Showing 63001 words to 66000 words out of 129558 words

Chapter 22 - Kanwar Matata Book 1 Hausa Novel Complete

mata rumfa yana kallon idanunta da yake a kulle gam. Babu abunda yake tunowa sai ranar da ya suka taSa kasancewa a haka a _Golden diamond_ she was screaming kamar zata tsaga masa kunne duk da bai kai ga jikinta ba. "I love you Soo much Sarah!" Ya faWi hakan tare da haWe bakinsu ya shiga bata deep kiss na kusan 5minutes sannan ya Wagata don ya fara sauka daga kan layi. Hannunta kare da ?irjinta ya Wagota tare sauke gown Win ?asa gaba Waya sannan ya Wagata cak ya zareta ya ajiye a gefe. Saurin juya baya tayi shi kuma ya tattaro gown Win ya kai cikin wardrobe ya ajiye sannan ya Wauke ta cak zuwa bayi tana no?ewa. "In yi maki wankan ne ko zak....." Tun kamun ya ?arisa tace, "Zan yi da kaina." Murmushi yayi tare da fita daga bayin ya kullo mata ?ofa ya koma ?asa. Ko da Sarah ta gama wanka, towel ta Waura kuma gaba Waya da kaWan ya wuce mazaunanta don idan ta du?a mazaunan zasu kasance a wajen. KaWan ta buWe ?ofar ta fito, ganin babu kowa sai ta fito da sauri domin ta shirya kamun ya dawo Wakin. Wata red nightgown ta gani a kan gadon. ?agawa tayi ta jujjuya tare da faWin, "h'umm! Waye zai saka wannan Win? Ba dai Saratu ba." Tana gama faWin haka ta nannaWe tare da ajiyewa dai-dai lokacin da _Khalil_ ya turo ?ofar ya shigo hannunsa ri?e da tire. Wani irin sufa tayi tare da faWawa kan gadon ta cukuikuye kanta da zanin gadon. Ajiye turen yayi tare hawowa kan gadon. Ri?e zanin tayi ?am tana faWin, "Don Allah ka fita in saka kaya." Bai saurareta sai da ya janye zanin gadon sannan ya haWata da jikinsa yana raWa mata, "Allah idan baki natsu ba, shi kansa towel Win, ciresa zanyi." Tsit tayi jin abunda yace. Tiren Win ya Wauko ya Waura a kan gadon tare da faWin, "Oya come let me feed you." Girgiza kai tayi tare da faWin, "Ni dai na ?oshi." Ta faWi. Janyo ta yayi jikinsa tare da yago kazar ya saka mata a baki, sau uku kawai ta ?arba tare da narke masa tana kukan shagwaSa akan ta ?oshi. Lafiyayyan madaran shanu ya zuba a cup ya kafa mata a baki, bai zame ba sai da yaga ta shanye tsaf sannan ya zuba shima ya sha tare da Waukar tire Win da sauran kazar ya fita dashi zuwa kitchen. ko kamun ya dawo tayi saura ta saka wata rigarsa da ta kawo mata har guiwa sannan tayi saurin gyara gadon. Hannunsa Wauke da hijjab da wata doguwar rigar abaya ya shigo. Dariya ya kwashe dashi ganinta sanye da rigarsa da yayi mata yawa. Juya masa baya tayi tana turo baki. "Mrs _Khalil_ tashi ki Wauro alwala kizo mu godewa Ubangiji." Ba tare da musu ba ta sauko ta nufi toilet. Bayanta ya dunga bi da kallo har ta shige bayin. Mintuna biyu ta fito Waure da alwala lokacin tuni shi har ya shimfiWa darduma. Da hannu yayi mata nuni da abaya da hijjab. A kan rigarsa dake jikinta ta saka abayan sannan ta saka hijjab yaja su sallah. Raka'a biyu suka yi. Bayan sun sallame ya kwararo masu addu'o'i sannan ya dafa goshinta tare da faWin, " _Allahumma innee as'aluka min khairiha wa khairi maa jabaltaha 'alaihi wa'a uzhubika min sharriha wa sharri maa jabaltaha 