Showing 129001 words to 132000 words out of 158722 words
Chapter 44 - Tantiriya A Gidan Yari Book1 Hausa Novel Complete
Naila tayi tsit kamar ruwa ya cinyeta sai abinda yace, turare ta shafa,bed din ta kalla sanda ya daga labilen suka koma sama,Ashe towel ya sa a kasanta duk iya towel dinne ya baci, bata san ma ya sa ba,towel din ya cire ya sa a washing Machine sannan ya fito ya gyara bed din sosai,ya kwashe tarkacen kayan ciye ciyen zai Kai kitchen,Naila tace zanci,ya dawo mata dasu gabanta Inda take zaune a kujerar Mirror, ya zuba mata madarar, ta karba sannan ya tafi ya barta.
Toilet yaje ya gyara ya ciro towel din ya shanya sannan wandonsa ma ya wanke ya shanya,rigarta da tissue da sauran tarkace ya zuba a Dustbin sannan ya fito shima ya shafa lotion sai wani farin ciki yake,Yana damunta da surutu,ko kulashi bata yi,abinta take ci,sai da ya gama shiryawa ya saka wani boxers din kawai yazo shima Yana Jin muguwar yunwa ya fara cin Naman Yana kora madarar sai da ya koshi,Naila tana ci tana yatsina a haka ta koshi,ya kwashe ya Maida komai kitchen,Naman a Fridge ya saka da sauran tarkacen na ci,daukanta ya sake yi tare da wanko mata hannu sannan suka dawo ya kwantar da ita Saman bed ya kwanta a gefenta.
Yace my love,Naila kanta ta dauke ta juya baya,dariya ta bashi magana ma ta gagareta,sai hawaye da kuka,ya hau lallashi yace bazan sake ba,Naila tana kuka tace wlh Hallare Bata kwanta ba ai na gani,Kari take nema na rantse da Allah ba a kaina ba sai dai ka mutu,sai dai a kashe ni bazan sake yarda ba,to ya zanyi ni ban San wanne magani kika bani ba,amma Kari nake so,Naila tace ashe zaka mutu kuwa yau,to ai ba yau nace ba ya furta,Naila tace har gobe ma da jibi da gata da citta da kanwa da tagargade da gimba bazan taba yarda ba wannan ai yaki ne guda,ni akan wannan gwara na tafi gidan mu bazan iya zama ba,wannan mugunta taka sai an rubuta ta a littafi, tarihi ne guda,ban taba ganin mugun mutum irinka ba Spark,ka bani kunya,ban San haka kake ba,da nasan haka kake ko kulaka bazan yi ba.
Spark makalewa yayi a jikinta ya dabaibayeta kamar maye,shuru tayi sabo da kar ma yace zaiyi wani Abu,amma duk da haka dukiyar fulaninta sun fada mata yanda ya dinga wasa dasu Yana cikin shansu ma yayi bacci a haka,Naila tace wai haifarka nayi ne,ta janye jikinta ya sake janyota Yana bacci,tun tana kokarin hanawa har bacci ya kwasheta,zazzabi ya rufeta na wahala tana bacci,ta farka tana rawar Sanyi,Zafin jikinta ne ya farkar da Spark,yaji tana Nishin zazzabi,tashinta yayi yace zazzabi kike ne? Naila Kai ta daga Masa tana ta faman hawaye, magani ya bata ta Sha ta kwanta tare da shigewa jikinsa tana Jin dumin jikinsa har ta samu zazzabin ya sauka tayi bacci.
Washe gari Abba Yana tashi da Naila ya tashi a ransa yace Naila ta tana can yanzu nasan tasha bandashe da kuli kuli da yaji har da Maggi,Allah sarki Nailata tana can ita kadai ba Dan uwa a kusa bare na tura a gano min lafiyar ta, ya kira su Goggo yace lallai anjima suje su gano Masa lafiyar yarsa, Umma tana jinsa dariya tayi tace ni wlh Ina murna bana so ma Naila ta samu sassauci sabo da bata da kunya ko kadan,Abba yace ai dama bakya kaunarta ni Ina son abata,Umma tace kana ganin zumudin da take ai gwara haka.
