Showing 27001 words to 30000 words out of 150681 words
zuciyarsa ta kasa daukan komai na wannan gwagwarmayar ya mutu,
Amma Yana komai ne sbd ya auri jannarsa ya wanke dukkanin baqin ciki da quncin da LIMBA da aurensa ya bata,
Ya bata rayuwar kwanciyar hankalina aure ya zamar mata bangon da zata jingina dashi a lokacin gazawarta,
Hakama babban nutsuwa da kwanciyar hankalin dayake samu a cikin 4&4 mansion shine Jannarsa n killace a inda har abada idan ba sun bar nan ba LIMBA ko ahalinsa bazasu taba samun ko labarinta ba bare ganinta dan haka yasan tana inda su da jannarsa kamar nisan sama da qasa ne.
Maheer kuwa yasan wani sabon babin gwagwarmayarsa ne ya tsaya na nemawa ahalinsa gurin da zasu rabe suyi rayuwa koda daki daya ne hakama yayiwa kansa alkawarin tsayawa tsayin daka ya nema halak din dazai sake gina Zaadens da ita kodan hana hawaye sauka a idanuwan ahalinsa.
Dad ma kwana yayi rungume da Ummah a jikinsa cikeda kulawa yana mata addua zuciyarsa cikeda damuwar da baisan ina rayuwa zatai dasu ba kuma a yanzu.
****Washe gari kaman yanda babu Wanda ya rintsa a tsakaninsu hakama Mama bata rintsa ba tana cikin tsananin mutsuwar gari ya waye subar mansion din,
Fiddausi ma bata rintsa ba sbd da kunnuwanta taji hukuncin Mama na korarsu,
Madam Sisi ma bata rintsa ba sbd tsananin fargaba da tsoron kada Ummah ta biyo dare ta yankata.
Dan haka dukkaninsu suna sallar asuba kowa Yana zaune gari ya fara haske suka shirya kayansu tsaf sukai wanka suka shirya,
Karfe 7 na safe suka fito dukkaninsu,
A lokacin fiddausi na tsaye windown dakinta tana hangosu zuciyarta na wani irin tsananin bugawa da tinanin me zatayi a tsakanin Mama da Falaq dashi Kansa AZIZ LIMBA.
Madam Sisi ce taxo kofar dakin Mama tai knockin Maman ta bude ta miqa mata kudinsu ta rufe dakinta tareda takawa ahankali zuciyarta na wani irin nauyi ta isa bakin window din dakinta ta tsaya sbd tanason a kan idanuwanta Zaadens subar rayuwarta data ahalinta har abada.
Madam Sisi na isa kasa qarasawa tayi har inda suke sbd Ummah da hannunta yake cikin na Dad sarke ya riqeta cikeda tsananin so da kaunar dayake mata a duk yanda take.
Ambatar sunansu tayi da
"ZAADENS"
Tsayawa sukai daga tafiyar da suka fara Maheer da Dad ne suka fara juyowa a natse suna kallan Sisin kafin Ammar wanda idanuwansa suke jajir har lokacin tukuna Jannah da Ummah Wadda ta juyo gabaki dayanta daidai nan Mama ta yaye curtains na windownta gabaki daya idanuwanta na sauka akan wadda ko mutuwa tayi ta dawo duniya bazata rasa ganeta ba ko daga nisan kilometer nawa ne kuwa...
#MAMUH
#AZIZ LIMBA
#UMMITAH LIMBA
#MAMA LIMBA
#FALAQ LIMBA
#SAYD LIMBA
#DZAD
#FATIMA UMMAH ZAD
#AMMAR ZAD
#MAHEER ZAD
#JANNAH ZAD
ZAFAFA BIYAR
KALBIM 500
Mamuhgee
KIRJIN ME HANKALI 500
Miss Xoxo
ADUNIYATA 500
Huguma
AJIYA A DUHU 500
Billyn Abdul
09032345899
07019691719
*_KALBIM_*
Mamuhgee
Book 2
Chapter 16
*_ZUZEAM VENTURES_*
08144015291
Best Aphrodisiac/kayan mata
ASLM barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa niโima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Turaruka kala kala Na jiki da kaya da daki turarukan amare
Turaren kabbasa
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah ๐ฅฐ๐๐ป
Bononza Bononza Tsimin mallaka 2k Tsimin dabino 1k Gumba madara 1500 Gumba aya da nonon rakumi 1500 Garin kafi ciccibi 1k
Garin bata gaban kishiya 1k
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 13k
Za a bakisu akan 5500
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
๐ฃ๏ธ๐ฃ๏ธ๐ฃ๏ธ๐ฃ๏ธ๐ฃ๏ธ๐ฃ๏ธ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA๐๐ฝ๐๐ฝ๐๐ฝ๐๐๐ da 8k dinki ki kwashi kayan 16k hajiyata ๐๐ฝ๐๐ฝ๐๐ฝ๐๐Kazar gadali ta mallaka sashe 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadฤฑ๐ 1k Garin 7in1 2k Gumba 3 balai 1500 Gumba kwakwa da dabino 1500 Na Infection 1500 Garin zunzurutun dadi 1500Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 18k All at 8k koda kudinki saida Rabonki.
