Showing 99001 words to 102000 words out of 129558 words

Chapter 34 - Kanwar Matata Book 1 Hausa Novel Complete

cin abinci a lokaci guda kuma tana jan Khalil da hira, shi kuma kamar wani wawa ya saki baki sai SaSSaka dariya yake yi. Sarah mi?ewa tayi ta bar wajen zuciyarta na susa, duk da tasan babu aure tsakanin Aina'un da Khalil Win idan dai har ba mutuwa tayi ba, sai taji wani irin matsanaicin kishi da damuwa yanda Khalil Win ya manta tana wajen, da dane, Aina'u bata ma isa ta ?ariso inda suke ba balle har ta zauna kusa dashi, da bata jin daWin yanda Khalil Win yake Waurewa Aina'un fuska ganin su Na'ima yanzu har wani respect yake basu matsayin yayyin matansa, amma kuma ya kasa sabawa da Aina'u, sai ta bar hakan matsayin rashin haWuwar jini, amma yanzu lokaci guda da taga wannan sauyin duk sai taji matsanaicin damuwa ya kamata. Bayan ta hau sama sai ta canzawa twins pampers tare da saka masu kayan baccinsu sannan ta sayar dasu har bacci ya Wauke su lokacin ?arfe tara da mintuna biyar amma har yanzu Khalil bai dawo ba, kwanciya tayi tare da rufe idanu amma sai taji gaba Waya baccin ya?i zuwa, tashi tayi ta sauka a kan gadon tare da fitowa ta tsaya daga nan sama tana hangen Khalil kusa da Aina'u kamar zasu shigewa juna yana nuna mata abu a waya suna dariya. Da sauri ta juya ta bar wajen saboda bata son kawo zargi a zaman aurenta dashi. Ko da ta koma Waki, sam bacci ya kasa zuwan mata sai juyi take yi tana sa?e-sa?e a zuciya tare da duba agogo a wayarta, sai da agogo ya buga ?arfe Waya sannan taji buWe ?ofar Khalil ya shigo Wakin, tana jinsa ya shiga toilet yayi wanka kasancewar kullum zai kwanta sai yayi wanka, kayan bacci ya saka sannan ya hayo gadon tare da gyarawa twins kwanciya ya mayar dasu ?arshen gadon ahankali gudun kar su tashi sannan ya jawo Sarah jikinsa ya rungume, duk tana jinsa sai tayi kamar bacci take yi har ta soma jin saukar numfashinsa alamar baccin ya Waukesa. Ajiyar zuciya ta sauke domin ta rasa wani irin tunani za tayi, sai wajajen ukun dare bacci yayi gaba da ita. Washa gari da sassafe bata nuna masa komai ba ta haWa masa breakfast da duk abunda zai bu?ata, haka kayan da zai saka bayan ya fito daga wanka. Ita ta taimaka masa ya saka kayan sannan yayiwa twins kiss a kumatu kasancewar basu farka ba sannan suka sauko ?asa tayi serving Winsa ya karya. Sun rabu kamar kullum bayan yayi hugging Winta tare da yi mata kiss ita kuma tayi masa addu'ar Allah ya tsare sannan ya tafi. Da sauri Aina'u dake kallon komai a bangon Wakinta dake shashin Hajiya ta fito cikin uban kwalliya tare da isa inda yake yana ?o?arin buWe mota, "Manyan gari kenan, har za'a fita ba tare da an ganni ba!" Da sauri Khalil ya kalleta tare da faWin, "I'm so sorry Ai'n, na kusa nayi latti ne shine nake sauri, kin san jiya mun sha hira, abunda ya makarar dani kenan." "Kar inzo yau kenan?" FaWin Aina'u tana wani kashe idanu. Waro idanu Khalil yayi tare da faWin, "Wa! Ai ko da har Wakin Hajiya zan biyo ki, baki san yanda hira dake yake matu?ar sani nishaWi ba ko? Kar ma ki fara min wannan