Showing 72001 words to 75000 words out of 129558 words

Chapter 25 - Kanwar Matata Book 1 Hausa Novel Complete

take cewa tazo zama da ita domin taimakonta har ta haihu. Tashi Sarah tayi ta haura sama ta shiga jacuzzii tayi wanka da ruwa mai zafi sannan ta fito ta tada sallar la'asar kasancewar ta Wauro alwala kamun ta fito. Riga kawai ta zura da dogon hijjab ta tada sallah, bayan ta idar ta isa gaban madubi ta tantsara kwalliya kasancewar Khalil ya kusa dawowa don sau da dama a gida yake sallar magrib. Wando ta sanya pallazo kalar emerald green da shirt mai button kalar grey sai ta kama jekar shirt Win biyu ta Waure ta gaba. Gashin kanta kuma tayi parking Winsa in a low ponytail jelar gashin ya zuba har gadon bayanta. Turensa _Imperial Majesty kaWai ta fesa tare da saukowa ?asa, tun daga kan steirs Aina'u ke ?are mata kallo ganin wari irin kyau da tayi, tayi haske sosai hips Winta kuma sun ?ara cika. Tana saukowa kai tsaye kitchen ta nufa tare da buWe fridge ta Wauko can fanta wanda yayi mugun sanyi ta dawo ta zauna kan kujera tare da Wauka ?afa Waya a kan Waya ta buWe fanta Win ta shiga sipping a hankali tana lumshe idanun. Aina'u kuwa babu abunda take yi sai aika mata da harara ta gefen idanu. "Zuwa anjima kamun Happiness ya dawo za muje can cikin gida ki gaido Hajiya da sauran mutanen gida." FaWin Sarah ba tare da ta kalli inda Aina'un take ba." "Ok" shine abunda Aina'u tace tana mai faWin, "Nine ajalin farin cikinki, kiji daWinki iya jin daWi kamun turn Wina ya zagayo. An kusa fara ya?in wallahi, ya?i ne da yafi na biafra!" Sai da tasha rabin fantan nan sannan ta mayar dashi cikin fridge tare da komawa sama ta Wauko ?atoton hijjab har ?asa ta saka ta dawo parlour tare da faWin, "Ki taso muje cikin gidan." Mi?ewa tayi tabi bayan Sarah da tayi gaba tana yi mata da?uwa a baya. Sallama suka yi, babu kowa a parlour sai TV dake ?ara, "Zauna anan ina zuwa." Sarah ta nuna mata kujera tare da wucewa tabi corridor Win da zai sadata da Wakin Hajiya. Ai'n kuwa sai bin parlourn Wakin take yi tana jinjina kai tare da mamakin dukiyar da aka kashe wajen tsara gidan gaba Waya, don ko ina ka kalla babu ?arya. Tare Hajiya da Sarah suka fito daga Wakin kamar ?awaye, don ita Hajiya ?a?a ta Wauki matan ?a?anta ba surukai ba. "Sannu da zuwa Aina'u, ai kin kyauta da kika zo taya ?ar uwarki jinya, Saratu na shan wuyar laulayi, don ma dai yarinya ce mai dauriya." FaWin hajiya tana zama a kan kujera. Har ?asa Ai'n ta zamo tare da faWin, "Ina wuni Hajiya, mun same ku lafiya?" Cike da jin daWi Hajiya ta amsa da "Lafiya ?alau, ya wajensu mahaifiyarku?" Aina'u ta amsa da, "lafiya ?alau" sosai Sarah taji daWin yanda Aina'u ta gaida Hajiya. Sun Wan jima a nan Wakin Hajiya kamun suka tafi Wakin Aunty Maryam, Kallo Waya Aunty Maryam tayi wa Aina'u taji sam bata kwanta mata a rai ba, sai dai ta amsheta faram-faram. Basu jima a nan ba suka komai side Win Sarah ganin har shida tayi. Ko mintuna biyar basu yi da dawowa ba Khalil ya dawo, yana danna doorbell Sarah ta saki wani murmushi don ta san shine ta tashi ta nufi ?ofa ta buWe tana yi masa wani irin kallon love mai sumar da wanda ake yiwa. Hannun biyu ya saka ya kama ?ugunta tare da jawota kusa dashi yana kallon cikin