Showing 120001 words to 123000 words out of 129558 words

Chapter 41 - Kanwar Matata Book 1 Hausa Novel Complete

da kuma masu bukatar sari
DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI
*08089965176*
*07084653262*


*_K'ANWAR MATATA ISN'T FREE, PAY #500 VIA THIS ACCOUNT NUMBER 0592412800 ZULFAU SAID GTBANK AND SEND YOUR EVIDENCE OF PAYMENT THROUGH THIS NUMBER 08128755583_*

_MATAR SAYYADEE_


>؜? *KANWAR MATATA* >؜?

*38*


"Hajiya dan........." Ko kamu ya ?arisa abun da yake shirin faWa har Hajiya ta yanke wayarta. Hannu ya kai ya daki steari da ?arfi tare da faWin, "Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un! Haba Hajiya!! Habaaa!!!" Ya jima kamun ya kunna motar ya sau hanya, "Wannan shi ake kira ga ?oshi ga kwanan yunwa!" Ya faWi bayyane, can kuma ya kuma Waukar wayar ya sake dailing number Win Sarah, " _The number you're trying to call is currently switched off, please try again later. Thank you_." Tsaki yayi tare da ajiye wayar a gefe ya nufi gida don bai san dame Ya Abdullah yazo ba. Tafiyar da zai yi ta mintuna sha biyar, amma saboda tsoro da tashin hankali cikin mintuna talatin da biyar ya iso layinsu. Tun da ya hango uban sojoji uwa sa?ago sun tsatstsaya ya kuma tabbatarwa kansa ya LTG ya iso gidan. Horn yayi, mai gadi ya wangale gate shi kuma ya shiga tare da parking sannan ya fito yana tafiya sumimi-sumumi kamar an tsoma jaba a cikin koko. Tun da ya doshi Wakin Hajiya yake jin koke-koken mata na fitowa daga Wakin. Shahada yayi tare da Waga labule ya shiga. Turus ya tsaya yana kallon matan dake Wakin tare da mamakin yaushe suka iso all the way from Maiduguri. Du?awa yayi har ?asa tare da soma gaishe su, yayin da kansa a ?asa ya shiga gaida ya Abdullahi da tun shigowarsa kallo Waya kawai yayi masa ya kau da kai. "Wallahi, tallahi Hajiya baza mu taSa yarda ba, sai an Wauki mataki akan wannan abu da ?anwar matar ya Khalil tayi masa, ta cuce mu ta raba mu da ?ar uwarmu, kema kuma tayi ?o?arin raba mu dake, baza mu yafe mata ba akan wannan abu da tayi mana. Hajiya ko gawan Nafeesa ban gani ba!" Ta ?arisa maganar tare da fashewa da kuka mai ciwo. "Har da jaririyar da bata ji ba bata gani ba, yarinyar da bata jima da sha?ar iskar duniyar ba, wannan wani irin rashin imani ne haka!!" Aysha ta sake faWi tana mai kwanciya akan cinyar Aunty Yagana, ?anwar Hajiya. Shafa kanta Aunty Yaganar tayi tare da faWin, "Aysha duk wacce imaninta zai bar jikinta har ta iya kwanciyar aure da mahaifinta, to wallahi babu abunda baza ta iya aikatawa ba, da a zamanin annabawa tazo, to tana Waya daga cikin wacce zata iya yun?urin kashe Annabi! Wallahi Hajiya ina bayanki Wari bisa Wari, kar ki sake ki yarda matar Khalil ta dawo cikin gidan nan, mai za ayi da zuri'a irin tasu, zuri'ar matsafa, zuri'a karuwai ?an dangi Arna!! Ai wallahi don dai kisa haramun ne, da ko ?a?an da Khalil suka haifa tare, sha?e wuyansu kawai za ayi su mutu kowa ya huta. To sun tsotsi nonon tsiya!" FaWin Aunty Yagana a mugun zuciye, don har ta kusan fin Hajiya Waukar zafi. Khalil lokacin guda yaji haushin Aunty Yagana ya rufesa jin abunda tace akan ?a?asa, nan da nan ya Waure fuska tamau. "Kayi abunda na umarce ka dashi ko kuwa???" FaWin Hajiya tana watsawa Khalil harara. Ko kamun yayi wani yun?urin yin magana tuni Aunty Falmata mai bin Aunty Yagana tace, "Ba magana ake yi maka ba don ubanka? Ko sai na taso ba na sha?i wuyarka!" Ta ?arisa da ?arfi har sai da Khalil ya razana, "Hajiya wallahi, tallahi daga gidan nake, su kansu iyayenta basu san bata gidana ba, ashe dana koreta ba gida tayi ba, can dangin babanta ta nufa." Ya ?arisa