Showing 111001 words to 114000 words out of 171903 words

Chapter 38 - Cheaters Club Book 1 Complete Hausa Novel

01 Feb 2025

779

masa thanks.

Wine din ya dauka ya mika mata batare da tacekomi ba yanyinta kawai yanuna masa alaman bazata sha ba.

Ajiyewa yy akan table din yanamai taɓe baki dq mamakinta aransa cos he knws alot of depressed girls like her suna shan giya sosai dan yana rage musu damuwa duba ita ba ma musulma bace.

A doka ruwa kawai yakamta yana miki mata

Amma curiosity yasaka yaje ya siyo giyar aboye ya taho mata dashi batare da sannin kowa ba saidan ya samu jin abunda yake son ji daga bkinta inta sha ta bugu.

Cikin katse shirun nata dawata tambyar yace wayann lokutan aranki kinajin inama ace iyayn naki suna tare dake a duniyan nan ko?

Batace masa komi face hmm daya kufce mata abkinta

Tsaye ya miƙe da wani sabon pencil hannunsa yanamai zagowa ta inda take zaune daf da ita ya tsaya ta inda yasan zatana shaqar qamshin turarensa snn ya nuna mata pencil din yanamai fuskantarta dashi.

Bayan sauke ajiyar zuciya yace miss halisa Mutun Kamar wann fensir din yake, rayuwa zatai ta fikeshi ana rubuto jarabawrsa da qaddararsa ana sake fikewa har yakare idan yamutu ba abunda zai rage sai abunda ya rubuta na alheri kona sharri"...

Inkin fahimce menace miki zaki gane cewa kekanki Kina daya daga cikin qaddarar iyayenki, ke din rubutunsu da suka rubuto suka barshi a duniya a matsayin madogarar su ta karshe they know u can leave ur life even witout them.

Kema kuma kina kan hanyar barin naki qaddarar saboda mutuwa rigar kowa ce..tambayata anan shine zaki so ace qaddararki ta zamo kamar yadda kika zamo wa iyayenki yanzu?

Shiruuuu tay cikin son ta fahimci maganan nasa sosai saidai Baima barta tagama nazarin ba yawani tsuguno agabanta yanamai kureta da mayun idanunshi dan duk salon shi shine ya samu ya cusa mata kansa acikin kwakwalrta da lafizansa...

Hannunshi ya kawo zai amshe nata ya rike tay sauri ta dauke hannunta a hankli tana kallonsa..

Bai damu ba Ya dada kwantar da muryansa kasa kasa snn Yace
"when ever u feel alone u will surely miss ur parent..and what else happen..bayan nan me kike tunawa dayake saki kiji bakijin dadi gabaki daya.

Cikin katseshi da nitsatsen muryanta Tace doctor i dont feel alone, i have friends dat are more like family to me inaga babu wani abu dayake yawan cusa min damuwa kmr yadda mutane suke yawan kallona idan na fito.....is like Ppl wan to ask me alot of questions.

Yace questions???

tace yeah.

Dan Shiru yay snn yace mutane sun taɓa miki wasu tambayoyi kenan..

Tace i cant rembr. but since my weding broke the media are very much intrested in my story.

Yace about ur broken weding i ques... then why cant u give them answers..

Ahnkli ta lunshe idanunta sann ta bude Tace i dont have the answers..

Yace halisa ure scared!!.

Sai batace komi ba tay masa shiru..

Mikewa tsaye yay yana murmushi snn yace bakomi duk san da zaki kwanta kike tuna cewa, wani mutun bai kasance mai yawan kwanciyar hankali ba sai me wankakkiyar zuciya. don haka kada kina kwana da kowa a ranki Kada kuma kalmar mutuwa ta zamo tana firgitaki, Allah yasan meyasa ya dauke iyayensu ya barki a araye, dats bcos ure strong woman,even stronger than how u know and think abt urself,..mutuwa ba aba mai cusa rauni bace domin akwai abubuwa masu kyau a tare da ita.

mafi kyawun abin da ke tattare da Mutuwa shi ne cigaba da rayuwa tare da ubangiji da tawakkali.

