Showing 99001 words to 102000 words out of 158722 words
Chapter 34 - Tantiriya A Gidan Yari Book1 Hausa Novel Complete
suffar Maza ta shiga cikin kartai wacce nake Baku labari ta hadu da me kudi ya dinga sex da ita sai da ya gama cinyeta tas sannan ya biya cin hanci suka fito ta bishi Abuja can ta dinga karuwanci yanzu karshe ya aureta Dake Yana da kudi tuni ya kashe case din taci banza, Kuma kisan Kai tayi, wata tace to ki dinga taka tsantsan da ita kar kema ta aikaki lahira,Hanan tace ai yayanta da iyayenta boyewa suke basa so asan zancen Kuma naji labari,Naila ce ta shugo Kai tsaye suka yi shuru basu kulata ba itama Bata kulasu ba ta zauna,tace Hanan? Tsaki Hanan ta ja tana harar Naila sabo da yayanta zai Kara mata kishiya.
Murmushi Naila tayi tace tare muke da Yaya mun fitar da ankon bikinsa namu zakiyi ko kuwa naku zaki fitar da kawayen naki? tun yanzu har Kun fara dannar kirjin ne? Ai dai kwa bari bikin yazo,Hanan ta fara dure duren ashar kamar mahaukaciya,duk uban da bai Kara min kishiya ba baya kaunar uwarsa da ubansa,Naila tace ai shi yasa zamu Kara tunda muna kaunar uwarmu da uban namu,Amarya me dadin tuwo da Miya gata da nonuwa lukwi lukwi Yaya idan yayi pillow dasu sai ya makara gasu jajir abinsa,dama shi yasa akace a dinga sirkawa idan uwar gida baka ce sai a Nemo fara,Mohsin ne ya shugo kawayen suka tashi sum sum suka bar gidan ita Kuma Hanan kawai zage zage take yi ba ma'ana ba lissafi.
Mohsin yace Naila bana son tashin hankali kin sani ko,Hanan tace duk wani matsiyaci dai dai nake dashi wallahi,duk tsiya kafin ayu daram akai kwandi,wallahi ba Dan shegiyar da zan ragawa ko uban da ya haife ki ne,Naila tace Abba kenan? Hanan tace ae,Naila tayi murmushi tace kin San dai me kayan Miya yafi Dan koli nagarta ko?ko a jari ba daya bane,Hanan ta sake tunzura tana zagi,Naila tace biyu da safe biyu da biyu da daddare, Amarya ce sai mun Kara sai dai ki mutu,Hallare dole ayi sharing dinta,idan ya Baki ya bawa Amarya yawwa,ta yayana tafi karfin mace daya lalura dole sai an raba muku ita,Hanan tace Inshaallah sai an miki kishiya in Allah ya yarda,Naila tace kema da za a miki ke kika yi wasa da damarki,ni nawa na isheshi tun Ina karama nake Shan madarar shanu akwai kayan aiki,ko baki ga jikina bane? Mohsin ne yayi alwala zai tafi masallaci yace Naila bana so fa bakya ji ne wai,Shuru tayi ta kyale Hanan tana ta kumfar Baki.
Naila alwala tayi ta dauki Sallaya, Hanan ta fisge tace ai ba Yayanki ne ya siya ba ubana ya siya min,Naila tace Hanan karfa ki haukace sallah zanyi,tsaki Hanan ta ja ta Maida sallayarta daki,Naila tace hmm kawai ta shimfida dankwalinta tayi sallah a Kai..
Jakarta ta bude ta dakko mata wayarta data taba dauka sanda ta fito daga gidan yari tace ga wayarki,ta zaro kayan sawar data dauka a wanke a goge tace gasu nan na biyaki abinki kar na tafi lahira da nauyi,Hanan tace barauniyar banza,Naila Tashi tayi ta shiga kitchen zata zuba abinci,Hanan ta shugo tana huci ta fisge plate dinta,tace ubana ya siya min,kular abincin Naila ta jawo Hanan tace wlh akan kici abincin Dana dafa gwara na zubar, ta kwada flask dinta da kasa sabo dashi, abincin ya watse ,Naila tace ikon Allah haka abin yayi tsamari? ashe haukar kullum shahara take.
