Showing 96001 words to 99000 words out of 129558 words

Chapter 33 - Kanwar Matata Book 1 Hausa Novel Complete

haka?" Girgiza kai tayi tare da faWin, "Gaskiya babu, da dai ma Lukman yace, sai ince Wansa namiji yake nema." Da mamaki Khalil ya kalli Lami tare da faWin, "Mama dama kina da Wa namiji?" GyaWa kai tayi tare da share guntun hawaye tana kuma jin tsoron da kunyar faWin Lukman ya mutu da kuma sanadin mutuwar tasa don ko ?an uwansa basu sani ba, daga ita sai ?awarta Aunty Rose Merry suka san komai, su Na'ima kuwa sun Wauka yana can yawon banza da sace-sacen da ya saba. Khalil bai ?ara cewa komai ba sai juyawa da yayi ya kalli baba dake ta ?o?arin magana amma babu baki, kuma ba kowa yake kira ba sai Aina'u yana faWin, "Allah ya isa tsakanina da Aina'u" su Khalil kuma Aina'un kawai suke ji shima kuma cikin karyewar harce sai kalmar yake yi masu kamar Aliyu. Bayan fitan Khalil daga Wakin sai Lami ta juyo ta kalli Sarah tare da faWin, "Sarah, kin san kuwa har yanzu babu wanda yasan inda Aina'u take! Yau watanni uku kenan rabon da na saka ta a idanu." Da sauri Sarah ta kalli Lami tare da faWin, "Wai dama baku san tana gidana ba? Ai tana can wajen Hajiya, Maman Khalil." Da mamaki Lami tace, "Gidanki? Tun yaushe?" Sarah tace, "Ai ta jima, zata kai kusan watanni ukun da kwanaki, duk da nima sai in haWa sati biyu ban ganta ba." Ri?e haSa Lami tayi tare da faWin, "Lallai Aina'u! Yanzu kuma ta san babanku ba lafiya amma ta rasa zuwa duba shi." Watsa hannu Sarah tayi tare da faWin, "Ohooo! Ta damu dashi ne? Ni wallahi Lami, wani lokacin Aina'u tsoro take bani. Tana da mugun hali." Wani irin jijjiga baba ya fara yi yana watsa hannunsa na dama alamar dai magana yake yi amma babu mai gane abunda yake cewa, kuma Sarah yake kallo yana watsa hannun. Fadi yake Sarah ta kori Aina'u a gidanta, amma kuma bata gane ba sai kukan da take yi ganin yanda ya burkice, fita tayi da gudu tayi office Win Khalil, yana ciki yana duba wata petient ta afka tare da kamo hannunsa zuwa Wakin baban. Allurar bacci yayi masa, nan da nan baccin ya kwashesa, sannan Khalil yace duk su fita daga Wakin su bar shi ya huta. Aina'u kuwa kwananta goma a Wakin Hajiya babu ci babu sha sai ?arban azaba daga hannun _Hell Ofulafu_ take yi babu ?a??autawa. Dukan safe daban, na rana da ban, haka na dare. Kuma har wannan lokacin Hajiya bata