Showing 48001 words to 51000 words out of 150681 words
baki cikin sautin gajiyawa da komai na rayuwa tace
"I hate you AZIZ LIMBA,
I hate you,I hate you"
Saukan kalamanta a kunnuwansa sakasa rintse idanuwansa yayi Yana sake qanqameta jikinsa wasu hawaye masu dumi a Karo na farko suna gangarowa daga idanuwansa dake rufe jikinsa na wata irin rawa alaman Yana cikin yanayin ciwo har lokacin.
Hawaye takeyi sosai itama tana sake furta masa ta tsanesa.
Yanda jikinsa ke tsananta da kalamanta ya sakasa kasa sakinta ya nufi toilet da ita a hakan Yana isa ya sakar musu ruwan daya saka karfinta dawowa tafara turesa tana tsananta kukanta da fada masa irin girman tsanar datai masa tareda tsanar dataiwa kanta na taba sonsa a rayuwarta.
Rintse idanuwansa yakeyi Yana sake qanqameta kalamanta naci gaba da hargitsa qwaqwalwa da rayuwarsa ma gabaki daya Yana sake zarewa.
Binsa ruwan sukeyi suna basa nutsuwa da sassauci ahankali tsawon lokaci shiru sai kukanta dayake tashi ahankali ahankali Yana ratsa kunnuwansa.
Dagowa yayi ahankali ya saukar da jemamun idanuwansa da sukai tsananin laushi ya saukesu akan fuskanta daya dago ahankali ya kafeta da kallon da bai taba yiwa kowace halitta irinsa ba.
Baya taja ahankali jikinta na dan rawar sanyin ruwan da suke dade suna rasata na sanyi batareda ta kallesa ba ta juya har lokacin zuciyarta zafi take mata.
Riqo hannunta yayi ahankali batareda yace komaiba ya dawo da ita jikinsa ta baya bayanta ya sauka kirjinsa cikin rashin karfi sbd kukan datai sosai yaci karfinta sosai.
Hannuwansa ya saka ahankali ya zagayo cikinta Ya rungumeta Yana rufe idanuwansa ahankali sbd nutsuwarsa data samu.
Sake bude idanuwansa yayi tareda daga hannunsa daya yakai wuyan rigarta ba tsammani taji yaja rigar kai tsaye ya sauke daga kafadanta yana birkitota.
Da sauri taja baya tana dafe rigar sedai jikin bango ne take dan haka taku daya yayi me sanyi ya rifeta a bangon Yana sake Dora hannunsa gurin yana kallan fuskanta datake a tsananin hade.
Hannunta ya cire kai tsaye tareda sake janye rigar Wanda take saman kirjinta ya bayyana ta sake saka hannu zata tare ya hada hannuwanta biyu da nasa daya ya riqe ta bayanta ya kalli idanuwanta da nasa idanuwan da suke mata nuni da a ayanzu Yana hayyacinsa ya dawo daidai karfinsa a cike yake 100%
Itama kallansa tayi da rashin shakkarsa zata bude baki tayi magana ya sako Kansa cikin wuyanta ya ruwan da suka gangaro daga fuskanta suka sauka kan dogon hancinsa ya saki wata ajiyan zuciya ahankali Wadda ta sakata sarqewa tana son qwacewa Amma ba daman hakan.
Ciwonta dayake buqatan gani ya zubawa ido Yana hadiye radadin ganin raunin kafin ya saka hannu ahankali ya kashe musu ruwan ya saketa ahankali tareda juyawa ya nufi towel Yana zare rigar jikinsa kai tsaye wadda ta bayyanarda kakkarfan jikinsa daya sakata juyawa tana kallan jikinta da kayan jikinta da batasan yanda zata fita dasu ba a hakan Wanda zai iya saka familynta tambayar inda ta fito.
Towel ya daura a jikinta tareda juyowa baice mata komaiba ya kamo hannunta tareda janta suka fito jikinta duka sanyi dan batada niyar sauya kaya ko zare na jikinta,
Bai iya tilastata ba sbd bayason su sake fara hayaniya dan haka kai tsaye janta yayi har gaban dresser dinsa ya kaunar a kujera yana dauki cotton me laushi da tsafta ya sake sauke rigarta zai Dora hannunsa ta riqesa da hannunta daya tana qin kallansa har lokacin ciwon rayuwarta dashi takeji.
Hannunsa ya saka ya zare hannunta tareda kai hannunsa kan qaramin yankan yayi mata wata irin gogewa ahankali cikin nutsuwa tareda kai bakinsa gurin ahankali ya bude bakinsa ya hura wani irin iska me sanyin daya saka numfashinta tsayawa cak tana qanqame hannuwanta sbd saukan iskan bakin nasa akan fatarta dake jiqe sanyin yayiwa lafiyarta yawa taji.