Hanan kuwa tana huci ta chakumi wuyan Naila tana zage zage Naila ba karfi,kokawa suka fara Hanan ta hankada Naila Jikin kofa Naila ta bige kafarta,kofa ta ji mata rauni a kafa jini Yana zuba,turo Naila tayi waje tafado kasa,kafarta dayar ta gurde ta kasa tashi,Naila tace wlh sai nayi sanadin barinki gidan Nan sai an sakeki,kin jawa kanki,Kuma baza a sakeki ba sai kin Sha wahala a gidan Nan sannan a miki korar kare shegiya, sai kin koma gidan ubanki,dama ai kin tsufa tsohuwar banza
Mohsin ne ya shugo ya samu Naila a kasa ta kasa tashi tana ta kuka kafarta daya wajen yatsa Yana ta jini,Mohsin ya dagata da sauri yace sannu nace miki karki biye mata bata da hankali, muje na Maida ke gida,Kinga abinda nake gudu ko,yace yanzu idan na saketa ko na koreta mutane zagina zasu yi ace sabo da zan Kara aure ne,Naila tace karka saketa wlh sai ta kunshi bacin rai,tana dingishi ta dauki Jakarta da mayafi suka tafi,a chemist ya tsaya aka mata dressing suka koma gida.
Tana kuka tana Bada labari,Umma tace bar shegiya aure ne dai sai ya Kara,Abba yace Naila kema da tsokana ai dole tayi kishi ko wacece, baki kyauta ba ai sai ki kyaleta, Nan ga darasi a gidan nan nace zan Kara aure uwarku wacce hauka ce bata yi ba,Umma tace yaushe nayi haka? Hashimu kaji tsoron Allah,to ai dama ita uwa tana so ace Danta zaiyi aure musamman in basa shiri da uwar gidan Danta, amma idan akace ita za ayiwa to Kuma sai tsiya,Allah ya kiyaye min nayi wannan haukar a kanka cewar Umma.
Hashimu yace na nawa Kuma,a Hakan ana rainani a haka akayi kuka kina tsoro zan dinga yiwa wata girki,Umma tace to ka karo matar yanzu,yace sai da kika ga nayi kwantai zaki ce na Kara kowa ta gujeni,Batoolar ma ta gujeni, amma sanda Naje zance ai ta iya baza kunne taji Ina koya mata girki,Umma tace au har girki ka koya mata? Kaci Amanata,Abba yace Kinga ki gasawa Naila kafarta ni na riga nayi kwantai Kuma a gari, ya zanyi Kubra dai kullum Kubra kamar masifa,dariya Umma tayi tace Allah ya kyauta Maka Dan Yagana.
Abba yaji sabon Suna harda sosa keya Yana murmushi,yace Uhum Uhum Uhum...Allah yaji kan Yagana ana lahira,Uhmm ko su Yagana kamanni sun canja oho, su Yagana an mutu ana gulma,sun zaci ni Dolo ne sai su dinga gulmar mutane Ina jinsu ni kuwa in nade tsab a kaina, sai naje na fadawa mutumin da suka yi gulmarsa nace Yagana tace Maka kaza,Naila ta kwashe da dariya tana kuka tana dariya,Babar Hashimu ce guda amma yake fadar haka,Umma tace Inshaallah tana Aljanna Allah zai yafe mata, Abba yace Ina mata addua kullum Allah ya yafe mata amma har ta mutu tana zuwa wajen malamai wai sai ta Kara haihuwa,nace Yagana nima da ya kuka sameni ki fawwalawa Allah, amma Yagana taki ji,kullum baza suyi hirar duniya ba sai zancen wasu,ni Kuwa Ina ji duk na kwashe naje na fadawa mutumin,Ina ta mata nasiha sai ta zazzageni,to yanzu wa gari ya waya? Sai dai nayi mata addua idan Allah ya yafe mata shike nan,idan Kuma bata dace ba yanzu walakiri ya sassaba mata kamanni,Umma tace Dan Allah ka dinga fadar Alkhairi,Abba yace ni na sata tayi gulmar? yanzu haka da za a dawo da Yagana duniya bazan ganeta ba tsabar dukan walakiri.
Naila sai dariya suke kamar ba gobe.
