Showing 39001 words to 42000 words out of 171903 words
kkrin tashi. Shema'u kuma ta wuce gidanta agaggauce jincewa surkuwanta zatazo daga kaduna kuma ayaudin zata koma a late nite fligh kusan dolenta ne ta kasance tana gidan dan bakaramin yar bariki bace surkuwan nata.
Sabida traffic yasaka sai Wajajen karfe shida saura vicky ta isa gidanta dake ikeja.
Agajiye ta turo kofar tanamai kwalawa mijinta kira tun daga nan honey i am home..baby where are you?
Shiru taji wanda yasata bankado kofar ayayin da taji kirif mutum ya fadi akasa timmmmm..
Ihun mace taji arazane ta shigo ciki da sauri ganin uwar mijinta ta ture akasa batare da sanninta ba ga kuma akwatunanta an fito mata dasu anjerasu abakin kofa sai taji ta kuma rudewa.
Da sauri tayo kan matar tana kkrin dagata amma sai ja da baya take kamar taga mayyya
Aka bar victoria da cewa
"Mama am sooo sorry
Bansan kina bakin kofa ba ..kkrin dagota akasar take kanyi cike da tausayawa tana mai cewa sorry maaa am so sorry i hope ure not hurt???tana miko hannunta ta Wani irin Bangaje hannun da karfi tanata nishi nishi tabi ta biyota da harara mai zafi
tsaye victoria tay tana kallon ikon Allah.
Can sai ga wata yar budurwa da bazata wuce shekaru sha tara ba ta fito da half gowb ajikinta wanda kallo daya ya isheka kasan cewa daga kauyen futuk ta fito kan nan duk aciicinye.
A ladabce yarinyar kuwa ta gaishe da vicky ta amsa ta bayabo ba fallasa tanabinta da kallo
Tsohuwar na daga kasa tace Sophieeee dont touch dat witch, come here .. come and and caryy me and then go back upstairs and tell my son that his wicked barren wife has pushd me to the ground oooo
Yarinyar tana dagota ta haura sama da mugun gudu zatakai aikan da aka gayamata wajen mijin vicky da tun zuwansu yaki ma ya kulasu bare ya sauko
Vicky duk ta rude ta rasa nayi dan bata fahince komi ba tukuna, itama a gaggauce ta juya zata haura saman jin ance mijinta naciki..
Tana daga kafafunta taji wani wufff tsohuwa ta mata damkar yan dambe
Jawota waje tayi da bala'in karfi ta watsata akasa..tana cewa enough is enough yau na kawo ma yarona mace mai haihuwa ,3yrs witout a child..shame on victoria or what eva ur name is...see u must leave my son's house today today..
Daga can sama prince falana yake kallonsu wani shuumin smirks ne ya kufce masa akan fuskarsa snn ya maida hanklinsa kan chatting din dayakeyi.
A wani lambar dayay saving da "Boss"
Ya rubuta "Hurry am waiting for ur replies please.
Yanakan jira saiga yar kauyen nan tazo bada sako baima saurareta ba ya hantareta ta sauko kasa a tsorace.
Ringing wayarsa ya dauka ganin video call ne yasaka yay murmushi yahau gaggayara kwanciyar gemunsa da zaman rigarsa daya dan matseshi yanamai bayyana siffar faffadar kirjinshi, yadan kikkimtsa dai.
Saida ya tabbata yay kyau snn ya amsa video call din,. Wani kyakkwan mutumi ne fari soll dashi wanda bazai wuce shekaru 58 ba ya bayyana yana wani irin murmushi ganin irin rangwadin da prince falana yake aiko masa mai cike da maɗe irin na masoya..
My baby my baby so What is wrong my baby
Take Prince ya kwabe fuska kamar macce cikin sautin shagwaba yanayi yana rangwadi yace
My love na riga na gaya maka cewa ina shirin zuwa normal wajen haduwarmu kawai saiga mama na ta faso da wata yarinya daga kauye
Waita kawomin mata mai haihuwa ko ce mata akayi nawa matar bata haihuwane oho.
Mutumin yace toh ya ake cikine nifa ina matukar bukatar ganinka babyna..kasan jiya na dawo daga europe akwai stress na tafiya yakamata kazo mudan shana yau koya?
