Showing 48001 words to 51000 words out of 158722 words
Chapter 17 - Tantiriya A Gidan Yari Book1 Hausa Novel Complete
Garba Muhammad Gtbank
Katin MTN
08061929616
Yan Niger
+22790795939
https://chat.whatsapp.com/FRJAnQZXm0t7rAroZWlMnQ
AsmaBaffa
[12/8/2023, 6:57 PM] AsmaBaffa: https://chat.whatsapp.com/Lro2cmYgE0588BKELFJhbf
🏫 TANTIRIYA 🏫
A GIDAN YARI
31-35
Official
By
AsmaBaffa
SADAUKARWA NE GA
AIDA MAMAN TASNIM
Page naku ne
BABY AK
ZAINAB USMAN
MOMY FARUK
FM
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/Lro2cmYgE0588BKELFJhbf
Assalamu alaikum matan kwarai munkawomuku magungunan mata masu kyauda inganci munada maganin sanyi original muna hadin 3ster hajiyata kizamo star agurin oga hajiyata karkimanta shima ogan akwainashi muna nan asokoto muna aikawa kowane gari harma damokotan kasashenmu babu inda bama kai kaya ⭐⭐⭐3 Alkhairice garemu yan uwamata
Gamai bukatar lambar kira gata 09039320715 sai munjiku siyannagari maidakudi gida
3⭐⭐⭐alkhairice
Naila tana ta Masa fifita har ya gama cin abincin sannan ta ajiye mificin,ba wani da yawa yaci ba tace har ka koshi? ae ya furta mata Yana Shan ruwan roba,dayar kujerar taje ta kwanta tana kallo,kawai sai bacci ya dauke ta,har dare yayi 12am tana bacci,yaje ya tsaya a kanta Yana karewa surarta kallo,ya kafeta da mayun idanuwansa, a hankali ya lallaba ya zare hular dake kanta wannan karon ta sake canja Daadaa din dake kanta ta gyara gashin haka, ya kalleta ya sake kallonta da yatsa ya nunata Yana magana kasa kasa yace yanzu wannan ace namiji ne wai,ikon Allah komai zai iya faruwa,idan kyau ne ai nima Ina da kyau ya akayi ban zama haka ba,shara ma yanayi wani da karairaya fiyas fiyas ya gwada yanda yake sharar, Naila ce ta juya baya tare da gyara kwanciyarta bata San me yake ba,ya shiga karewa bayanta kallo yace gashi nan yana da duwawu gashi nan da shape sosai,a hankali ya dan ja wandon na Jamilu ya damewa Jamilu duwawu,da sauri ya tsorata ya ja baya yace see ass ahhhh karya kake Jamilu mace ne Kai,duwawu ga tudu nan kamar kabarin me tatsine ace namiji ne.
Yace bari naji da laushi a hankali yasa hannu ya latsa kadan,ya sake mamaki yace wannan bazan yarda ba sai dai Jamila karya ne ace Jamilu wlh Jamila ce,yace saura na tabbatar bari na taba nonon yakai hannu a hankali cikin sanda,caraf yaji Jamilu ya rike hannunsa, tashi Naila tayi tana rike da hannun Spark sai kuwa ta daure fuska ta mike zata tafi,yace kasan karfe nawa kuwa da nisa fa zuwa bangarenku,Naila tace gwara na tafi haka,shi yasa wlh bana son shiga harkar mutum dama burinka kenan ta mike ta jawo takalmanta ta saka sannan ta bude kofa tana fitowa tace Alhmdllh wai da yau ya kamani da naga ta kaina.
Washe gari da safe Naila asibiti taje ta samu likitocin,an bude mata file da komai sannan taje ganin Likita,tana shiga Office dinsa ta zauna,yace me ke tafe dakai? Jamilu yace kasan Likita ni Dandaudu ne,Likita yace naga alama ai,Naila tace to cutar sanyi na dauka garin harkar mu ta kafta harka,kaikayin Pole nake yi,Likita yace mene Pole Kuma? Tace Ma'ana power bank,Arrow,the siga,long Jumbo,ko baka gane ba Ina nufin Timber, Likita yace na fahimta da kuraje? Naila tace masu ruwa ma kuwa,murmushi likinta yayi ya rubutawa Jamilu magunguna yace wannan a nan pharmacy zaka shiga ka karba,sannan zaka zo kullum akwai Allura har ta tsawon kwana biyar,Naila tsoro ya kamata bata son Allura amma haka ta daure.