******************
Hannuwanta da suka dauki wata irin mummunan rawa zuciyarta na bugawan da kirjinta ya kasa dauka ta saka hannuwan ta bude glass din windon tana bude idanuwanta sosai akan fuskan dake gefen Dzad tana son sake tabbatarda abinda idanuwanta ke gani amma take ganinta yafara daukewa sbd sbd tsananin tashin hankalin da ba saka masa rana ba,
Baya tayi da sauri tana fadawa cikin jerin kwalaban tsadaddun perfumes din dake jere a makeken mirror din dakinta alokacinda Ummah ta dago idanuwanta dasuke sak na AZIZ ta kalli Madam Sisi dake yin baya kadan..
Daukewa numfashi yafara kokarin yi tana fizgosa ta nufi kofa da bin bango ta bude ta fito tana bin bango numfashinta na yankewa harta sauko qasa gaba daya bata gani sosai ta fito kofa tana dafe kirjinta taci gaba da biyo bango tabi ta kofar kitchen abinda bata taba yiba tabi ta baya ta nufi inda suke tana jefa kafarta duk inda ta samu batareda tana gani ba.
Ummah dake kallan Madam Sisi zuciyarta na wani irin tafarfasa da tsallen zafi kasa riqe kanta tayi ba zato ta fizge daga hannun Dad tayi kan Sisi tana karbe jakar hannun Fatma ta daga zata buga mata daidai isowan Mama da kuma janyewan Madam Sisi da karfi jakar ta sauka a tsakiyar kan Mama wadda ko motsi daya bata qara ba ta yanke jiki a gurin ta zube qasa bakinta na furta kada Wanda ya kira kowa...bata qarasa ba ta some.
Fiddausi dake tsaye tana kallo ganin hakan ta qwalla wata irin qara me karfin gaske wadda tasan zata saka duk Wanda yaji fitowa tana ambatar sunan Mama.
Madam Sisi ma ihun ta sake tana cewa
"Shikenan Mahaukaciyrku ta kashe mahaifiyar Mai gidan mun shiga uku"
Tashi hankalin sauran masu aikin yayi da kuma Nicky da ihunsu ya tadota sbd tsoro ta dauka gobara gidan yakeyi tana ganin Mama a some itama ihun ta saki tana cewa ayi sauri a dauki Maman zuwa ciki.
Ana wucewa da Maman securities na babban gate ta kira tace kar abari Zaadens subar 4&4 din sbd sun kashe Mama kila.
Dukkanin wannan tashin hankalin da ihun da akeyi gabaki daya Zaadens babu Wanda bai riga yayi mutuwar tsaye a inda yake ba da abinda idanuwansu suka gani....
Dad baya yayi ahankali Yana neman xubewa Garba yayi saurin tarbosa cikin tsananin tashin hankali yana kallan Maheer da idanuwansa sukai jajir a Karo na farko dayaga hawaye na gangarowa daga idanuwan Maheer dayake jaruminsu gabaki daya...
Ammar kuwa wata irin rawa hannuwansa suka fara idanuwansa na juyewa zuwa jajir ba Kyan gani hakama rawar jikinsa na tsanananta kafafunsa suka kasa riqesa sbd hardasu rawa sukeyi sosai ya zube qasa a durqushe Yana qanqame jikinsa idanuwansa a kafe a qasa.
