Showing 111001 words to 114000 words out of 158722 words

Chapter 38 - Tantiriya A Gidan Yari Book1 Hausa Novel Complete

19 Dec 2024

387

Shining,Naila ya Gani ta zura Masa Ido tana ta kallonsa sai faman dariya take yi sai kace sabon kamu,fuska ya Bata ya Sha mur kar ma Taga Yana fara'a tace yayi wani Abu ne shi yasa yake murna,Naila tace uhmm su Yaya da wuri haka ta tuntsire da dariya,yace ke kika sani Kuma, ya wuce ciki tare da gaida su Umma,mutanen kauye su tun jiya sun tafi ba kowa sai Yan gida sai Yan tsirari Wanda za a Kai Naila da su.

Abba ne ya Kalli Mohsin yace Ango kaima Lefen ka hadawa kanka ne haka? Mohsin yayi dariya kawai,yace to ka tabbatar ka rage Wanda zaka sawa Hanan itama ayi mata kwalliyarta,Mohsin yace to yasan akan Hanan sai suyi Fada da Abba cewa zaiyi Yana zaluntarta,karka sake ka cuci Daya tunda kaga zaka iya auren mata biyu wlh baka isa ba sai ka saukewa kowacce hakkinta,Kai kaga zaka iya sabo da haka dole ka daura dammara,Umma tace to dadin abin dai Hanan dinma ba ganin mutuncinka take ba,ba komai kanta tayiwa da ace ka zalunci mutum gwara shi ya zalunceka.

Mohsin da safe kafin ya tafi gida sai da yaje part din Hanan ya dubata amma taki bude Masa kofa,direct tace baza a bude ba munafukin mata,tana ganin Mohsin ya fita ta bude kofarta ta fito ta nufi part din Beauty.

A Palo ta samu Beauty da abincin da aka kawo a gefe, tana kwance tana kallon TV duk da cewa bata Jin dadi sabo da jiya ta Sha wahala,tana ganin Hanan ta shugo ta mike ta zauna da kyar,Hanan ta kalleta tana Harara ta ja tsaki tare da furta wlh kice tak na miki dukan tsiya shegiya tsinanniya,Beauty murmushi ta saki tace kin San iyayenki suna deceiving naki? wallahi babarki ta yaudareki ta cuceki sabo da baki da tarbiyya,ba a baki training a gida ba,idan zugaki akeyi ya kamata ki gane gaskiya,ba ruwana dake,bana shiga harkarki,haka kawai kizo ki matsamin daga kawo ni jiya,Dan Allah ki bari Hallare ta tsirga min.

Ni banji haushinki bama da kikayi saurin aure min miji kika rigani Jin dadinsa sai kece zaki ji haushina da nazo a ta biyu,ni duk haushinki da nake ji bai wuce kin aure min mijina da wuri kin rigani ba,Kinga Madam sai dai kiyi hakuri fa dole mijinki zan aura ya kike wani abu ne, ko wani kike so na aura?,bafa yanda zanyi ato wallahi sai dai kiyi hakuri domin dole ma na aure shi gashi ma na aure shi,ni da kika yi sauri kika aurar miji fa kafin nazo har kin haifi yarki.

Idan wai tunaninki zaki iya duka na wlh kinyi karya,na horu da aiki a gidan yari, Ina da karfi Baki isa kin iya dukana ba sannan ni wlh Baki Kai ma matsayin da zanyi fada dake ba na fiki ta ko Ina ba yanda zakiyi Dani,duk da Baby ya min Injury a Bado jiya zan iya zagewa na chasaki,Baki San mu bama gudun abin kunya ba,banki mu kashe layi ba yau ace an kawo Amarya jiya yau suna fada,na fiki hauka fa.

Bana shiga harkarki, kiyi rayuwarki nayi tawa,wlh bama ki da kunya mijina da zan aura kinje kinyi sauri kin aure min mijina me waje tazo Kuma har kina da bakin fada,abeg dalla Respect your self, ahh...ah.

