Showing 60001 words to 63000 words out of 129558 words

Chapter 21 - Kanwar Matata Book 1 Hausa Novel Complete

layi biyu a k'ofar gate, sanye suke da koriyar atamfa da farar less kan nan yasha d'aurin gwargwaro orange mai ratsin green hannunsu sanye da farin safar hannu. Sai wak'a suke yi suna layi kamar zasu fad'i sai kuma su zabura su saki wani irin ihu suna fad'in, "praise the Lord!" Sai sauran suce, "Halleluyah!" Mai gadi kuwa k'in bud'e masa gate yayi sai da K'anwar Hajiya wacce aka je d'auko amarya tare da ita tayi masa magana sannan ya bud'e suka shiga da ihu suna fad'in, "Yesu almasihu mai girma mun gode maka da ka kawo yarinyarmu cikin wannan gida mai girma da kyau." Gaba d'aya y'an biki dangin hajiya da na mahaifin _Khalil_ suka fito suna kallon abun mamaki. Motar amarya kuwa har k'ofar d'akinta ya ajiye ta. Maman Muneeba ta kama hannunta har k'ofar d'akin sannan tace, "Saratu yi Bismillah ki shiga da k'afar dama." Sarah tayi kamar yanda mama ta umarceta. Gaba d'aya kusan zuciyoyinsu tsayawa yayi da bugawa lokacin da suka yi arba da had'ad'd'en parlourn Sarah wanda yaji Turkish furniture masu kyau da tsada. Curtains da lallausar center carpet d'in d'akin kawai abun kallo ne. Tv d'inta irin curve d'in nan rafgege dashi. Tsaruwar d'akin baki ba zai iya misaltawa ba. Y'an matan zumunta da suka shigo, wani irin gud'a suka saki tare da soma wak'a. Sune har d'ayan parlourn da yake k'asa kasanslcewar parlour biyu ne a k'asa. Basu ga tsan-tsan kyau da tsaruwa ba sai da suka haura sama. Daga parlour har zuwa bedrooms abun kallo ne. Su Na'ima kuwa ko wacce sai da ta d'au video a waya. Bayan an gama kallon d'aki har kitchen da aka loda uban kayan abinci a store, don babu abunda _Khalil_ bai zuba ba har da kaji da naman rago a deep freezer. Daga nan suka d'auki Sarah suka nufi cikin gida wajen Hajiyan _Khalil_ don mik'a ta amana, sai dai nan suka bar matan zumunta a parlourn Sarah gudun kar kuje suyi abun kunya. Hannu bibbiyu hajiya da y'an uwanta suka amshe su. Don lokaci da suka iso gidan tare da tawagar y'an matan zumunta, dangin hajiya suka yi gangami domin isar da gulma, tuni Hajiya tayiwa tufkar hanci kuma tace bata son tsegumi da tashin hankali. Sai kowa ya gumtse guntun gulmarsa yayi shuru.


*=?m?GARKUWAR MATA*
*Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa =د?muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA=?m? ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci *GA*
*Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa*
Rage tumbi=د?
Nono=د?
Sanyi=د?
Karin kiba=د?
girmar hips=د?
Ni'ima=د?
Sabulai=د?
Humra=د?
Turarukan wuta=د?
Matsi=د?
Miski=د?
Dilka=د?
Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai=?? ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki
GARKUWAR MATA=?m? Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari
DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI
*08089965176*
*07084653262*[10/1, 12:16 PM] AMINA KABIR CAPS: >؜? *KANWAR MATATA* >؜?