Jannah kuwa har aka bace da Mama idanuwanta basu kyafta daga kan Maman da fiddausi dake waiwayowa tana kallanta da hawaye cike a idanuwanta ba....har sai da suka bacewa ganinta ta daga hannunta daya ahankali ta dora akan kirjinta seti da zuciyarta dake mata wani irin radadi da ciwo me tsananin gaske Wanda ta kasa riqewa ta rintse idanuwanta tana durqushewa qasa itama tana furta "innalillahi wainna ilayhi rajiun"
Ummah data itama tai mutuwar tsaye tin lokacinda idanuwanta suka sauka akan Mama kanta ya fara juyawa Yana mata wani irin nauyi zubewa qasa tayi tana dafe kanta da karfi tana bubbugasa da karfi Wanda ganin zata jiwa kanta ciwo ya saka Fatma isa gareta ta riqeta tana kokarin hanata buga kanta a bango.
Tsit gurin yayi babu Wanda ya iya motsi sbd mummunan halin da zuciyoyinsu suke ciki tsawon lokaci babu wanda ya iya cewa komai sai Dad ne ya iya bude baki ahankali zuciyarsa na tsananin ciwo yace
"Hajiya sakina ce idanuwa suka ganemin a matsayin mahaifiyar me gidan nan da muke ciki?
Tanada wani dan ne bayan Wanda muka Sani?
Shin Mahaifiyar me gidan akace da 'yarsa ne suka dawo?
Shin a gidan waye muke zaune ciki muna rayuwa da bauta qarqashinsa???
Waye yasan sunan Mai gidan nan ya sanar dani dan Allah""
Babu Wanda ya iya cewa komai sai tsananin daci da nauyin da zuciyoyinsu ke qarawa Musamman Jannah wadda dole Maheer ya isa gurinta ya riqota jikinsa Yana kallan inda ta Dora hannunta gabansa na sake sabuwar faduwa ya bude baki zaiyi magana ta dago jajayen idanuwanta ta sauke akansa ta girgiza masa kai ahankali ta iya furta
"Am fine" sbd batason shigar dasu sabon tashin hankalin dayafi wannan masifar data bayyanar musu a yanzu yanzun nan.
Kenan koda akace me gidan na wata qasar se yanzu ne zai dawo da mahaifiyarsa da yarsa da matarsa kenan AZIZ AY LIMBA ake nufi,
AZIZ LIMBA shine ya koma 4&4,
AZIZ LIMBA ne yayi aure kenan ya auri wata macen.....
Ahankali ta lumshe idanuwanta tana budesu akan fuskan Dad dinta da shima ita yake kalla cikeda wani irin ciwo a zuciyarsa na yanda duka wannan ciwon da suke ji yasan nata yafi hakan Amma tana kokarin dannewa da hadiyewa....
Wace irin nannauyar kaddarace suke fuskanta a rayuwarsu da haryanzu ta kasa daidaita?
A yau Wanda suke addua koyaushe da fatan har abada kada Allah ya sake hadasu da ko wanda ya sansa shine suke rayuwa a cikin gidansa karkashin ikonsa a rashin Sani...
Ammar daya fita hayyacinsa Jannah ya zubawa idanuwansa yana girgiza kai alaman bazai taba rasataba sbd kalman 4&4 dake yawo a cikin kwanyar kansa tana shirin zautar dashi...
Jannah dake hana kowane irin yanayinta bayyana Ammar din ta zubawa idanuwa cikeda tsananin tausayinsa da kaunarsa a matsayinsa na dan uwan dayafi sonta fiyeda komai har Kansa,
Ganin yanayin daya shiga tasowa tayi ta dawo gurinsa ahankali ta miqa hannunta ta dora akan nasa dake wata irin rawa baida me rungumesa kaman yanda Mimi ke masa da tana raye ita kadai ce me kulawa dashi a irin wannan yanayin dan haka tana Dora hannunta akan nasa ahankali ya dago jajayen idanuwansa dake cike da taf da hawaye ya kalleta bakinsa na wata irin rawa me tsananin ban tausayi yace
"Jannah kece rayuwar da kadai nake nema a duniyata,
Jannah kece tawa kaddarar kece zaki zama lafiyata sbd kece maganin ciwona,
Jannah kada ki sake zabar kowa akaina zan mutu idan babu ke a rayuwata,
Zan jure komai hadda aiki a karkashin AZIZ LIMBA har karshen rayuwata idan har zaki zabeni akan kowa,
Jannah karki xabi kowa ki barni dan Allah Jannah kece kadai abinda nakeso a wannan rayuwar"
Gurin Dad ya rarrafa komai nasa na rawa sosai ya bude baki zaiyi magana Dad yayi saurin rungumesa Yana basa kyakkyawar rungumar da Mimi ke basa a duk lokacinda yafara loosing control Yana jin tsananin tausayi da kaunar Ammar din na sake cikesa koina sbd shine Zeynab dinsa kuma shine Mahmoud dinsa da duk suka tafi suka barsa shi kadai a wannan duniyar ya bude baki ahankali yace
"Ammar Jannah taka ce,
Babu Wanda zai sake rabaka da ita,
Babban saa da arzikin da muka samu a duk lokacin nan masifun nan shine samun rabuwar aurenta da AZIZ LIMBA,
Sakin daman shine abinda mukafi so Wanda shine yasha gabanmu akan komai Amma tinda mun samu mezai saka Jannah ta sake shiga hannun kowa bayan kai Ammar?