Hanan mamaki ne ya kamata tace ni bance kin aure min miji ba sai ke lallai Baki da kunya,dama Ina naga kunya ni,na miki kama da me kunya? Nufinki zaki dakeni kije ki bude Masa wasu tarkacen nononki ya kalla ya kasa magana na karya wannan history din yanzu wlh,Kina dashi Ina da shi Kalli nawa ma fresh dasu young Booby,Golden Globes,Mohsin ne ya shugo gidan ya sake komawa bangaren Hanan kofar a bude Bata Nan,part din Amarya yana taba handle din kofar Beauty tayi shuru ta koma ta kwanta,Hanan bata dau haske ba ta fara zage zage.
Kin shugowa yayi ya labe a Kofa yana saurare.

Hanan tana bala'i Ko shi Mohsin din wlh nafi karfinsa bai isa ba wlh bare ke banza a banza,Beauty tace yanzu Hanan ni zaki daka? Ae in dakeki in daki banza,Hannu Beauty ta tafa da karfi kamar anyi Mari ta fashe da kuka wayyo Allah kika mareni wayyo zata kashe ni,Mohsin ne ya daina sauraren fadan ya banko kofa an taba Masa Amarya,Hanan ta tsaya sororo,ya fara bala'i wlh idan wani Abu ya samu amaryata wlh sai nayi kararki,Ina daga miki kafa bakya gani,Hanan kuka ta saki tace dama ka tsaneni wallahi gidan ubana zanje shege Dan iska kwarto,Beauty rungumeshi tayi tana kukan shagwaba tace,kaga mulmula min tuwon duwawukana har da nan ta dadawa duka,Mohsin yace sorry ya fara pressing din duwawun Beauty har lumshe Ido yake,Hanan tace Allah Karuwa iyye au ta nan kika bullo ai nima duk Ina da su,sai ki bari ranar kwananki kema ki bude Masa yanzu lokacina ne cewar Beauty.

Mohsin shi sai lallaba Amarya yake Yana Bata hakuri harda dora kansa a Saman duwawun Beauty,Hanan tace me zai hana kayi an auro karuwa,Gwalo Beauty ta mata tace Baby,zo muje na baka fresh milk,Bai kamata a gansu a waje ba Abu me daraja ai daga ni sai Kai,yaushe zan bude su a tsakar gida kamar akuya,Mohsin ne ya Kalli Hanan yace wai mene haka ne ki tafi bangarenki mana,wannan wacce irin rayuwa ce,bazan tafi ba Azo a Jani ta karfi.

Mikewa yayi zai dauketa yayi waje da ita ya rufe kofa,Beauty ta rike shi tace a'a wlh kwana na ne baza a rungumeta ba,nice da Kai baza ta shaki kamshinka ba,akan haka gwara kayi second round idan ya so a Kai gawata asibit,taso ta mike ta jawo shi tana karkada Masa kirji,Hanan ce ta rike masa dayan hannun tace ni kuma sai na miki bakin ciki,Ta rungume Mohsin tana faman goga Masa kirji,Beauty tace Allah ya isa kin shiga kwanana...

Mohsin ya fisge ya kwadawa Hanan Mari,ta Dafe kumatunta da sauri yace get out,bana son dabbanci da jahilci,ka mareni? Yace wa ya kawoki bangarenta,kar Kiga Ina kyaleki ki dauka Wawa ne ni,so kike ki sa min hawan jini,kishi hauka ne,kina Abu kamar Jahila tun jiya kike zuwa wajen nan,Hanan tace zaka San ka mareni ba laifinka bane laifin Nono da Karin duwawu,Beauty tace wlh nawa kindirmo ne naki tsala,Ina bashi yasan da maiko ke kuwa man ciki ya kare an yade Mai babu,Kuka ta saki ta fice taje ta tattara kayanta a katuwar akwati tace wlh gidanmu zan tafi,ta bar Amal ita kadai yarinya tana cewa mum Ina zaki ko kulata bata yi ba,ta biyota da gudu tana kuka tace wlh idan kika biyoni sai kin ci ubanki Mohsin da kakanninki Hashimu Dolo da Kubra me idon mage,Yarinyar ta fashe da kuka tana ta birgima a kasa,Hanan tace sai nayi yaji wlh bazan zauna ba,Amal tana kuka sosai tana cewa Mummy muna da yaji a kitchen ai,ki dawo zan dakko miki yajin ni na ganshi,nice na boye yajin, amma Hanan ta ficewarta ko Juyowa,ba gida ta wuce ba sai wajen Abba ta tafi zata Kai Kara sannan ta wuce gidansu.

