Showing 33001 words to 36000 words out of 150681 words
raye har xuwa wannan lokacin na tabbatarda ya tsayu ya jajirce ne ga duk azabar rayuwar dayake fuskanta a hannun AZIZ LIMBA dan hkaa nasan zaici gaba da jajircewa har ranar da wahalarsa ta qare dan haka haryanxu babu abinda a duniya zaki iya samun Fatima dashi daga hannuna sai lafiyarta idan ta samu"
Da fushi Mama da hakurinta ya gama qarewa tace
"Indai bazaka ban Fatima ba to bazaku bar 4&4 da itaba idan kuma ka tirsasa tafiyanku da ita wlh nayi maka alkawarin bazaku isa inda zaku ba saika samu labarin Saleem Zad yabar duniya..."
Wani irin jiri ne ya dibi Dad wanda ya sakasa dafa bango da sauri Yana rintse idanuwansa.
Kowama irin shock din Dad ya shiga Banda Ammar dayayo kanta Kansa na neman juyewa Jannah ta riqesa da sauri tana qanqamesa.
Kallan baqin cikin ganinsu da takaici Mama ta sake musu tana cewa
"Zaku zauna a 4&4 a matsayin ku na masu aiki zaku ci gaba da zama matsayin Yan aiki sbd harsai lokacinda kuka yanke shawarar bani Fatima,
Idan AZIZ kuke baqin cikin gani to yafi ku baqin cikin hadewa daku
Idan kuma 'yarka kake baqin cikin ta dawo LIMBAs to har abada nima bazan bar hakan ba sbd bata cikin rayuwar AZIZ kwata kwata a yanzu yanada wata Matar dan haka zamuyi rayuwa daku a gida daya akan dole bakwaso bama so duk lokacinda kuka gaji zaku iya bani ita ku tafi,
Karku manta Saleem Zad rayuwarsa ce take a tsakiya,
Ban hanaku tafiya ban kuma hanaku qara ba Amma dai kafin kuyi nisa a duk abinda zakuyi Saleem ya karbi hukuncin.
Ina fatan zamu zauna lafiya akan hakan."
Tana gama fadar hakan ta juya ta fice sbd tana buqatan ajesu a mansion din kafin dawowan AZIZ ta samu hanyar dauke Ummah daga garesu kafin ta koresu sbd taga alamar bazasu taba bata itaba dan haka a yanzu datai amfani da sunan Saleem tasani bazasu taba tafiya ba zasu zauna sbd shegen son junansu.
#MAMUH
#LIMBAS
#ZAADENS
07019691719*_KALBIM_*
Mamuhgee
Book 2
Chapter 19
*_ZUZEAM VENTURES_*
08144015291
Best Aphrodisiac/kayan mata
ASLM barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa niโima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Turaruka kala kala Na jiki da kaya da daki turarukan amare
Turaren kabbasa
Muna da kaya masu inganciย cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah ๐ฅฐ๐๐ป
Bononza Bononza Tsimin mallaka 2k Tsimin dabino 1k Gumba madara 1500 Gumba aya da nonon rakumiย 1500 Garin kafi ciccibi 1k
Garin bata gaban kishiya 1k
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 13k
Za a bakisu akan 5500
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
๐ฃ๏ธ๐ฃ๏ธ๐ฃ๏ธ๐ฃ๏ธ๐ฃ๏ธ๐ฃ๏ธ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWAย NEW PROMO YA KAMMALA๐๐ฝ๐๐ฝ๐๐ฝ๐๐๐ da 8k dinki ki kwashi kayan 16k hajiyata ๐๐ฝ๐๐ฝ๐๐ฝ๐๐Kazar gadali ta mallaka sashe 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadฤฑ๐ 1k Garin 7in1 2k Gumba 3 balai 1500 Gumba kwakwa da dabino 1500 Na Infectionย 1500 Garin zunzurutun dadi 1500Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 18k All at 8k koda kudinki saida Rabonki.
******************
Tana isa dakinta zubewa tayi a gefen gado tana dafe kirjinta sbd ciwon dayake mata a lokaci daya ciwon zuciya na neman kamata sbd Zaadens da ciwon Fatima.
