Showing 75001 words to 78000 words out of 129558 words

Chapter 26 - Kanwar Matata Book 1 Hausa Novel Complete

fashewa da kuka. "A ko wani irin lokaci Wan adam ka iya canzawa Laure." FaWin Aina'u tana hararen Lauren. "Ke Aina'u!" FaWin Sarah a tsawace da sauri Hajiya ta Wagawa Sarah hannu tare da faWin, "Bana son in ?ara jin komai daga bakin kowa, ku tashi ku tafi Wakunan ku. Sar?a kuma zasu fito domin duk wanda ya Wauka ba dai ya sayar ba, don duk inda yake sai an kama shi ko kama ta." Gaba Waya kowa ya tashi guiwa sage ya bar Wakin. Suna shiga Waki Sarah ta Waga hannu ta wanke fuskan Aina'u da mari tare da faWin, "Wallahi baki isa ki kashe min aure ba, kina hauka ne? Ko baki san Laure ?ar uwarsu bace da har zaki jefeta da wannan mummunar ?azafin? To bari kiji, ba zan iya da iskancinki ba, ki shiga Waki ki tattaro duk wani abu naki kizo ki wuce gida, ina zaune cikin rufin asirina kizo ki tada min hankali, to ba zai yiwu ba. Dama ba wani uban abun kike tsinana min ba, maza tattaro kayanki ga kuWin mota ki bar min gidana." Hannu akan fuska Aina'u tace, "Ni kika mara Saratu har kina faWin in bar maki gidanki? To zan tafi, amma sai kinyi nadama mafi muni a rayuwarki! Baki san true colour Wina ba, amma zan fito maki dashi. Ba dai miji kike ta?ama dashi ba, mu zuba mu gani, gaki ga mijin nan." Tana gama faWin haka ta shige cikin Wayan parlour Win da zai sadata da Wakinta. Jakarta ta kinkimo ta fito bayan ta canza kaya ta shafa aboniki a idanunta, nan da nan idanunwan suka kaWa su kai jazur kamar taci kuka ta ?oshi. Bata taras da Sarah a parlourn ba, sai kawai ta saka kai ta fita daga Wakin. Sai da ta ajiye akwatinta sannan ta buWe ta Wauki wani abu cikin wani ?atoton box tare da nufa side Win Hajiya, Laure ta taras a parlour sai da ta dungure mata kai sannan ta wuce bedroom Win Hajiya tare yin knocking haWe da sallama. Daga ciki Hajiya ta bada izinin shiga, tura ?ofar tayi tare da zama a ?asa tana kallon tiles Win dake shimfiWe, Hajiya dake tsakiyar gado tana duba wasu kaya ta kalleta tare da faWin, "Aina'u lafiya?" Kuka Aina'u ta fashe dashi tare da faWin, "Hajiya kiyi ha?uri, amma yanda kika Wauke kika ri?e ni tamkar ?arki ya saka ba zan iya bari a haWa baki dani a cuceki ba, ga sar?an ki, Saratu ce ta sace tare da haWin bakin ?ar aikinki Laure.........."



_Dan Allah kuyi ha?uri bana jin daWi ne shiyasa kuka jini shuru. Yanzu ma cewa nayi bari nayi naku ko kaWan ne yafi babu_

*=?m?GARKUWAR MATA*
*Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa =د?muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA=?m? ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci *GA*
*Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa*
Rage tumbi=د?
Nono=د?
Sanyi=د?
Karin kiba=د?
girmar hips=د?
Ni'ima=د?
Sabulai=د?
Humra=د?
Turarukan wuta=د?
Matsi=د?
Miski=د?
Dilka=د?
Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai=?? ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki
GARKUWAR MATA=?m? Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari
DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI
*08089965176*
*07084653262*


*_MATAR SAYYADEE_*

*Paid book 08128755583*


>؜? *KANWAR MATATA* >؜?

