Showing 69001 words to 72000 words out of 129558 words

Chapter 24 - Kanwar Matata Book 1 Hausa Novel Complete

tayi maganar, amma a zahiri sai cewa tayi, "Naci!" Sama Khalil ya hau yana faWin, "Love, Wauko min energy drink a fridge ki kawo min sama." Da "To" ta amsa tare da nufar kitchen Win. Da wani irin kallo mai tattare da shau?i Ai'n tabi bayan Khalil. Sarah kuwa kitchen ta shige ta Wauko drink Win ta dawo parlour tare da faWin, "Aina'u ina zuwa dan Allah. Bari na kai masa na dawo." Ko tari Aina'u bata yi ba. Sarah kuwa dama bata jira cewarta ba ta nufi sama, kwance ta same shi daga shi sai boxer yana danna waya. Yana jin shigowar ta ya ajiye wayar tare da mi?a mata hannu alamar ta taho garesa. Sai da ta Wan yi jim sannan tayi taku ta isa gareshi. Janyota yayi gaba Waya ta faWo jikinsa ya saka hannu biyu ya rungume tare da faWin, "Taho inji Wumin jikinki matata." Ya ?arisa maganar yana sunsunar wuyarta. "Dan Allah ka sake ni, Aina'u fa tana parlour." Hannu ya kai ya cire Wan kwalin kanta ya cusa hannunsa cikin gashinta tare da faWin, "Duk wacce tazo gidan amare ai ta san hakan zai iya faruwa da ita, ni kuma saboda wata Aina'u ba zan ?i hutawa da matata ba." Ya ?arisa maganar tare da murginata yayi mata rumfa yana kallon kyakkyawar fuskanta. "Waiyy! Nauyi gareka, Waga ni." Ta faWi duk da kuwa be sakar mata nauyi ba. Jin abunda tace sai ya Wan sakar mata kashi talatin a cikin nauyin nasa. Da sauri ta shiga bugun bayansa tana faWin, "Nauyi, nauyi, nauyi! Wallahi ka sakar min nauyi." "Au haba, dagaske?" Kukan shagwaSa ta sakar masa tana tsungulin damtsensa. Juyawa yayi ta koma samansa tare da zagaye ?ugunta da hannunsa ya matso da kansa ya haWe bakinsu ya shiga bata deep kiss, Sarah kuwa sai mutsu-mutsu take zata kwace kanta yayi saurin juyata ta koma ?asa yayi mata runfa ya shiga bata zazzafan romance, tun tana no?ewa har ta saki jikinta ba tare da ta shirya ba ta shiga mayar da martani. Sai da komai ya kammala ta shiga kukan shagwaSa tana faWin zafi. Shi kuwa ya biye mata yana ta lallashi. Tare suka yi wanka wanda a can bayin ma sai da suka Sata lokaci, suna fitowa daga bayi ana kwaWa kiran sallar la'asar. Sauri-sauri ya shirya ya fita gudun kar yayi missing Win sallah. Turus ya tsaya ganin Aina'u a zaune ta cika tayi faam, shi har ga Allah ya manta da ita a cikin gidan. "Ashe kina nan" shine abunda ya faWi kawai tare da fita daga parlour. Wani irin kukan ba?in ciki Aina'u ta saki tare da mi?ewa a zuciye tayi sama, kamun ta tura ?ofar Wakin sai da ta tsaya ta goge hawayenta tukun sannan ta tura ?ofar. Juyowa Sarah dake gaban mirror tayi, sai da gabanta ya faWi ganin Aina'u. "Sarah don nazo gidanki shine zaki min wula?anci ke da mijinki? Nagode kuma da izinin Allah ba zan sake zuwa gidanki ba." Tana gama faWin haka ta juya zata fita. Da sauri Sarah ta mi?e tare da kamo