Rintse idanuwa tayi sbd zafin dataji a gurin tana kuma gujewa kallansa..
Ganin sanyin dake ratsata zai mata yawa ya sakashi miqar da ita yanzu zauna tareda janyota ta fado Kansa ya mata wani kyakkyawan riqo Yana zagayeta da hannuwansa da kirjinsa sbd rage mata shigar sanyin AC na dakin Yana qara goge kirjinta dayake ganin yanda zuciyarta da numfashinta ke bugawa da karfi suna sama da qasa.
Akan tabon dinkinta na zuciya yankan ya sauka dan haka ya sake zubawa gurin idanuwansa Yana jin zuciyarsa na kasa daukan girman abinda yake ji akanta sbd ita da Ummitansa ne kaman a guri daya,inama Ummansa na raye ya ajiyeta guri daya da Jannah su kansace mata uku a rayuwarsa dayafi so fiyeda rayuwarsa sun hade guri daya.
Yanda ya kafeta da idanuwansa dake sake zama wasu sexy Yana kallanta kaman zai iya hana komai da kowa sake ganinta ne ya sakata miqewa da sauri tana nufar kofa ta durqusa ta dauki takardun datazo dasu tana kokarin ficewa tana isa kofa ta dakata batareda ta juyoba ta bude bakinta da nayi nauyi tace
"Ina Nan a matsayata na aurenka akaina ko ka yankesa ko kada kayi hakan bazan taba sake zama da auren kowa ba bayan na wanda nake s......"
Juyota kawai taji anyi da karfi tareda hade bayanta da jikin kofar datake tsaye yana Dora bakinsa ahankali akan lips dinta tareda zira harshensa cikin tsakiyar bakinta Yana saka dukkanin karfinsa ya yaga rigarta da daman ba wani karfi ne da itaba tinda material din ba tsada.
#MAMUH
#ZAADENS
#LIMBAS
07019691719*_KALBIM_*
Mamuhgee
Book 2
Chapter 28
*_SHOP WITH ME BY RANO_*
08030811300
https://chat.whatsapp.com/IexiuY21PP75lt4yoJtNsK
Kina neman in da zaki samun kayan yara classy kaya na yan gayu at a very affordable price? Ko kina son fara kasuwancin kayan yara amma baki da jarin da zaki saro kayan? Nesa ta zo kusa, kiyi joining community din nan muna saka kaya masu kyau available da inganci a farashi me sauki da zaki dauka ki tallata har ki samu naki kema.
Burinmu shine kowacce mace ta samu sanaar da zata dogara da kanta.
**************
Janyewa tayi da karfi kirjinta na harbawa da karfi sbd yanda yazo mata a bazata kuma kaman hankalinsa na gushewa sedai ko gama janyewa bataiba ya dawo da ita jikinsa da karfi Yana qarasa raba rigarta ya jefar cikin glass din dayake fashe na table din daya fasa dazu...
Black bra ce a jikinta da skintight Wanda suke a jiqe suma tayi saurin sake turesa kafin ma ya sake dawowa gareta ta baya da sauri idanuwanta na cikowa da hawayen 'dacin zuciya ta daga hannu zata nunasa tayi magana ya kama hannunta da hannunsa daya Yana sarke yatsun cikin nasa ya dago idanuwansa da sukai ja ya kalleta babu abinda yake ji a zuciya da jininsa bayan tsananin azabar maganar data sokesa da ita ya rufeta jikin bango yana kasa hadiye wutar datake cinsa ya bude baki Yana saka idanuwansa cikin nata da wani irin azababbiyar sautin ciwon dake cin kirjinsa yace
"Zan mutu,
Zan mutu ne sbd abinda nakeji zuciyana bazata iya dauka ba,
Bansan yaya zan iya controlling abinda nakeji ba,
Kin Sani Ni mara cikakkiyar lafiyan kwakwalwan da zata iya daukan jin sunan wani a bakinki ko jin sunaki a bakin wani,
Zan qarasa zarewa zan qarasa zama wanda zaki tsana ne bayan kuma komai girman tsanan da zakimun bazan taba barinki ba koda hakan na nufin bayyanarwa duniya haukana ne.....
Kansa ya cusa a cikin wuyanta Yana rintse idanuwansa dake masa radadi suma Yana jin kaman ya kurma ihu ya qanqameta jikinsa saita shige cikinsa kowa ya dena ganinta bare jinta sai shi..
