Showing 102001 words to 105000 words out of 129558 words

Chapter 35 - Kanwar Matata Book 1 Hausa Novel Complete

yana kiran sunanta da ?arfi, Aina'u kuwa folding hannunta tayi tana kallonsu takaicin na neman kasheta, "Wato kai kana da taurin kai ko? Har yanzu tana ma?ale a zuciyarka kenan! To zanyi maganin ka tabbas." FaWin Aina'u cikin zuciya. Sarah kuwa tunda ta faWo ?asa ta fita daga hayyacinta, taimakon gaggawa Khalil ya soma bata ta hanyar bata numfashin bakinsa bayan ya toshe hancinta, wani irin numfashi taja tare da wawware idanunta, sai da ta kwashi second ashirin kamun ta saki wani ajiyar zuciya ta kuma zubawa Khalil idanu ko kyaftawa bata yi, "Mine!" Ya kirayi sunanta a hankali, caraf ta ri?e hannunsa tare da ?an?amesa ta shiga faWin, "Mafarki Happiness! Mafarki nayi wai Aina'u tazo gidan nan tana neman shiga tsakaninmu. Ba gaskiya bane ko Happy?" Sarah ta faWi tana fatan Allah yasa abunda taji ta kuma gani duk a mafarki ne. Aina'u najin haka ta ?ariso wajen tare da faWin, "Na'am, mai kike cewa Aunty Sarah! Naji kamar kina kiran sunana." A firgice Sarah ta Wago daga kan ?irjin Khalil tana kallon Aina'un, can kuma ta mi?e da sauri tana kallon Khalil Win dake Wuke ya kasa ko Wago idanu balle ya kalleta saboda wani irin kunyanta da yake ji. Wasu irin ruwan hawaye Sarah ta shiga zubarwa tare da du?awa akan guiwowinta ta shiga faWin, "Happy, mai na rageka dashi a cikin gidan nan? Ta ina na gaza? Shin ka taSa nemana a shimfiWa na ?aurace maka? ?anwata Khalil! ?anwata uwa Waya uba Waya kake nema Khalil!! Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un!!! Ka cuce ni ka cuci rayuwarka, da iliminka, da matarka da ?a?anka da komai kake aikata zina! Wallahi tallahi baka yi min adalci ba." Ta ?arisa maganar tana mai rushewa da kukan ba?in ciki, can kuma ta Wago ta kalli Aina'u tare da faWin, "Ke kuma asararriya wula?antacciya, watsatstsiya azzaluma muguwa mai shiga tsakanin mata da miji, anya kuwa ke jini nace Aina'u? Anya kuwa ba canje akai wa Lami a asibiti ba? Zo ki fice ki bar gidan nan ko wallahi inyi ajalinki, bazan taSa bari kici galaba akan mijina ba!" Sarah na gama faWin haka ta kwasa da gudu ta nufi kitchen tare da Wauko wu?a ta fito da gudu tayo kan Aina'u tana faWin, "Fita ko in kashe ki sai dai nima a kashe ni!" Da sauri Khalil ya shiga tsakani tare da kwace wu?ar a hannun Sarah yana faWin, "Baki da hankali ne Mine?" A zafafe tace, "Eh bani da shi! Tun ranar da ka fara nani?ewa Aina'u na rasa hankalina, kuma bazan taSa dawowa cikin hankalina ba sai ranar da ka rabu da ita." Hannu biyu yasa ya ri?o damatsanta tare da faWin, "Ki dawo cikin tunaninki Sarah, ni da Aina'u babu abunda ke tsakanin mu sai wa da ?anwa, ita Win fa ?anwarki ce, Aina'u ?anwar matata ce kawai." "?arya ne, ni ba ?anwar matarka bace kawai, ka faWa mata gaskiya kawai tunda yanzu ta san komai, idan zata iya ha?uri, to! Idan kuma baza ta iya ba, hanya a buWe take, amma maganar ni ?anwar matarka ce kawai wannan ba haka yake ba, ka gama kwanciya dani a Waki jiya kana min ihun daWi da sambatu, har kana faWin baka taSa samun natsuwa a jikin Maman twins ba kamar yanda jiyan ka samu a jikina, ohh duk ka manta da wannan kenan?" Zaro idanu Khalil yayi don ya san wallahi shi bai ce haka ba. Itama Aina'un zaro masa idanun tayi tare da faWin, "Ko ba haka bane!" "Ya ke Kuma anan son kashe wuta kina ?ara rurawa!" Ko kamun su ankara Sarah tayi kukan kura ta wanke fuskan Aina'u da maruka hagu da dama tare da sha?ar mata wuya tana faWin, "Sai na kashe ki yau a cikin gidan nan!" Da kyar Khalil ya janye Sarah a jikin Aina'u sai aika mata da maruka da naushi take yi, Aina'u kuwa wani irin zuciya ne ya yun?urota, take ta danna yatsarta tsakiyar tafin hannunta sannan ta murza da ?arfi. Nan take wani zuciya ya yun?urowa Khalil ya Waga hannu tare da wanke fuskan Sarah hagu da dama sai da tayi taga-taga zata faWi, da mugun mamaki take kallonsa hannunta dafe da kunci hawaye na tsiyaya. Khalil kuwa jawo Aina'u yayi ya rungume har da jijjigata kamar baby yana faWin, "Akwai inda ke yi maki ciwo muje asibiti?" Girgiza kai Aina'u tayi tana wani narkewa tare da faWin, "Ka Waukeni muje Wakinka, tsoro nake ji kar ka fita ta nemi kashe ni, muje Waki kar ka fita ko ?ofa yau!" Cak ya Wauketa tare da saSata a kafaWa ya gitta Sarah da tayi mutuwar tsaye. Aina'u kuwa wani irin gwalo rayiwa Sarah mai tsayawa a zuciya sannan taja hannunta wajen wuyanta alamar zan kashe ki sannan ta shiga nunata da Wan yatsa tana jijjigawa alamar gargaWi. Zubewa Sarah tayi a ?asa tama kasa kuka sai kalle-kalle kawai take yi a Wakin, can kuma ta girgiza kai tare da faWin, "Tabbas wannan ba Khalil Wina bane, Khalil Wina bai son ganin Sacin raina kuma bai son damuwata, dole akwai abunda Aina'u tayi masa, haka nan Khalil ba zai taSa canza min ba. Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un! Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un!! Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un!!!" Haka Sarah ta dunga maimaitawa har kuka ya kufce mata. Tafi ?arfin awa guda a wajen kamun ta tashi ta haura sama, daidai Wakin Khalil ta jiyo saurin da ya kusa tsayar da numfashinta, "Ohh my God! Aina'u you're soooo sweet, wallahi kinfi zuma daWi!! Na baki kaina ki cinyeni tasssss, show me Ai'n, show me that you love me, do it properly, ohhh myyyyyyy.........." Da mugun gudu Sarah ta bar wajen tare da faWawa Wakinta, ko kula su Sauban dake kuka bata yi ba ta shiga rera nata kukan, bata gansu ba, amma idanunta ya gama hasaso mata hotonsu gaba Waya a idanunta, data kulle idanu abunda take gani kenan, nan da nan jikinta ya Wauki wani irin zafi mai tsanani tare da ciwon kai. Sauban ne ya tako ya iso wajen gadon tare da kama rigar baccinta ya shiga ja yana faWin, "momiiii." Shima Sam'an sai ya taho shima yana kukan, da kyar ta iya kai hannun ta Wauko su duka ta rungume a jikinta ta kuma fashewa da kuka, kamar wanda suka san kukan da take yi, suma sai suka ?ara fashewa da kukan. A haka ta shayar dasu hawayeta na Wiga a jikinsu har suka ?oshi sannan ta mi?e da kyar ta cire masu pampers sannan ta kaisu bayi tayi masu wanka ta shiryasu duk tana kukan sannan itama tayi wankan ta fito ko mai bata shafa ba ta zura doguwar