san da dawowarta ba, ba ?aramin alwashi da mugun nufi Aina'u take yi ba a zuciyarta duk lokacin da ta samu sassauci da yafiyar Hell, wani irin tsanar Sarah ta kuma ji ya ninku a zuciyarta. Watan su Sarah Waya a asibiti aka sallame su, idan kaga twins baza ka taSa cewa bakwaini bane, sun yi ?iba abunsu, haka ma Sarah ta ?ara cika tayi kyau, baba ma an sallame shi duk da jikin na nan dai jiya i yau, sai dai Khalil yace zai ri?a zuwa har gida yana yi masa gashi wanda in Sha Allah zai taimakawa jikin nasa. Satin na zagayo da sallamar su aka yi wani gagarumin taron sunan twins, _Sam'an_ da _Sauban_. Irin kyaututtukan da Sarah ta samu faWi Sata baki, a gaban idanun Aina'u akai komai, don ta samu sassaucin azabar, sai jinya jikinta da take yi yanzu, tayi wani irin rama da ba?i, haushi da tsanar kowa take yi a gidan, hotunan Khalilullah dake wayanta kawai take kallo taji sanyi azuciya. Khalil ya maida komai nasa da sunan Sam'an da Sauban, wani irin mahaukacin soyayya yake gwadawa Sarah da ?a?anta. Khalil ya bawa su Na'ima miliyan biyu-biyu kowaccen su har da Lami, sannan ya saya masu wani four bedroom flat a Jama'a road, tare da saka dukkansu a islamiyya kuma Alhamdulillah duk sun fara zuwa kuma natsuwa ta soma shiga jikinsu. Hajiya damuwarta Waya, ta rasa abunda ke mata daWi a duniya, wani irin abu take ji ya tsaya mata a zuciya amma ta rasa menene wannan abun, sai ta zauna shuru tana tunani, duk tabi ta rame ita da ya Abdul-Hakeem. Kuma har yanzu ta kasa tambayarsa akan matarsa da kuma zaman gida da yake yi babu aiki. Aina'u kuwa ta warke garas, sai dai tsafinta ba zai taSa ?ara amfani ba sai nan da shekara Waya, haka Hell ya faWa mata. Baiwar Allah Sarah kuwa, yanzu bata da damuwar komai, ta warke garas kamar bata taSa ciwo ba, tun da ta haihu bata ?ara ganin tsutsotsin nan ko guda Waya daga jikinta ba, sannan wannan warin da mijinta yake yi mata duk babu. Wani irin soyayya suke shimfiWawa wanda ko lokacin da take amarya basu yi ba. Twins sun shiga wata shidda da haihuwa, yara tubarkalla don har tsayuwa suna yi idan suka kama abu, kamanninsu ya ?ara fitowa sosai da Khalil, ga wayau. Sun san Laure sosai don itace mai taya Sarah raino, amma kuma abunda ke matukar bawa Sarah mamaki shine, ko muryan Aina'u suka ji gaba Waya rikicewa suke yi suna kuka, Sam'an shi har wani kakkafewa yake yi..........



