Showing 111001 words to 114000 words out of 150033 words
Chapter 38 - Rabo Ya Rantse Book One Complete Hausa Novel
kunne wanda suka cika mata ƙirji da kunnenta.
Mayafin ta a kafaɗa ta saki Murmushi tana ɓoye fuskarta ta zauna a saman kujera dan salma ta hanata zaman ƙasa Waya salma ta ɗauka ta dinga zubawa farha Hotuna tana faman zuzuta kyan datai Farha Tashi tayi taje Kitchen ta zubo waina ta dawo ta zauna tana ci Dady yace zeci shima tace yazo suci tare.
Suna cikin cin wainar ne Yayi sallama falon ƙamshin turaren shine ya sanar mata daya ƙaraso tsakiyar falon ƙasa tayi da kanta batare data cigaba da cin wainar ba.
"Oyoyo Uncle" yaran salma suka ɗane shi salma cikin murna tace.
"Sannu da zuwa yaya jiya har na baro gida baka sauka ba har ya sadiƙ na cewa ko se yau"
Zama yayi a kujerar dake kallon farha yana ƙoƙarin ɗora idanunshi akan fuskarta sedai taƙi yarda.
"Se wajan 10 na sauka ay Salama yaya gida ya hidima nafa gode"
Miƙewa salma tayi tashi ga kitchen ganin haka yasa farha taɗan kalle shi akai sa'a shima itan yake kallo.
"Sannu da zuwa anyi sallah lafiya"
Murmushi yayi batare daya amsa ba.
"Kinyi kyau So ma sha Allah"
Ya faɗa yana lumshe ido tashi tayi daga wajan ta nufi ɗaki ya bita da kallo lallai da gaske tayi ƙiba.
Kayan abinci ne salma ta shiga jera masa ɗaga mata hannu yayi.
"Salama so kike nai abin Kunya cin abincin gidan suruki a,a turo min fatima da kayanta ina Mota sauran maganar se Munyi waya naji dukkan abin arziƙin da kikai mata Na kuma gode Allah yabar zumunci"
Kuɗi ne ƴan naira 500 sabbi ya dire mata yace ta saiwa su Dady Sweet salma sakin baki tayi Lokacin shi har yakai Ƙofar falon Ma.
"Yaya to na zuba maka a basket ka tafi dashi amman in baka ci ba ai bazan ji daɗi ba"
Bai ma jita ba Lokacin har ya ƙarasa wajan motar shi ya buɗe ya shiga salma tashi tayi ta shiga ɗakin farha a kwance ta tarar da ita
"Mai nake gani Aunty fatima Mijinki yana Falo kinzo kin kwanta to yace ki same sa a mota Ki haɗa kayan ki"
Juya baya farha tayi tana tura baki can kuma tace.
"Ni dai Aunty salama dan Allah yabar ni anan nafi jin daɗin Gidanki acan yayta takura min"
Salma haɓa ta kama.
"A,a ni babu ruwana da Rigimar yaya wallahi baze ce nike zugaki ba In ma zaki dena wannan sakarcin Ki dena dan bake kaɗai bace Kina da abokiyar zama In ma babu yaya ƴammata rububinsa suke Sabida haka ki tashi Kibi Mijinki Kije ki bashi kulawa ki tabbatar duk ishirwar ki da yayi ta tsayin wata Kin gusar masa da ita Dan Allah banda gardama Aunty fatima"
Kalamin Salama sun bawa farha Kunya rufe idanu tayi da hannunta tana dariya tare da cewa.
"Kai Aunty salama wace Kulawa zan bashi Muna ɓoye a ɗar ɗar fa muke"
Salama tai dariya.
"Allah ze kawo muku mafita In sha Allah ki tashi yaya baya son jira"
Farha ta miƙe da taimakon Salama ta haɗe kayanta Ta rungume su Dady se hawaye! Ta ƙara zuwa wajan salma ta rungumeta salma ta shiga bugun bayanta.
"Kiyi haƙuri haka sabo yake Allah ya kaiki lafiya"
Cikin Kuka farha tace.
