matsuwa tace meye sunansa,.biography and all, pls secrtary i want his information as soon as possble snn inason gobe ki kiramin meeting din gaggawa da investors dina..no matter what, we must not loose this singapore guy sabida shine last hope dinmu inba haka ba komi zai lalace saidai mu canza wata sana'ar kuma.
A ladabce sectaryn tace yes ma. Give me 20 minuts zan nemo mana information dinsa and i will email it to u right now.
Daga haka suka katse wayar gabaki daya sai taji hankinta baya jikinta
Church din datake tunanin zataje din ma sai taji kamar bazata samu lkcinsa yau ba musmn ma da femi ya shareta bai dauke wayatta ba.
Hanklinta sosai ya koma kan wann sabon investor din dan tasan shine kawai zai iya warware mata daya daga manya manyan matsalolinta na rayuwa ayanxu.
casual Dressing kawai tay snn ta zauna abakin gadonta tana jiran shigowar sakon sectrynta.
Bayan kamar mintina ashirin da biyar saiga sakon ya shigo in form of pdf, nan da nan ta bude tahau karantawa dan dukkan wani information da suke bukata akan investor din yana ciki.
Acewar sectaryn saida ta biya clients 500k kafin aka bata comn profile dinsa. Su kansu sunsan ba karamin mutum ake magana akaiba.
Acikin nitsuwa vicky tafara karantawam
His name is El-mario yoshida. Snn Sunan kamfaninsa"santa-maria"
Cosmetics in singapore.
Sabone amma na front liners ne masu ido da kwalli, they are going to be supplyn make up material ma royalties da entatainment artist da fashion worlds.
Babban harka ne ba karya and she just cant wait to be part of it.
Ajikin information din tagani cewa ba'a taba ganin asalin shi el mario din ba. All his business activities are being handle by his workers. Ita duk wann bai dameta ba Ayanzu hanyar da zatabi ta shigar dakanta wajenshi shiyafi komi muhimmanci and she have to act quick and fast kafin competitors dinta su kara kayar da ita.
Hakan yasaka yau bata tabuka komi ba ta wuni tana neman mafita...
She called all the nessary mutanen datake ganin zasu taimaka mata da private email dinsa amma bata samu ba
Sai can da daddare da hadixa maitama ta bude sakonta tagani sann tace mata ta kwantar da hanklinta zuwa gobe zata bincika tadawo mata da gamsashen amsa.
****
Ata dayan bangaren Tun wajajen karfe 10 na safe da su shema'u da meenal sukaje spa da shoping basu dawo ba sai can da yamma..
Ahakanma agidan meenal din shemau ta zauna suka sha hira wanda ya dangance abubuwan da sukeyi dansu hana kansu haihuwa....
Shema'u already tana shan wasu kwayoyi na hana daukar ciki agidan mahmud dan bazata haihu da wanda bai da arziki irinna mijin hadiza ba..
meenal kuwa dama tunma batay aure ba tasaba ana bata wasu nauin maganganun contraseptive na hana yin period da haihuwa gabaki daya.
Wayann contraceptives datake sha din are advanced and mostly used by chronic feminist masujin cewa tun da namiji baiya haihuwa kuma baiya jinin al'ada itama bai kamata ta dauki wann nauyin makanta ita kadai ba.
Bata taba gayawa kowa ba sai yau din datake gayawa shema'u and they spend their time motivating each oda dan su kasance ahaka har sai sunga damar haihuwa.
******
Banana island 11:30 pm
Kwankwasa kofar dakinsa ake yi tun ana yi a hankali har aka soma yi da dan karfi. shower dake zuba akansa ya kashe snn ya janyo soft white tawul ya hau goge suman kansa da jikinsa a dan gaggauce. A gurguje ya nannade kansa da wata sexy bathrobe ya dore igiyan bisa kunkuminshi yana jiyo muryar yayansa henry a kofar dakin nasa yana ambaton sunansa a tausashe,Baiyi magana a bayin ba har sanda ya fito da cool sexy voice nashi yana cewa "Coming"sannan ya bude mai kofar..