_Asha weekend lafiya >?)?_

*=?m?GARKUWAR MATA*
*Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa =د?muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA=?m? ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci *GA*
*Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa*
Rage tumbi=د?
Nono=د?
Sanyi=د?
Karin kiba=د?
girmar hips=د?
Ni'ima=د?
Sabulai=د?
Humra=د?
Turarukan wuta=د?
Matsi=د?
Miski=د?
Dilka=د?
Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai=?? ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki
GARKUWAR MATA=?m? Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari
DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI
*08089965176*
*07084653262*


*_MATAR SAYYADEE_*

*Paid book 08128755583*

>؜? *KANWAR MATATA* >؜?

*31*


Tsaye take a tsakiyar Wakin tana wani irin dariya mai tafe da hawaye ba?in ciki da kuma farin ciki lokaci guda, domin bayan tsawon shekara Waya har da wata uku, jiya da daddare _Hell Ofulafu_ ya dawo mata da makamanta, yanzu tana iya ganin komai ta tsakiyar tafin hannunta, sannan tana iya magana da _Hell_ da wannan mummunar halittar duk ta tafin hannun nata. Tsafinta ya ninku yanzu ta yanda tana iya ganin mutum idan taso har a jikin bango, sannan ta jikin bangon zata iya yi masa duk abunda taga dama, yanzu haka ma, tana kallon Sam'an da Sauban dake tsere a parlour, pampers ne kawai a jikinsu, tuntuni Sarah ke so tayi masu wanka amma da wannan yayi can, sai wancen ya zille yayi can, Khalil na zaune kan kujera sai dariya yake yi mata kuma ya?i tashi ya taimaka ya kamo mata su, shekaransu Waya da wata uku cif, amma wayansu ya zarce tunanin mai karatu, ga magana a bakinsu kamar uwar aku. Idan Sarah ko Khalil suna so su tantancesu, sai su kira suna, misali sai suce Sam'an! To Sam'an Win ne zai juyo Sauban kuma harkan gabansa zai cigaba dayi kasancewar ko ita kanta Sarah sai tayi dagaske take bambance su, daga baya kamar sun gane, idan aka ce Sauban ko Sam'an, sai gaba Waya su juyo. Khalil ruWewa yake yi sai ya shiga tambayar Sarah, "Dan Allah wanene Sam'an, wanene Sauban a cikinsu?" TaSe baki take yi tare da faWin, "Ka gano da kanka ai kai babansu ne, idan a waje aka tambaye ka yaya za kayi?" Sai Khalil yace, "To ai shiyasa nake son ki bambance min tunda ke kina gane su gudun kar inji kunya watarana!" Idan ya faWi hakan sai ta nuna su Waya bayan Waya, ita kanta tana ganesu ne da Wabi'unsu, Sauban yana da faram-faram kuma yana da dogon fuska, Sam'an kuma bai cika faram-faram ba, kuma fuskansa bata kai ta Sauban Win tsayi ba duk da shima dogon fuskan garesa, babu abunda suka Wauko na Sarah idan ka cire dimple, amma bayan haka kaf kamannin Khalil suka yo. Wani kalan murtuke fuska Aina'u tayi ganin yanda Sarah da Khalil suke wasa suna zagaye parlourn su da ?an biyun nasu. "Wannan shine ?arshe farin cikinki a cikin gidan nan, ni Aina'u sai na ba?anta maki fiye da yanda kika ba?anta min, sai na wula?anta rayuwarki, sai na saka ki hawayen jini, sai na ruguza zuciyarki, sai na SalSalta rayuwarki dana ?a?anki, sai na kashe ki da ba?in ciki, sai nayi kwanciyar aure da mijinki a gaban idanunki, sai na zama kishiyarki, na kuma ?as?antar dake. Babu aure tsakanina da mijinki, amma na rantse da Ubangijin mu Yesu Almasihu mai ceto, sai nayi tarayya da mijinki kuma a cikin gidan nan a gaban uban kowa, kuma duk wanda yace zai kawo mi shama?i ko shishshigi, sai na kashe shi!" Tana gama faWin haka ta Wauko wani icce wanda aka WaWWaure shi kamar ?ar tsana sannan ta jawo wani tulu daga ?asan gado mai Wauke da wani irin ba?in ruwa mai kauri sannan ta ambaci sunan