Mohsin Kuwa Beauty dinsa ya hakura ya barta kwana biyu taji sauki amma ana biyun nan sai yaki yarda,Beauty duk da zafin da ta Sha haka ta hakura ta bashi kaya ya ja sabo da tana da kishiya,dama dagiyar mata wasu bata tashi sai suna da kishiya.
A ranar da safe Kuma Maman Hanan ta rakota gidan miji da kanta.
Sabo da hauka da rubutu ta rakota galon guda ta boye abinta,sai data wanke fuska da wani rubutun sannan tayi kwalliya suka nufi part din Beauty suna bugawa,Beauty tana kwance a jikinsa tace waye? Muryar Hanan taji tace shugo mana Aunty,babu ko tunanin ta tashi a jikinsa ta sake yin Mala Mala a jikinsa,Hanan kamar ta hadiyi zuciya.
Maman Hanan ta gallawa Beauty Harara tace to rasai rasa kunya sai ki tashi ai zamu yi magana da me gidan,Mohsin yace ba sai ta tashi ba ku Fadi abinda ya kawo ku,Hanan ta kalle shi da sauri,tace Uwata ce fa,yace ni uwata ce to? Beauty ce ta rufe Masa Baki da hannu tace bari na tashi irin kissar Nan bafa tashi zata yi ba,yace ba Inda zaki,suyi maganar su a Nan,Maman Hanan tace Mohsin dama haka kake? Yace sai yau kuka sani kenan?
Beauty tana jinsu harda gyara kwanciyarta a jikinsa,Hanan ce ta fara masifa amma ka cika butulu Mohsin Kuma wallahi yanzu nasan Kai baka San arziki ba,Ashe baka da mutunci,idan Kai Dan halak ne ka sake ni butulu macuci azzalumi,tun baka da Sisi nake zaune da Kai wato yanzu ka auro Yar me kudi wannan tsinananniyar wacce ko nonuwan ma bata da su duk ciko ne,shine ka zauce haka.
Beauty ta Kalli Hanan ta jawo hannayen Mohsin ta Maida Saman Boobs dinta tace akwai bra? Mohsin yace karki biyewa haukarta ai ta haukace Kuma wannan wa yake ta ita ni da nasan kan abubuwana,nonuwa subu subu,Maman Hanan salati ta saki tana tafa hannu tace Mohsin a gaban nawa? yace Laushi gare su Iya,kwana Nan zanje na Kara sadaki akan na baya sunyi kadan a haka,Beauty harda dariya Dan ita kanta ta Dan ji nauyin Maman Hanan amma su suke jawowa sun hanata sukuni kwata kwata.
Hanan kuka ta saki taje ta cakumi Beauty wlh sai kin fada min waye bokanki, Beauty ta saki kukan kissa tace ta yakusheni Baby wayyo idona,Mohsin takaicin su Hanan ya isheshi kullum sai tazo Masa bangaren Amarya,saura kadan ya saketa amma ya danne,yace ku bar min part dina,wlh Kun dameni ba dama wai mutum ya huta,Beauty tace so take ta kallar min nonuwa na,ita din banza waye zai gansu sai ni kadai cewar Mohsin,Beauty tace wai mutum bazai huta ba,tunda nazo gidan Nan an hanani nayi amarci lafiya,yace Ku fita nace ya fada a tsawace,Hanan suka yi waje,yace wannan wacce masifa ce sai anzo Maka bangare,Beauty tace gonarka suke so su kalla yanda kake noma wlh idan na gaji zan bude a gabansu,Nooo ..karki bude min gonata,,
wannan marasa hankalin su kalla suna da kambun Ido su cinye min abu.
Tashi kaje to kaji me suka zo da shi kaga da mamanta suke tafe baza taji dadi ba,zata ga an wulakanta musu uwa,Kuma babu dadi Hakan,Mohsin shi da kanshi Yasan Beauty akwai kissar masifa yanzu ta zuga shi ya gama fitsara Kuma ta canja yanzu a bayan idon su,amma ko ba komai tana da hankali,mikewa yayi tace muje na rakaka kar su yiwa mijina masifa,tare suka fito ta saka hijab jilbab,suna karawa part din Hanan har Maman ta fice ta tafi gida.
