Showing 78001 words to 81000 words out of 129558 words

Chapter 27 - Kanwar Matata Book 1 Hausa Novel Complete

dake jikin duk wanda ya kawo kansa wajensa. Shi da kansa ya barbaWa mata wani magani a jiki tare da kallon Ugo yace masa ya kaita masaukinta idan ta gama warwarewa sai su dawo ta faWi bu?atunta. Ugo mai mayar da ita ainahin cikin garin Abia ba saboda nisa, wani bukka ya kaita suna kwana tare, kuma bai barta haka ba kullum sai ya kwanta da ita. Tana ji kuma tana gani amma bata da ?arfin da zata iya dakatar dashi. Sai da ta kwana goma sha biyu kamun ta samu lafiya. Babu abunda ke huruwa cikin zuciyarta sai wutar ?iyayyar Sarah da kuma ?udurin Waukar fansa, don duk abunda ya faru da ita a garin Abia kacokan ta Waurawa Sarah laifi. Shikuwa Ugo sai sunne-sunne yake yi ya Wauka Aina'u za tayi bala'i akan kwanciya da ya ri?a yi da ita duk da kuwa ba budurwa ya sameta ba, amma sai ya ga ko kallonsa bata yi ba idan banda ma takura masa da tayi akan su koma wajen _Hell Ofulafu_. Suna shiga ta taras dashi yayi zaman yoga idanunsa a rufe, zama suka yi suna jiran ya gama abunda yake yi, sai da ya kwashi awa guda shi ba a ?asa ba kuma ba'a sama ba. A tsawace yayi magana da wani yare yana kallon Aina'u da idanunta ke a ?asa. A kunnanta Ugo ya raWa mata, "He say make u look his eyes." ?agowa tayi suka haWa idanu dashi, take taji wani zafi mai tafe da raWaWi na shiga idanunta. Cikin yare _Hell Ugo_ yace cikin yare, "Naga muradinki a cikin idanunki, surukar yayarki, ?ar aikin gidan, da kuma ita kanta yayar taki, kina so a shiga tsakanin su sannan kuma kina son koma gidan, kuma mahaifiyar mijin yayarki da kika mutu akansa kike so ta bu?aci dawowarki gidan da kanta." A kunne Ugo ya fassara mata. Cikin sauri ta shiga jinjina kanta. "Ajiye rabin miliyan ki tafi." _Hell Ofulafu_ ya faWi yayin da Ugo ya faWa mata abunda yace, take ta ajiye masa kuWin kasancewar tazo dasu. Da hannu ya nuna masu su fita. Bayan sun fita can bukkar suka koma, a ranar ma sai da Ugo ya kuma amfani da ita, washa gari Wan taxi yazo suka koma can cikin garin Abia, kasancewar ta gaji sosai, bai bata bi motar dare ba, a daren ta yanki tiket Win jirgin da zai tashi ?arfe goma. Yau ya kasance ranar asabar Khalil baya zuwa aiki, zaune suke akan dinning suna cin lunch wanda Khalil ne ya dafa masu wata taliya mai uban romo wai ita Paraguay fried superghetti. "Ni dai tunda nake a rayuwata ban taSa ganin fried superghetti da ruwa a jikinta ba." FaWin Sarah bayan ta kalli plate Win dake gabanta. "DaWina dake baki da fahimta wani lokacin. Ance maki sunansa Paraguay fried superghetti!" Jinjina kai Sarah tayi tare da faWin, "Eh tabbas nagane!" Yanda tayi maganar da sha?iyanci ya saka Khalil ya zaburo ita kuma ta mi?e da sauri suka shiga zagaye dining Win. Daga ?arshe dai ya kamata tare da cicciSanta suka yi sama yana faWin, "Kin ce taliyar babu daWi amma har da su kashe kwano." "Nifa bance babu daWi ba, kawai romon ne yayi yawa." FaWin Sarah dai-dai lokacin da ya sauke ta tsakiyar gado tare da faWin, "A taimakawa likita yaji Wumin matarsa, kwana biyu ana ta yi min rowa." Mi?ewa tayi tare da faWin, "Nima ina son jin Wumin nawa mijin, bari nayi fitsari na dawo." Shafa cikinta da ya Wan turo tare da faWin, "A siyar min da fitsarin" Da sauri ta sauko daga kan gadon tare da faWin, "Ka san dai fitsarin mai ciki bai ri?uwa ko?" Ta faWi hakane tare da saurin shiga bayi, yanda fitsarin ya matseta ya saka tana shiga ta Wuka a ?asa ta soma fitsarin. Wani irin bugawa zuciyarta yayi tare da zaro idanu tana kallon jajayan mitsi-mitsin ?ananan tsutsotsin dake fitowa daga cikin gabanta, mi?ewa tayi tare da kwala wani uban ?ara ganin tsutsotsin kamar tuttuWosu ake yi.............




