Showing 87001 words to 90000 words out of 129558 words

Chapter 30 - Kanwar Matata Book 1 Hausa Novel Complete

da faWin, "Za'a canza pampers Win ne?" Girgiza kai tayi. Sai ya nufi wardrobe ya Wauko hijjab Win ta ya saka mata sannan suka fito, a cikin mota ma karatun ya kunna, yana kallon Sarah yanda ta kwantar da kanta jikin kujera tare da lumshe idanu. Suna isa ya shiga da ita lab ya Wibi jininta ya bada ayi gwaje-gwaje sannan suka fito suka nufi X-ray room, nan ma sai da yayi examining Virgina Winta sosai. Kusan test kala goma aka yi mata, basu suka dawo gida ba sai past 10, wasu tests Win sun fito a ranar, wasu kuma sai bayan 8days zasu fito, wanda suka fito a ranar guda huWu ne, kuma gama Wayansu komai normal, guda Waya ne ma a Wan ga yest infection kaWan shima kuma na ciki ne, babyn cikinta lafiya ?alau. Suna dawowa gida ya sake yi mata wanka ya canza mata pampers tayi sallar isha'i sannan suka ci abincin da ya tsaya ya saya masu a restaurant. Yana son faWa mata Wan wajen Na'ima ya rasu amma bai son hankalinta ya tashi, don sun yi waya da baba daga baya, kuma ya faWawa baban bata da lafiya sai dai bai faWa masa asalin ciwon ba, baban yace masa ba sai tazo ba, tayi zamanta kawai zai faWa masu bata da lafiya. Haka suka kwanta ba tare da ya faWa mata ba. Bai ji kyamarta ba, yanda suka saba kwana haka suka kwanta kwance a kan ?irjinsa, can cikin dare ya jisa sharkaf, cikin sauri ya tashi ya kunna bedside lamp, cike da mamaki yake kallon uban fitsarin da Sarah ta lafta duk da pampers Win jikinta ga kuma tsutsotsin nan sun fara fitowa. Tagumi ya zuba yana kallonta tana bacci peacefully bata ma san mai ke faruwa ba, hawaye ne suka gangaro masa na tausayinta, ya jima yana kallonta kamun ya sauka daga kan gadon ya cire boxer Win jikinsa don ya ji?e sharkaf, bayi ya shiga ya wanke jikinsa sannan ya dawo ya soma tashin ta a hankali, mi?a ta soma yi, sai ji tayi hannunta ya sauka a kan lema, da sauri ta ware idanunta tare da tashi zaune tana mai faWin, "Happiness, fitsari kwance nayi? Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un! Na shiga uku!!" Tausayi ta bashi sosai, sai kawai ya sunkuceta ya kaita bayin ya ajiye a tub sannan ya fito ya kwashe zanin gadon ya kai bayin tare da Wauko wani ?aramin towel da ruwa da liquid soap ya goge katifar sosai sannan ya saki fanka tare da kwasar janin gadon ya shigo dashi bayin ya zuba a bucket sannan ya isa gareta, babu abunda take yi tunda ya ajiyeta sai kuka, "Wallahi tallahi zaki Sata min rai Sarah! Kanki farau ko ?arau? Haba! Baki san kukanki na tada min da hankali ba?" Yana gama faWin haka ya shiga cire kayan dake jikinta, sosai yaji tsoro lokacin da ya cire pampers Win jikinta gaba wannan jajayan mitsi-mitsin tsutsotsin sun koma canza colour, wasu sunyi green, wasu yellow-yellow, wasu kuma farare. Bai bari ta gani ba ya ajiye pampers Win sannan ya wasa ruwa ya shiga cuWa jikinta. Sai da ya gama mata wankan sannan ya dawo da ita Wakin ya ajiyeta a kan gado inda babu lema ya saka mata wani pampers Win tare da kayan bacci sannan ya mayar da ita Wakinsa ya rufeta da bargo ya dawo nata Wakin ya wanke kayan nan tsaf sannan ya koma Wakinsa ya kwanta tare da jawota jikinsa. Aina'u dake Wakin can side Win Hajiya tana kallon komai ta tsakiyar tafin hannunta, bata san lokacin da ta jefi mirror da wayarta dake gefensa ba, sai ji kake tatsatsatsatsa! Tafin