'alaihi_" yana kaiwa nan ya jawota ya rungume k'amk'am tare da raWa mata, "Finally, you're mine Sarah!" Ya faWi hakane yana mai kaiwa ko ina na jikinta kiss. Tuni ya gama kashe mata jiki gaba Waya domin sa?onninsa suna amsar ko wani sa?o da lungu na jikinta har bata san lokacin da ta saki jiki gaba Waya ba. Cak ya Wauke ta zuwa gado ya shimfiWe tare da yi mata rumfa ya cigaba da kashe mata jiki da zafafan romance. Sai da ya bari ta kunnu iya kunnuwa don gaba Waya ba tare da ta ankara ba ya gama fatali da duk wani suturar jikinta sannan ya soma karanto addu'ar saduwa. Sarah bata dawo hayyacinta ba sai da taji ba?on lamari da gigitata har bata san lokacin da tayi wani irin yun?uri ba tare da buWe baki za tayi ihu yayi saurin tare ihun da bakinsa ya shiga shafa kanta yana hura mata iska. Hawaye kawai suke gangarowa daga idanunta suna sauka a kan gadon. Sosai _Khalil_ yana ?o?ari tare da dauriyanta. Don tun yun?urin farko bata kuma yi ba sai hawayen da take yi sai kuma wnit lokacin da take faWin, "Wayyo Allah na zaka ji min ciwo!"






*Wallahi ba ?aramin wahala nasha ba tun jiya nake typing Win nan. Keyboard Win ne bai min typing da sauri. Nafi sabawa da Wayar wayata. Duk daWewar nan kuga abunda nayi=?-?=?-?=?-?*





*=?m?GARKUWAR MATA*
*Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa =د?muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA=?m? ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci *GA*
*Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa*
Rage tumbi=د?
Nono=د?
Sanyi=د?
Karin kiba=د?
girmar hips=د?
Ni'ima=د?
Sabulai=د?
Humra=د?
Turarukan wuta=د?
Matsi=د?
Miski=د?
Dilka=د?
Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai=?? ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki
GARKUWAR MATA=?m? Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari
DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI
*08089965176*
*07084653262*
[10/1, 12:17 PM] AMINA KABIR CAPS: >؜? *KANWAR MATATA* >؜?

*21*


Sosai yaji tausayinta kasancewar babu ?arya ta jigata da yawa. Bayan komai ta lafa. Da kansa ya cicciSeta har bayi ya galgasa mata jiki. Ko a wajen sanyata cikin ruwan zafi tayi dauriyan ba kaWan ba. Babu abunda take yi sai ciccije baki da faWin "Wassh!" Har ya kammala gasatan sannan ya nannaWota cikin towel ya dawo da ita kan gadon sannan ya buWe ?aramin fridge Win dake Wakin ya Wauko ruwan gora tare da Sallo paracetamol da pain killer ya mi?a mata, hannunta na rawa ta karSa ta watsa a baki tare da korawa da ruwa sannan ta kwanta tare da dun?ulewa waje Waya tana rawar tsari. Kashe wutan Wakin yayi tare da hawa kan gadon ya lulluSesu da bargo sannan ya jawo ta jikinsa ya rungume. Nan da nan baccin wahala yayi gaba da ita, shi kuma sai ya tashi zaune ya jawota a hankali ya Waura kanta a saman cinyarsa. Hannu ya kai ya kunna bedside lamp mara haske wanda ya bashi daman kallon fuskanta sosai, sai sauke ajiyar zuciya take yi. Baccin ma a shagwaSe take yinsa. Don sai wani kwaSe fuska take yi tana ?ara shigewa jikinsa dama kuma Sarah akwai son jiki kamar mage. "You're my early