*25*


"Yanzu haka Hajiya ta koreni daga gidan nan saboda na faWa mata gaskiya abunda take yi bata kyautawa. Yanzu hakan sar?an nan bata nan na Wauko shi na kawo maki ba. Nasan za kiyi mamaki mai yasa na tona mata asiri tana matsayin ?ar uwata, to nayi hakan ne saboda na tseratar da ita ganin tayi aure gidan mutunci, bana so aurenta ya mutu sanadin abubuwan da take aikatawa. Shi kansa Khalil Win ba jin daWin zama da ita yake yi ba, a wannan Wan zaman da nayi na fuskanci haka, kullum cikin ?orafi take yi masa akan dole sai ya saya mata gida a wani waje ita bata san zama waje Waya da uwar miji da matar ?ani ko wa, tafi son zama ita kaWai ta wala. Hajiya baki ga irin Sarnar kuWin da Sarah take yi ba da dukiyar Wanki, duk abunda tace kamar ta shanye shi, jiki na rawa yake yi mata. Hajiya sai fa kun tashi tsaye sosai akan Khalil!" Hajiya baki sake take bin Aina'u da kallo tana mamakin ?aramar yarinya irin wannan da hassada da kuma iya tsaro zantukan ?anzon kurege, don tun daga furucinta na farko ta fuskanci inda ta dosa, babu abunda ke damunta illa tsantsan hassada da mugun hali. "Ina so tambayarki." Hajiya ta faWi still tana kallon Aina'un. Gyara zama Aina'u tayi har da matsar hawaye tare da faWin, "Ina jinki Hajiya." "Ke da Saratu uwa Waya uba Waya kuke?" Jinjina kai Aina'u tayi tare da faWin, "Uwarmu Waya ubanmu Waya da ita Hajiya, halin ne kawai ba Waya ba." Hajiya tsuke fuska tayi tare da faWin, "Tabbas kuwa hali ba Waya ba. Amma Allah yayi wadaran naka ya lalace! Yanzu saboda lalacewa da rashin hankali da tunani, ?ar uwarki ciki Waya kike yiwa ba?in ciki da hassada? Duk wani mai hankali idan yaji wannan magana da kika yi ya san cewa ke munafuka ce kuma baki ?aunar ?ar uwarki. Ina matsayin uwar mijinta, shine zaki zo kina faWamin maganganun Satanci akan ?ar uwarki saboda naji haushinta! To ki sani, na san wacece Saratu, tun lokacin da aka kawota cikin gidan nan nake lura tare da karantarta, yarinya ce mai natsuwa da hankali. Laure kuma shekaru bakwai kenan muna tare da ita, bata taSa Waukar min ko mayafi ba balle kuma sar?a. Bata ma san darajarsa, kuma yanda nasan tarbiyyarta da halinta baza ta taSa amincewa a haWa baki da ita ba domin a cutar dani. Kuma ni tun Wazu na fahimci ke kika Wau sar?o?in nan saboda yanda kika ri?a tada jijiyoyin wuya, na rabu dake ne domin inga iya gudun ruwanki don na riga na san baza su taSa saiduwar maki ba duk inda za kije don sai kin bata risiti (receipt). Kalle ni da kyau, mahaifiyarki ma na haifeta, baki isa kiyi min makirci da wayau ba, kuma auren Khalil da uwata Saratu, mutuwace zata raba shi in Sha Allah. Ba Saratu da take ?ar uwarki ba, Ni kai na mahaifiyar Khalil ban amince ki ?ara tako ?afarki cikin gidan nan ba. Kuma kin san dai ina da ?a?a hukumomi ko? Tashi ki Sace min da gani tun kamun na wanke fuskanki da mari!" Aina'u da ba?in ciki tarkon da ta Wana bai kama ba ta mi?e tana yiwa Hajiya wani irin kallo sannan ta juya fuuu ta fita tare da rufo ?ofar da ?arfi. Laure na zaune ta