hannunta tace, "Dan girman Allah ?anwata kiyi ha?uri, wallahi ba wula?anci nayi maki ba. Kiyi ha?uri ki yafe min na san ban kyauta miki ba. Dan Allah Aina'u" ta faWi tana mai haWe hannunta biyu. "Amma Sarah....." Sarah tayi saurin cewa, "Dan Allah kiyi ha?uri ki bar maimaita magana. Zo ki zauna ina zuwa." Ta ri?o hannunta tare da zaunar da ita a kan gado ita kuma ta isa gaban mirror ta busar da gashin kanta sharp-sharp sannan ta saka riga da skirt English wear sannan ta saka dogon hijjab ta tada sallah. Bayan ta idar da sallar ta cire hijjab tare da nannaWe dardumar ta ajiye sannan ta zauna kusa da Aina'u tare da faWin, "Kiyi ha?uri Aina'u, tashi mu sauka ?asa musha hira." Ta faWi hakan tare da kama hannun Aina'u wacce ta gama ?arewa gadon kallo ganinsa a hargitse kuma dama sai ?arewa gashin Sarah kallo take yi ganinsa ji?e kamun ta soma busar da kanta. Suna isowa parlour Khalil na shigowa. A gaban Aina'u ya kama kan Sarah tare da sakar mata kiss a goshi tare da faWin, "Allah ya yi maki albarka!" Sannan ya nufi sama. Baki sake Aina'u ta bishi da kallo har ya ?ule kamun ta zauna tana sakin ajiyar zuciya. Aina'u ba ita ta bar gidan nan ba sai bayan magrib. Washa gari ma ta kuma dawowa, Khalil kamar ya fasa ihu don itace ta soma danna doorbell ko taran safiya bata yi ba kuma sai bayan magrib ta wuce duk ta hana su sakewa. A rana ta uku ce Khalil ya kai bango, don yana buWe ?ofa yaga ita ce ko amsa gaisuwarta bai yi ba ya juya ya koma sama kuma ya?i faWawa Sarah tazo, kuma be bar Sarah ta fito daga bedroom ba ma balle ta sauko parlour taga Aina'un. Ranar har lokacin tafiyarta yayi bata ga ko ?eyar Sarah ba, shima Khalil Win sau biyu ta gansa, lokacin da ya buWe mata ?ofa da kuma lokacin da ya sauko zuwa kitchen ya dafa indomie da kwai ya koma saman, kuma ko kallon inda take bai yi ba. Sallah ma azahar da la'asar a Waki suka yi tare. Tsabar haushin da Aina'u taji, bata san lokacin da tayi wani irin kwallo da magen Khalil ba sai da ta karye a ?afa sannan ta fizgi jakarta ta fita daga gidan. Tun daga ranar bata kuma dawowa gidan ba. Khalil kuwa kamar zuciyarsa za tayi bindiga ganin Madhu Winsa a karye sai kuka take yi. Haka ya kwashe ta zuwa asibitin dabbobi aka gyara mata ?afar. Satin Sarah biyu a gidan Khalilullah, sun yi sabo da ?an gidan sosai, kuma kullum da rana idan Khalil ya tafi sallar azahar a side Win hajiya take zama ita da Aunty Maryam har lokacin la'asar sannan kowacce ke komawa nata Sangaren domin Waura girki. Sarah ta saba da nacin Khalil yanzu, kullum suna manne da juna babu daren banza. Ba ?aramin soyayya suke zubawa ba a gidan. ?angaren kuwa, ranar da ta bar gidan Sarah keke napep Winsu yayi hatsari ta samu gocewar ?ashi a cinya, kuma babu wanda ya sanar da Saran. Wata Waya yazo ya wuce, biyu, har uku, Sarah tayi wani irin kyau da ?iba da haske. Duk wanda ya ganta