_Alhamdulillah! Na samu lafiya. Nagode sosai da addu'o'ini, my besty (Queen Zarah) thank you Soo much for the concern. Allah ya barmu tare." >?p?=?
?=?
?



*=?m?GARKUWAR MATA*
*Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa =د?muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA=?m? ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci *GA*
*Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa*
Rage tumbi=د?
Nono=د?
Sanyi=د?
Karin kiba=د?
girmar hips=د?
Ni'ima=د?
Sabulai=د?
Humra=د?
Turarukan wuta=د?
Matsi=د?
Miski=د?
Dilka=د?
Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai=?? ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki
GARKUWAR MATA=?m? Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari
DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI
*08089965176*
*07084653262*


*_MATAR SAYYADEE_*

*Paid book 08128755583*

>؜? *KANWAR MATATA* >؜?

*26*


Khalil har sai da yayi wani muguwar faWuwa saboda yanda ya duro daga kan gadon tsabar rikicewa don duk a tunaninsa faWuwa Sarah tayi a toilet Win. Burum ya faWa bayin yana ware idanunsa, ganinta yayi ita bata du?a gaba Waya ba kuma ita bata mi?e ba, ?afafunta sai rawa suke yi, "Laf......." Bai ?arisa cewa lafiyan ba ya waro idanu yana faWin, "Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un! Sarah menene wannan haka? Daga ina suke fitowa?" Ya faWi yana mai Wage skirt Winta sama sosai. Da sauri ya mayar ya sauke gabansa na bugawa saboda yanda yaga tsutsar na fitowa da gudu kamar fitar jini, wasu ma a dun?ule suke fitowan. "Na shiga uku na, Wayyo Allah shikenan mutuwata ce tazo ta haka!" FaWin Sarah tana mai Waura hannu a kai. Janyota jikinsa yayi tare da faWin, "Haba mine, sai kace ba musulma ba! Menene na ihun da faWin irin wannan maganar? Idan kika mutu ni kuma inyi yaya? Bafa wani abu bane na tashin hankali, da yawan mata suna samun irin wannan matsalar. Ki kwantar da hankalinki Allah zai warkar dake cikin ?an?anin lokaci zaki ce na faWa maki. Kuma ma kin manta mijinki likita ne?" Ya faWi hakan yana sakar mata murmushin tare da Waukar ?atuwar butarsu ya taro ruwan zafi sannan ya dawo inda take tana kuka ya du?ar da ita tare da saka hannunsa ba tare da ko Wigon kyama ba ya dunga wanko tsutsotsin nan suna zuba a ?asa. Sarah kuwa ganin yanda jajayan mitsi-mitsin tsutsotsin ke zubowa yayin da Khalil ke wanko su dai ta daWa rikicewa tana kuka sosai tare da dam?e kafaWunsa. Sai da yaga tsutsotsin sun daina fitowa sannan yayi mata wanka tare da Waukota ya dawo da ita kan gadon don har wani mummunar zazzaSi ya saukar mata. Ya juya zai sauka daga kan gadon domin wanke bayin don tsutsotsin na nan a ?asa da uban yawa, caraf ta ri?e hannunsa tare da faWin, "Doctor meke damuna? Zan warke kuwa? Meke kawo tsutsotsi a gaban mace?" Dariya da wani irin mugun tausayinta ne ya rufe shi jin sunan data kirasa dashi da kuma irin tambayoyin data jero masa, zama yayi bakin gadon tare da janyota jikinsa gaba Waya ya rungume tare da faWin, "Ki kwantar da hankalinki Sarah, nace maki