zubawa talabijin idanu taji saukar mahaukacin rankwashi a tsakiyar ka sai da ta kwanta flat a ?asa tsabar gigicewa. Dawowa tayi daidai kanta tare da faWin, "Sai na zama ajalinki, shegiya mummuna!" Tana baro part Win ta tsaya tana mamaki domin bata taSa kawowa a ranta wannan makircin da ta haWa ba zai yi aiki ba. "Hajiya kin jawowa kanki bala'i da masifa da tashin hankali! Kin yi kuskure tura hannunki a ramin maciji kuma wallahi sai ya WanWana maki zafin dafinsa...." Tana gama faWin haka ta ja akwatinta ta wuce ta bar gidan. Bayan fitar Aina'u a Wakin Hajiya, Hajiya ta zabga tagumi tare da faWin, "Duniya ina zaki damu ne? ?an uwanka ciki Waya amma shine ke yi maka hassada da ba?in ciki, kai Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un! Allah kasa mu cika da imani, Saratu ce dai zama daram dam a gidan nan in Sha Allah!" Wani ajiyar zuciya Sarah ta saki lokacin da ta tabbatar Aina'u ta bar gidan. Kitchen ta shiga domin haWawa Khalil abinci don ya kusa dawowa. Bayan ta kammala girkin ta haura sama ta cancaWa wanka ta saka wata doguwar rigar shadda pink colour wanda yasha aiki da ba?in zare, Waurin Wan kwali tayi mai kyau sannan ta fesa turare ta ?ara kallon fuskanta a madubi ta saki murmushi tare da fita ta sauko ?asa ta zauna a kan kujera ta Waura ?afa Waya akan Waya tana kallon tan?ameman plasma tv Winta dake haska film Win _Mohabbatain_ a tashar Bollywood. Da sauri ta mi?e jin ?arar door bell, buWe ?ofar tayi tana kallonsa. Shima kallon nata yake yi daga sama har ?asa yana faWin "Ma sha Allah!" Cikin zuciyarsa. Hannu ta kai ta karSi jacket Win hannunsa da ya ratayo tare da kai bakinta saitin kumatunsa ta sakar masa kiss tare hura masa fuska tace, "Kar fa a cinye ni." Hannu ya kai zai cafkota tayi saurin ja baya tana dariya, "Ki tsaya ki gani idan ba'a cinyekin ba." Gwalo tayi masa tare da faWin, "Ka kama ni idan zaka iy....." Ko kamun ta rufe baki har ya iso inda take ya cafki hannunta biyu tare da haWata da ?irjinsa yana mai faWin, "Ni da zan iya haWiye kin ma da na huta da kewarki, kullum na fita aiki sai kin hanani sukuni, domin da zarar na bar gida, kece kike min gizo a ko ina." Hannun ta saka ta rungumosa tare da faWin, "To ni dai matsalata kar dai garin yi maka gizo kaje kaga wata macen ka Wauka nice kawai kace mata, Ina son ki! Tabbas zuciyata zata buga daga nan." Janyeta yayi daga jikinsa tare da kama hannunta suka nufi sama yana mai faWin, "Wannan kalmar mai tsada ga macen biyu kawai nake furtawa, Hajiya da kuma ke, bayan ku, babu macen nan gaskiya." ?an?ame hannunsa tayi tare da faWin, "Ina son ka, ina sonka sosai." Bakinsa ya kai dai-dai kunnanta tare da faWin, "Muje ciki a nuna min!" Tsungulinsa tayi a damtsensa tare da yin dariya. Bayan kwana biyu, Khalil ya fahimci Aina'u bata gidan, hakan ba ?aramin daWi yayi masa ba, amma ko a fuska bai nunawa Sarah ba, kuma bai taSa yi mata maganar ya akai baya ganin Aina'un ba, ita ma kuma bata yi masa maganar ba. "Aunty Rose Merry, ina son don Allah ki kai ni wajen _Hell Ofulafula_ da kike bani labarinsa, amma kar ki bari ko Lami ta sani, ya zama sirri tsakanin mu kamar yanda muka saba." Aina'u ta faWi bayan ta kamo hannun Aunty Rose Merry Win bibbiyu. Aunty Rose Merry da kallon mamaki ta bita tare da faWin, "Lili mai za kije kiyi a wajen _Hell Ofulafula_? Kin san wanene Hell kuwa? Ko daga jin sunansa kawai ya isa ya firgita ki, ganinsa kuwa, kamar bala'i ne a wajenki." Aunty Rose Merry ta girgiza kai tare da cigaba da faWin, "Baza ki iya da Hell ba, dokokinsa nada tsauri, bazan baki wannan shawarar ba, domin zai saka ki aikata wani mummunar abu mai girma wanda Yesu Almasihu ba zai yafe maki ba, gwara dai kije wajen _Iya fulowa_, itama ta iya aiki sosai. Wai ma menene za kiyi? Wa kike so ayi wa wani abun!" FaWin Aunty Rose Merry. Sake hannunta Aina'u tayi tare da Sata rai ta juya baya tana faWin, "To shikenan! Amma ni duk abunda kika saka ni, ina yi maki kai tsaye, har babana na cutar saboda ke, amma ni baza ki iya mun Wan ?aramin alfarmar nan ba, ashe soyayyar da kike min na ?arya ne, saboda ke na koma addinin Christian, na kwana arba'in da biyar a cikin Wakin duhu daga Ni sai pastor William yana min wankan zunubi tare da amfani dani, ya aske min gashin kaina, ya saka na kwanta kamar dabba ina shan nonon kare duk saboda ke, amma shine baza ki iya min wannan ?aramin abun ba. Shikenan!" Ta ?arisa maganar tana mai fashewa da kuka. Jawota Aunty Rose Merry tayi tare da faWin, "Kiyi ha?uri Lili, ba dai _Hell Ofulafu_ kike son zuwa ba?" GyaWa kai Aina'u tayi tana share hawayen fuskanta, "To ki kwantar da hankalinki, zan kai ki wajensa, sai dai tafiya ne mai nisa, don a Abia yake can wani ?auye mai nisan gaske, kuma shi bai jin yaren Hausa, bai jin English, sai Igbo, yoruba da ifem." Wani murmushi Aina'u tayi tare da faWin, "Wannan ba matsala bane Aunty, ba sai kin raka ni ba, kiyi kwatanci kawai." Shuru Aunty Rose Merry tayi mai tsayi kamun ta saki ajiyar zuciya ta soma zayyano mata kwatanci tsaf har da yanda zata samu tafintan da zai ri?a faWa mata abunda Hell yace da kuma ita abunda zata ce masa. Bayan kwana biyu Aina'u ta shirya kuWi tsaf tare da Waukar hanyar Abia ba tare da sanin kowa ba idan aka cire aunty Rose Merry, awanni goma sha Waya da rabi suka yi a mota kamun suka isa kuma cikin dare. Aina'u ta zauna, ta mike ta rasa inda zata saka kanta saboda gajiyar zaman mota. Taji wa?a a wayarta har na Allah ya isa Kasancewar ta tafi da power bank har taji ya fita a cikin ranta. Hotel ta kama ta kwana, washa gari da sassafe ta nemi wanda Aunty Rose Merry ta Bata number Winsa, sai da suka yi ciniki ta bashi 50k kuma ita za tayi masa kuWin motar zuwa can sannan suka Wauki shatar mota zuwa *_Asaokpuaja_*. Tafiyar awa Shidda ce ta kai su can, nan ma Win mai motar jiransu yayi a bakin wani hanya sabida mota baza ta iya shiga ba, nan ma suka soma cin uban tafiya, sai da suka yi tafiyar awa Waya da rabi sannan suka isa wani ?atoton ba?in gunki wanda aka yi masa penti da jar kala, da mugun gudu