Cikeda rau rau da ido Prince yace okay toh what shud i do..? Inna ce zan fita mama na bazata kyaleni ba...
Mutumin yace just give her money and send her away, bazataji haushinka ba zatace matarka ce take zugaka ..besides in kazomin yauma zan baka wata sabuwar kall din contract akwai kudi sosai akai. Kawai kayi bla bla ka fito karabu dasu aisu mata ne basuda damuwar data wucce abasu kudi
Murmushi prince ya somayi snn yace okay i will do as u say..but inaga sai gobe da safe zan korata ta tafi gida ynzu dare yay.
Daga haka suka katse wayar, ya jefa wayar a aljihu yana sauka kasa yaje ya samesu sunata drama saiya hade ransa yayy pretending cewa ana nemansa a office dinsa urgently koma miyene su bari inya dawo zai sauraresu.
Ahaka nan ya tafi ya barsu inbanda ruwan gorin haihuwa da bakaken zagi babu abunda vicky ta wuni sha awajen surkuwanta.
Mutane dayawa suna son adinga yin typing akai kai amma kuma basa sharhi taya kenan zansa kunajin dadin labarin bare na ji zimman yinshi sau biyi arana? Inkuna son cangin yanayin post to ku daure dai kuyi yi sharhi iya sharhi😁😁
Ayi sharing please.
Surayyahms 08060712446 chats only
[1/24, 9:13 AM] Lady Surayyahms.: _*CHEATERS CLUB...*_
_(Babban goro sai Magogin ƙarfe...)_
#ROMANCE
#FICTION
#ADULTHOOD
#SEXADDICTS
#WOMENPOWER
BY
_SURAYYAHMS_
_08060712446_
⏯️1️⃣0️⃣
_Reddington hospital_
Victoria island lagos
5:05pm
Wajajen karfe biyar na yamma Driver ya shigo da Hadiza maitama farfajiyan hadadden asibitin reddington dake anguwar victoria island na lagos.
Tsabar yadda kanta yake juyawa da jiri jikinta
yakuma dau zafi a daddafe ta shiga cikin facility din tana rike kanta cikin sauke numfashi ahankli batare da wani cikakken nitsuwa ajikinta ba.
Babban Metallic door ne mai kyau dark brown colour wanda daga ganin design dinsa kasan me tsadace,kai kusan komi ma cikin asibitin wanke hannu ka taɓa ne irin asibitin nan ne da ake cemusu asibitin kudi.
ajikin kofar da akwai wani silver plate ajiki an rubuta _Spc. Dr Sharma Yunus Hamdan_ alaman offishi ne na me wann sunan, babban likitarsu mai kimanin shekaru hamsin da biyu data mugun kwarewa ana kuma ji da ita musammn ma ta fannin duba lafiyar kwakwalwa da dedeta tunanin dan Adam wato psychology.
Tun isowar Hadiza suke famar tattauna matsalar aurenta amma har iyanzu babu wata kwakkwaran mafita dayake samuwa ta fannin hadizan dan sosai ta cusa damuwar rashin kulawar mijinta aranta wanda tunanin hakan ne yake yawan sawa jininta ya haura sama sosai.
Yauma Dr sharma tay mata kwajin hawan jinin ta samu yakai 199/100 duk Jikinta yadau zafi sai layi kawai take a zaune sam batajin dadi, Duk da sabawarsu a matsayin private likitarta mai zamanta amma bai hanata yin mata faɗa tsakani da Allah ba dan sosai takejin tausayin hadiza aranta game da lamarin mijinta Alhj kyari.
Shiru hadizan tay ta sunkuyar dakai can kasa ayayin da dr sharma take kan zuba mata nasiha cikin sassaukar murya ta lallami da sanyayawa.
"Haba Hadiza kinyi ilimi da wayewar da basai an gaya maki illar Abunda zai cutar da lafiyarki ba, ki sassauta wa zucyarki, ki kara kkri,for u to bring yourself to me now ke kanki kinsan irin damuwar dakika daurama kanki yasoma miki yawane harma saura kadan ya nakasaki. Nasan abun is not easy amma Please and please kibani hadin kai domin mu shawo wann matsalar tare...Hjya Hadiza kina jina kuwa?
Dago kanta tay ahankli snn tace enajinki Doctor!!
