Showing 81001 words to 84000 words out of 129558 words

Chapter 28 - Kanwar Matata Book 1 Hausa Novel Complete

wani annobace ya shigo cikin zuri'a ta? Allah gamu gare ka! Laure babu baki, ni da ma?o?o da zazzagowar idanu, surukata kuma da aman tsutsotsi. Kai Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un, Allah mun tuba." FaWin hajiya tana mai fashewa da kuka. "Hajiya kiyi ha?uri ki bar kuka, in Sha Allah, zasu samu sau?i, ku taso mu tafi gida, to amma wa zai kwana da Laure tunda ba'a bata sallama ba?" Share hawaye Hajiya tayi tare da faWin, "Tare da ita zamu tafi tunda itama bayan rashin maganar babu abunda ke damunta, kuma ba gida muka yi ba kai tsaye, zamu fara biyawa ta gidansu Uwata domin taho da ?anwarta ta Wan zauna damu kaga ni ba ishashshen lafiya ba, Laure kuma babu baki, dole ina neman mai taimako." "Kuma Hajiya sai a rasa wacce za'a Wauko domin taimakon ki sai ?anwar matar Khalil, a'a gaskiya Hajiya, don ni haka nan yarinyar bata kwanta min a rai ba." FaWin yaya Abdul-Hakeem. "To ni ta kwanta min, kuma dole ka kaini gidan na taho da ita." FaWin Hajiya tana hararensa. Bai kuma cewa komai ba ya juya ya Wauki akwatin kayan haihuwar Nafeesa ya fita dashi, ita kuma Nafeesa ta rungumo babynta Hajiya a bayanta suka fito. Can gidan su Sarah kuwa, Aina'u ta gama shirinta tsaf don tana ganin komai ta tsakiyar tafin hannunta. Suna parking a ?ofar gidansu ta saki wani murmushi tare da faWin, "This is the end of you Saratouh Nuhu!" Fitowa kawai Aina'u tayi da akwati a hannu ta fito waje, kallonta Abdul-Hakeem yayi ta yi yana mamakin dama ta san da zuwansu ne ganin ba tare da an shiga da sun shiga ciki ba, kuma basu tura kowa ba har ta fito. Da kanta ta buWe boat ta saka kayanta a ciki tare da rufewa ta zagayo ta buWe gidan baya ta shiga tare da rufe motar tana faWin, "Hajiya ina wuni, ya kuma ?arfin jikin?" Ita kanta Hajiyar ba ?aramin mamaki tayi ba jin furucin Aina'u, "Ya akai tasan bani da lafiya?" FaWin Hajiya cikin zuciya. Amma a fili sai cewa tayi, "Jiki Alhamdulillah Aina'u." Kallon jaririyar hannun Nafeesa tayi tare da faWin, "An samu ?aruwa? To Allah ya raya." Ba tare da tunanin komai ba Nafeesa ta mi?a mata jariyar, hannu biyu Aina'u ta amshi jinjirar tana mai faWin, "kyakkyawa da ita!" Daidai nan yarinyar ta tsandara wani mahaukacin ihuu sai da ya Abdul-Hakeem dake driving ya juyo da sauri yana faWin, "Lafiya?" Babu wanda ya bashi amsa sai mi?a hannu da Nafeesa tayi tare da amsar jinjirar, sai kuma tsit kamar an Wauke ruwan sama. Aina'u kuwa wani murmushi tayi ganin kurwar ?ar na yawo a saman motar, can kuma sai ga fuskan *_Hell Ofulafula_* ya wani irin zaro harshe tare da lashe kurwar jinjiran yana mai jinjiwa Aina'un sannan fuskar tasa wanda Aina'u kaWai ke gani ya Sace. Khalil kuwa yana parking da gudu ya nufi side Winsu yana tsatstsallake step uku-uku har ya isa ?ofar Wakin Sarah, cikinsa ne ya bada wani irin saurin kuuuuuuuuu tsabar wani dun?ulallan wari da ya sha?a, amma stil haka ya tura ?ofar ya faWa Wakin. Tsalle Waya yayi ya isa inda take tare da rungumota gaba Waya a jikinsa.............