*20*


Sai da suka je gaban Hajiya sannan suka dur?usar da Sarah. Da sauri Hajiya ta taro ta tare da faWin, '?iyata dawo nan kusa dani ki zauna, kar ki zauna a ?asa." FaWin Hajiya bayan ta zaunar da Sarah kusa da ita wacce fuskarta ke lulluSe da gyale. "To Hajiya ga ?arki nan Sarah, don Allah a saka mata idanu, idan tayi ba dai-dai ba a kwaSa mata. A ri?a nuna mata abunda ya kamata, sannan dan Allah a ri?a hakuri da ita yarinya ce. Ki Wauke ta tamkar _Khalil_, yanda zaki hukuntasa idan yayi laifi, haka itama zaki hukuntata. Basu da bambamci a wajenki." FaWin maman Muneeba. Murmushi Hajiya tayi tare da kamo kafaWun Sarah tare da faWin, "Sarah Wiyata ce ba suruka ba. Ba kuda damuwa domin gida kuka kawota. Allah ubangiji ya basu zaman lafiya mai Worewa da zuri'a Wayyiba." Da ameen duka ?an Wakin suka amsa. "Laure, fito min da akwatin nan." Hajiya ta faWi da ?arfi saboda Lauren ba a kusa da ita take ba. Laure ta fito tare da akwatin da hajiyan ta umurceta da ta fito dashi tana ja da kyar don dan?am yake da kaya a ciki. "Ga kyauta nan zuwa ga Wiyata. Allah ya bada zaman lafiya mai amfani." Godiya su maman Muneeba suke tayi sannan suka Wauki akwatin, har ?ofa Hajiya ta rako Sarah tana ta saka mata albarka. Bayan sun dawo Wakin Sarah sai suka buWe akwatin tare da fiddo kayan ciki. Turaruka ne irin na gida su humra masu ?amshi da su turaren wuta na rushi na jiki, kaya, Waki da kuma tsuguno. Sai abayoyi da lafayas masu yawa da kuma tsana. Bayan kowa ya gama gani sai suka mayar da komai suka rufe suka Waura mata a saman wardrobe. A parlour kuwa, matan zumunta kowacce ta fiddo da hoda da jan baki tana ?ara gyara fuskarta saboda samun labarin za'a tafi dinner yanzu. Su maman Muneeba kuwa, faWa suka ?ara yiwa Sarah sosai kamun suka yi mata sallama. Kuka Sarah ta fashe dashi ganin zasu tafi su barta har da Muneeba don mahaifinta yace ?afarta ?afar mahaifiyarta. Munee rungume Sarah tayi suna kukan tare. Dakyar mama ta raba su ganin zasu Sata masu lokaci kuma ana jiransu a waje domin a maida su gida. Bayan sun tafi sai yarage daga ita sai matan zumunta da kuma ?an uwanta dake ta shirye-shiryen zuwa party. Kowacce sai ?ure a daka take yi. Wata budurwa ce ta shigo hannunta ri?e da wani ?atoton kit na makeup. "Dan Allah ina amaryar da za'a shirya? Lokaci na ?urewa." Da hannu Na'ima tayi mata nuni da hanyar Wakin da Sarah take ciki tare da cigaba da shafa powder Winta. Budurwar ta haura sama tare da shiga Wakin da Sarah take ciki, waya ta sameta tana yi. Sai da ta gama wayar da take yi da _Khalil_ sannan ta juyo ta kalli budurwar. Murmushi budurwar tayi tare da faWin, "Angonki ne ya turo ni inyi maki kwalliyar zuwa dinner." Murmushi Sarah ta mayar mata tare da faWin, "Ok, amma dan Allah kiyi min ha?uri inyi sallar isha'i." Zama makeup artist Win tayi tare da faWin, "Babu matsala. Yi sallar ki." Ko da Sarah ta idar da Sallah, gaba Waya an gama kwashe su Na'ima da ?an matan zumunta zuwa wajen dinner. Sai da mekeup artist Winnan ta fiddo mata da wata lafiyayyiyar gown a cikin wani