Dr tace good. Ina kuma fatan zaki aikata duk abunda zan gaya maki yanzu sabida kinga mun yi trying oda means na shawo kansa amma kince babu wani canji ataa wajensa,so lets try dis new strategy.
Hadiza tace toh doctor wani strategy kenan??
Ajiyar zuciya doc tayi snn tace "Abinda nakeso dake is daga yanzu idan alhaj ya dawo kidaure ki aje dukkan abubuwan nan da suke baki haushi game dashi agefe kidan bashi lokcin ki, kiyi wanka kiyi kwalliya kina qamshi ki kaimai abinci dakanki bamai aiki ba, snn ki zauna kina bashi abaki yanaci bawai ki zubamai ido kina kallon sa ba,idan kika zubamai ido haka kawai dats what will trigger him to think dat sumting is wrong and ure alwys nagging sabida kinsan maza masu lefi are the ones good in misintepreting stareful silence and how deir women looks at them.
So,Wann karon Karki barshi yay tunanin cewa kinajin haushinsa,smile and start a conversation kijawoshi cikin hira mai ma'ana akan topic din da ya shafeshi wanda kinsan dolene ya tsoma maki baki aciki.
Misali in mijinki maison business ne saike ki kawo coversation din da yadan danganci hakan and dont make it all about u,ask him stuffs, tell him stuffs about business,engage him in talks da zaisa ya zama conversant dake sai kiga ransa yay fari ya sake dake sosai har bazai ma san lkcin da zai cinye abincin da kike bashin ba. Bayan nan try and help him undress inkunje daki,then suprise him in the shower kitayashi wanka kimasa ko kuyi tare.
Wani irin kallo mai cike da karyewan zuciya hadiza tayi ma Dr wanda yasata kasa cigaba da maganan tay dan shiru
Tace hadiza yaya dai naga kamar da magana abakinki kardai kice min Bazaki iya masa hakan ba???
Nannauyar Ajiyar zuciya hadiza ta sauke tace hmm Dr kenan,ashe baki gama fahimtar waye Alhaji ba dan kuwa daga zarar na fara kwatanta masa irin hakan ba kulani zaiyiba saidai ma yaiyi mummunan qwale ni koma yamaidani wata mahaukaciya.
Dr tay murmushi tace idan ya gwaleki so what kedai karki karaya hadiza,ba a fasa dutse asha romonsa a rana daya ai, ki cigaba da abunda ke gabanki kawai dan duk daren dadewa wallh shida kansa zaigaji da basarwa dan idan yayi yayi yaga baki karaya kin dauki abinda zafi ba kuma kin cigaba just kibashi some days zakiga ya dawo senses dinsa dan kansa ya fara biye maki. Try it, zakizo kiban labari.
Ahankali hadiza ta gyadamata kai batace komi ba. murmushi Dr tamata tace inaga munzo karshen wann meeting din saikuma wata satin amma Dan Allah hajya hadiza arika kulawa da batun hawan jinin nan. Ur new drugs zan kara miki wasu akai yanzu innagama sai na bawa delivery akawo miki har gida.
murmushi hadiza tayi ahankali ta tashi tsaye tana gyara hadadden mayafinta dayaji swavroski stones to march da hadaddiyar milk and brown chantilly lace dake jikinta.
Adan sace Dr tabita da kallon tausayi sosai ganinta karamar yarinya gata kyakyawwa sosai turbarkallah..
By now taga manyan mata da yan mata masu auren masu kudi wanda zaka gansu duka dauka badai kyauba, ga diri da nonowa fatar jiknsu badai kyalli ba ga ado daga sama har kafafun su yaji designs na lalle kana ganinsu kaga irin matan nan da kudi ya zauna musu daram sunci sun koshi, amma Abun mamakin shine idan ka zauna dasu ka duba rayuwarsu nan zaka san cewa babu wata sauki ko abar farinciki datake rabarsu kona kwanciyar hankli face dadin inuwar daular da suke ciki.
Altho wasu mata masu azaban son duniya mijin sam baya gabansu kudin kawai suke so,but as for the majority masu mentalityn son samun hakkin aurensu kamar kowacce mata yasa they not enjoying married life yanda yakamata sabida yawan kamuwa da ciwon damuwa da hawan jini sanadiyar rashin kulawar mazajensu a tare da su na tsawon lokaci.