idanunta tare da faWin, "Mine, kin San fa baki da lafiya amma shine kike neman tsokalata da irin wannan kwalliyar da dressing Win ko?" Aina'u dake zaune kan kujera sai le?o kai take yi tare da dogon wuya tana jin takaici na neman kasheta. Wani lunshe idanu Sarah tayi tare da kwantar da kanta a kan ?irjinsa tace cike da shagwaSa, "Tun Wazu ni da babynka muke son jin Wumin jikinka, gaskiya an kusa fara tafiya dani asibitin nan." Rungume yayi sosai tare da faWin, "Lallai kuwa duk lokacin da na ajiye ki a office babu abunda zan iya aikatawa, don wallahi bazan iya duba ko petient Waya ba. Muje Wife ki kula dani kamun a kira sallah." "Uhm!" Aina'u tayi gyaran murya don ta lura har Sarah ta mance da zamanta a parlourn balle kuma Khalil da bai san tana wajen ba. A tare Khalil da Sarah suka kalli inda Aina'un take, lokaci guda fara'ar fuskansa ya Wauke don shi tun asali bai ?aunar Aina'u tun da ta dunga maimaita masa ya rabu da Sarah su gidansu ba'a aure yaji ya tsane ta. Kuma haka nan duk lokacin da zai yi arba da ita sai gabansa ya faWi. Bai taSa jin ya tsani Na'ima ko Hassana, Marfu'a da Nuratu ba, su da ya sha ganinsu a hotels daban-daban da maza kala-kala, amma Aina'un da bai taSa kamata da kowa ba, sai yake jin muguwar tsanarta. "Ina wuni?" FaWin Aina'u tana wani kwarkwasa. "Lafiya" kawai yace tare da Waukar matarsa cak suka yi sama. Da idanu Ai'n ta bisu hawaye na zubo mata, duk suka haWa idanu da Khalil, babu abunda take hangowa sai wutar ?iyayyarta. Yanzu hakan ma abunda ta gani kenan, yana ganinta mood Winsa ya canza. "Wife naga Aina'u har wannan Lokacin, bata jima da zuwa bane?" FaWin Khalil bayan ya ajiyeta a kan gado. "Ta jima da zuwa, nan zata kwana!" Shuru Khalil yayi bai son ya fito ?iri-?iri ya nuna mata bai son zaman Aina'u da su a gidan don ko yaya Sarah zata ji zafi tunda ?ar uwarta ce ciki Waya. "Kayi shuru Happiness!" FaWin Sarah. Murmushi ya?e yayi tare da faWin, "She's welcome! Ai akwai Wakuna da yawa a gidan, idan ma nan bai yi mata ba, ga side Win Hajiya." Murmushin jin daWi Sarah tayi tare da faWin, "Thank you love, nan Win ma ya ishe ta, har na saka kayanta a bedroom Win dake ?asa." Mi?ewa yayi tare da faWin, "Let me take a shower, yanzun nan zaki fara jin kiran sallar magrib." Ya faWi hakane tare da soma cire kayan jikinsa ya rage daga shi sai boxer sannan ya shiga bayi. In a few minutes ya fito yana tsane jikinsa, ya samu har Sarah ta fito masa da kayan da zai saka. "Allah ya yi maki albarka Wife, jiki dai yana ta ?ara improving, ma sha Allah! Kin yi amai yau?" GyaWa masa kai tayi tare da faWin, "Sau Waya kawai. Amma babu zazzaSi sai ciwon mara, amma yanzu ban jin komai." "Ina sha Allah zaki zo ki daina gaba Waya." Ita ta taimaka masa wajen shiryawa. Yana gama saka kaya yayi mata kiss a goshi tare da fita daga Wakin don an soma kiraye-kirayen sallah. Da ya sauko bai ga Aina'u a parlour ba, tsaki yayi tare da faWin, "Da ?afafuwan da kika zo zaki gudu. Na san maganin ki." Ya faWi tare da ficewa daga Wakin. Bai dawo ba sai da aka idar da isha'i. Yana shigowa ya sami Aina'u da Sarah a parlour suna hira, bai ce komai ba ya haura sama, ko gaba shigewa bai yi ba Sarah ta mi?e tabi bayansa. "Shegiya fitinanniya mayyar miji, za