Showing 102001 words to 105000 words out of 171903 words
pls forgive me kinji...
Lumshe ido kawai hadiza tayi jin wani irin sanyi na mamayar zuciyarta irin wanda tamugun jimawa bataji irinsa arayuwrta ba..
kasa daurewa tay jin wayann kalamai na rarrashi na fitowa abakin sa with corect love and emphaty abunda da wuyane kagansa yanayi ma mace arayuwarsa
Wasu irin zafafan kisses yake sauke mata awuya ayayinda yake mata wnn magiyan Jin kamr ya gama kashe mata jiki yasakashi Dagota cak ya dorata akan cinyarsa baiyi wata wata ba ya hade bakinsu waje guda.
Cikin kasa iya daurewa da wann yanayi yasaka hadixa ta sakar masa jiki tanami maida masa martani acikin wata salo dayaso gigitamai yanayi dan arikice ya kwabe mata kayan jikinta batare da ya shirya ba itama nan da nan ta cire masa nasa kayan agaggauce kamar wano mayuncin zaki yayiwuf yakama nonowarta da suka sha gyara suka tsaya cur yahau jefasu abakinsa yanamai wasa mata dashi sosai.
daga nan wata iriyar zazzafar romance ce ta gauraye a tsakaninsu wanda rabonsa dayaji hadiza tana gigitasa da zazzafar romance mai shigewa hanyar jini da kunce duk wata notinan kwakwalwa tun lokcin farkon aurensu.
Kafin kace wani abu alhaj yarude yagigice ya rikice jikinsa na rawa sai uban gurnani da sumbatunsa kakeji na tashi a dakin shaff suka mance da batun wata likita dake can waje suka lula cikin wata duniyar soyayya mai mugun tsayawa arai dan kuwa kaf grop dinsu su biyar din nan babu wacce ta iya juya hanklin namiji akan gado kamar hadixa.
Ata bangaren shema'u kuwa ba gidanta direct ta wuceba saidata biya wajen meenal talba suka tattauna wata magana akan bacewar fadila a garin lagos da meenal din tay reporting jiya awajen polisawa...
Kwana biyun sosai take cikin fushi ganin aiki baya tafiya da sauri da sauri kamar yadda in da ace fadila tana nan komi ke tafiya mata dede kuma akan lokci.
Kullum acikin zagin fadilar takeyi a idon jama'a da sunan wai saurayine ya rudeta tabar aiki taje karuwanci.
Dake mutane dayawa basu san meya saka fadilar ta dena zuwa talba group of companies ba babu wani bincike ko kyakkwan zato duk suka soma daukar karayerayen dake cikon maganganun meenal din na cewa wai fadila tabi saurayine taje yawon karuwanci abunta.
Sosai meenal ta saka maganan nan a bakin kowa har wasu na tausaya mata atunanin su ko dan ta damu da rayuwar fadilar ce.
Tunda shema'u tazo take zuga meenal akan da tashare maganan fadilar kawai tunda ma ankawo mata sabuwar sectary idan ba haka ba zata jawo fadila tay black mailing inta da wani abu na zubar da mutunci tunda yanxu kowa yasan da cewa fadilar karuwa ce.
Ba iya wann ke damun meenal na harda rashin kula raininta da mijinta khaleel yakeyi kwana biyun nan. dan kota masa bori awaya baya kulata sosai wani bin ma da kyar yake kiranta awaya dan sosai yagaji da fitinarta dan tunda yaje abuja bata kyaleshi ba complain din yau daban na gobema daban ga baqar magana da nuna masa gadarar itama tasan right dinta sam ta hanasa samun nitsuwa ata can.
Wajajen karfe 8 na dare shemau ta dawo gidanta amugun gajiye ganin babu kowa agidan yasa ta wuce room dinta da tunanin hala mijinta yana masallacine tunda ya riga ya sanar da ita cewa yau din ranarsu ce babu inda zaiceshi.
Saida ta dawo gidan snn ta soma tunaninshi aranta ganin ko ina tsaf tsaf agyare yasa batay tunanin hafsa ba.
wanka ta fada domin ta zabge gajiyar data kwaso tabi ta hada da alwala
Tana fitowa ta tazo ta shimfida sallaya akasa ta fara biyan basukan salloli dake kanta tun na azahar har ishai wanda ya dauketa minti 10 kafin ta kammalasu.