Magani ta ballo tasha ta sauke numfashi da ajiyan zuciya ahankali tana tinanin lokaci yayi da dole zatasan inda Saleem Zad yake sbd bayan Sayd babu Wanda yasan inda AZIZ yakai Saleem a tsawon shekarun nan,
Idan har zata ci gaba da juya Zaadens akan Saleem to yakamata tasan inda yake,
Hakama ta bangare daya a yanzu batada baqin cikin zamansu a guri daya matiqar zata samu nasarar dauke Fatima daga garesu a lokacin ne zatai musu korar kare ta kai fatima ta ajiye inda itace da kanta zata bayyanarwa AZIZ da ita Amma idan ba hakan ba komai nata lalacewa zaiyi sbd Zaadens hatta AZIZ dinta zasu iya shiga tsakaninta dashi gwara ta hadasa da mahaifiyarsa da kanta sbd ya sake Sanin itace dai uwarsa da babu me kaunarsa kamarta ko Fatiman data haifesa kaunarsu sedai taxo daya.
Ta bangare daya kuma tana buqatan hana AZIZ dawowa kasar Nan a yanzu.
Da wannan tinanin ta kwanta baccin me Yar nutsuwar samun biyan buqata na daukanta.
Acan Zaadens kuwa dif kowannensu yayi mutuwar zaunen da babu sauran tinanin daya rage akansu saina baqin ciki da rashin mafita,
Basa kaunar LIMBAs,
Basa kaunarsu,
Ayau sun sake tsanarsu tsana me girma sbd duk duniya baa taba sakasu a tight spot ba irin wannan.
Idan tayi hakan dan karbe Ummah daga hannunsu to tayi babban kuskure sbd hakan bame yiyuwa bane,
Hakama idan riqesu a 4&4 shine take ganin zata iya komai akansu to tabbas tayi kuskurenda batasan ina wannan rikicin zai kaisu ba.
Ta bangare daya kuma dukkaninsu idan har Mama ta dage haka sosai akan Ummah to tabbas tasan wani abin akanta Wanda suma a yanzu sunason Sanin wacece Umman dan haka suma saisun tabbatarda wacece Umman sbd daman rashin karfi da ikon ne ya hanasu neman asalinta Amma yanzu lokaci yayi daya kamata Susan hakan tinda har Mama ta riga ta nuna Sani akanta.
*****Washe gari da safe dukkanin Wanda ke 4&4 da mamakin Mama suka fara tarban safiyar sbd fes ta tashi hankali kwance kaman bata taba ciwon komaiba,
Mamakin jamaar gidan bai qaru ba saida sukaga Zaadens sun fito bakin aikinsu kowa hankali kwance batareda bayyanarda tsananin baqin cikin rayuwa a 4&4 din dake cikin ransu ba,
Fatma da garba sunsha mamaki sosai sbd duk wainar da aka toya da tsakiyar Daren basuda labari sundai wayi gari da komawa bakin aikinsu dan haka sukai farin ciki da hakan,
Madam Sisi da kwata kwta bataso hakan ba gurin Maman taje kai bayani kai tsaye Mama tara kowa har securities din main gate ta sanar dasu Zaadens zasu ci gaba da zama da aiki a 4&4 ba buqatan tambayar komai.
Da mamaki kowa ya watse sedai ba damar tambaya.
Fiddausi data riga tasan akwai dalilin hakan itama a nata bangaren yanke shawarwari ta fara yi akan zabar LIMBAs ko Zaadens wanda zatai hakan ne sbd Falaq dinta Amma zata Kara jira tagani.
Nicky ma alaman tambaya me girman gaske ta Dora kan Zaadens Musamman ganin Mama sosai take hana barinsu hutu aikine sukeyi yanzu ba kadan ba Wanda duk takun Maman Zaadens na sane kuma sun shanye sunqi nuna damuwa ko gazawansu.
Itama Nicky qara takura Jannah tayi da ayyukan fiyeda na baya Wanda itama Jannah din Sam bata damuba.
Mama umarni me girman da tsaurin gaske ta bawa madam Sisi akan duk rintse kada a ringa barin Umman Jannah fitowa fili kada a taba barinta fitowa bangaren masu aiki koda hakan na nufin ringa sakawa bangaren tsaro ne.