kici ubanki ne." FaWin Sarah ?asa-?asa. Tun daga nan bata ?ara jin motsi Sarah ba sai washe gari ?arfe sha Wayan safe, shima Khalil ta rako wande ke sanye da ash Win suit na kamfanin _Tom Ford_, gashin kansa yayi luwai-luwai yasha gyara. Sai ?amshin _Imperial Majesty_ yake yi. Dama kuma Aina'u ta jima tana zaune tana duban hanya ta inda zasu fito. "Ina kwana? Har zaka fita kenan? Ka tsaya kayi breakfast mana na girka maka." Ba tare da ya kalleta ba yace matata ta riga ta bani abinci na kuma ?oshi, Wife bye-bye ki kular min da kanki." Ya ?arisa maganar yana mata kiss a goshi. Hannu ta Waga masa tana faWin, "Allah ya tsare, kar dai ka bar min kanka da yunwa, ka tabbatar kaci abinci." "Ina sha Allah" ya faWi tare da fita. Aina'u kuwa kamar zata fashe don ba?in ciki. "Sarah mai nayi wa mijinki ne? Naga kamar bai son zamana a cikin gidan nan." Kamo hanunta Sarah tayi tare da faWin, "Kar kice haka Ai'n, Khalil nada kirki sosai, don dai baku saba bane kawai. Amma da kun saba zaki ce na faWa miki." "To ni naga sai wani shashsha min ?ashi yake yi. Idan baku son zamana ai sai in tattara in wuce gida." FaWin Aina'u. "kin cika ?orafi wallahi, menene abun Waga jijiyoyin wuya haka? Sai dai idan kin gaji ne sai in tashi in Wauko maki kuWin mota a Waki." FaWin Sarah. "To babu inda zanje ina nan a nan sai naga abunda ya turewa buzu naWi." Aina'u ta faWin cikin zuciya, amma a zahiri sai tayi gum. "Tashi muje side Win Hajiya." FaWin Sarah tana mi?ewa. Aina'un ma mi?ewa tayi tabi bayan Saran. "Tooo, wannan mai suffar karuwai Win kuma daga ina, gashi dai tana Wan kama da Aunty Saratu." FaWin Laure cikin zuciya don jiya basu haWu ba. Suna haWa idanu, Aina'u ta sakar mata wani hararar da ya kaWa ?a?an hanjinta tayi saurin kau da kanta. "Su Aina'u ne, sannunku ku ?ariso mana." FaWin Hajiya tana nunawa Aina'un kujeran kusa da ita. Kamar mutuniyar kirki ta du?a kamar jiya ta gaida Hajiya da kuma Aunty Maryam Win da tayi mata kallo Waya ta kau da kai. Laure kuma saurin juyawa tayi ta bar parlourn don kar ta gaida Aina'un don za su iya zuwa sa'anni ko Laure ta bata shekara guda. Anan suka yi yininsu, Sarah bazata taSa iya tuna when last taga Aina'u na sallah ba sai yau da suka kai har la'asar a side Win Hajiya, amma kana ?arewa sallar kallo zaka fahimci akwai na?asu a cikinta, don dungure-dungure kawai take yi. Satin Aina'u guda, amma kullum bayan sun gama hira a side Win Hajiya sun dawo bata ?ara saka Sarah a idanu sai kuma gobe ?arfe sha Waya ko sha biyu idan za tayiwa Khalil rakiya don tunda yayi aure bai cika fitar sassafen nan ba sai an kira shi emergency kasancewar akwai doctors a asibitin. Yau Aina'u ta shirya tsiyar da za tayi masu wanda zai hana su bacci, sai da ta bari dare yayi sosai sannan cire ribbon Win kanta ta hargitsa gashin kanta sannan ta kalli kanta sosai a madubi, daga ita sai wata transparent doguwar rigar bacci ko bra babu sai wani Wan iskan pant mai igiya, murmushi tayi sannan ta isa wajen ?ofa ta fita ta nufi sama. Sai da ta isa Wakin da ta tabbatar da nan ne suke ciki sannan ta ri?e handle Win ta soma jijjiga ?ofar da ?arfi tana ihu tare da knocking. A wannan lokaci kuma Khalil na duniyar nishaWi shi da matarsa suna raya sunna...........