hannunta ta matsa da ?arfi, wannan karon _Hell Ofulafu_ bai bayyana ba, wannan mummunar halittar ne ya bayyana tare da faWin, "Kina da wutar ciki Aina'u, duk abunda muka ce zamu yi, za muyi shi, shin bamu cika maki biyu daga ciki bane? Rabo ya mutu, Abdul-Hakeem ya saki Maryam, yanzu saura warin da za'a turawa Khalil, korar Abdul-Hakeem daga aiki, mutuwar Nafeesa da kuma mantar da LTD Abdullah da Muhammad Kabiru cewar suna da uwa da ?an uwa a Kaduna. Kar ki ?ara neman mu akan wannan bu?atar, sai dai idan wata bu?atar ke gare ki." Yana gama faWin haka ya Sace. Ajiyar zuciya Aina'u ta sauke tare da kwanciya rub da ciki, can kuma ta mi?e ta buWe zip Win jakarta ta Wauko murWin wiwi ta saka a baki tare da kunna lighter ta hau zu?a, sai da tasha murWi uku sannan ta kora codine kwalba Waya sannan ta faWi yarab a kan gadon ta hau bacci. Bayan kwana uku, sam Hajiya bata lura aunty Maryam bata gidan ba, don tare suka tafi da Moon, ya Abdul-Hakeem kuwa yayi wani irin zugewa, don washa garin ranar da ya saki aunty Maryam aka dakatar dashi daga aiki, Hajiya kuma ta kasa tambayar ina Aunty Maryam Win duk da kuwa bata ganinta, wani irin mahaukacin tsoron Aina'u take yi, idan ta ganta gabanta faWuwa yake yi, Nafeesa ma haka, wannan dalilin ne ya saka ta tattara tabi mijinta duk da dama shima abunda yake so kenan, don dangi sun taso shi gaba akan ta dawo gidan auranta. Zaune Hajiya tare a kan kujera ta rasa abunda ke damunta, ga Laure dake gefenta wacce lokaci bayan lokaci take saka bayan hannu ta share hawayeta, tayi wani irin mugun rama, hatta a fuska sai ?asusuwa suka fito mata, babu komai a fuskan dai idanu da ha?ora ya?a?au! Fitowa Aina'u tayi daga Wakin da Hajiya ta ware mata tana fito, babu wanda ya iya Wago idanu ya kalleta a cikinsu, "Hajiya ko kin san wannan abun dake hannuna?" FaWin Aina'u tana mai kai mazaunanta akan kujera, Wagowa Hajiya tayi ta kalli hannun nata tare da girgiza kai. Sakawa a baki Aina'u tayi tare da kunna lighter ta kai kan wiwi Win tayi masa wani irin zu?a tare da faWin, "Wiwi ce!" Zaro idanu Hajiya tayi tare da yin gum, Laure kuwa babu inda jikinta baya rawa ga warin haya?in mara daWi mai tada zuciya kuma babu wanda ya isa ya tashi a cikinsu. Sai da tasha murWi biyu sannan ta kwanta akan three sitter tare Waura ?afa akan saman kujeran tana kallon Tv, can kuma ta juyo ta kalli Laure tare da faWin, "Ke, tashi ki canza min channel zuwa MBC action." Da sauri Laure ta tashi ta nufi wajen TV Win daidai lokacin da Khalil yayi sallama ya shigo Wakin domin shaidawa Hajiya yana son shi da Sarah su tafi India domin a duba masa jikinta, don gaba Waya result Win tasa-tasan da aka yi mata a asibitin bai nuna tana Wauke da matsalar komai ba. "Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un, Hajiya! Warin wiwi fa nake ji a Wakin nan." Da sauri Laure da hajiyan suka kalli juna sannan suka kalli Aina'u da ta wani irin Waure fuska. "Hajiya......." Tun kamun ya ?arisa Hajiya tayi saurin faWin, "Ni dalla ka isheni da magana, to ni nasha wiwin!" Zaro idanu Khalil yayi, sai kuma ya mayar da dubansa izuwa wajen Aina'u tare da faWin, "Dan ubanki kece kika sha wiwin ko?" A watse ta kallesa tare da faWin, "Hajiya ce tasha, ko baka ji ta baka amsa ba." Wani wawan mari Khalil ya Wauke fuskan Aina'un dashi tare da faWin, "Dan ubanki zo ki bar gidan nan tun da ba gidan ubanki bane......"








