Showing 138001 words to 141000 words out of 158722 words
Chapter 47 - Tantiriya A Gidan Yari Book1 Hausa Novel Complete
kanshi ya rasa wanne magani ta bashi bai ki yayi ta yin sex ba.
Mikewa yayi yaje yayi wanka da brush sannan ya dauro Alwala ya fito ya tada Sallah,Yana tashin Naila ta sakko da dabara da kyar take tafiya haka ta dage ta gasa kanta sosai,ta dakko ruwan Yan kaciyarya ta saka ta Nemo maganin su Goggo tayi amfani da shi shima,sannan ta fito ta Tada sallah, bayan ta idar tayi addua ta koma ta kwanta Yana zaune Yana azkhar sai da ya gama sannan ya haura Saman bed din ya koma jikinta suka koma bacci.
Mummy kuwa Shirin biki suke yi tare da kawayenta,Basiru Kusa ba kalar motar da baya Hawa,Yana ta zuba mata karya,har motar Misam da Chika ta dakko suka canjawa number yaje da ita zance.
Mummy kawaye sunyi anko ana ta raba Iv kamar matashiya,Rafeeq ne yaje har gida ya samu Mummy taci gayu zata fita,ya kalleta suka gaisa yace Mummy duk cikin Yan uwanki kece bakya tsufa,kullum kyau kike yi dole ki samu miji da wuri,Mummy taji dadi tace ko Spark baya kaunata irin Rafeeq.
Yace Mummy duk kawayen ki Yan mata ki gayyato su da zawarawa masu saukin shekaru,zamu je mu rufa miki baya,har walima zamu hada ranar da zaki tare ni da Misam,zamu dakko wata shaharriyar Malama zata yi chaji ranar ta koyawa mata kula da miji,Mummy tace Kai kuwa Allah ya muku Albarka na gode Rafeeq.
Yace Mummy Allah ya Bada zaman lafiya kiyi Maza kiyi wa Spark kanwa ko kani,Mummy tace kani dai ai gwara na fara da mazan sunfi,Rafeeq Yana ta zugata ya mike zai tafi tace tura min accnt number Dinka,ta bashi dubu dari nan take,Rafeeq yace Allah ya biya Mummy sai munje gidan Basiru Kusa ni zan Kai Amarya,Mummy tace wannan yara da abin dariya kuke ka gaida gida dai,ya fice wajen kawaye wai shawarar Dinner suke,shi kuwa Rafeeq ya tafi wajen Naila neman Chika za a gayyato Malama.
DAN ALLAH KAR A FITAR DA LITTAFIN NAN.
A dinga sharhi,idan ba ayi ba posting.
Masu Sharhi Ina matukar godiya.
AsmaBaffa
[12/30/2023, 11:50 PM] AsmaBaffa: PAID GROUP 300
ACCNT NO
0175487861
ASMAU GARBA MUHAMMAD GTBANK
YAN NIGER
+22790795939
🏫 TANTIRIYA 🏫
A GIDAN YARI
BOOK 1
96-100
Official
By
AsmaBaffa
SADAUKARWA NE GA
AIDA MAMAN TASNIM
Page naku ne
Uwar Batoola
Hafsa Abdullahi
Hajjafatty
Hajjora Investment
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/LAizQA6PofSLoFhQ7XeaQx
Ina kuke masu burin suga sun kawata gadajensu da hadaddun bedsheets? Ko Kuma blankets kike nema? Masu aurar da yara ko kannai da ke kanki uwargida indai kitchen utensils kike bukata
To kukanki yazo karshe.kuyi joining group din R&U exclusive kitchen and more
Ku more wa idanun ku da kayan kitchen Yan yayi na gayu da zannuwan gado na kowanne kasa Zaki samu acikin farashi Mai sauki
Kuma Maza Bata barku abaya ba idan Kuna bukatar a hada muku lefe nagani na fada na amarya Kona uwargida wato na fadar kishiya duk Zata hadamuku acikin kwanciyar hankali.idan ma akwatunan kawai kuke bukata duk inkuka tuntubi Rumaisa zaku ganewa idanuwanku