Fiddausi duk yanda taso ta ringa taimkawa Jannah Sam Jannah din bata bari sbd batason ayita fada ko hayaniya idan Mama ko Nicky sun Sani,
Mama ta saka fiddausi duk rintsi kada ta bari Jannah da Falaq su hadu kaman yanda itama Jannah din batason harta bar gidan ta hadu da Falaq sbd zuciyarta zata iya samun raunin da zata iya bawa ahalinta matsala dan haka duk abinda zai kaita sama aiki tana tsananin kiyaye haduwa da Falaq wadda haryanxu Allah bai hadasu ba.
********Ahankali tafiya ta sake fara tafiya lokaci na qara tafiya duk lokacin Mama taji tahowar AZIZ saita tabbatarda ta hanasa ta hnyar datasan zai fasa da kansa,
A duk lokacinda yayi maganar tahowa kai tsaye take nuna masa ta matsu da dawowan tasa sbd Yana dawowa alkawari ne sai anyi aurensa da Nicky zai koma,
Tana fadar hakan yake fasa tahowar sbd bazai taba iya musa mata din ba idan haryazo tabbas zai aikata abinda tace din.
Bayan hakan akwai babban Al'amarin dayake riqesa acan din Wanda koyaushe baya cire tsammanin zuwan Wadda yayiwa alkawarin jira na har tsawon rayuwarsa a cikin sakonsa dan hakanne kwata kwata barin qasar baya cikin tsarinsa saida Falaq ta sakasa cika nata alkawarin na dawowa Nigeria Amma duk da hakan shi bayada tabbacin dawowansa gaba daya sbd alkawarin dayake Kansa.
Wata irin tsana ce wadda take a bayyaane Mama da Nicky kewa Jannah a gidan wadda take sake saka Jannah din zama jaruma sbd komai da suke mata ta hadiye tana shanyewa,
Duk abinda ake mata Su Dad sun Sani Amma a haka suke hadiye baqin cikin da ciwon duk abinda suke ji sbd ta nuna musu zata iya kada Wanda ya damu da komai.
Abu daya ne yake girgiza zukatansu fiyeda zafin qin da sukewa LIMBAs shine dawowan AZIZ LIMBA da kansa da basa fata suna nan sbd basusan yaya Jannah zata iya karban hakan dan haka a fili a boye addua da fatansu daya kada Allah ya kaddari haduwarsu dashi sbd Jannah dinsu kawai.
Ammar yafi kowa shiga tashin hankali na boye da tsananin rashin nutsuwa akan dawowan LIMBA wanda a yanzu adduarsa ta koma akan Allah ya hanasa dawowa harsai ranar da Allah yayi suka bar 4&4.
******
Karfe 7 na safiyar da Jannah ta raba dare tana yiwa Mama aiki a dakinta ya saka Fiddausi kasa riqe zuciyarta daga abinda takeson aikatawa Wanda shine zai kawo AZIZ LIMBA gabaki daya a qasar koda Sanin kowa ko bada sanin kowa ba sbd Mama bazata taba barin ya dawo ba matiqar Zaadens na gidan.
Tsaye take a kitchen tana kallan tray din da cup data dafawa Falaq madara yake tanajin bugun zuciyarta na qaruwa hakama idanuwanta na cikowa da ruwa...
Mama ta sakata alkawarin bazata taba fadawa Falaq ko Sayd Zaadens na gidan ba hakama ta sakata alkawarin bazata taba barin falaq taga Jannah ba to batada zabin daya wuce ta saka Jannah zuwa ga Falaq din da kanta hakama AZIZ LIMBA yazo ya kawo Kansaย ga 'yarsa da duk abinda yake koma menene zai aje yazo.
Tsoro ne yake cike kirjinta da fargaba sosai,
Shakka takeji matiqar gaske amma kuma duk motsinta Mama da madam Sisi harma da Nicky suna sane dashi dan haka batada zabin daya wuce hakan.
Kwalban chemical based sweetener dake hannunta ta daga tana kalla Wadda ana ajiyesa ne sbd Nicky dake amfanin dashi sbd komai nata kamar bana mutane ba.