Naila tana hawaye Umma ta gasa mata kafa, Spark Yana ta kira,yau bugu daya Dake shagwaba ce har ta daga tana kuka,yace menene? tace uwar gidan yayavce ta kusa karyani,Spark yace amma dai baki karye ba ko? tace ae tana shesheka tana cewa kafata jini take yi sai da aka kaini asibiti yanzu ma Likita yace gobe da sassafe lallai na karya da hantar rago,Spark dariya yayi yace to ai ta kwana gidan sauki indai zaki warke.
Tace Kuma yace da ice cream da daddare kullum sai na Sha,sai me? Spark ya tambaya,tace da tsire me Laushi,yace wannan ciwon ai da sauki,yace wannan bata da Imani gaskiya,Naila tace ai shegiya sai nayi sanadin sakinta wlh bazan yarda ba,an fasa kawo Maka Amarya Nan da kwanaki kadan sai na dau fansa,Spark yace a'a please Dan girman Allah a kawoki sai muzo tare mu dauki fansa,amma Ina wani kar a kawoki ai bazai yuwu ba,Spark yace ki rabu da ita Allah zai saka miki,ai dama na ganta duk wata ya muka kwana ce,duk ta zama wata Rasss da Kwassss,Naila tayi dariya tace ko tayi kwalliya ma bata kyau,Spark yace ai shine Rasss da Kwass din tayi expire kenan.
Yace ki rabu da ita a kawoki gidan mijinki yarinya Kisha madarar Nido inji Scoler,dariya suka yi,Naila bata San Hallare ba Sam ta zaci wasa ne,tace Yama sunan style din da akeyi? Spark yace suna da yawa fa akwai su
Snake in the monkey shadow, su Bend down,Naila tace na gane bend down dai kamar zaka Koma shekarar 2001? Spark yace Ehem ashe kin gane, sun Dade suna hira kamar zasu kwana a haka, yau Spark yasha nishadi da farin ciki da wuri ya Sha baccinsa me dadi,Naila kuwa sai bayan sun gama ta tuna ai aji take ja fushi ma take yi da shi.
Shuru tayi Umma ta fito daga daki tace lafiya? Naila tace nidai soyayya tana cutata Umma idan ya kira sai na manta komai na dinga farin ciki,Abba da yanzu ya shugo ya tsinci zancen,yace ai haka so yake Naila ki tambayi Kubra,Kubra ya sanda aka turani zance wajenki na dinga guduwa Ina Jin kunyarki,Umma tace Dan Allah daga masallaci ka dawo ka tafi Palo a kawo Maka abinci,Naila tana ta boye dariyarta,tace ko Dan Abba ai ka so zaman gidan nan wlh.
Su Naila ana ta gyaran jiki ba daga kafa ko Ina gyara yake Sha ita da beauty,sunyi kyau sun Kara haske ko Ina suka gifta sai kamshi,Naila har wani kiba ta danyi, Hanan taga biki ya taho ta haukace,Mohsin yayi mata lefe akwati uku Amarya akwati shida amma tace bata so,ta fatalo akwatunan kofar gida sai kwashewa yayi ya Maida su gida wajen Umma,Ya Bata kudi ko zata yi wani abu taki karba ta watsa Masa abinsa,Baban Beauty shi ya zuba musu furniture amma kowacce da kalar nata,Hanan sabo da kishi da tasan zata tare duk tasa almajirai suka fitar da kayan ta kaisu ta siyar da na bangarenta ta dauke kudin kayan ta Kai gidansu ajiya,ta kawo kwararrabarbun kayanta tsofaffin ta zuba a part dinta,gidane hadadde yasha alatu part biyu ko wacce 3bedroom da Palo,ko Ina a tsakar gidan yaji flower da interluck, ga motarsa shi Mohsin lafiya Lau abinsa,Chikar gayu anyi dinkuna sunyi anko har Naila da sauran kawayen su Beauty Naila ita bata da kawaye a birni sai kauye,Kuma sai da ta fadawa kaka a gayyato mata kawayenta na kauye,Kuma an basu alawa zasu zo su hudu.
Ana gobe daurin aure ko wanne bangare an cika gida ana shiri har dinner Mohsin zaiyi lafiyayya,Naila da iyayi harda kiran Spark lallai sai an kawo mata motar Hawa sabo da zirga zirga,yo abinka da amarya ana zumudi sai gashi ansa wani ya kawo Mata in ta gama amfani da ita za a zo a dauka.
