Showing 96001 words to 99000 words out of 150681 words

Chapter 33 - Kalbim Book 2 Complete Hausa Novel

Mamuhgee   

23 Sep 2025

9060

dashi ta hanyar miqewa yana cewa

"No need for that"

Miqar da ita yayi yace da ita zai tafi taci abinci kawai acan.

Saleem har waje ya rakasu suka shiga wata motan daban da ayau ma shine ya tuqo da kansa suka fice Jannah na cewa sai ta dawo yanzu ba da jimawa ba.

Suna fita gidan ya daga wayarsa ya turawa Sayd sakon kafin ya iso a girka the simplest spicy abinci me Kyau.

Sayd daman baya kwanciya a kaida matiqar AZIZ baya gida Dan haka koda sakon ya shigo yana zaune lafiyayyan Palonsa yana Kallo sama sama a flat screen yana Kuma Dan chats a wayarsa.

Kai tsaye jammy ya kira ya sanar Mata itama take ta miqe ta sauya kaya daga na bacci ya nufi kitchen ta Dora lafiyayyan Indomie Noddles dasu carrots da qodar da daman akwai dafaffiya a freezer.

Cikin lokacinda bame tsayi sosai ba ta qarasa dafawa ta kawo dining kenan ta ajiye suna shigowa.

Ruwa da fruits masu sanyi da mango juice ta kawo ta ajiye ta gyara kitchen ta fice bayan ta rife koina.

A dining room din suka qaraso suka zauna tana ganin Indomie din yawunta ya tsinke ta saki hannunsa daya a qarasa da Dan sauri tana zare kimono din jikinta ta jefar tana zaunawa ta dauki fork ta debi Indomie din tana kaiwa bakinta.

Lumshe fararen idanuwansa tayi cikin Jin tsananin dadi ta dago ta kallesa tareda miqa kama hannunsa ta zaunar gefenta tana cewa

"Yayi dadi zaka ci??

Girgiza kai yayi yana cewa

"No"

Cigaba Daci tayi tana Jin dadi abarta ta dauki mango juice din dake cup Tasha sosai ta juyo ta kallesa ita ya zubawa kyawawan idanuwansa masu kashe jikin Mai kallansu yana kallanta cikeda kulawa da kauna me sanyi.

Murmushi tayi ta miqe ta dawo kan kafafunsa ta zauna suna facing juna ta debo Indomie din me tsayi da baa karyaba gurin dafawa ta nufo bakinsa da ita tace ya bude baki.

Cikin idanuwanta ya kalla bai musa na ya bude mata bakin ta saka Masa Indomie din tana murmushin mugunta sbd yajin dayake cikinta.

Hadiyewa yayi da sauri yana kallanta da idanuwansa da suka sauya tsabar masifar dayaji ta masifaffen yaji ya bude baki zai yi magana ta dauki mango juice takai bakinta ta cika ta ajiye tana Dora bakinta akan nasa tana basa ahankali yana sha yana lumshe idanuwansa da har sun Dan sauya sbd bayason yaji gaskia ko kadan yana sakasa zafin ciki.

Sassauci ya samu na abinda yaji bayan data basa juice din ta tsotse Masa yajin tas ya lumshe ido yana sauke ajiyan xuciya cikin sanyi.

Zufa ne ya da tsatsafo a goshinsa ta dauki tissue ta goge Masa ahankali tana sake debowa takai bakinsa tana dariya.

Cikin sanyi ya bude baki yace

"Is this a punishment or......

Katsesa tayi da cewa

"Yes Mr Husband,
Kwana nawa no calls,no massages bare zuwa....

Wani murmushin wahala ya sake yana marairaice Mata fuska kaman ba Shiba zaiyi magana tace

"No,no just take your punishment in peace AZIZ LIMBA"

Bude bakin yayi ta saka Masa ya cinye yana daurewa idanuwansa da goshinsa na nunawa sbd idonsa da yakeyi Dan ja goshinsa Kuma yana Dan fidda qananun zufa kadan.
#MAMUH
07019691719*_KALBIM_*
Mamuhgee

Book 2
Chapter 56

Dariya takeyi tana basa yana cinyewa ahankali yana kallanta da idanuwansa cikeda kauna da shauqin yanda take dariyarta ransa na sanyi da ganin dariyan da farin ciki a fuskanta.

Tausayi ya Bata cikin yar dariya da tsananin kaunarsa ta dauki ruwa me sanyi takai bakinsa ya girgiza mata kai yana kallan bakinta data basa juice dashi ta sake murmushi tana cewa

"Zaka Sha anan?? Ta fada tana nuna bakinta da yatsanta kaman wata qaraman yarinya mara wayo.