wasan." Wani shu'umin dariya Aina'u tayi tare da faWin, "Hakane! To mu fita tare ka Wan rage min hanya nima dama fitan zan yi." Da sauri ya buWe mata gaban mota sannan ya zagaya ya shiga mazaunin driver yaja motar suka bar gidan. Sakin labule Sarah tayi tare da jinginar da bayanta jikin window Win tana faWin, "Ya Allah ka tausaya min kasa ba abunda nake tunani bane akan mijina da ?anwata. Wunin ranar sukuku tayi sa, ?arfe shida Khalilullah ya dawo kamar yanda ya saba, sai dai kuma tare suka dawo da Aina'u kamar yanda suka fita tare, kasancewar Sarah na Wakinsa tana fesa airfreshner, sai tayi saurin Waga labulan window jin ?arar motarsa, gabanta ne ya buga da ?arfi ganin Aina'u ta fito daga motar hannunta Wauke da wata ?atuwar leda bakinnan kamar zai yage tsabar washesa da take yi. Sakin labulan tayi tare da saukowa ?asa sauri, buWe ?ofar Khalil yayi ya shigo fuska Wauke da fara'a, ganin yanayin matar tata duk sai jikinsa yayi sanyi, gashi tayi bala'in kyau cikin wani Indian material da tayi Winkin straight gown dashi, gashin kanta kuma ta kama shi in a middle ponytail, jelar gar dokin wuyanta, fuskanta yaci makeup mai Waukar idanu, "Wife, lafiya naga fuskanki haka?" Maimakon ta bashi amsar tambayarsa, sai cewa tayi, "Ina kuka je kai da Aina'u? You left this house together and you also came back together." Murmushi yayi tare da faWin, "Wai Aina'u? Rage mata hanya nayi wai zata wajen ?awarta, luckily kuma sai muka sake haWuwa shiyasa muka dawo tare." Sarah bata iya cewa komai ba sai kallonsa da ta ri?a yi, "Come on, smile!" Ya faWi yana mai bata side hug. Yau ma dai irin na jiya aka kuma, Aina'u ta kuma zuwa kuma still sai 1am Khalil ya dawo Wakin, abun na matu?ar damun Sarah a zuciya, sam bata samun kulawar Khalil yanzu, ya kai yanzu ko kwalliya tayi bai kallo bare ya yaba, girki kuma Aina'u ta koma yi masa, idan Sarah ta zuba masa abinci, sai yace mata Aina'u zata kawo masa, tun Sarah na daurewa kusan sati Uku, har ta zuciya wata rana taje har side Win Hajiya ta samu Aina'u a Waki bayan Khalil ya wuce asibiti, zaune take tana kallon tafin hannunta, ba kowa bane a ciki sai Khalil dake zaune yana duba petient, bata san da zuwan Sarah ba kasancewar ba ita take kallo ba a wannan lokacin, turo ?ofar da Sarah tayi ne ya dawo da ita cikin hayyacinta tayi saurin kallon ?ofar don tasan Hajiya da Laure ko giyan wake suka sha baza su shigo mata Waki ba, wani kallon banza ta watsawa Sarah da taga itace a ?ofar Wakin, a zuciye Sarah ta ?arisa Wakin tare da Wauke Aina'u da mari sannan ta nunata da yatsa tare da faWin, "Dan ubanki ki tattara kayanki ki bar gidan nan, idan ba haka ba, sai na kakkaryaki, shegiya ?ar iska, na gama gane take-taken ki, so kike ki Wauke min hankalin miji ko? Don baki da kunya mijina kike so? To wallahi ahir Winki! In the first place ma na kasa gane uban da kike yi cikin gidan nan tunda ba gidan ubanki bane, to ki saurareni da kyau, ki tattara ki bar gidan nan tun kan inyi maki watsi da kayanki wallahi. Wawuya shashasha!" Tun da Sarah ta fara magana har ta dire Aina'u