Showing 117001 words to 120000 words out of 129558 words

Chapter 40 - Kanwar Matata Book 1 Hausa Novel Complete

haka ya fita ya bar Wakin, side Win Hajiya ya koma ya nufi ainahin Wakinsa dake sashen, buWe ?ofar yayi ya shiga ciki, Wakin nan kamar yanda yake, bayi ya nufa ya dunga cuWa kansa kamar zai yage fatar dake jikinsa saboda tuna ya haWa jiki da Aina'u. Ya jima kamun ya fito daga wanka, wajen mirror ya nufa yana ?arewa kansa kallo ganin yanda ya koma kamar mahaukaci, gashin kansa yayi buzu-buzu babu gyara. Hawaye zafafa yaji suna biyo ?irjinsa sakamakon tuno duk abubuwan da yayiwa Sarah, "Hajiya ki taimakeni kar ki raba ni da uwar ?a?ata!" Ya faWi yana mai zama a kan kujerar dake gaban mirror Win tare da Waura kai a kan drawer. Ya jima a haka kamun ya tashi ya saka don ko shafa mai bai yi ba. Fitowa yayi daga Wakin, kiciSis suka yi da Laure a ?ofar Wakinsa, kanta a ?asa don kuka take yi tace, "Ya kalif kaje inji Hajiya!" Ba tare da yace komai ba ya gittata ya wuce. ?akin hajiyan ya nufa, sai da ya Kwankwasa sannan ya shiga ciki, zaune ya same tana waya kamar zata taune harshe don masifa, "To shikenan sai kazo goben, don wasu abubuwan ma baza su faWu ba har sai ka iso, ku taho kai da Ayshan." FaWin Hajiya. Tun da tace ku taho kai da Ayshan, Khalil ya fahimci da Ya Abdullahi take magana. Ajiye wayar tayi tare da kallonsa tace, "Khalilullah, ka dai ji abunda na faWa maka ko? Tom! Yanzu abunda nake so da kai, kayi maza ka tashi ka tafi gidansu yarinyar nan ka taho min da jikokina, sannan ka tabbatar kamun ka dawo cikin gidan nan ka tsinke igiyar dake tsakaninka da ita, sannan gobe in Sha Allah idan Marmari daga nesa ya iso yaga wannan la'ananniyar yarinyar data tarwatsamin gida, zaka nemo akori kura a kwasheta a kai ta gidan iyayenta can susan yanda za suyi da ita, mu baza mu yafe mata ba, amma kuma baza muyi mata komai ba domin Allah ya riga ya soma nuna mata iyakarta tun a nan gidan duniya! Sauran kuma sai mun je can. Don haka ka tashi maza ka bar gidan nan kayi abunda na umarce ka da kayi." Ta ?arisa maganar tana mai nuna masa hanya. Ya kwashi kusan mintuna biyu jikinsa na rawa kamun ya mi?e ya fita daga Wakin. Kai tsaye parking lot ya nufa ya buWe mota ya shiga yayi reverse ya bar gidan, a hanya babu abunda yake yi sai goge zufa kuma a lokaci guda gabansa na wani irin bugawa da ?arfin tsiya, kuma hakan ?ara faruwa ne idan ya ?ara kusa da unguwarsu Sarah. A ?ofar gidan yayi parking sannan ya fito daga cikin motar, glasses Winsa ya fiddo ya saka saboda yanda idanunsa suka yi jazur. Kallon layin ya ri?a yi, domin tunda ya saya masu gidan zai iya irga zuwansa unguwar. Gaban gate Win gidan ya tsaya tare da kai hannu ya Kwankwasa gidan sau uku, jin alamar ana cire jamlock sai ya Wan matsa baya kaWan yana jiran a buWe ?ofar. Murmushi ta sakar masa tare da faWin, "Ah Khalil kai ne a gidan namu yau? Wallahi yanzu muka gama magana da mama (Lami, kasancewar malamar mu ta hana su kiran sunanta kai tsaye. Tace masu hakan rashin tarbiyya ne da nuna rashin Wa'a ga mahaifiya )" FaWin Na'ima wacce gaba Waya ta rame kamar ba Na'ima ?ar gayu ba. Murmushin kawai ya iya mata, "Shigo mana ka tsaya a tsaye." Ta faWi