*=?m?GARKUWAR MATA*
*Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa =د?muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA=?m? ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci *GA*
*Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa*
Rage tumbi=د?
Nono=د?
Sanyi=د?
Karin kiba=د?
girmar hips=د?
Ni'ima=د?
Sabulai=د?
Humra=د?
Turarukan wuta=د?
Matsi=د?
Miski=د?
Dilka=د?
Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai=?? ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki
GARKUWAR MATA=?m? Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari
DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI
*08089965176*
*07084653262*


*_MATAR SAYYADEE_*

*Paid book 08128755583*


>؜? *KANWAR MATATA* >؜?

*29*


"To sannu Wan masu gida! Wai kai Khalilullah mai yasa baka da kawaici ne a rayuwarka? ?anwar matarka ce fa! Ai ko don uwata ka raga mata. Gaskiya ka Wauki hakki, kuma ka bata ha?uri." FaWin Hajiya rai a Sace. Nuna Aina'u dake ri?e da kunci yayi da hannu tare da faWin, "Wannan Win zan bawa ha?uri? Kiyi ha?uri Hajiya, ban taSa tsallake umarninki ba, amma yau kam bazan iya abunda kika umarceni da nayi ba. Hajiya haya?i ma ba sonsa kike yi na sani, Laure ko ina da tabbacin bata ma taSa ganin wiwi ba bare ta kai bakinta, yarinyar dake fama da kanta ma ina taga lokacin shan wiwi! Nayi imani da Allah Aina'u ce tasha wiwin nan, kuma a yau Win nan kuma ba yanzu ba, sai ta bar gidan nan wallahi!" Da ?arfi Hajiya tace, "To kuwa za kayi kaffara don Aina'u babu inda za taje wallahi! Wiwi dai ni nasha gama sauranta nan." FaWin Hajiya ta hau waige-waigen inda zata hango saurin da Aina'u ta har a parlourn, da sauri tace, "Yauwa gashi nan!" A tare suka kai jiki, ita ta kai hannu, shi kuma ya kai ?afa ya take sauran guntun wiwin don kada Hajiya ta kai hannu ta Wauka. "Ai Hajiya da sauri kika yi kika rigasa Wauka, kin ga idan kika kunna kika yi zu?a Waya a gabansa wata ?ila yafi gasgata maganarki." Wani irin sha?a Khalil ya kai mata tare da faWin, "Hajiya zan kashe yarinyar nan sai dai nima a kashe ni." Da sauri Hajiya ta taso ta hau kiciniyar kwace hannun Khalil a wuyan Aina'un da har idanunta sun soma firfitowa, "Wallahi idan baka saki wuyar yarinyar nan ba zan tsine maka Ibrahim." Wani irin wurgi da ita yayi sai da kanta ya bugu da Centre table Win dake Wakin ji kake tatsatsatsatsa ya fashe, take jini ya hau tsartuwa a kan Aina'u wacce tuni ta sulale ta sume, hannu Hajiya ta Waura a kai tare da faWin, "La'ilaha illalah, Muhammadur Rasulullah Sallallahu alaihi Wasallam, Khalilullah!" Da sauri Khalil ya bar Wakin a zuciye, don shi ko a jikinsa duk da uban jinin da yaga Aina'un na zubarwa. Daga nan fita yayi daga gidan gaba Waya domin cuku-cukun passport Win Sarah. Hajiya kuwa gaba Waya ta ruWe sai kiran sunan Khalil da ya jima da barin gidan take yi, Laure dake zaune itama ko motsi bata yi ba, addu'a kawai take yi a zuciya Allah yasa daga suman