Tana idarwa ko wani mint biyu bata kara ba ta bar wajen ta koma gaban
Mirror aranta tanata tunanin inda mijinta yaje da kuma irin karyan daya dace ta masa sanin cewa dolene yaji haushin ficewar datay da ssafe batare da izininsa ba ga tulin misscalls dinsa dataki ta amsa duk dama ya umarceta akan data jira.
Hakan yasaka tunda ta zauna agaban madubin tabi ta sake ranta tafara bida jikinta ahankli tana tattala ko ina da wasu hadaddun mayukan qamshi, bayan nan ta yi kwalliya tay kyau sosai ta nemi shararar nity red colour ta zura a sexy body inta ta hau gadonta ta kwanta tanata jiransa ya dawo daga masallaci dan tasan inhar ya jima haka bai shigo gidan ba hala ya tsaya bitan karatun qur'ani ne a masallaci.......
Dagata dayan bangaren kuwa tun lokcin ana kokarin ceto rayuwar mahaifyar hafsa engrn mahmud ya kirawo hafsat din gefe ya nitsar da ita da nasiha da kuma tambayoyi.
Kasancewarsa shi namiji ne kuma me ilimi da cikakken hankli yasaka ya shawo kanta acikin dan kankanin lokci harta gaya masa yadda sukayi da shemau alkcin data gaya mata batun rashin lafiyar mahaifiyarta.
Jin yanayin mummunan fassarar da kazafin da shemaun tay ma batun rashin lafiyar mahaifyr hafsat yasaka shi kasa boye mamakinsa a fuska
Se nanata mata tambayar yakeyi yana cewa shemaun ce tace miki karya kikeyi akan batin ciwon wai zaku hada bakine ku karbe kudinta keda mamanki?
Kan hafsat na kasa tace masa eh. Sai hawaye datake saukewa ganin already ransa ya sosu Duk dama taki sam taa fayyace masa komi da komi da shemau take mata agidan na mugunta duk gudun karta kunna wata fitina atsakaninsu a tunaninta inta fassara matarsa a sigar muguwa azzaluma sam bata masa adalci ba...
Tunda sukayi maganan sai bai karace mata komi ba, yana asibitin har saida likitoci suka fito sa news na cewa jikin umman nata yayi stabilising an saka mata engine taya nunfashi.
Duk wani kudaden da ake bukata shiya biya snn ya zauna tare da hafsa izuwa wajajen karfe takwas da rabi na dare snn yace mata shi zaai dawo lagos.
Baice mata zai dawo ba yaje motarsa ya dauko kudi sabbin dubu dubu harna naira dubu hamsin ya bata ta rike ahannunta yace mata izuwa jibi zai aiko wani yazo jigawan yadubasu.
Godiya hafsa ta dinga masa ta rakosa har bakin motarsa nan ma ya mammata nasiha akan
ta kula da mahaifyatta sosai, daga nan ya wuce airpot ransa cike da mamakin shemau, yana mai saka ran cewa ixuwa karfe sha daya na dare yaci ace ya iso gida dan yana da tambayoyi da yawa aransa dayake son shemaun ta amsa masa gameda yanayin zaman hafsa a karkashinsu....
SHARE PLEASE AND SHARE UR VIEWS ON WHATS COMING NEXT!!
CHAT SURAYYAHMS VIA
08060712446
[1/25, 2:15 AM] Lady Surayyahms.: _*CHEATERS CLUB...*_
_(Babban goro sai Magogin ƙarfe...)_
#ROMANCE
#FICTION
#ADULTHOOD
#SEXADDICTS
#WOMENPOWER
BY
_SURAYYAHMS_
_08060712446_
⏯️2️⃣4️⃣
Wani irin shirune yaratsa ilahirin gidan engr mahmud wajajen karfe tara nadare deidei shema'u marafa ta bude kofarta ta sauko izuwa kasa daga ita sai nitynta kafarta sanye da wata dunlop sleeper na fenty mai azaban laushi .
qamshin daddadar turaren na mousuf sexy data fetsa shike ratsa wajen ayayinda sanyin qamshin ke bibiyrta duk inda ta aje kafafunta,..
ahankli take saukowa tanamai bin kanta cikin sanyi da tattali, ixuwa yanzu babu wani abun da yake wakana acikin fadar zuciyarta face tunanin yadda komi zai kasance atabangaren kawarta hadiza dan tasan babban cakwakiyace suka ballo a tsakaninsu da hajiya ramatu.