*=?m?GARKUWAR MATA*
*Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa =د?muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA=?m? ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci *GA*
*Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa*
Rage tumbi=د?
Nono=د?
Sanyi=د?
Karin kiba=د?
girmar hips=د?
Ni'ima=د?
Sabulai=د?
Humra=د?
Turarukan wuta=د?
Matsi=د?
Miski=د?
Dilka=د?
Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai=?? ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki
GARKUWAR MATA=?m? Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari
DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI
*08089965176*
*07084653262*


*_MATAR SAYYADEE_*


>؜? *KANWAR MATATA* >؜?

*27*


"Mutuwa zan yi, mutuwa zan yi Khalil! Wannan ciwon nawa na tafiya ne. Ni kuma haka nawa ?addarar yake! Na shiga uku! Baka jin wani irin wari da ?arnin da nake yi? Aunty Maryam ma ta kasa zama dani a Wakin nan saboda wari da nake yi, na zama abun kyama!" Wasu irin hawaye ne suka wanke fuskan Khalil amma yayi saurin sharewa saboda baya don zuciyarta ya cigaba da karaya. "Sarah duk duniya idan sun kyamace ki, ni zan kyamace ki ne? Wallahi babu wannan ciwon aduniya da za kiyi na kyamace ki! Ba gani nan ba, kina bu?atar kulawar wani ne bayan nawa? Shin na gaza ne?? Sarah nayi al?awarin muna tare for better for worse, babu abunda zai iya shiga tsakanina dake don wata lalura ta same ki. Yanzu zan Wauke ki muje asibiti a duba min jikinki, bari na gyara miki jiki da Wakin." Ya faWi hakane tare da janyeta daga jikinsa ya sauka daga kan gadon, kallon wandon jikinsa yayi sai yaga gaba Waya tsutsotsin ne manne a jikin wandon, sunkuyar da kai Sarah tayi tana mai jin nauyinsa, ta san tabbas yana ?aunarta sosai, amma bata taSa tunanin zai iya yin abunda yake yi mata a yanzu ba, ba tare da kyama ba. Wandon ya cire ya rage daga shi sai boxer sannan ya cicciSeta ya kaita bathroom yayi mata wanka, abunda ya matukar bashi tsoro shine, ganin yanda tsutsotsin suke SulSulowa, Wazu da ya wanke mata, su daina fitowa amma kuma yanzu idan yana wankowa kamar ?ara turosu ake yi. "Ya Ilahi!" Shine abunda Khalil ya furta tare da kinkimarta ya fito da ita ya zaunar akan resting chair sannan ya gyara gadon, yanzu kam Sarah ba kuka take yi ba, ido kawai take bin Khalil dashi tana jin wani irin ?aunarsa na ?ara huda tsokar dake ?irjinta da ilahirin jikinta har ji take tsigar jikinta na tashi ganin yanda yake nannaWo zanin gado da hannunsa duk da kuwa tsutsar na taSa jikinsa, tana kallon yanda tsokar jikinsa shima yake tashi amma a fuska baza ka taSa ganin wani yanayi na kyama a tattare dashi ba. Wayarsa taga ya Wauko yayi danne-danne kamun ya kwashi zanin yayin gadon yayi bayi dasu. Ya jima a bayin yana wanke zanin da hannunsa da ya saka handglove sannan ya sake Wauraye jikinsa yayi wanka tare da Wauro alwala don lokacin tuni har an idar da Sallar la'asar. Hajiya kuwa suna dawowa gida ta buWe motar tare da kamo hannun Laure tana jin wani irin mugun tausayinta, da ace tunda ta taso ne bata jin magana da sau?i da ace lokaci guda kwatsam ta samu lalurar, "Sannu kinji Laure, Allah ya baki lafiya." Ga mamakin Hajiya sai