paradise, my one and only, my four in one, infact my everything. You're _Khalilullah's_ happiness! Without you Sarah, I can't survive. Sarah a yau mun haWe mun zama Waya, ke _Ibrahim_ ce, _Ibrahim_ kuma kece. Saratu baki na ba zai iya misalta maki yanda nake jinki a raina ba, yanda kika bani farin ciki a yau, Allah yayi maki sakayya da gidan Aljanna." Kamar a mafarki haka Saratu take ta jin maganganunsa. Gam ta kamo hannunsa ta ri?e, cike da magagi irin na bacci ta soma faWin, "Kai jinin dake yawo a jikina ne, duk wani bugun zuciyata da tunaninka take tafiya, _Khalil_ tun lokacin Sarah ta soma tozali da kai ka sace zuciyarta, kuma a kullum bata taSa fasa addu'ar Allah ya mallaka mata kai ba. Rayuwar Sarah Nuhu, da taka take tafiya. Tsayawar taka dai-dai take da tsayawar bugun zuciyar Sarah. Sarah ta mallaka maka komai nata, a yau da kuka zama Waya kuma, ta ?ara dam?a maka akalar rayuwarta. Ka taimaka ka rungumi Sarah a ko wani irin hali, don Sarah tayi wani oath akan cewar, no matter what, kuna tare for rever and ever." Wani irin murginata yayi tare da yi mata rumfa ya shiga kissing Winta yana faWin, "Nagode wife, nagode. And I promise babu wanda ya isa ya shiga tsakanin mu. Mun riga mun zama hanta da jini." Wasu mahaukatan French kiss ya soma bata. Ganin gaba Waya ya soma fita hayyacinsa don har ya soma ?o?arin komawa gidan jiya ta soma turesa tana faWin, "Ka tausaya min, wallahi akwai zafi. Ciwo yake min kuma bacci nake ji." A kunne ya raWa mata, "Kiyi ha?uri ki bani sau Waya kawai, zan biki a hankali ta yanda baza kiji zafi irin na Wazu ba, don Allah wifey." Shuru tayi hawaye na gangaro mata. "Inyi?" Ya faWi a tausaye. ?aga masa kai tayi tana mai danne kukan da yake taho mata. "Allah ya miki albarka!" Ya faWi tare da yi mata kiss a goshi sannan ya kai hannu ya kashe bedside lamp Win. Wannan karan tafi karon farko shan wahala, don sai ya zame mata kamar fami. Sai dai ba ?aramin dauriya tayi ba. Babu kwarorowa sai "Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un" da yayi ta shan kira da kuma su Lami, Baba da kuma sauran ?an uwanta. Bayan komai ya natsa ya kuma yi mata gashi karo na biyu tare da wankan tsarki, shima yayi sannan suka kwanta yaja masu bargo nan da nan bacci yayi awon gaba da dukansu don dare yayi sosai biyu ma ta wuce. Sun so makara sallar asuba saboda jimawar da suka yi basu yi bacci ba. Da sauri _Khalil_ ya diro daga kan gadon jin alamar za'a tada sallah a masallaci. Sauri-sauri ya Waura alwala tare da sanya doguwar rigar jallabiya sannan ya fita zuwa masallaci. Bayan an idar da Sallah ya fito, a ?ofar masallacin suka haWu da ya Abdul-Hakeem. Hannu ya bawa _Khalil_ suka tafa tare da faWin, "Ango-ango, ango ka sha ?amshi. Ai na Wauka yau an Wauke maka sallar asuba yau. Don tuntuni nake ta kallon hanya ko zan hangi fitowar ka." Ya ?arisa maganar yana dariya. Dariyar shima _Khalil_ yayi tare da faWin, "Babu wani jin daWin da zai zo min a cikin duniyar nan da zai hanani gaida Ubangijina. Ai ta hakan ne zan nuna masa jin daWin abunda yayi min domin ya dauwamar dani a cikin farin ciki." Hannu ya