kowani step ta sauke kan stairs din saita ja masa kasalallen numfashi, agatsine take kallon ihahirin wajen fuskarta a dan tamke cikin shan qamshi tana saukowa tana sauke kananan tsaki.
takaici da wata boyayyar hassada dake damun cikin zuciyarta shiyake dafata ataciki dan aranta ji kawai take kamar itace tayi asalin dacewa da matsayin da hadiza take ciki aynxu, wanda da ace Allah yabata irin shi da hala shikadai ne kawai yasan irin kalar mulki da baqar makircin da zata shimfida batare da neman shawarar kowa ba.
a tunaninta hadiza ba kalar macen da tadace ta zauna akan irin wann tarin dukiya bane, she is too soft hearted, snn ta fiye nuna rauninta akan batun aurenta,a duniya babban burin hadiza baifi taga tana samun cikakken kwanciyar hankli da kulawa a zaman aurenta kamar ko wace ƴa mace ba.
Ta lura cewa Sam sam damuwar hadiza bana kudi bane ko na siyasa bare neman suna....
dankuwa da damuwarta ne samun hakan da kokadan bazata dauki lkci wajen samunsu ba dan sosai take gewaye dashi.
ynzu gani take kamar ma hadizar ɓata lkcinta takeyi datake tsallake uban kayan duniya dake shinfide a gabanta take zaman aure har wai tanajin tsananin kishi da kuma nuna damuwarta akan lamarin samun kulawar mijinta.
Da wayann tunani mai ban takaici shemau ta karaso kasa cikin hadadden fankacecen falonsu daya cinye set din kujeru manya guda uku tanajin kamar qaddarar rayuwa ne bai mata adalci ba daya jefota gidan mijinta engrn mahmud snn ya jefa hadiza a matsayin da aganinta shine kawai ya dace da ita.
Kullum taje gidan hadiza sai tay imaginig inama ace itace acikin iriyar wann narkakken daula da kuwa babu abunda zai kaita mulki babu kuma abunda zaisakata ta damu da harkan mijinta koda kuwa mata dubu zai je ya auro.
Tsaki taja abayyane da tunanin halama ruwan ciki da tsoro bazai kyalei hadizan ta gabatar da shirinsu akan ramatu kamar yadda ya kamata ba.
tay tunanin kirarta awaya taji me ake ciki amma gudun zargi yasata fasa ga boyayyar sauran burburshin damuwar datakeji aranta na hassada da rainakon irin rayuwar da Allah ya zaɓa mata take ciki ayaxu.
Isowarta falon bata tsaya a ko ina ba sai gaban wata 35 inches dinning tabl dinsu da aka kawata shi da golden chairs..
Brown colour Wamers din dake kai tahau budewa tana kallon abunda ke ciki sama sama.. ganin jollof spagtheti da sardines tay aciki har yanxu yana zuba qamshi da turiri alaman da zafinsa wanda hakan yasata sakejan wata kakkauran tsaki.
Daga kanta sama tay da wani irin daurarren fuska ta dubi hanyar dayabi kan matalakala tana shirin zata kwalawa hafsat kira ta balbaleta sai kuma ta tuna cewa hala mijinta zai iya shigowa akowani lkci karya zo kuma yagansu ahaka dan batason yagani ko yasan dalilin daya saka yawancin masu aikinsu basu jimawa taredasu suke guduwa subar masu gidan,kuma bakomi bane face tsabar iya baqin hali tareda rashin imani da tsananin muguntar da shemau take wainasu aciki.
Daga aurensu izuwa yanxu da suke neman cika shekara na uku sunyi masu aikatau sunkai arbain da takwas..
Wasu kwana uku kacal sukanji sun gaji, wasu kuma basa iyayin sati da shemau agidan axaban muguntarta yakansa su gudu, wasu kuma da Allah ya isa kawai suke rabuwa.
Koda ta duba jollof din taliyar tagani, wani irin Karkada kanta tay sigar mugunta alaman gobe zaki gamu dani in nan.
duk a tunaninta wa ita hafsat ta ajewa abincin dankuwa ta tsani ganin spagheti jollof arayuwarta takance masa abincin matsiyata ne da yan yunwa...
duk dai haka tagama bambaminta ta zauna akan chair din, can sai ta fara zubawa da kadan kadan a plate hartaci iya cinta takoshi dan kuwa hafsat din bakaramin iya girki tayi ba.