Gyada kai yayi Shima yana kallanta idanuwansa gwanin tausayi.

Fruits ta janyo ta dauki watermelon me sanyi sosai jajir da ita takai bakinta ta tsotsa ahankali kafin ta kamo fuskansa da hannuwanta biyu ta Dora bakinta akan nasa ta saka Masa ciki direct tana kallan idanuwansa daya lumshe yana karba cikin sanyi da samun nutsuwa.

Sauko daukowa tayi tana sakawa bakinta ta sake basa ya karba yana zagayo qugunta dake zaune kan kafafunsa.

Cigaba da basa tayi yana karba yana kallanta kaman zai hadiyeta harya dena Jin yajin kwata kwata ya kalleta ta dauko ta karshe zata basa ta fadi tana fadawa cikin rigarta.

Kallansa tayi Shima ita ya kalla
Ta ajiye fork din zata saka hannu ta ciro ya riqe hannunta yana ta bari ya dauko da kansa.

Kan dining table din ya maidata ya zaunar yana shafa wuyanta cikin wani irin sanyi da nutsuwa yana kunnuwa ya Kalli fuskanta da itama shi take kalla cikeda so tana murmushi.

Kansa ya ringa sakawa yana shafa mata fuskansa a wuya zuwa kirjinta kafin ya saka kansa cikin rigarta yana bin melon din har tsananin cibiyarta da mararta ya fidda harshensa ya lashi melon din a gurin tareda fatarta kafin ya dauketa cikin bakinsa yana hadawa da fatar mararta ya Dan cisa kadan ta saki wani malalacin numfashi me sautin ihun shauqi kadan tana yin baya ya tarota da hannuwansa batareda ya ciro kansa daga cikin rigarta ba.

Inda ya ciza din ya hura mata yana fiddo kansata wuyan rigarta data kasa daukansu su biyu aciki ta yage Kai tsaye daga gaba sama zuwa qasa anan lafiyayyar fatar kirjinta zuwa cikinta da cinyiyinta suka bayyana ya shafasu yana miqa kansa fuskanta a tare suka kama bakin juna suna wata lafiyayyan French kiss yana qarasa zare yagaggiyar rigarta jikinta.

Sake zagayo wuyansa takeyi da hannunta tana basa damar kissing nata dakyau suna fidda numfashi me sanyi da yamutsa kwakwalwa.

Rigar jikinsa me bottoms suka bude gabaki daya suna jefarwa yana sake matsawa da ita tsakiyar dining din,

Plates da sauran kayan dake kan dining din ya ture duka da hannunsa suna hayewa tsakiyar dining table din yana zare Sauran abinda iyashi kadai ya rage a jikinta ya jefar yana sake hade bakinsu nishinsu me sanyi da tada tsikar jiki yana cike gurin musamman da suka fara abinda ya tsananta nishin yana saka gabaki daya gurin daukan dumi da yanayin shauqin da idan Wani yaji zai iya zarewa shi kansa.

Love me Kyau da nutsuwa tareda wata irin zafaffiyar romance suka gama samu a kan dining din kafin suka samu nutsuwa suna sauke numfashi me dadi da kwanciyan hankali.

Sun dawo daidai tsawon mintina kafin ya dauketa da wasu daga cikin kayansu da bai kamata kowa ya gani ba kaman yanda yayi last time suka bar gurin zuwa bedroom dinsa.

Suna isa Kai tsaye toilet suka nufa sukayi wanka ta rigasa fitowa daure da towel ta zauna tana goge jikinta.

A cikin kayan bacci iri daya sukai Shirin baccinsu kafin suka kwanta yana shigewa jikinsa kaman baby take bacci me dadi ya daukesu.


Washe gari koda fatma ta tashi Jannah Bata gidan Dan haka Bata damuba tayi ayyuka tana debewa Kanta kewa har Saleem ya fito yayi breakfast ya fice Shima aka barta da masu aiki kawai daga nan tana gama komai tayi wanka ta shirya taxo palon qasa ta zauna tana kallonta hankali kwance.

Jannah Bata dawoba a ranar sbd tayi datai da AZIZ wadda ta daukesu sati daya kafin suka dawo sbd Jannah din data fara shiga kewan gida haka kawai taji gidan takeso ko abinci ma na gidan takeso Dan haka dole suka dawo suna dawowa ta daga hankalinta gidan takeson tafiya.