Abdul-Hakeem ya kai ya mari ?eyarsa kaWan tare da faWin, "?anina har wani girma da natsuwa naga ka ?ara daga jiya zuwa yau. Allah dai ya ?aro zaman lafiya da zuri'a Wayyiba." Da "Ameen" _Khalilullah_ ya amsa daga nan gaba Waya suka nufi side Win Hajiya kasancewar haka suke tun farko, ana saukowa sallar asuba sai sunje sun gaidata sannan kowa ke komawa Wakinsa. Sai da suka yi knocking sannan ya Abdul-Hakeem ya murWa handle Win sannan suka shiga. Zaune suka sameta a kan darduma tana lazumi. Sai da ta kammala sannan suka haWa baki wajen faWin, "Hajiya barka da asubha. Kin tashi lafiya?" Da murmushi ta amsa da, "Lafiya ?alau Alhamdulillah! Ya kwanan iyalan naku?" Duka suka amsa da, "Lafiya ?alau." "To ma sha Allah! Abdul-Hakeem ya ake ciki da masu tafiya yau? Kasan Maiduguri ba nan kusa bane. Jirgin za su bi koko yaya?" Hajiya ta faWi tana kallon ya Abdul-Hakeem. "Eh jirgi zasu bi Hajiya, don ya Abdullah kamun ya juya zuwa Abuja jiya, sai da ya bani kuWi naje nayi masu booking flight. Jirginsu zai tashi ?arfe sha Waya na safe. Sai a faWa masu su kasance cikin shiri." Hajiya tace, "To shikenan. Allah ya saka da alkhairi ya ?ara buWi da kuma kare ku daga sharrin ma?iya na kusa da na nesa." Da "Ameen." Suka amsa sannan suka tashi suka fita. A parlour suka taras da Laure tana kakkaSar kujeru, cikin sauri ta gaida ya Abdul-Hakeem kasancewar basa ?ar wasan da suke yi ita da _Khalil_, a ta?aice ya amsa tare da fita daga parlour Win. Sai ta juyo ta kalli _Khalil_ tare da faWin, "Yanzu dai ko darajan amarya naci ai, don Allah a Wan sammin turaren." Ta ?arisa maganar a marairaice. "Za'a sammiki albarkacin amarya kamar yanda kika ce. Anjima kizo ki karSa." Washa baki tayi gaba Waya ha?oran sai suka yo waje. Da sauri yaja baya tare da faWin, "Wallahi idan kina so mu shirya kar ki kuskura ki firgita min mata da wannan ha?oran naki kamar yanda kika firgita ni." Da sauri tace, "Halit......" Sai kuma ta fasa ?arisawa ta canza maganar, "Ba zan ma ?ara buWe bakin ba." "A'a ?arisa abunda kika yi niyyar faWi kawai. Da kuwa kinyiwa turarenki." Ya faWi yana hararenta. "To ai shiyasa ma nayi gum da bakin nawa. Ho na Saratu, bada kanka a sare!" "An ?ara miki turare Waya." FaWin _Khalil_. Wani tsalle ta buga na jin daWi shi kuma yayi dariya tare da fita daga Wakin. Ko da ya koma Waki sai ya taras har Sarah tayi sallah ta koma ta kwanta. Ya gane hakanne ganin hijjab Winta a kan sallaya. Jallabiyar jikinsa ya cire ya ninke sannan ya Wauki hijjab da sallayar ya ninke ya ajiye sannan ya hau kan gadon ya jawo Sarah jikinsa ya ja masu bargo suka. Hamdala yayi jin jikinta ya rage zafin da ya Wauka jiya. Don kwana tayi da zazzaSi. Basu suka farka ba sai ?arfe sha Waya. Ta riga shi farkawa don motsinta yaji ya tashi tare da shafa fuska yace, "Good morning my angel!" Lumshe idanu tayi tare da faWin, "Good morning, happiness." Kiss yayi mata a goshi tare da faWin, "Ya jikin naki?" GyaWa masa kai kawai tayi tana Wan cije baki saboda jikinta da yayi mata tsami. Naga kamar baza ki iya tashi ba, let me carry you." Ba tare da ya jira abunda za tace ba