"Bazan manta dake ba Aunty salama Allah yayi miki abin da kikai min Allah ya raya miki ƴaƴanki nagode nagode" kuka ne yaci ƙarfinta itama salama dauriyar take sabida sun shaƙu a ɗan zaman da sukai Yaran salama Kuka suka sa sanda Farha ta ɗauki trolly ɗin kayanta Ledar turaruka salma ta bata har bakin motar suka rakata yana zaune yana jiranta Farha ta sunkuya ta ɗauki Almustapha wanda ya riƙe mata mayafi Kuka take sosai Shikam Aliyu zuba musu ido yayi yana kallon ikon Allah wato haka sukai Muguwar shaƙuwa da yaran Salma ta Riƙo Almustapha taja dady suka koma ciki Ita kuma Farha Tsayawa tayi bata shiga Motar ba se Kuka take.
Ziro kanshi yayi waje ya kalleta.
"Ki shigo mu tafi ki saka kayan ki a back seat"............*RABO YA RANTSE! littafin kuɗi ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a ɗauka a turo,shaidar biya 09022260850*
*A LOVE STORY 89*
Sautin muryar shi ta fita a hankali bata ko kalli inda yake ba still kukan nata ta cigaba dayi yaɗan tsira mata idanu na wasu Lokuta kafin ya kawar da kanshi bai ko sake kallon inda take ba da alama yau shima ƴan Miskilancin nasa suna kusa Ƙafafunta ne suka fara rawa sabida gajiyar tsaiwa kuma bai sake cewa ta shigo ba sema zuge glass ɗin sa da yayi yana danne danne a wayar shi A hankali taje ta buɗe bayan motar ta saka kayan nata sannan ta zagaya inda ya buɗe mata ta shiga ta zauna Ƙamshin Turaren shi na _Labbra_ ya doki hancin ta Mayar da murfin motar tayi ta rufe har Lokacin be mata magana ba ya tayar da motar yayi revers ya fita daga harabar Gidan Salma Jifa jifa take jin yana magana a wayar shi wanda yawanci Mutanan shi ke kiran shi don yi masa barka da sallah amaimakon taga sun ɗauki Hanyar Gidan Ammi seta ga ya karya kwana yayi hanyar state road ita dai jingine kanta tayi da seat tana gyangyaɗi dan yanzu ya zame mata aboki Ko a zaune take gyangyaɗi take yi Har sukai tafiya mai nisa bata Sani ba sabida baccin daya kamata a cikin harabar wani haɗaɗɗan Hotel yayi parking ya saka face mask a fuskar shi sannan ya fita Seda yaje ya kama musu ɗaki na wuni Guda ya biya kuɗin komai sannan Ya dawo Motar ya buɗe ya shiga Dukan seat ɗin da take kwance a hankali ta buɗe jajayen idanunta waɗanda suka cika da bacci.
"Fito"
Ya faɗa batare daya saki fuskar shiba har Lokacin ta fuskanci kamar haushinta yake ji Fitowa tayi tana ƙarewa wurin kallo bata san wajan ba Kuma bata san ina bane tunda ba hanyarta bace yana tafe a gaba tana bin bayan shi Suka shiga ciki Har zuwa Bakin Room ɗin daya kama ya sanya key ya buɗe ita dai Binsa take Ƙaton ɗaki ne wanda Yake ɗauke da gado da madubi se toilet se sopa da ɗan Center table Ƙamshi da sanyi sun cika ɗakin zama tayi abakin gado shi kuma ya fita Minti Kusan goma se gashi ya dawo Hannun shi ɗauke da fararen Ledoji manya ya zube a Ƙasan carpet Ɗin ɗakin babbar Rigar Jikinsa ya shiga cirewa se wayar shi daya aje a kusa da ita.
"Kinyi sallah? ya kamata kije ki alwala ki sallah dan wallahi a matse nake"
Bata gane me yake Nufi ba ta wuce Cikin toilet ta ɗauro alwala ta tayar da sallar akan carpet ɗin ɗakin bayan ta sanya ɗankwalinta dan bata ga darduma ba.
Tana idarwa ta juya ta dube shi yana zaune daga shi se Gajeran wando iya cinya ko singlet babu ajikinshi ya wani baje takeaway ɗin dayayo musu yana ta cin chips da miyar sauce ga lemo nan da ruwa mai sanyi a gefen shi.
"Ke me zaki ci ni ban ko break ba naji yunwa ne" ya faɗa yana kai Loma cikin bakin shi Tashi tayi bayan ta ɗauki Coca cola ta zauna a saman gado tana kallon yadda yake cin abincin da sauri da sauri harya kammala ya tattare Komai ya shiga Toilet ya jima aciki kafin ya fito da ruwa na ɗiga ajikinshi da alamun wanka yayo Daga shi se gajeran wando ya ƙaraso wajan ta Hannu ya miƙa wajan swich ɗin ɗakin Nan da nan hasken ɗakin ya ragu se Duhu wanda se ka rantse dare ne wajan ta ya ƙarasa ya ɗora hannun shi a saman nata yana shafa lallen hannunta.
