Showing 66001 words to 69000 words out of 129558 words

Chapter 23 - Kanwar Matata Book 1 Hausa Novel Complete

tare da dire basket Win sannan tace, "Wallahi tallahi halittar ubangiji. Kuma dai nafi matar kyau." Juyowa yayi gaba Waya ya kalleta daga sama har ?asa tare da faWin, "Eh Lallai babu shakka." Sai kuma ya bushe da dariya tare da faWin, "Ga shawara idan zaki Wauka, kije kuyi shawara ke da mai gadi ya samo ?atuwar keji ya ajiye a ?ofar gate, bayan kin gama aikinki na cikin gida sai ki fita waje ki shiga kejin nan, wallahi ba ?aramin kuWi zaki samu ba, don duk wanda ya zo wucewa sai ya ajiye maku kuWi." Kuka ta fashe dashi tare da faWin, "Sai kace wata biranya zan shiga keji. Kuma turaren ma ba'a so." Tana gama faWin haka ta juya Sarah tayi saurin kai hannu zata ri?ota _Khalil_ ya ri?e hannun tare da faWin, "Tsaya ki sha kallo." Sai da ta kai bakin ?ofa sannan ta juyo tare da faWin, "Baza ka bani ha?uri ba? Ke kuma amarya ko Wan irin cin-cin Win nan ma baza ki bani ba. To wallahi ban fita ko ina sai an bani turarena da cin-cin." Kallon juna _Khalil_ da Sarah suka yi suka fashe da dariya. _Khalil_ yace, "Ahaf, ba na faWa maki ba. Ai mayya ce! Idan ban bata turaren ba sai ta lashe kurwata!" MurguWa baki tayi tare da faWin, "Eh naji Win komai zaka ce kace idan har za'a ban turaren." Kiss yayi ma Sarah a kumatu tare da faWin, "Ina zuwa love, bari na Wauko mata ta wuce ta bamu waje." GyaWa kai kawai Sarah tayi. Yana wucewa Laure ta matso kusa da Sarah tare da faWin, "Wallahi ke kyakkyawa ce. Kin ganki kuwa? Wane kajuli (Kajol) ta ?asar hindiya. Gaskiya ya _Khalil_ ya iya zaSe yasin. Ku wani yare ne?" Murmushi Sarah tayi tare da faWin, "Babana Wan Nasarawa ne a wani ?auye da ake kira _Wamba_" Ri?e haSa Laure tayi da faWin, " _Wamba_? Ni ban ma taSa jin sunan garin ba. To mamanki fa?" Ko kamun ta bata amsa suka ji saukowar _Khalil_ hannunsa ri?e da kwalin turare guda biyu. Washe baki Laure tayi tare da faWin, Alhamdulillahi ni Laure! Nagode ya Ibrahim" ta faWi tun kan ya mi?a mata turaren. TaSe baki _Khalil_ yayi tare da mi?a mata yace, "Sai a sakar min mara inyi fitsari." Amsa tayi bakin ya?i rufo, ha?oran sunyi cirko-cirko a waje. "To, to a wuce a bani waje." Sai da ta kai ?ofa sannan tace, "Aunty Saro, sai nazo dan ya _Khalif_ ya fita." Da ?arfi Khalil yace, "Kika ?ara kiran matata da wannan sunan sai na cire shegun ha?oran nan. Kuma kar in sake inga ?afafunki a Wakina." Dariya Sarah tayi tare da faWin, "Amma ya kuke da ita?" Sai da ya kulle ?ofar ya saka key sannan ya dawo inda take ya rungume ta sannan ya ce, "?ar uwa ce, lokacin da Hajiya taje Maiduguri aka haWo ta da ita domin ta ri?a taimaka mata da wasu ayyukan. Ance dai