Showing 123001 words to 126000 words out of 129558 words

Chapter 42 - Kanwar Matata Book 1 Hausa Novel Complete

degree Winta ba. Yanzu ne ta Wan soma kula samarin ma." Wani ajiyar zuciyar farin ciki Hajiya ta sauke tare da faWin, "Alhamdulillah! Alhamdulillah!! Shikenan tuwona maina, yanzu abunda za'a yi, ki Wan fara Kwankwasawa Alhj Mutallab da maganar kamun daga nan su Marmari su zo tambayar aure, don so nake kawai da sun zo, har lokacin biki a tsayar. Allah yasa dai kar Habbooba ta bamu matsala!" "Hajiya baki da matsala, Habbooba kuma babu matsala daga wajenta in Sha Allah." Layla dake gefen Hajiya Mariya sai jan gyalen lifayan data naWe jikinta take yi tana faWin, "Umm! Umm!!" Ita kuma haj Mariya sai kai mata duka take yi tana bige hannunta, sai da ta gama wayar sannan ta kalleta a fusace tare da soma magana cikin yaren Shuwa, "Mai yasa baki da hankali ne Layla? Kin san da wacce nake magana amma sai takura ni kike yi, baki bari in gama wayar tukun sannan kiyi min duk maganar da zaki yi min!" Turo baki kyakkyawar farar yarinyar tayi tare da faWin, "Haba Umm, why always Habbooba? Komai Habbooba, duk abunda kika samu, Habbooba, idan kyauta za kiyi, Habbooba is the first person to received before everyone, haba Umm!" Layla ta ?arisa maganar cikin Wacin zuciya. "To yanzu kuma me nayi Layla?" FaWin Hajiya Mariya tana mai zama kusa da Laylan. "Naji lokacin da kuke magana da Aunty Yagana a parlour, shine kika yi sauri kika dawo bedroom Winki, and then yanzu kuma kina magana da aunty Bilkin Kaduna, kuma i heard anything you were saying, it all about uniting Habbooba and that son of her's!" Janyota jikinta tayi tare da faWin, "Haba Layla, ba wai nafi son Habbooba bane a kanki, kin ga you're just 18years, amma ita she's 27years, kin ga dole ita zan so na fara kawaswa a nan gidan tafi gidan nata mijin kamun ke. Be petient, in Sha Allah kema mijinki na nan zuwa soon!" Shuru Layla tayi bata ?ara cewa komai ba. Tayi haj Mariya tayi tare da fita daga bedroom Winta ta nufi na Habbooba, tun daga corridor Win da zai sadata da Wakinta take jiyo sautin wakar _Allela Belela_ kamar zai fasa dodon kunnenta, sai data toshe kunnen sannan ta iya ?arisawa har cikin Wakin Habbooban sannan ta kai hannu ta zare socket Win radion ta jefar. Wata fara tass Win budurwa ce kwance a kan gado daga ita sai wani Short kalar baby pink wanda ya tsaya mata iya cinya, sai rigar short Win ta kamfanin Armani da ya kawo dai-dai inda short Win ya tsaya mata, gashinta ba?i siWik mai uban tsayi daya barbazu akan gagon, rubutu take yi a kan wani jotter kuma a lokaci guda tana kallon screen Win iPhone X Winta, jin wa?ar da take sauraro ya tsaya cak sai tayi saurin juyowa da sauri, kyakkyawa ce ta bugawa a jarida, gashinta ya watsu baya, wasu kuma suka rufe gefen fuskanta, hannu ta saka ta mayar da gashin baya tare da turo baki ganin mahaifiyarta ce da wannan aikin. "Habbooba." Mahaifiyar