Tana Kano state Kuma Tana tura Kaya kowanne state afadin nageria harma da kasashen da muke makwagtaka dasu
Zaku iya tuntubarta ta wannan number
07034559202
Naila ko Dan baccin wahalar data fara sai mafarkin Spark take yi ya rike ta Kam sai ya sake yi tana ta ihu,ihun mafarkin Naila har a zahiri Spark yaji ta kwala ihu,ta mike zaune a firgice tana kuka a mafarki Ashe har a gaske kukan take yi,farkawa yayi ya kunna light yace mene? Mugun mafarki nayi wash Allah ashe bada gaske bane bacci kake yi ma Alhmdllh,wani Abu ne ya sameni a mafarkin? Naila tace ba a fadar mafarki kar ya faru a gaske abin, kwanta kawai,Spark yace ke ai yanzu tsoronki baya wuce sex,Abu sau biyu kacal duk kin takura,sau Daya Kullum kacal amma duk an rasa gane kanki,Naila tace baza ka gane bane wannan abin Dan banzan zafi wlh gwara wata azabar da wannan kalar,haba ai gwara kunama goma su cije ni,tunda nasan zafin kunama,to gwara goma su cije ni,Spark yace wai wanne magani kika bani ne? Naila tace wani magani ne nima bani aka yi,yace Ina so Dan Allah ki Kara min,a Ina ake siyarwa? Naila tace ban sani ba nima sadaka wani ya bani,bafa Sha zanyi ba na rantse,Naila tace ai yanzu Allah Daya zaka fada min na yarda akan dai wannan kwalbewar taka bazan taba yarda ba,anjima kace aljani ne ba Kai bane,dariya yayi yace to shike nan,zauna muyi Hira tunda mun tashi,Naila tayi kwanciyarta,da sauri yace ahhhh....ta tsaya da sauri yace mene haka Kuma zaki juya min baya haka aka ce ,shine Kuma sai ka tsoratani kayi Kara,Rahmar Allah nake nemar miki,kullum sai Lada nake sawa kina samu,Ana ta kisan arna,da gobe ma zaki bari ai da an kashe na Yahudawan England,Naila Kwanciya ta gyara a jikinsa,Tashi yayi yace kin tuna min da wani aiki wlh,laptop dinsa ya jawo tare da kunnawa ya zauna a gefen bed,yace kwanta kiyi baccinki.
Tace nifa Ina Nan ba Wanda zai danna waya ko wata laptop Malam,ka gama Shan dadi ka jawo wata laptop wlh baza kayi aikin ba sai kace Dan Yahoo,dariya yayi yace aikin Office dinne fa kudi zan samu,tace a hakura da su,ko ke da kudin Nan zasu kare watarana sai munyi fada,kince na kawo nace babu, kina gajiya zaki fara min tsaki.
Naila tace ai da Office din kake tafiya ka yini a can yafi,murmushi kawai yayi yace kina takura min zan tashi nayi maganinki,Hajiya Naila Tantiriya, dariya tayi yanda ya Fadi Sunan,yace ana taba ki sai kuka,Abba da yana ji ya isa ya jiyo kiransa da kike yi,Naila kamar mage ta dawo jikinsa ta kwanta,ta dauki wayarta,tace bari nayi tsokana,Mohsin ta kira,kira yafi goma bai daga ba,tace to maye yanzu haka ana can ana ta kokawa da Nono,Spark yana dariya yace kamar ba Yayanki ba kin takura Masa,Naila tace Yana ta min masifa,yaki dagawa,kafin ta rufe baki ya kirata back,ta daga tace Yaya barka da dare,lafiya da tsohon dare haka? lafiya Lau dama kira nayi nace Yaya Amaryar, Muryar Beauty taji tace kalau nake munafuka,Naila a ranta tace wallahi Beauty ita dadi take ji ni kuwa zafi to wai ya haka ne ni.