yayi wuff da ita. "Ni bayi zan shiga, ni dai bayi zani ka sauke ni dan Allah!" Ta faWi tana harhaba ?afafunta. Shi kuma ?in ajiyeta yayi har sai da ya direta a cikin jacuzzi tub sannan ya fita domin bata damar taimakon kanta. Wanka tayi sosai ta gargasa jikinta sannan ta saka rigar wanka fara ?al ta ?ulle igiyar sannan ta le?o, sai da ta tabbatar baya nan sannan ta fito daga bayin ta saka silipas dinsa ta fita daga dakin da sauri ta koma nata Wakin don babu kayanta a cikin Wakinsa. Sai da ta fara ?arewa Wakin kallo tukun tana yaba kyawunsa sannan ta isa wajen mirror ta shafawa jikinta mai me ?amshi da saka laushin fata. Simple make-up ta tsantsarawa fuskanta sannan ta feshe jikinta da turare sannan ta mi?e ta isa wardrobe Winta ta Wauko wani haWaWWan less wanda aka masa Winkin riga da skirt. Ya amshi jikinta sosai. Gaban madubi ta dawo ta tsantara Waurinta kuma dama ita gwana ce wajen iya Waurin Wankwali. Turarensa ta Wan fesa kaWan a jikinta sannan ta Wauko gyale ta yafa. _Khalil_ na kitchen yana ?o?arin soya kwai yaji door bell, sai da ya juye kwan a plate ya kashe gas sannan ya fita ya buWe ?ofa. Washe baki Laure tayi tare da mi?a masa kwalaban fiya-fiya guda biyu. "Ke daWi na dake rashin hankali, wannan kwalaban kuma na minene?" Turo baki tayi tare da faWin, "Yo ba kai kai min al?awarin turare har biyu ba." Ri?e ?ugu yayi tar??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????e da faWin, "Sai kuma aka ce don nayi maki al?awari sai kizo min Waki da sassafe kina damuna da buga ?ofa." Kallon basket hannunta tayi tare da faWin, "Aunty Maryamu ce fa ta aiko ni na kawo maku abun kari shine na taho da kwalaban don ka saka min turaren. Ina amaryar taka? Ni ?amshin kwai ma nake ji yasin?" Ta ?arisa maganar tana shinshine-shinshine. "To ba?ar mayya, ban abunda aka aiko ki ki wuce ki bani waje. Kuma ki takuran in hana ki turaren, yasin." Ya ?arisa maganar kamar yanda take yin magana, daidai suka ji ?arar takalmin Sarah tana saukowa daga steps. Juyawa yayi da saurin jin daddaWan ?amshin turarenta da ya daki hancinsa, don humran da Hajiya ta bata jiya da kuma _Imperial Majesty_ da oud ta shafa, sai suka haWu suka bada haWaWWan ?amshi mai sanya natsuwa a zuciyar wanda ya sha?i ?amshin. " _Naaji na gani zan baki lokacina, tunda kinka nuna ?auna dare da rana, baki nuna so, domin arziki na, kikan tsare mutunci ko bakya gaba na. Ke nake gani, ke nake gani. Ke nake gani, to bani kula kowa_." Yana tafiya ne yana wa?ar har ya isa inda take ya kamo hannunta ya bata kiss a goshi. Laure kuwa sake baki tayi tana kallon su. Ganin _Khalil_ ya manta da ita a wajen sai ta soma wa?a ita ma tana faWin, " _Ga abinci ku, ga abincinku, kuzo ku karSa, a baani turare in wuce_." Da sauri _Khalil_ ya tare gaban Sarah yana faWin ku kuke ganinmu ba mu muke ganin ku ba. Anya Laure babu aljanu jikinki kuwa. Wannan irin murya haka kamar na samudawan farko. To tuf-tuf-tuf. Kurwar matata kur. Maye ko aljani yaci kanshi. Ga ?atuwar murya ga uban kacakoran ha?ora." Shigowa sosai Laure tayi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login