"I miss you fatimah wannan lallin yayi kyau" ya faɗa yana shafawa tare da ɗora hannunshi a saman kanta "Wow dama kina da gashi haka baki taɓa Yi min Kitso naga ni ba" ya faɗa yana Shafa ƙananun Kitson dake kanta aranta tace ina kurkukun ta ina zanyi Kitso.
"Nayi Missing ɗin ki Kema kinyi Missing ɗina?" ya faɗa Lokacin da yake ɗagata daga zaunan da take ya shiga zuge mata zip Ɗin rigarta adaidai wajan ƙirjinta tasa hannu ta dafe muryar shi very cool yace "Please karki Min haka" ya faɗa yana ƙarasa yin ƙasa da rigar tata Red bra da red ɗin under skirt ɗinta suka bayyana a idanun shi Breast ɗinta daya ƙara cika mata Ƙirjinta ya tsirawa ido dan yafi ƙarfin cikin bra ɗin a hankali ya saki ajiyar zuciya ya Mayar da hankalinsa ƙasan cikinta wanda Yaga yaɗan Tasa kaɗan Ya saki Murmushi yana janyota cikin Ƙirjinsa danshin Ruwan daya jiƙa mai Kwantaccen gashin ƙirjinshi ne ya haɗe da fatarta ajiyar zuciya ta ja mai ƙarfi a hankali yakai hannun shi bayanta ya shiga Cire mata bra ɗin kafin ya kwantar da ita ruwan cikinsa Tuni lamarin ya sauya Abin da ke wanzuwa a tsakanin su ya wuce tunanin mai tunani ya wuce zaton mai zato sedai a bar musu su da suka kasance acikin wannan yanayi Kowa a wannan gaɓar Ƙoƙarin nunawa ɗan Uwanshi kulawa yake Aliyu gaba ɗaya ya haukace ya susuce ya gigice bai taɓa jin yanayi irin wanda yake ciki ba babu irin sumbatun da bai yi mata ba Tun tana daurewa har seda ta Ƙosa ta soma kuka tana dukan Ƙirjinshi Muryarta da ƙyar take fita sabida azaba Numfashinta yana fita da ƙyar take ce masa.
"Dan Allah ka rabu dani haka ji nake kamar na mutu Ishirwa nake ji dan Allah kayi haƙuri" ta faɗa tana kuka ƙasa ƙasa hannun shi ya ɗora a gadon bayanta ya shiga shafawa yana mata magana ƙasa ƙasa cikin raɗa.
"Fatima I miss you, I love you, you are my happiness, I can never live without you, you gave me all the happiness in life, I love you, I love you, I love you fatinahhhhh" ya ja maganar yana wani irin ƙara shigewa Jikinta kamar ze ɓalla mata ƙirjinta nishin azaba ta ƙara saki.
"Dan Allah to ka barni haka na huta dan Allah kaji na gaji wallahi"
Ta faɗa tana wawuro gwauron Numfashi domin duk yadda kalaman shi ke tashi bata jiba sabida takanta take yi don abin tun yana saka ta a nishaɗi har tazo ta gaji lallai Shiɗin gwarzon namiji ne Dole se mace ta shirya zata tunkare shi.
Sake liƙewa yayi ajikinta hannu yasa ya tallafo fuskarta yana hura mata Iskar cikin bakinsa Tare da Ɗora harshensa akan Kunnenta yana tsotsa yana hura mata iska cikin Kunne wata irin Nutsuwa ta samu ta tallafe shi tana Ƙara tura fuskarta cikin kirjinsa A hankali ya dawo da bakin sa cikin bakinta ya jima yana Kissing lips ɗinta kafin ya saki ya gangara gefe yana sakin Numfashi a tare suka tsarkake Jikinsu A gurguje yayi alwala sabida lokacin sallar la'asar ya wuce anan cikin ɗakin yayi sallah bayan ya Suturta Jikinsa ita ko tana zaune Ko rigarta ma ta kasa mayarwa saboda yadda gaba ɗaya Jikinta ke mata ciwo Ya jima yana addu'a kafin ya shafa ya juyo yana kallonta.
