Showing 81001 words to 84000 words out of 158722 words

Chapter 28 - Tantiriya A Gidan Yari Book1 Hausa Novel Complete

19 Dec 2024

403

haka ya zaka ce kana son Wahida,me zaka yi da ita kasan a sanadin Asmau ubansu ba rashin mutuncin da bai Maka ba,Spark yace tsaya Kaji ya zauna ya bawa Kamal labarin Naila kaf,Kamal yace Kuma itace Jamilun da Mummy tayiwa sharri? Spark yace ae,Kai wai tunaninta tunda ta canja kamanni bazan ganeta ba ashe na zama dakiki ma,Kamal ya dinga dariya yace sai yanzu na gane zancen Ashe ba namiji kake so ba macece,kaga kuwa wannan idan su Mima suka ga Yar kanwarsu ce dole su yarda aurenta zaka yi su baka ita,Spark ya furta ai Ina ganinsa yazo da ita bani hakuri nasan me yake nufi wato naga kanwar ko zan sota ,Kuma in suka bani ita aurenta zanyi ba ruwana, Naila sai ta gane kurenta a gidan Nan,gashin kuma Kuma zanyi mata sai ta gaji da kanta tayi bayani.

Kamal yace to ni bana fata ka auri Wahida Ina taya Naila kishi,ai ita Bata damu ba,in ba mace ba ma da gajeren tunani ai sai tazo min a Jamilunta muyi magana muyi aurenmu mu wuce wajen,yanzu da aurena tayi tazo gidan Nan ai da tuni da Dana a cikinta,Kamal yayi dariya yace duka duka yaushe tazo ko da kwana bata yi ba, dariya Spark yayi yace Kuma ita tayi girki naci abina Ina ci Ina fushi,wlh kasan cin abinci ana fushi abin dariya gare shi to kana tauna Abu Kuma kana fushi gwada ka gani, Kamal ya gwada kuwa sai dariya,yace haka kayi Spark? yace ae mana.

Naila kuwa tana kwance tace wato ma budurwa yayi ai shike nan,Kuma bani tashin Hallare wlh naga da uban da za ayi auren,bazan tashi Hallaren ba, sai 11am ta fito tare da shiga kitchen ta Dora girki,fitowa tayi ta samu me gadi ta mika Masa kudi tace kasuwa zan aikeka,yace to Hajiya ta Lissafa Masa abinda zai siyo mata ya karba ya tafi ta koma kitchen tana yin tuwon shinkafarta,har a YouTube take sake kallon miyar da zatayi,duk ta gigice ta hada zufa sabo da kawai tana tuwo,kafin ta gama ya kawo mata sakon ta fito tsakar gida zata karba ta samu Spark da Kamal sun fito,tace Ina yini dazu na manta wlh ban gaishe ka ba,Kamal ya amsa da fara'a Yana kallonta,sanye take cikin doguwar rigar material black and maroon ta yafa siririn mayafi a kanta,farar kafarta sanye da slifas me kyau,Kamal sai kallon bayanta yake data juya,Spark yace bana son wulakanci wlh zaka daina zuwa gidan nan kazo har gida kallonta ni bana so,ya Bata rai Kuma,Kamal yace alakoro na kalla,tsaki yaja yace na fasa rakaka unguwar wlh,ya juya ciki abinsa,Kamal yace Allah ya shiryeka ya shiga motarsa ya bar gidan,Naila tana kitchen ta bude fridge tana dubo kifi Spark ya shugo ciki,fridge din ya nufa zai dakko abu bata San ma ya shugo ba,sai Jin mutum tayi a bayanta kamar zai hau bayanta ta goyashi haka ya mata ya manne da ita yasa hannu tare da bude kasa ya dakko lemon gongoni ya juya ya fice abinsa,ya wani rungumeta sosai amma ya kama masifa matsala kina tare min hanya.

Sororo Naila tayi ta tsaya tana kallonsa jikinta sai rawa yake tace a hankali wayyo dadi sai naji Ina marmari....marmari nake sai naji Ina so a taba Bazookas dina....lekowa tayi a hankali a boye ta yanda bazai ji ba tace Spark wlh nice Jamilunka, Spark Yana zaune a Palo yaga ta leko tana magana cikin rada shi baya Jin me take cewa,dariya ta bashi ba shiri ya murmusa,Ido suka hada ta koma kitchen da sauri.