Gobe ce ranar Dinner Hanan tace dole taje da kawayenta sai sunga tsiyar da za ayi a can,Naila itace gidan Beauty itace gidansu,gata itace babba mace a gidan da ita Umma ke shawarar komai,abinci ma duk an Bada kwangilar yi,tukunya ko digo baza a a Dora ba a gidan sai dai a kawo a dire,Naila tace Umma Spark ni fried rice zan basu kar a kawo min wani abinci idan ba ita ba ranar daurin aure zaizo,Kuma zaizo Dinner ma gobe,Umma tace ai dai ranar daurin aure ai za bashi ko? Dinner ai akwai acan,ae ranar daurin aure,Allah ya kaimu.
Abba an kawo goro da yawa da alawa na daurin aure,sai cewa yake ni ta Hanan nake so a raba abata nata Dana danginta,ana rabawa cewa yake a fitarwa da Hanan fa nata Dana Yan uwanta.
Spark shi duk burinsa yazo Kano ya sace Naila a rubibi su kwana a masaukinsa,har Allah Allah yake gari ya waye ya tafi Kano.
A dinga sharhi fans
Masu Sharhi Ina godiya
AsmaBaffa
[12/20/2023, 12:35 PM] AsmaBaffa: Paid group only 300
Accnt no
0175487861
Asmau Garba Muhammad Gtbank
Katin MTN
08061929616
Yan Niger
+22790795939
🏫 TANTIRIYA 🏫
A GIDAN YARI
BOOK1
71-75
Official
By
AsmaBaffa
SADAUKARWA NE GA
AIDA MAMAN TASNIM
PAGE NAKI NE
Baby Ak
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/LAizQA6PofSLoFhQ7XeaQx
Ina kuke masu burin suga sun kawata gadajensu da hadaddun bedsheets? Ko Kuma blankets kike nema? Masu aurar da yara ko kannai da ke kanki uwargida indai kitchen utensils kike bukata
To kukanki yazo karshe.kuyi joining group din R&U exclusive kitchen and more
Ku more wa idanun ku da kayan kitchen Yan yayi na gayu da zannuwan gado na kowanne kasa Zaki samu acikin farashi Mai sauki
Kuma Maza Bata barku abaya ba idan Kuna bukatar a hada muku lefe nagani na fada na amarya Kona uwargida wato na fadar kishiya duk Zata hadamuku acikin kwanciyar hankali.idan ma akwatunan kawai kuke bukata duk inkuka tuntubi Rumaisa zaku ganewa idanuwanku
Tana Kano state Kuma Tana tura Kaya kowanne state afadin nageria harma da kasashen da muke makwagtaka dasu
Zaku iya tuntubarta ta wannan number
07034559202
Washe gari kuwa Spark ko fadawa Naila baiyi ba ya taho sabo da sai taga dama take daga Masa waya,kawayenta na kauye sunzo da shigar Yan Fulaninsu gasu kyawawa sai kalle kalle suke yi,Rayya, Jidda,Nafee,Dije su hudu Wanda gasu yara ma Naila ta girme su duk an musu auren Fulani sun gudu daga gidan Mijin ma basa auren, yara kanana duk an sake su sabo da ba a basu time sunyi zabin su ba, wasu ma auren hadawa kawai akeyi yarinya ta dinga guje guje,karshe idan ta Saba da namiji tayi ta sheke ayarta.
Naila duk ta kira me lalle tayi musu,kayanta ma sun musu yawa ta fisu kiba da tsayi sai ta samo kayan Hidaya ta basu kala bibiyu,Hidaya tasan Naila zata basababbi bata ko hana ba ,sannan Kuma ta siya musu anko an Dinka musu su hudun tunda tun a waya tasan zasu zo,sai murna suke yi,ta siya musu Yan takalma haka masu kyau flat da wata ke siyarwa a makwafta,tace ko wacce ta zabi Wanda ya mata har da Yar jarkarsu Naila tayi musu kokari, dama sunyi kitsonsu gasu da gashi,tunda suka zo basa Hausa da Naila fulatancinsu suke ta yi Naila an samu Yan uwa,Umma sai da ta gaji tace Dan Allah kuyi Hausa ai sai ace gulma kuke ba dadi mutane na zaune Kun juya harshe.
