Showing 93001 words to 96000 words out of 129558 words

Chapter 32 - Kanwar Matata Book 1 Hausa Novel Complete

duk nau'in abubuwan da suke kankaro da martabar duk wata 'Ya mace! GARKUWAR MATA =?m?=?m? fatan mu shine mu bada gudumuwa domin samun zaman lafiya a zamantakewa, Muna garin Kano amma muna tura kayanmu kowane gari cikin farashi mai sauki da rahusa! kuma muna bada sari cikin girma da mutunci*
*GA*
*Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa*
Rage tumbi=د?
Nono=د?
Sanyi=د?
Karin kiba=د?
girmar hips=د?
Ni'ima=د?
Sabulai=د?
Humra=د?
Turarukan wuta=د?
Matsi=د?
Miski=د?
Dilka=د?
Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai=?? ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki
GARKUWAR MATA=?m? Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari
DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI
*08089965176*
*07084653262*


*_MATAR SAYYADEE_*

*Paid book 08128755583*



>؜? *KANWAR MATATA* >؜?

*30*


Numfashinta ne ya soma Wauke, idanuwanta kuma suka soma rufewa ga wani irin azababbiyar azabar da take ji a ?asanta. Hannu ta kai ?asanta ta kuma taSo gashin kan babynta daya soma turowa, wani irin ?arfine ya kuma zuwa mata, da ?arfi ta furta, "La'ilaha illalah Muhammadur Rasulullah, Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un!" Take taji kamar hannun da ya sha?i wuyarta an janye shi da ?arfi, a wani irin nishi tayi mai ?arfi daidai lokacin da Khalil ya turo ?ofar, da gudu ya ?arisa tare da taro babyn da yayi fut ya fito, idanunta ne ya soma rufewa kuma ga wani kan babyn na ?o?arin fitowa amma kuma ?arfinta ya soma ?arewa saboda wahalar da tasha, cinyarta ya soma bugu bayan ya ajiye jaririn dake tsandara kuka akan gado, cicibarta yayi ya kwantar akan resting chair Win dake Wakin ya soma ?o?arin cetonta, da taimakonsa Sarah ta kuma sunkuto Wayan jaririn, yana fitowa ita kuwa ta sume. Rasa inda zai saka kansa yayi, sai ya mance gaba Waya taimakon da zai yi mata, da sauri ya fita daga Wakin ya koma nashi Wakin ya dawo hannunsa Wauke da sabuwar reza ya yanke cibin yaran, basu da muguwar ?an?anta kamar ba bakwainiba, kuma dukansu maza kamar Khalil Win yayi kaki. Ruwa ya shafawa Sarah a fuskanta yana goga tafin ?afarta har ta farfaWo, rungumeta yayi tare da faWin, "Kin gama min komai Sarah, thank you, thank you Soo much mine, mai kike so a duniyar nan inyi maki shi yanzu nan?" Murmushi tayi tare da faWin, "Ka cigaba da sona har bayan raina, kar ka juya min baya a kowani irin hali!" Ta ?arisa maganar tana mai shafa fuskansa. Hannu ya kama yayi kissing sannan yace, "Kin riga kin daWe da samun wannan Sarah, Khalil naki ne ke Waya har abada. Tashi mu tafi asibiti a duba min ke." Aina'u gudu take yi akan titi kamar mahaukaciya domin Sarah na fara salati hotonta ya Sace a tafin hannunta na _Hell Ofulafu_ da wannan mummunar halittar ya bayyana gaba Waya fuskansu Sutu-Sutu, mummunar halittar nan ya soma magana da ?arfi, "Kar ki kuskura ki bari a fita da jariran nan daga gidan nan, idan ba haka ba zaki fuskanci hukunci har na tsawon shekara Waya, Hell ba zai ?ara amsa bu?atunki ba, don idan har suka bar gidan, jinin jariran bazai shawu ma Hell ba, kasancewar sun sha?i iskar waje." Yana gama faWin haka suka Sace ita kuma ta hau buga uban sauri, cikin ikon ubangiji duk keken da ta tsayar sai yace mata ba zai je unguwar