Likita ya hada Allura ya cika sirinji taf yace juya,Jamilu yace babu me rike ni oh ni Dahara Tantiriya na shige su za a tsira min tsinken bature,ayi min a hannu,Doctor yace bana Allura a hannu ni,Jamilu yace wayyo zafi Yana yarfe hannu tun ba a fara allurar ba,da kyar ya juya duwawun ya bude kadan,Likita ya Masa allurar kamar wacce za a yanka haka take kwailo,liliya wajen tayi ta fice da sauri,Likitan tana fita ya tallafe habarsa da hannayensa yace anya kuwa wannan namiji ne,Kai idan kazo gidan yari zaka ga abin mamaki a rayuwa.
Naila tana fitowa sai yarfe hannu takeyi tana dingisa kafa tana tafiya akan anyi mata Allura, pharmacy ta shiga ta karbi magunguna masu uban yawa ko wanne da yanda zata Sha,dakinsu ta dawo ta ballo magungunan duk ta dinga Sha da daya da daya har ta gama sannan ta kwanta a gadonta,bayan wasu lokaci magunguna suka fara aiki Kaikayi ya karu sosai,ga Kuma side effect na magani duk ya rikita mata jiki,Malaman suka Kalli Jamilu tare da tambaya lafiya? Jamilu yace zazzabi nake shine naje asibiti aka rubuta min magunguna,suka dinga yi Masa sannu,haka ta kwanta ta lullube jikinta har kanta tayi bacci.
Beauty ce ta dinga kiran wayar Jamilu amma ba a daga ba, gajiya tayi tazo tayi magana ta jikin bangon,Malam Jilani yace bashi da lafiya Jamilun naku zazzabi yake, Beauty tace to ayi Masa sannu Allah ya bashi lafiya Dan Allah idan ya tashi ya kirani,suka ce za a fada Masa.
Naila taci bacci sai dare ta tashi a baccin suna fita Sallar Isha tasan suna dadewa tayi sauri ta rama sallolin da ake binta,ta koma ta kwanta tana kwanciya malaman suna shugowa tare da Spark suka shugo , a kwance yaga Jamilu da magani a gefe a leda, a gefen gadon ya zauna yace ya jiki? Jamilu murmushi ya saki yace da sauki,dama baka da lafiya? Jamilu yace ai kawai ganina kuke yi amma bani da lafiya mazantaka ce kawai nake nunawa,kasan mu mazajen kwarai ne akwai juriya, Spark yace hmmm ya bude ledar maganin ya karanta yace zazzabi Kuma naga Antibiotics,Naila tace basir dina ne ya tashi inji Likita,Spark yace Allah ya Ara min rana Jamilu Allah ya bani sa'a a kanka ya furta kasa kasa yanda ba Wanda zaiji, Dariya Naila tayi ta sa hannu ta jawoshi sosai tana daga kwance ta rada Masa zaka ji kunya kuwa abinda kake zargi ba shi bane, hannu ya Kai yace ka tsaya naji kirjin ma ya isa, ya Kai hannu Jamilu ya bige hannun.
Su Malam Jilani sunyi kasake suna kallo,Sharu yace dakin nan idan muka yi wasa fa muna barin badala irin wannan to za a daina karbar adduar mu,Allah zaiyi fushi damu,muna kallo namiji da namiji suna soyayya Kalli yanda suke magana,Malam Garzali ne ya rufe baki da sauri yace wlh ya tabawa Jamilu fuska,a lokacin Kuma Spark ne ya shafa habar Jamilu yace babu alamun gemu Jamilu fa har yanzu,Jamilu yace ka takura min wlh zan daina kulaka, Spark yace na daina inshaallah daga yau, Naila taji dadi abinta tana murna.
