Showing 150001 words to 153000 words out of 158722 words
Chapter 51 - Tantiriya A Gidan Yari Book1 Hausa Novel Complete
da ni miji dai na aura.
Naila da ita aka Kai Amarya Chika Kuma tayi bangarenta tana zage zage,su kansu su Mima mamaki suke da suke ganin Chika a lamarin auren,amma Allah bai sa sun tambaya ba,sun zaci kwashe kwashe Mummy ne.
Ana Kai Amarya Naila taje suka gama tsarinsu ita da Chika da Baseeru,Chika tace Baseeru ka dakata kamar ka samu turmi,Baseeru yace baku San iskanci na ba wayyo labarina kuke ji,ai ni wlh sai nayi sati biyu ban leko ba,ke dai kawai Chika ki dinga dado girki kina kawowa,ni yanzu ma lokaci kuke bata min da tuni na fara Blue film,Naila wayarta ce tayi Kara tana dubawa Taga Baby,7:30 har ya kira tun 8pm din bata cika ba,tace Kinga Baby yana kira tafiya zanyi,Baseeru yace yawwa jeki kema kiyi Blue film dinki da mijinki a bar Chika da Hausa film.
Chika tace kaji da shi dauki kazar amarcinka ka wuce,Baseeru yace ice ko da Madara a ciki sabo da nafi kuzari,Chika tace akwai Dan Allah sun tafi Yan kawo amaryar jeka ka surfata sosai,Baseeru ya dauki Leda ya fice sai bangaren Amarya.
Naila tace Chika na tafi muyi waya,tace kudi Hajiya Naila, tace zan tura miki anjima ki bari naje wajen Oga banyi girki ba,ya fada min 8pm na tabbatar Ina gida,Chika tace Dan Allah jeki karki dameni da zancen Oga Yan Yan Yan,Naila ta tafi tana dariya,mota ta shiga ta wuce,sai kira yake ta yi, ta daga wayar tace na kusa fa Baby, yace kin barni a gidan ni kadai yunwa nake ji,Naila a ranta tace shagwaba da wace take bashi,wucewa tayi joint din Rafeeq,ta samu Oga Rafeeq ya hakimce a kujera ma'aikata suna ta aiki,Malama Ikhram tana zaune tana cin shawarma iya cinta,sai ta, Naila tana zuwa tace hot shawarma da Ice cream Oga a bani na tafi sauri nake,Rafeeq yayi dariya ya kira Waiter yace a bata hot shawarma da Ice cream,Nawa kike so madam? tace guda uku Ice cream din ma uku a bani fried chicken,Rafeeq yace kar ku Karya min jari,Naila tace zamu dora ka,yanda tace aka bata,Malama tace gobe zanzo gidanki kafin na tafi,Rafeeq yace jibi dai zaki tafi wanne gobe sai jibi,Naila tace Allah ya kaimu.
Parking Naila tayi a gidan,ta fito ta shiga ciki da ledarta,Spark ya labe a Jikin Kofa tana shugo ya fito yace taaaaf....tsoro taji ta dafe kirji tace ka tsoratani wlh,matsoraciya ya lakace mata hanci tare da rungumeta yace kinyi kokari 8:10pm kika dawo.
Haka kika yi kyau ban sani ba kika fice a haka da guntun mayafi,Naila tayi dariya tare da kankame shi tace jikinka dadi wlh,naki ai yafi nawa,janta yayi suka zauna ya cire mata takalmin,ya karbi jakar ya cire mata mayafin,duk su Dan kunne abin hannu ya cire mata da kansa,sannan yace me kika siyo min,Ledar ta mika Masa ya duba yaga ta Rafeeq ce,yace can kika biya kenan tace ae,kin tambaye ni? Ai ka yafe min na sani, idan na fada maka ai zaka barni ma,ya bude ledar yace kin huta girki,Ice cream din zai huce Baby yace to Daya ai ya ishe mu jeki ajiye wannan a fridge.
