Showing 114001 words to 117000 words out of 129558 words

Chapter 39 - Kanwar Matata Book 1 Hausa Novel Complete

tabbas taji fitar muryanta. Kuka Laure ta fashe dashi tare da kai goshinta ?asa tayi sujada. Khalil kuwa wani irin kwallon tashin hankali ya ri?a yi da Aina'u tana buguwa da edge Win bangon Wakin yana faWin, "Mahaifiyata kika Waga hannu kika mara? Mahaifiyar tawa!!" Baki, kai da hancin Aina'u sai tsiyayar da jini yake yi tsabar naushi da Khalil ke aza mata, da sauri Hajiya ta nufi Khalil tare da faWin, "Mu'azzam ka sake kyaketa haka, ka kyaleta nace!" FaWin Hajiya da ?arfi, shi kuwa Khalil bai saurareta ba ya cigaba da naushin Aina'u a duk inda ya samu a jikinta, fuska, baki, ciki da ?irjinta duk sun nausu, sai da Hajiya ta shiga tsakiya tukunna Khalil ya dakata da dukanta, ita kuwa Aina'u sai tsiyayar da jini take yi, tafin hannunta kuwa ta murza yafi sau shurin masa?i. Ganin Hajiya a tsakiyarsu, da sauri ta rarrafa ta fice daga Wakin ta nufi Sangaren Sarah ri?e da cikinta. Tana shiga sama ta haura zuwa Wakin Khalil Win tare da du?awa ta janyo tukunyar tsafinta, sai dai tana gama fuddoshi ya bada sautin fuuus ya watse a Wakin, nan da nan Wakin ya Wauki wani irin Woyi, kuma hayan yayi daidai da wani irin murWawa da cikin Aina'un yayi, ?afafuwanta su hau wani irin rawa, idanunta na wani irin far-far-far kamar wacce kwayar idanunta zasu faWo ?asa, nan da nan wani irin guguwa ya tashi a tsakiyar Wakin na kusan tsayin mintuna biyar kamun _Hell Ofulafu_ ya bayyana a tsakiyar Wakin rabin fuskansa a ?one, shi kuwa mummunar halittar nan gaba Waya jikinsa a ?one yake. Wata shimfiWeWiyar bulalace a hannun Hell Wanda gefe-gefe bulalan wasu irin manya-manyan ?ayoyi ne masu matukar tsini da kaifi, jikin Aina'u wani irin rawa ya Wauka ganin Hell da wannan bulala. ?aga bulalan yayi tare da shimfiWa mata sai da ya zagaye jikinta har zuwa kan fuskanta, wani irin ihuu ta saki wanda ya Wauki gidan gaba Waya, nan da nan jikinta ya hau tsirtuwar jini har zuwa fuskan, don bulalan yana sauka a kan fatan jikinta ya taho da fatarta, haka ya dunga zubaba mata bulalan tana ihu tana birgima, bayan ya gama farfashe jikinta sannan ya zaro wata doguwar ?arfe wanda kallo Waya zaka yiwa ?arfen zaka tabbatar ya Wauki awanni a cikin wuta saboda irin jan da yayi. Ba tare da tausayi ba ya dunga Waura wannan ?arfen a ko'ina na fatar jikinta, Aina'u tsabar azaba ko kuka ta kasa yi sai wani jan numfashi da ta ri?a yi. Hello bai ha?ura ba sai da ya ban?are Aina'u sannan ya fiddo da wani abu kamar kwaWo mai matukar muni da azababben wari ya tura cikin gabanta sai har sai da tsintsiyar hannunsa ya shige ciki. Aina'u wani mahaukacin gurnani ta saki wanda ya taho da wani mulmulallan jini da bakinta, Hell na ciro hannunsa a gabanta jini ya biyo baya ba?i??irin mai masifaffan wari. Wani irin dariya ya shiga SaSSakawa kamun ya dafa mummunar halittar nan suka Sace, Aina'u kuwa sai wani irin birgima da buga kanta a ?asa take yi saboda mummunar azabar da take yi mai wuyar fasaltuwa, bayan jinin dake biyu jikinta da gabanta, wani manya-manyan tsutsotsi da ?ananan ba?a?en kunamu suka shiga fitowa ta gabanta kuma masu cizo da tsungulin, Aina'u sai zaro harce take yi tana wani irin surutan gigin azabar da take ji a cikin jikinta. Wani irin Waukar zafi jikinta ya soma yi kamar ana dafa mata jikin, da kyar ta iya cire komai