tare da matsa masa, shigowa yayi yana mai ?ara gyara zaman glasses Win fuskansa, a tsakar gidan ya taras da Lami da sauraran ?a?anta, sai dai yaji gidan tsit ba kamar yanda ya saba jin hayaniyar yaransu ba aduk sanda ya le?o, kasancewar yana zuwa masu da abun motsa baki, suna jin muryansa ko da basu tsakar gidan suke fitowa da gudu suna masa oyoyo. Har ?asa Khalil ya tsuguna tare da faWin, "Mama ina wuni, na same ku lafiya?" Sai da Lami ta ?ura masa idanu na kusan tsayin mintuna biyu kamun tace, "Lafiya Khalil? Shin kayi dogon jinya ne? Amma Saratu bata kyauta ba da bata zo ta faWa ba, ashe shiyasa kenan babu ganta wajen zaman makoki ba!" FaWin Lami cikin jimami. Gaban Khalil ne ya buga da wani irin ?arfi jin abunda Lami tace, amma kuma sai yayi saurin kawar da hakan cikin ransa tare da furta, "Mama wanene ya mutu har akai zaman makoki bamu sani ba?" Nuna su Na'ima tayi tare da faWin, "Gaba ?a?ansu ne suka mutu sakamakon saran maciji!" Na'ima har idanunta sun cicciko da hawaye sakamakon tado mata da mikin da Lami tayi. Khalil kuma sai yanzu ya tuna abunda Aina'u tace lokacin da take confessing, cewar ta tura maciji ya sari duka ?a?an gidan ta bawa bokanta jininsu. "Wannan yarinyar tsinanniya ce ta ?arshe!" FaWin Khalil cikin zuciya. Shuru yayi na wasu lokaci kamun yace, "Mama idan babu damuwa ina son magana da dukkan ku dan Allah, amma kamun nan bari na duba Baba tukun." Jinjina kai Lami tayi, yayin da shikuma ya mi?e ya nufi Wakin baba wanda har yau yana nan kwance kamar gawa. Sallama yayi tare da saka hannu ya cire takalmin ?afarsa sau ciki sannan ya shiga, baba na nan kwance a kan gadon, Sai dai cikin tsafta yake don ba ?aramin ?o?ari su Na'ima suke yi ba wajen kula da tsaftar baban kasancewar anan yake bowali da bahaya! Har gaban gadon Khalil ya jawo kujera tare da zama sannan ya kamo hannun baba dake bacci tare da soma faWin, "Baba kayi ha?uri duk da nasan cewar kalmar ciwo zata ?ara saka maka cikin zuciya! Tabbas ko da ban san ainahin ciwon da kake ji ba matsayin ka na uba, amma zan iya Wan kwatanta ko da kaWan ne. Kayi ha?uri, shine kawai abunda zan iya ce maka. Sannan in Sha Allah baba bazan taSa bari rayuwar Sarah dana sauran ?a?anka ya taSarSare ba kamar na Aina'u, nayi maka wannan al?awarin, zan tsaya tsayin daka a kansu, Ni ba sirikinka bane kawai, Ni Wane a wajenka kuma yayyinsu Na'ima. Kai kuma Baba in Sha Allah zaka warke kuma ka cigaba da harkokinka kamar da. Kayi ha?uri baba!" Abunda ya matu?ar bawa Khalil mamaki jin Baba ya Wamki hannunsa ya ri?e gam-gam kuma a lokaci guda hawaye na zirarowa daga kwarmin idanunsa har suna shiga kunnensa. Khalil Waura Wayen hannunsa yayi a kan na Baba tare da ri?e hannun da ?arfi yana kallon fuskan baban dake a rufe kuma yana zubar da hawaye. "Kayi ha?uri baba, in Sha Allah zaka samu cikakken lafiya." Baba magana yake so yayi, amma babu damar haka, a zuciyarsa kuwa cewa yake, "Dan girman Allah Ibrahim kar ka nema min lafiya, ka barni a haka, ni fatana Waya in koma ga Allah cikin gaggawa kuma tare da imani, don ba?in cikin dake cin zuciyata ni kaWai na san shi. Dan Allah Khalil ka barni a haka." Da kyar Khalil ya iya zame hannun Baba a cikin nashi sannan