abokiyar wasan mu ce, ban dai san asalin yanda muke da ita ba." Sarah tace, "Hajiya ?ar Maiduguri ce ko?" Zama yayi a kan kujera ya Waurata a kan cinyarsa tare da faWin, "Mahaifinta Shuwa ne, mahaifiyarta kuma Kanuri, kuma duka tana jin yaren." Kallonsa tayi tare da faWin, "Kai fa, kana jin yaren?" "Gwada yara min naji ko zan iya mayar maki?" FaWin _Khalil_. "To ai ni ban iya ba." Sarah ta faWi. Kwanto da kanta yayi a kan ?irjinsa tare da faWin, "Kar ki damu, wata rana zaki san ko inaji ko ban ji." "To baba fa, wani yare ne?" Sai da ya nuna kansa Sannan yace, "Babana?" "Eh babanmu." Ta bashi amsa tana nuna ita dashi. "Sorry babanmu har dake. Shi kuma Mahaifiyarsa bafulatana, mahaifinsa Kanuri." "Kai Kanuri ne kenan?" FaWin Sarah. "Kwarai da gaske!" Ya bata amsa tare da mi?ar da ita zuwa dinning sannan ya Wauko basket Win da Laure ta kawo abinci ya ajiye a kan dinning Win sannan ya koma kitchen ya Wauko kwan da ya soya. "Ni na soya wannan da kaina. Ci kiji?" FaWin Khalil cike da farin ciki don ya soya kwai. Sarah kuwa tun kallon farko da tayi wa kwan taga tsakiya ya babbake. Hannu ta kai ta Wan yago gefe inda bai ?one ba ta saka a baki. Da sauri ta furzo shi jin magi har kwakwalwar kanta. "Ya dai?" FaWin Khalil bayan yayi saurin zuwa inda take. Bata ce komai ba ta yanko ta saka masa a baki. Dakyar ya iya juriya ya haWiye yana yamutsa fuska. "Wai wai wai! DaWi!" FaWin Khalil yana yin haka=?L?da hannu. "To maza cinye shi!" Ta faWi tana masa tuni da plate Win da idanunta. "Kiyi ha?uri na kaiwa Madhu itama taci. Don duk abunda na saka a baki itama sai ta ci." "Wacece kuma haka?" Tayi saurin faWa. Shi kuma yace, "Madhubala wutar kyau, masoyiyata kenan?" Tuni annurin fuskanta ya canza ta tsaya kawai tana kallonsa. Kumatunta yaja tare da faWin, "Kishi, to mage na ce wacce na Wauko all the way from Paris. Zaki sota sosai idan kin ganta. Very beautiful." Sai a lokacin ta saki fuska tare da faWin, "Laa! Kaman ka san ina son mage sosai. Tana ina?" "Tana side Win Hajiya. Idan mun gama karyawa zan kai ki, ki gaida Hajiya sai mu Wauko abun mu daga nan." Ya faWi hakane tare da soma serving Winsu a plate Waya. Yana bata a baki tana bashi har suka kammala sannan suka kwashe kayan tare suka kai kitchen yana wanke-wanke tana Wauraya har suka kammala. Towel ya Wauko ya goge mata hannu dashi sannan suka fito parlour. "Bari na Wauka maki babban mayafi sai muje wajen Hajiya." Ya faWi hakan tare da nufar sama. Mintuna kaWan ya dawo Wauke da gyale. Da kanshi ya soma nannaWa mata gyalen a kai dai-dai lokacin da suka ji door bell. A tare suka kalli ?ofar, sai da ya gama saka mata sannan ya nufi ?ofar ya buWe. Ido huWu suka yi da Aina'u tana sakar masa murmushi.