Ba yanda ya iya haka aka shirya musu komai duk da Bata dauki wasu kayanba sbd kada su Dad su gane.

Jirgi aka sakasu Wanda ya saukesu Abuja driver me zaman kansa aka saka yaje airport daukansu tareda kayansu na tafiya kauye da aka bari Abujan baa tafi dasu ba aka kaisu gida.

A gate sukace driver ya ajiyesu sbd basason su shiga 4&4 din tareda shi ga Kuma Jannah din da suka iso ba lafiya ta galabaita sosai tayi fayau daman ta qara Wani irin mahaukacin haske me Kyau dake bayyanarda tsananin hutu da kwanciyan hankali da sauyin rayuwan data samu.

Suna shigowa gate na biyu Garba dake harabar gidan tsaye yana waya shine ya fara ganinsu ya kashe wayar cikeda mamaki da farin cikin ganinsu ya qaraso yana karban kayan Hannun fatma yana cewa

"Tafiyan yamma kukayo?
Meyasa baku kira Kun sanar da dawowanku ba?

Maheer daya fito idanuwansa akan Fatma datai Wani mayen fresh haske sosai fatarta na daukan ido idanuwansa suka fara sauka ya sake baki yana kallansu da mamaki me tsananin gaske yace

"Ku Kuma daga ina haka?
Lfy Kuwa kuka dawo?
Ba cewa akai ku jira zamu Taho ba?

Jannah dake Wani Glowing ya zubawa ido yana cewa

"Lafiya kike Kuwa Jannah?
Kodai bakida jini ne kwata kwata kikai wannan hasken??

Ammar da Dad da suka fito a tare sbd duka sallan magrib zasu masallaci suna ganinta da jin maganar Maheer ta karshe take hankalinsu yayi mugun tashi suka qaraso da sauri Dad na kunna fitilar wayarsa me haske yana haskata da kyau Danma ya tantance yace

"Jannah ciwo kikai a kauyen ne ko me?
Bakwa samun abincin ci ne kokuwa?
Meyasa kika kode haka kaman me ciwon rashin jini??

Ammar ne ya karba da cewa

"To kokuwa da batada jinin da gaske ne??

Fatma data rasa ta ina zata fara magana karban zancen tayi da bude baki tace

"Dad tinda mukaje batada lafiya ko abincin kirki Bata iya ci dakyar ma mukai wannan kwanakin ganin hakan yasa muka dawo"

Jannah datake cikin yanayi na rashin Jin dadi dagowa tayi dakyar ta Kalli dad dinta Wanda ya rungumota jikinsa cikeda tsananin kulawa da tausayinta tareda Dana sanin turata kauyen yace

"Muje ki huta gajiyan tukuna sai muje asibiti gobe inshallah ko Akira Dr"

Ciki suka nufa gabaki dayansu kaman zasu cire ciwonta su sakawa kansu.

Ummah dake palon sama zaune tana waya da AZIZ a wayar Falaq fiddausi ce ta sanar da ita isowansu Jannah din Wanda AZIZ ya riga ya sani tinda shine ya saka driver zuwa daukansu.

Sallama Ummah tayi dashi suka sauko gabaki dayansu Falaq na gaba cikeda farin ciki me tsanani.

Koda suka isa dakinsu Jannah din ummah ce ta fara isa gareta ganin yanayinta tana zuba mata ido sosai ta kamota jikinta har tana hadawa da hannun Dad Wanda yake kokarin kwantar da Jannah din ya dago ya kalleta da idanuwansa cikeda wata irin kewa da kauna me tsafta duk da ko a jiya suna tare abinsu Dan tinda AZIZ baya nan Shima ya samu ya ringa lallabata suka koma da sakewansu da juna kamar baya Wanda babu sanin kowa kaf a gidan har yayansu a dakinsa Wani lokacin take kwana sbd soyayyar da sukewa juna suma me karfi da tsafta ce,

Itama kallansa tayi tana dan dauke Kai ta rungume Jannah jikinta tana cewa

"Meya sameki Ummijan?
Lfy Kuwa?
Ko gajiyan hanya ne?

Ammar da duk ya kasa sukuni Jin yake kaman ya tattaro likitocin Abuja ya kawo su gabanta duka yace

"Ummah sam Jan ta sauya gabaki daya jini da ruwan jiki ne babu a tattare da ita ji yanda ta kode"

Cikin damuwa umman tace

"Wlh Kuwa hasken nan yai yawa har daukan ido take gashi batai rama ba kaman ma sanyi ya kumburata abin kam yayi yawa a nemo likitoci saikace wata mace Mai ciki...."