Bayan kwana biyar Naila ta warke sosai Kuma tana ci gaba da maganin Infection dinta a lokacin Kuma ta fara period,Allah yasa da pad dinta ta dinga abinta ba Wanda ya sani ba Wanda ya gane ta, Kuma suna waya da Beauty sosai da Yan gidansu musamman Mohsin gashi suna ta Shirin sake zuwar mata Ziyara,Spark kuwa anzo masa yafi sau biyar ma su Kamal, ga Abinci yanzu kawo Masa akeyi kullum na dare Dana rana daga eatery, ranar Ziyara Mohsin da Umma tare da Hidaya ne suka zo ba Abba,Naila ranar Baki har kunne,wannan karon ba a zowa Spark ba sabo da shi har sanda ba ranar Ziyara ba duk Wanda yake son Gani Yana ganinsa musamman da babban shugaban gidan yari yaji Spark ya fitar da kwangilar aikin da za ayi musu na gyara gidan yari kowa murna suke ma'aikatan sosai suke girmamashi sai abinda yake so ake Masa.
Naila Kuma ganin ya sa mata ido sai ta rage shige Masa idan taje aikinta zata yi Masa kawai ta gama ta fito,Spark bai Jin dadin Hakan Jamilu Yana sa shi nishadi sai ya daina sa idon ma.
Da wayar Samsung a kwali ta fita wajen su Mohsin tana zuwa tace Yaya wayar Nan zata Kai nawa? Mohsin ya karba ya duba yace ai wayar manya ce wajen dubu Dari biyu ce,tace taka ta hannunka nawa ce? yace dubu tamanin tace to bani taka na baka wannan,Mohsin yace Kai sis ni da zan siya miki ke zaki bani, tace to mene a ciki kaji Yaya amma karka sake wlh ka Bawa Hanan ko pics idan tayi ban yafe ba, Umma tayi dariya tace Kai ke fa halina dake ruko, Amal kawai za a dauka itama Dan kawai 'yata ce shi yasa amma da tunda ta hada jini da Hanan baza a dauke ta ba, yarinya tayi kama damu taki duk tayi kama da uwarta hanci kamar tulu,Mohsin yace bana son sharri Amal dince me hanci kamar tulu,Spark ne ya fito, kawai Naila taga ma'aikatan sai wani girmamashi suke yi kamar wani me Mulki.
Ta kalle su tace mu wato anga talakawa ne shi yasa ba a kaunar mu,idan baka da kudi shike nan sai duniya tabi ta tsaneka,wallahi abinda kuke bakwa kyautawa a kasar nan, talaka shine abin tausayi amma Banda ku,ni da nazo munafunci na kuka dinga yi amma yanzu Kunga me kudi har cewa kuke barka da fitowa ranka ya Dade ana wani matsa Masa hanya ni waye yayi min sannu da zuwa,wani Ma'aikaci yayi dariya yace to Kai ai Kafi kowa ma farin jini tunda ka fito mutane suke Maka magana,wani yace Jamilu,wani yace Terror,wasu suce Tantiriya,yanzu naga malamai sun wuce sun kiraka da Malam Kuma,ga Yan Daudu suna cewa Dahara,to mu me zamu ce Kuma,Naila tace uhm ku dai Kunga kudi,Spark kudi ya zaro ya rarrabawa ma'aikatan wajen har na bakin gate sunzo sun karba,Naila ta kalle shi tace neman suna ne badan Allah bane,Spark ya juyo ya kalleta ya mata gwalo,dariya tayi tace wlh nima sai ka bani,takowa yayi yazo ya gaida Umma sosai harda surunawa ya mikawa Mohsin hannu suka gaisa, Hidaya sai kallonsa take kamar mayya,Naila duk sai taji haushi ta harari Hidaya tace ni ban san ma me yasa aka zo dake ba Hidaya, ki ta kallon mutane da anyi magana kice kin waye ke Yar birni.
Hidaya ce ta Kalli Naila ta harareta taci gaba da kallon Spark, Naila ta dauki tsinke ta nuna idon Hidaya da shi kamar zata zokale mata ido,Hidaya ta janye idonta da sauri,Spark ma bai San me suke yi ba Yana can Yana magana da Mohsin,Naila ta mike tace Yaya Mohsin bani wayar mana,ya zaro wayar tasa Yana zaune Yana kokarin cire layinkansa Naila ta rungumo kafadunsa tare da Dora kanta a Kafadar Mohsin tace Sweetheart,yace matsa Dan Allah,Naila tace sai na Dana nima yanda Hanan ke yi,Spark baki ya tsuke ya Kalli Naila wani haushin Jamilu yaji kamar ya shake shi, fuska ya daure sosai kamar an aiko Masa da mutuwa ya juya tare da Jan tsaki ya bar wajen ya koma ciki.