Sai Hanan suka samu ta cire rigarta ta dakko wasu kayan a palon wai zata saka Kuma karya take Jin motsin Mohsin tayi ta cire ko zata birge shi,harda Juyowa a haka tana wani rawa da su,Beauty ta jawo plate a kusa ta shiga kida tace sai da kalangu naga alama irin wannan rawa haka.
Beauty tana mata kida ta hade rai ta kama kanta,Beauty tace mu namu ko da riga bouncing suke ba sai an cire ba,Kuma wlh Dan ya Gani ko a jikina nasan matarsa ce ke to mene Dan ya gani kin birge shi,ki kwantar da hankalinki Hanan mu zauna lafiya,karki tunzura ni na fara nuna miki kalar nawa haukar.
Hanan tace wlh Allah ya kiyaye min zaman lafiya da kishiya har abada,wlh duk duniya bani da makiyiya kamarki,wlh da zan iya da na iya kashe ki har lahira ta ja tsaki ta juya bedroom.
Mohsin ya juya zai fita,Beauty ta rike shi da sauri tace jeka wajenta Dan Allah babu dadi sabo da Kai take wannan kishin tana sonka kana ji zata iya kashe ni duk a kanka fa,jeka kawai kaji damuwarta.
Yace ai sai taga kamar ma tsoronta akeyi,kaje dai kawai Beauty ta juya tare da komawa part dinta tace matar da ta furta zata iya kisa ai sai a hankali,amma zanyi maganinta nima daga yau na daina kyaleta wlh.
Mummy kuwa da safen Basiru yasa wasu Dattijai suka yi shiga ta alfarma Chika ta biya aka yi hayar su suka Kai kudin auren Mummy, kudin ba yawa abin kunya amma Mummy tace ai dama ya fada mata yace shi sai ya auri mace take Jin dadin duniya a gidansa,ta Hana kowa magana ita baza a zagi Basiru ba,ai idan anyi auren zata huta.
Basiru ya gama tsarata ta hau Kuma ta zauna,sati daya kacal aka tsaida rana,sabo da murna Mummy harda girki za a kaiwa Spark da safe da wuri kayan Kari,da kanta zata Kai daga Nan ta bashi labari yau da sassafe an Kai kudi ma an sa rana.
Sai da ta gama shirya girkinta sannan tayi wanka cikin atamfa me tsada,dinkin ya gama dameta ta ko Ina,ta yafa siririn mayafinta ta shiga mota sai gidan Spark.
Da asuba kuwa Spark da wuri har liman din ya riga shi zuwa masallaci,Liman ya shugo bayan an idar da Sallah Liman ya mika Masa hannu ai kuwa yace Liman How far,Liman murmushi ya saki yasan Ango ne tunda sunje daurin aure,yace ya iyali Ango? Spark yace lafiya Lau,itace ma ta tashe ni shi yasa ban makara ba,harda bawa Liman kudi yace a saka a asusun masallaci,ya juya ya fice.
Lokacin da ya dawo Naila tayi sallar asuba suka koma bacci har 11am sannan Mummy tazo tana buga musu kofa,Naila tana jikinsa ya zame kanta a hankali ya tashi,Idonta ta bude tace mene ne Ina bacci zaka tashi ta kwada Masa pillow din tace bana son pillow jiya ka gama illatani shine baccin ma bazanyi ba a jikinka ba,murmushi ya saki ba shiri yace kofa ake bugawa baki ji door bell ba,Naila ta danji sauki amma bata iya tafiya da yawa sabo da ya gama da ita gaba daya,tunaninta su Goggo ne tace sai ta fita itama, daukanta yayi tare da ajiyeta a kasa da sauri ta riko kugunsa sosai Jin zata iya faduwa,a haka suke tafiya a hankali,har suka fito Palo ya bude kofa,Yana budewa Mummy ya gani da basket a hannunta,yace dama kece Mummy,tace nice ta harari Naila tana kallonta ta rasa Inda ta Santa.
Spark Yana kallon yanda take hararar Masa mata,yace Mummy kin San Ina rama Harara fa,Naila dai Ina Kwana ta furta tana rike da kugun Spark,Mummy ko amsawa bata yi ba tace ke kuwa Yar Nan Ina zaki Kai jaraba,Amarya guda amma kin makalewa miji tabbacin an Saba a waje.