dogon kwali kalar milk ta saka sannan ta soma yi mata kwalliya. Ba ?aramin kyau tayi ba. Rigar kamar don ita aka yi sa saboda yanda ya amshi jikinta. Ita kanta makeup artist Win bata taSa yiwa amarya kwalliyar da ya ruWa ta ba irin Sarah. Ba ?aramin kyau tayi ba. Tuni tayi mata mahaukatan pictures ta watsa a whatsapp status, Facebook da instagram sannan ta rubuta _The beautiful bride of Ibrahim Khalilullah Nurudden Muhammad son of late ChiefJustice Nurudden Muhammad)_ a ?asan hoton. Sai ga uban likes. Comment kuwa babu adadi, na masu addu'a da kuma masu mamakin auren don ba'a yaWa a social media ba. ?arfe takwas da arba'in wata auntyn _Khalil_ ta shigo tare da kamo hannun Sarah suka fita daga dakin tare da rufowa. Har gaban lafiyayyiyar sabuwar motar _Khalil_ ta kaita tare da buWe gidan baya ta saka ta a ciki sannan ta rufo ?ofar. Lumshe idanu tayi tare da sha?o kamshin turaren _Imperial Majesty_. A hankali ta buWe idanunta jin hannun _Khalil_ a cikin nata hannun. Kai hannun saitin bakinsa yayi tare da kissing sannan yace, "You look very beautiful wifey." ?agowa tayi suka haWa idanun, kasa ?ifta idanun tayi saboda wani irin kyau da yayi, shi sanye yake cikin Wanyan shadda golden colour wanda Winkin ya amshi kayan da kuma jikinsa. Hura mata iskar bakinsa yayi a fuska tare da Wage gira yace, "Wannan kallo haka, cinyeni za kiyi?" Kau da kai tayi tare da faWin, "Kayi kyau da yawa ne ai." Juyowa yayi yana facing Winta sosai tare da faWin, "Juyo ki kalli mijinki da kyau, naki ne ke Waya. Ni wallahi duk kishi ya kama ni kamar mu juya kawai mu koma gida abun mu. Kyawun da kika yi is over love." Ya faWi hakan yana mai jawota jikinsa gaba Waya. Da sauri ta tashi a kan jikin nasa tana mai nuna masa driver da idanunta. ?age gira yayi tare da faWin, "Kar ki damu makaho ne baya ganin mutanen dake cikin motarsa musamman da daddare. Bar ni naji Wumin matata." Ya faWi yana mai ?ara jawota jikinsa. "Ni dai kwalliyata wallahi!" Ta faWi cike da shagwaSa. "Ai ni akai wa. Barni na more abuna." Ya faWi hakan ba tare da ya sake ta ba har suka cikin wajen da ake taron. Sai da aka shiga aka sanar da zuwansu sannan su Na'ima suka fito tare da abokan _Khalil_ Win waWanda za suyi masu jagora zuwa ciki. Su Na'ima sune a gaba sai ango da amarya a tsakiya, abokan ango kuma a baya. Sai da suka zo kofar shiga hall Win sai suka tsaya, MC kuma ya saki wakar _Laye_ ta kiss Daniel. Gaba Waya hall Win ya kaure da tafi saboda shigowar ango da amarya. Sai da suka Wan taka kamun suka isa wajen da aka tanada domin su suka zauna. Mc ya kira sunan Hajiya umaima k'anwar mahaifin _Khalil_ tazo ta buWe taro da addu'a tare da yiwa ango da amarya fatan alkhairi. Tun tana yi aunty Rose Merry taje ta yiwa Mc raWa a kunne. Aunty Umaima na komawa wajen zamanta Mc ya kira aunty Rose Merry daga da dangin amarya domin itama tayi jawabi tare da sakawa ango da amarya albarka. Da taku Wai-Wai aunty Rose Merry ta fito tare da karSan mic Win tace, "Da farko dai ina godiya ga Yesu Almasihu da ya nuna mana wannan rana