Budewa tayi ahankali idanuwanta na cikowa da hawaye ta zuba sosai a cikin tea din tareda maidawa ta rufe ta dauki spoon din ta juya tea din a hankali ta maida kwalban inda take ta goge hannuwanta zuciyarta na wani irin nauyi ta bude baki ahankali ta tace
"Falaq ki yafemun,
Daddyn Falaq and Jannah duka ku yafemun Banda zabin daya wuce hakan ne kuma bazan taba illata falaq ba ciwonta kawai zan tayar"
Daukan tray din tayi ahankali tana ficewa daga kitchen daidai lokacin su Fatma suka shigo dan fara nasu aikin Jannah na bayansu sosai sbd da dan zazzabi ta tashi yau din.
Ahankali fiddausin ke takawa zuwa saman tanajin kaman ta fasa abinda take niyar yi din sbd zuciyarta dake hanata hakan dan tamkar jinin daya fito daga jikinta take jin Falaq...
Duk da abinda zatai tana kokarin yi dinne sbd hada Falaq da abinda take tsananin kauna amma kuma tana jin kaman bazata iya sakata a mummunan hali ba sbd ta hadata da Jannah da kuma zuciyar asalin mahaifiyarta.
Kofar bedroom din Falaq ta tsaya cak tana jin bazata iyaba.
Ajiyan zuciya da numfashi me zafi da daci ta ringa saukewa tana hana zuciyarta.
Ta share tsawon mintina biyar a tsaye bakin kofar dakin kafin ta juya ahankali jikinta a tsananin sanyaye ta fara takawa Falaq ta bude dakin ahankali da wayarta a hannunta charger dinta taqi yi tin jiyan dan haka ta fito dole dan neman fiddausi din.
Ganin fiddausin na kokarin sauka da tray din tea din datasan ita ta hadowa ya sakata fitowa gabaki daya tana nufo fiddausin tana cewa
"Ina zaki kuma tinda nariga na tashi zansha kawai daman da yunwa na tashi da haushin wayana ya kasa caji and I really need to talk with my daddy"
Sauri fiddausi ta qara tana kokarin basarwa tace
"Yayi sanyi bara na sake dafa Miki wani"
"Inji waye bayan I can still see its hot"
Yanda fiddausi take sake sauri yasa Falaq sake dariya tana binta da gudu tinda sun saba irin wannan wasan.
Hayaniyarsu ya saka Mama fitowa da sauri jin falaq na sauka a daidai lokacinda bata saba sauka ba kuma Jannah na nan.
Fitowan Mama ya saka Nicky fitowa a tare suka nufo qasan.
Daidai isar fiddausi palon qasa tana tsananin addua da fatan Jannah tana palon tana aiki..
Falaq kuwa biyota tayi ta riqeta a tsakiyar palon tareda dauke cup din da sauri tana juyawa da gudu tana kai cup din bakinta tafara Sha tana kokarin komawa sama Mama na saukowa fiddausi kuwa sakin tray din hannunta tayi cikin tsananin tashin hankalin tea din da Falaq din ke Sha tana dariya sbd sun dade basuyi wasa irin haka ba.
Qarar faduwan tray din hannun fiddausi ya saka Falaq juyowa tana qarasa shanye tea din da yayi wani irin taste zatai magana Jannah da Fatma suka shigo lokaci daya a palon sbd qarar faduwan tray din,
Fatma ce ta fara sako kai kafin Jannah din a natse tana dago fararen idanuwanta tana saukesu akan fiddausi...
Cup din hannun Falaq ne ya subuce daga hannun nata yana faduwa qasa ya tarwatse tana kasa motsawa daga abinda idanuwanta suka gano mata Wanda kaman bazai taba yiyuwa ganin Jannah a 4&4 ta bayyana....
Mama wani irin baqin cikin dayake rufe idanuwanta ne yake saukowa daga samanta zuwa qasanta idanuwanta akan Jannah Wadda itama qarar watsewan teacup din ya sakata dagowa idanuwanta na sauka akan Falaq wadda tai mutuwar tsaye..
Kafafunta da suke mutuwa Falaq ta daga har lokacin idanuwanta basu dauke daga kan Jannah ba ta fara saukowa bugun zuciyarta na tsananta yana sauyawa da karfin gaske sbd shock da kuma abinda tasha..
Taku biyu tayi Mama ta riqe hannunta tana hanata qara taku ko daya sedai kafin kowa yayi kowane irin motsi Falaq din ta yanke jiki ta fadi a stairs din tana gangarowa wnda ya saka fiddausi fasa ihun kuka tana yi kanta.