Tsadadden Jakanta na bouchra jarrarr tadauka da wayanta sanan tajuyo ta kalli Dr tace nagode
Doctor i will try my best in sha Allah, doc tanata kallonta ta mayar mata murmushi mai sanyi, daga nan batace komi tawuce tasakai tafice a office din tana tafiya daidai cikeda Aji da kamiya kana ganin hadiza maitama kaga zubin hamshakiyar mace wacce ta amsa sunanta hajiya dan babu kamshin talauci ajikinta.
Tun kafin ta iso gaban jeep dinta dake paker driverta ya taho a guje ya bude mata babban jeep na landcruiser da suka zo dashi, cikin nitsuwa ta shiga owners coner ta zauna ciki jikinta a sanyaye tare da rangwada wata tagumi
sanyin Ac mai gauraye da daddar qamshin turaren ta na "million mate" by paco rabbane ya dada azurta cikin motar da wani irin yanayi mai sanyaya rai sosai.
Duk yadda zatayi maka bayanin halayyar mijinta bata tunanin akwai me iya fahimtarta sosai dan Tafi kowa sanin cewa shi mutum ne wanda baida tabbas sam, gashi da wani irin halin ko inkula wanda ba lallaine ma All these therapist strategy yay aiki akansa ba.
But still she is hopeful cewa zata ci nasara kamar yadda tay nasara wajen hanashi kara aure.
Duk sadda ya yayumo xancen auren batayin sanyi akai dake shema'u tana da manyan manyan malamai da suka iya aiki sosai.
Sakamakon tazarar shekaru dake tsananinsu yasaka yake da wasu ƴayan su biyu, dukansu matane kowacce tana gidan mijinta dan babban yarshi ma ta girmeta a shekaru karamarce suke sa'a da ita,sedei matarsa na farkon ta riga ta rasu da jimawa kafin aurensu.
Ita kuma a sanadiyar mahaifinta aka musu aure dan kamar uban gida haka yake ga shi mijin nata. Aure na zumunci aka kulla a tsakaninsu da shi, sede ita haryau bata samu daman haihuwar bama.
Koda shike Hakan ba wani abun mamaki bane agareta dan kuwa ko ita matarsa data rasun kusan shekararsu 35 kenan da aure amma ƴaƴa biyu ne kacal ya shiga tsakanin su bare kuma ita da bata jima da shigowa gidansa ba.
Karamin Numfashi taja ta ciki Ta kuma daukar lokci tana kan kitsa yadda zatayi ta soma aiwatar da shawarar da likita ta bata duk dama bata san ranar dawowar mijin nata ba, yau kusan watansa biyu kenan baya gari daga yau taji ance yana london gobe sai taji an kira sunan wata kasar daban harta gaji ta dena bibiyar inda yake shiga.
Wajajen shida na yamma suka iso gidanta dake anguwar lekki, as usual masu aiki ne ke shawagi acikin gidan kowa da kalar abunda yake yi.
Sama ta haura Batare da ta kula uban kowa ba direct hadadden dakin ta dake nan kamar aljannar duniya ta wuce batayi wata wata ba tahau rage kayan jikinta wanda ko kammalawa batay ba mai aikin hada mata ruwan wanka tazo ta sanar mata cewa ruwan wankanta is ready.
Nan ma Ta gyada mata kai batace uffan ba dan kwata kwata yin maganan ma kwiyuwan shi takeji.
Ɗaure da lallausan white towel ta shige hadadden bathrum din nasu wanda tsabar haduwarsa zakayi tsammanin dakin hutawa ne bana wanka ba.
Dake yamma ne Duk wasu energy efficient bulbs dake haskaka cikin bayin an kasheshi an kuma kunna mata huge red and white bathrum candles dumin haskensu na illuminating din kwalliyar dake kowani lungu da sako na hadadden bayan gidan despicting relaxation and calmness,banda show glass na kala kalan expensive tropical drinks agefe,da akwai wani irin classy incent diffuser mai fidda uban qamshi an zuba itacen turaren purple lavender aciki duk da hakan bai hana qamshin tulin sabulan da aka hadamata acikin ruwan wankanta gauraye ilahirin wajen da qamshinsa ba.
