Showing 3001 words to 6000 words out of 171903 words

Chapter 2 - Cheaters Club Book 1 Complete Hausa Novel

01 Feb 2025

755

yi,she was his client, sabida halisa ta saba da shige shige kyaunta yasaka take samu karbuwa sosai, tay modeling, tay coaching a gym, tay marketing ma kamfanoni dayawa har tazo ta samu aiki a wani construction company tana tallata musu aikinsu dan susamu hannun jaruka masu tsoka, dan sosai ta iya jan hanklin clients da bayananta, tun da zach yaganta yaji ta mugun kwanta masa arai yake kuma iya bakin kkrinsa wajen share mata hanyar arziki shine ya dora ta akan hanyar business ya kuma kare mata mutuncinta mysmmn daya lura cewa halisaa tafi damuwa wajen neman nakanta tana da zubin mata masu kamun kai bata son harka da mazan banza sam.

Zach irin masu kudin nan ne wanda arayuwarsu basu san talauci ba. Baida damuwa sam, he is cool, baida hayaniya, a perfect describtion of a husband material.

She love him soo much with all her heart tana kuma bashi girmamawa mai yawa aranta dake bai taba yunkurin neman jikinta ba kmr sauran maza.

Ko kadan bataji wani abu aranta akansa na fushi waidan bai nemeta ayau aranar aurensu ba, banda mummunan tsoron kar ace wani abune ya sameshi awani waje babu abunda yake gigita mata kwakwalwa. She trust zach with all her heart and her life. Yadda take musu bayanin irin soyayyar daya nuna mata mai tsafta mai cike da mutuntuwa yakasa duka jikinsu yay sanyi sosai.

Hadixa datafi kowa jan baya akan hidimar itace ta karaso cikin sauri ta rungume halisan sosai yanayin jimantawa tanamai bata karfin gwiwa akan lamarin musammn da sukaga tafara tsorata da tunanin ko wani abune yaje sameshi ata wani waje shiyasa bai nemeta ba.

Hannunsu rike da juna ita da hadiza suna kallon cikin idon juna dayake cike da hawayen kaunar junansu da sukeyi, murya a sanyaye dije tafara share mata tears dinta itama ranta cime da tsoron tanacewa am so sorry mendy, bawai ina kin abun bane i just dont want anything to hurt u today my friend, hawaye sosaai ya sauka akan fuskan hadiza ayayin datake maganan.. Muryanta na rawa Tace. Halisa i cant bear to see u in pain, you have faced so much cruelty in ur life,u struggled alot...we all cant see u in any sort of pain ..This is ur weding day.. ranar farin cikin kine bana kuka ba.

Cikin wata ragwabbiyar murmushi data kufcewa halisan abazata tace " please dont worry about me..Am more worried about zach.."nagode muku kawayena,nasan kun damu dani sosai but i promise u dija، Zach won't hurt me..he will neva.. i swear. Sede in wani abu ne ya sameshi mukaji shiru..im sure he is happy to see this day.. its our dream to see this day im sure of it.

Hawayen hadiza ya sauka na tausayin kawarta, su meenal ma dik jikinsu yay sanyi, ahankli hadizan ta rungumeta tace shikenan halisa we all belive u..
Shiyasa muka yanke hkuncin cewa zamu kaiki venue din aurenki dakanmu..we shudnt wait for anyone..

Murmushi halisa tay jin sunce mata hakan, sosai suka rungume junansu sauran kawayen suna kallonsu suna murmushi kowa jiikinsa yay sanyi sosai.

Cikin katsesu vicky tace enough girls lets take our bride to the church is almost time.

Wooohh wooh shema'u tafara rawa tana jujjuyawa nan da nan tay sparking wajen suka tafa da vicky taf taf suna ihun suna halisan suna dan dariya mai cike da nishadi dansu warware mood dinsu sosai atake suka dawo dede.

Nan da nan kuwa suka miƙe cikin sake kimtsa kansu kowacce ta dawo dede da murmushi akan fuskarta nan dukansu suka gewaye amarya halisa dataci kyau ma fitar hankali suna bata princess treatment..