ba. Kawai sai ta hau gudu kamar mahaukaciya a kan titi. Khalil fita yayi ya nufi Wakin Hajiya jikinsa har rawa yake yi tsabar murna, murWa handle Win yayi don ?ofar a rufe take, tun da Aina'u ta nufi Abi, Hajiya ta tsiri rufe shashinta, shiga yayi amma babu kowa a parlour, kai tsaye Wakin hajiyan ya nufa, zaune ya same su ita da Laure sun yi jigum-jigum. "Hajiya Sarah ta sauka! Kin samu mazaje har biyu!" Out of excitement ya faWi. Hajiya ta mance rabon da tayi murna a rayuwarta irin yau, Laure kuwa kuka ta fashe dashi tare da fita da gudu ta nufi part Win Khalil Win, so take tayi magana ta nunawa Khalil irin farin cikin da take ciki, amma kuma babu bakin maganar, Hajiya Kuma ?asa ta nufa tare da yin sujada sannan ta Wago tare da fashewa da kuka tana faWin, "Alhamdulillah! Alhamdulillah!! Allah ubangiji ya raya bisa sunnar ma'aiki ya kuma karesu daga dukkan sharrin mutum da aljan. Muje Mu'azzam inga jikokin nawa!" Ta ?arisa maganar tana mai share hawaye. "Hajiya ai Wauki hijjab Winki kawai don daga nan asibiti muka yi. Yaran da uwar suna bu?atar kulawar likitoci." Juyawa Hajiya tayi ta Wauki hijjab har da na Laure sannan tabi bayan Khalil, a can Waki kuwa, Laure har ta soma gyara jinin Sarah da ya lalata Wakin, abun mamaki kuma babu tsutsa ko Waya. Hajiya Waukar ?a?an tayi duka biyun ta rungume a jikinta tana jin wani irin ?aunarsu na ratsa jikinta, "Sannu kinji, Allah yayi maki albarka uwata, sannu da ?o?ari." Murmushi kawai Sarah tayi tare da sunkuyar da kai ?asa. "?auko mata mayafinta mu wuce asibitin." FaWin Hajiya tana kallon Khalil Win, da sauri ya Wauko hijjab a cikin wardrobe ya saka mata tare da mi?ar da ita tsaye sannan ya Wauko silipas ya saka mata. Sai da Hajiya ta saka masu kayan sanyi sannan ta mi?awa Khalil Hassan yayi masa kiran sallah a kunna tare da yi masa huWuba da sunansa, (Ibrahim Khalil) Hussaini kuma ya saka masa sunan mahaifin Sarah (Nuhu). Hajiya ri?e da Hassan, Laure kuma Wauke da Hussain suka fita daga Wakin, Khalil ya kama hannun Sarah suka sauka ?asa tare da fita daga Wakin gaba Waya suka nufi parking space. A gidan baya ta zauna ita da Hajiya, shi kuma da Laure a gaba, kamar ance ya kalli ?asa, sai ya hango kwalin _Mastika gum_ a ?asa, da sauri ya kai hannu ya Wauko tare da Sare kwalin ya Wau Waya ya jefa a baki yana murmushi don har ya manta rabon daya kai chewing gum bakinsa. Suna fita daga gidan keke napep Win da Aina'u ke ciki ya tsaya, zuciyarta sai da tayi wani irin tsalle ganin motar Khalil ya fito daga cikin gida, ko kamun ta yunkura motar Khalil ta kusa bakin titi don gidan yana gaba da titi ne. HaWa kai tayi da guiwa tare da fashewa da kukan ba?in ciki. Juyowa mai napep Win yayi tare da faWin, "Lafiya baiwar Allah?" Ba tare da tace komai ba ta fito daga napep Win saboda tsabar rashin imani ta bugi goshinsa da tafin hannunta tare da faWin, " _Hell_ ga jinin wannan matsayin sassaucin hukuncinka gareni." Da sauri mai napep Win nan yaja kekensa ya bar layin don ya tsorata da abinda Aina'u tace, sai dai yana zuwa titin bypass, trailer tabi ta kansa. Aina'u kuwa shiga cikin gidan tayi rai a mugun Sace ta nufi side Win Hajiya. A can asibiti kuwa, jariran a incubator aka saka su sannan itama uwar aka shiga kula da jikinta, sai dai aka mata Winki uku sannan aka saka mata ?arin ruwa domin taji ?arfin jikinta. Hajiya