maganar a tausaye. "Dubi yanda yake wani rausayar da kai kamar maraya, to ubanka zaka ci, kuma dole ka rabu da yarinyar nan tun da ba tare aka haife ku ba. Yaro duk kabi ka zama wawa a kan mace!" FaWin Aunty Yagana. "Uhm! Baku ji wata maganar banza da yake yi ba, wai ta tafi dangin mahaifinta. Ina ce nan Marmari yayi bincike lokacin auren naku, kowa cewa yake bai san asalin mahaifinta ba, su dai kawai tarewarsu suka gani a unguwar, kuma babu wanda ya taSa ganin wani ko wata daga cikin ?an uwansu yazo gidan, kaii Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'una, wannan fitina haka!" Hajiya ta faWi har da buga cinya. Tun da suka fara magana ko tari ya Abdullahi bai yi ba yanzu da yayi gyaran murya tare da faWin, "Hajiya, tun farko irin haka na guda shiyasa na?i auren don zuciyata bai kwanta da ahalin ba, amma Hajiya kece ki kai ta tausata akan inyi ha?uri ayi auren tunda dai mutane huWu sun bata shaida a kan ita matar Khalil Win, sannan kika ?ara da faWin, laifin wani bai shafan wani. To Hajiya yanzu hakan ma ha?uri za kiyi tunda dai an riga an haWa zuri'ar nan kuma laifi bana matar Khalil bane, na ?anwar matarsa ce, kuma laifin ?anwar matarsa babu yanda za ayi ya shafi matarsa, tunda ke shaida ce hatta ita kanta matar tasa ba barinta tayi ba. A bar abunda ya wuce ya wuce, sai a tari gaba kawai." Tsabar zuciyar Hajiya na tu?u?i, ta buWe baki za tayi magana ta sha?e da miyau, take ta hau wani irin mugun tari, idanunta na zubar da hawaye. Da sauri Laure ta nufi kitchen ta Wauko bottle wata ta buWe tare da kawowa Hajiyar, da sauri Hajiya ta karSa ta kafa kai, sai da tasha rabi sannan ta ajiye goran tana mai da numfashin. Babu abunda kake ji a Wakin sai "Sannu Hajiya!" Sai da ta lafa sosai sannan ta shiga faWin, "Marmari idan har ka san ba zuwa kayi ka taimaka min muyi wannan ya?in tare ba, to ka tashi ka koma tun yamma bata yi maka ba, don ka san wallahi, ba zan taSa yarda Saratu ta kuma zama da Khalil ba in har nice na haifesa, idan kuma zai yi mani musu da gardama, sai in sallawa duniya shi!" "Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un, Hajiya!" Khalil ya faWi da ?arfi har da dafe ?irji yana zaro idanu. "Haba Ya Bilki, ai wannan furucin bai kamata ya fito daga bakinki ba matsayinki na uwa, idan ki kai haka ai sun ci riba. Hakan ma ba zata faru ba, Khalil ai me biyayya ne, ko ba haka ba Ibrahim, mai sunan Wan gatan Allah!" FaWin Aunty Yagana har da dariya. Sunkuyar da kai yayi tare da gyaWa kan alamar eh. Aunty Falmata kuwa cewa tayi, "Yauwa Khalil, ko kai fa! Yanzu abunda za ayi, dubawa za kayi cikin dangi na nan ko na can Maiduguri, a kwai ?an mata tsala-tsala, na san dai ba zai wuce kyal-kyal banzar matar nan taka bace kake ganin baza ka samu sama da ita ba kasancewar jajur kuma kyakkyawa, to akwai waWanda suka fita komai a cikin dangin ubaka dana uwarka. Dangin ubanka akwai irin su, Ajaja, Gona, Am'an, yaba, yakaruu duk kyawawane duk da kuwa ba?a?e ne, idan kuma basu yi maka ba, sai ka tafi dangin uwarka, ka san dai Shuwa ba baya ba wajen kyau, gasu Hindatu, Rakiya, Raliya dasu Aysha da Ameena, kai nayi tuya na mance da albasa, ga wannan ?a ?ar wajen Mariya, _Habbooba_! Kai ita ma na zaSa maka, Yarinya kamar India, yanda kasan ita tayi kanta tsabar kyau, ga gashi don san yana Waya daga cikin abubuwan dake tsole maku idanu ku maza." Caraf Hajiya tace, "Wallahi ni Habbooban ma tafi kwanciya min a rai, kawai ayi magana da iyayenta, idan sun amince sai ayi magana. So nake ayi komai cikin gaggawa, kuma ni wallahi na ha?ura da zamansa a nan Nigeria kuma dama ni na matsa a kan ya dawo nan Win, to