Naila dai Spark ya bari da tsumar jiki, jikinta Yana ta faman rawa,tsumi ya motsa ta Dade a tsaye kafin ta iya ci gaba da aikinta, tana gama tuwon a leda ta kwashe ta shirya a flask sannan ta fara miyarta ta Ugu da gyada.
Fitowa tayi ta wuce shi a Palo ta shige bedroom tare da furta Bazookas na jira,Bai gane mene Bazookas din ba,ta sake fitowa ta tsaya Jikin kujerarsa da yake zaune tace a kawo abincin? Kai kawai ya daga mata,taje kuwa ta shirya Masa a dining sannan ta wuce bedroom .

Daddyn Beauty ne yace ta shirya sun gama magana da mijin da ya zabo mata zaizo yau ta ganshi idan yayi mata shike nan,tace Abba waye? Yace yarona ne duk abinda ake neman a wajen namiji na gari to wannan yaron yayi,Yaronka Daddy? Ae yarona nane a shagona Dake kwari yake zamar min,bashi da kudi amma inshaallah zan mallaka masa komai ke sabo da ke ma zan iya bar Masa shagon nawa yaci gaba da juyawa,na yarda da amanarsa,yaron kirki idan baki aure shi ba kinwa kanki,Beauty dai ba wata murna haka ta shirya tayi kwalliya cikin dinkunanta data karbo sababbi ta saka shadda blue black me kyau ta Sha dinkin straight skert da riga,zuwa Yamma 5pm me gadi ya shugo yace Hajiya karama kinyi Bako,tace waye? Yace wanda Abbanku yace miki zaizo,kaishi palon Baki kace gani Nan,yace angama ya fice.

After 5mnt ta nufi palon ta shiga da sallama matashin ya Sha wankan shadda arsh yayi kyau iyakar kyau,Beauty wani farin ciki taji ganinsa matashi kyakyawa da alama duk kuwa da bata ga fuskarsa ba,zama tayi a kujera suna facing juna,a hankali ya dakata da danna wayar ya dago a nutse,gaban Beauty ne ya fadi,da mamaki tace Ina yini? Ya amsa tace yasu Mama? Suna nan lafiya, wlh kana bala'in kama da wata kawata Naila,Mohsin yace kin Santa ne? ae a prison muka hadu,ta fara bashi labarin Naila yanda ta yaudareta a matsayin Jamilu,Mohsin murmushi yake yace oh kece Beauty kika bata kudi da waya ko,tace ae nice wai Kai Dan uwanta ne please? tace dama Kaine Mohsin din? yace ae nine,tace mashaallah,murmushi yayi,Beauty ta tsura Masa Ido tace Allah me Iko kawai Naila haske ta fika kadan amma kamar da kuke ta baci, Mohsin yace hakane,shi dai Nan take yaji Beauty ta shiga ransa bata da shegen iyayi da girman Kai irin na Yan matan yanzu,mikewa tayi tace Ina zuwa taje ta kawo Masa kayan ci da Sha,tace sai naga kamar mun dade sanin juna sabo da na Saba da Naila.

Mohsin ya kalleta sosai ta gama tafiya da Imaninsa,yace Daddy ya fada miki Ina da aure Ina da mata da Yata daya zaki iya zama da kishiya? Beauty tace ai ni bana tsoron kishiya ko wacece ita,tace ai a wajen miji ake nuna isa,a nan ake gasa,idan ta saka mini skert ni da pant zan fito af mu a fada mana iya shege,mu muke da sirrin kula da miji, Mohsin yayi dariya yace uhm uhm bana son kuri karki kije ta miki kafa,Beauty tace za a gani tun yanzu ka fada mata ni bani da fada idan tazo da sauki taga sauki idan tazo da iskanci na iyashi page by page zan dinga bude mata nawa.