kuwa ta Wauki waya ta dunga kiran dangi da abokan arziki tana shaida masu matar Khalil ta samu ?aruwan ?an biyu. Khalil kuwa bayan Sarah ta samu barci, sai ya sulale ya fita domin zuwa can gidansu Sarah ya shaida masu Sarah ta haihu. Wajajen ?arfe goman Safiya, gaba Waya suna zaune tsakar gida suna karyawa, Na'ima ta kalli Lami tare da faWin, "Lami baza ki duba baba? Tun safe ban ni Wuriyarsa ba, ko wa'azin da ya saba kunnawa banji ya kunna ba." TaSe baki tayi tare da faWin, "Yesu ne yayi min maganinsa! Ai ba ?aramin addu'a nake yi ba akan Nuhu ya daina kashe mana kunne da wannan karatu da wa'azin nan da yake saka mana ba, har fata nake Allah yasa Tv Win ya lalace ko kuma ya faWo daga saman ya fashe." Mi?ewa Na'ima tayi tare da nufa Wakin baban ta Waga labule, wani irin ihuu ta saka tare da faWin, "Baba ya mutu mun shiga uku!" Ai a sittin daga Lamin har sauran suka nufo Wakin don ganin halin da yake ciki. Gashi nan dai kamar me rai kamar kuma gawa! Baki a karkace, hannu a lankwashe, ?afa Waya da hannu a shanye. "Yes......" Da ?arfi Hassana tace, "Dalla Lami ki rufe mana baki, baba na cikin wannan halin shine kike ?o?arin kira mana Yesu, Allah dai ya tsinewa wannan addini da kika koma!" Da sauri Lami tace, "Zan ci ubanki idan kika zagi addinina, ai gwara ni kowa yasan ba addinin sallah nake yi ba, kuma duk Sunday sai naje Church, ku Kuma fa? Sai dai kullum ayi ta faWi a baki mu musulmai ne, amma ko sau Waya ba'a yin sallar!" A fusace Marfu'a tace, "Dan Allah Lami ku bar wannan maganar aji da lafiyar baba." Daidai nan suka jiyo sallamar Khalil a ?ofar gida don tun yana hanya yake kiran layin baba amma ba'a Wagawa kasancewar bargo ya rufe wayar shiyasa su Aina'u basu ji ringing Win ba. "Kamar muryan mijin Sarah!" FaWin Na'ima tare da fitowa daga Wakin ta nufi kwar gida, "Alhamdulillah!" FaWin Na'ima bayan taga Khalil Win tsaye a ?ofar gida, "Shigo Khalil, Allah ne ya turo mana kai wallahi. Babane babu lafiya yana can kwance gaba Waya rabin jikinsa ya shanye." Da sauri yace, "Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un!" Tare da gitta Na'iman ya wuce ciki da sauri. Hassana da Marfu'a sai sharan hawaye suke yi ganin kamar babu rai a jikin baban, suna ganin Khalil suka matsa suka bashi hanya. CicciSan baba yayi tare da fito dashi daga Wakin ya nufi mota, gaba Waya suka rufa masa baya har da Lami wacce ko arzikin mayafi babu a jikinta, hatta su Na'iman ma babu mayafin a jikinsu. Lami, baba Hassana da Marfu'a a baya, Na'ima kuma ta zauna gaba ita da Nuratu. Sai da suka hau titi sannan Khalil ya Wan juyo ya kalli Lami tare da faWin, "Mama, Sarah ta sauka, ta samu ?an biyu duk maza yau da safe, dan girman Allah kar a faWa mata halin da baba yake ciki don itama tana can asibitin ita da yaran don an saka su a kwalba ne kasancewar basu isa watannin haihuwa ba." Gaba Wayansu cike da mamaki da kuma farin ciki suka furta, "?an biyu! Inna lillahi, Hassana ashe Sarah ce zata riga ki." Na'ima ta ?arisa da faWin haka, Lami kuwa cewa tayi, "Yesu Almasihu nagode maka da wannan kyauta da kai min, a lokacin da ka kwace lafiyan mijina, sai kayi min kyauta da jika har biyu." Tana gama faWin haka sai ta hau wa?a, " _Yayi! Yayi!! Yesu yayi!!! Yayi, yayi...._" "Ke dallah Lami ana jimamin halin baba kin zo kin wani dame mu da zancen banza! Yesun me? Mu Allah ne zai