taga Lauren ta Waga kanta alamar ta amsa sannun hajiyan, "Laure! Laure, kin ji abunda nace kenan? Alhamdulillah jin Laure ya dawo." Da saurin Nafeesa da ya Abdul-Hakeem suka iso wajen suna faWin, "Laure kina jin komai yanzu?" ?ara gyaWa kai Lauren tayi hawaye na zubo mata daga idanunta, Aina'u kuwa wani taSe baki tayi don ita ce nan tayi magana da _Hell Ofulafu_ ta cikin tafin hannunta, akan ya dawo da jin Lauren ta yanda idan tayi mata magana za taji, kasancewar ya bata wani abu ta haWiya idan har tana son wani abu ba sai ta kuma komawa Abia ba, tana matse hannun ta buWe zai bayyana ta tsakiyar tafin hannunta. "Laure kiyi magana mana, ko baza ki iya ba?" Hajiya ta tambayeta tana mai ri?o hannunta biyu. "Girgiza kai Laure tayi alamar baza ta iya ba." Kuka Hajiya ta fashe dashi tare da faWin, "Kiyi ha?uri Laure, yanda Allah ya buWi kunnuwanki, haka zai buWe bakinki nan kusa in Sha Allah! Muje ciki." Ta faWi tare da janta gaba, Aina'u kuwa boat ta buWe tare da Wauko akwatin ta tabi bayan Nafeesa dake gabanta tana kalonta da gawar babynta dake hannunta tana dariya cikin zuciya. Ya Abdul-Hakeem kuma Wakin matarsa ya nufa wacce itama tana can tashin hankali ya saukar mata da zazzafan zazzaSi. Khalil yana idar da sallar la'asar ya koma bayan gidan tare da Wauko buta da baho ya kawo gaban Sarah ya dunga tsiyaya mata ruwan har ta kammala alwala sannan ya mayar da komai bayin ya fito ya buWe wardrobe Winta ya Wauko mata hijjab tare da saka mata yace, "Mine kiyi sallah ki kai wa Allah kukanki, in Sha Allah zai yaye maki wannan cutar. Bari na sauka ?asa na karSo sa?o." GyaWa masa kai kawai tayi tare da kabbara sallar bayan ta kalli gabas a zaunen da take, shi kuma ya fice. Kallon motar ya Abdul-Hakeem yayi tare da faWin, "Sun dawo kenan!" Cikin zuciya tare da nufar gate, leda ya karSa a hannun wani matashin yaro irin masu delivery Win nan ya dawo cikin gidan ya nufi side Win Hajiya, gaba Waya a parlour ya same su, Hajiya ta zabga tagumi tare da zubawa Laure idanu. Kallon Laure yayi wacce lokaci guda ta zabge, duk wannan fara'ar da barkwancin sun tafi, sai kallon kowa take yi a firgice. "Ina wuni ya Khalil." Aina'u ta faWi tana zuba murmushi don babu abunda bata gani ta cikin tafin hannunta, har wanka da alwalar da yayiwa Sarah yanzu da kuma fitar da yayi ya amshi sa?o, bama wannan ba, hatta yanda zuciyarsa ke bugawa da jinin dake zagaye ilahirin jikinsa tana kallon a yanzu haka. Kallon Waya yayiwa inda take ya kau da kai ba tare da ya amsa gaisuwarta ba. "Mu'azzam ba gaishe ka ?anwar matarka take yi ba!" Hajiya ta faWi tare da Wan Sata rai. "Ita Win *_?ANWAR MATATA_* ce kawai, bayan nan babu abunda muka haWa Hajiya." FaWin Khalil cikin zuciya, amma a zahiri sai cewa yayi, "Lafiya!" A tilastance tare da zama akan kujera yana mai fuskantar Laure yace, "?awata ya jikin naki? Allah ya baki lafiya kinji! Ina sha Allah komai zai wuce." Ya faWi hakane duk da yasan ba zata ji ba, amma ga mamakinsa sai taga ta gyaWa masa kai tana hawaye. Da sauri ya kalli Hajiya, tun kan yayi magana hajiyan tace, "Cikin hukuncin ubangiji sai ga jin ya dawo, maganar ma nan kusa in Sha Allah." Da murmushi ya juya tare da kallonta