ko tari bata yi ba sai ma wani murmushi da take yi, amma deep down ita kaWai tasan mai take shiryawa cikin zuciyarta. Sarah kuwa fita tayi tare da banging ?ofar. Har akai kwana uku Sarah bata kuma ganin Aina'u ba, sai tayi tunanin ko taji abinda ta faWa mata ne ta bar gidan, sai dai kuma gaba Waya ta kasa gane kan Khalil, don wani lokacin har mancewa yake yi idan zai kirata sai yace, "Aina'u." Sarah gaba Waya hankalinta ya tashi ta soma tunanin mai Aina'u tayiwa Khalil haka. A ran kwana na huWu, kawai sai ganin Khalil tayi Wauke da akwatin kaya, Aina'u a bayansa shikuma ransa a mugun Sace, a nan gaban Aina'u ya hau Sarah da faWa abunda bai taSa yi ba, "Wannan wani irin haukane da jahilci! ?anwar taki kika kora a gidan nan saboda selfishness Winkin? Kin bani mamaki Saratu! To yanzu na dawo da ita da kaina, she will stay here with us." Yana gama faWin haka ya Wauki akwatin tare da kallon Aina'u yace, "Ai'n, follow me." Da sauri Sarah tasha gabansa tare da faWin, "Aina'u bata da Waki a sama." "Let go of my way Sarah Nuhu! Kar ki ja inyi maki abunda ban taSa yi maki shi ba a daran nan." Baki sake Sarah ke kallonsa, yayin da Aina'u ke wani irin shu'umin murmushi. A gaban idanunta Aina'u ta bi bayan Khalil suka haura sama. Da daddare bayan Khalil ya dawo Wakin Sara, don yau sun kai kusan 2am suna hira da Ai'n kamun ya dawo Wakin Sarah. Sai da ya gama komai ya hawo kan gadon sannan Sarah ta mi?e ta zauna tare da kunna bedside lamp tare da faWin, "Ka tashi za muyi magana Please!" A raunane tayi maganar yanda zai ji tausayinta, amma ko juyowa bai yi ba don juya mata baya yayi abunda bai taSa faruwa ba tunda suka yi aure. ?ara maimaita abunda tace tayi a karo na biyu, a fusace ya juyo tare da faWin, "Baccin baza ki bari inyi cikin salama ba? Wato kin Wauko wani hali da ba naki ba kin Waurawa kanki ba? Saboda tsabar kishi da rashin sanin ya kamata, shine za ki ri?a kishi da ?anwarki ciki Waya, Aina'u fa ?anwarki ce, _?anwar matata!_ kin taSa jin inda miji ya auri ?anwar matarsa uwa Waya uba Waya kuma ba mutuwa tayi ba? Ni dalla malama kin isheni!" Yana gama faWin haka ya fita daga Wakin tare da bugo mata ?ofar da ?arfi sai da twins suka firgita tare da tsala ihu. Aina'u kuwa daga Wakinsa tana kallon komai, daga ita sai wata ?ar iskan rigar bacci da babu komai a ciki ta fito ta tsaya a bakin ?ofa, Khalil na zuwa wajen ta jawo hannunsa tare da shigo dashi Wakin sannan ta murza key. Narai-narai tayi da fuska tare da shafa fuskansa zuwa ?irjinsa ta shiga faWin, "Kayi ha?uri ta hanaka bacci ko? Kar ka damu idan ita bata sonka, Ni ina sonka kuma zan kula da kai." Wani irin babu daWi Khalil ya dunga ji amma bai san mai yasa ba ya kasa hanata abunda take yi, hannunsa ta kamo ta zaunar dashi a bakin gado tare da zama akan cinyarsa ta kamo ?eyarsa tare da haWe bakinsu waje Waya. Da sauri Khalil ya rufe idanu gabansa na faWuwa da ?arfi, can kuma ta Waga shi tare da turasa ya kwanta flat sannan ta hau kanshi ta shiga kissing Winsa, shi kuwa Khalil bai son lokacin da ya biye mata ba..........