cecemu ba wani yesunki ba!" FaWin Marfu'a dake kusa da ita. Lami kuwa sai da ta saka bayan hannu ta bugi Marfu'an sannan tace, " _Ya Allah mai-iko duka, Uban Ubangijinmu Isa Almasihu, wanda ba ya son mutuwar mai-zunubi ba, amma ya fi son shi juyo ga barin muguntassa, shi kuma yi rai; Ya bada iko da umurni ga masu-bautansa su furta, su fadi kuma ga mutanensa da su ke tuba da neman gafarar zunubansu. Allah ke gafartawa, yana kwancewa dukan masu-tuba da gaskiya, masu-bada gaskiya ga bisharassa mai-tsarki ba da munafunchi ba. Domin mu roke shi, shi ba mu tuba mai-gaskiya, da Ruhunsa Mai-tsarki, domin abubuwan da mu ke yi yanzu su gamshe shi; kuma sauran ranmu da ke nan gaba shiyi tsabta da tsarki, domin hakkanan a-karewa mu zo chikkin farin cikinsa na har abada, ta wurin Isa Almasihu Ubangijinmu. Ubangiji kar kayi duba ga saSon yarinyata, ka yafe mata a cikin yafiyarka mai girma! Ka juyo da hankali da tunaninta ta gane gaskiya a cikin addinin ka ya Yesu Almasihu! Mijina kuma ka bashi lafiya da juriya duk da ya Sace daga gaskiya, kar kayi duba da laifinsa, ka samu a cikin aljanna gaba Waya, Amin._" Wani irin dariya ne ya kusa kufcewa Khalil jin yanda surukar tasa ta dage da iya ?arfinta tana addu'arsu ta kirista, gefe guda kuma yana jimamin rashin hankali irin na ?an uwan matan nasa. "Ubangiji ba ya kare mu da komawa addininki Lami! Duk da nasan ba kullum nake sallah ba, amma bana fatan in mutu a cikin addinin Kirista, ai na taSa jin wani wa'azi akan duk wanda yace La'ilaha illalah Muhammadur Rasulullah Sallallahu alaihi, ba zai taSa dauwama a wuta ba, so ina da hope Win zan shiga ko da kuwa wuta na fara shiga." FaWin Marfu'a, da sauri Khalil ya juyo kuma hakan yayi daidai da wani uban burki da ya taka duk sai da suka tsorata, "Ke wacce irin jahila ce? Kina hauka ne? Kin san mecece wutar ubangiji kuwa? ?arya kike yi wallahi, baza ki taSa iya jurewa azabar Allah ba, kar ki kuskura ki ?ara faWin wannan kalmar, kiyi fatan ko hucin wuta kada Allah yasa kiji bare ki shiga ko da kuwa na da?i?a Waya ne! Wai tsaya, dukan ku kun taSa zaman aji na islamiyya kuwa?" Girgiza kai suka yi gaba Waya. Dogon tsaki Khalil yaja tare da faWin, "Akwai babban matsala!" Yana gama faWin haka ya kunna motar tare da cigaba da tafiya ransa a Sace. Har suka isa asibitinsa babu wanda ya ?ara ko tari, nan da nan aka shiga da baba emergency, sakamakon gwaje-gwajen da akai masa ya nuna jininsa yayi mugun hawa, wanda hakan yayi sanadin faWuwarsa har ya samu mutuwar Sarin jiki, ga kuma ciwon zuciya da ya kai matakin stage C. Sosai Khalil ya girgiza da ganin haka, abunda ya kawo ransa shine halin da ?a?ansa da kuma matarsa ya kaisa wannan stage Win saboda tara abu a zuciya. Aina'u na shiga Waki ta soma jin wani irin kuuwa a kunnanta har sai da ta saka hannu biyu ta toshe kunnan tare da dur?ushewa a ?asa, can ta soma ji ana Sarke kayan jikinta, sai da aka mata tsirara sannan aka kwara mata wani irin bala?en?en ruwan sayi mai ?an?ara-?an?ara a jiki sannan aka shiga zubaba mata bulalan doki a jikin, yanda ?aran dukan ke fita zaka fahimci ba wai mutum ko aljani Waya bane ke dukan, da wannan yace waaap, sai wannan yace shauuuu! Ba ?aramin duka taci ba, don tun da ta shiga ciki ake dukanta har wajajan goman Safiya, ta suma yafi sau a ?irga, gaba Waya jikini yayi ruWu-ruWu, sannan kuma aka shafe