wannan ba wani abu bane, ko wata biyu baya da suka wuce naga irin wannan same problem Winnan ga wata tsohuwa. Hakan na iya faruwa when Scratching the anus or vagina, or wiping them after going to the toilet. This can cause the eggs to stick to your fingertips or under your fingernails. If you don't wash your hands, the eggs can be transferred to your mouth or on to food or objects, such as toys and kitchen utensils. Amma akwai maganinsa kuma zaki warke in Sha Allah." Sarah dai jinsa kawai take yi amma bata cikin duniyar da yake ciki, ta jima da tsundumawa kogin tunani da tashin hankali. Addu'a ya shiga tofa mata ganin yanda take zabura har bacci ya Wauketa sannan ya shimfiWar da ita ya koma cikin bayin, sai da ya saka handglove ya Wibi tsutsotsin ya saka a wani container sannan ya wanke bayin tass yayi wanka. Yana ?o?arin saka riga ya soma jin ?arar door bell babu ?a??autawa, da sauri ya ?arisa saka t-shirt Win ya fito daga Wakin ba tare da ya lura da zaburar da Sarah tayi ba. Da uku-uku yake tsallake steps Win har ya isa ?ofar Waki ya buWe ?ofar, da Aunty Maryam yaci karo hankalinta a tashe tana kuka, "Lafiya Aunty Maryam, meke faruwa ne?" Da hannu Aunty Maryam tayi masa nuni da side Win Hajiya tana faWin, "Khalil, Laure! Laure ce ke ta aman jini guda-guda, kuma maganarta ya Wauke." Wani waro idanu yayi tare da faWin, "Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un!" Ya faWi hakane tare da nufar side Hajiya da saurinsa, yana zuwa ya kuma taras da gigitacen tashin hankali, "Hajiya tayi wani irin mugun kumbura kamar fulawar da aka kwaSa da fulawa, wuyarta yayi wani abu kamar mai ma?o?o ya kuma zazzago, haka ma idanunta, naman ?asan ya zazzago, babu abunda take yi sai jujjuya kai tana hawaye don ita kaWai ta san azabar da take ciki. "Maryam ina wayarki, kira mijinki yanzun nan yazo, kira shi nace maki" Khalil ya ?arisa maganar a tsawace. Aunty Maryam da gudu ta fita zuwa Sangarenta don a can ta bar wayan jikin caji. Khalil sai ya rasa inda zai saka kansa, ga Laure a gefensa na aman jini tana ?o?arin yi masa magana amma babu murya, ga kuma Hajiya na malelekuwa a jikinsa kasancewar ya rungumeta sai kiran sunansa take yi tana faWin ya taimaka ya cire mata ciwon dake jikinta. A can Waki kuwa bayan fitar Khalil Sarah ta fara kwararo uban aman jajayan mitsi-mitsin tsutsotsin nan ta baki ta hanci, ga wani uban tusosi da take saki kamar an buWe masai tsabar wari, gaba Waya ta Wume Wakin da wari ga kuma tsutsotsi ko ta ina, gadon gaba Waya ya zama abun kyama. Sarah ta suma fiye da sau biyar tana farfaWowa. Cikin abinda bai wuce mintuna sha biyar ba sai ga Ya Abdul-Hakeem a kan bike don gani yayi idan yace zai yi driving lokaci zai Sata da yawa, ko kamun ya iso Laure ta fita daga hayyacinta ko motsi bata yi, Hajiya kuma cikin hukuncin ubangiji kumburin jikin da kansa ya saSe amma kuma sai ta dawo kamar ?ar yarinya sannan zazzagowar da idanunta yayi yana nan da wannan abun da ya fito mata a wuya kamar ma?o?o. Cak Khalil ya Wauki Hajiya kamar yarinya