Dan haka ki miƙa damuwarki zuwa ga shi snn kiyi murmushi kice ma zuciyarki cewa zaki iya jurewa. Leave upto the expectations of ur God zaki samu nutsuwa a zuciyarki sosai, dan duk abin dakikaga kin samu a duniya ki tabbata rabonki ne, duk abinda baki samuba to haƙiƙa ba rabonki bane, ke dai ki jijirce wajen ganin cewa iyayenki da suke can suna alfahari dake ynxu.

Jin maganan nasa ya dan shigeta yasaka ta sauke sihirtaccen ajiyar zuciya batace mai uffan ba.

Wajen zamansa ya koma ya zauna snn ya dauko wani karamin littafi ya mika mata gabansa an rubuta some powerful pyschology tricks by Dr asim khan, snn yace
Try and read this book akai akai duk lokcin da kikazo kwanciya da kuma in kin farka daga bacci...lets bet... u will find ur parents talking to u inside of this book. Batace mai komi ba Ta masa kallon irin really?

Tare da kureta da idanu yace Its a bet ki gwada,
Ur foremost cognitive behavioural trigger is the thought of loosing ur parent wanda shine yake kitsa miki duk wani rauni da feeling na jin tsoron fuskantar rayuwa ko kin shiga rudani..and muddin kika bani hadin kai muka kawar da wann tunanin to in sha Allah cikin kankankin lkci zamu iya goge dukkan wasu maladaptive negative beliefs dasuke damun brain din ki.

Kallon littafin tay tayi karamin smirks snn tace okay thanks.. i will go find my parents words in it..

Kallonta ya dingayi snn yay murmushi yace shikenan ki gwada yin hakan sai gobe ki sanar dani yadda kikaji cos Ders need for us to see tmrw sabida mu cigaba da yan tattaunawa akan wasu abubuwa masu muhimmci.

Batare da ta kallesa ba Tace ba matsala..

Cikin sauke ajiyar zuciya yace inbabu wata tambaya zamuyi zaki iua tafiya gobe by this time zamu sake haduwa inba komi.

Tace okay, thank u!

Tunkan ta tashi Ya miƙe da sauri yana cewa i wll walk u out. Tay karamin murmushi..tunda ta suka kamo hanyar fitowa yake ta mata tambayoyi game da alakarta da tsoron idanun mutane datakeji inta fito waje, wanda yake sawa tanajin kamar duk duniya babu wanda yakaisa saukin kai da tausayi.

Har waje gaban motarsu ya rakata ganin yadda aketa kallonta yasashi dada kara kaimi wajen shigar dakansa wajenta da kalamai masu sanyi..

Cikin lallami Ya dingq cewa idan bazaki iya zuwa nan asibiti ba ni zan zo har inda kike and I will arrange a more safer session for ur mental health aikina ne in tabbatar da lfyarki.

Tace nagode doctor idan nayi tunani akan haka my sctary will call u...

Yana murmushi yace ba matsala sukayi sallam.

Daga nan har ta juya ta barshi a tsaye bai iya dauke idanunsa akanta ba...

Aransa ya aje tambayoyi masu zafi wanda Bai son yay garajen furta matasu tun ayau amma ganin yanayinta na me saukin kai yasa yaji zai iya furta matasu a gobe.


Tun da ta fita tunanin kalmominsan kawai takeyi Batace ma uztaz uffan ba har saida suka bar harabar asibitin gabaki daya

Wata bakar motace take bibiyar bayansu ita batama lura ba amma hanklin uztaz gabaki daya naga kan motarne yanamai lura dashi ta glass din motarsun batare da yace mata komi akaiba.

Kwalin taɓar ta ciro ta kunna tafara zuƙa ahnkli meenal ce ta fara fado mata har ta dauki waya da niyyar kirarta awaya dan ta tambayeta ko ansame fadila sai kuma tafasa yin hakn taji kawai gara ta tambayeya baki da baki.

jin kmr bata sha'awar komawa gidanta yasata tace ma uztaz yabi da ita gidan hadiza kawai ta dubata tunda duk a anguwa dayane da asibitin bawani nisa...

Yana juya kan motar wani katoton jeeep baki kirin rufe da tintend yayo kansu da mugun gudu kamar zai ci karo dasu..

A mugun razane halisa ta dago kai ayayinda uztaz yay saurin taka burki a tsakiyar titi, motar tazo ta wuce fewwwwwwww kamar zata turesu ta sha wani coner da mugun gudu acikin unguwar.

