Showing 90001 words to 93000 words out of 129558 words

Chapter 31 - Kanwar Matata Book 1 Hausa Novel Complete

kuma switchoff, sai ya mayar da akalar kiran zuwa layin uncle Ameeru, bigu biyu ya Waga tare da faWin, "Tunda naga kiranka nasan ba alkhairi zaka faWa min ba, don haka nan baka kira ka gaishe mu, balle kuma yanzu da kayi aure kana ganin kanmu Waya!" "Allah yayiwa Nafeesa rasuwa ta hanyar gobara, yanzu haka ina can gidanta!" Shine abunda Khalil ya faWi tare da yanke kiran ba tare da ya bari uncle Ameeru ya dire salatin da ya Wauko ba. Uncle Ameeru a gigice ya kira sauran ?an uwansa a waya ya shaida masu, nan da nan suka haWu suka yo gida wajen Hajiya maimakon su wuce can gidan Nafeesan kai tsaye, Hajiya najin sautikan muryansu yayin tahowarsu taji gabanta ya faWi don ta san zuwansu ba alkhairi bane, Wayan biyu ne, ko sun zo neman kuWi ko kuma tijarar da suka saba yi mata. Babu sallama suka faWa Wakin kasancewar ?ofar buWe take don Hajiya bata kulle ?ofa idan dai ba dare bane. "Bilkisu ashe abunda ya faru kenan? Allah ya ji?an Nafeesa, oh! Yaushe-yaushe ?arta ta koma, ashe itama tana tafe." Da sauri Hajiya ta mi?e tana faWin, "Ban gane ba mai kuke faWi ba. Nafeesar ce ta mutu? Nafeesa tawa?" Kallon-kallo aka shiga yi tsakanin su uncle Ameeru, don sun Wauka ta san da mutuwar, Uncle Shamsu yace, "Kenan baki sani ba, Wazun nan Khalil ya kira Ameeru yake faWa masa gobara ta kama a gidan duk sun mutu har da mijin." Hannu Hajiya ta Waura akai tare da faWin, "Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un!" Sau uku sannan ta faWi ?asa sumamma. Laure a sittin ta fita ta nufi side Win aunty Maryam ta shiga bugawa da ?arfi, ya Abdul-Hakeem na fitowa ta kamo hannunsa ta dunga jansa har Wakin Hajiya, da sauri ya nufi Hajiya yana jijjigata tare da tambayar mai ya faru da ita, uncle Ameeru ne ya shaida masa abunda ke faruwa, a gigice ya soma karanto Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un, can kuma ya cicciSi Hajiyar zuwa mota ya fita daga gidan zuwa asibiti shi da Laure, su uncle Ameeru kuma suka wuce gidan Nafeesan. A can Asibiti kuwa, jinin Hajiya yayi mugun hawa, ya Abdul-Hakeem bai bar asibitin ba sai da Hajiya ta farfaWo aka saka mata drip da kuma alluran bacci, bai samu sallar gawa ba, domin yayyafawa naman ruwa kawai aka yi saboda yanda tayi dagwargwaje, Khalil ne yace ba sai Hajiya ta ganta ba, don ganin naman Nafeesa zai iya jefata cikin mummunar hali, ko shi da yake namiji kuma doctor ba ?aramin tashin hankali yake ciki ba. Suna dawowa daga ma?abarta da ya halartu mutane da yawa, don maza da matan unguwan kowa sai bada shaidar alkhairin Nafeesa yake yi. Sosai ta samu shaida mai kyau daga ?an unguwa da dangin mijinta, don surukarta har yanzu bata cikin hayyacinta, wani mugun tashin hankalin suka kuma taraswa, gawar Qasim mijin Nafeesa aka dawo da ita shima ya amsa kiran Ubangiji domin ba ?aramin ?una yayi ba, ya riga ya dahu sosai. Khalil dai ba ?aramin tashin hankali suka gani ba a ranar, yayi wani irin zuru-zuru kamar wanda ya shekara yana ciwo. Haka suka kuma yiwa Qasim sallah bayan an yayyafa masa