Taje ta ajiye ta dawo wajensa ta zauna suna ci tare suka Sha ice cream din har roba biyu, yace muje to kiyi wanka,tarkacenta ya kwasar mata suka haura sama,ta shiga toilet,ya Adana mata kayanta sannan ya cire kayan jikinsa ya canja na bacci ya kwanta Yana jiranta,Naila ta fito tayi Shirin bacci ta haura Saman bed,suka kwanta Taga bai fara tabe tabensa ba,suna ta hira shuru baiyi komai ba,har ya fara bacci,mamaki ya kama Naila,tashi tayi zaune ta kunna hasken wayarta ta haska Hallare a wando ta ganta dai ita ba a kwance ba ita ba tsaye ba,ta taba a hankali,ta Kalli fuskarsa Yana jinta dariya ta bashi ya danne da kyar,Bata San Lambo yayi ba Dan kar tace ya dameta shine yayi wayo, Naila tashinsa tayi tace Baby...Baby...tashi,idonsa ya bude da kyar a dole bacci yake wai,tace Baby kalau kake kuwa tun rana kake bacci,yace kalau nake mana baccin Dana Tara nake ramawa,Naila tace uhmm shine baka taba ko kirjin ba lafiya? Ko wani abin nayi maka? yace a'a wanne irin laifi ana zaune kalau Amarya Bata laifi ai na gaji ne kawai ban San me yasa ba,Naila tace haba aci kullum ya zaka ce ka gaji,ai na daina kukan Kuma jiya ai zafin Bada yawa ba,wlh bazan sake kuka ba na dawo Tantiriya ta, Spark yayi murmushi yace to kwanta yau me midnight ce,Kai dai kace ka gaji Dani kawai yau,na daina birgeka,ka daina sha'awata,Spark a ransa yace shege ni ta Saba a haka Yana Jin dadi,a fili yace bana so na dinga takura miki ne, Naila tace to shike nan ni bari na kwanta tunda sai dare,yace nooo wasa fa nake yi ai yau sau biyu zanyi,Naila taji dadi ta zaci ta daina birge shi,to tsiyar mata kenan da sabo,in suka Saba ana Abu idan ba ayi ba sai ace da matsala.
Jikinsa ya dorata Yana kwance,Naila tace Malama tace a dinga canja Style,yace baki gane ba Angel sai kin Saba za a canja ana miki yanzu first night zai dawo,Naila tace to kar first night ya dawo bana sonsa,ke yanzu na doraki a samanta kina Riding Dina zaki iya? Naila tace har na fara Jin zafi,Dariya suka yi,Yau ma Naila ta tsaya sosai suka Mori juna,har ana danyi ta fara Jin dadi kadan,tace a'a'a'a ya zaci zafi taji ma,yace Sorry,tace wanne Sorry kai bawan Allah an fara zuwa wajen,Hallare ta fara abin arziki,Hallare faaaaaaaaaa.......wash......Dadi dadi kadan zafi zafi Kuma amma dadin yafi yawa......wash.....zan haukace....Spark Yana Jin farin ciki ya ishe shi,Naila ta fara Jin dadi sai cewa yake Alhmdllh, Alhmdllh,dadinki yayi yawa....Naila tace ci gaba a hankali,Spark yace okay Yana binta a hankali yanda take so har Naila ta kamo hannayensa ta Dora a Saman Boobs dinta tace zanyi fitsari wayyyooooo.....zanyi fitsari.....Spark ya gane ba fitsari zata yi ba sai dai releasing yace to yi abinki kinji,tana ihu tace fitsari.....ta kankame shi sai kace zata cinye shi jikinta Yana rawa sosai ta,wannan abin da take yi shi ya jawo Spark ya kawo da wuri itama ta kawo.
Naila tace yau zafin kadan naji,yace to Goggo ta gyara min abata,Naila wayarta ta jawo tana dubawa,me zaki yi? tace Abu zan turawa Chika,Me? Abu ne,oh baza ki fada min ba,tace kudi zan bata,yace manya,nawa za a bata? Naila tace 20k,yace to bani accnt din nata,ta bashi ya sa a wayarsa ya tura mata 50k yace done,tace har 50k an gode yace uhm yau dai godiyar ki bani sau biyu,Naila tace ai Hallare ta fara mutunci zan yarda,Rungumeta ya sake yi sosai a jikinsa Yana Jin didi.