ya fita daga Wakin, dama kuma Na'ima na jiransa domin tayi masa jagora zuwa parlourn Lami, yana fitowa tayi gaba, shi kuma ya bita a baya har cikin Wakin Lamin. Be zauna a kan kujera ba, a ?asa ya zauna tare da zare glasses Win dake ma?ale a idanunsa ya ajiye a gefe yana kallon mutanan dake Wakin cikin dabara, amma har ya gama kallosu bai hango fuskan annurin zuciyar tasa ba a cikinsu. Kai a sunkuye ya kuma gaida Lami a karo na biyu tare da yi mata ta'aziyar jikokinta ?an gaba da fatiha sannan ya Waura da faWin, "Ha?i?a na taho maku da labari mai girgizarwa da tashin hankali gami da ba?in ciki!" Yana kaiwa nan ya Wan dakata na wasu da?i?u, yayin da Na'ima ta shiga nanata "Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un!" Kasancewar malamar su ta faWa masu duk Wayansu da ya faWa cikin wata masifa to ya karantata. Lami kuwa da ?arfi ta faWi, "Yesu Almasihu mai ceto, ka kawo Wauki da sassauci, ka sanyaya zuciyarmu da ruwa mai tsarki." Khalil kuwa bayan dogon ajiyar zuciya sai ya soma basu labari tiryan-tiryan, bai rage komai a cikin abubuwan da Aina'u ta aikata ba, har kwanciyar aure da yayi da ita sai da ya faWa masu, kashe-kashen da tayi har zuwa koran da ta saka yayi wa Sarah da kuma halin da Aina'un take ciki yanzu na girban abubuwan data shuka. Kif! Lami ta faWo daga kan kujera ta sume, yayin da su Na'ima suka fashe da kuka jikinsu na rawa jin abubuwan da Aina'u ta aikata daga ciki har da kwanciyar aure da tayi da mahaifinsu. Hassana ce tayi kan Lami tare da yayyafa mata ruwa ta farfaWo, wani irin kuka Lami ta fashe dashi tare da faWin, "Ubanmu wanda ke cikin Sama, na tsarkake sunanka, mulkinka shi zo akan abin da ka ke so ayi shi cikin duniyar nan kammar yada ake yinsa cikin sama. Ka gafarta mana laifinmu, kamar yarda muna gafarta ma waWanda su ke yi mamu laifi. Kada ka kai mu wurin jaraba, amma ka cece mu daga ShaiWan. Duka mulki, da iko da girma naka ne, har abada. Kada ka kama ni da laifin haihuwar Aina'u ya Yesu Almasihu! Na san ita mai saSo ce mummana a gareka, saSo mafi muni shine kwanciya da mahaifin daya haife ka, ya Yesu amintace, bani da laifi akan abinda ?ata ta aikata, kayi mata hukunci amma ka cire mu Ni da sauran ?a?ana. Mai girma Yesu Almasihu, na du?a da duka guiwowina a ?asa ina neman yafiya da yafiyarka, ka amsa min, Amin." Khalil du?ar da kai kawai yayi yana jiran ace masa ga inda matarsa take. Na'ima da su Hassana kuwa kamar zuciyarsu zai fito saboda irin kukan da suke yi, "Mama dan girman Allah Aina'u ?arki ce? Anya kuwa ba canje aka yi maki a asibiti ba? Ina ina ganin babanmu bashi ya haifi Aina'u ba, Wan halak ba zai taSa yin tarayya da mahaifinsa ba." FaWin Na'iman. Sai da Lami ta fyace majina sannan tace, "Na rantse da girman Yesu Almasihu mai ceto, Ni da mahaifinku Nuhu muka haifi Aina'u, Aina'u ?ata ce, kuma ?ar Nuhu ce, Ni ina ganin ba?in da Mahaifiyata pasto Emanuella tayi min ne yake bina, don ta taSa tsine min lokacin da zan auri mahaifinku Nuhu. To ni babban tashin hankalina shine, kai Khalil kace ka kori Sarah, to tun yaushe? Don Sarah dai bata zo gidan nan ba." Da sauri Khalil ya Wago tare da faWin, "What! Bata zo nan gidan ba? To ina zata je daya wuce nan Win." Duk a gigice yayi maganar kuma ya mi?e tsaye. "Gaskiya Saratu bata zo gidan nan ba!" Lami ta kuma faWi tare da kallon su Na'iman dake kuka tace, "Ko ku kun ganta?" Girgiza kai suka yi dukansu, Khalil yace, "Wallahi yau kimanin kwanaki goma sha bakwai kenan da barin ta gidana, to idan bata zo nan ba, ina zata kenan? Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un! Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un!! Allah ka tsare min matata da ?a?ana a duk inda suke." Lami hannu ta Wauka akai tare da soma kwarara ihu har da kwance zani tana faWuwa a ?asa tare da faWin, "?ata kina ina, ina kika je kika Suya? Yesu Almasihu ka nuna min hanya cikin sau?i!" Khalilullah fita yayi da sauri tare da barin gidan hankalinsa a bugun tashe, buWe mota yayi tare da shiga ya Waura kansa akan steri yana tunanin hanyar da zai fara neman Sarah. Kwankwasa masa glass yaji ana yi, a hankali ya Wago tare da sauke glass Win motar Kasancewarta tinted, "Muneeba!" Ya kira sunanta da mamaki don rabon da ya sakata a idanunsa tun lokacin data kawo masu ziyara lokacin Sarah na fama da cutar tsutsotsin nan, don shi bai ma san tafiyarta ba, kuma tun daga ranar bai Kum samun labarinta ba. BuWe mata murfin motar yayi tare da faWin, "Naji daWin ganinki, shigo ciki Please." Girgiza kai tayi tare da faWin, "Kayi ha?uri ba zan iya shigowa ba, domin a yanzu haka maganar da nake faWa maka idan har Babana ya samu labarin to tabbas zan fuskanci mummunar hukunci mai tsanani don ya haramta min nufa inda kuke ko yin magana da Wayanku. Kaga wancen makarantar, acan nake koyarwa, fitowata kenan na ganka ka fito daga gidan nan shine nace bari na ?ariso mu gaisa." Shuru yayi na wasu ?an da?i?u sannan yace, "Mai ke faruwa ne Muneeba?" Dafa glass Win motar tayi tare da faWin, "Abunda ya wuce ya wuce, amma dai bari na tsungulo maka kaWan daga halin da na shiga sanadin zuwa gidan ka wancen ranar. Bayan naga halin da ?awata take ciki, sai na tashi da sauri domin zuwa wajen iyayena su taimaka mata da magungunan karya sammu da kuma addu'o'in da zata ri?e ya zama makaminta don its obvious matarka sammu ne a jikinta. To ina fitowa kawai naji an taSa ni ta baya, juyowar da zanyi sai muka yi idanu huWu da ?anwar matarka, sai ta daki goshina tare da cewa in kalli gabas inyi tafiya kar in kuma dawowa gidan! To tun daga wannan lokacin ban kuma sanin inda kai na yake ba sai tafiya kawai nake ta yi, amma kasancewar iyayena ma'abota ambaton Allah ne haka nima kuma na tashi da wannan Wabi'a shiyasa Allah ya sau?a?a min wahala ban jima ina garari ba aka gano inda nake aka dawo dani gida, sai dai na sha jinya mai tsayi kamun na samu kaina, bayan na dawo cikin hayyacina ne na shaidawa iyayena abunda ya faru, to daga nan ne sukai min iyaka daku, sannan suka ce in dai addu'a ce aduk inda aka yi to da cikin ?ar?ashin ?asa ne zata karSu indai anyi ta cikin ya?ini, saboda haka zasu ri?a bin ku da addu'a daga nan inda suke ba sai na kuma takawa inda kuke ba, sannan Babana ya saka min doka mai tsauri akan kar in kuskura ko hanyar gidanku na ?ara bi ta wajen." Shuru Khalil yayi yana mamakin irin mugun hali da rashin imanin Aina'u. "Allah ya saka maki Muneeba, muma ????