Mohsin kukan Amal yaji suka fito tare da Beauty,Beauty ce ta dauketa tace Ina Mummy ki? Tana shesheka tace ta...ta ..tace...ta .tafi yin yaji,wai yaji zata yi ..tayi ..yaji.. Kuma muna da yajin a kitchen wlh Daddy na rantse ni na boye shi sabo da kar mutane su sace mana....taci gaba da kuka,Beauty tace sorry zata dawo fa anjima,zaki Sha alawa? tace ae,to muje na baki, ki daina kuka Mummy zata dawo,Mohsin yace kinci abinci? yarinyar tace a'a tace baza ta dafa ba Kuma su Aunty Hidaya sun kawo ta hanani ci wai an saka asiri idan naci mutuwa zanyi.

Beauty wanka tayi mata,Mohsin yaje can ya kwaso mata kaya kala uku Yan kanti masu kyau ta sa mata ta bata abincin da su Hidaya suka kawo taci sai ta bingire sai bacci, Amal tana bacci Mohsin yaje yanda yarinyar take birgeni bata hana Daddy sukuni saurin baccine da ita.

Beauty suna gama karyawa ta gyara bangarenta duk da tana Jin ciwo haka tayi komai,shine yayi mata wanke wanke sannan taje ta kwanta ta fara baccin gajiya.

Hanan a rumfar kayan Miya ta samu Abba,da kuka ta karaso,Abba Yana ganin haka ya buga banchinsa yace kooooootuuuuuu alkali ya Dake sauraren karar da za a shigar yanzu yanzu sai bayan 25ga watan gobe,ya fito daga rumfar kawai ya shige gida,Yana zuwa gida yace Aslam jeka rumfar Nan ka zauna, ya koma bedroom dinsa ya kwanta.

Umma ce ta shugo tace baka da lafiya ne? yace gajiya ce kawai,yanzu ka fita kace gajiya yace to na gaji bazan zauna ba,tace ai shike nan ana Maka gata amma baka so,ae bana so idan ana so a faranta min a canja min sana'a gaba daya na kusa fara fitar baya sabo da Basir,nema kuke ku maidani me jego na dinga zama a ruwan zafi,

Hanan kuwa juyawa tayi tace ashe za'ayi yaki,wato shima Uban nasa an zugasa,shine kotu ma, bari naje gidanmu, Abba kuwa kyale shi Umma tayi ta fita tana cewa ke Suhailat kuzo ku gyara kayan Nan ku shirya komai gobe za a Kai Naila,Naila tace na zaci sai jibi,sai kace mahaukatan iyaye wlh gobe za a kaiki inshaallah shi yasa ma nace Matar Kaka kar ta tafi goggonki sannan kina gani Tani itama ta bangaren Abba ance ta zauna gasu nan sune suke ta gyara gidan nan,Ga Rayya nan da Dije Kinga mutum shida kenan,mijin naki yace jirgi, nace a'a sabo da kayanki ya bamu mota uku da sassafe zaku tafi,sai an fara kaiki wajen Mummy wacce ta Raine shi sannan Mima na fadawa su Tani komai,Naila rada tayiwa Chikar gayu tace Hallare ta fara loading......ke ki shirya mu tafi wajen Beauty da yamma.

Da yamma kuwa suka shirya sai gidan Beauty,Lokacin Beauty sunyi sallah sun koma bacci,Mohsin ya kankameta kamar maye, Sallama suka dinga yi shuru da abinci rana a hannunsu,Mohsin ne yaji Muryar Naila tana Yaya My love mun dawo Allah kawo mu gari ya waye rana tayi,Chikar gayu zama tayi a Palo tace Ina Nan zan bude idona naga tafiyar Beauty ya ta koma,Mohsin ne ya fara fitowa,kana ganinsa kasan bacci yake,sai da kuka dawo yau ma ai sai ku bari sai gobe,Naila tace akan me zamu bari sai gobe baza muzo mu duba lafiyar kawar mu ba.

Harararsu yayi tare da komawa ciki,lokacin Beauty ta tashi sanye take cikin doguwar riga marar nauyi blue and white, ta fito tana Murza Ido,Chika tana ta kallonta tana waka agwagwa tana wanki kacar kacar Omo ya kare,Beauty tace wlh karya kike yarinya ni Kinga na canja ne,Mohsin murmushi yayi ya koma bedroom tare da shigewa toilet zaiyi wanka.