na jikinta tana wani irin gurnanin azaba, kuka ta fashe dashi gani yanda tsokar naman jikinta ke yankowa yana faWowa kuma duk tsokar data faWo, wasu fararan tsutsotsi ne ke mamaye wajen suna tsungulin jikinta. Hatta naman dake wuyanta zazzagowa yayi ya faWo kana ganin tafiyar ma?ogwaronta, idanunta sunyi wani irin Sulu-Sulu sun zama abun tsoro, cikin ?an wasu mintuna gaba Waya kamannin Aina'u ya sauya ta koma wata abun tsoro, fuskansa ya mokaWe, bakinta ya turo yayi tsini kamar na kare, ha?oranta sun turo sunyi cirko-cirko a baki. ?angaren Hajiya kuwa, Khalil na tsaye ya yanke jiki ya faWi yana wani irin jijjiga kamar mai farfaWiya, ruWewa Hajiya tayi tana faWin, "Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un, Laure! Laure!! Laure na shiga uku ki taimaka min ya zanyi." Daidai nan aka murWo ?ofar aka shigo, ya Abdul-Hakeem ne da Aunty Maryam ce wacce tayi wani irin mahaukacin rama kamar wacce ta tashi daga ciwo, "Alhamdulillah, Abdul-Hakeem taimaka min mu kaita asibiti dan Allah!" A raunane Aunty Maryam tace, "Hajiya ba asibiti za'a kai shi ba, daddyn moon Wauke shi ka mayar dashi kan kujera ka bashi wannan maganin mu gani." Ta ?arisa maganar tana mai fiddo wani goran magani a cikin jakarta. CicciSarsa ya Abdul-Hakeem yayi tare da mayar dashi kan kujera sannan ya karSi goran hannun Aunty Maryam ya bude tare da buWe bakin Khalil yayi bismillah ya zuba masa har sau uku. Cikin minti Waya ya mi?e da sauri yana faWin, "Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un!" Ya faWi hakane tare da Waura hannunsa biyu a kai yana girgiza kai. "Hajiya meke damuwa? 'Hajiya mafarki nayi ko? Ba gaskiya bane duk abunda na gani ko? _?anwar matata_ bata zo cikin gidan nan ta raba ni da matata ba ko? Hajiya Sarah tana Wakinta ko?" Dafa shi Hajiya tayi tare da faWin, "Kwantar da hankalinka Khalil, dawo cikin na tsuwarka." Da sauri Khalil yace, "Hajiya natsuwata baza ta taSa dawowa ba har sai kun faWa min duk abunda nake tunanin ya faru bai faru ba. Hajiya kinsan abunda ke min gizo a idanuna kuwa? Hajiya kin san bala'in da nake gani kuwa!" Da wani irin ihu yake maganar domin kwanciyar da yayi da Aina'u agaban twins da Sarah kawai yake dawo masa cikin idanunsa. "Khalil ba mafarki kake yi ba!" FaWin ya Abdul-Hakeem. Wani irin duum Khalil Win yaji a cikin kansa, "Dagaske ne na koreta, dagaske ne da kaina na kori matata, dagaske na kwanta da _?anwar matata_ agaban matata da ?a?ana. Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un! Wai meke faruwa dani ne, ku faWa min!" Ihun da yayi sai da ya razana kowa a cikin Wakin. Ya Abdul-Hakeem ya kalli Aunty Maryam tare da faWin, "Mommyn moon yi masu bayanin da kika min!" Hawaye na kwaranyo a idanun Aunty Maryam ta soma faWin, "Hajiya tun da uwata ta haife ni, ban taSa ganin azzaluma kuma mushrika irin Aina'u ba, duk wani bala'in dake faruwa a cikin gidan nan sanadinta ne, Aina'u itace sanadin kurmancewar Laure, rashin lafiyar da kika yi har ya zazzago da idanunki, rashin kiranki da ya LTG da ya barrister, domin ita ta karkatar da hankalinsu da barin nemanki, mutuwar jinjirar Nafeesa da kuma korata da daddyn moon yayi har da dakatar dashi da akai a wajen aiki. Aina'u matsafiyace ta gaske, domin bokanta a tare da ita yake koda yaushe, tana matsa tafin hannunta yake bayyana a ciki, sannan kuma tana kallon komai da kowa dake cikin gidan nan ta