ya san tana cikin kwanciyar hankali. Yau da take cikin wata uku da kwana goma a gidan miji, Khalil yayi surprising Winta bayan gama nacinta akan tana son zuwa gida taga baba dasu Lami. Kamar an sakata a aljanna saboda farin cikin Khalil yace ta shirya zasu je gaida su baba. Wata lafiyayyiyar shadda ta saka kalar ruwan toka wanda yaji stone work iri Waya da na jikin Khalil. Sai da Wauko farin gyale da farin takalmin vinci ta saka. KaWan ta fesa turare saboda Khalil bai so idan zasu fita ta ri?a fesa turare sosai. "Wow! Wife kin ganki kuwa?" Hularsa ?ube wanda Hajiya ta Winka masa da kanta ta saka masa tare da jawosa ta koma ta gabansa ta kwanto a jikinsa shi kuma ya Waura kansa a kan wuyanta, ita kuma tayi masu hoto. Ba ?aramin kyau hoton yayi ba. "Wai nace ba, wani yare ne ku? Don nasan ku dai ba Hausawa bane." Yan maganar ne a cikin kunnanta. Sai da ta lumshe idanu sannan tace, "Na faWa maka mu ?an Nasarawa ne can _Wamba_. Baba yace sunan unguwarmu layin abakwa. Duk cikin mu babu wanda ya taSa zuwa. Sunan yaren baba _Nindire_. Kuma yana ji sosai. Don akwai abokansa ?an can, muna ji suna yi idan sun haWu." "To ke kina ji?" Girgiza kai tayi tare da faWin, "Ko zo in kashe ka." Dariya yayi shafa cikinta tare da faWin, "?ana dake nan ko ?ata, za suji Kanuri in Sha Allah, zan ri?a yi musu, kuma Hajiya ma nasan za tayi masu." Kallon cikinta tayi sannan ta kallesa tare da faWin, "To ai ni bani da ciki." "Ni da nayi cikin ai na sani." Ya bata amsa yana dariya. Kallon cikinta dake a shafe tayi, bata san lokacin da murmushi ya suSuce mata ba tana fatan Allah ya amshi bakinsa. "Muje ko Queen" ya faWi yana mai nuna mata hanya. Fita tayi ya biyota a baya, ji kawai tayi an Wauke ta cak, bai sauketa ba sai da ya kawota har ?ofar Waki. ?akin Hajiya taje domin shaida mata zata gida, ba ?aramin sha tara na arziki ta haWa mata ba danginsu sabulai, turaruka, shadda da atamfofi har da manya-manyan zannuwar gado guda biyu. Khalil ta parking ta fito da gudu tayi cikin gida, babu kowa a gidan daga Lami sai Aina'u da ?a?ansu Na'ima. Rungume Lami tayi tana mai farin cikin ganinta, da idanu tabi Sarah dashi, can kuma ta murza idanunta tare da faWin, "Sarah! Kece haka?" Ta faWi hakane tare da kaiwa ?asa ta shiga faWin, "Yesu Nagode, Nagode Yesu da kaba yarinyana kwanciyar hankali. Almasihu na koma gareka, ka saka albarka a rayuwar ?ata. In to my heart, in to my heart, come into my heart, Lord Jesus, come in to stay, come into my heart Lord Jesus, ameen!" Ta ?arisa addu'ar tare da rungume Saran. Baba Nuhu kasa ha?uri yayi Sarah ta shigo, sai gashi ya fito yana farin, da gudu ta ?arisa tare da faWin, "Babaaa! Kai ne haka? Kaga yanda ka ?ara lafiya da kyau." Dariya baba yayi tare da faWin, "Albarkacin haihuwarki ne Sarah, ban san mi zan cewa mijinki ba sai dai kawai ince Allah ya bashi Aljanna. Kullum