Naila tace uhm jiya Kuma an Sha zumar Yaya na? Beauty tace Kai wai ni yarinya ce ne Kun dameni ni ai ban San ma haka yayan naki yake da hakuri ba sai jiya,yace mu huta kawai watarana ayi,dariya suka yi Naila tace wallahi karya ne Ina da ja,kedai kice ba zafi kawai yanda ake karya ba haka bane,Beauty tace laaaa ai duk karya ce dadi ake ji,ki fada mana gaskiya Beauty,tace wai tsakaninmu akwai karya ne,ana kaiki gobe karki ji komai duk karya ce ki sakarwa Spark jiki,Naila tace Alhmdllh haba ko a Baki aka fadi harkar nan dadi gareta bare a zahiri ayi.
Chika tace zanyi sauri in samu nima in shiga daga ciki..

Abincin suka bude,Beauty tace an gaida kanwata,Naila tace Allah ya kiyaye wlh,Mohsin ne ya fito zai fita,Beauty ta mike ta tare shi tace abinci baka ci komai ba zaka fita,yace idan na dawo zanci,no ban yarda ka fita cikinka da yunwa ba,tana magana da shagwaba tana wasa da wuyan rigarsa,Chikar gayu ce tayiwa Naila rada ahh Bata ji wuya ba,ba zafi ba zafi Naila,kema karki ji tsoro,Naila tace hehehehe ni zanji tsoron? ni da nafi Beauty karfin zuciya,Kuma ma shakuwar da muka yi da Spark ai Mohsin basu yi da Beauty ba,tun muna gidan yari muke kiss har muka yi aure indai zamu hadu sai mun kwalbe, ke ki kiyaye mu ai mun rage hanya mu tuni, Chika tace bai taba fa taba miki bado ba,Naila tace kan uba ya taba rannan yaji hawayen Bado Aradu,Chikar taci dariya tace halina Dake Naila har yanzu dajin Riga bata sake ki ba Kinga sai fada min kike Beauty taki fada mana ita ita ,Naila tace mu Fulani bamu iya Karya da boye boye ba, ato ya taba ne, da bai taba ba zan fada ne? Kuma naji dadi ehe,wayayyu Yan birni a sa kaina gabas a yanka ni sabo da nace mijina ya taba min Bado ai ba iskanci nayi ba Kuma ba gardi ne ya tabani ba mijinane.

Chikar gayu dariya ta dinga yi,itama Beauty sai da tayi Dariya,Mohsin fita yayi yace zai dawo yasan fitsarar Naila ne,Beauty tace to anji me miji Spark,Naila tace wlh Fadi ki Kara jikinsa duk dadi,hannunsa ma dadi ne,bakinsa sweet,kirjinsa Sweet,Kamar yasan ana zancensa ya kira waya.

Fuska ta shagwabe kamar zata yi kuka tace helloooo...tana kumburo baki tace Babyyyyyy.....Su Chikar suka kunshe dariyarsu,Spark Kuma wani dadi an ce Masa Baby,yace tsumina ya tashi Hallare Inda kisan sabon Balaga,Naila ta sheke da dariya,tace sorry ai gobe ne da wuri za a kawo ni,yace to kiyi kizo Kisha madarar Nido,tace ya zama dole Mijina uban yayana,daga ni ba Kari ko? Spark yace bance ba sai naga kamun ludayinki idan kina kula dani to kin Sha,amma idan kika gaza to Nima ta Yaya Mohsin zanyi na Kara aurena nace kin zama Rass da Kwass,Naila tace over my death body wlh, ba a isa ba sai na haukace akan Hallare,kasan kuwa Yanda na kafawa Hallare kahon zuka? Ka kiyaye wlh zamuyi fada akan maganar Kishiya, Spark yace wasa nake Ina zan iya kin riga kin gama Dani gaba daya, ya Golden globes Dina? Suna nan sunce a gaishe ka wai hannunka suke so,sai gobe ai zasu sha wasa,Beauty a ranta tace uhm zaki ci kwal ubanki gobe,zaki gane kurenki,ni kaina yanzu komai dauriya nakeyi kawai amma ni nasan azabar da naji.