Naila tace bani da lafiya ne jiya kwana yayi a kaina ai kin San dole naji jiki, Spark ko a jikinsa yace wlh kuwa Mummy,zancen Mummy ta share tasan basu da kunya tace kaga ni karka isheni aurena next week ka shirya har dinner zanyi,Spark yace Kai Mummy yanzu auren ma sai kinyi gasa da dan ki wato dai ni baza a barni naji dadina ni kadai ba kema sai kin sake jin wani ai shike nan Allah Sanya Alkhairi Allah kawo kazantar daki,Naila dariya ta boye ta sa fuskarta a damtsensa tana boye dariya,Mummy tana kallonta ta harareta,tace wai ni Yar Nan ni sa'arki ne? sai ki dinga dariya haka kawai mene a jikina kike dariya,Naila komawa tayi gaban Spark tana jikinsa ta cusa kanta a cikin kirjinsa tana ta faman dariya,wai ita kawai azabar da Mima zata ji take hango mata tana Jin dadi tana dariya ita tunaninta ko yaushe haka ake ji idan anyi sex,ba a Jin dadi.
Spark tayiwa rada wai ka fadawa Mummy karta soma Kai kanta dakin miji wlh zata mutu,Spark yayi dariya shima ya rada mata yace ai ta Saba ne yanzu ita ai dadi zata ji ba zafi ba,Naila tace bazan yarda da karyar Maza ba kunyi degree a Yaudara,Mummy ganin abinda suke ta yi suna wani dariya ta zuba musu Ido tana hango kanta ita da Basiru Kusa suna zuba love,Spark yace mu zauna,Naila tace bazan iya ba ai babu duwawun zama ka gama ji musu ciwo,Mummy tashi tayi tace gidanku ba gidan zuwa bane ta fice ko sallama babu.
Tana fita ta hadu da su Goggo an kawo su,kallon banza tayi musu ta shige mota ta wuce,Su Goggo suna shugowa Naila ta matsa daga Jikin Spark ta zauna a gefe,Goggo tana kallon Naila dariya ta kamata a ranta,domin Naila ta fita a hayyacinta kana Ganinta kasan bata da lafiya,ga Idanuwa a kumbure alamar sun Sha kuka,Spark yace sannunku da zuwa,suka ce yawwa ya gaida su su Rayya ma suka gaishe shi,Naila ma ta gaishe da kowa sannan Spark ya tashi ya haura sama ya shiga toilet wanka.
Naila tana wajen su Goggo,Goggo tace mu yau Kuma ai sai tafiya,Naila kuka ta saki Wiwi bilhakki,taji Maza Tausayin kanta take ji ba kowa a kusa,Goggo tace Kinga bana son gulma ke da Sweety dinki ko ba haka kika ce ba? Naila tana kuka tace wlh na tuba wlh bani da kamar ku,Goggo tace a'a ki rike mijinki,Dan Allah ku tafi dani aradu jiya na kusa mutuwa,Goggo tace mu bamu son Jin komai Naila ke da mijinki ai sirri ne,Naila tace wlh sai na fada zafi wallahi gwara a zuba min yaji kawai nasan yaji ne yafi min,Ya ragargaza min kuguna bana iya tafiya dole na fada bazan zauna ya kashe ni ba a nan.
Goggo tace zan makeki aradu yo ni naga yarinya sai ki fada mana,Jiya bacci kadan nayi wlh Allah yace bazan yi ba, ni dai a kaini gida na fasa auren,Tani tana dariya tace muje ciki a gyaraki,Naila tace shike nan Kuma bazan Gyaru ba kashina ya goce bazan taba dawowa dai dai ba,Goggo tace tashi to mu gani,hannu ta miko musu tace sai an daga ni,Rayya tace cab haka Iro yayi min nima.
Goggo sun zaci wasa ne sai sune suka daga Naila sannan suka shigar da ita wani bedroom kamar karyayya,har ciki suka kaita toilet,Goggo tace anya kuwa ba sai anyi dinki ba ke mu gani Dan ubanki,Naila tace wlh bazan ku ganar min ba.
Ayi sharhi please
Na gode masu yi min Ta'aziyya duka na gani na gode sosai,Allah ya saka da alkhairi
AsmaBaffa
[12/29/2023, 12:13 PM] AsmaBaffa: PAID GROUP 300
ACCNT NO
0175487861
YAN NIGER
+22790795939
🏫 TANTIRIYA 🏫
A GIDAN YARI
BOOK 1
91-95
Official
By
AsmaBaffa
SADAUKARWA GA
AIDA MAMAN TASNIM
Page naki ne
REINA
*MISKI 4in1 Hamil musk*🌹 munkawo original miski daga *Egypt* miskin da indai kinyi amfani dashi zakiji dadi sosai domin kuwa sekinyi godiya hajiya💃💃 👍 yana dauke: 1.*Musk oil* Ana sakashi acikin gaba sannan zaki iya ringa shafawa a pant dinki lokaci zuwa lokaci ba lallai sai bayan gama al'ada inda hali za'a iya ringa sawa Koda yaushe yana maganin infection yana gyara gaban mace sosai 🙈ko yaushe gurin yakasance cikin kamshi 😇 kamshin sa yana zama sosai bayaga haka sunnah ne amfani da miski
2.*Musk cream* Ana shafawa ajiki gaba daya musamman irinsu cinyoyi, kasan mara yana sa jikin mace koyaushe yakasance cikin kamshi kuma yana gyara fata, yasa tayi laushi
3.*Musk soap* sabulun tsarki na Musk; wannan sabulun miski ne ana tsarki dashi yanada kyau sosai👍👍 yana kashe infection sannan yana wanke duk wani datti dake gaban mace da karni musamman bayan gama period 🙈
4. *musk powder* Ita wannan powder din ba normal powder bace tana da sinadarai masu kyau acikin ta🤭 tana magance warin jiki, warin kashi sannan duk gurin da ake sa turare zaki iya ringa shafawa ita a ko ina ana iya shafawa har fuska in kinso zaki iya sawa ko ina dai ajiki zaki iya ringa shafawa💃😇
Gefedaya munasaida ingantattun magungunanmata nasokoto munamaraba damasu siyandaya kosari numbermu itace 09039320715 pls inbasiyazakiyiba hajiya karmubatawa juna lokaci
DAN GIRMAN ALLAH KU DAINA FITAR DA SHI,NA GROUP DINKU NE FA KU KADAI LITTAFIN,IYA GROUP DINKU,DAN ALLAH MASU BAYARWA TA PRIVATE KU SANI BA IZINI NA WLH.
Goggo ce ta fara fada tace zaki tsaya ko sai na make ki,da kyar Naila ta bari suka duba ta,Goggo ta hau salati tace anya kuwa ba sai anyi dinki ba,duba ki gani Tani,Tani tace dole a nemo Likita fa mace ta duba mana,Goggo ce ta fito sai ga Spark ya Sha wanka cikin wata sabuwar Gezna Yana walwali kalar Silver, sai annuri yake Goggo tace ka kira Likita mace ta duba yarinyar mu,mu tabbatar ba sai anyi dinki ba,wannan wlh ni na san za ayi haka,Spark yace ba fa wani dinki ni nasan kan abin na gani ba komai,Goggo tace Dan Allah idan zaka Nemo Likita ka nemo ko wallahi na fita da ita har asibiti,Spark ba yanda ya iya da su haka ya kira Nurse din Mummy tazo gidan ta duba Naila sosai tace babu dinki ba sai anyi komai ba zata warke ta rubuta magunguna tace a siyo mata zata fi saurin warkewa,sannan Dake babbar macece ce ta kira Spark gefe tace ya bari ta warke kar ya sake nemanta Kuma ya dinga bi a hankali ta bashi shawarwari.
Spark Yana gama ji yace tabi ta bayan kunne a gaban Nurse din, sai kace kune Allah to bazan bi dokar ba,ba abinda zai faru,za a raina min hankali,Allah yace ayi kuzo Kuna min shishigi, arna dubu nawa na kashe jiya sai Allah ne yasan adadi,Ina ta kashe su a