Showing 126001 words to 129000 words out of 129558 words

Chapter 43 - Kanwar Matata Book 1 Hausa Novel Complete

farashi kalilan za ki kankaro da martabarki
GARKUWAR MATA=?m? Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari
DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI
*08089965176*
*07084653262*


*_K'ANWAR MATATA ISN'T FREE, PAY #500 VIA THIS ACCOUNT NUMBER 0592412800 ZULFAU SAID GTBANK AND SEND YOUR EVIDENCE OF PAYMENT THROUGH THIS NUMBER 08128755583_*

_MATAR SAYYADEE_


>؜? *KANWAR MATATA* >؜?

*40*



TaSe baki Hajiya tayi, don gaba Waya Sarah ta gama ficewa daga zuciyarta. "Allah ya kiyaye hanya! Yaushe zaka wuce?" ?an shuru yayi, sai kuma can yace, "Hajiya, idan so samu ne in tafi tun yau!" Ya ?arisa maganar a raunane. Wannan karon ma taSe bakin tayi tare da faWin, "Allah ya jiyaye hanya, ka dai tabbatar kana tafiya kana sauraran karatun Alkur'ani, sannan kana isa ka kuma tabbatarwa da Li'ilafi a bakinka, atoh! Na dai faWa maka." Murmushi ya Abdallah da ya Abdul-Hakeem suka yi a lokaci guda, yayin da Khalil yace, "In Sha Allah Hajiya." Yana gama faWin haka ya mi?e jikinsa har rawa yake yi ya fice, ya ?osa yaje yaga halin da matarsa take ciki. "Uhm, dubi yanda jikinsa ke rawa akan mace kamar wawa, Allah dai ya kyauta!" FaWin Hajiya tana wani rausayar da kai. Wannan karon ya Barrister ne yayi dariyar yana mai sunkuyar da kai don yanda Hajiyar ta rausayar da kai ba ?aramin dariya ta bashi ba. Khalil kuwa wuta-wuta ya tafi ya Wauko Wayan ATMcard Winsa da kuma 200k da yake dashi cash a ?asa sannan ya canza kaya sharp-sharp ya fito ya Wago Wakin Hajiya, kallo Waya Hajiya tayi masa tace, "Uhm" tare da kawar da kai. Har gabanta ya isa tare da faWin, "Hajiya kiyi addu'a zan tafi." "Allah ya tsare ya kiyaye hanya." Shine abunda tace kanta a juye. Mi?ewa yayi tare da kallon yayyin nasa tare da faWin, "Zan wuce, a saka ni cikin addu'a yaya." Gaba Waya suka haWa baki wajen faWin, "Allah ya kiyaye hanya Ibrahim." Ya Abdallah ya ?ara da faWin, "A gaida iyayen matar naka, kar kuma ka manta ka tafi hannu rabbana, kayi masu tsaraba a hanya." Da "In Sha Allah." Khalil ya amsa. "Allah ya kiyaye hanya yaya Khalif, a gaida Aunty Sarah da ?an biyu, a faWa masu nayi kewarsu." FaWin Laure. "Ameen Laure, in Sha Allah zasu ji." "?arshen kewa, je kwaso kayanki ki bishi ku tafi." FaWin Hajiya tana mai zabgawa Laure harara. Shi kansa Khalil Win sai da ya murmusa kamun ya fice daga Wakin. Kai tsaye wajen mota ya nufa tare da shiga ya tada ya bar gidan ya Wau hanya. A can Nassarawa kuwa, Nnanne ce a Waki daga ita sai Sarah wacce ke zaune a wajen ?afafunta. "Takwarata, zan baki labarin wanene mahaifinki da kuma mahaifiyarki. Kin ganni nan, bani ce na haifi ubanki ba, amma yanda nake sonsa da ?aunarsa, ko mahaifiyarsa sai da ta nuna min ta jikinta ya hudo yazo duniya. Ni da mahaifiyar Nuhu, uwarmu Waya, uban kowa da dashi. Don bayan mutuwar mahaifin ya Rahmatu, shine Mahaifiyarmu ta auri babana. Ita tasha mama ta sakarmun, gaba da bayan mahaifiyarmu, Nindire ne, kuma anan cikin wamba aka haifi mamanmu, gadon gidanmu shine ilimi, don sunan gidanmu, gidan malamai. Ubansu Nuhu, da Mahaifiyarmu ni da mahaifiyar Nuhu, uwa Waya uba Waya suka haifesu, kin ga kenan auren zumunci akai wa mahaifiyar Nuhu da mahaifinsa. Mahaifiyarsu Nuhu, kakarki kenan, macece mai ha?urin gaske, da wuya mutun yaga Sacin ranta, ko shi mahaifinsu Nuhun, yace har ta koma ga Allah bai taSa ganin Sacin ranta ba, ga biyayyar aure! Bayan rasuwarsa ne mahaifinmu ya bashi ni, don ya Rahmatu tana haihuwarsu Nuhu da Nura jini ya Salle ta amsa kiran Ubangiji. Bata taSa haihuwar Wa Waya ba, baban ku Lukman da Kamal sune ?a?anta na fari, bayan ta yaye su ne ta haifi su mahaifinki, ina tunanin ita kika gado. A wannan lokacin ni kuma mijina zaman mu ya ?are, haihuwar mu Waya dashi, Ru?ayyatu, gaba Waya dai zaman namu dashi na shekara Waya ne auren ya mutu, kuma ban kuma wani auren ba, ashe rabon Alyasa'a ne. Bayan arba'in Win yayata Rahmatu, aka Waura aure na da Alyasa'a, ni na cigaba da shayar dasu ?an biyu tare da rainon su Lukman da Kamal. Yarane masu matu?ar tarbiyya, tun sun Lukman nada shekaru goma sha Waya suka haddace Alkur'ani, don yaro ma ba'a saka shi boko sai ya haWa izu goma. Na haifi ?a?a hudu a nan gidan, Raliya, Zainabu, Khadijah da Usman. Duk a cikin ?a?ana nafi ?aunar Nuhu, don yarone mai sanyin hali da biyayya, duk da sauran ma suna da biyayya, amma Nuhu daban ne, abunda yasa ake saurin bambamce su kenan da tagwaininsa, don Nura sak nine, yana da zafin rai da kuma ri?o. Lokacin da suka kammala secondary School, basu cigaba da makarantar gaba ba, sai kowanne ya cigaba da sana'ar da yake yi, Lukman harkar noma yake yi, Kamal kuma sana'ar fata, Nura kuma harkan kayan mata yake yi, wanda kuke kira konsimetis (Cosmetics), shi kuma Nuhu sai ya zaSi harkar tafiye-tafiye a mota yana tu?a irin manyan motocin nan. Duk abunda nace wa Nuhu ina so, sai dai idan bai da shi, sannan idan nace masa bani son abu kaza, har abada ya bar abun nan duk son da yake masa. A can ?asan layin nan, idan kika yi kwana daga hannu dama, layine na wasu mutane wanda basa addinin musulunci, Sangare Waya, addinin kakanni suke yi, bautar gumaka (Traditional religion), Wayan Sangaren kuma, kiristoci ne, (Christianity religion), sam waWannan addinai biyu, basa shiri da juna, kuma basa ga maciji. Pasto Emmanuelle, wasu kuma suna kiranta Debora, itace mahaifiyar mahaifiyarki, ita ta kasance cikakkiyar kirista ta Catholic, irin masu zafin nan ne su, kamun zamanta pasto, ko kuma ince maki kamun ta girma izuwa pasto, sun ?ulla soyayya da mahaifin Debora (Mahaifiyarki), kuma shi mahaifin Debora yana bin addinin kakanni ne wanda kiristoci basu yarda dashi ba, kuma suna ganin addinin da suke yi bana gaskiya bane, sannan dangin Samuel (Akanchewa Uchendo), sun ?asance ?asurgumamun matsafa ne na bugawa a jarida. An kai ruwa rana sosai kamun dangin biyun nan suka amince da aurensu wanda sai da Samuel yayi mata ?aryar ya koma addininta na kiristanci sannan akai auren wanda kuma a zahirin gaskiya bai koma addininta ba, yana nan yana tsafinsa. Bayan haifuwar Elizabeth, mahaifiyarki Kenan, sai a lokacin Debora ta gano cewar Samuel bai bar addininsa ba, yana nan kuma yana tsafinsa, dalilin haka ta kaisa kotu suka rabu tare da goyon bayan iyayenta sannan kuma ta kwace Elizabeth ta mayar da ita hannunta. Su kuma iyayen Samuel sun ji haushin haka sosai, sai suka yi wani mummunar tsafin da yayi sanadin rayuwar iyayen Debora ta hanyar dogon jinya da kuma aman jini. Bayan mutuwarsu, hakan ya ?ara tsananta wutar gaban dake tsakanin two families Win sosai har ta kai ga sai da hukuma ta shiga tsakanin su. Samuel baya zuwa ganin Elizabeth, haka itama Elizabeth bata zuwa ganin Samuel kamar ba mahaifinta ba, don mahaifiyarta ta nuna mata cewar ai dangin Samuel gaba Waya ?an wuta ne. Duk lokacin da Nuhu yazo Nassarawa, yana yawan zuwa can unguwarsu Elizabeth kasancewar yana da abokin da suke aikin mota tare, duk da Chidebere ba musulmi bane, amma yarone yaron kirki don na jima ina masa fatan hasken musulunci. To a wannan unguwar Nuhu yaga ?awar Elizabeth (Lami) kuma yaji yana sonta. A yanda labari yazo min, ita Elizabeth Win ya samu da zancen kasancewarta babbar ?awarta domin ta shawo masa kan ita Merry Win. Amma bayan wasu kwanaki Kwatsam, sai Nuhu yazo ya same ni da zancen yana son wata yarinyar ?ar unguwar wai ita Elizabeth, koda yazo min da wannan zancen, koren kare nayi masa tare da faWa masa in har nice mahaifiyarsa, to ban yarda ya ?ara kallon unguwar ba balle ma ya ?ara zuwa wajen yarinyar. Tun daga wannan rana kuwa, ban kuma jin makamancin labarin ba, sai na Wauka ya watsar da zancen. Amme me, bayan wasu watanni, sai ga motocin ?an sanda har biyu a ?ofar gidan nan, lokacin mahaifinsu Nuhu na fama da cutar ciwon ciki na ajali, sai ga sallama wai ana neman mu a police station, duk da Alyasa'a bai jin daWi haka ya kwashi jiki shi dasu Lukman da shi kansa Nuhun suka tafi caji ofis, acan caji ofis sai da akai masu tijara sannan aka rubuta yarjejeniya akan babu Nuhu babu kula Elizabeth, Wai a cewarsu zai Sata mata tarbiya kuma ya hure mata kunne. Sosai wula?ancin da akai masu a caji ofis ya tsayawa Alyasa'a a zuciya har yayiwa Nuhu furucin idan har ya sake ya ?ara kula masu ?a to bai yafe masa ba. Ni kai na kamar zan ari baki wajen faWa. Ashe a can gidansu Elizabeth kuma, tana can tana ta ihu da kuma akan ita tana son Nuhu a haka, kuma idan aka rabata dashi zata kashe kanta. Ance har coci-coci aka kaita ana mata addu'a akan ta dawo cikin hayyacinta, amma tana nan kan bakanta. Wata rana da daddare ta haWa kayanta ta gudu gidan babanta, a wannan ranar sai da Samuel yayi shagali ana ta yanke-yanken dabbobi, saboda ya ?untatawa Pasto Emanuella Debora rai, sai yayi al?awarin sai ya cika mata burinta na auren Nuhu. Ranar da farin ciki Elizabeth ta kwana. A can gidan pasto Deborah kuwa, ba ?aramin tashin hankali ta samu ba, don ta san idan har haka ta kasance, sosai zata samu koma baya daga mabiyanta. Don da yawan mutane zasu daina zuwa cocinta balle su saurareta. Har gida taje ta samu Samuel akan ya bata ?arta, amma ya nuna mata sam bai san wannan maganar ba, ?arshi ita ta zaSi dawowa ?ar?ashinsa, amma kuma ga Elizabeth nan, idan ta yarda zata bita, to ta kama hannunta su wuce. Amma ?ememe Elizabeth ta nuna baza tabi Pasto Debora ba. Debora a zuciye ta fice daga gidan, in ta?aice maki dai magana har kotu, kuma Samuel ne da nasara, don Elizabeth ta nunawa al?ali cewar bada ?arfi mahaifinta ya mayar da ita gidansa ba, itace taji tana son komawa da zama wajen mahaifinta. Ana fitowa daga kotu pasto Emanuella ta kira taron ?an jarida ta shaidawa duniya ta tsinewa Elizabeth, yanzu ba ?arta bace ba har sai lokacin da ta dawo wajenta gaba Waya ta kuma bata ha?uri tare da fita harkan Musulmin saurayin da take so gaba Waya. Duk wannan bala'in da ake yi, ashe kullum idan har Nuhu na gari yana gidan matsafan nan wajen Wiyar Debora, a can yake cin abinci. Lokacin da mahaifinsa ya samu wannan labarin a cikin gari, kusan faWuwa ya kusa yi kuma dama gashi ba isasshen lafiya ba, nan muka tara Nuhu muna masa faWa sosai. Wani ihu daya kwatsatsamin bani ba, hatta mahaifinsa sai da ya firgita, Nuhu babu kunya ya