Bayan su Mohsin sun tafi ta dawo ciki da abincin da suka kawo mata da tarkace,bangaren Spark ta nufa direct a Palo ta same shi zaune yayi shuru Yana tunani fuskar nan ba Rahma,Ledojin ta ajiye tana murmushi tace sun tafi abokina,Spark yayi banza da Jamilu,Naila tace ga abincin yace bana ci bazan ci ba,tace Okay fine ta zauna a wata kujerar, lemo ya dauko Wanda nasa ne Yana Sha Yana cin biscuits,tana kallonsa kawai cin abinsa yake Yana Shan lemon yaki kulata, tashi tayi ta fisge robar lemon ta zari biscuits din ta gudu can wata kusurwa a dakin tana Sha,Yaji haushi yace Oh bani lemona bana son irin wannan,yaje ya tsaya a bayanta sosai zai kwace,ta sake kurba ya rirrke Jamilu ta baya yace bani Ohhh I don't like this yaja tsaki,Jamilu ta tirje a Jikin kujera tana Sha,ya manta ma ba mace bane ya rungumo jimilu cikinsa ya riketa sosai ya kwace lemonsa,amma me sai yaji Hallare ta mike lemon ya saki a kasa ya koma kujera ya fada Saman kujera Yana salati a ransa, Yana cewa na shiga uku ni ko addua zanje ayi min ne,na rasa gane me nake ji game da Jamilu,why? Sai ya bawa kansa amsa kabarin me tatsinensa ne ya taba min jiki shine na mike haka,Oh God wannan fa ya wuce kabarin me tatsine ma ya koma Jakin babangida, Naila bata San me yake tunani ba ta zauna a gefen kafarsa tace na dai Sha nima,ka tashi Dan Allah muci abincin ko sai dare ko na bayar?
Yanzu sabo da ana kawo maka abinci me dadi shine kake min gani gani,idonsa ya dago ya zuba su a kan Jamilu gaba daya ya koma wani ja harda kwalla a ciki,Naila tace wai zazzabi kake yi ne? idonka yayi ja fa,Spark Bai iya cewa komai ba gashi idan yace Jamilu ya fada Masa gaskiya sai masifa,shuru yayi ya Dan kokarta ya dawo hayyacinsa ya mike zaune ya jawo abincin yace muci,ya firfito dasu abinci masu rai da lafiya,suka zauna a kasa tare suna ci suna satar kallon juna,kowa da abinda yake tunani a ransa.
Hanan kuwa abinda Naila tayi mata waccen ziyarar taji haushi ta dauki alwashin sai taje gidan yari ta tonawa Naila asiri ba tare da kowa ya sani ba,shiryawa tayi ta wuce gidan Umma sabo da Mohsin ya damu lallai sai taje ta gaida Umma da Abba,tana shiri sai ga Mohsin ya shugo yace ga Abba Nan da abokinsa zasu zo ki fasa zuwa yau gobe sai kije,Hanan wani takaici ya kamata tace ai kasan dai nace zan biya gidanmu Kanwata tana zazzabi zan duba ta,yace nace baza kije ba Abba zaizo kanwarki tafi Ubana nane? Hanan mayafin ta cire tana kunkuni tana furta duk an bi an takura min sabo da Ina da aure ta zauna a Palo tana fushi.
Abba ne yayi Sallama ya shugo tare da abokinsa Isa,Hanan ta wani bata rai ta amsa,sai Mohsin ne yace su shugo Palo,bayan sun shugo sun zauna da kyar Hanan tace Ina yini,Abba yace lafiya Lau ya gidan? tace Alhmdllh ta mike ta shige daki ta barsu a Nan tare da Mohsin bata ko sake lekowa ba,Mohsin ya bita bedroom yace ki fito ki kawo musu lemo da ruwa da abinci, dama basu ci abinci ba suka fito to ni abincin yau kadan nayi me yasa baka ce na dafa da su ba,Mohsin yace wai Ina zuwa ubanki ne ya kawo min abincin ne ko kuwa? Ubana guda zaki wa wannan wulakancin? Kuka ta saki harda kururuwa,Abba suka ji kukanta yace Kai Mohsin lafiya?