cikin tafin hannun, har kisa tana iya aikatawa ta hakan. A ranar da na kamata tana magana da bokan, a ranar ta saka ya Abdul-Hakeem ya sake ni, sannan tayi min kashedi akan idan har na faWawa wani abunda naga tana yi, sai tayi min irin abunda tayiwa Laure. Tun da na bar gidan nan, kullum a firgice nake kwana har na tsawon shekara Waya da rabi duk da cewar wata na biyu a gida baban moon ya turo min da text akan ya mayar dani sai dai kuma inyi ha?uri ba zai iya dawo dani cikin nan gidan ba, a hakan nayi ta hakuri ina kai wa Allah kukana babu dare babu rana, ban taSa tunkarar kowa da Maganar ba, sai ranar da naje taron wani wa'azi a makarantar da nayi sauka, sai nayi katari malamin yana ta wa'azi akan harkan bin boka har da kuma addu'o'in da mutum zai lazimci yi domin kariya, tun da na fara wannan addu'o'in babu dare babu rana ina ro?on Allah ya karya alkadarin Aina'u da tsinannun matsafanta, cikin ?an?anin lokaci tsoran Aina'u ya fita daga cikin zuciyata har na nemi mijina na bashi addu'o'in shima da kuma magungunar da zai ri?a sha da kuma turare gidan, to sai kuma kwanakin baya yazo ya faWa min kin kawo almajirai sunata sauke al?ur'ani, sosai hakan yayi min daWi ganin zamu haWa hannu mu ya?i azzaluma Aina'u. Khalil kayi ha?uri, Allah zai saka mana kai da matarka, domin ta cutar da kowa na cikin gidan. Kuma Allah ba azzalumin bawansa bane, baya taSa kama mutum da laifin da ya aikata ba da gangan ba, kayi komai ne bisa tsafi da makirci irin na shaiWaniya kuma annoba Aina'u." Da wani irin speed Khalil ya bar Wakin ya nufi nashi side Win, Hajiya da ya Abdul-Hakeem har da Aunty Maryam da Laure suka bi bayansa. Khalil bai tsaya murWa handle Win ?ofar ba, kafaWa ya saka ya bugi ?ofar da wani irin mahaukacin ?arfi sai ga ?ofar a Salle, faWawa Wakin yayi idanunsa a rufe tsabar zafin zuciya da fusata, dai-dai nan ya Abdul-Hakeem ya faWo Wakin shima, "Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un!" FaWin ya Abdul-Hakeem da ?arfi saboda ganin wani mummunar halitta mai ban tsoro a nannane kuma fatar jiki na zagwanyewa sannan tsutsotsi na fita, ga kuma ?ananan kunamu ba?a?e masu cizo dake fitowa daga gaban Aina'u, gaba Waya tayi watsi da kayan dake jikinta. Rintse idanu yayi tare da faWin, "Allahumma arji'ini fi musibati wa aklifni khairan minha, wannan wacece haka? Hajiya kar ki shigo don Allah!" Ya fadi don baya son Hajiyar ta razana. Amma tuni Hajiyar ta sako kai ta shigo Wakin, zuuu ta tafi zata faWi saboda razanar da tayi ganin Aina'un. "Nice Aina'u, ku taimaka min ku kaini asibiti, wallahi mutuwa zan yi, ku taimaka min!" FaWin Aina'u, wanda bai san abinda ta aikata ba, dole yaji tausayin halin da take ciki. Ma?ogwaro a waje, tsokar fata sai yankowa take tana faduwa tsutsa na cin ramin wajen da tsokar ta faWo, ga tsutsotsi da ba?a?en ?ananan kunamun dake fitowa daga gabanta masu azabar harbi da ciwo, idanu sun zazzago, baki ya turo uwa na kare, ga kuma zafi da mummunar wari da jikinta yake yi, "Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un!" FaWin Hajiya tare da fashewa da kuka tana faWin, "Aina'u, kece kika dawo haka? La haula wala quwata illah Billah! Aina'u kin ga ?arshen aikata sharri ko!" Hajiya na ida zancenta Aina'u ta Wuka kamar kare ta hau kukan jaki kamar zata fasa Wakin, can kuma kamar an tambayeta ta soma confessing abubuwan data aikata, "Abia naje nayi mummunar tsafi domin in samu zuciyar Khalil, ban san sau nawa wani inyamuri mai suna Ugo yayi amfani dani ba, nayi kwanaki cikin tukunyar tsafi, sannan na kashe mutane babu adadi, daga cikin akwai jikanki ?ar wajen Nafeesa, ni na sadaukar da jininta wa Hell, sannan nice na kashe Nafeesa da mijinta ta hanyar tura aljani ya tsotse jininta sannan ya bude tukunyar gas wanda hakan yayi sanadin rayuka da dama. Nice na kashe ?a?an ?an uwana duka ta hanyar tura aljani ta suffar maciji ya sare shi, nice na kashe Wan adaidaita sahu saboda rashin tafiya da sauri da yayi har na rasa damar kashe ?an biyun Sarah tun suna jarirai, Ni ce na tura Muneeba cikin duniya wanda har yanzu tana ta tafiya bata san inda kanta yake ba, nice nayi wa Khalil mummunar tsafi yayi ta amfani dani ba cikin hayyacinsa ba, sannan nice na tura na saka Hell ya tura aljami mantau cikin kwakwalwar Ya Abdullah da ya barrister domin su manta dake Hajiya har abada, nice nayi asiri Abdul-Hakeem ya saki matarsa domin ta gano sirina, sannan na saka aka dakatar dashi daga wajen aiki, kuma duk na samu ?arfin tsafin nan ne ta silar kwanciyar aure da nayi da mahaifin da yayi sanadin zuwana duniya domin hakan shine cikar tsafina, na samu nasarar kwanciya dashi ne ta sanadin tsafin da nayi masa sannan na juye masa sak Lami, sai bayan ya gama amfani dani sannan hankalinsa ya dawo jikinsa, ba?in cikin haka ya saka ya yanke jiki ya faWi, dalilin faWuwar da yayi shine silar ciwon da yake fama dashi yanzu na shanyewar Sarin jiki." Tsabar zuciyar Hajiya ta kasa Waukar abunda taji daga bakin Aina'u, faWuwa ?asa tayi a sume. Khalil kuma yayi kan Aina'u da dukan fitar rai. Sai Abdul-Hakeem ya rasa wa zai ri?e a cikinsu, daka ?arshe dai ya bawa Hajiya taimakon gaggawa ta hanyar fitar da ita daga Wakin ya yayyafa mata ruwa, sai da ta farfaWo tukun ya koma Wakin ya ri?e Khalil dake neman kashe Aina'u, "Baka da hankali ne Khalil? Mai yasa zaka kashe gawar da ba taka ba? Ai wannan yarinyar bata bu?atar komai na hukunci daga gare mu, hukuncin da Allah ma yayi mata tun a nan duniyar ya isheta wallahi." "Ka barni na kasheta dan girman Allah Ya Abdul-Hakeem!" Fadin Khalil yana kuka sosai. "Wallahi ba zan bari ka rage mata nauyi ba. ?an yatsarka Waya ma ba zan bari ya kuma taSata ba." Ya faWi tare da kama hannunsa ya fito da shi daga Wakin sannan ya jawo karyayyan ?ofar ya rufe. ?asa suka sauka inda Hajiya take tana kuka sosai, idanunta sun kaWa sunyi jajur tuno autarta Nafeesa. Kallon Khalil Hajiya tayi tare da faWin, "Kaga sakamakon rashin ji ko Khalil? Da ace baka Wurawa ?ar mutane ciki ba, yaushe har wannan bala'in zai shigo cikin gidan mu. Ka kwaso mana dangin matsafa, dangin masifa da bala'i cikin gidanmu muna zaune lafiya! Me za ayi da irin wannan tsinannen zuri'a, wallahi haWa zuri'a da irin yarinyar nan mafisa ce babba rayuwa, ina jin dama ace ban haifeka ba Khalil, da duk haka bai faru damu ba. Sanadinka rayuka da dama sun salwanta, ?ata, autata Nafeesa ta kashe min ita, ta ashe ?arta wacce idan ina ganinta zanji sanyi, ta kashe mijin, ta kashe kowa! Allah ya isa tsakani na da wannan ?ar iskan yarinyar. Ibrahim, aurenka da Saratu bai amfane mu da komai ba sai bala'i da masifa, kuma ka rubuta ka ajiye, idan har nice nayi na?uda sannan na tsuguna na haifeka, ba amince maka ka dawo da Saratu cikin gidan nan ba, ?a?a kuma a dawo dasu zan ri?e!"