da tayi ta wuce barzahu kowa ya huta. Ruwa fridge Hajiya ta Wauko ta fasa a fuskan Aina'un, a gigice ta farfaWo tana zazzaro idanu, can kuma ta tashi da sauri jini na Wiga ta wuce Wakin dake mallakinta ta rufo ?ofa, bata damu da ciwon jikinta ba ta matsa tafin hannunta da ?arfi sai ga Khalil ya bayyana a immigration office suna magana da wani, wani irin zaro idanu tayi tare da faWin, "Barin ?asar? To ai sai kuyi tafiyar in gani duk da kuwa na san idan asibitocin duniyar zaku zaga, Sarah baza ta taSa samun lafiya ba." Tafin hannun ta kuma matsawa, sai ga wannan mummunar halittar ya bayyana fuska a Waure tare da faWin, "To uwar ?an ?orafi, menene kuma yanzu?" Kallon gefe tayi tare da kai hannu ta Wauki kwalbar turaren dake kan mirror ta fasa sannan yanki hannunta na dama tare da tsiyaya jinin a fuskan wannan mummunar halittar sannan ta Wuka akan guiwowinta tare da faWin, "Dan tsarkin tsafin _Hell Ofulafu_ ka taimakeni kamar yanda Khalil ya zubar min da jini, ina so shima ya WanWana Wacin da naji wajen yin kuka da idanunsa, ina son a yau ayi kukan mutuwa a cikin gidan nan, sannan a hana Khalil fita daga ?asar nan da matarsa, bama ?asar nan ba, a kasar masa da tunanin nemawa matarsa magani ko da a wajen Kaduna ne!" Ta ?arisa maganar ne tare da tara kanta dake tsiyayar jini a tafin hannunta, yayin da mummunar halittar nan ya saka harshe yana lashe duk wani jini dake Wiga a jikinta. Sai da ya gama lashewa sannan ya shiga SaSSaka mahaukacin dariya tare da turo hannu ya dafa kanta sannan ya Sace. Lumshe idanu tayi tare da faWawa bayi don ta san Sacewar yana nufin bu?atarta zai biya. Khalil yana tsaye yaji kamar an kwaWa masa guduma akai yayi saurin dafe kan tare da tsugunawa. "Lafiya Khalilullah?" Abokinsa yayi saurin Wukawa tare da faWin haka. Bai ce komai ba, amma ya daWe yana jin wani irin wuuuu a cikin kansa kamun ya mi?e ba tare da yace komai ba ya nufi wajen motarsa, "Ibrahim! Ibrahim!!" Abokinsa yayi kiransa yana bin bayansa, amma ko sauraran bai yi ba ya buWe motarsa tare da shiga yaja ya bar wajen, sai da yayi nisa da immigration office Win sannan ya soma jin wasai a cikin kansa. Aina'u kuwa canza kaya tayi tare da yiwa kanta dressing sannan ta kunna wiwi tasha tare codine saboda zuciyarta da yayi zafi, sai da ta zu?i wiwi ta fesar sannan tace, "Na rantse da girman Yesu Almasihu, ba don tsananin son da nake maka ba, da wannan marin da fasa kan da kamin ba zai tafi a banza. Da sai na kashe ka a yau Win nan, amma duk da haka, You'll pay for it!" Nafeesa na kitchen tana dafa pasta, Qasim na parlour yana kallon Tv kwance akan resting chair dake parlourn yana jiranta ta kawo abuncin, don tun da suka tashi basu ci komai ba, "Honey kin kusa?" Ya faWi da ?arfi ta yanda Nafeesan zata ji daga kitchen Win, "Soon in Sha Allah!" FaWin Nafeesa tana mai saka carot da ta gama wankewa, a gigice ta saki ludayin dake hannuta tare da buWe baki za tayi ihu, cak bakin ya tsaya a buWe