"Raguwa"
Ya faɗa yana mata Tsadaddan Murmushinsa mai narkar mata da zuciyarta.
Turo mai bakinta tayi gaba sega hawaye nan yana Zubowa daga idanunta"
"Subuhanallahi Mai kuma nayi Miki?" ya faɗa yana ƙarasawa inda take ya zauna kusa da ita ya zube hannayen shi a saman nata hannun yana murzawa.
Ya ɗauki rigar ya maida mata jikinta
"Ki sallah karki Makara"
Ya ɗagata ta saka mayafi ta tayar da sallah tana nan zaune bayan ta idar ya dawo Kusa da ita ya zauna har kafaɗun su na Gugan na juna.
"Ki cire mayafin mana ki sha iska"
Ya faɗa yana zare mata mayafin Jikinta hannunshi ya zira ta cikin Rigarta ya ɗora a saman cibiyarta yana shafawa Lumshe idanu tayi ta ɗora kanta a kafaɗar shi
"Akwai zafi?" ya tambayeta ta girgiza kai alamun babu
"To yana yin motsi har yanzu ko ya dena?"
Ta girgiza kanta "Baya yi yanzu ni yunwa nake ji" Da sauri kuma cikin kulawa yace mata "Me zaki ci?" tai Shuru can kuma tace "Sakwara da miyar agushi" Ya tashi ya fita sabida bai yarda wani ya shigo kawo Musu komai ba yafi gane shida kanshi ya fita ya amso ko ma meye Minti Wajan Goma ya dawo da tray da bowl ƙananu a saman shi gabanta ya ƙaraso ya aje sannan ya Koma ya rufo Musu ƙofar ƙamshin Miyar ya doki hancinta ta lumshe ido ta haɗiyi yawu ta saka hannu ta Gutsiro sakwaran bayan ta fitar dashi daga cikin Ledar ta soma ci Shiko saman sopa ya koma ya kwanta baccine ya ɗauke shi harta gama ci Ta kwashe komai ta haɗe waje ɗaya yana baccin bata tashe shiba se ma Gefen shi data je ta ɗora kanta a cinyar shi ta zauna a ƙasa Nan da nan baccin itama ya ɗauketa Basu Ne suka farka ba se Magariba Sosai yayi mamakin baccin daya yi Shine ya soma tashi ganinta agaban shi kanta a saman cinyar shi yaɗan saki Murmushi ya shiga tashin ta a hankali ta buɗe ido ya sakar mata Murmushi "Munyi bacci har magarib tayi" ya faɗa yana tashi yayo alwala itama ta shiga tayo alwala shine yaja su sallar a wannan karon Bayan sun idar azkar ta shiga karantawa Har akai sallar Isha'i suna wajan haka ya kuma jansu sallar Isha'i Bayan sun idar Ya fita ya kuma shigowa da Baƙin tea cup Biyu ya miƙa mata ya ɗaga cup ɗinsa yana sha Ita kam bata sha ba sauran sakwarar taci tasha ruwa Bayan ya gama shan tea ɗin ya kalleta.
"Zamu wuce Gida yanzu ai kin Huta haka ko?" haɗe rai tayi ta soma kwaɓe Fuska zata mai kuka.
Zama yayi tare da kama hannunta.
"Nasan bakya son zuwa gidan Ammi amman ina baki haƙuri, akan hakan Ki ɗauka taki ƙaddarar auren ce tazo a haka amman a hankali Kome zai sauya Kinji"
Ya faɗa cikin yin ƙasa da murya.
"Yau she zamu sami ƴanci bayan kullum muna ɓoye ka riga ka ɓoyewa duk wani makusancin ka cewa ni matar kace"
Ta faɗa tana hawaye! ya sa tafin hannun shi yana share mata hawayen
"Ƙannen mahaifina ne suka je wajan Magabatan ki suka karɓa min auren Ki Ko suma Ba su na aiko ba wasu daban na aika?"
Ya faɗa yana sauya yanayin sa.
"Ai baka nuna wa Ammi ni matarka bace ita ma Aunty mami baka nuna mata ba dan kana tsoro"
Murmushin takaici yayi.