yanzu na ha?ura, ana Waura auren sai ya tattara matarsa su koma cen _Las Vegas_ Winsa da zama." Da gefen idanu Ya Abdullahi ya kalli Hajiya tare da Wan yin murmushin gefen baki tare da mi?ewa yace, "Muje can side Win naka naga yarinyar!" Yana gama faWin haka ya fice, da sauri gaba Waya mutanen Wakin suka mi?e suka fito don suma duk abunda ake yin basu ga Aina'u ba. Jiki a sanyaye Khalil ya mi?e yabi bayan ya Abdullah zuwa side Winsa, shi ya saka key ya buWe sannan ya shiga, ya Abdullahi yabi bayansa, su Hajiya kuma suka bi bayan ya Abdallah. "Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un! Kuna jin warin da nake ji kuwa a cikin Wakin nan kamar gawa ta ruSe?" FaWin Nafeesa tana mai toshi hancinta. Gaba Waya sauran ma toshe hancinsu suka yi, "Allah yasa ba wannan shaiWaniyar bace ta mutu a cikin gidan mu!" Hajiya ta faWi. Cikin sauri Khalil ya nufi sama yana tsallake step bibbiyu. ?afa ya saka ya daki ?ofar ta bulle da ?arfi, da wani uban sauri ya koma baya yana toshe hanci tare da zaro idanu, "Wa'innahu Sulaimanu!" FaWin Aunty Yagana da aunty Falmata. "Ibrahim menene wannan ka ajiye a Wakin ka." ?agowa Aina'u tayi cikin wa.i irin mugun azaba tare da faWin, "Ku taimaka min, ku taimakeni Aina'u ce!" Kuka Hajiya ta fashe dashi tare da faWin, "Wallahi tallahi jama'a mu kiyaye ALLAH! Mu kiyaye ALLAH jama'a!! Yanzu wannan yarinya Aina'u ce ta koma haka?" Kallonta Nafeesa take tayi cikin tsoro, ganin da tayi mata na ?arshe shine ranar da tazo washa garin auren su Khalil. Yanzu kam ta lalace, tsirara take a cikin Wakin, ma?ogwaronta a waje, idanunta ya zazzago, ko ina a jikinta babu inda babu rami zu?u?u, duk inda tsokar ta yanko ta faWo, tsutsotsi ke cunkusuwa a wajen suna cin sauran naman dake wajen. Gaba Waya Aina'u ta fice daga hayyacinta, gashin kanta duk ta gama fuzgar shi, ha?oranta duk jini ta gama tattaune leSenta. Sai wani irin mi?ewa take yi tana zabura sannan sai ta fasa ihu tare da kai hannu gabanta ta kwakwulo kunamu ta watsar a tsakar Wakin sannan ta hau burgima tana buga kanta da bango. "Hajiya a fitar da yarinyar daga gidan nan, ta koma can gidan iyayenta dan Allah!" Fadin Nafeesa jikinta na wani irin rawar tashin hankalin ganin halin da Aina'u take ciki. Ya Abdallah kuwa girgiza kai yayi tare da saurin barin waje yana mai faWin, "Hajiya yanzu yarinyar nan zata bar gidan nan, ku fito mu fita." Gaba Waya suka bi bayansa, Khalil kuwa sai da ya kalli Aina'u sannan yace, "Ban taSa jin Wigon tausayinki ba Aina'u, domin kuwa kin cutar dani matu?a, Kuma idan har Hajiya tayi nasarar rabani da matata, hmmm!" Yana gama faWin haka ya fice daga Wakin da sauri hawaye na zubar masa. Cikin ?an?anin lokaci ya Abdallah ya kirawo wani mai akori kura ya bashi 50k ya toshe hanci tare da saka glove, bayan lulluSe jikin Aina'u ya kinkimeta ya saka a bayan akori kuran ya tada mota ya nufi jama'a road can gidansu Lami. Lokacin da aka shigo da Aina'u gidan, ihu Lami ta ri?a yi tana tuma a ?asa, su Na'ima kuwa tsoron Allah ne ya ?ara huda zukatansu, duk da halin Aina'u sai da ta Wan basu tausayi. Saboda tsananin warin da take yi, Waki Waya da akai masu ?atoto saboda kiwo suka share sannan suka ajiye ta a ciki, babu abunda take yi sai tone-tonen abubuwan da tayi. Lami na jin sunan _Hell Ofulafu_ gabanta ya buga da ?arfi ta fito daga Wakin tana faWin, "Rose Merry! Rose Merry ce kawai zata iya kai Aina'u wajen Hell! Yesu Almasihu ka kawo ?arshe Rose a wannan rana mai albarka ta Sunday." FaWin Lami tare da fizgar zanin dake kan igiya ta fita fuuuuuuuu. Saboda tsabar tashin hankali Lami ko abun hawa bai hau bata hau