Suna hade ido ya dan dauke kai akansa,
wucewa henry yay ya zauna abakin gado yahau kallon kaninsa kayden dake faman mutsuka la mer rejunavting hand serum yana mutsukwa yatsun hannunsa dan uban qamshin plant extract dinsa duk ya cika musu hanshi with all the afalfa, sun flower and barley extract wanda yake taimakwa kwarai da gaske wa fatar hannu againts tear wear and any foam of wahalhalun da akeyi da hannu.
No wonder babu wani tabo ko alamun da zai nuna cewa yana amfani da hannunsan sosai bcos of how he take care of his skin very well, bakaramin pamparing kanshi yakeyi ba sosai yake tattala duk wani abunda ya shafi kyau da lpyar fatar jikinshi kamar wani baby dan wata biyu haka yake bi dashi.
All his body products are strictly from la mer cosmetics wanda basa bleaching skin saidai su gyara masa shi kamar yadda ake cewa no beauty products is ever complet witout la mer, mini facial device dinsa dake kamar remote ya dauka ya danna a fuskar sa duk dama ba wrinkls din zaka gani ba,kawai dai sabo dayi yasa dole yake kunnawa.
Bayan nn wardrobe dinsa yabude bai tsaya dubawa ba ya jawo iya abunda hannun sa yakai kai ya mayar ya rufe ya shiga closet, Agurguje yay sauri ya kammala saka kayansa sann ya fito cikin wani dark blue pyjamas dayasaka ta dan dameshi ya fefesa dfrent brand na turare designers da suke qamshi ajikinsa sunkai kala hudu,..
dagowa yy suka hade ido da babban yayansa henry wanda ya sauke yar karaman ajiyar zuciyar datazo mai a bazata..
"yace "Thougt ur'e asleep already, ba kacemin gobe monday xaka fara zuwa schl ba???
Kayden bai amsa shi saida ya dau wani file din dake aje a kan table ya rike a hannu yana shirin budeta a nitse yace i cant sleep yet, wasu aiyuka ne suka tsareni tun jiya ban huta ba sai yanzun nan dakaga na fito daga wanka nake so in karasa su. Ya karashe maganan hanklinsa nakan file din da already ya budeta.
Henry Yadan yi shiru,can yace "Kayden..u knw am ur brother right???.
..juyowa yay ya kallesa baice komi ba
Henry yace i think Is too early for u ka farahada makaranta da kasuwanci, is not daka biyewa daddy kana rudar kanka akan haka bro u need education no matter what.
hade da takune fuska alaman baida lokaci isashe na amsa wann maganar can kasar wuyarsa yace gosh brother henry amma ai mungama wann maganan tun dazu ko. tunda dai dad ya riga ya bani kamfanin nan dats cool for me saika kyaleni hakanan.
henry ya kawar da idanunsa gefe kamar badashi yay ba..
rau da idanun kayden yy yace "pls i really need to catch a meeting with my managers kasan fa sabuwar kamfanine.
Henry yace hmm nawa oo..okay wai meyasa ma baka nemeni na baka shawara akai ba, and why did u choose that naming "santa maria?
why,..hmm yaran zamani kuna bani mamaki sha, but anyws acikin dukkan business na duniyan nan kaikuma ka rasa wanda zaka iya budeshi a can singapore saina kayan cosmetics?
Wani Hade rai kayden yay atake yace toh me aciki? Ince dai kudi nake nema kuma kasan xan samu..
lokcin da Dad yake bina akan nayi business nace bazanyi ba ina kaine kaketa min ihu akai kanacemin wawa, ynxu kuma nace inaso dad yabani and u are here discouraging me...u just dont get it bro.. .i cant miss dis meeting. I need my space!!
Henry ya miqe tsaye
Cikin yanayi shan qamshi aransa ya gama kilewa yanata kunkini,...
Gobe dai ka tabbata zakaje schl dan ance kowa yay resuming kaine kawai bakaje ba. I will see how zakay coping da business da schl a lkci daya. Ko a tunaninki yana da sauki ne???
tsaki kasar wuya kayden yaja yana mai niyyar share sa kawai, sai kuma yace dont you think ur boyfrend also need ur attention right now?
Cikin tsaresa yace hey hey hey stop it karka dagomin wata magana wani boyfriend?