Khalil sau uku sannan ta tsunduma iccen nan har sai da guiwar hannunta ya shige ciki sannan ta fiddo hannun, wani mugun murmushi ta saki tare da saka Wayan hannunta ta fizgi gashin kanta sannan ta tura a cikin ramin idanun wannan iccen da ya koma ?ar tsana amma bana itace ba, sannan ta tsaki saitin zuciyar ?ar tsanar nan har sai da hannunta ya lume tare da ambatan sunanta sau uku sannan ta saki ?ar tsanan cikin tulun ya bata sautin 'tsumbul', sai ta mayar da tulun ?arkashin gado tare da du?awa ?asan guiwowinta ta le?a ?ar?ashin gadon ta jawo wasu ?an tsanar guda biyar, Waya bayan Waya ta ri?a tsaka wani abu mai tsini a ?ahon zuciyarsu sannan ta jefa cikin tulun nan ta mi?e tana jin wani irin matsanaicin farin ciki ganin gaba Waya Wakin ya turni?e da haya?i da kuma wani irin duhu, can kuma bayan mintuna talatin komai ya washe, kuma dama _Hell_ yace idan har hakan ta faru bayan kammala aikinta, to hakan na nufin aikinta yayi! Khalil ya kai hannu zai cafki Sarah dake ?o?arin kama Sam'an yaji wani irin abu kamar mashi ya soki zuciyarsa da ?arfi, wani irin baya yayi zai faWi Sarah ta kai hannu ta ri?osa amma duk da haka sai da suka kai ?asa saboda gaba Waya jikinsa ne ya saki. A ruWe ta shiga kiran sunansa tana jijjigasa har hawaye ya wanke fuskanta, ?an biyu kamar sun san abinda ke faruwa sai suma suka zagaye Khalil Win suna jijjiga cikinsa, shi kuwa duk yana jinsu, amma sai ya rasa shin a wani duniya yake, a hankali yaji zafin zuciyar na raguwa, can kuma sai ya soma jin wani ba?on al'amari na shiga zuciyarsa, kuma ya rasa shin farin ciki yake yi ko akasin haka. Zuwa can sai ya mi?e da sauri yana mai ri?e kansa, "Happy lafiya? Mai ke damunka?" Sarah ta faWi tana mai kai hannu goshinsa, twins ma da gwarancinsu suka haWa baki suka ce, "apy yafila? (Happy lafiya?)" Murmushi Khalil yayi tare da dungure masu kai yana faWin, "Dan gidanku, daddy ba apy ba." Murmushi ?arfin hali Sarah tayi don gaba Waya hankalinta bai jikinta, duniya bata ?aunar Khalil yayi ciwo don bai iya ciwo ba. Kamun yayi yana jimawa, amma kuma idan ya tashi yi, kamar ba zai yi raiba haka yake. Tashi yayi tare da faWin, "Kaina ne ya Wan sara min, amma nasan ina shan magani zai tafi, bari naje na Wan huta kamun lokacin sallah yayi." GyaWa masa kai kawai Sarah tayi jiki duk sake. Kumatunta ya kama tare da faWin, "Smile now! Ba mutuwa zanyi ba, muna nan tare mutuwar ma baza ta raba mu ba, tare zata Wauke mu." Duk da haka ya?e kawai tayi, shi kuma ya hau sama ya barsu nan parlour. Jiki a sanyaye Sarah ta wuni, aikin ma dai kawai yinsa take yi. Shi kuwa Khalil, koda ya koma Wakinsa, bai iya baccin ba, tunani kawai ya ri?a yi, can kuma ya sauko don haka nan yaji yana son zuwa side Win Hajiya. Saukowa yayi lokacin Sarah na Waya parlourn ita da yara, ba tare da ya neme su ba ya fice abunda bai taSa yi ba. Ita kuwa Sarah bata san da fitarsa ba, ta Wauka har a wannan lokacin yana sama a Wakinsa. Aina'u kuma tana fitowa daga Wakita, kai tsaye Wakin Hajiya tayi hannunta ri?e da wani ba?in padlock, ba tare da knocking ba ta murWa handle Win ?ofar da ?arfi tare da faWin, "Hajiya!" A razane kasancewar ita nata sihirin _Hell_ yace sai ta firgita tukun zai kamata. A razane Hajiyar ta juyo, cikin sauri Aina'u ta Waga padlock Win tare da datse shi tana dariyar samun nasara. "Aina'u kina bu?atar wani abu ne?" Hajiyan ta samu kanta da faWin haka. Aina'u kuwa domin tabbatarwa sai cewa tayi, "BuWe bakinki ki tsaya a haka." Nan take Hajiyar tayi kamar yanda Aina'un tace. Wani irin dariya Aina'u ta saki tare da faWin, "To rufe bakin." Tuf Hajiya ta rufe tana