Naila an Sha lalle hannu da kafa ya zuba kyau,sanye take cikin vest me siririn hannu da skert Dan kanti sun mata kyau abinka da me kyau gata Yar bulbul,gashi yasha gyara ya koma baki ta dole,babu ko dankwali a kanta tana zaune ana karasawa Rayya lalle tana cire mata na hannu.
Ta juya baya tana aikin cire lalle taji Mohsin ya shugo danginsu Yan Fulani sai tsokanarsa suke yi ango ango, kado baya Jin fulatanci,Sallamar Spark Naila taji ashe tare suke da Mohsin,Naila a hankali tace Kai ga mijina nan,Rayya tace wayyo kunya ku miko Hijabi aradu a lullubeta,ango ne zai ganta tsirarar babu sutura,Dije tace shike nan Tantiriya ta gama yawo aradun Allah wai Ina zaki je da abin kunya hoodi jam,aradu ban iyawa cewar Nafee,Naila tace ni an fada muku kunyarsa nake ji,ai dama ke baki Jin kunya ko kado haka ya ganki ya kyaleki Tantiriya,tunda Yan kauyen suka zo ba Wanda ya kirata da Naila sai Tantiriya,Umma tayi tayi su daina fada sunki ji.
Spark kuwa da ita ya fara tozali Yana ta kokonto ko ba ita bace ne irin wannan chanji haka yayi yawa,ya sake kallonta a ransa yace Janare wannan haske da taka Kara haka,gashinta ya kalla yasan itace sabo da askin da taba yi gefe da gefe da aka kwashe Bai Kai tsakiya yawa ba.
Naila tana jinsa ma Bata juyo ba sai murmushi take ita kadai.
Umma suna daki da baki,saitin Inda Naila ke zaune ya yazo ya tsaya kamshinsa duk ya mamaye gidan,Hannu yasa a wuyanta ta baya ya kama sosai kamar me shaketa ta baya a hankali ya girgiza wuyan ya saki ya wuce abinsa,Dariya Naila tayi tace ai nasan kazo Malam,Dije tace kunya ta kamani ta jawo hijab ta dukunkune kanta,Rayya tace Ina zan sa kaina yau da abin kunya ku matsa na buya, Tantiriya tace kwayi Kwa gama me za a fasa mutuwa ko hisabi? tamike taje ta wanke yatsunta da taba lalle, Umma tana ta faman kiranta,ta tafi palon,Spark a cikin Yan kauyen Daji sai kallonsa suke.
Masu wasa da Naila suka fara tsokanar Spark,Suna cewa wannan ma ai namu ne Kai yaro wannan da Fulani yayi kama,Spark yace a'a yanzu ba a alfahari da ku,wato yanzu a kasar Nan kowa ya tsani Fulani sabo da Bata gari sun watsa mu,Spark an daina alfahari da Fulani yanzu bana ciki ni,Naila ce ta shugo suka koma kanta su Tantiriya an dawo Yan birni iya shege ya kare sai dai kiyi a dakin mijinki,Naila tace wlh bai kare ba kawai dan nayi aure sai ace tawa ta kare sai kace wacce ta tsufa ni wlh shi yasa ma bana son auren ai su Yaya ne suka jawo min.
Mohsin yace kika jawowa kanki dai dama mene amfaninki,Ango Spark in banda kallon Naila ba abinda yake,sabo da iskanci Kuma taga Yana kallonta ta fuske tana surutu tana girgiza,Spark sai ya susuce,Umma sunga yayi shuru sun zaci kunya yake ji,Umma tace ki kaishi Daya dakin ga key can,Naila ta dakko Key tace muje,Mohsin yace dama gidana kuka kaishi ba mutane can,Naila tace a'a tasan halin Spark,yace Hanan fa tana tsohon gidan har yanzu bata koma sabo ba ta dai kwashe kaya ko Ina yanzu ba komai wai sai ranar da za a Kai amarya itama kawayenta zasu sake rakata dakin miji,Spark yace ko Maza ne suka kaita ana farko,kara'i zatayi kenan ko babanta ne ya kawota ne farkon aure yanzu take