Mummy Amarya Baseeru sai rawar kafa akeyi,sunyi Nafila sunci abinci sannan yayi wanka dama Baseeru akwai tsafta,Mummy ma tayi wanka ta shirya tana kamshi aka saka rigar bacci nonuwa kaya guda Shirim Baseeru yace wannan ai sai na nutse gaba daya a ciki baza a Ganni ba, wannan idan ba tallafar su zanyi ba ai sunfi karfin hannayen ma,sai dai in kwashe su inyi can dasu inyi Nan da su,Mummy ana kwarkwasa ana kallon Baseeru ya gama Shirin bacci,yasa jallabiya marar nauyi ko wando babu,Mummy tana murmushi Baseeru ya rungumeta,duk girman Mummy sai da ya iya dagata ya dorata a Saman bed,amma da sauri ya saketa Yana Nishi da hakki sabo da nauyi,Baseeru ya fara cirewa Mummy riga,abubuwa suka bayyana ya fara tura kansa tsakiyar na Shanun Mummy yace shigar Dani ciki Uwar Dana Spark,Mummy tace kaje Ina sai kace rago Kai Alhaji Baseeru kamar ba wayayye ba kamar baka keta hazo kana ganin duniya,Ina ka bar su kiss ne,Baseeru yace na zauce kaunarki ce kawo bakin Miko shi ya zanyi ni tsakani da Allah ban taba yiwa matata ta farko ba,Mummy tace to ni ai ba Chika bace a waye nake,Mummy ta chafki bakin Baseeru taji fes da shi tace bini ni zanja ragamarka,ta samu Baseeru ta kwance Masa basira gaba daya,ta gama lugwigwice shi,sai dadi yake ji,yace na baki ni, ki yanda kika ga dama Yana Nishi Yana Jin dadi,Mummy a ranta tace a fada mana wayewa da sarrafa miji mu da muke tsohon hannu,Baseeru ta sawa boobs dinta a Baki,Baseeru yace mama tana bani mama insha in kohi,Mummy tace mene ka kohi kamar Dan kauye,ta ci gaba Baseeru Yana tayata duk ya rasa Inda zai kama a Jikin komai yayi Masa yawa,Baseeru ya dakumi Mummy Yana lagude boobs yace Over size Dina sun koshi bulbul da su,Mummy ta kwanta wai Baseeru ya sa Baki a bado Baseeru yace a'a Uwar Spark Ina laifin Banana amma baki kawai kuraje su fito min gobe a baki ,Mummy ta jawo kansa ta danna shi,Baseeru ba yanda ya iya haka ya dinga yi,da sauri ya wayance ya Kai ga shiga bado,Mummy ta Sha Gyara,Baseeru ya susuce ya zauce dama abin nema ya samu,Mummy an Dade ba a hadu ba tace da tsohon mijina ne da tuni ya kawo jaraba na huta.
Baseeru yace karki sake kiran tsohon mijinki a gaba na zan Saba miki,zan ci mutuncinki,Ina Mummy Sambatu take kawai taji abinda bata ji ba tsawon rayuwarta mijinta rago ne,ihu take da Nishi tana sambatun dadi,shima Baseeru haka,Baseeru kamar inji baya gajiya Mummy ma haka take ko alamar ta gaji bata yi,sai da suka dauki lokaci dai dai misali kafin su samu gamsuwa,Baseeru yau ya gwangwaje,ya Dade Bai ji mace me sweet din Mummy ba sabo da ta kashewa kanta kudi sosai.
Yau kawai a cikin nishadi suke,bayan sunyi wanka suka kwanta bacci Baseeru yayi pillow da kirjin Mummy Yana ta sheka bacci.
Rafeeq kuwa Malama tana koshi ya kaita gidansu,Dan iskanci sai ya kaita gidansu shi da Islam,gidane me kyan gaske yaji alatu Dan madaidaici sama da kasa,Rafeeq a sama Islam abokinsa a kasa,sai da suka shugo Malama tace Ina Umman taku? yace tana gidan Mima anjima zata dawo muje na rakaki dakinki,Islam ya Kalli Malama karon farko,ya Kalli Rafeeq Yana boye dariya.
Rafeeq ya kaita har bedroom dinsa neat da shi yace ga toilet Nan kiyi kwanciyarki,tace to na gode,fita yayi Malama tana tunani dai tayi wanka ta fito ta saka kayan bacci dogon wandon da riga tana Shirin kwanciya Rafeeq ya shugo kawai Dan ya gani Yaya,yace Mama ta dawo yanzu amma ta sake fita wai tayi mantuwa,tace Eyya ba damuwa ya kurawa kirjinta kallo yace am..am...zaki Sha ruwa? tace Alhmdllh,lemo fa?tace to kawo min,yace okayyyyyy.... Yana kare mata kallo,ita bata ma kula ba.