ruwa, don shima namar jikinsa sai zagwanyewa yake yi, bayan sun kai shi makwancinsa sun dawo, sai suka shiga gidansu Qasim Win aka yiwa juna gaisuwar mutuwa sannan shi da Laure da ya Abdul-Hakeem suka wuce asibiti wajen Hajiya duk da ?anwarta Aunty ya Gana da Aunty Yaana suna tare da ita. Gaba Waya duk wanda ka kalla tsakanin ya Abdul-Hakeem da Khalil ba wanda bai zama abun tausayi ba. Hajiya kuwa ta farfaWo amma ko iya Wago idanu bata yi, harshenta ma har so yayi ya soma karyewa! Khalil kallo Waya yayiwa Hajiyar yaji hawaye sun taru a idanunsa, da sauri yaju ya bar Wakin. Aunty Yaana da yare tayi wa Laure magana akan ta zauna ta tsaya a tsaye kamar sanda. Zama tayi tana kallon Hajiya hawaye na zuba a idanunta. Hannuta Hajiya ta kamo tare da faWin, "Laure da gaske Nafeesa ta mutu? Da gaske babu auta Laure?" Sunkuyar da kai Laure tayi tana hawaye, Aunty Yagana tace, "Haba ya Bilki, kullu nafsin za'ikatul maut! Ki daina saka damuwa aranki, Allah ya fiki son Nafeesa, na san abun da zafi, amma daurewa za kiyi, addu'ar ki kawai Nafeesa take bukata matsayin ki na uwa. Bp Winki ya hau sosai, idan kina wannan kukan da damuwa ba zai taSa sauka ba. Dan Allah ya Bilki, kiyi ha?uri ki sakawa zuciyarki ha?urin rashi." Duk cikin yaren Kanuri tayi mata maganar. Sai kuma ta kalli Laure tare da faWin, "Je kira Khalil yazo yayi mata allurar bacci!" Da sauri Hajiya ta Waga hannu alamar bata so tare da dan?e hannun Laure da Wayan hannunta. Sarah ba ?aramin wahala taci ba, ga yunwar dake nu?ur?usan cikinta amma ko motsi ta kasa, ji take kamar ana hura wuta a jikinta saboda wani irin azabar zafi da take ji, ta kai gudun ac Win Wakin gaba Waya amma bata daina jin zafin ba, ta haWa da warware fanka zuwa number Win ?arshe nan ma kamar ?ara hura wutar jikinta ake yi. Ta cire kayan jikinta gaba Waya ya rage daga ita sai bra da pampers Win da Khalil ya saka mata nan ma dai bata ji wani salama ba, daga ?arshe sai da ta cire komai na jikinta ta kwanta flat a ?asan tiles amma still babu wani salama sai ma ?aruwa da zafin yake yi ga kuma fitsarin da ya zama mara control yana zubo mata, don bata sanin lokacin da take jinsa, zubowarsa kawai take ji, tsutsotsin nan kuwa sun yi faca-faca a tsakar Wakin. Da kyar ta rarrafa ta faWa bayi ta dunga kwarawa kanta ruwa a jiki, amma da ruwan ya sauka a jikinta sai taji kamar tafasasshen ruwan zafi ta kwarawa jikinta. Fitowa tayi daga bayin ta zauna daSar a ?asa tare da fashewa da kuka tana sosa jikinta saboda wani mahaukacin ?ai?ayi da ta soma ji kamar an watsa mata karara. Khalil bashi ya shigo gidan ba sai gab magrib gabansa na faWuwa saboda bai ?aunar yaga Sarah cikin wani hali gashi ya barta ita kaWai kuma ya san mahaukaciyar ?anwarta ba zuwa dubata za tayi ba. ?auke numfashi yayi jin wani uban ?arni, zarni, hamami, Woyi da warin da saman gaba Waya ya Wauka. Haka ya daure ya ?arisa don yasan shi Winne dai, idan bashi ba babu mai iya jurewa, yana tura ?ofar Wakin Sarah na sakin wani mahaukacin gyatsa mai tafe da lafiyayyar tusa mai warin fitar hayyaci, tuni Wakin yayi wani irin duum akan wanda yake yi. Cikin sauri ya