jikin da gishiri da yaji. Tsabar azaba Aina'u zawo ta dunga saki a kwance a ?asan tiles. A can asibiti kuwa, duk wanda ya kalli yanda baba ya koma lokaci guda sai ka tausaya masa, ido ya juye, hannun da ?afa na Sarin dama sun shanye, harce kuma ya karye, basu Na'ima kaWai ba, hatta Lami sai da ta fashe da kuka. Khalil jan su Na'iman gefe yayi ya shiga yi masu nasiha mai ratsa jiki, sannan ya shaida masu abubuwan da suke aikatawa ne ya jefa baba a cikin halin da yake ciki, sannan yayi masu al?awarin idan har sun tuba sun komawa Allah duk sun daina yawace-yawacen da suke yi, shi kuma yayi masu al?awarin akan su sai inda ?arfinsa ya ?are, kuma daga yau in dai kuWi suke nema to su tambayesa, sannan ya bawa kowaccen su damar nemo sana'ar da zata ri?a yi shikuma daga nera Waya zuwa miliyan biyu zai bawa kowaccen su ta kama sana'a domin rufawa kai asiri, ya ?ara da faWa masu duk wacce ta natsu a cikinsu in Sha Allah tana zaune Allah zai kawo mata mijin marainiya ya aurenta. Sannan kuma yace dukkansu sai sun koma isla???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?miyya. Lami ma ya kirata gefe yayi ta rio?onta akan dan girman Allah ta daina ingiza ?a?anta suna yin karuwanci, idan har kuWi take bu?ata tana da number Winsa ta kira ko nawa take da bu?ata shi kuma yayi al?awarin zai bata. Ranar dai kowa jigum-jigum ya kwana, Lami kuwa lokacin da Khalil ya kaita Wakin da babies Win suke, kamar ta Webesu haka taji, wani irin ?aunar yaran ya shigeta. Sarah kuwa ganin daga ?an uwan nata har Lami duk sun koma wani silent, sai taji wani irin daWi da natsuwa ya kamata. Babu wanda ya faWa mata baba na asibitin har sai da ya kwana goma, Duk yanda suka Wauka Sarah zata tashi hankalinta, sai suka ga tashin hankali yafi kwatancesu, kuka kuwa kwana tayi tana yi, yaran kuwa ?in zuwa tayi ta basu nono saboda haushin Khalil da take ji na Soye mata mutuwa har biyu da kuma rashin lafiyar baban, don mutuwar Rabo Wan wajen Na'ima da kuma Nafeesa, duk a ranar aka faWa mata, tayi kuka kamar ranta zai bar jikinta har sai da jininta ya sake hawa. Dakyar Hajiya da Khalil suka lallasheta. Lami kuwa hankalinta gaba Waya ya koma wajen Aina'u ganin bata ganta a asibiti ba, rabon da ta saka Aina'un a idanunta ma har ta manta, duk a tunaninta tana wajen yawace-yawacen banzanta ne, haka nan sai taji hankalinta ya mugun tashi don ko lokacin da su Na'iman suke tashen yawon bin maza, basu wuce kwana uku ko sati a waje, sannan duk ranar duniya sai sunyi waya da ita, amma Aina'u kusan watanni uku kenan rabon da ta ganta kuma babu kiran waya, ko Lamin ta kira ta a waya bata Wauka. Tagumi Lami ta zabga tana kallon baba da ya koma kamar wani tsumma, a hakan ma wai don yana Asibitin da ake kula dashi kenan! ?ara kunnanta tayi zuwa bakin baba ganin magana yake yi amma bata jin abunda yake furtawa, don harcen ya riga ya karye. Sarah dake kusa dashi don kullum tana tare dashi, anan kuma take kwana duk da Lami da Na'ima suma suna nan, itama ta kawo nata kunnan amma bata fahimta ba, fita tayi ta kirawo Khalil domin yazo yaji ko shi zai gane, ko da Khalil yazo ya kara nashi kunnan, sai yaji kamar yana cewa Aliyu cikin karyewar harce, sai ya Wago ya kalli Lami tare da faWin, "Mama Ni dai ji nayi kamar yana faWin Aliyu, kuna da wani ne mai suna

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login