ta kira sunanta a hankali tare da zama a bakin gadon, cikin sauri Habbooba ta kawo kanta ta Waura a kan cinyar maman tata, "Ya Rasulullahi, Habbooba na hana ki ?ure sauti a Wakinki, idan za kiji waka, ki ri?a saka sautin daidai kunnanki dan Allah!" "Umm, idan ban saka volume dayawa ba, wa?ar bai min daWi sosai." FaWin Habbooba. Ajiyar zuciya Umm tayi tare da faWin, "Habbooba!" ?agowa tayi ta kalli Umm Win jin yanda ta kira ta with seriousness, "Na'am, Umm!" "Kin san wannan?" Umm ta faWi tare da nuna mata hoton Khalil lokacin yana _Las Vegas_, tsaye jikin wani ?arfe hannunsa biyu sanye cikin aljihun wandonsa yana sanye cikin wata navy blue Win bodyhug irin highneck Win nan, murmushin kwance a fuskansa wanda ya bayyanar da 2dimples Winsa, ba ?aramin kyau yayi ba. ?arSan wayar tayi a hannun Umm tare da zoomin picture Win sosai tana faWin, "Wow! He look familiar, amma na rasa inda na taSa ganinsa. Yana da kyau sosai Umm." Wani murmushin jin daWi Umm tayi tare da karSan wayar sannan tace, "Future husband Winki ne!" Waro idanu Habbooba tayi tare da tashi zaune tace, "Umm, are you for real? Like da gaske kike Umm?" Dariya Umm tayi tare da faWin, "Ni na taSa yi maki ?arya ne? Mahaifiyarsa ce ta bu?aci ya ?ara aure saboda bata son first wife Winsa da yake zaune da ita, shine ta zaSe ki a matsayin matar da zai aura, kuma kin san ko shi Win Wan wanene?" Girgiza kai Habbooba tayi gabanta na faWuwa jin yana da mata, don it's obvious Shuwa basu ?aunar kishiya! "?an _late CJN Nurudden Muhammad_ ne, kuma kin san dai CJN Nurudden Muhammad mijin cousin Wita ce, don da mahaifin haj Bilki, da Mahaifiyata, ubansu Waya, uwa ce kowa da tasa." Jinjina kai Habbooba tayi tare da faWin, "Na tuna, na tuna inda na taSa ganinsa, lokacin da muka je ta'aziyar mahaifinsa ne na taSa ganinsa, he's a medical doctor ko?" Jinjina kai Umm tayi tare da faWin, "Tabbas shine, kin gane sa." A sanyaye Habbooba tace, "Umm I love him, but yana da mata kika ce." Ta ?arisa maganar cike da rauni. Kamo hannunta Umm tayi tare da faWin, "Come on, sai kace ba Shuwa ba, Kar ki bani kunya mana, Shuwa ba'a san mu da tsoran kishiya ba, kishiya ko wacece ita bata bamu tsoro. Ni dama kuma amincewarki nake so, kuma baki san wani abu ba, ita matar tasa ma, sakinta za ayi don ita mahaifiyar tasa cewa tayi dole ya saki first wife Winsa, kuma da zarar anyi auren, _Las Vegas_ zaku wuce acan za kuyi zaman ku." Wani irin runguma Habbooba tayi wa Umm tare da faWin, "Na amince Umm, zan aure shi kuma ni dama tun ganin da nayi masa na farko naji ina matu?ar sonsa." Shafa kanta Umm tayi tare da mi?ewa fuskanta cike da murmushi ta bar Wakin. Bayan kwana biyu! "Khalil ka san mai yasa nayi kiranka a gaban ?an uwanka gasu gaba Waya?" FaWin Hajiya tana yin nuna gasu, ya Abdullah, ya Abdul-Hakeem, ya Barrister, da kuma Aysha. Girgiza kai Khalil yayi, don shi da badan ritsa shi da aka yi ba, da yanzu haka yana