Meenal ce rike da jelar gown dinta, hadiza na fetsa mata turare shema da vickey suka leading way ixuwa kan tsadadun motocin su dake parke a waje.....
#SURAYYAHMS
*SHARE PLEASE*
FOLLOW ME ON WATTPAD @
SURAYYAHMS

Ko chat me
08060712446



Surayyahms on romance
[1/24, 9:13 AM] Lady Surayyahms.: _*CHEATERS CLUB...*_
_(Babban sai Magogin ƙarfe...)_


#ROMANCE
#FICTION
#ADULTHOOD
#SEXADDICTS
#WOMENPOWER

BY
_SURAYYAHMS_


⏯️2️⃣

Ahankli suke saukowa akan step din spa din cikin takunsu mai aji mai sanyi mai kuma cike da daukar hanklin dik wani wanda yay tozali dasu, dan kuwa bakaramin kyau mai gizgiza xuciyar mahassada da daukar idon masoya sukayi ba musmn ma da suka kewaye amarya, tun daga kan step din suke hyping din amaryarsu halisa da wakoki na auren soyayya, Duk tsananin damuwar dake ran halisa saida yakau, take tadan sake fuskarta,dan izuwa ynxu banda wani sassanyar ajiyar zuciya da kuma murmushi mai daukar numfashi datake fetsarwa a sanyaye wa jama'a masu daukarsu a hoto babu abunda takeyi.

ayayin da amarya halisa din take tsakiyarsu suna saukowa kasa kawayen nata har ila yau suna masu watsa mata furanni kalar kayansu wato blue da golden, sai kuma wnn white bridal snowballs din da ake fetsashi chan sama kamar real snowflakes in sun harbashi sama sai yana saukowa ajikinsu yana sauka, farare ne soll suna wani irin qamshi ga laushi inya taba maka jiki.

Gaban Dankararrun Jifa jifan su masu tsada kirar SUV eltr da MECHANO 340ED masu numfashi wanke hannu ka taɓa in black and white colour as usual uku farare biyu bakake suka nufa.

Amarya Halisa is obsessed with black colour dan favourite colour dinta ne baki amma dake yau ranar aurenta ne kuma ranar farincikinta dan haka a farar mechano jeep aka ajiyeta ta zauna daga ita sai drivern ta Malam idi ana ce masa uztaz very neat hausa guy haka inkaganshi.

Meenal ce mai gaggyara weding gown din tana tucking dinshi da kyau acikin motar while vicky tana video din duk abunda sukeyi tana murmushi.

Wani irin guda shema'u ta rangyada mata ayayin da hadiza take baza mata kirari mai sanyi mai saka kwanciyar hankli.

shima uztaz driver sosai suka shaku da uwargiyarsa halisa dan kuwa Kallo daya zaka masa kasan yana cikin murna yau boss dinsa zatayi aure,har ransa yakeji da halisa dan halisa tanayi masa adalci irin wanda bazai fasaltu ba, irin washe bakin da yakeyi zaka rantse kace shine angon.

Tunda suka dau hanya Hira ya dinga jan ta da shi naban dariya sosai cos he is funny wanda shine yadan hanata shiga mummunan halin tunanin inda angonta zach ya shiga. Abun na ranta sosai yana saka mata fargaba mai yawa a kwalwarta sede tana da yaqinin cewa Allah bazai tozarta aranar farincikin ba.

Motar Meenal ce SUV JEEP baki abayan nata itama drivernta na janta cikin convoy din sai danne dannen wayarta takeyi cikin tsananin tashin hankli kamar wacce dama jira take takebe ita daya dan sosai ta danne nata damuwar taki sam ta nunashi agaban halisa dan batason sutaru su shiga wani hali arasa wazai rarrashe wani.

Numbar zach din take kira babbu kakkautawa tana jerawa da tsaki amma baya shiga sam, daga bisani tunda ta kafe kanta akan wayar ta shiga rubuta masa tex mai tsayi mai zafi bata dago kanta ba har seda taji alaman motarsu ta tsaya awajen traffic light.

Koda ta dago kai already Idanuwanta sunyi jaxur da ruwan bacin rai kai zaka rantse wuta aka kunna acikin su..
Bakaramin damuwa da tashin hankli ne akan fuskar meenal talba ba musammn da zuciyarta yake cike da kokonto akan abunda ta aikata.