mai bin Aina'u da idanu. Zaro mata idanu Aina'u tayi tare da faWin, "Bar kallo na!" Da sauri Hajiya ta sunkuyar da kai ita kuma Aina'u ta maka mata harara tare da faWin, "Da ace lokacin da na kira ki a waya domin ki dakatar da Wanki ga auren yayata, kin dakatar, da yanzu kina zaune cikin lumana babu tashin hankali, amma tunda baki yi hakan ba, yanzu aka soma wasan!" Tana gama faWin haka ta fice daga Wakin tare da fitowa parlour dai-dai lokacin da Khalil ya turo ?ofa ya shigo, idanu huWu suka yi da juna, wani irin ajiyar zuciya Khalil ya sauke tare da sakarwa Aina'u wani irin murmushi wanda ya kusa sumar da ita. "Aina'u!" Ya kira sunansa cikin wani irin salo, "Na'am Khalilullah mijin Saratu!" Ajiyar zuciya ya kuma saki for the second time sannan ya zauna tare da faWin, "Zauna mana Ai'n." Yanda ya gajerta sunanta sai taji kamar duk duniya babu wanda ya iya kiran sunan kamarsa, zama tayi daf dashi kasancewar a 2sitter ya zauna, fuskantar yayi tare da faWin, "Oh, Ai'n kamar ba cikin gidan nan kike ba, ko zuwa wajen ?ar uwarki bakya yi balle a haWu a gaisa." Wani farrrrr da idanu tayi tare da faWin, "To ai ku Winne love bird, sam baku bu?atar irin mu masu hana ruwa gudu kusa daku, kullum kafi son ganinka nani?e jikin matarka." Kau da maganar yayi tare da faWin, "To yanzu dai muna gayyatarki shashinmu domin taya mu hira." "As you wish, your excellency!" Dariya Khalil yayi tare da faWin, "Sai kace wani gomna. Mu dai muna jiranki, na mi?a maki katin gayyata kullum da daddare kike zuwa kina taya mu hira!" FaWin Khalil. "An gama ranka ya daWe." FaWin Aina'u. Daga nan Aina'u ta ri?a jansa da hira, sai ga Khalil har da kyakyatawa. Kamar yanda Khalil ya bu?ata, da daddare sai ga Aina'u cikin wani irin mahaukacin kwalliyar Waukar hankali, gaba Waya suka kan dinning suna cin abinci ta murWa handle ta shigo, Khalil ne ya fara juyawa fuskansa Wauke da murmushi yana mai faWin, "?ariso nan Aina'u ayi dinner Win dake. Sauban na ri?e a wajensa, jin muryan Aina'u duk sai ya rikice yana neman guduwa wajen uwarsa, Sam'an dake wajenta ri?e hannunta yayi gaam jikinsa na rawa. Sarah kuwa murmushi tayi tare da faWin, "Aina'u kenan, kamar ba gida Waya muke ba! Ko kin koma gida ne?" TaSe baki Aina'un tayi tare da faWin, "Baki so gani na bane kawai." Ta faWi hakane tare da jawo kujeran kusa da Khalil ta zauna a kai tare da kallon Khalil Win tare da narke fuska. tana mai faWin, "To ayi serving Wina mana, ko da kaina zanyi." Cikin sauri Khalil ya mi?e tare da ajiye Sauban, shi kuwa dama abunda yake jira kenan da gudu ya nufi gun mamarsa yana kuka, ita kuwa Sarah wani irin maWaukakin mamaki ne ya rufeta ganin yanda jikin Khalil yake rawa don kawai zai zubawa Aina'u da basu taSa ga macijiba abinci. Sai kawai ta zuba idanu tana kallon ikon Allah. "Ai'n ga couscous, ga jellof rice, wanne za'a zuba maki?" ?aga idanu sama tayi tare da faWin, "Wanda kake ci shi zaka zuba min." Jellof rice Win ya zuba mata tare da kaza sannan ya ki plate Win har gabanta tare da faWin, "Gashi _?anwar matata_" wani irin ?ululun ba?in cikine ya mamaye zuciyar Aina'u jin sunan da ya kira ta dashi wai _?anwar matata_! "Nafi gaban haka wallahi!" Aina'u ta faWi cikin zuciya, amma a zahiri sai tayi wani irin murmushi tare da kallon yanayin Sarah ta gefen idanu, abun yayi wa Aina'u daWi ganin confusion a idanun Saran. Spoon ta saka ta Webo abincin tare da sakawa a baki, lunshe idanu tayi jin wani daWi da ya mamaye kunnuwanta don Sarah gwana ce wajen iya girki duk da ba yi suke yi a gida ba. Aina'u na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login