Maganar umman ta saka Fatma zamewa kasa da karfi ta fadi a kofar fitowa daga toilet tsabar Wani mugun dukan da maganar taiwa tsakiyar Kanta da kafafunta.

Gabaki daya juyowa sukai suka kalleta cikin tsoro sbd faduwan gaske me karfi tayi wadda ya kamata ace ta fasa ihu amma tsabar tashin hankali da tsananin tsoro da shock din data shiga kasa ihun tayi sai kawai ta miqe tana zare ido azabar faduwan na ratsata ta zubawa Jannah idanuwanta gabaki daya tana kallanta cikin yanayin da Bata taba lura ba ko tsayawa ma ta Kalli sauyinta sai kawai ta fasa kuka tana amsa sannun da ake mata na faduwa amma ba faduwan ma takewa kuka ba masifar da kila zasu shiga.

Jannah ma maganar umman sakata mummunan faduwan gaba tayi ta Kalli yanda Fatma ke kukan wayyo ta shiga uku itama take hawaye suka tsinke mata tana cewa kar a kira likitoci gobe zataje asibiti sbd tanason hadda motsa jikinta.

Da mamaki kowa ya kalleta amma Ummah tace ba damuwa yanda takeson zaayi.

Su Dad ficewa sallah sukai hakama kowa Banda Falaq data ringa Jin kaman ta cirewa Jannah din komenene ciwonta.

Har dare baa bari Jannah da Fatma suka kasance su kadaiba sbd kulawa da kowa ke nunawa gashi ciwon sai tsananta yakeyi gabaki daya kaman kada su iso jikinta yana neman rikicewa Dan Hakan nema baa tada maganar zaman da sukai a kauye ba duk da kowa yaga sauyin daya kamata ace anyi magana akansa amma dai duka anyi Shiru sbd yanayinta.

Kwana tayi wahalce sbd wani irin zazzabi da amai da yunwar datake ta cewa tanaji Fatma sai yawon kitchen da fridge ta kwana yi.

Washe gari Tinda safe akace su fito akai Jannah din asibiti ta maqale akan ita da Fatma kawai zasu.

Duk yanda su Dad sukai haka Jannah din ta saka ummah taiwa Dad din magana aka barta drivern Falaq yakaisu su biyu kawai bayan Ammar ya basu kudi me kauri da zasuyi komai a wadace.

Nicky ma a safiyar cikin tsananin tashin hankali tabar gidan ta nufi asibiti batareda sanin kowaba sbd ciwonta da amai daya kasa ci ya kasa cinyewa tsawon lokaci gashi wasu sauyi take gani a tattare da ita.

Motar su Jannah ce ta fara isa asibitin wadda take kamar ta LIMBAS sbd kaf ahalinsa likitocin asibitin suke gani,

Suna shigewa motar Nicky na parking itama ta fito ta shige tana saka wayarta flight mode sbd batason kowa ya nemeta a lokacin.
#MAMUH
07019691719*_KALBIM_*
Mamuhgee

Book 2
Chapter 57


Jannah da Fatma kusan tashin hankalinsu daya sbd babu Wanda ba masifaffen tashin hankali yake ciki ba sbd tsoron abinda zasu iya gani ko tabbatarwa,

Fatma Jin takeyi kaman ta Dora hannu akai ta ringa fasa kuka da ihun abinda kwadayinta ya janyo mata sbd itadai tafi dauka kwadayinta ne yakaisu sbd ta biyewa son xuciya Bata Hana Jannah ba suka je suka ringa yawo da Jin dadinsu yanzu batasan tayaya zata fuskanci hukunci da tashin hankalin da zai biyo baya ba Dan su Dad dasu modibbo wlh kila ita zasu fara ratayewa.

Jannah tsoro da tashin hankalin datake ciki ya hanata ko iya magana ya yunwar azaba tanaji amma ko appetite na cin abincin batada shi sbd zuciyarta dake harbawa kaman zata fado idanuwanta sunyi jajir hawaye na cikowa idanuwanta tana shanyewa.

Tausayin Jannah din da firgici ne suke cike Fatma ita suna busar Da idanuwanta tana ma kasa ko hawayen ita.

Zaunawa sukai jiran a kirasu bayan sun gama duka procedures din,

Nicky ma ta gama komai ta wuce dakin da zata ga nata likitan sbd ba daki daya zasu ga likita ba.