cikin hidima yake mana. Ba'a haWa cikakken sati bai zo gidannan gaishe ni ba." Zaro idanu Sarah tayi tare da kwaSe fuska tace, "Amma shine bai taSa zuwa dani ba sai yau, kuma baya faWa min yazo." Murmushi baba yayi tare da faWin, "Nine nan nace masa kar ya yarda ki soma fita sai kinyi wata uku da aure, shiyasa ko kwanciyar Aina'u a asibiti nace kar a faWa maki." Zaro idanu Sarah tayi tare da faWin, "Yanzu Aina'u ta kwanta asibiti baba shine ba'a faWa min ba? Ni wallahi ba'a kyauta min ba." Dai-dai nan Khalil ya shigo bakinsa Wauke da sallama. Bayan baba ya amsa yace, "Ke dama tare kuke da Ibrahim Win shine baki faWa ba tuntuni saboda sakarci." Turo baki kawai Sarah tayi tana jin haushin rashin faWa mata kwanciyar asibitin da Aina'u tayi. Har ?asa Khalil ya du?a ya gaida baba sannan ya gaida Lami, baba ne kaWai ya amsa banda Lami don haushinsa take ji tunda Aina'u ta faWa mata abunda yayi mata ranar ?arshe da ta ziyarci Sarah. ?akin baba ya shige sukayi ta hira, yayin da Sarah ta shiga Wakin Lami, tayi tayi Aina'u ta kulata amma ko kallonta bata yi ba. Da Lami kawai suka yi hira. Duba hamsin ta bawa Lami da kuma tsarabar da Hajiya ta bata, Lami kamar ta goyata tsabar murna. Baba ma dubu hamsin Win ta bashi da shadda Waya da zanin gado, albarka ya dunga saka mata. Anan idar da la'asar suka taho gida. Tun daga wannan rana Sarah ta soma wani irin rashin lafiya, gwajin farko da Khalil yayi mata ya nuna ciki, Waukarta yayi zuwa asibitin yayi mata scaning, sai ga cikin wata biyu har da sati biyu. Sosai take laulayi mai zafi wanda yaci uban na farko. Sau uku tana kwanciya a asibiti, abinci kuwa ko ?amshinsa bata so, daga ruwan bohol sai fanta mai sanyi. Komai Khalil ke yi mata, wanka, wanki da gyaran Waki. Idan kuma yana asibiti, Laure ko Aunty Maryam ke yi mata. Wata ranar labara, tana kwance a akan kujera tana maida numfashi taji alamun ana murWa handle Win ?ofa, tana Wago kai tayi arba da ?atuwar akwati Aina'u naja. Duk da bata jin ?arfin jikinta bata san lokacin da ta tashi zaune ba tana bin akwatin da kallo............



*=?m?GARKUWAR MATA*
*Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa =د?muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA=?m? ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci *GA*
*Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa*
Rage tumbi=د?
Nono=د?
Sanyi=د?
Karin kiba=د?
girmar hips=د?
Ni'ima=د?
Sabulai=د?
Humra=د?
Turarukan wuta=د?
Matsi=د?
Miski=د?
Dilka=د?
Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai=?? ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki
GARKUWAR MATA=?m? Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari
DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI
*08089965176*
*07084653262*


*_MATAR SAYYADEE_*

*Paid book 08128755583*
[10/5, 11:21 AM] AMINA KABIR CAPS: >؜? *KANWAR MATATA* >؜?