Dariya yayi yasan yarinta ce kawai,yace to wacce irin kulawa za a min? Beauty ta danyi kasa da Kai ana rufe fuska a hankali tace sai nazo gidan bazan fada maka ba yanzu karka manta hularka sabo da farin ciki, yace ke kin san me akeyi ne ma sai dai na koya miki,girki kika sani da shara,Beauty tace me ka Mai dani yarinya ko me?, Yace ai ke gidanki daban Daddy yace ya bani,tace no da Aunty zamu tare ai gidanka ne ba nawa ba karka ga wai ubana ne ya baka kace wai nawa wlh ba nawa bane,ba ruwana ban San alakarku ba, yanzu ya hada mu, kaga kuwa duk abinda ya Maka badan ni bane,idan haka ne ma ka Maida ita Uwar gidanka can ni a gyara min Wanda take ciki ai nasan gidan har kofar gidan na taba zuwa tare da Naila gidane me kyau wlh.
Mohsin sai yaga hankalin Beauty sosai yaji ta Kara shiga ransa Kuma ta birge shi matuka.

Kamar sun Saba haka suka dinga hira sosai sai wurin magriba yace zai tafi,sai lokacin tace ban gaisheka sosai da ladabi ba, na manta,dariya suka yi yace a haka za a kula da mijin? tace sai naga kamar Naila ce mun Saba hira,karki fada mata kinji ki bari ta Sha mamaki,Beauty tace to shike nan ta rakoshi,ya hau machine dinsa Wanda yasha wanki,ya wuce.

Beauty ta koma ciki tana ta murna tayi Miji itakam, Chikar gayu ta kira tana bata labari,Chikar gayu tace inye yan mata an dace, Yayan Naila ne tab to ya kika ganshi? Beauty tace haduwa za aci uban love,Allah ke? Chikar gayu ta tambaya,tace hmm Yana da mata wai Ashe,Chikar gayu tace to mene Ubanta zamuci kawai idan tace zata mana iskanci,Beauty tace ah zata karba matukar tace baza a zauna lafiya ba to sunanta sakakkiya domin tabarar da zanyi a gidan nan ta baci shi yasa nake so a hadamu gida Daya taga salon Yan gidan yari,kyankyasar gidan yari,Chikar gayu tace ke dai bari har naji ma ni ta fita an sake ta,ai baza ta iya zama dake ba,Naila ta bani labarinta tace Dan iskanci wai idan taga dama sai ta bude nono a tsakar gida tana yawo haka,Beauty tace Ashe Mohsin zai Sha kallo nonuka hudu a tsakar gida yaga ta kansa,rabu da ita ai sai mu bude masa hudu rigis,tana budewa zan bude nima Abu kowa da nasa,Chikar gayu tace yawwa mu da muka iya girgiza shi,Ashe gasar Nan tamu zata yi rana oh duniya kinji kishiya dai dai mu,suna dariya Beauty tace ai yanzu shuru zanyi kamar saliha sai na shiga zata ga karuwanci kin san Allah dama ta tanadi kudin mota domin ta kulla da yaji kenan,ita da yaji sun daura kawance,iyayenta sai sun gaji da maidota gidan miji,Chikar gayu tace ki tabbatar an hadaku gida Daya dama Naila tace bata da mutunci,idan ta miki kawai design her face,Beauty tace yawwa mu baza mu cuceta ba sannan ba ruwanmu da ita amma tana fara iskanci a hankali zan jawo Dictionary Dina na rashin mutunci chapter by chapter zan dinga budewa a hankali Ina koya mata Ina koya mata a hankali sai ta haddace shi tsab.
Chikar gayu tana dariya tace yawwa tawan ba wani shege,a nuna mata lallai fa munje gidan yari mu ba irinsu bane da suka zauna a iya gida,shi yasa Naila take birgeni,ai ba a Kai banza gidan yari cewar Beauty, taci gaba tace dama nifa yanzu kadan nake jira abokin mutuwa nake nema,na Dade bamu fafata da wata ba,Chikar gayu tace ke dai bari rashin fada da tashin hankali Yana damuna,na gaji da hakuri kowa salihi a gari na rasa Tantirin da yazo daidai Dani,daga Naila sai ke sai ni haba mun wani zama kawaye bama fada kullum sai mutunci a gaskiya mutuncin yayi yawa.