_Wacece take ganin Hajiya bata kyauta ba? Ni dai na fahimci ciwon da take ji_ =?,?>??


*=?m?GARKUWAR MATA*
*Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa =د?muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA=?m? ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci *GA*
*Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa*
Rage tumbi=د?
Nono=د?
Sanyi=د?
Karin kiba=د?
girmar hips=د?
Ni'ima=د?
Sabulai=د?
Humra=د?
Turarukan wuta=د?
Matsi=د?
Miski=د?
Dilka=د?
Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai=?? ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki
GARKUWAR MATA=?m? Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari
DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI
*08089965176*
*07084653262*


*_K'ANWAR MATATA ISN'T FREE, PAY #500 VIA THIS ACCOUNT NUMBER 0592412800 ZULFAU SAID GTBANK AND SEND YOUR EVIDENCE OF PAYMENT THROUGH THIS NUMBER 08128755583_*

_MATAR SAYYADEE_


>؜? *KANWAR MATATA* >؜?

*37*


Hajiya na gama faWin haka ta mi?e ta fita fuuu tana sharar hawaye. Khalil kuwa mutuwar tsaye yayi a wajen yana jin wani irin matsanaicin bugun zuciya kamar zata faso ?irjinsa ta fito, Abdul-Hakeem kallonsa yayi tare da Waga hannunsa yana shafa ?irjinsa alamar he should calm down sannan ya fita ya bi bayan Hajiya. Aunty Maryam ?arisowa tayi kusa da Khalil tare da faWin, "Khalil ka kwantar da hankalinka, in Sha Allah Hajiya zata sauko. Maganar laifi kuma, ba laifin Sarah bane, Sarah bata da laifi akan abinda Aina'u ta aikata, ita kanta Sarah ai Aina'un ta cutar da ita, don wannan tsutsotsin da ta ri?a fitarwa warin nan ai babbar cutarwa ce! In Sha Allah hajiya zata sauko, don tabbas babu laifin Sarah a cikin abinda Aina'u ta aikata, kuma wallahi ko da ba Sarah ka aura ba, Aina'u sai ta shigo cikin gidan nan ta wata hanya daban ta cutar damu don hakan rubutacce ne a cikin ?addarar mu, kuma muma duk muna da namu laifin na sake da muka yi da Allah muka kama jin daWin duniya, mun manta da azkar da karatun Al?ur'ani wanda Alai ya gina a cikin gidan nan, mun Wauka kawai salloli biyar da azumin watan Ramadan Win da muka ri?e kawai sune dolen mu. Wannan izinace a gare mu dukanmu. Amma tabbas Sarah bata da laifin komai, kuma ina ji a jikina zata sauko nan kusa, yanzu dai shawarar da zan baka itace, tunda har Hajiya tayi fushi haka har ta furta waWannan kalamai, ka kyaleta na wasu lokaci, kar ka kuskura ka tunkareta da maganar, ka bari har ta huce tukun." GyaWa kai Khalil yayi tare da faWin, "Shikenan, Nagode Aunty Maryam!" Yana faWin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login