Itace mutum na karshe datay hira mai dan tsayi da zach jiyan tunani take ko hala abunda ta gaggaya masa game da rayuwar halisa na baya shine ya jawo bacewarsa ayau seidai batada wani cikakken tabbaci akan haka.

Ranta a dagule Ta karance text din data rubutawa zach din yafi sau takwas aranta kafin nan ta tura masa altho is not yet delivered tsaki ta bishi dashi,Jikinta a mugun sanyaye ta jefar da wayar gefe tare da runtse idanuwanta sosai aranta tana cewa na shiga uku na. Bayan hakan data furta cikin karsashi sai bata kara motsi ba tayi shiru. fuskarta kamar wacce akama mutuwa hakan nan ta barshi yanayinta da emotions dinta gaba daya ya sauya irin na wacce take tsananin nadamar aikata wani abu wanda ma iya zucyarta kawai ta barwa sirrin abun..

Motar vicky williams ne acan agaba dankararren mechano jeep ne irinna amarya shima white ne yaji decorations na aure sosai, driverta najanta amma kwata kwata mind dinta baya nan ajikinta tayi tagumi tarasa me zatayi nazari akai gaba daya game da lamarin nan.
Motar amarya halisaa ne a bayan nata kafin na meenal, A Bayan black jeep na meenal din kuma motar hadiza ce ke biye tayi zugum itama Sanyin Ac na hura ta, sai na shema'u abayan nata itakam sai kkrin gaggaraya make up dinta takeyi dan batason harkan low 'level life so take aganta cif cif duba da zasu shiga cikin mutane ne ynxu.

dukansu biyun motarsu white ne,daya SUV daya ana janta a white MECHANO.

Kana kallon convoy dinsu kasan wajen dorin aure zasu je sabida irin hadadden kwalliyar da akama motocinsu. After like 20 min drive suka iso gaban babban gate din wani celestial church mai kyaun gaske, babban gini ne na zamani da corect securities ata ko ina suna gadin shi,daga ganin yanayin haduwar church din kasan shigarsa sai wane da wane.

Suna doso gate din Zuciyar halisa yay dukan tara sau tara ganin alaman bakinsu ne zalla a waje da alama dai bangaren angon basu iso ba dan ankonsu gold ne fanninta ne blue and white. Cikin tsananin yanayin fargaba ta dafe glass din motar da hannunta ahankli tun kan motarsu ya tsaya tayi wani irin shiru Sai kallon harabar church din takeyi kanta na sarawa sosai

Idanunta dake cike da damuwa ta sauke akan agogon hannunta aggagauce tana duban lkci, Wani irin zufa ne taji ya karyo mata na bazata ayayin dataga lokacin daurin auren nasu ya wuce har da mintina ar'bain.

Kasa nitsuwa taji tay amma hakanan dai ta dan daure ta sauke hannunta data dafe akan glass din sann ta gyara zamanta da nitsuwarta.

Dake victoria ne agaba kuma christian ce so basusha wahala da security dake bakin gate na church din ba sabida church din take zuwa sunday service ita da mijinta prince Femi falana.

A jere motocin nasu ya shigo in a stylish way gwanin ban sha'awa,nan da nan idanuwan jama'a ya dawo yuuuu akansu kowa yay tsammanin zaiga amarya ta sauko a mota tare da angonta kamar yadda aka saba gani anan sauran amare.

Duk sonka da kalula ai bazaka yishi a ranar auren ka ba,Hakama duk sonka da yin latti bazakayi latti wa ranar farincikin ka ba...

Wasu sun tsani jirar arayuwarsu dan haka ransu yake a dagule already.

Some Ppl were kind of dissapointed sabida lattin da sukayi suka bata musu lkci.


Uncle dinta da ake cewa kawu karami da matarsa mama G they travel all the way from benue state dan suga bikin Halisa da suke tsananin jin haushi jin cewa tayi kudi anan lagos amma bata neme su suma suci arzikinta ba.

Sunzo ne koda ma zasu samu shiga ta wajen mijintan dan sunji labari ance musu mai kudi yana da nera sosai kuma yanada saukin kai sosai da son jama'a.