shiga cemin, 'Ke ba Mahaifiyata bace, baki isa ki yankewa gobena hukunci ba, don haka babu wani banzan da ya isa ya hanani auren Elizabeth Lami'. Dafe ?irji Alyasa'a yayi tare da faWin, har dani kake faWawa haka Nuhu?' Nuhu sai ya ri?e ?ugu ya Wage kai yana hura hanci. Zamewa ?asa Alyasa'a yayi tare da kallona na buWe baki zanji magana kenan yace, 'Bar shi Saratu, bar shi! Yaje duniya zata koya masa hankali. Ban amincewa Wan da na haifa ya ?ara yi masa magana ba, sannan ban yarda ya ?ara zama min a cikin gida ba, sannan duk wani abu da yasan nawane, ya ajiye ya tafi!" Yana gama faWin haka ya juya ya shige Waki. Ina kallon lokacin da yake share hawaye. Shi kuwa Nuhu kaWa kai yayi ya fice yan faWin 'To se me don an kore ni, duniya ai faWi ce da ita.' wannan rana ita ce ranar da na saka Nuhu a idanuna na ?arshe. Daga ?arshe muka samu labarin wai ya musuluntar da Elizabeth har sunyi aure sun bar garin. Basu fi wata biyar da barin garin ba, Alyasa'a ya amsa kiran Ubangiji, amma kin san wani abu, tsakanin Wa da mahaifa, kamun Alyasa'a ya cika sai da ya furta kalmar yafiya ga mahaifinki. Wannan shine labarin sanadin barin gida da mahaifinki yayi." Sosai Sarah ke kuka kamar ranta zai bar jiinta. "Nnanne ina ji a jikina Babana ba'a cikin hayyacinsa yayi maku duk abinda yayi maku ba, ke da kanki kin ce baban mamana matsafine, kuma yayi al?awarin cikawa mamana burinta domin ya ba?antawa mahaifiyar mamana, to wallahi zai iya komai daga ciki har da juya kwakwalwar mamana. Kuma jikina ya bani, shi ya mayar da soyayyar da Babana kewa Aunty Rose Merry izuwa kan mamana domin ya samu cikar burinsa, tunda tun farko ai Aunty Rose Merry Win Baba ke so ba Mamana ba. Nnanne akwai alamar tambaya akan wannan batu!" Shuru Nnanne tayi na wasu da?i?u tare da faWin, "To, Allah masanin gaibu Saratu. Mahaifin mamanki ne kawai zai iya warware wannan ?ullin, idan shi sanadi ko bashi bane." Da sauri Sarah ta kalleta tare da faWin, "Yana nan a raye ne?" Jinjina kai Nnanne tayi tare da faWin, "daga Samuel har pasto Emanuella Debora suna nan a raye!" Dafa Nnanne tayi tare da faWin, "Nnanne idan kinyi min lamuni, zan je gidan domin na gana dashi mahaifin maman nawa." Murmushi Nnanne tayi tare da faWin, "Bashi kaWai ba, har ita pasto Win zan so ki kai mata ziyara. Idan kin nutsu zuwa gobe, zan saka a kai ki. Idan zaki tafi, zan baki kuWi sai ?ar wajen Lukman ta raka yi." Da sauri Sarah tace, "Nnanne Ina da isassun kuWi, Khalil ya bani ATMCARD Winsa domin nayi amfani da kuWin ciki idan bu?atar haka ta taso." "To ma sha Allah!" FaWin Nnanne. Sarah kuma tashi tayi tare da faWin, "Nnanne zan fita na ciro kuWin yanzu nayi sayayyar, kin ga goben sai dai kawai mu wuce." GyaWa mata kai Nnanne tayi. A nan gaban ?ofar gidansu ta ciri dubu hamsin. Kuma a wannan lokacin ne Khalil yaga alert Win kuWi ya shigo wayarsa wanda hakan ya nuna masa inda Sarah take. Washa gari tun ?arfe goma Sarah ta saka Suhana a gaba akan ta tashi su tafi gidan Samuel. "Wai ke baki da kunya ko? Kakanki ne kike kiran sunansa gatsau haka? Kaka Samuel zaki ce!" Harara Sarah ta maka mata tare da faWin, "An?i ace kakan, kako ba kaka. Kaji wani suna wai Samuel!" Ta ?arisa maganar tare da bushewa da dariya. "Baki da kirki maman twins!" FaWin Suhana tana ?arisa sakawa Sam'an takalmi. "Wai auntyn Sam'an, dasu za muje?" FaWin Sarah. Hannun Sam'an Win ta kama tare da faWin, "Kwarai kuwa! Sauban muje kaji." Ta faWi tana