Yaje ya kawo mata ta karba tana godiya,zama yayi a gefen bed din,tace dama zan kwanta ne ai zaka iya fita,yace Dan Allah wata sura nake so ki Kara min,tun rannan nake so a biya min ga malama yanzu please.
Ikhram tace okay dakko Qur'anin,Yana fita ya dawo Yace na manta na kaishi gida jiya,Ki koya min Salatul fati ni Dan izala ne zan dawo darika,tace ai ni Yar izala ce yace Ooooh....to shike nan amma dai ai bana bar bakuwa ba haka kafin mama ta dawo,Bargo ta shiga tare da lullube jikinta iya kanta kawai ake gani da fuska tace zauna to,ya zauna tuni harda Kara gyara zama.
Chika tana gida bayan Naila ta fita ta shirya ta fita zata Nemo abinci,tana tafiya a kafa Dake wajen ba Nisa sai da tazo cikin mutane kawai taji ta a kirjin mutum an rungumeta Kam cas a kirjinsa kamshin kawai taji tasan Misam ne,sakinta yayi ya Kara gaba ko irin ya nuna alamar ma ya taba mutum baiyi ba tana kallo ya shiga mota ya Kara gaba,tace yanzu haka hotel zai je wata karuwar ya siyawa abinci,juyawa tayi gida ta dakko motarsa Dake hannunta ta nufi hotel din,binsa tayi a baya har ciki taga ya shiga wani room daban, Dan wayo tayi ta kama daki a hotel din Dan ya samu shiga Inda take so,tana zuwa bayan an kaita dakinta ta fito ta nufi Inda taga Misam ya shiga,knocking tayi ta Murda handle din ta shige gaba daya Allah yasa ba key,tana shiga ta ganshi shi kadai Yana cin abincin da ya siya.
Kallonta yayi da mamaki yace babanku Yana gaishe ki,tace wa? Abbu Yana gaishe ki,mamaki ya kamata tace a Ina kasan haka muke cewa Abbu? Yace zo ki zauna ni sai na Baki tarihinki kaf kiji har dalilin shigarki gidan yari,tace ban yarda ba ta karasa ciki ta kulle kofar,yace ke wlh karki zaton karya nake zuwana gidanku Uku,Nan zuwa kika yi ki kureni Ina iskanci,baza ki taba kamani ba Allah Yana rufa min asiri,zauna kiji ba abinda zan miki,naje gidanku Chika nasan tarihinki Kuma naji tausayinki,Hannunta ya rike yace zaki aure ni? Kina so na a haka? Chika tace Allah ya kiyaye na auri me neman mata,ya zakiyi dani na zame miki ciwon Ido,ya jawota ta zauna a gefen bed yace Dan Allah ki aure ni kinji,Chika tace a'a,why? shuru tayi yace Ina sonki,taji dadi amma tayi shuru ta mike tace tafiya zanyi,yace Dan Allah ki kwana a nan,na miki Alkawari ba abinda zan miki,tafiya zanyi akan me zan kwana sai kace Karuwa,Key ya sa ya zare yace ba abinda zan miki fa,Ka bude min na tafi,yaki budewa har ta gaji da rokonsa ta zauna a kujera.
Hanan kuwa yau kwana ya dawo kanta,ganin Bai dawo gida na sai 6pm sai haushi Yana shugowa ta fara korafi da ace Amarya ce ai tun 2pm kana gida baka fita ko Ina amma Dake kwana nane shine kazo min gida sai 6pm,kwanciya yayi a kujera ya gaji ya Sha aiki har ma zazzabi yake ji,yace Baki ga bani da lafiya ba ma,ohhhh ta haka ka bullo wato sabo da karka min komai zaka ce baka da lafiya,sai a ranar kwanana rashin lagiyar zata zo wlh baka isa ba,sai ka jiyar Dani dadi ko mutuwa zaka yi,bacruwana da cutarka.
Mohsin yace me yasa Baki da hankali ne wai kin haukace gaba daya,ka dai haukace amma ba ni ba,tana Masa abinda yafi wannan ya hakura ma amma yau sai ta fada a akasi yace na sakeki Hanan,saki na yanzu biyu kenan igiyata biyu ta kare sai ka cike min ta uku na huta gana daya da jaraba,dama ni aurenka ya isheni,auren jaraba,annoba dangin tsiya dangin jaraba,yace na sakeki saki biyu,dama nayi Daya da farko na sake ki saki biyu yanzu igiya ta kare babu aure tsakanina Dake har abada,ya mike yaja tsaki ya fice.