Tsaki uztaz ya ja yana kkrin ya fitowa da sauri dan ya dauki numbar motar yasa akama musu maishi amma inaaa kafin ya karasa sauka har sun masa nisa iya coner da suka shiga din kawai ya iya gani.

Bindigar dake gaban motar ya zare ya saka a cikin aljihunsa zai juya kan motar cikin katseshi da sauri halisa tace pls let it go uztaz...kabarsu kawai zai iya kasancewa barayine lets just move kawai...

Hanklinsa adan tashe Yace but maam tun dazu na lura kamar wani mota yana bbibiyar mu..ni inaganin kamar atare suke da wann din we have to knw who they are for secruty reasons.

Nervously Tace wani mota na bibiyarmu ne dama?

Kafin ya amsa cikin basar da zancen tace am sure they are just thiefs mutafi kawai. Karka kulasu..pls lets go.

Ganin ta matsa su tafin yasaka bai kara cewa komi ba ya kunna motar suka kama hanyar gidan hadiza dan aransa already ji yake kamr ya riga daya samu wata kwakkwaran sheda akan mai bibiyarsun dan tun daga asibitin mind dinsa yaketa bashi cewa kamar
Body qurds din zach ne snn yasani cewa anan unguwar gidan zach din yake...shan kwanan da sukayi acikin unguwar ya dada sawa yaji cewa kamar hunch dinsa is probably true...

zai iya yuwa shine yasaka mutanensa suke bibiyar masa rayuwar halisa a boye.

Lissafin daya dingayi aransa kenan har suka isa gaban gate din gidan hadiza maitama.

Lokacin har halisa ta kirata waya suna kan magana dan ta sanar da zuwanta, shiyasa isowarsu gaban gate din batare da wani bata lkci ba aka bude musu suka shigo ciki..

Uztaz na kammala parking aharabar gidan saiga nan hadizan ta fito daga cikin main building dinta fuskarta dauke da wani irin nishadi da fara'a tasaka wani kankarrren leshi daya mata azaban kyau ajikinta tay kwalliya tanata murmushin jin dadi kamr ba ita ba.

halisa tana saukowa kasa daga cikin motar suka wani rungume juna sosai...

cike da farinciki hadiza tace mata I'm sooo happy ure here halisa dama yanxu nake shirin inkira ki awaya dan kece baki online dazu.

Jin dadin ganin hadizan hakan yasaka halosa sakewa, . cikin jin sanyi aranta tanata murmushi tace meya faru hadiza whats the gist gayamin mana. Sounding excited Tace..munacan group chat muna shirya party mana. Halisa tace what? Party?.. Shine ban shirya ba nazo aaahhhh bazai yuwa ba, uztaz lets go home naje nima na shirya na cancare buuu so kike the party scatter shemau marafa tazo ta fini kyau suyimin dariya

...Dariya sosai hadiza ta fashe dashi. Halisa bana son shirme, ke aiko bakiyi kwalliya ba kina kyau so lets go in sai gaya miki komi inyaso zaki shirya aciki u knw i have all the brand of cloth u need.

Gabaki daya harabar gidan saida ya kaure da dariyarsu hadi da surutunsu..

Hadiza ta jawo hannunta
Kenan uztaz yay gyaran murya duka suka juyo suka kallesa

Yace "ma'am.

Cikin katseshi hadiza tace pls dont talk to her about work she is here to relax,..yau hutawa kawai zamuyi...

nan ta juyo ta kalle halisa a shagwabe tace halisa just give him a day off plessse...yau fa babu inda zakije kina gidan nan tare da ni har dare.

Halisa tana murmushi ta kallesa tace toh kaji dai my queen has spoken
..just go and enjoy uslf idan nagama i will let u knw...

A ladabce Yace yess maam.