Gidan yari Washer ne Wanda ya Rabauta da pant din Tantiriya ya fito daga wanka sanye da wandon Naila da tabarwa Malam Sharu a haka daga shi sai pant din Naila ya fito Yana karairaya ya nufi dakin su Malam Sharu,suna karatu ya shiga tumbur sai pant Yana karairaya yace Salam bayin Allah bakwa gajiya ne, kunfi kowa karatu amma Yan banza ma sai ficewa suke daga gidan suna barinku bayin Allah,ku dinga sararawa kanku Dan Allah,wlh ni tausayi ma kuke bani dan dadin duniyar nan bakwa ji,ya kuka ganni?nayi kyau Dan Allah? Allah dai yayiwa Jamilu albarka kaji dadin da nake ji kuwa,su Malam Sharu suka Kalli washer suka ce Allah ya shirya.

Yace Ameen Yana fari yace tunda nasa wandon Nan nake kawowa,kayi asara Malam Sharu daba saka ba,yo yanzu Nike Nan a wanka,Ina sakashi kullum sai na jini a harka wlh tallahi abin yayi,daga sashi nayi wanka ya Kai biyar,Scoler ne ya shugo ahhh washer me zan gani gaskiya kinyi kyau ahhhh Dan Allah in ka gama dashi Ina son kwance,Jamilu guda ta saka a bar so a bar kauna Ohhh ni yasu wai idan ka gama wallahi Ina son kwance nima na kwashi tabarakina.

Washer yace akwai wani kamar a kayan nata duba ka dauka kaima kaji ,Scoler ya sake bude kayan Naila Yana bincike ya dakko wani pink yace kalar ta birgeni irin tamu,wlh sai naji wani rassss nima bari naje na chake,ya sake daga pant din yace nida falmaran haba sabo da Allah wannan duwawun na Jamilu ai dole sai katon wando oh,lallai sai kace bodin mota,juyawa sukayi tare da ficewa.

Suna fitowa suka hadu da Goje ya kallesu suka ce Goje Dawa Dawa uban Dawa, kaga Scoler ma ya Rabauta,Goje yace shashashu ana neman wajen da kansa kun kare a abinda ake sawa a wajen, Kuna hauka,au Baku hakura da Jamilu ba har yau? Goje yace never wlh sai ta dawo gidan nan ai mun kafa mata kahon zuka,ita muke so,Kuma kullum a cikin fafutukar nemanta muke sai mun samota yanzu ma mun sa anyi gabas ana nemota,Dariya Scoler yayi tare da furta wata sabuwa inji Yan chacha Kun dorawa kanku aiki,ke kiji Dan Allah washer wai sunyi gabas nemanta,Washer yace to Allah yayi yamma da Naila su suyi gabas din.

Bangaren mata kuwa Mama data kashe Asmau Bata Saba da wahala ba amma a nan gashi nan ta shiga wani hali,ta rasa Inda zata saka kanta,ga Yan matan ciki basu da kunya,duk da Yan uwanta sun sa an maidata layin manya vip amma Ina sam,duk ta rame tayi duhu,ga sauro Idan dare yayi haka zata fito tayi ta birgima tana susa ita ga Yar Madara,akwai wata matashiya a ciki ta sa mata ido kullum da dare idan ta fito ta ishesu da wayyo sauro ta kwanta tana ta malelekuwa a kasa sai yarinyar tazo tayi ta Sosa mata jiki tana waka a Sosa...a Sosa..har wasu suma ko wacce tazo wucewa sai ta Sa hannu ta yakushi Mama tace a Sosa sannan ta Kara gaba, ayi ta dariya,har suna suka sa mata Mama Comedy, tunda taga haka ta daina wannan iskancin bata fitowa.