ya sakata a bayan mota, ya Abdul-Hakeem kuma ya cicciSo Laure wacce bata da maraba da gawa.. Khalil wajen Aunty Maryam ya nufa tare da faWin, "Maman Moon dan Allah ki duba min Sarah a Waki itama bata da lafiya sosai." Jinjina kai tayi tare da faWin, "Babu matsala Khalil, Allah ya basu lafiya dukansu." Da "Ameen" ya amsa tare da saurin shiga cikin motar ya Abdul-Hakeem yaja motar suka bar gidan. Suna fita Aunty Maryam ta nufi Wakin Sarah domin dubata, tunda Sarah tazo gidan bata taSa shigar mata ko Wayan parlourn ?asa ba bare kuma bedroom, yanzu haka ma sai da tayi tsaam kamun ta haura sama, tun daga last step take jin wani irin unbearable wari mai tada zuciya, nan da nan wani irin miyau ya soma taruwa a bakinta dama kuma ita sam bata shiri da wari, bama ita ba, gani take gaba Waya zuri'arsu basa ?aunar wari, haka ma zuri'ar mijinta (Kun san dai mutanan mai duguri wajen ?amshi >?*?) musamman ma Khalil mai wanka da turare. Haka dai Aunty Maryam ta dunga Wauke numfashi, don tana ?ara kusanta kanta da Wakin Sarah, mahaukacin wari na ?aruwa. Hannu ta saka ta murWa handle Win ?ofar ta shiga Wakin, da mugun sauri ta dawo baya ta dafe ?irji tare da faWin, "Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un! Allahumma arji'ini fi musibati!! La ila ha'illallahu Muhammadur Rasulullah, Allahumma la sahala illa maja'altahu sahala!!" Yanda ?irjinta ke bugawa da sauri-sauri ka ce ?ararrawar mutuwa aka buga mata, sai kawai ta fashe da kuka tare da komawa Wakin bayan ta saka hannu ta toshe hancinta. Babu abunda Sarah keyi sai mi?a mata hannu alamar ta ceceta, Aunty Maryam kuwa ta kasa ?arisawa gareta saboda wasu uban tsutsotsin dake mamaye a kan gadon zuwa ?asa da wuyanta saboda amansu da ta gama yi yanzu. "Sarah meke damunki? Inna lillahi! Wannan wani irin abu ne kuma?" FaWin Aunty Maryam cikin kuka. "Aunty Maryam mutuwa zan yi!" Sarah ta faWi tana mai sakin wani irin mahaukacin tusa mai mummunar warin fitar hayyaci tare da wani irin kakarin amai, sai ga aman tsutsotsin nan na fitowa da uban yawa daga bakin Sarah kamar zata mutu, "Wayyoo, wayyoooo Aunty Maryam, Wayyo Allah cikina." Da mugun gudu Aunty Maryam ta fita daga Wakin don tabbas idan ta kuma minti Waya ita ce zata mutun ba Sarah ba, don irin warin da Sarah keyi ba mai misaltuwa bane, tsutsotsin nan banda ta gabanta har ta duburanta fita suke yi, ba suyi mata ?ai?ayi kuma basu cizonta, amma kuma ganinsu kawai abun tsoro da tashin hankali ne mai girma. Aunty Maryam na fita wuce Wakinta tana wani irin kukan tausayin halin da Sarah take yi, tunda uwarta ta haifeta bata taSa ganin kalar wannan cutar ba. Wayarta ta cire daga caji sannan lalubo number Win Khalil ta danna masa kira, lokacin shi kuma suna can kan Laure suna ?o?arin ceto rayuwarta, sun samu sun tsayar da aman jinin, amma kuma maganarta ya Wauke gaba Waya. Duk irin ihun da za'a yi, ?arshe ma ko magana aka yi mata a kunne, bata jin komai. Kuma abunda yafi bawa likitoci mamaki, basu ga musabbabin faruwar haka ba. Hajiya kuma suger kawai suka gani