!
"
#
$
%
&
'
(
)
*
+
,
-
.
/
0
1
2
3
4
5
6
7
8
9
:
;
<
=
>
?
@
A
B
C
D
E
F
G
H
I
J
K
L
M
N
O
P
Q
R
S
T
U
V
W
X
Y
Z
[
\
]
^
_
`
a
b
c
d
e
f
g
h
i
j
k
l
m
n
o
p
q
r
s
t
u
v
w
x
y
z
{
|
}
~

?
Aina'u tayi mana muguwar cutarwa da tafi wanda tayi mai, sai dai kawai Allah yayi mana sakayya!" Rausayar da kai Muneeba tayi tare da faWin, "Ameen, a gaida Saran, sai anjima." Tana gama faWin haka ta Waga masa hannu sannan ta wuce. ?aga glass Win sama yayi tare da kunna motar ya bar wajen, a kan hanya sai sa?e-sa?e yake yi ta inda zai fara neman Sarah, Wilin! Yaji sa?o ya shigo cikin wayarsa, kamar ba zai duba ba, sai kuma ya mika hannu ya Wauko wayar dake kan seat Win gefensa, ganin debit alert daga GTbank sai yayi tsaki ya ajiye wayar, can kuma ya taka wani mahaukacin burki a tsakiyar titi, Allah yaso babu wanda ke binsa a baya, hannunsa na rawa ya Wauko wayar ya shiga cire key da sauri, 'wrong pin' ya nuna masa kasancewar da sauri yake danna code Win. Khalil bai taSa dana sanin saka pin a rayuwarsa ba sai yau don ?osawa yayi ya buWe wayar, ?ara sakawa yayi stil cikin sauri, wannan karan ya bude, shiga message Win yayi ya shiga karantawa da sauri, wani irin sanyin Ni'ima ce ta shiga bin sa?o da lungu jikinsa, "Allah Ubangijin mai kowa mai kowai, mai sau?a?awa bawa a cikin matsala, Allah Nagode da a wancen lokacin ka bani courage Win bata ATMcard Wina." FaWin Khalil sakamakon ganin debit alert daga Nasarawa, Lafiya state. "Wamba, unguwar abakwa!" Ya kuma faWi a bayyane tuno lokacin da yake tambaye Sarah a kan wani yare su har ta faWa masa sunan garinsu har da unguwar. "Alhamdulillah!" Ya kuma faWi daidai da lokacin da wayarsa tayi ?ara, ganin Hajiya ke kiran wayar sai da gabansa ya faWi. Jiki a sanyaye ya Waga wayar, "Ka dawo gida tunda ba'a can aka haife ka ba, kuma Marmari ya biyo jirgin sojoji yazo, isowarsa kenan shi da Ayshan. Abu na gaba kuma, kar ka kuskura ka shigo cikin gidan nan idan har ka san akwai igiyar aurenka aka ?ar dangin matsafan nan!"


_Wai me Hajiya take nufi damu ne_=??

_Kuyi ha?uri dan Allah da rashin ganin update jiya, wani Wan matsala aka samu_


*=?m?GARKUWAR MATA*
*Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa =د?muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA=?m? ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci *GA*
*Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa*
Rage tumbi=د?
Nono=د?
Sanyi=د?
Karin kiba=د?
girmar hips=د?
Ni'ima=د?
Sabulai=د?
Humra=د?
Turarukan wuta=د?
Matsi=د?
Miski=د?
Dilka=د?
Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai=?? ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki
GARKUWAR MATA=?m? Tana maraba da masu siyan daya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login