*KIRA ZUWA GA MARUBUTA*

_A matsayinka na Wan Nigeria bai kamata kayi murnar Independence ba, bai kuma kamata kabar wani yayi ba!_
_dalilina kamarhaka_
_a satin daya_ _gabata an sace Walubai a jahar Zamfara, an kashe wasu a sakkoto, An harbe wasu a cikin Jos, a kaduna kuwa an tare jirgin ?asa an kwashe mutanen cikinsa wanda har yau ba'a san inda sukeba!_
_kai yanzu ko tafiye tafiyen da akeyi da an daina saboda irin wannan matsalolin!_
_Kuma duk haka yana Faruwa ne saboda sakacinmu na mutanan AREWA, ko har kun manta da ?an matan da aka sace a cikin jahar Barno state a shekarar 2014 su Wari biyu da sabai'n da shida?!, ?an matan ?an matan chibok, toh haryanzu ba'a san inda saura suke ba..._
_Idan mukace AREWA muna magana ne da ?a?an cikinta waWanda suka sami Waukaka koya take kama daga ?an social media, ?an film, mawak'a, masu shirin barkwanci, tare da_ _*Marubutan mu*, mu taso mu buWe baki muke_ _magantuwa, muyi amfani da wannan damar ta social media, kuna ganin celebrity Win nan na kudu daya mutu zargi suke akan kashe shi akayi ba tabbatarwa ba, amma ji yadda abun ke yawo a ?asa baki Waya!_
_mu kuma ?a?a mata ake kwasa ake shiga jeji dasu, banda tsadar rayuwa, da azaba da ?uncin da muke ciki, kidnapping, kwace, Haure, ana kashe mana ?an uwan mu Waruruwa batare da munce komaiba!_
_shin da mukayi shirun gajiya_ _sukayi suka daina ko kuwa abin ta'azzara yayi?_
_a matsayinki/ka na *Marubuciya, Marubuci* ?an AREWA ga dama tasamu, masu novel na kuWi dama free, masu Waukakar cikin mu dama sabbin tasowa, magana ake aji murya iri Waya gabaWaya a social media a yau first October dan already no more Independence, Dan girman Allah kar mu raina abin da zamuyi, koda ba?ya update na novel kiyi koda shot writing akan matsalar dake faruwa!_
_kar mutsaya sai abi yazo kan ?anwarka ?anina babana ko mamana, Kaduna Zamfara Barno Kano da dukkan arewa muWin duka abu Wayane, dan Allah marubata mufito ?wanmu da ?war?wata mutaya ?an uwanmu ?an_ _social media isar da sa?o, tunda mu baiwar rubutu_ _ubangiji ya bamu muyi amfani da ita wajan yin g?ara._
_ubangiji yayi mana Jagora ya Allah ka sakawa duk wacce tayi ?o?arin tallafawa da gidan Aljannatul-Firdausi_.


*=?m?GARKUWAR MATA*
*Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa =د?muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA=?m? ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci *GA*
*Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa*
Rage tumbi=د?
Nono=د?
Sanyi=د?
Karin kiba=د?
girmar hips=د?
Ni'ima=د?
Sabulai=د?
Humra=د?
Turarukan wuta=د?
Matsi=د?
Miski=د?
Dilka=د?
Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai=?? ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki
GARKUWAR MATA=?m? Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari
DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI
*08089965176*
*07084653262*


*_MATAR SAYYADEE_*

*Paid book 08128755583*
[10/2, 8:21 PM] AMINA KABIR CAPS: >؜? *KANWAR MAZA* >؜?