Talauci da wahala duk ya ciccinyesu sun wani tsofe sunyi dukundukun da damshin talauci itakanta halisar bata ma ganesu daga nesa ba tsabar irin motsewar da wahala yasaka sukayi. Yau wani irin baqar zuciya suka yafa ajikinsu suka zo dashi,a iyakar tsammanin su rayuwar halisa mansa xai zama kazantacce kuma walakantace,ko hala tay karuwanci ko ta mutu da yunwa, amma sai sukaga ba haka Allah ya ajeta ba, baqin ciki da hassada duk ya kwakwule musu tsuliya, Banda cikar burinsu nason su rabi arxikin mijinta babu abunda ya kawosu nan lagos wajen bikinta dan kuwa sude ba farincikine ya kawosu ba takansu sukeyi aynxu.

Murmushin dole sukeyi duk inda suka tsaya sai sun gayawa na kusa dasu cewa su yan uwan amarya halisa ne dan asan dasu. Wasu su kulasu wasu basa ma kallonsu sabida yanayin su.

Dalilin haka yasaka har suka samu kujera ata gaba gaba suka zauna suna hura hanci suna zakewa...

Baki ne fall haraban church din, Daga cikin gida Najeriya da wajenta ma abokan huldar su na aiki da kasuwanci duka sun halarta, manyan jifa-jifai kadai ke ta neman wajen adana motocin su, hade da kananan motoci na talakawa ma duk ba’a bar su a baya ba. Sun taru ne musamman domin taya murnar hayewa kujerar matar aure, bisa sanarwar da aka yi jiya a kafafen yada labarai, ciki har da shafin BBC na yanar gizo da gidan talabijin na fannin famous weding of the week da dukkan jaridu da mujallun da suka fita a safiyar yau auren halisa roberts mansa mai farin jinin mutane. Kowa ka gani cikin farin ciki da nishadi yake a xuciyarsa.

Jama'a ana ta shige da fice Dan Delay din da aka samu ya jawo jama'a ke dan korafi amma zuwansu halisan ne yay calming din nerve din kowa aka dan sarara.

Duk da halisa ta kasance batada family amma kasancewarta wacce ta iya hulda da jama'a yasaka mutane dayawa sukazo tayata murnan aurenta,wasuma batay tsammanin ganin su ba, bayan haka sauran bakin duk na kawayenta ne da suka gayyato,some high profile personalities da family friends kamar su directors, wife of gvnrs, princesses,captain of industries,senators, da politicians da kuma big business men da suke harkan business dasu.

Sosai church din ya cika da jama'an su, gashi waje ya hadu iya haduwa dan kuwa tsabar nera aka narkashi sosai wajen decorations domin wann ranar. ushers na famar lura da shades din abinci iri-iri, tun daga kan namu na arewa, Inyamurai dana Yorubawa, thai, Arabian, turkish har na Turai babu irin wadanda ba a shimfidashi a shade din ba.

Sede duk hidimar nan hanklin amarya ba ajikinta yake ba sam Wata iriyar tashin hankli wanda ba asakamai rana shike wanzuwa daga waje tsakanin kawayen nan guda biyar, dan kuwa sosai zuciyar halisa ya kasa samun sukuni da hakuri ganin har iyanzu ita kadai ce aharabar church babu zach babu kowa daga ta fanninshi.

Acikin gaggawa kawayenta suka parking motocinsu kowacce tayo kanta suka kawayeta suna masu danneta ta cikin motar da kalamai masu tsananin kwantar da hankali da tausasa zuciya.

Alokcin dukansu a rude suke kowacce tana cikin tashin hankli sosai musammn da sunaga eh lallai sukadai ne da mutanensu a harabar church din babu zach bare mutanensa.

Iya dauriya Halisa tay amma izuwa yanzu gwiwarta ya sace sosai harsashen yaudara da cin amana daga wajen zach sai ayanxu suke kkrn samun gurbi acikin zucyarta da kwalwarta.

She tried and tried his numbers again and again amma shiru babu shi,kai hatta wanda suka aika gari domin nemansu agida da office da ko ina ma harda numbers din abokansa dana iyayensa duk an nema amma babu ko daya da aka samu a kunne ko agida.