ba tare da ihun ya fito ba, jininta babu inda baya rawa ga fitsarin tsoro dake zirarowo daga jikinta ganin halitta mafi muni a gabanta, harce ya fiddo kamar na maciji ya caki wuyanta ya shiga tsotse jinin jikinta, sai da ya tsotse kaf sannan ta faWi ?asa yaraf, shi kuma ya kai hannu ya cire pipe Win gas Win tare da haWa gobara a kitchen Win sannan ya Sace Sat. Da mugun gudu Qasim ya fito daga parlourn jin wani irin warin gas na bala'i, yana tura ?ofar kitchen gas yayi wani irin uban tsalle ya bugi fuskansa, kan kace kwabo gaba W??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????aya gidan ya kama da wuta, gas Win nan kuwa haka ya dunga tsalle yana faWawa gidan ma?ota. Kasancewar layine na masu kuWi, tuni har a kira ?an kwana-kwana na Private, kuma cikin ?an?anin lokaci suka iso suka fara aikinsu. Sai da aka fara cire wutan unguwar gaba Waya sannan aka shiga kashe wutan, mutane goma sha shida ne suka yi mummunar ?onewa, daga ciki har da Qasim mijin Nafeesa, gaba Waya tun daga kai har tafin ?afa ya ?one, ana taSa jikinsa fata ke biyowa, Nafeesa kuwa tattare dagwargwajajen namanta aka yi, don wasu ma dun manne a jikin tiles da wu?a aka kankaro, babu abunda ke tashi unguwar sai koke-koken mutane. ?an uwan Qasim kamar zasu haukace, wasu suka nufi asibitin da aka kai shi, wasu kuma suna tare da dagwargwajajen naman Nafeesa, ya LTG Abdullah suka kira, sai dai number Winsa bai shiga don jiya ya bar ?asan zuwa China. Mayar da a?alan kiran suka yi zuwa ya Abdul-Hakeem, shikuma ya kashe wayarsa gaba Waya saboda tashin hankalin da yake ciki, Khalilullah da driving zai dawo gida wayarsa ta hau ringing, sai da yayi parking saboda bai Waga kira idan yana driving sannan yayi picking, "Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un!" Shine abunda ya dunga maimaitawa har ya sauke wayar a kunnansa, haWa kai da steri yayi wasu zafafan hawaye na zubo masa daga idanunsa, ya jima yana hawaye kamun yayiwa motar key ya nufi can gidan Qasim Win. Tun daga nesa da layin yake hango haya?i da ?auri duk da an samu nasarar kashe wutan, parking yayi ya nufi inda ?an uwan Qasim suke, maza huWu ne da mata biyu, matan sai rusa kuka suke yi, mazan kuma sunyi jigum-jigum suna kallon naman Nafeesa. Kai tsaye wajen dagwargwajajen naman yayi tare da du?awa yana kallo wasu ma?udan hawaye na zirarowa daga idanunsa, jikinsa har rawa yake yi tsabar tashin hankali, "Allah ya ji?anki Nafeesa, Allah yasa kina cikin rahamarsa, Annabi yasan da zuwanki." Yana kawowa nan ya fashe da kuka tare da saka tafin hannunsa ya rufe fuskansa. Sai da Mukhtar wan Qasim ya Wagosa tare da janyesa gefe yana bubbuga kafaWunsa alamar rarrashi. HaWa kai da bango Khalil yayi, hawaye sun kasa tsayuwa daga idanunsa, dakyar ya iya controlling kansa ya fiddo wayarsa daga aljihu tare da dialing number ya Abdullah, wayar bai shiga, sai ya kira layin ya Abdul-Hakeem, shi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login