Ya fito Yana cewa wannan yarinyar bata da mutunci wallahi nayi danasanin aurenta,Abba yace a'a indai akan mu ne mu tafiya ma zamuyi muje ka raka mu gidan su Fatiman shike nan mu babu matsala ma ka kyaleta, su Abba suka mike Malam Isa yace ka rabu da ita Dan Allah Mata sai hakuri,Mohsin ransa in yayi dubu to ya Baci,haka yaje ya kira musu Fatima tace su shiga,shi Kuma Mohsin ya koma gidansa Yana zuwa ko magana baiyi ba ya dakko biro da takarda ya rubuta mata saki daya ya jefa mata Inda take kwance yace gashi Nan kije daga dubiyar ki zamanki a gidanku na sakeki saki daya.
Sai ta mike zumbur Kuma sai kuka tana yanzu ni ka saka Mohsin yaja tsaki ya fice abinsa tana kuka Wiwi ta dauki Amal ta shirya kayanta tace yanzu a gidanmu wajen kwana ma aiki ne,taja Amal tana kuka ta fice,kowa ta gani a hanya sai tace mijina nane ya sake ni ba abinda na Masa,duk Yan layin Nan sai da suka taya Mohsin murna ya rabu da Hanan bata da hankali ko kadan Bata San mutunci ba,gashi duk ta fesa a layin an saketa bata San Allah ya Kara ake mata ba,a gefen titi suka hadu da Mohsin ya tsaya da machine yace bani Yata, ta duka ta dauki Amal tace bazan bayarba wallahi shege dan iska ehoooo jama'a ga barawon yara, mutane suka taru sosai,Mohsin ya gyara machine dinsa yazo zai fisge yarsa taja yaja suna ta Jan Amal kamar zasu tsinka ta,har Hanan tayi nasara ta fisge yarta,wani Dattijo yace kaga Mohsin kyaleta taje ka dakkota cikin ruwan Sanyi,Hanan ta ajiye Amal a gefen titi tace dalla tsallaka muje tana ji da masifa ko titin Bata kalla ba yarinya ita Kuma ba hankali sai ta tafi da gudu saura kadan mota ta maketa Allah yayi da kwananta Mohsin ya fisgota suka Fadi gefe can,yarinyar da shi sai da suka kuje a kafa,Hanan tasan tayi laifi sai ta shige Napep da sauri ta gudu tana cewa wlh sai na huce akan Naila,wacce Kafi kauna sai na jawo muku matsala gaba dayanku.
Abba ko da yaje zance Fatima tana kallonsa Bai iya cewa komai ba tunda suka je yayi shuru,itakam zata Kai 40yrs Yar gayu ce ba laifi sai dai tana da wani hali Wanda sai Wanda ya zauna da ita zai gane hakan,ta Kalli Hashimu tace baka ce komai ba Kai?yace to me zance ai gwara mutum ya dinga kamewa,sai kace Kaine macen? yace ba a nan take ba Batoola namiji ne ni na gaske,ni ba a gane ni namiji ne a haka sai kin shugo gidana tukun zan baki mamaki,Fatima ta zaro ido tace to Allah ya kaimu,Malam Isa sai zuba zance yake,sai da suka gama zasu tafi Abba ya Kalli Fatima yace Batoola babu wani anko a kasa da zakiyi? Ko Baki da bikin wata Kawa ko Yan uwa ai sai ayi miki ankon,Malam Isa Yana ta faman dukan Hashimu a kafa a boye zai bata tsari amma Hashimu ko a jikinsa yace ki fada kar kiji kunyata zan miki ankon.
Batoola banza ta Fadi tayi karya tace bani da wani biki sai na wata Yar yayata ankon ma ba Mai tsada bane dubu goma ce atamfar,Abba yace kacal karki damu zan ba Mohsin gobe zai kawo miki,ya zaro dubu biyu yace ungo wannan kici kifi,ko bakya Dora kifi a shinkafa? Batoola tace ai da dadi ne? Abba ya gyara zama yace musamman a shinkafa dafaduka idan ta dakko dahuwa a tukunya tana wannan chaf chaf chaf din a tukunya sai ki bare