Likitan da Jannah zata gani akwai wani a gurinsa Dan haka suka Dan jira ita Kuwa Nicky tana zuwa ba kowa Dan haka kai tsaye ta shige office din.

Bayani tai Masa na abubuwan datake fama dasu yawan amai da yawan cin abinci Wanda kwata kwata ya lalata diets dinta sai Kuma yawan zazzabi kullum cikin zafin jiki da night and morning sickness take.

Kallanta Dr din yayi yana rubuta a computer din dake gabansa na bayanan datai Masa yace

"Are you married?

"No" ta fada tana girgiza kai fuskanta a yamutse sbd tambayan dayayi Mata da Bata shafi ciwonta ba.

"When last did you see your period Ms Aysha?" Ya jefa mata tambayar yana rubuta report din bayanta a computer.

Dagowa tayi gabaki daya ta kallesa sbd yanda tambayar ta Sara Kanta da take yayi nauyi sbd gabaki daya ta Manta ma da period din daya tambaya Wanda ta manta Rabon ma dataisa sbd tashe tashen hankalin data ringa shiga a 4&4 ta zare.

Tinani me karfi da Sauri ta fada na last da period yazo mata amma ta manta kwata kwata.

Kallanta likitan ya dakata yana yi sbd jiran amsarta da ganin yanda ta shiga tinani alaman ta manta.

"Karki damu we will run some tests sbd dubawa may b mu iya ganewa,
So bayan wannan duka bakyajin wata matsalan?

Gyada kai tayi bakinta na mutuwa da tsananin tsayuwa da tinaninta yayi cak.

"Kina cin abinci sosai?

Gyada kai tayi

"Ciwon mara fa ko Kuma irin nauyin mara koyayan?

"No" tace bakinta na sake nauyi.

Rubutu yayi sosai a computer kafin ya kalleta yace

"Ga nurse nan zuwa zata kaiki inda zaa qarasa dubaki"

Kafin ta bada amsa aka bude kofar nurse ta shigo tana kallanta cikeda kulawa tace su tafi.

Miqewa tayi ko magana kasawa tayi tabi bayanta suka fice kafafunta na Dan rawa sbd gabaki daya maganar rashin ganin period dinta ya saka kanta toshewa tas Bata gane komai test din da akace kawai take jiran ai mata.

Jannah ita sai a lokacin ta samu shiga gurin Dr din Dan haka itama tana shiga ta zauna jikinta babu inda yakeda karfi idanuwanta gabaki daya sun qarasa kodewa.

Kallanta likitan yai Kai tsaye ya fahimci kaman akwai ciki a tattare da ita Dan haka ya fara da tambayarta tanada aure.

Gyada kai tayi tana sake Jin faduwan gaba kafin ya fara Masa bayanin yanayin yanda take Jin rashin lafiyarta kafin Kai tsaye karshe tace Masa so take kawai ta sani idan akwai wani abu daya danganci ciki a tareda ita.

Murmushi likitan yayi sbd ganin yanda duk ta kasa sukuni yace

"Ba damuwa amma dai da alamu kaman akwai cikin so zan tabbatar ne idan na tura ki akai test ko scanning kawai a kawo Mun"

Nurse ya kira ta tafi da ita itama kafafunta sai rawa sukeyi suna jiqewa da gumi sbd tsoron Familynta Mai tsananin gaske kawai dataji ma yana sake rufeta sbd maganar ciki ta wuce ma duk gargadin da suke mata akan AZIZ.

Suna fitowa Fatma ta miqe idanuwanta akansu tana jiran Jin magana daga Jannah amma ba komai sai kawai tabi bayansu itama.

Nicky dake zaune gaban likita bayan Dan lokaci da aka gama mata komai take aka gane cikine a jikinta tsawon wata biyu da satika batasan lokacinda ta zube a gurinba tana neman somewa nurses biyu sukai saurin riqeta cikeda tsananin kulawa suna zaunar da ita zasu fara Mata wani sabon bayanin batace komaiba ta kwace takardun hannunsu na results din scanning nata ya miqe ta fito kafafunta na tsananin rawa kanta na juyawa da karfin gaske take taji wani sabon Aman ya taho mata da gudu ta isa restroom ta ringa zuba aman jikinta na tsananin rawa sbd tsabar mummunan tashin hankalin dayafi kowace tashin hankali da kaddararta muni.

Aman takeyi sosai tana zunduma kukan daya saka idanuwanta ja ta gama ta fito ta nemi guri ta zauna tana saka kanta cikin kafafunta wani irin kuka Mai tsananin ciwo da Daci

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login