nufeta ganinta tsirara kuma kwance a ?asa tana susan jiki, "Mine Lafiya, mai ya faru dake!" Da hannu bibbiyu ta soma turesa tana faWin, "Ka bar nan wajen, wari kake yi, warin jikinka zai kashe ni, ka tashi ka fita nace!" Da mamaki Khalil ya hau shinshina jikinsa yana kallon Sarah, sai kuma yace, "?akin ne ke wari, bari na gyara miki jikinki na gyara Wakin zaki daina ji." FaWin Khalil, Aina'u daka Wakin Hajiya tana kallon komai cikin tafin hannunta ta Waura ?afa Waya akan Waya tana SaSSaka mahaukacin dariya. Sarah kuwa duka ta shiga kai masa ta ko ina a jikinsa tana faWin, "Ka fita nace, wari kake yi, kai abun kyama ne. Ka fita kabar Wakin nan." Hannunta ya ri?o biyu tare da faWin, "Naji zan fita, amma bari na gyara maki Wakin tukun da jikinki." Ta jin haka sai tayi wuf ta mi?e ta shiga jifansa da duk abunda taci karo dashi a Wakin har tayi sanadin fashe masa goshi. Fita yayi daga Wakin yana mai matsanaicin jin tausayinta, ya bar gaba Waya abunda tayi masa yanzu matsayin depression ne ya kamata saboda halin da take ciki shi yasa take acting haka. ?akinsa ya koma yayiwa kansa dressing a goshi lokacin ana kwaWa kiran sallah sai yayi alwala tare da wucewa masallaci. Sarah kuwa tun sanda aka soma kwaWa kiran sallah sai taji gaba Waya zafin da take ji a jikinta ya kau, sai wani nannauyen bacci yayi gaba da ita. Lokacin da Khalil ya dawo daga masallaci, haka kawai ya yaji yana bu?atar jin karatun Alkur'ani, sai ya kunna ?ira'ar minshawi ya saka wayar a gaban aljihusa, kai tsaye Wakin Sarah ya nufa, kwance ya sameta a ?asa, a hankali ya tura ?ofar ya shiga, bai taSa ta ba sai da ya gyara Wakin tsaf sannan ya ajiye wayarsa da har a lokacin tana karatun ya cicciSi Sarah yayi bayi da ita, daga can Wakin hajiya kuwa, tun da Khalil ya kunna karatun nan ta daina ganinsa a tafin hannunta. Sarah na jinta a hannun Khalil ta buWe idanunta da sauri tare da zabura, sai kuma ta mayar da idanu ta rufe, wanka yayi mata sannan ya saka ta Waura alwala sannan suka fito ya taimaka mata wajen saka pampers ya fiddo mata da kaya marasa nauyi ta saka ya bata hijjab ta tada sallah. Bata ?ara jin warin da Khalil ke yi mata ba saboda karatun da ya kunna, shima kuma bai ji mahaukacin warin ba, sai ya Wauka saboda ya gyara Wakin ne. Shi ya dafa masu indomie da kwai, sai da yaga ta ?oshi tukun ya daina bata, sai taga ya jingina da gado yayi shuru, rai babu daWi ta kallesa tare da faWin, "Happiness, mai ke damunka?" Murmushin ya?e yayi mata don bai ji zai iya faWa mata Nafeesa ta rasu kuma Hajiya na kwance a asibiti ba, "Ina tunanin ki ne, Mine. Allah ya baki lafiya kinji!" Ya ?arisa maganar yana kallonsa. Kallon indomie Win da tashi ta rage tayi tare da ?arisowa wajensa ta saka hannu cikin plate Win ta dunga Webowa tana saka mashi a baki, ba daWin indomie Win yake ji ba ko kaWan, amma saboda bai son sosa mata rai sai yayi ta amsa har ya cinye. Kwanciya tayi a jikinsa tare da faWin, "In Sha Allah zan warke" Ga mamakinta sai taji saukar hawayensa akan kafaWanta, da sauri ta kallesa daidai lokacin da wayarsa ya hau ringing Win wakar _I miss You like crazy_, wani irin