*23*


"Aina'u, lafiya?" FaWin Sarah cike da mamaki. Aina'u wani haWe rai tayi tare da faWin, "Ban gane Lafiya ba. Ko bakya son gani nane in koma inda na fito?" Sauke ajiyar zuciya Sarah tayi tana ?ara kallon akwatin ta gefen idanu tare da faWin, "Ya zaki ce haka Ai'n, kawai nayi mamakin ganinki ne." Aje akwatin tayi a nan tsakar Waki tare da zama akan one sitter tace, "Wash, akwatin nan ba dai nauyi ba, daga gate zuwa nan kamar zan mutu haka naji. Nazo taimaki ne ganin baki da lafiya, ina nan har ki haihu." Wani miyau Sarah ta haWiye jin abunda Aina'un tace, ita damuwarta Waya, rashin kamun kan Aina'un na yawan surutun faWi ba'a tambayeka ba. Bata so kyakkyawar alakar dake tsakaninta da Hajiya da kuma Aunty Maryam ya samu matsala sanadin Aina'u. "Ya ubangiji Allah maji ro?on bayi, kasa zuwan yarinyar nan gidan nan alkhairi ne." Sarah ta faWi cikin zuciya. TaSe baki Aina'u tayi ganin Sarah ta faWa dogon tunani, cikin zuciyarta ta furta, "Kuma wallahi zama cikin gidan nan dole." Jiki babu kwari Sarah ta mi?e tare da faWin, Wauko akwatin naki na nuna maki Wakin da zaki sauka." Mi?ewa tayi tana wani taSe fuska tare da jan akwatin, ta cikin second parlour suka bi zuwa bedrooms Win dake ?asa, "ZaSa Wakin da kike so a cikin ukun nan sai ki zuba kayanki a cikin wardrobe." A yatsine Aina'u tace, babu Waki a sama ne sai nan ?asa? Nafi son saman." Sai da Sarah ta kalleta sannan tace, "Eh babu, don can Win daga Wakina sai nashi." A gadarance Aina'u tace, "To kuma bazan iya zama a naki Wakin ba ko? Tunda ai naga a Waki Waya kuke kwana ke da Khalil Win." "Aina'u bafa zai yuwu ki zauna a sama ba, don zaki shiga ha??in mijina da ni karan kaina. Kiyi zamanki anan zaki fi walawa." Ba tare da Aina'u tace komai ba ta buWe Waya daga cikin Wakunan dake a jere ta le?a, girgiza kai tayi irin bai matan nan ba ta buWe Wayan, shima dai bata shiga sai da ta duba na ?arshen sannan ta fito ta dawo na tsakiyar ta soma jera kayanta cikin, duk da halin da Sarah ke ciki sai da ta taimaka mata wajen jera mata kayan. Bayan sun gama suka dawo parlour. Ko zaman mintuna biyar bata yi ba ta tashi tare da faWin, "Tunda ba'a???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? man tayin abinci ba, bari nayi wa kaina." Tana gama faWin haka ta shige cikin kitchen tana wa?a. Da idanu kawai Sarah ta bita sannan ta girgiza kai. Indomie ta dafa da kifin gwangwani sannan ta Wauko avocado Juice Win da Aunty Maryam ta haWawa Sarah ko zata ta fito ta zauna a ?asa. Wani irin kakarin amai ta soma yi tare da toshe bakinta tayi hanyar toilet Win dake parlour Win da sauri ta soma she?a aman a ?asa. Aina'u kuwa wani taSe baki tayi tare da faWin, "Gama shan ba?ar wahalar tukun, amma baza ki taSa ganin kwanki ba a duniya in dai ina raye! Shegiya mayya mai Wuwawun saurin Waukar ciki. To kin Wauki ciki ma ba tare da saduwaba, inaga kuma an sadun.. Shegiya mahaifar zan yi sanadin lalacewarsa inga ?arshen saurin Waukar cikin naki" duk a zuciya tayi maganar yayin da tayi kwafa a fili ta cigaba da cin indomie Win ta." Sarah kuwa tun tana saka ran ganin Aina'un tazo kawo mata Wauki har ta fidda rai. Aina'u kuwa bayan gama cin indomie Win ko plate Win bata Wauke ba ta hau kan kujera ta Wauki remote ta kunna kallo. Sarah kuwa ?aramar azaba tasha ba don babu komai a cikinta sai tsabar wuya da take sha. Da kyar bayan ta wanke jikinta ta dawo parlour Win ta dunga birgima a ?asa tana ri?e ciki. Duk abunnan da take yi ko sau Waya Aina'u bata ce mata sannu ba. A hankali ciwon cikin dake damunta ya kafa, jirin da take gani shima kamar anyi ruwa an Wauke, lokacin bacci har ya Wauke Aina'u a kan kujeran da take kai. Kallon Aina'un tayi tana mamakin taurin zuciya irin nata ganin duk malelekuwar da take yi ko sannu bai haWata da ita ba. Infact tama Wan Wago taga halin da take ciki bata yi ba, amma a hakan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login