yace, "Ki kwantar da hankalinki, in Sha Allah komai zai wuce, ji cigaba da addu'a. Wannan jarabawace daga Ubangijin halitta." Jinjina kai Laure tayi tana mai kallon Aina'u a sace, karaf sai suka haWa idanu, wani mugun harara Aina'un ta sakar mata tayi saurin kawar da kai, don wani irin mugun tsoron Aina'un take yi, duk suka haWa idanu sai gabanta ya yanke ya faWi. "Sai kuma naji wani maganar tashin hankali Mu'azzam, dagaske ne matarka ba lafiya tana aman tsutsotsi?" Hajiya ta faWi kamar ta fashe da kuka. Cike da damuwa Khalil yace, "Hakane Hajiya, yanzu ma asibiti zamu tafi da ita." Ko kamun Hajiya tayi magana Aina'u ta buga wani irin ihu mi?ewa ta dafe ?irji tare da fashewa da kuka tace, "Wayyoo Allah mun shiga uku, Sarah ce ke aman tsutsotsin?" Wani hararan gefen idanu Khalil yayi mata tare da faWin, "As if she care!" A cikin zuciyarsa. Hajiya kuma ?o?arin kamo hannun Aina'un tayi amma ta goce tare da fita da gudu daga Wakin, taSe baki Khalil yayi tare da ajiye ledan da ya shigo dashi a gefe ya kai hannu ya Wauki babyn Nafeesa akan kujera, tun shigowarsa yake satan kallon babyn, sai yake gani kamar babu rai a jikinta. Cikin dabara ya kai hannunsa saitin hancin babyn, amma bai ji alamun numfashi ba, taSa pulse Win yarinyar ya kuma yi nan ma yaji baya harbawa, wani wawan ajiyar zuciya ya sauke tare da kallon Nafeesa ta gefen idanu, don ba ?aramin tausayi ta bashi ba. Ba'a mamakin mutuwa, amma yayi mamakin mutuwar babyn Nafeesa, don ko da Nafeesa ta haifeta, lafiyarta ?alau kuma akwai kuzari sosai a jikinta da ?osashshen lafiya! Rufe babyn yayi har kai tare da shimfiWar da ita a kan kujeran ba tare da ya kalli Nafeesa ba. Nafeesa kuwa kallo Waya tayiwa babyn da khalil ya ajiye taji zuciyarta ya buga da ?arfi bata ma san lokacin da ta buga tsalle ta isa gaban kujeran da ya ajiye babyn ba. "Lafiya Khalilullah ka lulluSe jaririyar har ka kamar wata gawa?" FaWin Hajiya wacce gabanta ke faWuwa kamar zai faso ?irjinta ya faWo don ta san idan har aka rufe Wan adam har ka hakan na nufin babu shi. Girgiza kai Khalil yayi yana kallon tiles Win dake shimfiWe, Hajiya bata san lokacin da ta furta, "Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un!" Nafeesa kuwa kuka ta fashe dashi tana mai jijjiga hannun Khalil tana faWin, "Don Allah kar kace min ta mutu, ka sake dubata da kyau, lafiya ?alau muka baro asibiti, Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un! Na shiga uku!!" FaWin Nafeesa tana kallon babyn nata, hannunta kuma yana kan na Khalil dake kallon ?asa idanunsa sun cika da hawaye. Hajiya kai hannu tayi ta Wauki jaririyar tana ?ara dubata, kuka ta fashe dashi bayan tabbatar da yarinyar ta koma, "Hajiya ?arfafa mata guiwa za kiyi ba ki karya mata zuciya da kukanki ba, ita nata tayi kyau tunda bata Wibi zunubin komai ba, mune abun jin ba ita ba. Allah yasa mai ceto ce. Nafeesa nasan abun da zafi, amma kiyi ha?uri, Allah da ya karSe abunsa ya fiki sonta, ki gode masa ta hanyar yin tawakkali, kuma dama shi da kansa yace ba wai don munce munyi imani ba shikenan ba zai jarabce mu ba. Allah zai baki wata in Sha Allah, ai ba cewa akai baza ki ?ara haihuwa ba. Ki kwantar da hankalinki kinji, Allah ya