mahaukacin ihuu Sarah ta saki tare da toshe hancinta tana nuna masa waje alamar ya fita, da Wumbin mamaki yake kallonta ita kuwa sai turashi take yi tana faWin, "Fita nace! Fita daga Wakin nan wari kake yi Ibrahim!!" Mi?ewa yayi itama ta mi?e ta dunga turashi har waje sannan ta jawo ?ofar Wakin ta rufe tare da zamewa jikin ?ofar ta soma wani irin kukan fitar hayyaci, har cikin zuciyarta bata jin daWin abunda take masa, amma bata san mai yasa take jin wannan warin da ko ta ?udurtawa zuciyarta zata jure sai ta kasa. Khalil ya jima a ?ofar yana mamaki, can kuma ya juya ya koma Wakinsa. Wani irin tsallen murna Aina'u tayi daga Waki don tana ganin komai tun lokacin da karatun nan ya tsaya. Haka suka kwashi kwana goma suna yi, da ya shiga Wakin domin gyarata zata hau ihu tana faWin ya fita wari yake yi, tana kuma turashi da ?arfi. Wani lokacin ?arfi yake saka mata ya gyara mata jikinta da Wakin sai ya ajiye mata abinci ya fita. Wani lokacin kuma sai ya bari sai tayi bacci sai ya shigo ya gyara ko ina don tana iya gyara jikinta ta canza pampers, zarnin fitsari da ?arni da warin tsutsotsin naso ya kashe Wakin don bata bari Khalil Win yayi abunda ya kamata. Kwanan Hajiya ashirin da uku aka sallamota, tunda suke asibitin ko sau Waya Laure bata taSa sha'awar dawowa gidan ba, haka Aina'u bata taSa taka ?afarta taje asibitin ba. ?angaren Sarah sai abunda yayi gaba wajen kyaran Khalil, shi kuwa ko afuska bai taSa nuna Sarin rai ko ?osawa da ita ba, sai ma wani irin nunkular kulawa da ya ?ara bata don duk tunaninsa depression ke damunta. Kamar daga sama sai ga Muneeba a gidan Sarah, sosai Khalil yayi murnar ganinta, har bedroom Win Sarah ya kaita, kuma a gaban idanun Muneeban ta yiwa Khalil Win koran kare, bayan fitarsa Muneeba ta hau Sarah da faWa kamar ta ari baki, sai kawai Sarah ta fashe da kuka tare da faWin, "To ni ya zanyi Muneeba, ina zan saka kaina! Ciwo duk yabi ya dame ni, tsutsotsi a gabana, wari da ?arni gami da hamami a Wakina. Mijina kuma duk lokacin da ya kusanto ni, wani irin ?arni da hamami yake min!" Da idanu kawai Muneeba take bin Sarah, can kuma sai tace, "Sarah! Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un!! Wani irin abu nake ji haka? Shin baba da Lami sun san wannan zancen kuwa? Ai wannan ba cutar da za ayi shuru da baki bane, dole iyaye suji don cutarki bai yi kala da cutar asibiti ba. Bari ki gani ina zuwa.." Tana gama faWin haka ta mike tare da Waukar jakarta domin zuwa gida ta faWawa mahaifiyarta abunda ake ciki domin tayiwa babanta magana ayi mata treatment na Islamic. Sai dai mi?ewarta yayi dai-dai da mi?ewar Aina'u da sauri tare da fitowa ta tsaya bakin gate, Muneeba na fito ta soma tafiya da sauri, sai kawai ji tayi an juyo da ita da auri tare da taSa goshinta, "Ki kalli gabas kiyi ta tafiya kar ki ?ara waiwayar nan gidan!" GyaWa kai Muneeba tayi tare da kallon gabas ta hau tafiya ba tare da sanin inda ta nufa ba. Wani irin dariya Aina'u ta she?e dashi tare da faWin, "Babu mai ja dani ya zauna lafiya, Khalil nawa ne ni Waya, don ni aka halicce shi, duk wacce tayi ?o?arin rabani dashi sai na WanWana mata