Suna juyawa yay sauri ya shiga motarsun tareda ficewa acikin gidan agaggauce, wani hanya na daban ya dauka ta inda yaga motocin dazun nan sunbi dan aransa so yake lallai sai ya tabbatar da abunda zucyrsa take zargi gameda zach.....
SHARE...[1/31, 8:44 PM] Lady Surayyahms.: _*CHEATERS CLUB...*_
_(Babban goro sai Magogin ƙarfe...)_


#ROMANCE
#FICTION
#ADULTHOOD
#SEXADDICTS
#WOMENPOWER

BY
_SURAYYAHMS_
_08060712446_


⏯️2️⃣6️⃣

Gudu uztaz yake shararawa acikin anguwar har saida ya cimma kwanan da motocin nan da suka kusa bugesu suka shige dazu,yana shiga kwanan yaga wata mikakkar hanyace tarwal agabansa wanda baisan iyakarta ba sai manyan manyan gidajen masu kudin gaske dake nan ajere lane by lane wanda komin kaifin nazarinsa yasan bazai iya fahimtar inda motocin nan suka shiga ba.

Hakan bashi yasaka ya rusuna ba dan safetyn halisa ya fi masa komi aynzu,...

Atunaninsa inma zach ne ya saka ake bibiyarta to awani dalili kenan zai saka a bibiye rayuwar halisa bayan shine ya soma walakantata.

Tafiya ya dingayi akan titin anguwar har saida ya kusa kurewa sann ya nemi wani inuwa ya dan tsaya yana lura ganin har yaci minti goma amma babu wani mahalukin da yazo ya gifta ta wajen dayake.

Zuciyarsa sosai ta fara karaya da samun wata mafita Sai can ya hango wata katotowar thatched house agabansa mai kama da babban garejin gyaran motoci tunani yay halako masu garejin zasu iya bashi wani information game da motocin dayake nema

dedekun mutane yagani agaban wajen sun fito daga ciki suna tsaye suna magana da junan su kusan kaya iri dayane ma ajikinsu kamar wani uniform.

Sauka yay acikin motar da bindigrsa ajikinsa sabida tsaro.

Wajensu ya dosa batare da ya bari sun hangosa akan lkci ba..

Yana daf da zai karyo hanyar ta inda suke sai caraf idanuwansa suka sauka akan wani kakkarfan mutumi daya gansa dazu acikin mutanen da ya lura dasu a harabar asbitin da sukaje dazu.

Da sauri ya koma baya ya mannu da bangon wajen yana lekosu ahankli dan kar a ganesa, duk sauran yan mazajen da suke tsaye awajen bai ganesu ba amma kuma sosai ya gane wann mutumin dake tsaye.

Magana sukeyi awaya amma baiji me suke cewa ba sabida sun dan masa nisa sosai.

Yana tsaye awajen har suka kammala maganan nasu snn dayan gayen ya nufi garajin ya budeta gabaki daya,nan danan uztaz ya leƙo wuyarsa ciki tundaga nesa yanata kallon kala kalan motocin dake garejin wanda sunkai guda goma sha biyar a ciki harda motocin da suketa bibiyarsu dazu,Ahankli ya ciro Wayarsa yay videon wajen gabaki daya snn ya maida shi aljihunsa cikin sanɗa ya bar wajen ya je tacan ta bakin titi ya tsaya ajikin wani bango yay kamar fitsari ne ya tsayar dashi awajen har gayun suka zo suka wuceshi acikin wata mota na daban batare da sun lura dashi ba.

Tsabar naciya jiyake kmar yabisu yagata inda zasuje wani zuciyar kuma nace masa kar yaje sabida zasu iya gane motarsa inya bibiye bayansu.

Karshe haka ya hakura ya kyalesu har suka dan yi nisa sosai snn ya dawo motarsa ya kama hanya ya nufi office domin ya dan duba wasu ayyukan da yau suke dashi...


11:30 am victoria ta kammala lectures ta fito kenan tana sauri zata wuce gaban motarta dan tatafi gida tashirya zuwa wajen casu a gidan hadiza wanda har yanxu basu san dalilinsa ba.

they just woke up and saw hadiza in a very happy mood. Altho shemau na sane da duk wani dalilin daya jafe hadiza acikin farincikin da take ciki ynxu amma koda suke chatting din nuna wa vicky tay kamar batasan komi ba.

Vicky na fitowa daga aji wani malami ya nemi ya tsareta,acikin sauri yake bibiyarta yana cewa "Excuse me, Mrs femi.... mrs femi...

Ahankli ta juyo ta kallesa ganin dattijo ne sosai wanda tunda tazo schl din ire irensu ne basa iya mata magana ta fatar baki..

kai tun tana saukar dakanta kasa tana gaishesu sunakin amsata har tagaji ta dena kulasu gabaki daya.