_Na san yau zan sha caccaka, wallahi har gabana faWuwa yake wajen rubuta page Win nan saboda nasan akwai wanda zasu tsine min tabbas, amma don Allah abunda nake so daku, kar ku kalli wannan page Win a wani mahanga ta daban, wallahi ko Khalil da Sarah + Hajiya suna addu'a da sauke Qur'ani kullum, abunda Allah ya rubuta sai ya faru, mutum bai taSa wuce ?addararsa, Fiyayyan mahalicci ma asiri ya kamasa balle wani kashi Khalil_



*=?m?GARKUWAR MATA*
*Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa =د?muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA=?m? ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci *GA*
*Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa*
Rage tumbi=د?
Nono=د?
Sanyi=د?
Karin kiba=د?
girmar hips=د?
Ni'ima=د?
Sabulai=د?
Humra=د?
Turarukan wuta=د?
Matsi=د?
Miski=د?
Dilka=د?
Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai=?? ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki
GARKUWAR MATA=?m? Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari
DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI
*08089965176*
*07084653262*


*_MATAR SAYYADEE_*

*Paid book 08128755583*


>؜? *KANWAR MATATA* >؜?

*32*


Gaba Waya Khalil ya rasa control Winsa, Aina'u ta juye masa kamar Sarah, yun?urawa yayi tare da juyata ya koma kanta tare da birkice mata, sai sararaba sai da ya samu natsuwa sannan ya koma gefe, Aina'u kuwa cikin zuciyarta cewa tayi, "Na rantse da Yesu Almasihu babu uban da ya isa ya rabamu tunda na WanWani zumanka, shegiya ?ar iska ashe ta san daWin da take kwasa shiyasa kullum tana nani?e da kai babu dare babu rana." Da sauri ta tashi zaune tana kallon Khalil da yaja zanin gado ya rufe jikinsa yana shashshekar kuka kamar wani ?aramin yaro, "Heart, mai ya faru kake kuka?" Ta faWi tana mai kai hannu jikinsa, wani irin tureta yayi da hannunsa ba tare da ya juyo ba yana mai jin ba?in ciki da dana sani har da na haihuwarsa da Hajiya tayi kasancewar ya kusanci ?anwar Matarsa wanda har ga Allah shi bai san yanda aka yi hakan ta faru ba, don gaba Waya Aina'u koma masa Sarah tayi, sai tunaninsa gaba Waya ya gushe, kuma bai dawo cikin hayyacinsa ba har sai da ya biya bu?atarsa da ita. Wani irin durowa Aina'u tayi tare da du?awa ?ar?ashin gadon da suke kai, sai taga still tukunyar tsafinta nasan kuma bai canza kala ba, Wagowa tayi ta kalli Khalil Win da har wannan lokacin shashshekar kukan yake yi yayi ruf da ciki, a hankali ta kuma du?awa ta tura hannunta cikin tukunyar har sa da tsintsiyar hannunta ya shige sannan ta Wago tare da hawa gadon, tun daga kan ?eyarsa take shafa masa hannunta har zuwa kan ?irjinsa, nan take ya mirgino tare da zuba mata idanu, still sai ta kuma rikiWemasa zuwa Sarah, "Ina matu?ar ?aunarki, sosai fa!" Ya faWi yana mai kai hannu ya shafo fuskanta, caraf ta ri?e hannun tana mai jin wani irin sanyi a cikin zuciyarta don da tayi tunanin tsafin da tayi masa ya lalatace, Waura kansa tayi a ?irjinsa tana yi masa tafiyar tsutsa a cikin kunne zuwa bayan kunnansa har bacci ya Waukesa, tana ganin haka ta ajiye kansa a kan pillow a hankali tare da sauka daga kan gadon ta kunna hasken Wakin sannan ta jawo wannan