azaba, haka duk wacce tayi ?o?arin ceton Sarah sai na wula?anta rayuwarta!" Tana gama faWin haka ta juyo ta dawo cikin gida. Cikin Sarah ya shiga na wata bakwai, still babu abunda ya canza, haka kuma Khalil shima bai taSa canza mata ba. Aina'u ta kai ma?urar Sacin rai ganin babu wani canji daga Khalil, sai kawai ta hau shirin tafiya Abia domin samun _Hell Ofulafu_ gaba da gaba domin tayi mai kankat.. Ranar wata asabar ta tafi, wannan karan ma Ugo ne yayi mata jagora bayan sun gama watsewarsu. Ba ?aramin tsafi Hell yayi mata ba wannan karan, sannan sai da tayi masa al?awarin jinin mutane goma, biyar jarirai, biyar kuma waWanda suka soma tadawa ?an shekaru uku zuwa goma. Sannan ya bata wani kwaWo ?arami yace ta haWiye, idan har ta haWiye duk wanda ta kalla tace yayi wani abu babu musu sai yayi, sannan kuma idan har tana son asirin da za ayiwa Khalil ya kama shi, sai ta kwanta da mahaifinta. "Idan har bu?atata zata biya ko Sarkin maka kace na kwanta dashi zan kwanta dashi." Shine abunda Aina'u tace. Kwananta uku a Abia ta juyo ta dawo Kaduna, bata sauka a ko ina ba sai gida lokacin ?arfe biyu na dare. Ban?are ?ofar gidan tayi sannan ta shiga, Wakin baba ta nufa kai tsaye tare da tura ?ofar ta shiga don shi bai saka sakata a Waki. A Zaune ta samu baban don tun lokacin da ta tura ?ofar gida ya farka, hannu ta kai ta kunna switch Win Wakin tare da yin wani irin tsayuwan karuwai tana mitsi-mitsin da idanu, shi kuwa baba sai yaga gama Waya suffarta ta koma ta Lami sak lokacin da take amarya. Wani irin mugun sha'awa ce ta shiga fuzgar baba har bai san lokacin da ya mi?a mata hannu tare da faWin, " _Elizabeth_" ba. Aina'u kuwa wani murmushi ta saki tare da kashe wutan ta nufe shi gadan-gadan. Cike da rashin imani Aina'u ta bari mahaifin da yayi sanadin kawota duniya ya kusanceta. Sai bayan komai ya nutsa baba ya sauko daga kan gadon a gigice ya kunna wuta, arba yayi da fuskar ?arsa kuma autarsu tana saka brezia, hannu ya kai ya dafe saitin ?irjinsa tare da soma nunata da hannu yana son yin magana amma bakinsa ya karkace. Take ya yanke jiki ya faWi ?asa rabin jikinsa gaba Waya ya mutu. Aina'u kuwa tana gama saka kaya ta tsallakesa ta bar Wakin ta koma Wakinsu. Da sassafe kamun kowa ya tashi ta bar gidan ta nufi gidansu Khalil. Sarah kuwa tun asuba ta soma jin wani irin mahaukacin ciwon mara wanda bai misaltuwa don na?uda ta soma yi gadan-gadan duk da kuwa lokacin haihuwarta bai yi ba don cikin watansa bakwai, itace har safiya tana abu Waya, idan ta kai hannu gabanta tana jin gashi, amma haihuwa ta?i zuwa sai nu?ur?usan azaba take yi. Aina'u na fitowa daga gida ta shafa tafin hannunta sai ga Sarah ta bayyana cikin halin na?uda. Wani irin nishine ya taho mata, cikin sauri Aina'u ta haWe yatsanta biyu ta kame gam, sai Sarah taji kamar an saka igiya an sha?e wuyarta ga kuma kan Wa daya soma turowa............


( _Anya Aina'u ?ar Adam ce kuwa_? =?-?)




*=?m?GARKUWAR MATA*
*Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa =د?muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA=?m? ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login