Tana tsaki tana cin abincin kafin kace wani abu hartayi tass tassss da coolern batarage komi acikinsa ba.
Bayan nan Zama tay na kusan awa guda tana daddanna remote na tv, lkncin har 9 na dare ya wuce ga wani irin gajiya da bacci dake fizgarta da karfi mijinta bai shigo ba.
10:30 nayi jin baccin ya fara figarta da karfi yasata kashe tvn tana hamma ta wuce dakinta ta kwanta, nan ma Banda juyi akan gadon babu abinda takeyi sai yan sake sake dake bijirowa kwakwlrta, duk tayi tunanin duniyan nan na inda mijinta zai shiga bata gano ba harta gaji.
minti kadan intay juyi zata daga kanta takalli agogo, har can da dare ya nutsa ganin ƙarfe goma ya wuce da mintina arbain da biyar still baidawo ba snn taji hanklinta sam bai wani kwanta da shirunsan ba, shi mutum wanda inya jima a wajene yakai irin takwas da rabi xuwa tara, amma bayan nan bai taɓa kaiwa wann lkcin awaje ba..
Wayarta ta dauka for the last time ta kuma kirar layinsa haryanzu baya shiga,da haushin hakan ta yasar da wayar gefe ta dan mirgina bada jimawa ba bacci mai nauyi yay awon gaba da ita.
Wajajen 11:45 jirgin dake dauke da engrn mahmud ya iso garin lagos dake dare ne direct ya nufi gidansa abunsa.
Koda ya shigo gidan yaji shiru bangarensa kawai ya shiga yay wanka dan ya samu nitsuwa ajikinshi kafin nan yadan fito duba shemau ko ta dawo.
Ahankli ya turo kofar dakin shemaun lkcin ana neman Wajajen karfe biyu na dare ganin tay nisa acikin baccinta yasa shi ya karkada kansa batare daya shigo ciki ba ya koma dayan dakin ya kwanta akan gadonsa tareda lumshe ruwan idanunwan sa sosai.
Yau din daban yakejin kansa kamar ba shi ba dan Akoda yaushe idan yalumshe idanuwansa iya tunanin shemau ne kawai yake bijiro masa a brain dinsa musmmn na yadda zai kyautata mata dansu samu cikakken nitsuwar shimfida wata rayuwa ta aure mai dadi.
sedei ayau din sosai tunaninsa da nazarinsa suka kasu kashi biyu.
Daya naga kan shemaun saidai mafi yawan nazarinsan naga kan yarinyar nan hafsat ce
dankoda ya lumshe idonsa babu abunda yake zubowa akansa face muryan gigitaccen kukanta mai cikke da raunii da neman temako.
Aganinsa dk wani mai imani yaga yanayinsu hafsat da mahaifyata dolene zuciyarsa ta girgiza da tausayi snn tay sanyi.
Alot of ppl are really fighing to survive in the hardest way u can imagine,aransa yaji tausayin hafsa duba dayay ga karancin shekaru, ga ciwo, ga yunwa ga kuma maraici da zafin cin amana daga danginsu gabki daya..
Tunanin hakan yasashi kasa samun nitsuwa ya jima yana nazari akan irin radadin rayuwar da yara mata marayu ire irenta suke ciki, ana neman wajajen karfe daya da rabi saura na dare yadiro daga comfort din gadonsa snn ya wuce bathroom ya doro alwala
yana dawowa dakin ya shimfida sallayarsa akasa snn ya gabatar da sallan nafila raka'a biyu wanda acikin kowani sujadarshi yake godewa Allah da irin niimar arziki da wadata da yyi ma rayuwarsa wanda baiyi wa mutane dayawa irin wann baiwar ba .
Sai yau yake dada jin cewa ya cancanta dan adam ya dada zagewa wajen miƙawa Allah yabo tare da cikakken godiya.
musammn a duk sanda ka farka da lafiyarka, da iyayenka araye,snn baka rasa sutura ko dan abincin da zakasa shi abakinka ba. dan wayann din wata baiwace na musamman da Allah yake dora bawarsa akai yagani ko zai saukar dakansa yagode masa batare da ya butulce masa ba.
Bayan ya kammala sallahr yay adduoi masu yawa washikansa da iyayensa da alummar musulmi baki daya snn ya hau kan gadonsa ya kwanta baccin shima.