na auren ?ata Sera (Sarah). Praise the Lord!" Ta faWi da ?arfi yayin da matan zumunta suka haWa baki da ?arfi suka bata amsa da "Hallelujah!" Gaba Waya hall Win ya Wau wani irin shuru kowa da abunda yake faWi a zuciya. Aunty Rose Merry ta cigaba da faWin, "Na dawo gareka Wana. Wannan yarinya dake kusa da kai, ka ri?e ta gaskiya bisa amana. Idan kayi haka, Allah zai yi maka albarka. Praise the Lord!" Ta ?arisa maganar da ?arfi ?an matan zumunta suka amsa mata da "Hallelujah!" Ta cigaba, "Ka bata duk hakkinta da yake kanka. Kar ka barta da yunwan ciki. Sannan kar ka ri?a yin nisa da ita, ka kasance kullum a tare da ita kusa-kusa sosai. Kar ka barta da yunwarka, ka bata kanka da lokacin ka duk lokacin da ta bu?ata. Kar ka bari ta kalli waninka da sha'awa, ka kasance jarumi sosai." Tana kawowa nan gaba Waya hall Win aka fashe da dariya don kowa ya fahimci mai take nufi. Ita kuwa sai cigaba da magana tayi ko a jikinta, "Ke kuma amarya na dawo kanki, kar ki kuskura ki bari mijinki yaji sha'awar wata mace, ki bashi hakkinsa gaba Waya, kiyi masa girki mai daWi, ki bashi a baki, idan yazo saduwa dake kar kiyi masa yanga. Duk position da ya saki, ki tsaya cak, idan kuma kince za kiyi yanga, kina kallo karuwai za su tafi da kurwar mijinki. A toh!" Nan ma Wani dariyar aka kuma fashewa dashi, Sarah kuwa kunya kamar zata kashe ta. _Khalil_ kuwa murmushi kawai yayi tare da girgiza kai. Aunty Rose Merry kai mic dai-dai bakinta tayi kamar zata cinye tare da soma wa?a, " _Ango idan kayi da kyau, akwai sakamo, kar kayi mugunta zaka girbe watarana!" ?an matan zumunta an kunnosu, gaba Waya suka fito suka hau amshi da, " _Amarya idan kinyi da kyau akwai sakamakon, kar kiyi mugunta zaki girbe watarana_" Mc yace, "Mun gode, mun gode, mun gode. Dan Allah jama'a a tafa masu" Gaba Waya wajen ya kaure da tafi shi kuma ya karSi Mic Win hannun aunty Rose Merry suka koma mazauninsu. Daga nan aka shiga shagulgulan biki. Mc ya kira ango da amarya domin su Wan taka tare da nishaWantar da mutane. Hannun Sarah cikin na _Khalil_ suka taso daga wajen zaman su tare da tsayuwa a filin. A kunna _Khalil_ yayiwa Mc magana, shi kuma MC yace, "To jama'a, magana ake yi na ango da amarya. Ango yace a saka masa wak'ar soyayya mai daWi don tare zasu wa?e kansu shi da amaryarsa. Dj idan ka shirya." Ya faWi hakan tare da mi?awa Sarah mic kasancewar ya riga ya bawa _Khalil_ nashi. ?agewa Sarah gira _Khalil_ yayi tare da faWin, "Wannan gasa ce tsakanina dake. Kuma ni zan ci" Itama Wage masa girar tayi tare da faWin, "Da gaske kai zaka ci?" Gaba Waya a idanun mutane suka yi komai, sai hall Win ya kaure da tafi har da masu fito da cike da wani irin salo mai tafe da ?auna sukai maganar. Dai-dai nan DJ ya saki wa?ar auta MGboy ina ji dake. *_Ina ji da ke ni ba zan barki ba, ni kullum a fatana mu kai har ga ran aure*
*_Ina ji da kai nima bazan barka ba, kullum tunanina yaushe ne za muyo aure_*
*_Idan lokaci yayi ni naki ne, idan lokaci yayi ni mijin ki ne. Idan lokaci yayiiiii! Idan rabbi yaso na aureki ?an mata_*