*22*


Da sauri Sarah ta ?ariso wajen tana faWin, "Lah, Ai'n kece? Shigo mana kin tsaya a waje kamar ba?uwa. Ke Waya ce?" Hanya Khalil ya bata ta shigo tare da faWin, "Bamu san da zuwanki ba, ashe kina tafe" kai tsaye yayi maganar don har ga Allah bai so zuwanta ba don zata shiga ha??insa na rashin bashi damar kasancewa da matarsa. Da kallo ta bishi tana ji kamar rungumesa saboda ?aunarsa dake fuzgarta. Shi kuwa Khalil komawa yayi ya zauna tare da Waukar remote ya kunna tv ya Waura ?afa Waya akan Waya. "Ai'n mai zaki ci? Ki zauna mana." Wani kallo Khalil ya watsawa Ai'n Win tare da maida kallonsa izuwa ga Sarah yace, "Babe, ba girkin da za kiyi, saboda ban so kiyi stressing kanki shiyasa na fita da kaina na haWa maki breakfast. Ohh nama manta, akwai sauran abincin da Aunty Maryam ta aiko mana dashi gashi can a dining. She should go and serve herself kamun mu dawo daga cikin gida wajen hajiya. Let go wife!" Ya faWi hakan tare da kama hannun Sarah ya saka cikin nashi. Kallonta Sarah tayi tare da faWin, "Aina'u bari muje mu dawo. Hajiya zanje na gaisar in dawo yanzu." Ya?e tayi tare da faWin, "Ok sai kun dawo." Suna fita Khalil ya saki tsaki tare da faWin, "Killjoy?" "Wa?" Sarah ta tambaya tana kallonsa. "?anwarki mana. Bata iya zuwa gidan amare ba. Ita da ake bari sai irin bayan sati biyun nan, duba fa ki gani ko 12:00 bai yi ba. Ni dai wallahi an shiga ha??ina. ?aukar hutun wata guda nayi domin in huta tare da matata, amma naga alama ana son hanani more amarcina." Tsungulinsa tayi a hannu har sai da ya furta, "Auch! Mai nayi maki?" "Duk fa wanda zai zo ba kwana zai yi ba, dole zai tafi ya bar mu tare, to menene abun damuwar bayan we will always sleep together babu mai raba mu?" Cak ya tsaya yana kallonta tare da faWin, "Haba, dagaske? Za ki biyani duk bashin soyayyar da aka hanani nunawa da ranar?" Dukan kafaWunsa tayi tare da faWin, "Wallahi happiness kana da negative mind. Ni ba abunda nake nufi kenan ba." "To ni kuma kinga abunda nake nufi kenan." FaWin Khalil. Da sauri tayi gaba saboda kunyar da ya bata. HaWawa yayi da gudu ya isketa tare da faWin, "Yarinya kina da aiki, wai kunyata kike ji? TaS, kina ruwa can gaban breaker." Cak ta tsaya kasancewar sun iso daidai ?ofar part Win Hajiya. Shi ya ?arisa tare da murWa handle Win ?ofar ya shiga bakinsa Wauke da sallama. Gaba Wayansu suna parlour ana hira, Hajiya, yaya Abdul-Hakeem, yaya Muhammad Kabir, Aunty Maryam, aunty Khairat, aunty Zakiyyah matar yaya Abdullahi, Nafeesa, Aysha, Laure, Aunty Jamila autarsu uncle Ameeru, sai ?a?ansu da kuma kaWan daga cikin sauran mutanen Maiduguri da basu koma ba. Juyawa Khalil yayi tare da faWin, "Babe, shigo mana." Da sauri Aunty Khairat ta tsunguli aunty Maryam jin sunan da Khalil ya kira Sarah dashi suka bushe da dariya. Ita kuwa Sarah a kunyace ta shigo Wakin kanta na kallon ?asa ?afafuwanta na harWewa. Har ?asa ta du?a tare da faWin, "Hajiya ina kwana?" Da murmushi a fuskar hajiya ta amsa tare da faWin, "Zo taho nan kinji ?ata." Zama tayi kusa da ?afafun Hajiya a kan capet sannan tabi kowa Waya bayan Waya ta gaida su, kowa ya amsa fuska cike da fara'a babu nuna wani kyara ko wula?anci. Khalil Win ma gaida waWanda suka girme shi yayi, wanda ya girma kuma suka gaida shi. "Yayanmu ka iya zaSe fa wallahi." FaWin Nafeesa tana ?ara le?o fuskan Sarah. "Kun san ni komai nawa mai kyau ne shiyasa matata sai da na hanga na waiga na zaSota zu?e?iya gata nan." Aunty Zakiyyah matar ya Abdullahi tace, "Gaskiya Ibrahim baka da kunya, a gaban yayyin naka nake irin wannan magana haka." "To Aunty kuma