*=?m?GARKUWAR MATA*
*Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa =د?muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA=?m? ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci *GA*
*Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa*
Rage tumbi=د?
Nono=د?
Sanyi=د?
Karin kiba=د?
girmar hips=د?
Ni'ima=د?
Sabulai=د?
Humra=د?
Turarukan wuta=د?
Matsi=د?
Miski=د?
Dilka=د?
Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai=?? ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki
GARKUWAR MATA=?m? Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari
DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI
*08089965176*
*07084653262*


*_MATAR SAYYADEE_*

*Paid book 08128755583*
>؜? *KANWAR MATATA* >؜?

*24*


Wani irin yun?urowa Sarah tayi zata fizge jikinta tana faWin, "Happiness ana buga ?ofa." Da hannunsa ya maida ita tare da yin kamar bai ji abunda take cewa ba ya cigaba da birkita tunaninta da salonsa, tuni ta manta da wani bugun ?ofa da ake yi. Aina'u kuwa jin babu alamun za'a buWe ?ofar kuma ta tabbatar ana ji, sai wani ba?in ciki ya tokare mata wuya ta cigaba bugun ?ofar da dukkan ?arfinta. Khalil kuwa bai sararawa Sarah ba sai da ya samu nutsuwa tukun, lokacin har Aina'u ta gaji ta zauna a bakin ?ofar tare da haWe kai da guiwa. Khalil kuwa sunkutar matarsa yayi tare da shiga bayi suka yi wanka sannan suka dawo suka kwanta ya ?ara masu gudun ac tare ja masu barko ya rungume abarsa suka yi bacci. Aina'u taci kuka kamar ranta zai fita, ba ita ta bar ?ofar Wakin nan ba sai da taji kiran sallar farko sannan ta koma Wakinta ta faWa kan gado tare da rushewa da kuka. Da asubah Khalil ya tashi ya shiga bayi ya Waura alwala sannan ya fito ya tada Sarah sannan ya wuce masallaci. Kasancewar ranar asabar ce babu aiki, tun da ya haura sama suka koma bacci shi da matarsa, basu suka sauko ?asa ba sai sha biyu. Aina'u kuwa ta le?o yafi sau ba adadin domin ganin ko sun sauko ?asan amma wayam sai ta gaji har bacci ya Wauke ta kasancewar bata samu bacci ba. Kitchen ya shiga ya Wauko mata can fanta Winta mai sanyi tare cupcake ya bata kasancewar ta Wan fara iya cin cake Win. Bayan ta gama cin cake da fanta Win sai tayi matashi da cinyarsa tare da cire hular kanta shi kuma ya soma warware all back Win da Aunty Maryam tayi mata guda goma saboda ya fara tsufa, "Mine, idan mace kika haifa ko, sunanki zan mayar, idan kuma namiji ne...." Tun kamun ya kai ?arshe tayi saurin faWin, "Sunanka zaka mayar." Murmushi yayi tare da faWin, "Mai yasa kika ce haka?" Juyo da kanta tayi tana facing Winsa tare da faWin, "Saboda soyayyar da nake maka ne." Hancinta yaja tare da faWin, "Nima haka love." Dai-dai nan Aina'u ta le?o, hango Sarah kwance a kan cinyar Khalil yana yi mata tsifa suna hira cike da nishaWi, sai taji kamar