Kansa ya daka ya sake dakawa Yana dagowa ya zubawa fuskanta datai straight tana jiran ya fara dawowa daidai ta fice sbd a yanzu gap yake da juyewan dayake magana...
Ganin taqi kallansa idanuwanta na qasa tana jiran motsin dazai bata damar raba jikinta da nasa ya sakasa karantar yanayinta da babu abinda yake cikinsa sai tsanarsa dayake hangowa take ya kasa riqe Kansa....
Saukan bakinsa taji akan bra dinta da hoqoransa ya fizgeta Yana wurgi da ita Yana bude jajayen idanuwansa cikin slow zuwa ga fuskanta data kallesa cikin tsananin tsoro da faduwan gaba ba shiri tayi saurin mannuwa da kirjinsa tana rintse idanuwanta da suka ciko da hawaye masu tsananin zafi tana hanasa ganin kirjinta daya bayyana...
Saukan tsinin kirjinta a nasa kirjin da babu kaya a ba zato take ya dakatar da duk wata hanyar wucewan ruwan jiki da jini dake yawo a jikinsa ya dafe bango da hannunsa daya cikin wani irin yanayi sbd loosing balance dinsa da yayi na jin abinda bai taba ji ba gabaki daya gashin jikinsa na miqewa ya rintse idanuwansa ya budesu jajir akanta.....
Wani irin numfashin daya maqale masa ya fizgo da karfi tareda daukanta gabaki dayanta ya nufi gaban mirror da ita ya zaunar kafin tayi wani yunquri ya saka bakinsa ahankali ya laso fatar kunnenta Yana sauke mata wani irin fitinannen numfashi me tsananin dumin daya sakata fasa kuka tana rufe kirjinta da hannuwanta biyu,
Hannuwan ya janye tareda shigar da kirjinsa ya rufe mata su da kirjinsa Yana mannesu da dan karfin daya sakasa sauke numfashi me karfin gaske Yana buga miron da karfin daya watse take a gurin.
Fuskanta ya dago jajayen idanuwansa Na rufewa ya sake saka harshensa ahankali ya lashi wuyanta Yana jin zuciyarsa na samun nutsuwan dayake rasasawa akanta,
Gangaro da karshensa yayi ya lashi gefen fuskanta kafin ya lasa lips dinta ya hadiye wani numfashi me shegen karfi kafin ya zira harshensa ahankali cikin bakinta da take ta gartsawa harshensa cizon da saida ya fasa.
Lumshe idanuwansa yayi Yana shanye radadin kafin ya bude idonsa akanta Yana sake jin tsananin sonta na neman illata rayuwarsa gabaki daya,
Raba kirjinsa yayi da nata tareda yin baya da wuyanta ya saka harshensa tareda saukar da bakinsa kai tsaye kan kirjinta Yana qanqameta kaman zai rabata biyu Kansa na juyewa.
Azabar riqon da yayi mata da zazzafan yanayin datake ji na irin yanda yake lasanta ya sakata qanqame Kansa tana son dagosa Amma Sam yama tashi daga AZIZ LIMBA dinsa dan haka jikinta ya fara rawa tafara kokarin Kiran sunansa Wanda bakinta ne dayake setin kunnensa sautin muryanta dake shigarsa kai tsaye da kukanta ya sakasa jin gabaki daya gashin jikinsa na sake miqewa ya dago kansa tareda kama kanta ya hade bakinsa da nata cikin wani irin tsananin mahaukacin so da shaukinta Yana kamo harshenta cikin wani irin fitinannen yanayi yake tsotsanta Yana zuqo duk wani albarkatun bakinta Yana jin kansa na kuncewa.
Kissing dinta yakeyi Yana sake qanqameta jikinsa kaman zai ballata yana sake jin kirjinta dake manne da nasa suna neman dakatar d bugawan zuciyarsa....
Daukanta yayi cak zai nufi lafiyayyen gadon dake dakin da ita ta fasa kuka me karfin gaske tareda bude baki cikin tsananin kukan daya taho mata tace
"AZIZ LIMBA na roqeka kada ka keta mun haddina,
Na rokoka kada kamun dole,
Karka manta kayi alkawarin bazaka taba mun dole ba dan haka ka Sani komai da kakemun dole ne kakemun kada ka karbi haqqin da ba naka........"
Cak ya dakata tareda tsayawa yana bude idanuwansa da take suka qara sauyawa...
Ajiyeta yayi a gadon tareda juyawa kai tsaye batareda ya sake kallantaba ya wuce bathroom ya shige...