Sai yamma likis suka tafi gida,Mohsin ya dawo ya sake fita daga Amal sai Beauty,Amarya ta Sha uban wanka kamar zata je Dinner ya shugo ya sameta suna kallon Cartoon da Amal waccen an mata sabon gyaran gashi tayi kyau sosai,yace Amal wa ya gyara miki gashin ne? tace Aunty ce tayi min tana dariya,yace gobe sai school na saki a makaranta yau,gobe Monday zaki fara zuwa,ai dama kin isa fara school,Hanan ce ta fado Palo tazo ta dauke yarta Amal,tace taso daga wajen matsiyaciyar matarsa,baza a cutar min da yarinya a kashe min ita ba.

Mohsin zai mike Beauty ta rike hannunsa tace zauna yarta ce,ita ta haifeta bar mata abarta watarana sai ka karbi abarka cikin salama idan Kuma ta dawo shike nan,kayi hakuri kaji,karka tashi hankalinka Dan Allah,ni wlh ta daina bata min rai, yanzu na gane bata da hankali gaba daya,ko Jahilci ya mata yawa tunda bata amfani da iliminta Jahila ce, gemunsa dake kyalli ta shafa tana wasa dashi cike da kissa tace karka damu zan iya da ita ni.

Thank you my wife ya furta,kansa ta Maida Saman kirjinta tace kwanta,Mohsin ya zama Dan gata ji ya yake kamar yayi ihun murna dan farin ciki,a hankali kasa kasa Yana wani narkewa yace karki barni kinji Wifey,please karki juya min baya idan kika koma irin Hanan Mutuwa zanyi,baza ka mutu ba ta furta kasa kasa tana shafa Masa tarin sumarsa me Laushi,tace abincin fa? Bana cin tazarce fa ni,tace ai yanzu Naila ta aiko da wani tuwon shinkafa miyar gyada taji kifi Kuma tace kana so,Murmushi yayi yace kanwata me so na,Yeah Kuna kaunar juna cewar Beauty, ji yake dama kar Hanan ta dawo gidansa ta isheshi ta gallabe shi.
Ita kuwa Hanan ta dauki yarta Amal ta koma gidansu,uwarta tace karta koma yanzu sai ana gobe zai dawo dakinta,zasu koma su karbo rubutu da turaren tsubbunsu,sai ta tsumu da tsubbu tukun.

Yau Mohsin da kyar ya iya hakura ya bar Beauty ta huta,amma duk da haka ta Sha latsa salo salo da tsotse tsotse.
Washe gari da asuba Spark ya dinga dannawa Naila kira motoci sunzo suna kofar gida,Naila tace wlh su koma ko Sallar asuba ba ayi ba ace mota tazo, ai cewa akayi 11am,har 11am? Nidai gaskiya ana Wana ni yanda ake so, ana displani inji bahaushe,Naila tace ka fada musu sai 11am yace ya zanyi ni dai Ina ganin hau,dariya tayi ya kashe wayar ya kira masu motocin yace su tafi uzurinsu sai 11am Yana cewa nace zan biya kudin jirgi sunki yarda Kai nidai na shiga uku.

10am sun gama shirinsu na Kai Amarya sai da suka jewa Beauty Sallama,Mohsin ya dinga yiwa Naila nasiha sosai,taje ta rungume shi tana kyalkyala dariya tace mun goge da duniya bama kukan munafunci mu irin na amare,ba ruwanmu Hallare zamu karba tsab,dariya Mohsin yayi, Beauty ta jawota daga jikinsa tace daina taba min miji kin girma fa,dariya suka yi,Chikar gayu tace saura Kus kus Dan Allah kuyi mu tafi gidan yari zanje na Kai Invitation yau ranar da zan bawa Azima ta watsawa bangaren Maza Dana mata Invitation dinki, Beauty bangaren Mata,Maza Kuma za a watsa musu na Jamilu Naila sabo da su sake cizon yatsa.
Naila Mohsin ta ja gefe ta bashi maganinsa tace Yaya tana sabawa sai ka Dan dinga zuba kadan a ruwa ko abinci kana ci.

Sai harka ba gajiya ba kawowa da wuri zaka ji dadinsa duk wani style sai kayi,Inda kaga Yan Bf,Mohsin yace a'a sai kace Jaki,a Ina kika Kalli

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login