hanyar Nassarawa wajen matarsa, "Yauwa, to na kiraka ne in kuma jaddada maka maganata akan sakin matarka, Ibrahim wallahi dole ne ka saki yarinyar nan, ?a?a kuma ni da kai na zan aika har Nassarawar a Wauko min su, kar ka damu ba zan barka babu mace ba tunda ka riga ka saba da mata, na zaSo maka cikin dangi, ba kuma ?ar kowa bace sai ?ar ?anwata Habbooba, yarinya fara tas kyakkyawa da ita. Don haka idan ba so kake na Waga maka nono ba, dole ne ka saki yarinyar nan, ehe. Aure kowa ya san ba dole bane, shikuwa saki surah sukutum aka saukar a kansa, Allah da kansa shi ya halatta sakin aure! Kuma na riga nayi rantsuwa sai ka saki Saratu!" Kan Khalil a ?asa babu abunda yake zubarwa face hawaye. Ya Abdullah gyaran murya yayi tare da faWin, "Hajiya, Ta yiwu Waya daga cikin dalilan da ya sa ake kiran wannan sura da sunan surar saki (?alak) shi ne irin hukunce hukuncen sakin da suke ?unshe a cikinta makil, wanda wannan yana nuna mana irin la'akarin da shari'ar musulunci ta yi dangane da al'amarin saki, saboda irin hatsarin da yake da shi, domin abu ne wanda in har ba'a yi da gaske ba, kuma ba'a yi shi yanda musuluci ya zo da shi ba, sai ka samu ya taimaka wajen wargaza al'umma da tarbiyyar iyali, kana da haifar da gaba da kiyayya a tsakanin dangi. Kamar yanda rashin kiyaye hukuncin sakin ke iya haifar da aure kan aure, wanda daga karshe a dinga haife 'ya'ya marasa tabbas Win iyaye. Kamar yanda kuma, shi saki ba wani abu ne wanda shari'a ke ?arfafa gudanar da shi ba, bil hasali ma shi ne halas wanda Allah ya fi ?i, kamar yanda ya zo a mashahuriyar ruwaya daga Ma'asumai (A.S.) "Babu wani abu da Allah ya halatta kuma yake fushi da shi fiye da saki. Wannan ruwayar ta zo cikin Wasa'ilus shi'ah juzu'i na 15 shafi na 266. Sai dai kuma wani abin tambaya a nan shi ne, mene ne ya sa shari'a ta halatta yin saki ? Amsa a nan ita ce a irin hali na zaman yau da gobe na ma'aurata a wasu lokuta za ka samu cewa akwai wasu halaye waWanda suke faruwa marasa daWi wanda in da za'a tilasta ci gaba da zama da juna a tare da waWannan halayen, sai mu samu rayuwa za ta yi ma wanda yake cutuwa, tsanani da kunci wanda zai iya kaiwa ga halaka da abin da ya yi kama da haka. To saboda Allah ne mahaliccin kowa da komai, kuma asanin abin da zai kai ya kawo, don haka ya kawo magani da mafita a duk lokacin da irin waWannan matsaloli suka bijiro a tsakanin ma'aurata, wanda wannan magani shi ne saki, duk da cewa ba'a son al'amarin ya kai ga haka, sai ya zama dole. Musulunci addini ne da ya ?unshi komai da komai don inganta rayuwar Wan Adam a duniya da Lahira. Bai bar Wan Adam ya yi amfani da hankali da tunaninsa kawai don tsara wa kansa makoma ba, saboda shi Wan Adam mai rauni ne, mai son zuciya ne, mai haWakma ne, mai rowa ne, kai ?arewa ma mai butulci ne ga wanda Ya halicce shi. To in har zai yi butulci ga Mahaliccinsa, ta yaya zai tsara rayuwar da sauran abokan zamansa za su ji daWi? Aure daya ne daga cikin ginshi?an rayuwar al umma, wannan ya sa Musulunci bai bar shi sasakai ba ?a idoji da dokoki ba. Kuma baya ga ?a idojin zamantakewa a tsakanin ma auratan, duk da ba a fata, amma ya tsara yadda za a rabu idan aka kasa samun jituwa ko maslaha a tsakanin miji da matar. Saki a matsayin zaSi na ?arshe:
Ko da yake an halasta saki a Musulunci alama ce ta sassauci da aiki da tsarin shari'ar Musulunci, kiyaye haWin kai na iyali yana Waukar fifiko don kare yara. Saboda wannan dalili, saki a koda yaushe zabin karshe ne, bayan gajiyar dukkan hanyoyin sulhu. Misali, Allah yana magana da maza yana tambayar su da su yi ?o?ari don kiyaye auren, koda sun ?i matansu: Ku zauna da su bisa tushen kyautatawa da adalci. To, idan kun ?i su, akwai tsamm?nin ku, ku ?i wani abu, kuma Allah ya sanya albarka a cikinta. Surah 4 Aya 19
Haka nan ayar nan tana magana ne ga mata suna tambayarsu irin wannan: Idan mace ta ji tsoron zalunta ko tawaya daga bangaren mijinta, B?bu laifi a kansu idan suka yi sulhu a tsak?ninsu, Surah 4 Aya 128, wannan ayar tana magana ne ga dangi ko kuma al'umma don wannan manufa ta kubutar da wannan alaka, wanda Allah bai sauwake wa karya ba: Idan kun ji ts?ron s?Sa a tsak?ninsu, (biyu) masu sasantawa, daya daga danginsa, da sauran daga nata; idan suna fatan zaman lafiya, Allah zai daidaita su: Kuma Allah Masani ne, kuma Masani ne ga dukkan komai. Surah 4 Aya 35, Amma, idan bayan gajiyar dukkan hanyoyin sulhu, ?iyayyar da ke tsakanin miji da mata har yanzu ta fi ha?uri, sannan saki ya zama babu makawa. Ga kuma hazakar shari ar Musulunci, wanda ke da amfani, maimakon hanyoyin da ba su dace ba, zuwa ga ha?i?anin yanayi. Ma?asudin aure, da kuma duk wani Sangare na rayuwar dan Adam, su ne don cimma farin ciki da nagarta. Don haka, lokacin da aka hana mutane hakkinsu na kashe auren da ba a yi daWi ba, waWannan biyun an keta su sosai. Wannan shine, kamar yadda ma'aurata za su rayu cikin wahala, wanda zai iya kai su ga rashin imani a aure. Don haka saki a cikin wannan yanayin - idan an auna har zuwa bala'in rarrabuwar iyali  zai zama ?asa da bala'i.
Maza suna da hakkin saki. Idan mutum baya son kiyaye aurensa saboda wani dalili, sai ya saki matarsa kuma ya biya mata kudi ta hanyar biyan ta abin da ake ce wa mut a. Wannan kari ne akan abin da ake yi mata na kudi akai-akai, idan har tana da hakkin 'ya'yansu.
Saki ya fara aiki da zarar miji ya furta ko ya rubuta duk wata ka'idojin saki na shari'a kamar:  Na sake ki ko  kin sakeki ...da sauransu. Miji na iya yin wadannan ko dai da kansa ko kuma ta hanyar manzo (?an aike).Idan har sha'awar mace ce ta yanke auren, lamarin ya zama daban. Dalilinta na iya zama cewa ta sami rashin lafiya, miji baya iya ciyar da ita kudi ko kuma ba ya da karfin jima'i. Za ta iya tabbatar da wadannan aibu a gaban alkali, sai alkali ya ba ta saki tare da samun cikakkiyar damar samun dukkan hakkokinta na kudi.