ba, haka tayi ta tafiya a ?afa har ta isa gidan Rose Merry. Knocking ta hau yi a ?ofar gidan kamar zata ?arya duk da kuwa akwai kwaWo dake nuna alamun mutanan gidan basa nan, don anty Rose Merry idan ta tafi church duk Sunday bata dawowa sai bayan la'asar ko kuma gab la'asar. "Madam ai gidan a kulle yake, kalli padlock Win mana." FaWin wata bayarabiyar mata mai Wauke da ?aton bawon gorunan magani a kai, sai a sannan ta kalli kwaWon tare da kai hannu ta taSa, zamewa tayi ta zauna akan dakalin gidan, don ji take ba zata iya taSa tafiya ba tare da tayi ido huWu da Rose Merry ba. Ta kusan awa Waya a wajen kamun Aunty Rose Merry ta ?ariso wajen cikin shigar farar atamfa mai ratsin sky blue, sai farar rigar less da kuma sky blue Win gwaggwaro. Tana ganin Lami ta washe baki tare da faWin, "Elizabeth Akanchewa Uchendo, ?awata, my childhood friend." "Stop that nonesense Rose Merry David Anthony! I came here to ask of what you did to my daughter! You've poisoned my daughter's heart Merry, Yesu Almasihu ya tsine maki, ?awancena dake babu alheri a ciki, ke guba ce, ke shaiWaniya ce, kin kai min ?ata wajen azzalumin nan _Hell Ofulafu_, tun ranar farko da kika fara kai ni Abia na san wannan mugun mutum ne mara imani, duk tsafin da ake yi a gidanmu, baza su iya rashin imanin da Hell yake yi ba, yanzu na ?ara tabbatar da cewa kece kika kashe min Wana Lukman, kuma ki sani, na rantse da tsafin Babana, You will pay for what you did!" Lami na gama faWin haka ta juya zata bar wajen, da hannu Waya Aunty Rose ta jawo kafaWanta tana wani irin murmushin mugunta, sai da ta juyo da Lami gaba Waya sannan ta kyasta babban yatsarta da kuma manuniya tare da faWin, "Hey Elizabeth, do you think I came all the way from Nassarawa state to Kaduna, just because of our friendship? You're a fool, a big fool Elizabeth! Nazo Kaduna ne domin mijinki, don mijinki Elizabeth! Tun ranar da na fara ganin Nuhu, naji ina matu?ar ?aunarsa, amma kuma sai kika min shigar sauri, sannan kuma kin tuna abunda Akanchewa Uchendo ina nufin mahaifinki yayi wa Babana, yayi masa asiri ya raba shi da mamana, ya raba shi da duka arzikinsa sannan ya mayar dashi makaho, Ni kuma gani har yanzu ban taSa aure ba. Kina tunanin sai ni kuma in zuba maki idanu ki auri Wan gidan malaman can, sannan kuma in barku kuyi zaman lafiya?" Sai ta girgiza kai tare da Waukar ?afa Waya a kan dakali sannan tace, "Bari na faWa maki abunda baki sani ba Elizabeth, nice sanadin lalacewar duka ?a?anki, Ni na kai sunanki wajen Hell, nayi amfani da kwaWayin duniyarki, na saka Hell ya sakaki kika kai ?a?anki ga halaka, sannan Wan ki tilo namiji na saka masa cutar sata da kuma shaye-shaye, ?a Waya ce ta gagare ni, ita ce Saratu, Ni na saka Hell ya saka maki tsanar mijinki da jin haushinsa da kuma rashin ganin ?imarsa, sannan Ni nasanwa mijinki karayar arziki bayan na nakasta ?afarki, ?arki kuma Aina'u, banyi mata komai ba, jinin mahaifinki ne ke yawo a jikinta, don ita ce tayo gadon ubanki gaba Waya har ta damesa ta shanye. Kuma Lami yanzu aka fara wasan a tsakanin mu. Ban san mai Aina'u tayi ba, amma tun da tace min tana so in haWata da Hell na tabbatar Aina'u Wiyarki ce, domin bata yada halinki dana mahaifinki ba. Mu zuba ni da ke Elizabeth!" Tana gama faWin haka tayi wani murmushi tare da kaucewa ta nufi wajen ?ofa ta buWe tare da shiga ta bugo ?ofa. Lami ta jima a tsaye tana jujjuya maganganun Rose Merry kamun taja jiki a sanyaye ta nufi gida. "Ai da zafi-zafi akan daki ?arfe Hajiya Mariya, Ni dai idan har ba'a tsayarwa Habbooba miji ba, nayi wa Khalil kamu!" FaWin Hajiya tana murmushi..............