sai kuma da kidney wanda Khalil ya san dasu, sai suka bar kumburin jikin Hajiya akan ciwon suger Win sanadi, ita kuma Laure babu ta?amaimai musabbabin ciwonta. Haka wayar Khalil dake silent yayi ta ringing yana yankewa. Cikin lokaci ?an?ani Nafeesa autarsu Khalil, gata da tsohon ciki sai kuka take yi, lokacin da taga Hajiya da kuma yanda halittarta ya dawo, yanke jiki tayi ta suma tana farfaWowa labour yace gani nazo, dama kuma ashe jiyan kwana tayi da ciwon mara, Kasancewar irin na?udar Hajiyan suke yi, cikin mintuna talatin ta haifo ?arta mace. Hankalin Nafeesa bai Wan kwanta ba, sai da taga hajiyan ta Wauki jaririyar da kanta tana yi mata addu'a, don Hajiyar bata jin komai a jikinta na ciwo sai damuwar halin da Laure take ciki, yarinya marainiya babu uwa babu uba, dangi sun watsar da ita bata nan bata can kamar wata mota. Da wannan ya karSa ya gama mora, sai ya turawa wancen, an mayar da ita uwa jaka, dalilin hakane yasa da hajiya ta je Maiduguri bayan rasuwar mahaifinsu Khalil da shekara Waya sai ta Waukota. Da kakan Khalil da kakan Laure uwarsu Waya uba kowa da nashi. "Mu'azzam ka sallame ni na koma gida tunda ni jikina Alhamdulillah, ga kuma Nafeesa da ta samu ?aruwa, tana bu?atar kulawa sosai kasan haihuwa ce ta fari, kuma daga nan idan mijinta ya amince gida muka yi, sannan kuma ina gargaWinku da babban murya kar ku sake ku tadawa marmari daga nesa hankali, tunda dai Allah ya ban lafiya ba sai yaji ba, ku bar shi yayi aikinsa hankali kwance, Ko Musaddiq (Barrister Muhammad Kabir) bance a faWa masa ba." Da sauri Khalil yace, "To amma Hajiya....." "Nace bana son su sani idan har na isa! Sannan kuma maza ka amsar min takardar Sallama mu tafi gida, kuma ina so mu biya ta gidan surukanka zan ro?i alfarmar a bani wannan ?anwar tata ta zauna damu na wasu lokaci?" FaWin Hajiya. Da mamaki Khalil yace, "Hajiya, ba dai Aina'u ba ko?" A gadarance Hajiya tace, "Ita fa! Ko baza ka kai ni bane?" "Zan kai ki." FaWin Khalil tare da ficewa daga Wakin ya koma office Winsa, wayarsa ya fara Wauka tare da sakawa aljihu ba tare da ya duba ba, gaba Waya hankalinsa ya koma gida, so kawai yake yi ya gansa kusa da Sarah don itama dole ya kawota asibiti ya duba abunsa. "Ni da kaina zan duba matata babu wani Wan iskan da zai gane min jikin mata." Ya faWi a bayyane tare da fitowa daga office Win. KiciSis suka yi da ya Abdul-Hakeem, "Yanzu dama wajenka zani, mummyn Moon ta kira ni tana kuka sosai wai Sarah babu lafiya tana ta aman tsuts........." Ba tare da Khalil ya gama sauraron ya Abdul-Hakeem Win ba ya nufi hanyar waje da bugun sauri, parking lot ya nufa tare da shiga motar yayi reverse ya bar asibitin a guje. "Ina Khalilullah Win? Yazo mu wuce mana!" FaWin Hajiya wacce ke kallon yaya Abdul-Hakeem. "Hajiya akwai matsala ya wuce gida, matarsa ce babu lafiya, Maryam tace aman wasu jajayan mitsi-mitsin tsutsotsin take yi, abun dai babu daWin ji." "Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un! Wannan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login