Lokacin Kuma Hanan ta fara tsala ihu tana rusa kuka,Beauty har tayi addua ta kwanta taji ana knocking,fitowa tayi ta duba sai taga Mohsin ransa a bace,tace lafiya? Yace matsa na wuce,tace ba kwana na bane ka sani yau,bazan dauki hakkin wata ba,tureta yayi ya wuce bedroom ya kwanta,ta dame shi da sai ya tashi ya tafi,yace Hanan babu,fam fam na sake ta gaba daya karki dame ni,Beauty ba kunya ba sai ta danna wakar barmani choge ba a waya,tana mulamulan duwaiwai kaga na goggoron dake duwaiwai tana tika rawa,ba sharing ba sharing...ta kashe ta fada jikinsa ta rungume shi,tace ya naji Jikin zafi....
Abba ne ya fito Yana tafiya wata galleliyar mota ta ubansu ta tsaya a saitinsa tare da sauke glass aka ce Hashimu Dolo ,wa nake Gani kamar abokina Hashimu Dolo, Hashimu ya Kalli me motar sai ya washe baki yace Jauro baron mata? Jauro baron mata daga Ina yaushe kayi arziki haka,Jauro baron mata ne ya fito suka rungume da Abba suna murnar ganin juna,yace ya iyali? Abba yace Alhmdllh Alhmdllh Kubra Allah yarda Kubra tayi karko a gidan miji itace dai Daya jal har yau kamar filar machine,Jauro yace yaranka nawa Hashimu? Hashimu yace guda shida,kwana nan na aurar da Yata,yace Allah Hashimu,yace wlh ba iskanci ba cikin shege lafiya lafiya muka rabu,Dana Mohsin har ya Kara aure,ubansa Bai samu ya Kara ba Ashe Karin auren akan Dana yake shi yake kwashe dadin na hakura na bar Masa
Jauro yace kasan duk aure aurena ban taba haihuwa ba har na gaji Gani Allah ya sa min son yara shine ni Kuma nake bi gari gari duk Inda naji wata tayi cikin shege sai naje na rufa mata asiri na auro ta da cikin,Kuma idan ta haihu juyin duniya nawa ne kawai,ko za a mutu cewa nake nawa ne,Abba yace amma Jauro ba karamin Dan iska bane Kai,yace sekaru goma da suka wuce naji wata ance tayi cikin shege ta haihu ai kuwa naje nace nawa ne ta karfi sai da aka bani Dan,Abba ya dinga dariya yace yanzu nawa ka rike? yace guda tara duk yayan shegu ne Daya ne ciki Wanda bana shege ba shi Kuma uwarsa ce mijinta ya mutu ya barta da ciki naji labari na aure ta,Abba yace ai ba kyau wannan ba aure kayi ba,Jauro yace ai ni duk Wacce kaga na auro me ciki to dama ni ban taba saduwa da ita ba,ko shimfida bamu hadawa ajiyeta nakeyi a gidana na Bata ci da Sha a raini cikin ta haihu ta yaye shi sai na sallameta,Yara gasu Nan duk sun zama samari Wanda ma ba Dan shege ba Yana Nan hamshakin me kudi ne yanzu,sauran ma duk suna da aikin yi da sana'arsu,Abba yace ya sunan me kudin? Annoor sunansa,Abba yace uhmm a Ina kake zanzo na kawo ziyara,Jauro yace yanzu na dawo Kano da zama duk da yaran su ai har yau tunaninsu nine na haife su.
BA EDITING YAU KU KARANTA DA HAKURI.
MASU SHARHI INA GODIYA.
AsmaBaffa
[1/2, 12:24 AM] AsmaBaffa: PAID GROUP 300
0175487861
ASMAU GARBA MUHAMMAD GTBANK
YAN NIGER
+22790795939
🏫TANTIRIYA 🏫
A GIDAN YARI
BOOK 1
106-110
Official
By
AsmaBaffa
SADAUKARWA NE GA
AIDA MAMAN TASNIM
PAGE NAKU NE
Murjanatu Abu Nabanga
Ummy M
Rahma Mamuda (Mmn Hajiya
*👭GARKUWAR MATA👭*
*Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta