Showing 54001 words to 57000 words out of 158722 words

Chapter 19 - Tantiriya A Gidan Yari Book1 Hausa Novel Complete

19 Dec 2024

376

farka

Mikewa tayi zaune sai ga Likita ya dawo,Yace Alhmdllh ai ya farka ma,shike nan buguwa ce yaje ya huta a bashi ruwa ya Sha,Spark yace to ya rike hannun Naila Yana wani Jin nishadi a ransa bai nuna ya gane mace bane ya barshi a Jamilunsa, fitowa suka yi Jamilu yace kaje ka rama min ball din daya buga min na suma na fada Maka,Sorry by mistake ne ai cewar Spark Yana dariya ya rungumo kafadar Jamilu,Naila ta kwace kanta da sauri tace na fada Maka nifa ba Dan Gay bane,murmushi ya saki ya sake zuwa ya rungume Jamilu ta baya,Naila ta sa kafa ta take Masa kafa ya saki ihu ya saketa ba shiri,ganin yaji zafi da yawa tace Sorry taho ta mika Masa hannu,yace Jamilu ka fiye mugunta, fari tayi da Ido,ya saki dariya yace Jamilu Terror Dan duniya , Naila tayi dariya tace Fadi ka Kara harda tallafo kirji tace da ace Ina da boobs Dana girgiza,to mu Maza sai aka mana Hallare,Spark yace ya zamuyi Jamilu sai hakuri gashi ba mata a nan.

Naila tace kwana nan ni Jamilu zan fara kwartanci a gidan nan domin zan fara haura katangar mata,Spark yace shima yayi mata ta Yan Daudu yace ke kike da Beauty harda yin girgiza,Bata San shi murna yake ya gano macece ba,Naila ta dinga dariyar girgizar da yayi,tace wlh kaima gidan yari ya fara bataka, hannu ya shanye yayi fari da Ido yace ai dama ni can tsohon dan duniya ne, tataccen dan Bariki ne,kin taba ganin an kawo salihi gidan yari ai duk mune Yan iska, Naila ta dinga dariya harda rike ciki, Spark ya shafa sumarsa Yana kallonta tana faman dariya,wasu bangaren suka nufa Wanda Maza ne sun hada daba suna Jin kidan Yan tauri abinsu ana ta faman danna ashariya, Spark yayi kalar yanda Goje keyi,irin Yan tauri yanda suke yiwa kansu kirari, a kusa da mazan masu Jin kidan ya fara vibration yace kutmar dumadu tsumina ya tashi ku bani hakuri....Jamilu ya saki dariya yace sai kayi Kaine Spark......

Spark yace Kayyasa Kai sai ni Dan gidan Ahmad Maleek na kasar Jordan,Jamilu yace ai Maleek din na kasar Jordan kakane a wajenka,yace wuya a kasar Jordan billahillazi,Jamilu yace Kayyasa chau chau fada musu Dan ubansu, kowa ya ja dakai zai Kai kasa,madalla da haihuwarka me Golden Eye, Wuya a gidan yari, dariya ce ta kama Spark ya matsa gefe ya ja Jamilu yasan Jamilu Tantiriya babu ta Ido sai ta fishi zakewa a cikin kartai,yanzu burinsa bai wace ya zaiyi ya hana Jamilu shiga cikin Maza ba a daina kalle Masa ita,ga Jamilu bata San yasan mace bace sannan bata ji,mafita daya ce ya fitar da ita daga gidan yari ko nawa zai kashe a duniya.


Sharhi pls



BOOK 1

Free page

Accnt no
0175487861
Asmau Garba Muhammad Gtbank

Katin MTN
08061929616



Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/Lro2cmYgE0588BKELFJhbf
Assalamu alaikum matan kwarai munkawomuku magungunan mata masu kyauda inganci munada maganin sanyi original muna hadin 3ster hajiyata kizamo star agurin oga hajiyata karkimanta shima ogan akwainashi muna nan asokoto muna aikawa kowane gari harma damokotan kasashenmu babu inda bama kai kaya ⭐⭐⭐3 Alkhairice garemu yan uwamata
Gamai bukatar lambar kira gata 09039320715 sai munjiku siyannagari maidakudi gida
3⭐⭐⭐alkhairice




AsmaBaffa
[12/10/2023, 12:19 PM] AsmaBaffa: https://chat.whatsapp.com/FRJAnQZXm0t7rAroZWlMnQ


https://chat.whatsapp.co ~~ m/FRJAnQZXm0t7rAroZWlMnQ


🏫 TANTIRIYA 🏫
A GIDAN YARI


36-40


Official

By
AsmaBaffa


SADAUKARWA NE GA
AIDA MAMAN TASNIM


Page naku ne

Ummeetah Muhammad
Babyn Baby
Baby Ak
Nice Gal
Hauwancy


FANCY HONEY kawata Amarya Allah sanya Alkhairi,Allah ya Bada zaman lafiya,Allah ya kawo kazantar daki😀


MASU AUDIO DAN ALLAH BAN YARDA A JUYA MIN NOVEL ZUWA AUDIO BA



Beauty waya ta kira Daddy dinsu tace Dan Allah Daddy a hada Case dina da case din Jamilu shima a fitar da shi,Daddy yace tab Beauty wannan wacce irin soyayya ce baki San mutum ba bai sanki ba ai dai Kya bari tukunna ki fara fita idan kika fita sai ayi maganar Jamilu,Beauty tace to shike nan Daddy,yace Beauty kin kusa fita inshaallah komai ya kusa kammaluwa kudi sunyi aiki,Allah ya rabamu da talauci,talauci baida amfani ko kadan,Beauty tace a'a Daddy shima Yana da wani amfanin ta wani bangaren fa,yanzu wani watakil idan aka bashi kudi neman mata zai dinga yi, kuma Allah yana so yaje Aljanna sai ya hanashi ai kaga talauci yayi rana,wani caca zaiyi in yana da kudi,wani Gay,wani Kuma dai yabi hanyar banza ya koma dan wuta to Allah Yana son mutum,ai sai ya barshi da talauci a sa talauci ya Masa dauri da ankwa,Daddy yace uhm yau Beauty tana wa'azi ikon Allah gidan yari tayi rana,yau Beauty ce take min wa'azi na fada ta fada kai duniya,Dariya Beauty tayi tace Islamiyya ce kawai ta ratsani Daddy Kuma ban gama shiryuwa ba fa a haka,Daddy yace ah ni wannan gidan yari Alhmdllh ko iya haka ma naji dadi,Beauty tace hmm Dan baka San ta'asar da muke bane Daddy,yace to Allah ya Kara shiryaki,Beauty tace Ameen,suka gama hirarsu sannan ya kashe waya.

Yau Spark rike Naila yayi ya hanata tafiya,tace ni wlh bazan kwana a nan ba,Spark yace to ya kake so Jamilu? Naila ta fara shgwaba bata San ma tana yi ba harda doka kafafu ni....ni.....ni.....sai dai nima ka biya min VIP Dina ta furta tana turo Dan bakinta gaba,Spark gaba daya yaji tsigar jikinsa ta tashi ya daure tare da basarwa yace Iyye Jamilu Daudu haka tayi nisa Kuma?,Sai lokacin Naila ta tuna da me tayi,Dariya tayi ta mika Masa hannu suka tafa irin yanda abokai keyi tace shege abokina ka gane Ina fa sani nayi just ayi raha kasan ni akwai wasa,Spark ya kalleta kawai yasan wayancewa tayi a ransa yace amma yarinyar da tsaurin Ido take wai Shege fa tace min ta rainani fa,idan na aureta waye shugaban Kuma,nayi mata uzuri ai duk tayi ne dan ta kare kanta.

Suna daga tsaye ya turata Saman kujera ta fada Kai a zaune shima ya zauna a daya kujerar yace Jamilu in tambayeka mana? Naila tace Ina jinka, ka taba yin budurwa? Naila tace Kai ba daya ba ma ai ni da a baya kwallon mayaudari ne,yace ba wasa ba fa nake yi,Naila tace na taba yi baza su irgu ba tun daga kauye nayi budurwoyi na dawo birni harda su Khalida,wai saurayinta Khalil take nufi Wanda tace sai yayi bleaching, tace Khalida kyakyawa ce sai dai baka ce ni nafison mace fara nayi nayi ta fara bleaching taki ni kuwa nace to tayi asara naki kula ta,ta nace min Kuma Allah yasa kaddara ta jefo ni,Kai harda yaran masu kudi,ya fahimci zancen yasan gaskiya ta fada sai dai ta juya abin ta maida shi saurayin mace shi Kam ya gama gane kan Naila.

Tunani ya tafi to waye Khalida Kuma sunan idan za a juya zuwa namiji yace ohh Khalid,yace a ransa yarinyar nan tana da basira, Spark yace doguwa ce Khalida din? Kishi ne ya kamashi gaba daya haushin Khalid yake ji,Naila tace doguwa ce fa kyakyawa na fada Maka saura kadan ma Umma su bani ita,Amma ya bata zo miki visiting ba? tace dama ai na fada mata kar ta sake zuwa Inda nake sai ta koma fara,Spark yace sai wa? tace sai hajiyoyi sai na kauye, Naila tace baka fada min ya aka yi ka tsinci kanka a gidan yari ba nima kaga na fada Maka dalilin zuwana gidan yari.
Spark duk labarin da ya Bata gaskiya ya fada amma bai nuna mata cewar shine Ashraf ba,kawai iya aurensa da Asmau ya fada mata,sai sunan iyayensa da kanne da yayye, suke nan ya fada, bata gane komai ba tunda ba saninsu tayi ba.

A daren Kuma Mima sai kiran Spark take a waya ta fada Masa an gano gaskiya kwana nan zai fito sai murna suke Allah sarki Uwa da Mummy sunfi kowa murna,shi dai yaga suna ta uban kiransa duk Wanda basu taba kiransa ba sai kiransa suke,yace watana yafi uku a gidan yari ba Wanda ya kirani sai Mummy,Kamal da Rafeeq yanzu Kuma har su Papa kirana suke yi,harda kannena kawai yaki dagawa,Naila tace ka daga mana ko alkhairi ne tun dazu wayarka take Ringing,ai bude wayar yayi ya cire layinkansa dama jiya ya saka su,sabon da ba Wanda yasan number sai Mummy,Rafeeq da Kamal layin ya Maida.

Yasan Naila bata sallah amma sai yace banga kayi Sallah ba Jamilu,ni Sam ban taba ganin Sallarka ba,Naila tace ai ni ba kullum nake sallah ba,yanzu banji Ina so nayi bane shi yasa,Spark yace to ba matsala Allah ya shiryeka tace Ameen,da ya takura sai Jamilu ya kwana a part dinsa sai yace bari naje na dakko abu zan dawo,yace kayi alkawari? Yace ae,okay fine,Jamilu ya fice ya koma ya debo pad biyu data safe data dare, ta dawo yace me ka dakko to? tace dama kayana na killace kar a lalata min,yace to,tace bari nayi fitsari ta shiga toilet ta dade Yana jinta tana ta faman wanki,sai da tazo Jikin Sink zata yi brush kawai taga Pad gida guda a ajiye,tsoro ya kamata tace ai ban taba Ganinta a nan ba kaiii yau na shiga uku Aljanu sunyi min ajiya,a guje ta dauro towel ta fito ta manta,shi ta tsorata shi ma yanda ta fito da mugun gudu,sai ya mike ya rigata yin waje,tace Kai ka dawo zo ka gani

Ya bita da kallo kuwa tun daga kafafu har sama,jikinsa ne ya mutu ganin cinyoyin Jamilu lukuta lukuta na mata,tana jibga uban kaya, Jikin nata ma yafi fuskar haske sosai, sharewa yayi kar ta gane Bai kalleta ba yace Jamilu lafiya? tace Abu ne a cikin toilet din kazo ka gani,ta tararrabe fuska,Spark yace Kai kamar ba namiji ba wai Yana satar kallonta ya bita ciki,yace mene? pad ta nuna masa da yatsa yace mene wannan din Bready kika kawo mana Kuma toilet?,Naila a haukarta tayi mamaki taji dadi Kuma da bai San ma mene ba,tace ban taba ganinsa ba sai yau,Spark yace baka kula ba dai, ai ni na dade Ina ganinsa na zaci ma kaine ka kawo,Naila sai ta fara rantse rantse duk ta zargi kanta tace wallahi Allah ba ni bane, kaji na rantse Maka da zatin Allah bani bane sai kace mace me zanyi da wannan ni kuwa,itace take magana amma ita yake kallo ya zuba mata mayun idanuwansa, yace to tun zuwa na gidan Yari nake ganinsa a toilet din nan maybe wani ne ya kawo ya ajiye,Naila tace okay na gane,yace idan kayi wankan Dan Allah karka sa kayan Nan sunyi nauyi da yawa baka tunanin cuta ta kamaka ta skin,fita yayi ya barta yaje ya dakko mata jallabiya yace ungo kasa kasa wannan, Naila ta karba tana ta zargin kanta tace wai me yasa yanzu ya daina takurawa sai ya Kalli jikina ne,karfa ko ya gano, tace a'a ai da ya gano ai bazai kirani da Jamilu ba,Kai Naila kema kinyi shirme kin fita da towel ,Naila tace to ai ya Saba dani shi yasa ma Bai ko kalleni ba ai ya hakura ne ya gama yarda namijine,dariya tayi harda tafi tace Ina Shege ni Jamilu Tantiriya,tace yau zan sha iska, ta cire seletape din da bandage Wanda take nannadowa tun daga gadon bayanta ta zagayo da shi, ta taho da wani daga dakinsu amma yau bata sa ta manne nonuwan ba tace yau ku huta Kuma,tayi wanka ta gama kenan,yayi mata knocking yace bude Dan Jamilu me zamani ga lotion ka shafa,Naila ta bude kadan tare da miko hannunta waje,tsokanarta yayi ya rike hannun yace wa na kama yau sai na kalleka Jamilu,Kara ta saki tana ja hannunta

Body lotion ya bata ta karba,yace Jamilu badai katon hannu ba,tace wallahi a'a bani da katon hannu ni ta rufe kofar,tana dubawa sai taga ba irin nasa bane,ta zaro ido ganin hoton mace a jiki ta bude kofar kadan ta jefo man waje tace ni Macece da zaka bani man mata? kafa sa min Ido Spark tam, ta rufe kofarta garam ta shirya haka aka sa vest me kauri da wando gajere na Maza ta zura Jallabiyya taga Boobs cako cako a tsaye ana Gani,cirewa tayi tasa bandage dinta da Seletape tun daga gadon baya take lafka uban mannewa ta gama ta Maida vest ta Dora jallabiya,Naila ita tayi Imanin Spark bai ganta bai Kuma gane cewar mace bace

Ta fito ta ganshi a Palo a kwance ya fara bacci ma,tashinsa tayi tace kaje ka hau gadonka ni a nan zan Kwana, Spark yace jeka Kai bed din ni zan kwana a Nan,Naila tace ni wai wanne Imani ne yazo Maka ne Aboki Banga kana haka ba da,ka fara acting daban,Kaje ka kwanta,kaga Jamilu ni bana son surutu idan Kuma dakin naku zaka tafi ga kofa Nan, Naila tayi tunanin wani abin ke damunsa baya son surutu, ta koma dakin tana murna tayi kwanciyarta ita kadai,tunda tazo gidan yari sai yau ta Sha bacci na mamaki ta saki jiki,amma duk a dakin malamai ne bata baccin kirki a tsorace take kar a kamata.

Yau kuwa har yaje sallah ya dawo bata tashi ba tana uban bacci,shima bai tashe taba ya koma baccinsa a Palo sai 9am ya tashi yayi wanka duk tana bacci har ya shirya cikin Jallabiya shima fara irin ta jikinta ya dauki Flask ya tafi siyo musu tea mutumin da Jamilu ke siyo masa baya komai Jamilu ke yi amma yau ya dauki Flask dinsa karami me kyau na Yan gayu yaje ya siyo komai,Chips ya siyo me shegiyar tsada kamar me ya dawo, yaji karar ruwa alamar tana toilet tayi brush da wanka,ledar pad din data gani jiya ta farke ta dauki biyu tace yau ranar rushing ce har biyu zan saka ko ta waye ma sakawa zanyi,ta shirya abinta ,Yar kofar ta bude kadan ta zuro hannunta tace Friend miko min bakar leda,Yana sani yace ba baka ya mika mata fara,tace baka nake so,ya koma ya dakko ya mika mata ta karba ta rufe kofa ta daure pad din data cire ta fito ta leka waje Yana kallonta ta jefa a Dustbin sannan ta dawo,Jamilu yazo sanye da jallabiyarsa.

Gani tayi sunyi anko,shi kuwa gani yayi tayi mugun kyau,tashi tayi ta koma toilet ta hada wayo sai ta leko tace innalillahi Spark zo ka gani,ya Mike ya leka yaga an bude pad din an dauki wasu,yace ikon Allah,Jamilu yace mutanen boye ne suka dauka wata aljanar ce ta dauka,Spark yace to a dauketa a jefar ya dauka zai jefar ta kwace tace Ina ruwanka mutanen boye sunyi ajiyar su zaka jefar musu ka kyale musu suyi amfani da abinsu, Spark dariya yayi yace to a barta Jamilu.

Suka fito Jamilu yace wai Kai ka siyo tea din? Kai ya daga kawai,tace uhmm ajebo anji masifu a gidan yari an goge,Spark yace a dole nake Shan tea din nan na gaji da shi gashi zazzabi ma nake ji,Jamilu ya kalle shi yace shi yasa jiya baka da sukuni? Kai ya daga mata tare da furta tun wurin magrib,da kulawa Jamilu yace sannu ko sauro ya isa ya sa mutum zazzabi a gidan nan, maybe Malaria ce,daurewa yayi Yana Shan tea din amma kamar zaiyi amai,Yana gama Sha da sauri ya shiga toilet sai amai ya dinga kwararawa, Naila da sauri ta tashi ta bishi ciki, ta tsaya a gefensa ya gama tsaf tare da wanke bakinsa yayi flowshing sannan suka fito tana Masa sannu, muje ka kwanta kasha paracetamol sai anjima muje asibiti, yace duba ledar can akwai a ciki,ta duba ta dakko Masa wani me kyau ba irin na yaku bayi,ta ballo ta kawo Masa ruwan da yake Sha na roba,hannu ya mika mata,tace bude bakin,ya bude ta zuba masa da kanta guda biyu ya kora da ruwa,hannayenta ya rike Sanyi yake ji ya furta Yana sake kankame hannayenta cikin nasa. wuyansa ta taba da bayan hannunta ta cire hannunta tace wannan uban zafin jikin fa.

Ruwa ta ebo me dan dumi a bowl na roba ta saka towel din karami a ciki ta matse kadan tace cire rigar a goge Jikin nan ko zaiyi Sanyi,Yace kana namiji gardi zaka taba min jiki naki ya furta ,Yana lulluba da bargo a Saman bed din,Naila ta fisge bargon tare da haurawa Saman bed din ,a zuciyar Spark dadi yake ji,a zahiri Kuma da kyar ya yarda,ya cire rigarsa daga shi sai boxers,jikinsa me tsananin kyau Wanda ya tafi da imanin Naila,shi kanshi wani farin ciki yake ji a ransa marar misaltuwa,kansa ya dora a Saman pillow ya juya mata baya gaba daya,gashi da kwailo baida juriya a cuta, ya dinga dishi uhmm...uhm...wash....Naila a hankali ta shiga goge Masa jikinsa, Hallare tuni ta mike sai da ta gama bayan nasa tace juyo gaba,Yana Jin kunya taga yanda ya mike,yace ai haka ma ya isa thanks,ka juyo in zaka juyo,bargon ya ja ya rufe daga kugunsa sannan ya juyo,Naila jikinta har rawa yake itakam bata taba ganin namiji haka ba,da sauri ta rufe idonta a haka take yi Ido a rufe,shi kuwa Spark fuskarta yake kallo kawai kamar maye ya lashi lips dinsa a hankali Yana wani kallonta ba ko kyaftawa kamar wani wawa, har ta gama Ido a rufe,da sauri ta dauke Bowl din ta zubar da ruwan ta wanke towel din tare da shanyawa kafin ta dawo yayi bacci ma.

Bangaren nasa ta gyara ta fice abinta ta koma dakinsu na malamai,tana shiga suka ce wai yanzu Jamilu Ina kake zuwa ne? ga budurwarka ta ishemu da nemanka ta jikin bango Beauty, Naila tace Ina wajen Budurwata ta number one a raina Spark muna zuba love,kasan ni both side ce in buga da mata in buga da Maza,Malam Sharu yace Muna addua Allah ya shiryeka Jamilu, gobe fa akwai maulidi muna gayyatarka Jamilu,Jamilu yace wai dama watan ya tsaya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login