"Kina da alaƙa dasu ne? wa kika sani acikin su bani kika sani ba haba Kin ɗaga min hankali da waɗannan zantukan nace Ki kwantar da hankalin ki Kin ƙi sannan inda ina Jin tsoro ke Kin san da bazan taɓa kwana a ɗakin kiba Kuma kina part Ɗin Ammi Ke da kin kalle ni Kin san banyi kala da sakaran namiji ba sedai Tsananin Biyayyar mahaifiyata wadda nake son na rabu da ita lafiya shine silar Komai na rufewar auren mu"
Ya faɗa yana tashi tare da ɗaukar babbar Rigar shi wadda bai ɗorata akan kayan ba Ya saka hula ya ɗauki Wayar shi da key Ɗin mota.
"Taso muje Lokaci yana Ƙure wa"
Ta miƙe Bayan ta yafa mayafin ta.
"Idan kuma zuri'a ta shiga tsakani na dakai fa Shin ta yaya zaka bayyana cewa naka ne bayan baka bayyana ni matarka bace?"
Ya ɗan sosa gemun shi.
"Kina son shiga hurumin da ba naki ba duk waɗannan tambayoyin ba Hurumin ki bane Nidai nine mai Igiyoyin auren ki Ko to please in ba Kina son Na ɓata Miki rai ba Ki rabu dani da waɗannan zantu kan ki bari har Ki sami cikin haihuwar tukunna seki zo min da waɗannan maganganun"
Ta Tura baki cikin son ta bashi haushi.
"Ai wallahi dana sami cikin ma Seya sheƙa rariya dan bazan haifi ƙannen marayu waɗanda basu da tartibin uba ba"
Ya saki Murmushi wanda ta kasa fassara ko na meye
"Lallai daga ranar da Kika sami ciki kika zubar da kin tabbata faɗa da Aljani babu daɗi dan sena baki matiƙar mamaki marar hankali Burin ki koda yaushe ki ɓata Min raina ko hakan nada kyau"
Ya na faɗa mata yabar ɗakin da sauri tabi bayan shi sauri yake kamar ze tashi sama Se Duk Jikinta yayi sanyi ta shiga yin nadamar abubuwan data masa bayan ya gama bata Jin daɗi a ɗazun.
Har suka shiga Mota yaƙi kallonta se yay Kicin kicin da Fuska yana driving yana ɗaga waya har suka ƙarasa Gida yana parking ya ɓalle Murfin Motar ya fice ya barta aciki.
Hankalinta duk a tashe yake da yadda taga ya koma mata Ita bada wata manufa ta faɗi dukkan maganganun ɗazu ba ta faɗa ne dan ya Bayyana ta a wajan mahaifiyar shi amman in ka cire wannan manufar bata da wata manufa ta da ban akan hakan amman gashi yaji haushin ta sosai..............
*RABO YA RANTSE! littafin kuɗi ne 500 naira zuwa wannan asusun bankin 0078174806 Sterling bank, idan kuma kati ne mtn card na 500 hoton sa za'a ɗauka a turo,shaidar biya 09022260850*
*A LOVE STORY 90*
Gajiya tayi da zaman cikin motar ta buɗe ta fita harabar Gidan babu kowa se hasken daya cika wajan tare da tarin Shuke shuke ko ina tsit Bayan motar ta zagaya ta ɗauko kayan ta da ƙyar take jan Trolly ɗin tata tana tafe tana Nishi sabida akwai nauyi Ko alamun sa bata gani ba har ta ƙarasa sashin Ammi adaidai Bakin Ƙofar gaban ta ya faɗi tayi Bisimillah tare da shiga cikin babban falon Duk iyalan Gidan suna zaune Shi kaɗai ne Da Salma babu a wajan amman akwai Ammi akwai sadiƙ akwai sakina akwai Bashir akwai Su safna se Ammi Se wannan ƙanwar sakinar data kuma dawowa se ƴaƴan sadiƙ kayan abinci ne kaca kaca a falon ko ina kwanukan abinci da robobin lemo dana ruwa Daga nesa dasu ta tsugunna bayan tayi sallama Wanda Sadiƙ kaɗai da Ammi ne suka Amsa mata sallamar amman sauran babu wanda ya dube ta..
Seda ta danne wani malolon abu daya zo mata wuya ya tokare ta sannan tace
"Ammi na same ku lafiya yaya Ibada dafatan Kunyi sallah lafiya?"
Ammi bata amsa mata ba se cewa tayi.
"Fati Yaya baki dawo ba ke se yau? ko da yake dama Mun yi magana da Baba a gaskiya Ni yanzu bana buƙatar Ƙananun ma'aikata irin ki shine ya nace har ya nemi alfarma zaki zauna har bayan sallah Tunda sallah tayi anyi an