Jikinta daure da white towel ta sake suman kanta ya zubo mata liff izuwa kafadunta ya wani kwanta luffff dashi, ita de cikar gashi take dashi akanta barakallah amma baida tsayi sosai da sosai dan haka bai kai gadon bayanta ba.
Hannunta tasaka gently tana dan wasa da ruwan wankan nata dake cike a bathrum jinshi so warm and nasty tasan zai warware mata gajiyarta sosai,har mai aiki ta iso ta zuba mata yves saint laurent straw berry drink a glass ware ta aje mata a mazauninsa acan kan handle din bathtube inda daf daga cikin ruwan wankan zaka iya mika hannu ka dauka ka sha batare da wani stress ba.
Harta aje drink din tay waje Idanuwan hadiza na lumshe cikin shaukin tunani dan aranta tana jin inama ace da mijinta na kusa su shige cikin wann dadddar yanayin tare,sai can kafin nan ta sauke ajiyar xuciya snn tamike tsaye tareda sake towel dinta akasa calmy ta faɗa cikin bahon wanka jin dumin ruwa mai hade da qamshi na ratsa yasa ta lafar da kanta aciki snn tay shiru Da tunanin inda zata shawo kan mijinta wann karon ko hala intaci sa'a da rabon zata soma jin dadin aure itama.
Ata Fannin meenal kuwa rabuwarsu agidan halisa offishin ta direct wuce tana isa office dinta ta samu wai har iyanzu fadila bata dawo ba.
Tsaki akan tsaki take jerawa akan chair dinta fuskarta yay wani jaaa da bacin rai huci takeyi itaka kadanta kamar wata maciciya,faɗin rai yasakata duk ta kasa zama waje guda sai jeka ka dawo take a office din.
Sai can data gaji taja ta tsaya rike da haɓarta aranta tana cewa
"Lallai yarinyar nan bata san ko ni waye bane ko?toh zan kuwa nuna mata ni wacece kuwa ,tana fadin hakan ta kyabe baki da alaman dacin rai snn ta miƙe kai daga zaune tanata kallon agogo.
Not for once taji aranta ko matsala ce ya tsare fadilan ata wani waje bare ta nemeta taji ko lfiya taji shiru bataganta tun safe ba ga yamma yay sosai,ita kawai gani take ai tsabar raini ne da ganganci yasaka tun safe har iyanzu bata iso office din ba hade da maganan da magajiya ta gaya mata cewa hala gidan samari taje.
Sam zaman office din yau baiyi dadi ma kowa ba duba da yadda menal din take yawan sauƙe fushinta akan sauran ma'aikatan ga zagi ga kushel da nuna iko datake musu sosai.
Kowa yay bai iya ba gata nan batasan ta godewa mutum ba saidai ma ta nemeta kushe shi ko tasakashi ya fara jin kansa with soo much low self esteem.
Yau kusan rabinsu da bacin ranta suka wuce gida, at around 10pm na dare ta gaji da zaman jiran fadila aranta kawai tasaka ta ajiye cewa gobe babu Abunda zai hana ta mata walakancin da ba a taba mata irinsa arayuwarta ba.
Tun ahanya ta kira mumyn tanamai gaya mata abunda suke ciki da fadila.
Ranta a bace sosai take masifa tana cewa
"Mum nagaji da ita nide wallah nagaji da ita, der are alot of professionals out der..meyasa kika nace min wai sai ita toh gaskiya nikam am tired of her, bayan na koya mata hankli gobe korarta zanyi inyaso ta koma kauyensu chan..how dare her off her phone and not come to work today, har fa 10pm ina office ina zaman jiranta da aiyyuka amma bata shigo ba,can you belive she went to her stupid boyfriends house,ai gobe zanga karyan da zata min.
Nananauyar ajiyar zuciya Hajy nadiya tay tana cewa fadila bata kyauta ba,ashe karuwanci takeyi anan din, tabb di hmm koda shike ai ba abun mamaki bane abun ajininta yake ubanta ma ai mashahurin kwarto ne akauyensu na rufawa uwarta asirine dama na kawota nan tay karatu dannasan acan kam maza ba kyaleta zasuyi ba. Yadda naji ance babanta ya mugun lalata yaran mutane da matayen aure ai bazaiyu duniya ta