Me gadinsa yace yau da asuba wajajen karfe hudu ya fita da track suit ajikinshi amma bai san ina yaje ba.

Hawaye masu zafi da ciwo sosai suka ciko idanuwan halisa meenal talba ce ke danneta tana tuna mata cewa jama'an nan da sukaxo duk dominta suka zo ta daure tay controlling kanta kodan su.

Da kyar halisa ta iyayin hakan sann suka sauko ixuwa kasa, pastor dake cikin yanayin ko in kula da lamarinsu victoria ce ta bashi hakuri akan yanzu zasu shigo ciki da amarya tamasa karyan cewa ango is on his way famlynshi ne sukayi delayin dinshi cos some of them are not frm this country. Da kyar pastor johnson emefiele ya amince aka fara playing weding guiter cikin church ya dora da murmushi ana jiran ganin shigowar amarya da angonta in a stylish way as expected.

Kawayenta sunyi iya bakin kkrinsu wajen lifting mood dinta once again, Sharp sharp suka kara kimtsawa dan already profesional photographers and video coverage men ana kan set ana jiransu.

Shimfidadiyar Red carpet me ado ne har bakin mota inda amarya zata dora kafafunta dayaji kwalliya, tatto da kuma jan lalle da sarkoki da xobuna masu kyalli da sheki, Hadiza da shemau ne agaba sun rike flowers a hannunsu suna kirkiran murmushin dole sann meenal ta riko hannun halisar dan ta sauko ahankli, victoria was holding the flowing gown daga jelarsa dake bibiyar bayan amarya in a stylish way ta bayansu.

They all look nervous amma haka suka lallaba suka lullube damuwarsu da wani irin kawataccen murmushin bogi da suka kankaro suka sanyashi akan fuskokinsu badan son ransu ba.

Dosowa cikin church din sukayi, They once again look soo faboulous and breathtaking suna tafiya acikin kamiya da nitsuwa idanu ne rututu akansu irin kalar azaban kyansu da haduwarsu ake kalla babu wanda yake lura da damshin tashin hanklin dake kwarara a cikin kwayar idanunsu da boyayyen damuwar dake tafe acikin murmushin da suke sakarwa.

Ayayinda suke shigowa church din take pastor ya umarce kowa ya mike tsaye in standing ovation hasken camera ne kota ina ga BBC media ga strong social media bloggers team ana daukar komi da komi kai tun daga kan tsakar kansu har izuwa kan takalman dake kafafunsu ana daukar duk wani abunda suka saka ajikinsu live izuwa media streams babu wani bata lkci,take suka zamo abun kallo ana gushing irin kyaun da sukayi, majority daga mutane sun daga wayoyinsu ta iphone suma suna daukar moment din yan gulma kuwa suna kanyi suma, iya Tsabar haduwarsu da kyan da sukayi yasaka dayawa daga cikin mutane suka mance da cewa tare da ango amarya ya kamata su shigo ciki duba da anbata lokaci sosai.

Dan kadan din da suka lura da haka already har sun soma tsegumi tsakaninsu, kowa cikin su ware ido yake yaga ta ina angon zai fito, shi kuma wani irin sutura zai saka? wasu aransu tambaya suke shin ina famylin ango acikin church din snn wani irin aure ne za'ayi wanda babu fannin ango sai zallan na amarya.

Idanun halisa akasa yake tuntuni dan wani irin duhu duhu take gani bata iya dagowa kanta sama ta kalle uban kowa ba ayayin datake tahowa cikin church din tsakiyar kawayenta tana takawa ahankli.

wani irin bugawa kanta da kirjinta sukeyi a lkci guda dan ji take kamar zuciyarta zaiyi bomb ya tarwatse tsabar tashin hanklin dayake wanzuwa ata cikinshi.

Addua take aranta tanamai fata zach ya bullo kafin ta isa kan alter ta tsaya ita kadai batare da shi ba.

"But how could he do this to me?...aranta take memeta wann tambayar in pain and intense fear ga ruwan kunya dataji ya soma lullubeta looking at how alot of ppl turn up for her weding harda wanda batayi zato ba.

She was lost in

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login