Ita kanta Maman kan Falaq din tayo hankali tshe.
Jannah taku daya tayi idanuwanta na sauyawa zata isa ga Falaq din sai kuma ta dakata tana komawa gefe ta tsaya zuciyarta na wani irin radadi.
Hankali tashe Mama da fiddausi suka dauketa zuwa sama Mama na cewa Nicky tayi gaggawan Kiran likita.
Da sauri Nicky ta dauko wayarta amma kuma batada niyar fara Kiran doctor saita fara Kiran AZIZ ta fada masa mummunan halinda Falaq din ta shiga sbd tasan yau bazai kwana ba saiya biyo jirgin zuwa Nigeria Wanda zuwansa shine aurensa da ita daman tana neman hanyar kawosa Nigeria yau Allah ya kawo mta dan haka bata damu da gargadin mama datace kada Wanda ya sanar masa ba.
Kiran farko datai bai daga ba dan haka kai tsaye ta kira Sayd Yana dauka ta fasa wani irin kuka tana cewa
"Falaq ta ynke jiki a stairs ta fado tana bleeding tako ina"
Dayake a handsfree take AZIZ na zaune Yana jin abinda ta fada dukansa dan haka dif kawai taji wayar ta mutu sbd Sayd bai dauka abinda zata fada ba ya saka handsfree din.
#MAMUH
#AY LIMBA
#AZIZ LIMBA
#ABDULAZIZ LIMBA
#4&4 LIMBA
07019691719*_KALBIM_*
Mamuhgee
Book 2
Chapter 20
*_ZUZEAM VENTURES_*
08144015291
Best Aphrodisiac/kayan mata
ASLM barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa niโima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Breast
Magungunan gyran Breast
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Turaruka kala kala Na jiki da kaya da daki turarukan amare
Turaren kabbasa
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah ๐ฅฐ๐๐ป
Bononza Bononza Tsimin mallaka 2k Tsimin dabino 1k Gumba madara 1500 Gumba aya da nonon rakumi 1500 Garin kafi ciccibi 1k
Garin bata gaban kishiya 1k
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 13k
Za a bakisu akan 5500
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
๐ฃ๏ธ๐ฃ๏ธ๐ฃ๏ธ๐ฃ๏ธ๐ฃ๏ธ๐ฃ๏ธ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA๐๐ฝ๐๐ฝ๐๐ฝ๐๐๐ da 8k dinki ki kwashi kayan 16k hajiyata ๐๐ฝ๐๐ฝ๐๐ฝ๐๐Kazar gadali ta mallaka sashe 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadฤฑ๐ 1k Garin 7in1 2k Gumba 3 balai 1500 Gumba kwakwa da dabino 1500 Na Infection 1500 Garin zunzurutun dadi 1500Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 18k All at 8k koda kudinki saida Rabonki.
******************
Su Mama nakai Falaq daki suka kwantar wayarta dake hannunta tafara ringing Wanda bata damu da dubawab sbd kokarin Shafawa Falaq din ruwa dasuke sedai ba alaman zata farfado Wanda hakan yake basu tabbacin ba suman shock bane akwai abinda ya sakata collapsing wanda suke fatan ba ciwonta bane Musamman fiddausi da hankalinta yayi mummunan tashin da har take jin tana fita hayyacinta sbd tsoro da fargaba tareda mummunan baqin cikin abinda ta aikata din.
Sake shigowan Kiran ya saka Mama dago wayar cikin tsananin fushi tana dubawa gabanta ya yanke y fadi sbd Kiran AZIZ ne.
Kasa dagawa tayi kirjinta na harbawa harta yanke wayar,
Kokarin sauke numfashin tsinkewan Kiran takeyi sbd tasan baya wuce kira daya tsananinsa biyu dan haka tinda na biyu ne yayi bazai sake kira ba...
Sake shigowan kiransa ne ya saka zufa tsatsafo mata tana dagowa ta kalli fiddausi da batama hayyacinta daidai tasan ba lallai ta fada masa to Amma wannan kirn nasan dole da dalili.
Shigowan Nicky ne tana cewa
"The doc will be here in no ti..."
Kallan da Mama ke mata ya sakata kasa qarasa zancen tana shiga mamakin ko dai Falaq