Yaya bawa Beauty wayar, ya mikawa Beauty ta karba,Naila tace karki sani a handsfree ki rage karar waya,Beauty ta rage volume,Naila tace to ya Sweet din,Beauty tayi dariya tace ai ni ana min sau uku na warke na dawo Jin dadi,dama karya kika yi mana kika ce da dadi ashe sai zafi,tace ke dalla banza ai sai anyi sau uku,duk zafin da kike ji indai ya dawo ki yarda daga shi shike nan sai dadi,Naila tace kin tabbata? Serious fa nake fada miki,shi yasa ko addua ake cewa ka maimaita sau uku ashe shima haka,Beauty tace kwarai kuwa ki tambaya kiji,amma da farko dai boye miki nayi yanzu na fada miki gaskiya amma Dan Allah karki fadawa Chika,kawai kice da dadi,Naila tace yaushe zan fada ai wlh sai kowa yaji a jikinsa shima ko wace ba wacce zan fadawa gaskiya,Mohsin ne ya karbe wayar yace wai ke Ina mijinki ne,auren Nan kuwa kina bin dokokinsa ma kuwa,Naila tace to ba an gama ba munyi da wuri tun dazu na Hana shi ne da zaka ce wani na dameka, na daina kiranka ma,Mohsin yace indai kiran dare ne karki Kara bana so,bacci nake kika tashe ni,ba wani bacci idan bacci kake na dige wlh ba bacci kake ba nasan me kake yi kayi shuru kawai kar na fada,Mohsin dariya kawai yayi yace laifi nane da nake wasa dake ya kashe wayarsa.
Spark har ta gama Yana aikinsa,tea yaje ya zubo a kitchen yasan yanzu ko yace taje ba iyawa zata yi ba,cup biyu ya hado ba Madara yasha hadin su Na'a,Naila ta kurba tace waye yace ka dinga Sha sai ka Kara karfi kazo ka kasheni,ka kiyayi gargajiya ba kyau,dariya yayi yace kefa kika dafa da kanki a flask na gani,to daga yau ya haramta a gidan nan,yace danyi hugging Dina ta baya,Naila sai Gani yayi har ta koma ta kwanta tana lulluba da bargo,shayinsa ya shanye ya kashe laptop din ya kasa aikin ma.
Cikin bargon ya shige shima tare da kashe light,jikinsa ya jawota ya rungumeta,tana jin Hallare a mike,tsoro ya kama Naila ko motsi bata yi a haka bacci ya kwashe su.
Washe gari Rafeeq gidan Spark yazo,Naila ana kwance an cakare da gayu cikin Leshi, an zurawa tv Ido a zahiri a zuciyarta Kuma ba kallo take ba tsoron yau take yi kawai,tana nazari shekaran jiya Spark yayi,jiya ya sake yi watakil anjima ma yace,a ranta tace ni naga maganin kaka ganin Ido na.
Har Rafeeq ya shugo Bata sani ba sai da ya buga Jikin kujera sannan ta kalle shi da sauri,yace lafiya kuwa Naila? murmushi tayi tace lfy mana me ka Gani? ta mike ta zauna a gajiye,yace ba komai kina ta tunani ke kadai ne ai har na gaji da Sallama, kallo nake ban ji ba,Ina Spark din? yanzu ya fita zaije gaida Mummy,Yace okay, me yake damunki ne yanzu naga bakya kiriniyarki,kallonsa Naila tayi tace amma kasan ni yanzu Auntynka ce tunda yayanka nake aure,Rafeeq yace to sannu Aunty ke kanwata ce ta nawa,Number Chika zaki bani.
Wayarta ta jawo a gefe ta bashi number Chika,yace me kika dafa ne kin San ni daga School nake,Naila tace ai kuwa anyi Baki Yan ganin Amarya sunzo saura na Spark Yana kitchen,yace idan yazo kice na cinye,Naila tace to.
Yana shiga kitchen din yaga wasu miyagun flask shi kanshi sun birge shi sosai an jere su da wani glass bowl,ya bude yaga wata farar shinkafa,ya bude dayan yaga nama anyi farfe su,ya bude dayan yaga stew tana ta kamshi,bowl din ya bude yaga salat ta zana love da tumatir din data yanka ta jera su sun Bada love a tsakiya,Rafeeq yayi dariya yace wato mu sai an nuna mana iyakar mu gwauraye,abincin ma Yar kwalliyar baza ayi mana ba a girki,fridge ya bude yaga fruits duk ta yanka,kankana,Apple,Abarba,gwanda suma duk da wani abin yankawa me Bada shape na love ta yanka,gashi komai Dan dai dai mutum daya,Rafeeq yace kauna ya dauki pics sannan ya ebo abincin ya zauna ya cinye tas Naman kawai ya rage ya turawa Spark ta Whatsapp yace kayi hakuri ga girkinka nan na cinye love din da aka zana Maka ni kam,Spark ya duba ya gani love din ya kalla kawai yaji haushi an bayar da abincinsa,Rafeeq Yana gamawa ya mike yace idan yazo ki gaishe shi,Naila tace to a gaida school yace zata ji ya fita.