ni mai nace? Yabon matata fa kawai nayi." FaWin Khalil yana dariya. "Wai, Hajiya sai kinyi ha?uri don zaki ga rawar kai!" Gaba Waya aka kwashe da dariya. Saukowa ?asa Khalil yayi tare da zama daidai inda Sarah take sannan yace, "Wife, na san baki san kowa a nan wajen ba idan aka cire Laure da tazo Wakinmu Wazu. Bari na fara ta kan wannan babbar aunty, (yayi nuni zuwa ga Aunty Zakiyyah), ita ce matar babban wanmu, sojane a Abuja yake aiki. Lokacin da papa yake dai rai, we all are living there duk dani zaman na hutune don a abroad nayi rayuwata kaf, Hajiya ce ta matsa na dawo saboda Allah ya rubuta sai na haWu dake mun ?unla ala?a mai girma. Last year suka aurar da second daughter Winsu mai sunan Hajiya ana kiranta little hajjaju, very smart girl don ni ta biyo a kwakwalwa." "Ai ka san mu duka kwakwalan tunkiyoyi gare mu sai kai Wan gwal" FaWin yaya barrister. Waro idanu Khalil yayi tare da faWin, "Ni ba haka nake nufi ba. Mine saurareni kiji." Ya ?arisa maganar yana kallon Sarah, "Wannan sunansa ya Abdul-Hakeem, wannan itace matarsa Aunty Maryam wacce ta aiko mana da breakfast Wazu, ?arsu Waya Maimoon... Wannan kuma shine ya barrister, shi kuma kin ga matarsa nan, sunanta Aunty Khairat, ?a?ansu biyu...." Haka ya dunga nuna mutanan parlour Win yana mata bayani. Ita dai kai kawai take Waga masa. Yanda aka amsheta kowa na nan-nan da ita ya saka ta mance da wata Aina'u. Shikuwa Khalil yana sane, addu'a kawai yake yi cikin zuciyarsa Allah yasa ta gaji da jira ta wuce gida. ?angaren Aina'u kuwa, bayan fitarsu babu inda bata buWe ta duba ba, sai faWin, "Kan bala'iiii!" Kawai take yi tana kwafa. Sai da ta gama tsaf sannan ta dawo parlour ta zauna a kan kujera tana girgije-girgije ?afa, "Wallahi in har sunana Aina'u Wiyar Lami da Nuhu, wallahi tallahi ba zan taSa bari kiyi farin ciki ba, ba dai anyi auren ba, enjoy the first week of your marriage before the war begins!" Ta ?arisa maganar tana mai rausayar da kai. Tun tana ?irga mintuna har ta dawo awa. A can cikin gida kuwa, kirar sallar azahar ne ya fitar da mazan zuwa masallaci yayin da matan suka Wauro alwala. Bayan kowa ya idar da Sallah, sai suka haWu gaba Waya a dinning don har an kammala lunch. Kujerun dinning Win irin mai sha huWu ne, kuma sun Wauke gaba Waya don ma yaran an haWa masu a parlour don suna da yawa. Khalil ?afa ya tura ya shafo ?afar Sarah, Wagowa tayi suka haWa idanu ya kashe mata idanu, gaba Waya a idanun Hajiya komai ya faru amma sai ta nuna kamar bata ga komai ba ta cigaba da cin abincinta. Zumbur Sarah ta mi?e tana faWin, "Inna lillahi!" Gaba Waya aka haWa baki wajen faWin, "Mai ya faru?" Khalil kuwa har ya zagaya ta bayanta tare da jan kujeran da take kai baya. "Na manta ina da ba?uwa a Waki. Kuma tun Wazu tana can tana jirana." Hajiya tace, "Laure maza haWo mata abinci a basket ki tafin mata dashi." Khalil kuwa tsaki yayi a zuciyarsa don bai so ta tuna ba. Shima abincin da bai ?arisa ci kenan ba yabi bayan matarsa. Kowa Sarah ta murWa handle ta shiga, a zuciye Aina'u ta juyo zata fara ruwan bala'i sai ga Khalil ya shigo rai Sutu-Sutu. Washe baki Ai'n tayi tare da faWin, "Kun jima, har nayi bacci na farka. Amma dai mancewa kuka yi nazo ko?" Ko kamun Sarah tayi magana caraf Khalil yace, "Ni na Wauka ma kin wuce ai. Ashe kina nan kina jira." Sarah tace, "Kiyi ha?uri Aina'u wallahi mancewa nayi kina nan. Kinci abincin?" "Ban sani ba shegiya munafuka. Wato kin shigo cikin arziki har kin soma wula?anci. Kiyi, lokacinki ne. Nawa na nan zuwa." A Cikin zuciya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login