tukunyar dake ?ar?ashin gado ta fito dashi tare da tsoma hannu ta Wauko wannan mutum-mutumin itacen nan ta hau kan gadon tare da kaisa saitin ?irjin Khalil, wannan ba?in ruwan ya ri?a Wiga akai, sai da ruwan ya mamaye ?irjin sannan Aina'u ta zaro wani abu mai kama da mashi ta Waga tare da cakawa da ?arfi a ?irjin wannan mutum-mutumin sai da Khalil dake bacci yayi wani irin zabura tare da dafe ?irji, amma yana arba da fuskan Aina'u sai ya sakar mata murmushin tare da mi?a mata hannu alamar tazo garesa duk da yana kallon abinda ke hannunta amma bai iya ko ?are masa kallo ba balle ya tanka. Sauka tayi ba tare da ta isa wajensa ba ta mayar da komai cikin ?ar?ashin gadon sannan ta kashe w?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? utan Wakin ta hau kan gadon ta shige jikinsa, a cikin daren nan sai da ta ?ara naiman Khalil sau uku sannan tayi bacci. ?angaren Sarah kuwa, raya darenta tayi da kuka, don yanda taga rana haka taga dare, idanunta yayi luhu-luhu, ji tayi sam baza ta iya jure rashin Khalil a kusa da ita ba, ta riga ta gama yanke shawarar zata cewa Khalil ko ita ko Aina'u, kuma ta san a irin ?aunar da yake yi mata, itan zai zaSa. A kunnanta akai kiran sallah, saukowa tayi daga kan gadon ta nufi bayi ta Wauro alwala tare da tada sallah, bayan ta idar da sallar, sai ta mi?e ta hau gado saboda wani irin bacci dake fuzgar kasancewar bata samu bacci ba. Tana kwanciya baccin yayi gaba da ita. Can cikin baccinta taji ihun kukan Sam'an, da sauri ta tashi zaune tare da jawosa jikinta ta hau shayar dashi, shima Sauban kamar an tsikaresa sai ya tashi. Ko data gama shayar dasu, wayarta ta jawo ta kunna, da sauri ta diro daga kan gadon ganin bakwai da mintuna arba'in tare da faWin, "Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un! Breakfast Win Happiness." Tana gama faWin haka ta fice ko sauraran su twins dake kuka saboda ta fita bata yi ba, jawo ?ofar tayi tare da soma saukowa daga steirs Win da sauri, saura steps huWu ta sauko gaba Waya ta tsaya turus tana kallon ikon Allah, zaune Khalil yake a kan dinning, Aina'u kuma cikin wani irin shigar Waukar hankali tsaye a bayansa ta turo hannayenta ta saman kafaWansa tana saka masa Irish a plate, daga nesa ma zaka Wauka rungumesa tayi. Sarah har wani jiri taji yana neman yar da ita tayi saurin ri?e ?arfen dake gefenta tana maimaita, "Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un!" Cikin zuciyarta. "Ka cinye tass, ban so ka fita da yunwa." FaWin Aina'u cikin kunnen Khalil Win har da Wan cizon fatar saman kunnensa, shi kuma Khalil wani irin yaji yaja tare da cafko hannun Aina'un ya zagayo da ita tare da jan kujeran baya ya Waurata a kan cinyarsa sannan ya zagayo hannunsa ya rungumeta tare da faWin, "Abincin kike so inci kuwa? Bari dai in baki tukwuicin daWin da kika bani jiya!" A firgice suka juya gaba Waya suna kallon Sarah data kwatsatsa wani irin ihuuu tare da gungurowa saboda ?afarta da ya kasa ri?eta sakamakon abunda taji ta kuma gani. Da sauri Khalil ya ture Aina'u dake jikinsa tare da ?arisawa wajen Sarah har da haWawa da gudu, jijjigata ya soma yi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login