Wani irin haushinta talura sunaji aransu naganin bata shigewa harkan kowa snn kusan babu wani dalibi a makarntan da baisan da zamnta ba.

a nitse ta tsaya fuskarta babu yabo ba fallasa snn tace "yess mr Adetunji is evrything okay?..

Wani daure fuska yyi yana kakkauda kai cikin shan kamshi, dattijiyar muryansa ciki ciki Yace yes dama shugaban makaranta ne yake son ganinki for just few minutes if u can spare him.

Agogonta ta daga ta dan duba lkci..yanata lura da ita aransa yana Allah Allah tace masa bazata je ba yaje ya haɗa mata manyan sharruka wajen provost din dan abata query snn ahanata hawa kan matsayin special level advisor da ake son abata ynxu inyaso shi ya je ya ƙarba.

Mr adetunji haifaffen bayarben ogbomosho ne mai bala'in son kanshi..

Yana da babban matsayi a makarntan amma aransa baiki a karbi wanda za'a bawa vickyn akara masa ba badon komi ba saidan yana son yanasamun extra penny acikin aljihunsa awajen yaran masu kudiin nan.

Shide haryau gani yke kamar hukumomin makarntan tsoron vicky sukeji sabida mijinta yana da kudi da politcal connection sosai.

Hukumar Makarntar sun zabi bata matsayin SLA ne sabida sunsan kudaden su baya gabanta dan tana dashi mijinta ma yana dashi, dan haka sukeda yaqinin cewa zata iya deliveriing role dinta sosai wajen kula musu da sabbin yaran da za'a kawo makarntar batare da wani scam alert ba.


Cikin katsemai tunani tace its okay..i will be der in few scnds.

Haushin amsar data bayar din yaji ya juya ko amsata baiyi ba ya nufi office din shugaban makarantar.

Batare da ta kulashi ba ta bude motar ta aje jakarta akan seat aranta tanata tunanin dalilin dayasa shugaban makntar ke nemanta dan koma yayane tasan bazata iya cancelling din hidimarta da kawayenta domin ta musu wani extra work a schl din ba.


Wani babban office mai dauke da hotunan shugaban kasar nigeria mr adetunji ya shiga wanda basai an gayama ba kasan offishin shugaban makarntar ce.

Shugaban makarntar ne zaune a kujerarsa sanye da wata tsaddaiyar suit yana duba wasu files sai wata dattajiyar mata bakar fata a zaune da jakarta a gefe tana mai kallon Mr adetunji daya shigo ciki yanxu..

Yana zama ta matso kusa tana kallonsa sigar son jin gulma da yarensu na yorubunci tacemai how far ina victorian take?...

Cikin kyabe baki ya kalle shugaban makarntar snn ya kalleta yace Ahhhh toh tace tana zuwa amma ni banga alaman haka agareta ba dan gaban motar ta nufa,and it seems like she is in a hurry to attend to her businesss.

Matar tace ehhn since she is not coming muyi abunda ke gaban mu mana..

Mr adetunji yace ohhhooo ai na fada tuntuni anki jina ne,
Dat woman has no business with schl activities, beside she is only doing this lecturing business for fun ko an koreta amkrntar nan ma bazai dameta ba, da an bani aikin nan kawai, me i can manage it.

Shugaban makarnta dake famar rubuce rubuce batareda ya kallesu ba yace musu calm down lets give her five more minutes since she says she is coming karmu yanke mata hukunci.

Daga nan shiru sukayi basu karacemai komi ba dan babu yadda basuyi dashi ya basu ragamar yaran ba amma sam yaqi..

After like 3 minutes saiga victorian ta iso wajen da dan karamin sallama abakinta ta shigo har cikin office din mr adetunji da matar suka bita da wani irin kallon tsana.

Fuskata bbu yabo ba fallasa tace musu Gud morning fellows ..

Ciki ciki suka amsata ta wuce gaba ta gaishe da shugaban makarntan aladabce wanda da fara'a a fuskarsa shikan ya amsata.

Yana murmushi yace Please have a seat mrs femi.

Da takunta na manyan mata ta wuce gabansu ta zauna calmy in a classy way snnn Tace thank u

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login