Kayden ya tabe baki irin hmm A dunkule yace mashi ..prince femi or whateva. Henry baice komi ba ya cigaba da kallonsa sai can yace toh kaji dashi dan nidai ban san da wann magann ba femi is not even in town...
Kayden yace i knw.
Amma aikuna waya
Excuse me young man kafa sakamin ido..meya kawo wann maganan
Kayden yace ohh ashe saka ido ba dadi....So yaushe zai dawo..
Henry yace kana da wata magana dashi ne?
Yace nop ni meye shalleni dashi??..ranar dai agabanka yacemin matarsa tana aikin a deprtment din danake
Henry ya fashe da dariya see wayo.. Ohhh zaka makale ma vicky dantana taimaka maka schl din ko?
Kayden ya hade rai Yace and There is more to life dan All this stuff da kafiye damuwa akai ni banaa bukatar temakon kowa yy maganan idanun sa nakan file din yana hararsa..
Yace to naji..koma miyene nasan kafin next week friday femi zai dawo cos its his weding anniversary week.
Kayden yay kamar baiji ba. daga nan bai kara cemasa uffan ba ya kama hanyar sa ya fice.,bayansa yabi da kallo cikin dakikar da baifi a kayyade ba ya fahimce komi"
Wata shuumar murmushi ne ta kufce masa a bakinsa Dan kuwa gani yake his days of waiting for vicky is actually over..
Dan aransa ya gama sawa cewa Ranar anniversaryn nan will surely be d begining of their love story.
08060712446
CHAT ONLY.....*CHEATERS CLUB*
BY SURAYYAHMS
FINALE CONTINUATION.
Ranar sunday da sassafe tun engr bai farka a barci ba shema'u ta saka wasu damammun sport wears dasuka tantame mata dirin jiki suka fito da dirintan tsaf kayan badai kyauba dake na kamfanin balmain ne.
Gabaki dayansa peach colour ne da sneakers dinsa pure white nan da nan ta zame ta fita tabi meenal gym wanda bata iso da wuri dan saida taje victoria island ta taso halisa na karfi da yaji dansu zo gym din duka atare.
They spend almost 4 hrs suna diffrnt excise kmrsu squats, sit ups, hip up
Da sauransu. tun karfe 9 sai wajajen karfe 12 na rana kafin suka kokkoma gida.
Lkcin mahmud harya nemeta agidan ya gaji karshenta waje kawai ya nema ya zauna shiru yana kai ruwa bakin sa sai caraf suka hade ido da ita shikansa saida kirjinsa ya buga dayaga yadda surar jikinta ya bayyana gabaki daya daga tay motsi kusan komi na boobs dinta da malamalan duwaiwakan ta sai sun girgiza
Akan chair tagansa yana zaune batace mai komi ba ta harde rai bata ko masa sallama ba...
Wani irin kallon bacin rai ya watso mata daga kasan cup din kamar wanda yake shan ruwan madaci haka yake lailaya ruwan daga bisani ya daure fuskansa ya ajiye cup din zai tashi a fusace..
Mahmud magana nake son yi dakai!!! Ta fada da dan dagon murya tanamai karasowa ciki
Fuskarsa a dore Ya juyo yace ohhhh Har Kin gama yawon naki ynxu kinyi lokcina ko.
Wani karamn huci ta sake tace zaka saurare ni ne ko yaya?..
Sai ya ja ya dake jin ransa na tafarfasa ga tsananin kishi dayake neman hatsalashi taciki
Zata budi baki cikin katseta da fushi yace i cant belive u left this house lookinh like this shema'u kina da hankli kuwa???. U know i wil not ok with this bazan dauki irin wann dan iskar shigar ba. And Let this be the first and last time da zanga kin futa ahaka duk sanda kika kara fita agidan nan babu mayafi wallah sai ranki yay mummunan baci.
Tsabar bacin rai Muryanshi da Jikinshi
Harna ɓari ya karashe mata maganan cikin daka mata tsawa.
Idanuwanta bushe ta kallesa tana wani huci
Mahmud tsawa fa kake dakamin....im ur wife not ur slave..bazaka min magana acikin tsawa ba
and so what inna fita ahaka meye damuwarka dani..
cikin wata iriyar fizga tace mtsww halinku kenan dama mazan