Jannah dagowa tayi ta zubawa Dad idanuwanta tana kokarin karban zancensa ta cusa a zuciyarta karfi da yaji,
Gabaki dayansu jin sukai kaman suna suffocating a mansion din dan ko fuskan Mama basa kaunar sake gani hakama su kansu su Dad basa kaunar bayan mama su sake arba da wani a familyn Musamman Jannah da basa kaunar idanuwanta su sake sauka akan Falaq Aziz bare AZIZ LIMBA din da kansa dan haka ko daqiqa daya basa buqatan sakewa a gidan dan haka suka miqe babu me karfi sosai a jiki amma kuma idan ba ganin sukai sunbar gidan ba zasu iya rasa numfashinsu sbd toshewan kirji gwara suje bola ko Tasha suyi rayuwa dasu ci gaba da zama anan din kenan Mama ta gansu shine akai musu korar rana tsaka wanda ita abinda bata saniba shine da sunsan a ina suke da wlh ko mintina bazasu qara ba a ranar da suzo zasu koma subar gidan.
Garba da Fatma da kwata kwata basusan inda kowane lamarin ya dosa ba basu iya tambayaba sbd sunsan dai koma menene ba lafiya bane kuma barin 4&4 din shine mafi alkhairi dan haka kai tsaye suka nufi gate din barin gidan batareda kowannensu ya waiwayoba dukkanin kayan da suka samu anan dinma Banda kudin albashinsu barinsa sukai anan suka fasa tafiya dashi sbd zai Tina musu daga inda suka fito dan haka komai basu dauko ba hakanan suka nufo babban gate inda suka tarar da an hanasu tafiya sai Mama ta farfado anga lafiyarta tukuna.
Garba na jin hakan tsoro da fargaba suka shigesa idan ba dauresu zaayi akan hakan ba,
Su kuwa su Dad basu wani damu akan hakan ba suka koma suka zauna zaman jira sbd saninsu ne daga su har LIMBAs din babu me kaunar wani dan haka sun San sallamarsu zatai tana farfafowa kawai mummunan baqin cikinsu daya shine lamarin yayi girman da AZIZ LIMBA zai taho qasar sbd mahaifiyarsa.
Idan akwai mafi cutatuwar da zasuyi shine haduwarsu gabaki daya da LIMBA Wanda gwara komawa gidan yari akan hakan indai zaa hadasu gidan yarin dukansu ahali daya su rayu a guri daya.
Ummah da gabaki daya ta rikice musu suka maidawa hankali sunata kokarin dawo da ita daidai Wanda duk saida tajiwa Dad din rauni Amma baiji komaiba saima rungumeta yayi a jikinsa da kyau harta samu ta dawo daidai tukuna suka dena mata addua suka zazzauna jiran tsammani.
Ammar adduarsa gabaki daya komawa tayi akan Mama ta farfado su samu su tafi kawai sbd sosai yakejin baida nutsuwa ko kadan a zaman gidan.