Bai dade da fita ba Spark ya shugo,gaban Naila sai da ya Fadi,tsokanarta yayi yace to tashi muje Duty,a kasa tayi sauri ta durkusa tayi kneel down tare da daga hannaye tana rokonsa Dan Allah ka bari na warke,muje asibiti a baka maganin control,wlh ban San Kaine Ashraf ba na bawa Chika ta saka magani a abinci Kaci,sabo da na kashe ma Hallare Dan na rama akan Dan Mummy ashe Kaine,sanda nazo gidan Nan magani nazo nayi Maka ka warke da na gane Kaine, Spark yace wai Nan nufinki ramuwar Nan dama da kika ce zaki huce a kansa ita kika min? Naila da sauri ta daga Kai tana hawaye tace itace wlh ban San Kaine ba,Chika ma Bata San Kai bane sai da ta zuba Kaci,shine maganin baiyi aiki ba akanka ba tunda Kai Hariji ne sai da kayi aure ranar farko anyi Nisa sai Hallare ta daina motsi dama to nazo da maganin ciwon shine na baka ka Sha,Shi yasa baka iya hakura haka Dokar maganin yake Dan Allah muje asibiti a baka na control,Spark yace to ai ni wannan gata kika yi min ,a rage min sha'awa na Saba a haka ni godiya nake wanne course ne wannan? Naila tace ban sani ba,makaranta zan biya miki ki karanta shi sabo da ni,murmushi tayi tace a'a da sauri.
Okay Kaka ke badawa na tuna shi kika bawa Mummy kenan ta bawa mijinta? Tace nashi kalar daban ba irin naka bane,yace Ina irin nawan? na zubar da su a shara wlh yau da safe,Spark ya tafi wajen Dust bin Yana dubawa duk ta zazzage magungunan daga ledar ta zubar ba dama a samu,yace sabo da me kika zubar? Zafi wlh azaba ce ta yi min yawa mene amfaninsu,yace to ai wajen Kaka zamu je a karbo na control kin San hakane Baki fada min ba,sai ai a nemi magani idan na miki illa fa,Naila tace illa ai an Dade da yinta,ai kuwa gobe tafiya wajen kaka ta kama,amma yau dai kafin goben Kuma sai kin sake hakuri bazan iya kwana da yini haka ba,kinwa kanki ba ruwana kece kika yiwa Kanki.
Naila ta zauna tana sharara uban kuka,rungumeta yayi yace nima zanyi kuka Spark harda shesheka,tace bana so Allah,yace Ina so Allah akwai dadi,kina fara Jin dadi sai nayi yanga kafin na miki,Baki ta murguda tace wani dadi za a ji a wannan azabar.
Alright it's okay kinji bazan yi ba sai kin warke Inshaallah bari ki gani ma,a gabanta ya dakko ruwan ya Sha maganinsa da ya karbo wajen abokinsa Doctor,sabo da yaga Naila tsoronsa take ji, sai da ya Sha sannan yace Ina abincina? Kanin ka ya cinye,haka akeyi sai a dinga bayar da abincin me gida? wayarsa ya dannan tare da nuna mata pics din abincin yace sai ki bayar a cinye min love dina,sai a dafa wani ai tunda yau ba Kwalbewa ai komai me sauki ne.