Umma kuwa tunda ta haihu yaranta idan suna gida suke yin komai,idan Kuma suna makaranta Hashimu Dolo ke yi,yau ma da yamma ba kowa a gidan ana saura kwana biyu suna,sai shi sai makwafta da suke ta shugowa,shugowa yayi wasu mata su biyu suna zaune suna hira ya kira Umma da Yar Inna me kike so yanzu a dafa ruwan shayi ko kuwa kunu zaki Sha? Umma tace a'a Abban Mohsin ruwan shayin dai kunun kanwar nan na jiya daka dama min yayi zafi da yawa,yace haba Yar Inna yo ai sai ki fada nazo na fifita miki,su dai mata Yan barka suna Shan kallo wasu ma sabo da Hashimu da Umma suke zuwa gidan wai su a dole masoya, ita kuma Umma Dan ace ta mallake mijinta take ta wani goyawa Hashimu baya,ba a dade ba Hashimu ya kawo flask na ruwan zafi ya ajiye a gefen Yar Inna yace Yar Inna gashi,ya duko yace Yar Inna wanka fa yanzu zakiyi a hada ruwan ko sai anjima?

Umma ta shagwabe tace ni sai anjima kar a dafa yanzu,Abba yace sorry sorry Allah ya kaimu,ya fito ya zubo mata danwaken da yayi a plate ya kawo yace a kawo Maggi? tace barshi haka,yazo ya dauki new Baby tare da shigewa bedroom da ita.

Matan da suke zaune suka ce wlh ke dai Kubra kinyi dace ki godewa Allah,irin wannan mijin ba kowa ke samu ba,sai kace Jinin larabawa soyayya bata tsufa,Umma tace to kana zamanka da mijinka lafiya ya kawo biyar ka kawo goma ba a San ya kuke zamanku ba mutane a dinga cewa ka mallaki miji,dariya suka yi suka ce ai gaskiya ce kin mallaka shi Kubra.


Abba yana jinsu suna zancen mallake miji,yace a'a na tuna da Batoola wlh aure zan Kara fa Ashe, ya tuna ya fito ya mikawa Umma yarta yace riketa zanje wajen Batoola ni wlh sai yanzu ma kuka tuna min zan Kara aure, dariya ta kama matan nan amma ko ba komai Umma tana shanawa duk da dolancinsa,mutum zai Kara aure amma ya manta ma,suka dinga dariya.

Mohsin kuwa sau uku Yana zuwa zance wajen Beauty ba Wanda ya fadawa,sun shaku sosai da sosai,wani mugun kaunar juna suke kullum baya shiga gida da wuri sai yasha soyayya a waya da ita,sai yanzu yake Jin kamar ma yanzu ya fara soyayya a duniya Beauty ta tafi da Imaninsa,ko ta Hanan baya yi,kullum suna manne a waya da Beauty,haka Idan Yana wajen aiki,Hanan dai Taga duk ya canja mata amma bata taba Jin yayi waya da wata a gidansu ba,ta rasa gane kansa Sam sam,gashi da Yana yin Sallar Isha yake dawowa yanzu ya daina,watarana kuma sai taga da yamma ya dau wanka na gaske ya fice,shi Kuma Mohsin mamaki zai bata sai an kusa bikinsa da Beauty zai fada mata,ganin haka Hanan ta fadawa babarta abinda Mohsin ke mata yanzu,tace zanje gidan Malam sani na karbo miki rubutu kin san dangin Miji idan suka saka gaba to sai sun ga bayanka.

Naila kwananta biyar a gidan Spark tunda yasan me ya hada mata sai ya daina fushi kullum tayi girki yaci ya koshi ya fita idan ya dawo da ita yake tozali kamar ya lasheta haka yake ji,yawan kallonta da Taga Yana yi sai Naila tace to ko Hallare bata kwanta bane nifa mutumin nan tsoro yake bani, fitowa tayi sanye cikin atamfa riga da skert tace bari na gwada na gani Hallaren bawan Allah Nan tana aiki ne ko bata yi, Yana kwance a Palo tazo cikin damammen skert ta fara mopping wajen Kal Kal dashi tace Sir zanyi mopping ta dawo gabansa,mikewa yayi zaune Yana chanja channel tana gabansa ta duka tana mopping,Spark yace wayyo kabarin me tatsine,Naila tana yi tana girgiza tana goge waje daya,Spark sai hadiyar yawu yake a hankali yace aure taho Dan Allah,aure kana inane wai,duk ya wani rude, Naila ta matsa sannan ta juyo tare da kurawa Hallaren

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login