#MAMUH
#BEST LOVE
#HOT ROMANCE
#AZIZ AY LIMBA
#JANNAH ZAD
#AMMAR ZAD
#AYSH NICKY
#ZAADENS
#LIMBAS
07019691719
09032345899*_KALBIM_*
Mamuhgee
Book 2
Chapter 17
*_ZUZEAM VENTURES_*
08144015291
Best Aphrodisiac/kayan mata
ASLM barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa niโima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Turaruka kala kala Na jiki da kaya da daki turarukan amare
Turaren kabbasa
Muna da kaya masu inganciย cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah ๐ฅฐ๐๐ป
Bononza Bononza Tsimin mallaka 2k Tsimin dabino 1k Gumba madara 1500 Gumba aya da nonon rakumiย 1500 Garin kafi ciccibi 1k
Garin bata gaban kishiya 1k
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 13k
Za a bakisu akan 5500
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
๐ฃ๏ธ๐ฃ๏ธ๐ฃ๏ธ๐ฃ๏ธ๐ฃ๏ธ๐ฃ๏ธ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWAย NEW PROMO YA KAMMALA๐๐ฝ๐๐ฝ๐๐ฝ๐๐๐ da 8k dinki ki kwashi kayan 16k hajiyata ๐๐ฝ๐๐ฝ๐๐ฝ๐๐Kazar gadali ta mallaka sashe 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadฤฑ๐ 1k Garin 7in1 2k Gumba 3 balai 1500 Gumba kwakwa da dabino 1500 Na Infectionย 1500 Garin zunzurutun dadi 1500Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 18k All at 8k koda kudinki saida Rabonki.
******************
Mama kuwa likita aka kira da gaggawa ya iso ya dubata sbd dukkanin Wanda yake gidan hankalinsa yayi mummunan tashi sun shiga tsoro da shakku Musamman Nicky da idan Mama ta mutu batada me tsyaa mata akan auren AZIZ LIMBA dan haka tafi kowa rikicewa sai kuma fiddausi da itama ta shiga tsoron kada wani abu ya samu Maman wata fitinar ta sake bullowa a tsakanin Zaadens da limbas dan haka duk ta shiga tsoro da tashin hankali tama kasa zuwa ta dubo Falaq da har lokacin bata fitoba duk ihun da akeyi tanaji ta kuma zabi koma menene ba ruwanta sbd a gidan bayan fiddausi a yanzu babu Wanda take ji a ranta sbd Mama ta zama kamar kurji ne a ranta sbd ta shiga tsakanin Daddynta da abinda yakeso a rayuwa fiyeda komai a yanzu duk da bai fada ba tasan hakan kuma a yanda Maman tayi zai zabi rayuwa da ciwon rashin macen da itace rayuwarsa a yanzu dan haka duk abinda yake faruwa a gidan yanzu babu ruwanta dashi koma menene.
Babu daukan lokaci sosai Mama ta farfado sedai numfashinta da bugun zuciyarta ya kasa dawowa daidai lokaci daya sbd har alokacin wani irin shock take cikinsa na ganin shin fatima ce ta gani tareda ZAADENS,
Shin ko sun San itace asalin mahaifiyar AZIZ LIMBA ne suka nemota dan daukan tasu fansar?
Kokuwa dukiyaraa sukeson karbewa su basa mahaifiyarsa tinda AZIZ LIMBA zai iya bada komai daya mallaka a duniya Harma da ransa indai akan Fatima ne,
Fatima itace abu na karshe da AZIZ zai gani ya sunkuyarwa da Zaadens kai ya basu komai nasa,
Fatima itace makami na karshe da zaa iya kai AZIZ LIMBA qasa akanta,
Ta ina suka hadu da Fatima?
Meye manufarsu akan hakan?
Shin da gaske sun san wacece ita kokuwa?
Innalillahi wainna ilayhi rajiun"
Ya Allah wace sabuwar masifar datafi ko wace da suka shiga wannan,
Tayaya bayyanar Fatima bata fito ta ko inaba sai ta hannun maqiyan data Fi son balain duniya akansu,
Tayaya zata iya barin AZIZ yasan Fatima ta bayyana a hannun Zaadens?
Girgiza kai tayi a quntace wasu ruwan tsananin baqin cikin da bata taba jinsaba irin wannan lokacin,
Kanta tsananin nauyi yake qarawa tana sake jin inama bata ga wannan ranar ba,
Idan haka ne tin a yanzu tafara ganin cewa dawowansu Nigeria babu alkhairi kwata kwata acikinsa komaima kila lalacewa zaiyi Wanda wannan Karan indai tana tsaye da kafafunta bazata bari duk Wanda bataga alaman alkhairi a tattaredashi ba shigowa rayuwar AZIZ,
Wannan Karan ta zabi zama villain din indai akan a rabata dashi ne.
Dago idanuwanta da sukai jajir tayi ta kalli fiddausi da Nicky bayan fitar Dr din daya dubata ta