*******_Saturday morning ..6:am Alhji yusuf kyari's resident._
For like 30 min hadiza tanazaune abakin gadonta tanata famar tuno da daren su na jiya ita da mijinta,tunowa da batayi sallan asubahi ba yasata sauko da kafafunta kasa daga kan gadon snn tamike Ahankali ta rinka takawa har ta shiga toilet ta hada ruwan zafi tashige ciki for like 15 mnt snn tafito tayi wanka tareda wanke bakinta tafito ta dauko bathrobe dinta dat is super white ta aje kusa
hijab dogo har kasa tasa sann ta tada kabbara ta gabatar da sallan safiyarta a nitse
Tana idarwa ta cire hijabin ta dauko bathrobe dinta ta daura tazauna gaban mirror tafara tsantsara Wani mayyar makeup akan fuskanta time to time takan juyo ta kalle fuskar mijinta wanda tunda ya dawo daga masjid yaketa dirjan baccin huce gajiyar daren jiyan abunsa.
Wani kalar Murmushi mai sanyi ne a shinfide akan fuskarta marar fasaltuwa Dan kuwa wanann yanayin sosai yake jefa ta cikin tsantsan farinciki da annashuwa.
Dark eye liner taja a saman idanunta wanda yyi dark sosai yay mata mugun kyau wani lumshe idanunta tayi cikin Wani irin sassanyar salo har yanzu murmushin takeyi mai tsansar nuna kalar farincikin da zuciyarta yake ciki aynzu.
Rashin son tashin hankli da son shiga jerin mata masu kala kalan salon makirci yasata kasacin moriyar rayuwar aurenta, but sure shemau knows how to influence her to do things..
raya Hakan datayi aranta yasa taja dogon Ajiyan zuciya ta nufi kan bed side table Wayarta ta dauka tayi dialing number shemau wanda ba adaga ba sanda ya kusa yankewa Amma bata damu ba dan tun daga yadda ta dauki wayar da yadda take murmushi cikin tsantsar nuna farinciki zaka San abun yayi matikar tasiri aranta.
tace "hello shema?
Tun shemau bata amsa bama ta soma cewa yeeyyy shema ure a genious.. i love u, I love you ,I love you I love you I love you I love you I love you I love you I love you I really do l...." Take fada while shemaun dakyar ta fixge kanta cikin gigin bacci jin yanayin hadizan na farinciki yasata tahauyin dariya.
cikin dariyar tace tell me, tell me,... telllll meeeee, kawata hmmmmm komi ya tafi dede kenan ...
Da yanayin farinciki hadiza tace yesss..like I'm going crazy.. ,miqewa tayi ta shiga bayangida da wayar a hannunta da alaman bata son muryan ta ya dagashi a bacci
Tana shiga ta kulle kofar taciki,cikin Wani yanayi ta lumshe idanunta ayayin data jingina bayanta da bango ta shiga yin maganan a hnkli tare da maida mata labarin dukkan abunda ya faru.
Daga hmmmm sai hnmmm shemau take furtawa dan sosai hadiza ta bata mamaki da irin kkrin datayi wajen rike wasar soo clean and steady bana wasa ba
Tace "Shemau I'm so excited shawarar nan taki is the bomb wallhi kamr wani tsafi...karkiga yadda ya susucemin jiyan nan yana bani hakuri kamar ba shi ba.
cikin yar sauke ajiyan zuciya shemau Tace kina wasa dani ne,ai I told u all these things tun bayau ba, nida dakika gannin nan wallh danine da mijinkin nan da tuni naje na zuba makudan kudi agaban malami an mallakeminshi.
Karamin dariya hadiza tayi snn tace oh my god wnn ma ya isheni kema kinsan banason zancen malaman nan, yo In kulawar yafi haka kuma ai ya baci dan ma bakiga azaban ciyuwar danayi ahannunsa jiya bane, i even cried, i laughed, i vibrated at the same time
tana fadin haka suka wani irin fashewa da dariya sosai....
Hadiza tace wallhy onetime ya sauyamin, duk fushi fushin Sa da Jan ajinsan nan tuni ya kawar, u just need to see how he was worshiping my pu..sy yestanight
Wallhy ni nadauka Duk da mun rabasa da ramatu hala bazaima zo wajena ba..but he was all over me. ..now I believe in power of ur advices alhaj duniya ne yaufa