ta zazzagawa kanta petur ta cinnawa kanta ashana ta babbake. Komawa tayi cikin Wakinta tana sa?e-sa?en abunda zata Sullo dashi nan gaba. Tun daga wannan rana Aina'u bata ?ara gigin zuwa buga masu ?ofa ba, sai ta tsiri zama a side Win Hajiya da zaran ta tashi daga bacci, bata kuma dawowa side Win Sarah sai isha'i. Cikin ?an?anin lokaci Aina'u tayi wani irin mugun shiga jikin Hajiya. Sosai Hajiya ta sakar mata ganin yanda take yi mata biyayya don har wanki yi mata take yi duk da kuwa akwai mai wanki a gidan. Tun Sarah na mamakin sha?uwar Hajiya da Aina'un har ta daina. Babu yanda za ayi Hajiya tayi magana Waya biyu bata sako sunan Aina'u ba. Laure baiwar Allah kuwa, tun da Aina'u ta dawo part Win hajiyan ta saka ta gaba da harara da ba?a?en maganganu. A gaban Hajiya kuwa sai ta ri?a janta a jiki, ko aiki Hajiya ta saka lauren, sai tayi saurin tashi tayi tana mai faWin, "Laure huta, ai wuni kike kina aiki." Laure dai sakin baki kawai take yi tana kallonta. "Ummin Moon, wallahi yarinyar nan ?anwar matar Khalil da take shishshigewa Hajiya, sam bata yi min ba, kama take min da criminal. Akwai alamun rashin gaskiya a Wabi'un ta. Baki lura da wani abu ba? Tsoro na take ji, duk lokacin na shiga side Win Hajiya da sauri take fita bata kuma dawowa har sai na bar Wakin. Don Allah ki saka mata idanu kina kallon moves Winta kar taje ta cutar da Hajiya." Ajiyar zuciya Aunty Maryam ta sauke tare da faWin, "Wallahi ka riga ni a fili ni kuma na riga ka a zuciya. Laure ta kawo min ?orafi ba sai Waya ba tasha zaginta tana faWa mata ba?a?en maganganu, tabi ta kanannaWe Hajiya ta shiga zuciyata sosai ta yanda baza ta yarda da duk abubuwan da zata aikata idan dai ba hujja ta gani mai ?arfi ba." Girgiza kai yayi tare da yin kwafa. Bayan kwana uku, gaba Waya su Aunty Maryam suna zaune har da Sarah a parlourn hajiya, babu wanda ya lura da Aina'u lokacin da ta zare jikinta ta shiga Wakin Hajiya. Bayan kwana biyu Hajiya ta tara su tana cigiyar gwala-gwalanta na kusan kimanin 175milions, kowa hankalinsa ya tashi har da Aina'u data zaro idanu tare da dafe ?irji. Anan dai kowa yayi ta jimami yana tunanin wa zai sace, Aunty Maryam ta kalli Hajiya tare da faWin, "Hajiya ko dai kin canza masu wajen Soyone kika mance?" "Maryamu ban taSa canza masu wajen Soyo ba, duk wanda da Wauki wannan abu yana sane dashi." FaWin Hajiya. Karaf Aina'u tace, "Kuma Hajiya kin binciki Laure da kyau? Don naga kaf gudan nan ita kaWai ke shiga Wakinki kai tsaye." Da sauri Laure, Aunty Maryam har da Sarah suka kalli Aina'un jin furucinta, "Hajiya shekaru bakwai muna tare, idan ina da wannan hali na Wauke-Wauke da kin daWe da sani tun tuni. Wallahi tun da uwata ta haife ni ban taSa Waukar abun wani ba" faWin Laure tana mai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login