*_Ba mai kai ni jin daWi idan munyi aure, cikin zuciyata kai kaWai ne ka tare. Taho sahibinaaaa! Idan so ya kai so dole ne ai batun aure_*
*_Kin game ko ina dukka jiki kin mamaye, ke kika ban ?auna wanda kuWi basa saye. Naji ana cewa kyan tafiya ai waiwaye nawa da na fara kanki na dosa kai tsaye. Ni kuma soyayya gadonta nayo ba wai haye, ki zo muyi batu, amma batun zuciya ya fiiii*
*_Zan iya rantsuwa ba wanda yaffika, ba wai kyauba ko wanka azo gunka, ko mai ka haWa ni dai ina yinka. Ba laifi bane inna yi kishinka. Kai zan sa a zuciya can na Soyeka. Ba wata ?a da zata gane ka sai de a ran aure_*
*_Da sanki a ?irjina na baki wajen kwana_*
*_Nayi mafarki ma har ka zama angona_*
*_To ki sani sahun farko kar aji kukana_*
*_Baza kayi kuka ba zauna daga dama na_*
*_Kin zama komi na kin haSSaka ?arkona_*
*_Na soka iya sone da yadda da ?arfina_*
*_Shine sanadi nima bazan miki ?arya ba_*
*_Kai zaka zamo Sarki a fadata nima_*
Gaba Waya wajen babu wanda basu burge ba don gaba Waya wa?ar na tafiya ne daidai da motsin jikinsu, don har jawota zuwa jikinsa yake yi. KuWi kuwa kamar za suyi kuka saboda yanda aketa li?a su. ?arfe sha Waya aka tashi. Kuma taro ya tashi tafiya. Mota har gida ta kwashi kowa ta mayar. Su Na'ima ma daga wajen dinner suka yi gida a mota guda. _Khalil_ ma daga shi sai matarsa. Karfe sha Waya da rabi suka iso gida. Kasancewar babu kowa a farfajiyan gidan, kowa ya shige Waki yana huta gajiya, sai _Khalil_ ya cicciSi matarsa kamar baby yayi side Winsu da ita. A ?ofar Waki ya direta tare da buWe Wakin ya kuma cicciSanta bayan ya kullo Wakin da key yayi sama. Kai tsaye Wakin da ya kasance nashi ya direta a kan gado tare da cire takalmin ?afarta ya ajiye sannan ya hawo gadon ya kai hannu ya warware igiyoyin bayan rigar tare da soma zuge zip tayi saurin kai hannu ta baya ta ri?o hannunsa. Matsowa yayi dai-dai kunnanta tare da janye gashin da yake wajen ya kama kunnanta kaWan ya Wan ciza sannan ya hura. Tsikar jikinta yayi wani irin yarrr har bata san lokacin da ta lumshe idanu ba. A kunna ya soma yi mata raWa, "Please kar ki kasance cikin matan dake yiwa mijinsu ?udundune. Ni mijinki ne, ki saki jikin dani. Ko kin manta abunda ?asar mama ta faWi Wazu a wajen dinner ne." Rimtse idanu tayi saboda hucin numfshinsa dake sauka a cikin kunnanta yana saukar mata da wani irin kasala. Cikin dabara ya saka hannu ya zuge zip Win duka tare da Salle hook Win bra Winta. Da sauri ta kuma rimtse idanun jin lallausar hannunsa akan fatar jikinta. Bata ankara ba ya Juyo da ita gaba Waya ta faWo jikinsa, wani irin runguma yayi mata tare da saSule hannun rigar jikinta ya zaro bra Win ta ya wurgo shi ?asa ya shiga wasa da jikinta. Gam ta rintse idanunta saboda wani matsanaicin kunya da ya rufeta. ?ago da fuskanta yayi tare da faWin, "BuWe idanunki kiga wani abu." ?in buWewa tayi saboda kunya, cakulkuli yayi mata da hannu biyu tayi wani irin zillo tare da faWawa jikinsa ta saki kukan shagwaSa." Kwantar da ita yayi tare da yi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login