Abincin ta dafa Masa me sauki,yace kar a sake bayar min da abinci,kannenka ne fa na isa na hanasu abin yayan su,yau Naila taci sa'a ya Sha magani baiyi komai ba,haka ya sake kwana na biyu baiyi ba,kamar zaiyi hauka haka yake ji,amma yayi alkawari sai ta warke zai Kuma,Naila an saki rai taji sauki sosai har na kwana uku,an daina tsoro, ta zaci aikin magani ne shi kuwa Spark ya Kara da hakuri ba ya shan magani,sai aikin kallonta kullum Yana taba ta yasan baza a kare lafiya ba,shi yasa yake dannewa, ganin ta sake a gidan yau ta fara wankan kana nan kaya,tasa wani tight black,sai Yar riga me siririn hannu wacce ko cibi bata rufe ba,gashinta da yake ta tsayi ta gyara ta kama sannan ta fito tana fitowa,ya shugo gidan, wow taji ya furta, Naila harda canja tafiya,tana tafiya chakwas Chakwas a gabansa ta tsaya ta juya harda yin tafiyar sarauniyar kyau,Mayen har ya susuce, bayan ta juya tace ya ka Gani ka ci sadakinka,dariya yayi yace ai tun a daren farko na cinye sadaki na yanzu Riba zan fara dorawa daga nan wlh har Ribaa sai naci, waist dinta ya kamo tare da mannata a jikinsa,Mummy ta sake zuwa tana knocking,Spark yace ai Kuma na shiga uku Dan dadin ma baza a bari naji ,wayarsa yayi connecting da Speaker kawai kunna kida,yace a rayuwa ba a barina na huta da iyalina,Naila tace bari na saka hijab,yace bari na duba idan macece ko wacece ba wani Hijab,kinyi kyau Ina son kallon matata a hanani sakewa, lekawa yayi ta Yar kafa ya bude kofa Mummy ta shugo.
Naila harda durkusawa Ina yini Mummyna, Mummy wata Harara ta watsa mata tace da ban yini ba Kya ganni Fitsararriya,Naila ta share tace Ashe Kuma haka abin Alkhairi ya samu an samu miji Allah ya sanya Alkhairi,Allah ya Bada zaman lafiya,mun kusa yin Kani ko Kanwa Baby ta dafa Kafadar Spark,tace Inshaallah namiji ne na farko, Spark Mummy ya kalla yaga har wani murmushi take yi,ta Kalli Naila da kulawa tace Yar Nan ya gidan? Sabo da ta yabi aurenta,fatan dai kalau kuke zaune ke da Mijin naki,ai na ganki ma da lafiyarki,Naila tace kayya Yar lafiya dai Mummy,karfin hali nake kawai,Mummy tace zaki Saba ne duk da haka muka Saba,Spark yace Mummy wai mene haka,yarki ce fa,to kunya ce take cutar mu hausawa baza mu dinga sa yaran mu a hanya ba,Mummy na magana Spark Yana can bai ma San tana yi ba ya kafe Naila da kallo.
Mummy ta kalle shi kawai ta Kalli Naila Dake ta faman Masa fari suna ta magana da Ido ba Wanda ya sake kula Mummy, Naila ce ta mike ta kawowa Mummy kayan motsa baki,Mummy ta kallon su tace nifa kuyi hakuri Mima nake jira biki saura 2days zamu je Inda za ayi Dinner shine nace mata mu hadu a Nan,Spark yace ai da daga bakin gate kika jirata zata fi ganinki,to a Nan nayi niyyar zama,Spark shuru yayi yace da Naila zo ki min tausa,Mummy tace wlh ba a gabana ba wanne irin iskanci ne,a kanka aka fara aure wai wannan wacce Maita ce haka,Naila ce ta tashi ta shige bedroom ta barsu suyi hirar su, tana tafiya Mummy tace to ai sai idonka ya huta ta shiga bedroom,karfa ka kashe musu yarinya ka dinga bi a hankali,ba haka ake yi ba,ka dinga daga kafa please,Spark bayan kunnensa ya daga kawai wai ta wuce ta Nan,duka mummy ta zuba Masa a baya tace wato baza kaji ba,Yace na ji mana tundan Ina jin abinda ake fada.
Mima ce ta shugo,Spark yace Mummy ga yayarki nan tazo,Mima ya kalla yace tun dazu kanwarki take ta jiran ki,Mima tace ke taso mu wuce sauri nake yi,Spark yace ai gwara kuje dare Yana ta yi,shekaru sun ja kar duhu yayi ku kasa Kai kanku gida.
Kofa ya bude musu yace ku gaida gida ya rufe kofar ya dawo,,Mima tace ni wanna ko ayu na Haifa ne,wannan jaraba haka,Mummy tace akan wannan Yar iskar Yar Fulanin dajin duk ya zauce.