Hakanan, idan mijin ya kyautata mata amma ba ta son ci gaba saboda wani dalili na zuci, sai ta tambaya me ake ce masa khul . Wannan yana nufin a ba da saki amma ba tare da samun dama ga ha??in kuWi ba, da kuma biyawa mijin sadakin da ya riga ya biya akan aurenta. Hajiya, duk na kori maki wannan jawaban ne saboda kisan cewa shi fa kalmar saki ba abun da za ayi wasa dashi bane, A wasu lokuta, furta kalmar saki ya zama mara amfani. Daga cikin wadannan har da lokacin da miji yake:1.) Buguwa. 2.) Wani ya tilasta musu furta su. 3.) Cikin tsananin bacin rai har bai san abinda yake fada ba. 4.) A cikin yanayi mara kyau na hankali, kamar hauka na wucin gadi, farfadiya ko a cikin suma. A irin wadannan lokuta, saki banza ne. Kin ga kuma Khalil na ?aunar matarsa, kece kawai kike son tilasta masa ya sake ta. Hajiya bari nayi maki wani tambaya dan Allah, shin a zaman da kika yi da matar Khalil na kimanin?????
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
 shekaru biyu da Woriya, shin kin taSa ganin wani mummunar hali da take dashi? Shin ta taSa zaginki? Ta taSa dukanki? Ta taSa hana Wanki zuwa gareki ko kuma yi maki wani alkhairin? Bin bata girmamaki da yi maki biyayya?" Shuru Hajiya tayi, can kuma ta girgiza kai tare da faWin, "Ko Waya, Saratu bata taSa yi min Waya daga cikin abubuwan daka lissafo ba." "To kin gani Hajiya! Hakan na nufin baiwar Allahn nan bata yi maki komai ba, kawai laifin ?ar uwarta ne yake son shafarta. Hajiya dan girman ubangijin halitta, ki sassautawa zuciyarki ki bar maganar Khalil ya saki matarsa, wallahi Allah zai yi fushi dake idan har kika tilasta masa rabuwa da matarsa, don wallahi zaki iya haddasa Sanna a bayan ?asa, zata iya yuwuwa, ki tsinke igiyar dake tsakaninsu, amma kuma suje suna bibiyar juna a waje bayan babu aure tsakanin su, kuma kin ga idan har haka ta faru, wallahi kina da babban kamasho! Hajiya ina ro?on wannan Alfarmar, ki sassautawa Ibrahim kar ki raba shi da matarsa dan Allah!" Ya Abdallah ya ?arisa maganar a tausashe. "Uhm! Naji bayanka Marmari, kuma na gamsu, sai dai nima ina da nawa sharuWWan." Gyara zama Ya Abdullahi yayi, Khalil wani sanyin rahama ne ya shiga ziyartar lungu da sa?on jikinsa jin Hajiya ta janye ?udurin saki, he is willing to accept all her sharuWWa in har zata amince ya cigaba da zama da his light. "Na farko dai dole ne ya auri Habbooba, na biyu, kar ya kuskura ya wula?anta min ?a saboda matarsa kuma kar ya bawa matarsa fuskan da zata wula?antamin ?a saboda tana ta?amar ita ce matar so, na uku, yayi takakkiya har Maiduguri yaje ya nemo soyayyar Habbooba, don ita ba _matar shige_ bace, idan har ya cika duk wannan, na amince ya cigaba da zama da matarsa, zan yi azumi uku na rantsuwar da nayi." FaWin Hajiya, "To kai kaji Khalil, shin ka amince na abunda Hajiya tace." Gabansa na bugun tara-tara ya Wago ya kalli ya Abdallah, sannan ya kalli Hajiya tare da sunkuyar da kai ya furta, "Na amince da duk abunda kika ce Hajiya. Zan je Nassarawa na dawo da Sarah, bayan na dawo sai in tafi Maidugurin!"


( _Ni kuwa nace Uhmmm! To me zance ni Matar Sayyadeen banda uhm Win? Dan-dan-dan-dan-dan-dan! Akafta_ =?F?)



*=?m?GARKUWAR MATA*
*Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa =د?muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA=?m? ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci *GA*
*Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa*
Rage tumbi=د?
Nono=د?
Sanyi=د?
Karin kiba=د?
girmar hips=د?
Ni'ima=د?
Sabulai=د?
Humra=د?
Turarukan wuta=د?
Matsi=د?
Miski=د?
Dilka=د?
Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai=?? ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login