baki ha?urin rashi!" GyaWa kai Nafeesa tayi zafafan hawaye suna kwaranyo mata, mi?ewa yayi ya Wauki kasar da ya shigo da ita ya fita daga Wakin don zai iya zubar da hawaye idan yana kallonsu, "Allah mun gode maka, Allah kasa muci wannan jarabawar!" Ya faWi tare da nufa side Win yaya Abdul-Hakeem. Knocking yayi, ba jimawa yaya Abdul-Hakeem Win ya buWe masa ?ofa, "Lafiya Ibrahim?" FaWin ya Abdul-Hakeem Win ganin yanayin Khalil Win. "Allah ya yiwa ?ar wajen Nafeesa rasuwa yanzu." Da sauri ya Abdul-Hakeem Win yace, "Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un! Ba dai jinjirar ba?" Ko kamun Khalil yace wani abu har Aunty Maryam ta iso wajen gabanta na wani irin bugawar tsoro da tashin hankali, don duk a tunaninta Sarah ce ta mutu. "Wallahi kuwa ita, yanzu na shiga Wakin, su basu ma sani ba sai da na Wauki yarinyar na duba pulse Winta don tun da na kalleta sau Waya na fahimci babu rai a jikinta." "Wacece ta mutu?" Aunty Maryam ta faWi a firgice. "?ar wajen Nafeesa ce." Ya Abdul-Hakeem ya bata amsa. "Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un! Ba yanzu kake faWa m???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?in ta haihu ba? Mun shiga uku daga wannan sai wannan!" Khalil yace, "Haba Aunty Maryam, Kar kiyi saSo mana!" Kuka Aunty Maryam ta fashe dashi daidai lokacin da wayar ya Abdul-Hakeem Win yayi ?ara. "Gama mijinta nan yana kirana." Ya faWi tare da picking kiran shi kuma Khalil ya juya tare da nufa side Winsa. Aina'u na shiga parlourn Sarah ta fashe da dariya har da kyakyatawa tare da faWin, "Su Mine da Happiness kenan, ai yanzu aka soma wasan wallahi, ina nan zuwa gare ka Khalil, wallahi sai na mayar da kai masarrafin talabijin!" Sama ta hau tare da tura Wakin Sarah, da gudu ta fito tana mai danne ?irjinta saboda wani uban wari daya busota, "Bala'iiiii, gaskiya _Hell Ofulafu_ ka iya aiki, wannan bala'in wari haka, ai ko Lami da babanmu masoyinta baza su iya jurewa ba balle kuma miji! TaS, sunanki sorry Saratu. Aini ko buWe ?ofar ban iya ?ara yi bare in shiga ciki. Allah dai ya ?ara azabar da yafi haka." Aina'u ta faWi tare da saukowa ?asa tana mayar da numfashi. Turo ?ofar Khalil yayi ya shigo, ganin Aina'u zaune akan kujera ya saka shi sakin wani malalacin murmushi tare da faWin, "Hmm! Har kin gama ihun tashin hankali akan ?ar uwarki na aman tsutsotsi? Kin kasa isa wajenta ko? Dama na san baza ki iya ba, wacce ke ciwon da bai kai wannan ba kin kasa taimakonta sai wannan ne zaki taimaka mata! Nasan wallahi duk ?aunarki da kuWi, ko nawa zan baki, baza ki iya kula da ?ar uwarki ba, ban dai sani ba ko idan kinga tana shashshekar mutuwa za ki iya, to ina so ki sani, Ni ba zan taSa gazawa ba da matata, zan mutune matsayin bawa mai hidimta mata! Ki fice min a Waki yanzun nan!! Ke _?ANWAR MATATA_ ce amma ban san mai yasa ba, baki taSa burgeni ba, ban sani ba ko hakan nada nasaba da nuna rashin son ?ulluwar auren mu da Sarah tun farko!" Yana gama faWin hakan ya haura sama. Sai da gabansa ya faWi jin warin ninkuwa yayi a kan nada, ga tsutsotsi ne nan faca-faca tun daga kan kujeran da take kai har ?asa, ita kuma kifa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login