ri?e hannayensu. Komai Sarah bata ce ba har suka fito parlourn, matar ba Lukman suka samu a parlour, "Aunty zamu wuce!" FaWin Sarah. "To Sarah, Kar dai a manta ayi addu'a, sannan idan sun baku nama, kar kuci." Da "To" suka amsa sannan suka fita daga Wakin, sai da suka ?ara zuwa wajen Nnanne suka yi mata sallama sannan suka fito. Kasancewar babu nisa, a ?afa suka yi ta takawa har suka gangara, sun zo wajen ?ofar gidan wani makeken gida wanda gaba Waya wanda shi ya haska unguwar, sai Suhana ta taSo Sarah tare da faWin, "Sis ga gidan kakarki, pasto Emanuella Debora." ?aga kai Sarah tayi, babu abunda idanunta suka fara ganin sai tafkeken sunanta a jikin saman gidan, _Pasto Emanuella Debora Gabriel House_. "Lallai matarnan taji kuWi, duk wannan uban gidan nata ne?" GyaWa mata kai Suhana tayi tare da faWin, "Kuma ?ata rak kawai gareta, Mahaifiyarki!" TaSe baki Sarah tayi suka cigaba da tafiya har zuwa wani ?aton ginin ?asa, rabin katangar ta zube kana iya hango mutanan dake ciki, ga manya-manyan tukwane nan a kan murhun duwatsu har huWu, gefe kuma ?an matane su kusan bakwai da Waurin ?irji, wasu kuma Wan siketi ni iya ?auri sai riga da bata gama rufe cibiya ba da uban kitson attachment har baya, farcen hannu za?o-za?o da ?umba. Wasu tsoffi kuma zagaye a akan wani banci suna wani abun da su Sarah basu sani ba don basu iya hangowa. Can gefe kuma samarine da manyansu suna shan wani abu a kofi, wasu kuma suna buWe wannan tukunyar suna Weban abun ciki suna sha. "Kin ga wancen abun da suke sha a kofi, sunansa burkutu." FaWin Suhana. "Burkutu dai!" Sarah ta faWi tana kallon Suhana, jinjina mata kai tayi daidai lokacin da suka iso ?ofar gidan. "Gafaranku dai!" FaWin Suhana. Gaba Waya mutanan gidan suka zuba masu idanu, "Lafiya?" Wata budurwa mai Waurin ?irji ta faWi. "Mun zo wajen baba Samuel ne." FaWin Suhana. Da hannu suka yi masu nuni da Wakin, domin idan da sabo sun saba ganin musulmai suna zuwa gidan wajen baba Samuel domin yayi masu aikin asiri kasancewarsa shahararren matsafi. Daga asabarin dake ?ofar suka yi sannan suka shiga. ?agowa wani tsamurarren tsoho yayi tare da kallonsu, wani murmushi ya saki sannan ya nuna masu wajen zama tare da kallon Sarah yace mata, "Jikata, ?a ga Elizabeth! Kin zo nan ne domin son sanin mahaifinki Nuhu yana cikin hayyacinsa ya ?i bin umarnin Mahaifansa ya auri Elizabeth ko?" Da mugun mamaki Sarah ta kalli Suhan sannan ta mayar da kallonta izuwa ga Baba Samuel. Murmushi yayi tare da nuna mata tukunyar tsafin dake gabansa, sannan yace, "Duk wanda ya iso ?ofar gidana tukunyar tsafina take faWa min zuwansa da kuma abunda ya kawosa gare ni. Ina ?ata Elizabeth?" Shuri Sarah tayi tana kallonsa, babu ta inda ta hango kamannin mamanta a jikin wannan yamutsatstsan tsohon, sai dai tabbas taga wani ba?in halitta dake cikin kwayan idanunsa wanda akwai shi sak a idanun Lami. Dariya Baba Samuel yayi mai sauti wanda ya saka Sarah saurin kallonsa ita da Suhana. "Tabbas hasashenki gaskiya ne! Ni na juya tunanin mahaifinki, sannan ni na sanya soyayyar ?awar mahaifiyarki ya juye na mahaifiyarki a zuciyar babanki, Elizabeth bata taSa son Nuhu ba, haka Nuhu bai taSa son Elizabeth ba, nayi amfani da dutse Waya ne na jefi tsuntsu biyu, na haWa wannan soyayyar ne domin in wula?anta tsohuwar matata pasto Emanuella Debora Gabriel, na biyu kuma domin in rama abunda mahaifin Rose

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login