Yana shiga da towel din a jikinsa ya sakarwa kansa ruwa Yana riqe kansa dan hannuwansa biyu yana hana kansa shiga mummunan yanayinsa sedai idanuwansa sun nasa riqe tsananin dacin zuciyarsa wasu irin hawayen da baisansu bama suka cika jajayen idanuwansa suna biyo ruwa suna gangarowa.
Itama cikin hawayen ta dafe kanta tana rufe idanuwanta kuka na zuwar mata ta rufe bakinta tana fasa kukan mara sauti tana zamewa qasa tana dafe jirjinta dake mata radadin halinda take jin zuciyarta.
Ta jima a hakan kafin ta miqe tana share hawayenta batada zabin daya wuce daukan doguwar jallabiyansa datai mata yawa sosai ta zira tareda daukan hularta ta saka ta dauki takardunta ta fito daga dakin gabanta na faduwan kada Allah ya hadata da kowa Musamman daya daga cikin familynta Musamman Ammar.
Harta sauko ta fice zuwa kitchen babu kowa dan haka tana shigowa kitchen din Fatma ce ta fara ganinta ta kalleta cikeda mamaki me tsananin da fargaba tana kallan kayan jikinta da fuskanta datai ja.
Amina ma cikin mamaki ta juyo ta kalleta kafin ta saukan da idanuwanta akan rigar tin daga sama har qasa zatai magana Jannah din ta juya musu baya tana dan kare kirjinta da hannuwanta biyu sbd ganin suna kallan kirjinta dake nuni da babu bra a jikinta.
Kokarin basarwa tayi ta hnyar cewa
"Fatma ina hijab dinki"
Fatma da itama take son subar kitchen din sbd kallan da Amina keyi wa jannah din da kuma yanda fuskanta ta nuna tayi kuka da sauri taje ta dauko hijab din ta kawo mata tana tayata sakawa.
Tana gama saka hijab din Madam Sisi na shigowa kitchen din ta kalli kowannensu taga sunyi tsuru tsuru banda Jannah din data qi barin ma Sisin taga fuskanta ta juya tana kokarin ficewa.
Binta da kallo Madam Sisi tayi tana qureta da kallo kafin idonta suka sauka akan rigar jikinta da sosai tayi maya yawa hakama idan idanuwanta sun fada mata daidai kaman yau da safe rigar ce a jikin me gidan.
Zaro idanuwa tayi da sauri cikin karfi tana bin bayan Jannah din tana sake qafewa rigar ido gabanta na faduwa tinani kala kala na shigarta dan haka ta juya tana tinanin yanda zataiwa Nicky bayani idan ta farfado.
Jannah na isa dakinsa Allah ya taimaketa harta isa bata hadu da kowaba,
Tana shiga dakin Fatma na shigowa dan haka Fatma ta sakawa kofar key tana isowa gurin Jannah din wadda ta dago idanuwanta da suka sake ja suna cikowa da hawayen data kasa barin su sauko tana kokarin danne abinda takeji amma kuma zuciyarta ta kasa tana neman wanda zata fadawa dan ta samu sassauci Amma bazata iya fadawa familynta ba sbd zata wargaza dukkanin karfin gwiwansu da suka samu da power da suke tinanin sunada ita akan yarsu,
Zata sakasu dawowa a cikin quncin da matsin da suke tinanin sun fito na AZIZ LIMBA,
Ammar kuma zarewa zeyi zaima iya rasa kansa kwata kwata idan yaji hakan dan haka bazata taba iya fada musu ba zata yaqesa da kanta har sai sakin da suke fatan itada familynta ya tabbata,to Amma ta yaya???
Tayaya zata iya hakan???
Fatma ta dago ta kalla ta sunkuyar da kanta tana sake sabbin hawaye masu zafi ta bude baki cikin kuka tace
"Fatma bai sakeni ba,
Ba takardan saki bace nake dako duk tsawon shekarun nan,
Da aurensa akaina nake yawo duk lokacin nan,
Me yasa Yamun hakan?
Me yasa ya dawo dan ya sake wargaza mana rayuwa?
Tayaya zan iya cewa su Dad babu sakin da muka zuba shekara biyu muna farin cikin samu?
Tayaya Ammar zaiji da auren AZIZ LIMBA haryanzu akaina a daidai lokacinda yake sakaran aurena dashi?
Tayaya zan saka AZIZ LIMBA din ya datse mun wannan auren nasa dayake kaina?
Fatma bansan ya zanyi ba zuciyata ciwo takeyi."
Fatma da duk itama ta rikice cikin tsananin tsoro da fargaba tace
"AZIZ LIMBA me wannan gidan da naji Garba yace?
Shine mijinki?