riga tare da haWa kayanta da na twins Win a cikin akwati ta goya Sam'an ta ri?e Sauban a Waya hannun Wayan Kuma ta shiga jan akwatin, tana fitowa Aina'u na fitowa daga Wakin Khalil don bayan sun gama abunda suka yi da Khalil Win sai ta shafa hannunta ta shiga hango Sarah daga Wakinta tana SaSSaka dariya, don ba ?aramin daWin ganin halin da Sarah take ciki take yi ba. Ko kallonta Sarah bata yi ba duk da kuwa tana fitowa ta ganta, amma sai tayi kamar bata ganta ba don zuciya zai iya sakawa ta caki ma?ogwaranta ta faWi ta mutu. "Ke dawo nan!" Aina'u ta faWi bayan ta murza tafin hannunta. Babu musu Sarah ta juyo ta dawo inda Aina'un take, "Menene a cikin akwatin nan kuma ina zaki?" FaWin Aina'u. "Kaya twins ne da nawa, kuma gida zani." Sarah ta bata amsa cikin zuciyarta tana mamakin yanda akai take sauraran Aina'un. "To ki koma, babu inda zaki, ai baki fara ganin komai ba tukun, so nake zuciyarki ta buga ki mutu saboda ba?in ciki kamar yanda nima kika WanWanamin ba?in ciki. Maza koma Waki yanzun nan!" Aina'u ta ?arisa maganar da ?arfi, "My love meke faruwa?" FaWin Khalil daga ciki jin ihun Aina'un. "No, babu komai yi kwanciyarka." Komawa yayi ya kwanta don dama a kwancen yake, ita kuma tabi bayan Sara dake ?o?arin buWe Wakinta da harara. Tun daga wannan ranar Sarah ta koma hoto a cikin gidan ita da yaranta, don sai ta kwana bakwai bata saka Khalil a cikin idanunta ba, tayi wani irin mugun rama kamar mai ciwon ?anjamau, ga wani irin mugun tsoron Aina'un da take yi, don har Waki Aina'u ke biyota tana bata command, ita ke masu girki tayi serving Winsu, sannan idan sun gama taje ta kwashe kayan ta kai kitchen ta wanke, da daddare kuma su dame ta da ihu ita da Khalil Win, kwana take yi bata bacci, amma duk da haka bata taSa tunanin ta tashi ta raya daren ba ko da da raka'a biyu ta kai kukanta wajen Allah, babu abunda take yi sai kuka, sallolin nan biyar dai basu wuce ta, amma bata san tayi azkar Win safe dana maraice ba, ko kuma ta buWe Qur'ani ta karanta ba. Sai dai ta zauna tsakiyar gado tayi ta kuka. ?angaren Khalil kuwa, yafi Aina'u rama, a fuskane kawai kamar yana farin ciki, amma deepdown zuciyarsa ciwo take masa, duk lokacin da zai sadu da Aina'u, koma masa take yi Sarah, sai bayan ya kammala sai ta rikiWe ta dawo masa Aina'u, haka shima zai ta kuka har gari ya waye, yanzu sallar ma ya daina zuwa masallaci kwata-kwata, a nan Waki yake yi, kamun Aina'u ta soma korashi parlourn don _Hell_ yayi mata warning akan idan har yana Sallah a inda kayan tsafinta yake, komai zai lalace. Yauma Sarah na zaune akan gado tana sana'arta, sai ji tayi an bugo ?ofar da ?arfi, da sauri ta Wago jikinta na rawa ganin Aina'u ce, su Sauban kuwa dake wasa a ?asa har sun yo kan Aina'u sun ?an?ame, "Ki tattara kayanki tsaf ki koma Wakin ?asa da zama, ko da wasa kar in ?ara ganin ?afarki a saman nan." Aina'u na gama faWin haka ta fice daga Wakin, don yau kama Khalil tayi a bakin window Win Sarah yana kallonsu ita da ?a?anta kasancewar akwai haske a barandar, ita kuma Aina'u ta tashi fitsari taga bai Wakin shine ta fito ta gansa jikin window Win yana