_Kar ku damu, zamu haWu gobe in Sha Allah. Na san nayi laifi kam_ =?,?


*=?m?GARKUWAR MATA*
*Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa =د?muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA=?m? ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci *GA*
*Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa*
Rage tumbi=د?
Nono=د?
Sanyi=د?
Karin kiba=د?
girmar hips=د?
Ni'ima=د?
Sabulai=د?
Humra=د?
Turarukan wuta=د?
Matsi=د?
Miski=د?
Dilka=د?
Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai=?? ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki
GARKUWAR MATA=?m? Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari
DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI
*08089965176*
*07084653262*


*_K'ANWAR MATATA ISN'T FREE, PAY #500 VIA THIS ACCOUNT NUMBER 0592412800 ZULFAU SAID GTBANK AND SEND YOUR EVIDENCE OF PAYMENT THROUGH THIS NUMBER 08128755583_*

_MATAR SAYYADEE_


>؜? *KANWAR MATATA* >؜?

*39*



Cike da farin ciki Hajiya Mariya tace, "Hajiya Bilki wanene zai ?i son haWa jini dake? Ai wallahi ko an tsayarwa Habbooba miji, ha?uri za'a bashi, gida bai ?oshi ba ba'a baiwa na dawa ba, balle kuma Habbooba bata da wani tsayayye miji. Ba'a jima da kammala

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login