Innalillahi ya zamiyu yanzu to?
Kasa cewa komai Jannah tayi sbd bata ko iya magana sarawa kanta yake tsananin yi,
Fatma kuwa tsoro ma taji ita duk ya kamata Amma kuma dole ta Sani Jannah ta shiga mummunan tashin hankali sbd bataga alaman sakin zai yiyuba anan gidan sbd me gidan kansa abin shakka ne dan ita ko iya dagowa batai ta kallesa sosai ba sbd tsoro da shakka.
Rarrashin Jannah din Tai duk da batasan me zatace mata akan lamarin ba dan haka dai ta rarrasheta akan ta cire damuwan komai tukuna dan sai ancire damuwa zaa samu nutsuwa da tinanin fuskantar matsala.
Wanka dole jannah din ta sake yi sbd jikinta da duk yake mata nauyi ta saka wasu kayan tayi sallah kafin ta fita ta tafi gurinsu Dad inda Ammar an samu ya dawo daidai dan haka Sayd ya saka aka barsa baa tafi dashi din ba.
Babu me wani abin fada a tsakaninsu sbd tinanin da yayiwa kowa yawa dan haka abincin rana ma sama sama sukaci kafin suka gama kowa ya koma bakin aikinsa.
#MAMUH
#JANNAH ZAD
#AZIZ LIMBA
#NW LIMB
07019691719*_KALBIM_*
Mamuhgee
Book 2
Chapter 29
*_SHOP WITH ME BY RANO_*
08030811300
https://chat.whatsapp.com/IexiuY21PP75lt4yoJtNsK
Kina neman in da zaki samun kayan yara classy kaya na yan gayu at a very affordable price? Ko kina son fara kasuwancin kayan yara amma baki da jarin da zaki saro kayan? Nesa ta zo kusa, kiyi joining community din nan muna saka kaya masu kyau available da inganci a farashi me sauki da zaki dauka ki tallata har ki samu naki kema.
Burinmu shine kowacce mace ta samu sanaar da zata dogara da kanta.
*******************
Sai datai laasar ta isa kitchen aikin abincin dare,
Ko data isa a natsenta ta isa kaman babu abinda ya faru sbd ta sakawa ranta kaman yanda ta yafe AZIZ LIMBA a bayan ko a yanzu tana kan bakanta da aurensa da babu aurensa ya riga ya fita a ranta dan haka batajin a yanzun ma zata sauya hakan,
A masu aikinsu zasu ci gama da zama bata buqtaan kowane irin matsayin daya wuce hakan har sai Allah yasa sun samu damar sanin inda Saleem yake sun tattara sun bar mansion din.
Su Fatma ma sunyi nisa a aikin dan haka ta saka hannu suna qarasawa.
Mama kuwa sai yamma lis Allah ya saka ta farfado da zazzabi me dan karfi a jikinta,
Su Falaq ma ganin ta farfado sai suka samu nutsuwa sbd har yamman babu Wanda yaga saukowa ko fitowan Daddynta.
Sai dare karfe 8 na tukuna ya fito sanyeda doguwar jallabiya navy blue fuskansa tayi laushi sosai hakama fuskan a kame babu sakewa ko kadan.
Abinci dukkaninsu suka zauna dinning ci bayan kowa ya zauna ya dago a natse ya kalli fiddausi dake kokarin fara serving nasu ya bude baki a kame yace
"Ina Mama"
Shiru sukai dukkaninsu kafin fiddausin ta bude baki cikin girmamawa da jin nauyin fada zatai magana Sayd ya karbe zancen da cewa
"Mama ta samu tsautsayi dazu a stairs Amma likita ya dubata kuma tama dawo daidai tana hutawa ne sbd dan sauran zazzabi ma ciwon jiki sai zuwa gobe ko zata iya saukowa.
Ajiye spoon din hannunsa yayi ahankali Yana kallan Sayd din yace
"Mama ta hadu tsautsayi haka me yasa baa fadamun ba?
Akwai wani dalilin qin fadamun ne?
Shiru dukkaninsu sukai sbd ganin yanda ransa ya baci da yanda kuma bacin ran da fushi yake a bayyane.
Sake maimaita tambayarsa yayi cikin fada wadda ta saka Sayd cewa
"Baka kusa ne shiy.....
"Unbelievable" ya fada yana katse Sayd din tareda miqewa Yabar dining din falaq ta bisa da kallo cikeda mamakin ganin fushin daddynta da duk abinda zakai masa baka iya ganin fushinsa a bayyane.
Sayd kuwa daya San ba qaramin abu ke fidda fsuhin AZIZ