hawaye. Yana jin motsinta ya share hawaye da sauri tare da soma kame-kame. ?aki ta nuna masa da hannu, suf-suf-suf ya wuce ita kuma tabi window Win da harara tare da yin kwafa ta bishi Wakin. Wannan dalilin ne ya saka ita kuma ta kori Sarah daga saman gaba Waya. Ita Sarah har cikin ranta ta san Aina'u bata bar Khalil haka ba, amma rashin dabara da hankali ya saka ta kasa kai kukanta zuwa ga Allah. Watan Sarah Shidda a cikin wannan bala'in amma ko sau Waya bata taSa jaraba kai kukanta ga mahalicci ba, sai dai kuka wani lokacin kuma tace Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un, tuni ta yaye su twins don daga ita har Khalil Win duk sun zama abun tausayi da tsoro don ba ?aramin rama suka yi ba, shi kuwa Khalil duk ranar da yaje asibiti, don asibitin ma ba kullum take bari yake zuwa ba, sai couligue Winsa sun yi masa caaaa akan mai ke damunsa duk ya rame, wasu kuwa sun fara zargin halin da yake ciki na neman ?anwar matarsa, don Aina'u kullum sai ta saka shi a gaba sun fita zuwa wajajen sha?atawa tare, suyi hotuna wani lokacin ma a hotel suke kwana. Yau ya kasance Sunday babu inda Khalil yake zuwa, sai dai sau da yawa basa wuni a gida shi da Aina'un, don yana daga cikin ranakun fita yawonsu, zaune yake a parlour daga shi sai gajeran wando, Aina'u kuwa ta Waura kanta a kan cinyarsa tana danna waya, can wata ?awarta ta turo mata da bp sai da ta gama kallo sannan ta nunawa Khalil tare da faWin, "My love yau wannan style Win za muyi!" ?arban wayar yayi ya kalla da kyau sannan yace, "Kuma fa zai yi suger." Tashi Aina'u tayi tare da faWin, "Bari ma ka gani dama bamu taSa yi a parlour ba." Tana faWin hakan ta kai hannu zata zame boxer Winsa, da sauri ya ri?e tare da faWin, "Sarah might come out ita da yara, muje ciki kawai." "Ni kuma anan nake son muyi!" Tana gama faWin hakan ta sutale masa wando tare da soma yi masa blowjob, tuni ya manta da batun su Sarah zasu iya fitowa ya hau moaning, gaba Waya ya fice daga hankalinsa kuma dama abunda Aina'un take so kenan, nan da nan ta cire ?ar iskar doguwar rigar dake jikinta ta yar ta hau kan Khalil Win daidai lokacin da twins suka fito parlourn kamar an jeho su. Da gudu Sarah ta fito daga Wayan parlourn jin ihun su Khalil Win a parlour kuma taga lokacin da twins suka fita, "Inna lillahi wa'inna ilaihir raju'un!" Sarah ta faWi da ?arfi tare da kai hannu ta rufe idanun twins tana wani irin kuka, don ko da suka fito suka ga abunda Khalil Win suke yi, cak suka tsaya sunata kallo. Shi kuwa Khalil wani irin tsalle yayi tare da ture Aina'u yana kare jikinsa yana mai jin kamar ?asa ta tsage ya shige ganin yaransa sun ga abunda yake yi. Hannunsu Sarah ta kama tana kuka tare da shigewa Wayan parlourn. Da sauri Khalil ya saka wandonsa ba tare da ya kalli Aina'u ya wuce sama. Aina'u kuma tsaki tayi tare da Waukar rigarta ta saka ta zauna tana kaWa ?afa. Bayan mintuna talatin Sarah ta fito ta samu Aina'u a inda take, zubewa tayi kan guiwowinta tana kuka sosai tare da faWin, "Aina'u dan girman Allah, dan ?aunar da Allah yakewa Manzonsa s a w, idan kina ?aunar ki shiga aljanna kiyi ha?uri ki koma gida ki fita daga rayuwar mijina ki warware koma menene ki kai masa don na san duk abunda yake yi ba cikin hayyacinsa yake ba." faWin Sarah don ta mance Aina'un ma da daWe da barin musulunci. Wani irin dariya Aina'u ta fashe dashi tare da faWin, "Wallahi babu uban da ya isa ya raba ni da Khalil, kuma da gaske mijinki ba a hayyacinsa yake ba, amma kuma har ya mutu babu wanda ya isa ya warware abunda nayi." FaWin Aina'u tare da mi?ewa ta hau sama. Sarah ta jima tana kallonta kamun ta koma ta kamo hannun twins Win suka fita daga Wakin don ta gama yanke hukuncin mayar dasu side Win Hajiya za tayi saboda gudun gurSacewar tarbiyansu. Tana shiga Wakin Hajiya ta idda Laure bisa darduma ta kai kanta ?asa sa shashshe?ar kuka take yi tana ganawa da ubangijinta. Turus ta tsaya tana auna hauka da rashin hankalin ta, "Idan dai har Laure zata yi sujjada tana kuka domin bu?atarta wajen ubangiji, to ni mai na tsaya yi kenan? Tabbas babu maganin da Ubangiji bai dashi.........."



*=?m?GARKUWAR MATA*
*Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa =د?muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA=?m? ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci *GA*
*Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa*
Rage tumbi=د?
Nono=د?
Sanyi=د?
Karin kiba=د?
girmar hips=د?
Ni'ima=د?
Sabulai=د?
Humra=د?
Turarukan wuta=د?
Matsi=د?
Miski=د?
Dilka=د?
Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai=?? ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki
GARKUWAR MATA=?m? Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari
DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI
*08089965176*
*07084653262*


*_MATAR SAYYADEE_*

*Paid book 08128755583*

>؜? *KANWAR MATATA* >؜?

*33*


Koda Laure ta Wago fuskanta, jaga-jaga yayi da hawaye saboda kukan da tayi, zama Sarah tayi akan kujera hannunta ri?e dana twins tana ta kallonta har ta idar da sallar. Bayan ta shafa addu'a sai tayiwa Sarah murmushi tana mai mi?awa twins hannu, gaba Waya sai suka tafi wajenta, Sarah mi?ewa tayi ta nufi Wakin Hajiya, sai da ta Kwankwasa sannan ta murWa ta shiga, zaune ta samu Hajiya ta zabga uban tagumi, duk da irin ramar da Sarah tayi, ba ?aramin tsoro da tausayi Hajiya ta bata ba saboda yanda ta koma ta yan?wane, "Hajiya ina wuni?" A Wan tsorace Hajiya ta Wago tana kallon Sarah don bata ji shigowarta ba. "Lafiya ?alau Sarah, zauna mana, ina ?an biyu kyautar Allah?" "Suna parlour wajen Laure." Sarah ta bata amsa hawaye na ciccikowa daga idanunta. Wani ajiyar zuciya Hajiya ta sauke tare da kallon Sarah tace, "Sarah ban san mai ke faruwa a cikin gidan nan ba, komai ya tsaya cak, babu walwala da farin ciki, zukatu cunkushe suke da ba?in ciki, hasken dake gidan nan gaba Waya ya dusashe, ?a?ana sun manta dani, Marmari bai taSa yini bai kirani a waya ba, Muhammad Kabir shima bai taSa kwana ba tare da yaji muryata ba, amma yanzu tsayin shekara Waya har da watanni biyar rabon da naji muryansu, ko balle kuma su tako suzo inda nake, na rasa wannan wani irin al'amari ne wannan, uwata!" Hajiya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login