Aina'u ta koma bayan Ugo ta Soye saboda yanda gunkin ya tsoratata da girmansa, "Una no hear wetin I say before we come here? I tell u say make u no fear if you see anything, because _Hell Ofulafo_ dey look you through here." Yayi mata nuni da ramin hancin gunkin. Ai sai Aina'u ta ?ara kiWimewa! Wani sautin mara daWi ciki wani harcen yare ya soma magana a kausashe, take Ugo ya kai ?asa tare da yin sujada sau uku sannan ya mi?e ya harWe hannayensa kamar mai neman gafar ya shiga magana cikin yare na kusan sakan sittin sannan ya yuyo ya kalli Aina'u tare da soma yi mata magana da gurSataccen turanci, "Hell yace ace maki idan baki shirya ba, ki koma gida, idan kuma kika ?ara tsorata anan wajen sai ya maida fuskanki tana kallon ?eyarki, idan kuma kin shirya kiyi sujada a gaban gunkin nan sau uku." A take Aina'u taji duk wani tsoron da take ji ya fece musamman da ta tuno korar karen da Sarah tayi mata daga gidanta. Zubewa tayi tare da yiwa gunkin sujada sau uku, ana ukun ba tare da ta Wago ba taji wani irin guguwa mai ?arfi ya taho ya lulluSesu, bata kuma buWe idanunta ba sai a gaban wani garjejen tsohon inyamure jikinsa gaba Waya guraye ne, ya kasance irin zabiyan nan ne, domin idanunsa ma basa tsayuwa waje Waya. Gaba Waya jikinsa yayi ?uda-?uda. Kallo Waya yayi wa Aina'u ta soma jin wani irin zawo. Wani mummunar dariya ya Sarke da ita tare da soma surkulle cikin yaruka daban-daban. Wani ?atoton tulu ne ya bayyana a gabansa, kallon Aina'u yayi sannan ya kalli tukun sai ga Aina'u cikin tulun, gaba Waya komai ya faru ne cikin da?i?u biyu. Jan zare ya Wauko tare da jan?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? mayafi ya kulle tulun tare da Wauresa. Da sauri Ugo ya mi?e tare da yiwa _Hell Ofulafu_ sujada sannan ya soma tafiya da baya da baya har ya fuce. Sai da Aina'u ta kwana bakwai cikin tulun nan sannan tulun ya face sai gata a watse a ?asa daga ita sai Waurin ?irji da ba?in zani da jan Wan kwalin da bai rufe tsakiyar kanta ba. Sai da ta kwashi mintuna talatin tana kwance ko motsi bata yi sannan _Hell Ofulafu_ ya mi?a tare da Waga hannu sama sai ga ?aramin tulu a hannunsa, hannunsa mai tsini ya caka a jikin tulun, take ya soma tsiyayar da jini mai kauri da wari shi kuma ya shiga zagaye Aina'u da tulun sau bakwai. A firgice ta farka tana mai buWe baki tana shan jinin nan dake tsiyayowa daga cikin tulun. Bayan ya gama wannan ya jawo wata tulun mai Wauke da wani irin ruwa mai ya ajiye a inda take tare da saka hannu ya fizge zanin jikinta da ?arfi. Wani abu ya Wauko mai kama da kofi sannan ya Waga hannunsa sama sai ga wata murtukekiyar bulala, idan ya tsiyaya mata ruwan sai ya shauWa mata bulalan sau biyar a ko ina na jikinta. Sai ruwan nan ya ?are tas a jikinta, gaba Waya jikin nata yayi wani irin ruWu-ruWu. Aina'u tayi suma ya kai goma saboda azaba. Ugo na gefe yana kallon komai, kuma dama ya san sai _Hell Ofulafu_ yayi mata hakan, ta hakane yake cire sauran imanin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login